Showing 36001 words to 36397 words out of 36397 words
kirata aka sanar da ita.
Farouk kuwa kamar ya yi tsintsiwa sbd yana san yara.
Musamman ma da aka saka wa yaran sunan Abubakar da kuma sunan Dad din ta.
Zukaga farincikin wajen mom da Farouk wai an musu karah.
Sai ake ce wa yaran Ajilan da ejilan.
Satin Fatima biyu da haihuwa Jalil ta haihu a she wance karun juyi ne kawai.
Ta samu kyakkyawan yara mata 'yan biyu zukaga farincikin wajen jalil.
Satin jalila ɗaya da haihuwa su Jawahir da Jamal suka haihu duka yara mata amma ita Jamal duk maza ne. Ranar suna kuwa yaro daya yaci sunan Dad Ahmad shi kuma dayan yaci sunan Babba wato Muhammad an yiwa jawahir karah.
Dad kuwa ya kashe kuɗi sosai a wannan haihuwa ya kumayi matuƙar farincikin da karramawar su a gare shi.
Dan wani lokaci papy da kan shi yake zuwa ya dauko 'yayan Dad suyi huta a gidan sun saba sosai da su papy da papa.
Jawahir kuwa sunan Ammy da Mamy aka sakawa yaran zukaga farincikin wajen su mamy.
*After three years*
Rayuwa ta yuwa sosai su Jawad sun kuma Company papy da aiki baki d'ayan su dan gaba ɗaya sun hakura da zaman kasar waje sun zauna cikin iyalan su da iyayen su.
Duk kannin su sun karah haihuwa yarah sunyi wayo ma.
Sai dai a cikin wannan shekaru abubuwa sun karo masu dad'i da marasa dadi cikin su harda rasuwar inna da Babba wanda suka rasu a aikin hajin da suka je gaba ɗaya su.
Yara sun girma tuni sun fara zuwa makaranta da kuma kaunar junan su.
Fatima da jalila kuwa baka gane 'yayan ɗaya daga cikin su sbd hadin kai da soyayyar junan su.
Doctor Adam ma yau shekara shi ɗaya da rasuwa kenan.
Shi kuwa Papa banda istigifarri babu abun da yake yi sai tuba ga Allah da kuwa kulawa da matar sa da ɗan uwan sa .
Rayuwa tayi daɗi sosai abubuwa sun canza ga karin dunya da tarin 'yaya ga kuma wanzajjen kwanciya hankali da family ɗin Su papy.
TAMMAT BI Ahamdullah .
Alhmdllh Alhmdllh Alhmdllh nan na kawo karshen wannan book Ubangijin kuskure da nayi acikin sa ka yafe mun. Albarkacin Annabin mu Muhammad Rasulullah ( S A w)
Ku biyo ni cikin littafi na na gaba
Tauraruwa Ahali
And
Ciwo A Zuciya
Book masu sanya kuka da zubar hawaye.
Taku har kullum Fatima Alaramma Alaramma .
09163774774
Ga mai bukatar tambaya ta wani abu.