Showing 3001 words to 6000 words out of 17947 words

Chapter 2 - AUREN SHAAWA

Start ads

19 Aug 2025

181

Middle Ads

ta watsa mata tambayar da take zumuɗin samu,sam bata ƙarabi ta zancen likita ba.
"Ya ? Da fatan dai an wanko shege waje?" ɗan jinjina kalmar tayi ,wai shege? ,batareda tayi wani dogon nazari ba bare ranta ya ɓaci tace "Uhm" titi suka ɗauka tatahh,a cikin motar hajja meena tana kallan ko'ina tamkar taɓaɓɓiya wacce bata taɓa ganin wajajen ba har suka isa office ɗin Alhaji BUBA GIDAJE,sakatariyarsa suka aika tayi masu iso dashi. Aikuwa tana shiga ta fito ,sannan tace masu su shiga.

Zaune yike akan kujera 3seater tafkeken alhaji ne ya haɗiye kusan duk faɗin kujeran dagani kinga bagidaje ,ya baza babbar riga talliyar kansa har sheƙi takeyi baƙa wuluk ,hannunsa riƙe da mujallar Hausa na bugun wannan week end ɗin,inda ake gwanjon wani rugar fulani kusa da ƙauyen soba jihar kaduna,kuma a take yaji ya kwaɗaitu da ya siya.

Da sallama suka shigo hajiya meena ta ɗauka da "Alaji...Alaji..Alaji aiki fa ya kammalu " ba tareda ya kalli inda sukeba yayiwa mujallar tsir da ido ,sannan ya wage gwangwareren muryarsa mai kama da na mashaya giya (Koda yike giyan ma yinasha) "Sankiyu Hajiya Aminatu,to kicewa yarinyar ki mu rabu daga yau,don zan kai matata cairo a duba lafiyan tayin cikinta dake mata wasa,bazan dawo ba da wuri ,allah ya haɗa kowa da gamonsa" yina kaiwa nan ya ajiye mujallarsa akan ɗan ƙaramin tebur ɗin gabansa ,ya waiga gefensa ya saka hannunsa a cikin wani baƙar jaka ya ɗibo rafa biyar ƴan 1k ya watso masu
"Na biya jinin da ta zubar ,ku tafi sai na nemeki hajja meenah"

Wani kuka ne ya ciyo ma Zeenah cikin shesheƙa taje ta rusuna a gabansa "Alaji kace fa zaka aureni ko bayan na zubar da cikin ,kuma naji kana cewa mu rabu..."
Sai sannan ya sauke mici micin idonsa a kanta
"Ke wannan yaudarace irin na ƴan bariki,kina karuwa me zanyi dake ?Dadai naso cikinki amma tunda uwar gidana ta samu ciki mai zanyi da ɗan shege...? Shiyasa na shirya wannan dabaran ,Dan Allah ya kiyasheni ,bazan iya haɗa ɗana ɗan halas ƴan uwantaka da ɗan gaba da fatiha ba,kinji dalilin da yasa nasa a zubar da cikin kenan,tashi ki bani waje..." ya doka mata wani irin mugun tsawa.

Miƙewa tayi ta juya ta nufi hanyar ƙofan fita,a take hajiya meenah ta ƙwalla mata kira "ki jirani in baki kasonki" ,ko waigowa batayi ba taci hanya abunta wani jiri na ɗibanta.

Juyawa tayi zata bita saidai kiranta yayi "Hajjaju ina ma'aikatana na sarrafa sabulai na hanyar zariya daga yau har zuwa ranar da matata hajiya zainab zata dawo ganin likita...don haka inaso ki haɗani da daƙwalen ƴan mata huɗu da zasu taimaka mun har in dawo..."

Washe baki tayi "Alhaji angama saura kafin alƙalami"
Rafa uku ya bata ,yakuma faɗa mata kuɗin da zai ba ƴanmatan in sunje da sauran cikon kuɗinta.

