Showing 6001 words to 9000 words out of 17004 words

Chapter 3 - SAKAR ZARE

Start ads

11 Aug 2025

108

Middle Ads

shi da beda lpy) mukai sallama akan gobe ze je ya ga likita.. nai ta masa ADDU'A samun lpy dan har cikin raina na ke tsananin tausayin sir wlh, ko don sanyin halinsa? Ko sonsa da nake ne? Ina haka bacci ya kwasheni.
&&& &&& &&&
Iyayen Sir sun je kaduna sakamakon matsawar da yayi dama jira na ake mu ?arasa makaranta ga shi munyi candy, da suka zo wajen Baa ne yake ce musu suje wajan en uwansa Abban zaria da Baba Alhaji su ne wakilai.
An tsayar da biki nan da watanni 2 masu zuwa don ba a saka da yawa ba ga shi saukar mu itama wata 1 duk abu ya haWe min. dan ma yanzu hada-hadar sauka muka fara, anata shirye-shirye a Makarantar mu da gayyato manyan Malamai Har da Sarki. mun Winka ankon mu kowwa hijab tai blue black da kuma Atamfa. dan Sir ne ma ya Winkamin ya hana su Baa Winka min a cewar sa ai ba komai nauyin ma ya kusa komawa kansa gaba Waya.
Yau na shirya ziyarar gidan Yaya Indo saboda daWewar da nai banje ba nai ma su Amma sallama don kwana2 nake so na yi mata, daganan zani gidan saura yayyena guda 2.
Na kammala shirina nai ma Amma sallama. na Isa gidan ?ar uwa tai ta ta murna kam da zuwana.
Da dare muna zaune da ita ta ke tambayana labarin Sir na ce "yana lafiya" Amma ta ce ma a sanar daku zancen biki an kawo kuWi da sa rana da kuma zancen saukarmu, ta ce "too..? abin ya zo kenan Allah ya nuna mana to ya ake ciki a gidan? gameda bikin"? na ce se Yaya Habeeba da Yaya Fatima sunje kun tattauna ko"? ta ce "hakane, to sai mu tafi tare in zaki wuce, na ce "ni daga nan gidan Yy Habeeba nai Kuma zani ma gidan y Fati" ta ce "dama kin bari ai musu waya duk mu haWu a gida se yafi, na ce "Allah kam Yy Indo in banje ba bazasu ji daWi ba" ta ce "aa wlh gaba kinje kibari yanzu in zaki tafi muje gidan a tattauna ko ba hakaba?" ba yanda na iya don naga ta dage na ce "to" ire?n hiranmu da ita kenan har dare ya nisa bamu sani ba ni ce ma na farga da lokaci muka kwanta.
Haka na ?are hu2 na gidan Yy Indo har ranar da zan dawo muna ta shiri an sanar da sauran ?an uwan nawa Amma na ta Shirin saukar manyan ba?i.
Bayan azahar muka sauka duk sun karaso dake duk mun fi su nisa nan fa gidan ya kacame da hayaniya anata murna da zuwan ba?i,
Bayan an nutsu an gama cin Abinci anyi sallah mun zauna aka fara tattauna batun yanda za'ai aka tsara da kuma shirin yanda bikin zai kasance, Amma ta ce tana yin wani adashi dan ankusa ma zuwa Waukan ta da Kuma wasu kuWaWe da take ajiyewa su yaya kowwa yace yanada tasa tsohuwar ajiyar aka harhaWa aka ajiye don siyan kayan kitchen da su labulaye zanin tunda gado da sauransu tunda dama ko gari banza Amma na siyan kayan kitchen Win da WaWWaya su Kofi rariya flas cokula ire-iren dai kayan tana ajiyewa saboda irin wanna lokacin gashi Kuma yazo, Baa yazo ya tarar damu ana ta hada-hada, ya ce "nima bara na zauna ayi dani..me ake tattaunawa?" Amma tace zancen kayan kitchen muke.. yai dariya "gaskiyane mamana za'a gwangwajeki" nai dariya da rufe fuskata, haka muka ci gaba da hiran mu da raha cikin nishaWi da walwala da ka ganmu kasan wanan ahalin suna cikin jin daWi.
[9/9, 21:31] E*O*W: SA?AR ZARE

BY
NA'EEMARH SADAU=؟?

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
FREE BOOK=???

ELEGANT ONLINE WRITERs
'?