Tana fita daga masana'antan Alhajin,wayam ta nemi zeena ta rasa ,tsaki taja "Banzan yarinya ki ta tafiya sai kace akanki aka fara zubar da ɗan shege kina neman nuna mun baƙin hali ? "

****
Doctor ashraf suna fita ,tagumi ya rafka har yanzu ransa bai natsu da cewar Zeenah bata mutu ba,to take for instant dogon sumane,sai kuma ɗan fitarsa har Nurse ta bata resuscitation ta sauya kaya ta iya miƙewa ba tareda an sa mata ruwa ko oxygen ba?

Bai rufe tunaninsa ba Nurse Ruƙayyat ta shigo
"Dr.Ashraf waye ƴan uwan gawan...ko akaita mutuary?"
Zabura yayi ya miƙe tsaye ,bakinsa ya kama rawa .
"Ban fahimceki ba Nars,kina nufin ta mutu?"
Tattare giran sama da ƙasa tayi "Meye na ruɗewa ba kaine ma ka tabbatar ba?is already documented yanzu haka mun shiryata ,in bata da ƴan uwa akaita mutuary dama ƙarshen ƴan bariki kenan"

Buɗe baki yayi yinason yace mata ,tazo tace masu bata mutuba sun fita da ƴar uwarta,amma ya kasa samun zarafin hakan saboda yanda yaji an doka masa tsawa .

In'ina ya kamayi "Ku kai gawar mutuary"
"To " nurse ɗin tace sannan ta juya ta fita

Shikuwa a mamakance ya fara jujjuyawa ,don dai yasan bashine yace "ku kai gawar mutuary ba...to me hakan yike nufi?"

Knocking akayi,da ƙyar ya ɗauki bottle water ɗin gabansa ya ƙwalƙwala "Yes come in"

Wasu couples ne suka shigo mata da miji ,a sanyaye ya nuna masu wajen zama suka zauna
Gaishesa sukayi ,ya masa a daƙile,sannan mijin ya fara koro masa buƙatarsu

"Likita matana tana fama da matsalar rashin gamsuwa ne,ko munyi making love da ita ,sai tayi tamun kuka wai bata ƙoshiba ,Abun yina damuna ,gashi shekarunmu uku da aure ba ciki, naje asibiti an gwada yawan maniy ɗina ance ba matsala zan iya ƙyanƙyashe ƙwai,to gaskiya bayan nan wata 6 ba labari shine akayi mana kwatancen nan asibitin ance indai matsalolin mata da ma'aurata ne kasan aikinka..."

Gyaran murya yayi a fakaice ya kalli matar da ta duƙar da kai ,sosai ya yaba da tsarinta yar ɓulkuta da ita akwai manyan kuturi (Ɗuwawu) A hankali ya taune bakinsa gamida murzan sajensa.

"Method ɗin da ake bi da case ɗinku nau'i² ne ,amma gaskiya sanda nike amsterdam ,method ɗaya mukebi shi mijin a auna tsayin buransa,ita kuma matar tsayin durinta in har durinta yafi buran namiji tsayi to gaskiya akwai matuƙar wahala ,namijin ya iya takalo mata ƙololuwar sha'awarta da zai bata damar fitar da ruwan daɗinta ,bare har tayi ciki,sannan gaskiya in baa duba wannan ba komin tests da zakuyi zaace dukkan ku lafiyayyune amma kusani halittarku ba ɗaya bane don hka matar tana buƙatar aikin tiyata shi kuma mijin a bashi maganin da zai ƙarawa halittarshi tsayi ,sai wuta ta mutu"

Washe baki matar tayi "Likita hasashenka zai iya zama gaske saboda gaskiya baya cikani tsirtsir kuma baya kaini maƙura ko ya sakamun abun nan😁ɗinsa"

Jinjina kai mijin yayi to wani taimako zaka bamu likita?

Ɗaukar wani takarda mai tambarin asibitin yayi,yayi rubutu akai sannan ya ba mijin,ka tafi payment center ka biya wainnan kuɗin just sum of 50k ne,kafin ka dawo zan duba matarka,sai in ka dawo mu haɗaka da nurse ɗin da zata dubaka" Batareda yayi dogon tunani ba ya fita yina godiya,shi babbar burins ya samu daidai to da me ɗakinsa.

Yina fita matar ma ta ɗauka da masa godiya "Likita wallahi har 2m mun bada an cucemu allah yasa mu dace a wajenka"

Miƙewa yayi ,ya taho gabanta ,yace "Amin" gamida miƙaa,ya gantsare a gabanta sannan ya yarfe hannu alamar gajiya,a take matar tayi kwalli da shafcecen buransa daya ɗan kwanta a cikin wandonsa ƙirar cinos ,sosai taji durinta ya fara mata cakulkuli yina zuƙo mata ruwan daɗi,a take ta cure akan kujeran da take gamida cusa hannunta a tsakankanin cinyoyinta

"Taso ki kwanta a wancan gadon " ya nuna nata gadon duba mara lafiya,da ƙyar ta iya miƙewa ta gyara mayafin jikinta ,tana tafe ɗuwaiwukanta suna saɓalsaɓal cikin plain zanin atamfarta .
Ƙurrr yabi ɗuwaiwukanta da kallo,yina lasan bakinsa yina daɗa gyara tsayuwarsa,saida ta hau sannan ya kauda ganinsa ya ɗauki telephone ɗin office ɗinta ya kira Nurses station ,cikin sa'a Nurse Ruƙayya ta ɗauka

"Nurse Ruƙayya na saman miki kaya me kyau kinaso ko yauma baki so ɗin in kira Nurse baraka?"

Ta ɗaya ɓangaren ta bashi amsa da "Likita ni kai nikeso kuma inshaallh watarana zaka soni har ka aureni ,in damƙa maka tukuicin budurcina"

Tsaki yaja kurum ya aje telephone ɗin

A hankali ya sassauta belt ɗinsa,wandonsa ya zazzago gurin cinya sai ɗamammen boxy ɗinsa mai ɗauke da shantalelen buransa... Ahaka ya tunkarota ba tareda tsoro ba...
****

*Ƙauyen Na Isah ƙaramar hukumar Soba*

Da jijjifin safe baba lami ta tasheta a barci ,cikin lallami take kiran sunanta "Islamiyya,tashi kije kiyi sallah ki goge bakinki gayican na dandaƙa maki gawayi da gishiri."

Miƙa tayi cikin magagin barci "Wallahi baba ,bana samun barcin kirki saiki tasheni wai in sallah mu tafi allon malam zakari,kuma shi ya Akram ɗin ba haka kike masa ba...Ni ki ƙyaleni yau in huta"

"Ba'a hutu da sallah,miƙe kinji ƴar amanar Abbah...Uhum ƴar baiwa"ta fara rarrashinta

Gwale idonta tayi gamida durkowa a gadon ƙasan da take kwance tana ɗan murmushi ,a duniyarta tanaso a ce mata ƴar baiwa ko zankaɗaziyya,ko ƴar amana

"Shikenan na tashi to,bari shima inje in tashi ya akram yayi sallan mu wuce allan asuban nan na fama!"

Itadai baba lami dariya ta guntse ,rikicin islamiyya sai ita.
Tana kallo ta fice gamida ɗaukan fitilar ƙwai tayi hanyar soro inda ya Akram ɗin da take kira yike baida ko arziƙin ɗaki.

Tana shiga ta ganshi ya kululluɓa da yalolon wani mayafi sai rawan sanyi yikeyi ,dariya ta saki ta yayeshi da sauri tana ƙwalla masa kira tana dariya .
"Ya akram tashi kayi sallah alfijir zai keto, Wai ana buji! Kaga yanda kake rawan ɗari,shiyasa yau na gudu ɗakin baba na barka"

Zaro ido tayi ganin wani abu kamar ɗan icce ya turo saman wandonta

"Kai ya akram meye a nan?" takai hannunta zata shafa,da sauri ya buɗe ido .
Shima miƙewa yayi a firgice ya kwance zariyan wandonsa ya cusa hannunsa a cikin wandonsa,don ya fiddo abunda ya tokare masa ba tareda ya bari ta taɓesa ba,jikinsa ne yayi sanyi, ganin yanda zakarinsa ta ɗaga ya sashi jin nitsewa a kogin kunya,don tun yina shekaru biyar ya saba in zai fitsari car car take ɗagawa hakan yikesashi gudu bayi yaje yayi ,to yau kuma mai ya sashi tashi da sassafe shi ba fitsari yikeji ba?