Page 5? __6?
&&& &&& &&&
Yaune ta ke Asabar yakama ranar saukarmu kenan, filin makarantar cike yake da mutane ko Ina an zuba kujeru da rumfuna ko ina dai anyi decoration waje yayi kyau masha munsha ankon hijabanmu da niqab manyan mutane da malamai an halarta dan ba laifi kam anyi gayyata sosai kuma an amsa gayyatar.
?arfe tara za'a fara. manyan ba?i suna zaune wajansu haka malamai da iyayen Yara kowwa an tanadar masa nasa mazaunin muma Walibai haka.
Lokaci ya cika Ina ta baza ido na hango Sir ban ganshiba har aka fara kiran Walibai domin gabatar da karatu.
Ba ni ce Waliba ta farko ba amma ni zan buWe taro da addua
Kowwa ya nutsu malaminmu da zai Kira Walibai naji ankira sunana.. na mi?e cike da nutsuwata na isa filin tare da amsar speaker na fara da zazza?ar muryata gurin yai tsit! ba abinda ake ji sai muryata ina rero adduar.. na gama tsaf sannan aka karSi speakern na Wago kaina ashe Sir ne.. na kalleshi da mamaki yaushe ya iso? don Wazu le?en duniya banganshiba, shima ya dubeni da murmushi sumsum na wuce.. akai kabbara da yaba ko?arina sannan aka fara kiran Walibai WaWWaya kowwa na fitowa ana karantawa, har aka zo kaina na fita na rera nawa dake Allah yamin za?in murya {dan indai muryace nikam ba daga nan na har tsokana na ake me muryan aljanu ko na ?an yara saboda za?inta da qanqantarta wasu suce iyayi ina sani alhalin ni banmasan inayi ba=??}.
Na kammala waje ya Wau kabbara, kowwa ya biya nasa sannan shugaban makaranta ya tashi yai jawabai aka bamu qur'anai za'ai mana karatu. Sir ne ya yimana mukai suratul Fateeha sannan mukai baqara shafin farko aka bamu Allo akai hotuna sannan aka rufe taro da addua dafatan Allah ya maida kowwa gida lafiya.
Mun koma gida aka shirya walima Yan uwa da abokan arzi?i qawayena su Hameeda an zomin sosai duk da wasu na cewa sai biki, na raba kayayyakina na walima mukai abinmu cikin nishaWi da walwala. da dare ma Sir yazo wai karSan nasa kayan waliman na Wauko masa ragowan stickern da meat pie en da mukai na bashi yace "ni fa da wasa nake miki Baby," na ce "aa ka amsa dai" ya ce "bani dai wancan Win amma sticker ai ni nayi ina ma dashi..." na ce "shikenan na barshi."
?an sauka duk an tafi yayyena ma sun wuce akan zasu sake shigowa in an kwana2 gida ya miqa daga ni se Ammata da Baa da qannena munyi waya da yan Zaria su Ameena sunce nai haquri abinda yasa basu zo ba sunje biki dangin maman su. nace bakomi my walida ma munyi waya ta ke cemin makaranta wai wani training take zuwa itama sai biki.