"Ya akram menene ,ko a kira baba ne ta duba maka? Ga Abbah yau bayinan mun shiga uku!"


•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*AUREN SHA'AWA* Na kuɗine ,Zazzafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Ukun ƙarshen shekarar 2021 da babu kamarsu✨Masu Ji da Tashe ,wanda littafan suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000


•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_


Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYARKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....Share💃👍Share💃💃👍And Share💃💃💃👍Habibties Allah ka barmu da masu sonmu😍😍😍```♡♡
[06/12, 4:24 PM] baby na: _*AUREN SHA‘AWA*_
_(Pure Romantic,Love and Sex Story)_


*OUM APHNAN✍🏾*
Writer of:
```Akan Dadiro nah```
```Hariji```
```Jarababben Namiji``` Dasauransu

*ςհɑԹԵҽɾ 5 & 6*



Zeenah tana fita daga masana'antan Alhaji buba ,jan ƙafarta ta ringayi ,sam ta kasa gane ina ta nufa,tayi tafiya maras tsayi,kafin tafito kan kwalta gefe kaɗan ɗan ƙaramin kasuwa ne mai ɗauke da cinkosan jama'a ,sosai take cilla ƙafarta ,tana ƙoƙarin kaucewa mutanen ,ashe gabaɗaya hayewa kan titin kwaltan tayi.
Abdulrahman dake ta sauri akan taxi ɗinsa zaije ɗauko wasu kaya da wata hajiya tayi siyayya a cikin kasuwar ta kirasa a waya ta umurcesa yaje ya amso mata.
Bai auneba yaga mace ta shigo gabansa,kamar wacce aka hankaɗo ,A gaggauce ya take wani wawan birki ,sannan ya buɗe murfin drivern ya fito ,fuskarsa sakaye sosai cikin hula ƙi sallah(p_cap) .
Cikin rawar jiki ya kewaya inda take "Sannu baiwar allah...ko zaki tashi a hanya ?" banza tayi masa hakan yasashi ɗago dara²n eyes ɗinsa ya sauke akan ta .
Ya kwashi mamakin Ganinta a daidai wannan wajen yanda ta tsaya cak idonta a kakkafe bata ko ƙiftawa Yaso tsorata shi amma cikin sauri ya kamo hannunta "zeenatu,ina kika fito?,kin ganki kuwa ?kina hayyacinki?"

Rumtse ido tayi da ƙarfi sannan ta gwale idonta wanda suka rikiɗe zuwa jajazir ,ta juyesu akan Abdulrahman "Ina lpy"
"No ba lou ba muje taxi ɗina in kaiki gida " kafiya taso mashi,amma jin horn ɗin masu ababen hawa da tsayawarsa a tsakiyar titi ya tara goslow shi ya sata faɗawa motar da sauri.

Shikam cikin sulɓin jiki ya buɗe ƙofar zai shiga,sai amsar zagi yikeyi wajen mutanen da ya haɗa masu goslow
"wannan meye nashi na tsayawa a tsakiyar titi da fatsetsen ranan nan sai kace zararre sai sambatu yikeyi ko me bautar rana ne dai??...kai nigeria baSuyi Ba amma in ba haka ba ina wasu ƙasashe ina ba mahaukaci laisisin Tuƙi?"

Sosai yaso faɗawa kogin mamaki ,to su basuga matar da yaso kaɗewa bane?.kodai salan aci zarafin ɗan adam?
(Nikam nace Abdulrahman kayi a hankali dai watanan ba zeenan da ka sani bace)

Bata haƙuri yayi sannan ya shiga kasuwar ya karɓi saƙon matar da ta aikosa daganan sukaje ya kaimata ,jin shiru sun ɗauki hanya baisan inda zai kaita ba yasa ya ɗan karkato ya kalleta sam ranta ya tafi wani wajen baya tareda gangar jikinta
A sanyaye yace "Xeenatu!" saida ya maimaita da ɗan ƙarfi sannan ta yi firgigit ta waigo ta kashesa da ido

"Zeenah ina muka nufa?" Sauke wani kasaltancen ajiyar zuciya tayi kana ta fashe da kuka "Bansan inda na nufa ba Abdul,Hajja meenah da Alhaji Buba sun ɓata mun shimfiɗa..." zuru yayi mata da ido

"Wani irin shimfiɗa kuma ,gida ya za ayi ya zama shimfiɗa?"

Sosai yasan ta da hajja ameenah, yasan itace ke shiga tsakanin soyayyar da yikewa zeena to gashi yau sun kwaɓe ga dukkan alamu

"Shikenan bari in kaiki gidana da nike squating da abokina kafin ko kintsa in maidake ƙauyanku,ko har yanzu baki shirya komawa gidan ba?"

Ɗan murmushi tayi "Nagode Abdul"
Dariya yayi "Kajita don masoyi yayiwa masoyiyarsa alfarman wajen kwana menene,kece har yanzu kika kasa gamsuwa da sun da nike maki...Zeenah zan iya sadaukar maki da ko raina kika buƙata indai hakan zaisa ki soni!"
Ɗan murmushin saman leɓe tayi batareda tace komai ba

Tabbas yasan zeenah bata da yawan fara'a amma na yau rashin maganar yayi yawa.

Shuru yayi ya cigaba da tuƙinsa yina tuna ranar farko da ya soma ganinta.

_Marhaba Joints_

Banbareren tebur ne a gaban wasu ƴan mata su biyar cikin nude shiga ,duk wacce ka kalla kasan karuwace me zaman kanta tana jiran costomer
Gaban kan ƙaton tebur ɗin , kwalaben wine ne guda biyu ,sai drinks da ruwa da glass cups


Gang leader ɗinsu(meena) ce ta ƙarewa Daga gaban wajen gidan Ashawon da kallo ,Tana bin jerin ɗirma²n motocin da kowannensu ka kalla tsadajjene ,cikin duhun daren ,baka hangen komai sai hasken danjojin motocin ,daga gefe kuma haskene ya wadata a cikin gidan ashawon,duk wanda ka kalla ƙwaron kansa ne ,a wannan lokacin ba wani ɗan kirki da zaka gani a irin wannan daren.

Kyam idonta ya sauka akan wata lafcecen mota baƙa wuluk ,mai jajayen danjoji har can ƙasa sosai ta sakawa kansu burin shinshinan daloli amma taya??

Kallon sauran yaranta tayi a nutse kafin tace

"Wazai iya zuwa yayo kissing wancan Alhajin ya dawo ,ba tareda ya mareta ba?!"


Kallon inda ta nuna sukayi,A take suka ɗauke wuta ganin ƙasurgumin Alhaji ,yina zaune a cikin motar, dai² ya zuro duk jikinsa waje yina kallon titi,gadai dukkan alamu waya yikeyi mai muhimmanci shi yasashi ɗan buɗo ƙofar.


Don haka tsit sukayi batareda kowa yace tak ba.

Jin shurun yayi yawa yasa ta kallesu 1 by 1 sannan cikin isuwa tace

"Zeenah!" dam gaban wacce aka kira da Zeena ya faɗi.A kuma tsorace ta ɗago ta kalleta zufa a take ya fara wanketa.


"Yau ranar ki ce,munaso yau kyawunki yayi mana rana,Bakida wani excuses yau da zai hanaki bin Umurnina ,don Haka duk cikanmu muke zuwa muyi gwagwarmaya a bamu kuɗi mu baki walwalar da kike ciki yanzu soo,..."

Kafin ta ƙarasa maganar ma,zeena ta ɓalle ƙofar motar ,kanta tsaye ta nufesa


Kallon tausayawa Abdulrahman da uban gidansa ya aikesa nemo cikarsa a cikin gidan karuwan yayi,Cikin son ƙarewa budurwan da aka kira da Zeenaa da kallo ,
Yarinyace da in tayi wuta ya bata shekaru Sha shida a duniya,fara tar tar,leɓɓanta adorable pink mai tsananin taushi,a ɗan ficilin bakinta wanda yake kamar baza a saka cokali ya shigaba,ma'abociyar tsawo dara daran ido da siririn hanci,Jikin mata kam allah yayi halitta kawai,don ba namiji ba ko macece ta ganta sai ta fizgi hankalinta,sak dai Matar Novel😊 Sanye take cikin matsatsen wandon jeans Baƙie da jar riga ya ɗan gota rabin cinya,tayi rolling da baƙin veil ,fuskarta fayau ba ko kwalliya ,ta haɗa giran sama da ƙasa kamar hadari.


Abdulrahman jinjinawa yayi a ransa "Karuwanci ya sakko,yanzu wannan yarinyar mai ta rasa da ta fito yawan dandi?"


Zeena kam Tana zuwa gabansa,kamr yanda aka bata umurni, kawai ta kama jaw ɗinsa ,ta ɗaura leɓɓanta a saman nasa

A tsorace yayi baya ya ƙumu da bayan back seat ɗin da yike da sauri ya datse wayar da yikeyi ,itakuma tayi luuuu ta faɗa jikinsa

Sakin jiki yayi yinajiran saƙon kayan daɗi,saidai me ? Magana ta somayi masa numfashinsu na gwaruwa cikin na junansu

"Alha...ji so nike ka tsinke ni da mari"

Zaro ido yayi a mamakance
Sannan ya Kamo kafaɗunta ya riƙe,gamida ɗago maransa ya manne da nata ,wanda ya sata jin cusss kayan aikinsa sun manne da pup ɗinta ,wani zuuurrr taji kasantuwarta na yarinya matashiya cikin tsinin balagarta,hakan yasa ta ɗauke wuta
Shikuma sai sannan ya ja wani zizzirfan Numfashi

"Me yasa ? Ke mahaukaciya ce?"


Hawaye ya tsiyayo mata a kunci
"Alha..ji Ba lokacin hakan Ka ɗauke ni a matsayin ƴar ka ka galla mun mari ,allah zai baka lada"

Lumshe ido yayi a hankali ya maida hannunsa a ƙeyarta ya tallafo kanta ,ya haɗe tsinin hancinsa da nata ,ya kamo tattausan lip ɗinta dake wani sheƙi ya ja a hankali ya fara tsotsa, ya ware cinyoyinta ta faɗa ciki ya maida ya matseta kamar za ayiwa small baby kitso tana kuka

Aikuwa mutsu² ta farayi amma yaƙi cikata saida ya tsotse bakin son ransa sannan ya saka hannunsa a ƙasan hannuwanta ya ɗagota cak ,ya dawo da ita daga cikin motar ya maido ƙofar ya rufe

Kuka ta fashe masa dashi "Alhaji no! Don allah!"

"Kufa ƴan good evening ne,meye na kuka don yau kinyi babbar kamu? Sunana Alhaji buba gidaje...mai gidan kuɗi ,me kike so na jin daɗin rayuwa? gida?,A'ah mota ko in fitar dake ƙasashen ƙetare ki buɗe ido? Duk zan iya ƴar budurwa ,kedai ki bani dama in kwankwaɗi albarkan maranki ,daki rabawa ƙananun yara gwara ki kawoshi nan wajen irinmu da muka san kimansa zamu siya da manyan kuɗaɗe"

A hankali Abdulrahman driver ya kewayo ,bayan duk ya gama jinsa sannan

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login