&&& &&& &&&
Biki ya ?arato Sangarori 2 anata shirye?, dan har ma an kawo lefe dangin Amma sunzo ?an Zaria ma haka mutan kaduna ma gida dai ya Winke ba masaka anje anyi jere gidana ana faWa me kyau dashi ciki d falo se kitchen da bandaki da spare daki guda Waya se Wan filin tsakar gida se ?ofar gida. waje dai Masha Allah anmin jerena Baa yayi ?o?arin yimin kayana daidai Masha Allah sai sam barka. Komai ya Wau harami yau litinin saura kwana 3 Waurin Aure na ranar jumaa ne.
Muna zaune da daddare da sauran Yan uwana, Sir ya kirani na Wauka ya ce "ina ?ofar gida kizo ki amsa sa?o" na ce "to.." na mi?e aka fara min sha?iyanci wai ya cika zumuWi na ce "yayi Win," aikam aka Wauka "Baby bakida kunya kaza? na ce "naji" na zura hijab na fice suna min mita.
Zaune na ganshi kan mashin Winsa cikin qananun Kaya nikaina yamin kyau... bansan sanda na shagala da kallonsa na a zuciyata na ce "Sir badai iya Waukan wanka ba" na ?arasa ya kafeni da idanunsa "Amarya kinsha ?amshi" na rufe fuskata Ina murmushi ya ce "hakane ko? uhm tunda ma kikayi shuru nasan hakane kinsha ?amshin ana ta tanadarmin shi kuma" da sauri na Wago na Wan wara idanuna ina kallonshi, ya Wage gira "hakane ko? bayan ma ?amshi da wasu abubuwan nasani faWamin dame-dame? Inajinki," kunya ce ta kamani kaman na nitse cikin Wan bori da shogwoSa na ce "Sir.. ka bari mana please.." "mezan bari? daga tambaya?" "Uhm nidai kam da ka bari", ya dirgo a kan mashin Win "ok tunda bazaki faWamin ba ai zan sani ne,
amm.. yanzu shirin me kikeyi..? na ji kince zakiyi walima da zuwa ?unshi ko?" na ce "eh" "ok to ga wannan ya mi?o min kuWi da yawansu dan zasu kai kusan dubu goma sha biyar 15k na ce "Sir ai sunyi yawa," ya ce "aa ba komai da da wasu ma zan ?ara miki ne, so kiyi ha?uri da wannan Win" na ce "to" da sa hannu2 na karSa ina masa godiya ya ce "na bari ba komai ai komai nawa nasa ne don haka kar na damu duk abinda nake so in dai inada iko zan miki shi Baby matu?ar be fi ?arfina ba inshallah zan mikishi ko meye nidai fatana Allah ya barmu tare har mutuwarmu ko?" ya ?arasa da sigar tambaya yana langaSar da kai kamar wani maraya na ce "eh Allah ya barmu taren inshallah zan cigaba da maka addua ko yaushe" na faWa cikin sanyi saboda ya bani tausayi irin yadda yake matu?ar ?o?ari a kaina shi ba wani kuWi ba saidai rufin asiri amma yanada ?o?ari da son kyautatawa shiyasa kowwa nasane ji nai an hure ni da iska.. "Wai tunanin me Kika tafi ne?" na karyar da wuya "ba komi" mashin Winsa ya hau da tayar dashi "ki shiga ciki naga dare yayi na ce "tom Allah ya kaika lpy" "yabce ameen My," ya tayar da mashin Win da wucewa nikuma na koma ciki.
Amma na nunama kuWin tace to Allah ya qara buWi amma wannan kuWin be yawa ba? na ce nima haka na ce masa ta ce "to Ahmad dai baya gajiya... dama naji kuna gobe zaku ?unshin ko?" na ce "aa yayi wuri sai laraba jibi kenan" ta ce "to Allah ya kaimu."
Ranar laraba muka shirya da wuri zamu gidan ?unshin saboda in bamu je da wuri ba layi kuma ana kitso a gidan zaa haWa duk aimin muka shirya ni dasu Ameena da my Waleeda da Hameeda ma tazo muka tafi. munje bamu tadda kowwa ba dama Kuma mun tambaya tun kan mi zo, ?unshi aka fara sakamun kafin ta fara yarfamin kitso ?an ?ananu Masha Allah dama kaina akwai kyan kitso Ita kanta seda ta yaba don ya zanu yai kyau sosai sannan aka ciremin ?unshin yai jaa sosai ta fara zanamun flawer.. Hmmm nikaina nasan nayi kyau kowwa ya ganni zai yaba su Hameeda ma anyi musu dan sai kusan maghreeb muka dawo gida yini guda zubur.
muka shigo gida a gajiye ana ta mana sannu tamkar Wanda sukai aiki ko dake ?anin aikin mukai kowwa na ta yaba ?unshina ana nayi kyau. wanka mukai da sallah muka zauna cin abinci.. Sir ya kirani ya ce in yayi sallar isha'i zai shigo na ce "Allah ya kawo ka lpy". Ameena ta fara "oh ni ?asu wai shi wannan Angon baya da haquri ne? sauran kwana nawane da bazai jiraba.." na ce "gsky Ameena kinada sa ido ina ruwanki to? aah?" na mi?e na wanko hannuna da Waura Alwala.
Ana idar da isha'i sai gashi ya zo na fita muka gaisa yace "kitson da ?unshin nazo gani" nai dariya "uhm su Ameena na tamin tsiya wai ka kasa ha?ura kwana nawane ya rage?" "Kinga my rabu da wannan Ameena nifa ji nake kaman wata2 ba kwana biyu ba ji nake kamar na janyo kwanakin wlh" na ce "karka damu.." na Wan kalleshi "ni sai naga kamar ka faWa ko ido na ne.." fuskarsa ya shafa a hankali yana kallona "Wazun ne ban Wanji daWi ba amma na ware.." na kwaSe fuska "aa kmm ban yarda ba ni faWamin me ke damunka?" ya ce "Kinga lirinta Baby shi sa banason faWa miki fa yanzu zaki sa kanki a damuwa nace miki naji sau?i ciwon cikina ya tashi wlh amma naje Asibiti don har ruwa ma suka samin.." cike da damuwa nike dubanshi don nasan za'ai haka da ?yer in ba ciwonsa ne ya tashi ba wannan zuru?n da yayi.. na ma kasa cewa komi don abin yana matu?ar damuna in ya cimmasa ba yai ta daWi, "Baby..!(ya kirani da ?arfi, Ina can tunani banji ba) please ki bari mana da nasan haka ne ma da ban zo ba na ce "ya ha?uri na dena" ya hau kan mashin Winsa "zan tafi" kamar nace karka tafi amma ba yanda zanyi, ido ya zuba min kamar ya shiga zuciyata "ko kar na tafi?" na ce "aa," "ok to maza je gida in na koma zan kiraki kinji Babynah" na ce "to." da Waga masa hannu shima haka yaja mashin Winsa ya wuce har na daina hango shi, ?afafuna suka sage a wajen da ?yer na jasu na koma ciki.
Nagama komai nawa na Al'ada kafin na kwanta, ina zaune ina addua naji Ring din wayana nasan shi ne lokacin su Ameena duk sunyi bacci, na shafe duk jikina da addua kafin na Wau wayar da sallama.. ya amsa muryansa duk tai sanyi na ce "ya kaje gida..ya jikin naka?" ya amsa "da sau?i." "Kasha magani?" ya ce "ai saida mama ta matsamin na sha" na ce "yawwa tamin dai-dai "hmmm daidai ko? don kinga banaso ko?" na ce "aa wlh banaso naga kana wannan ciwon me wahalarwa tsoro yake bani gwanda ka dinga shan magani Allah yasa kaffara ne a gareka ya yaye maka."
ya ce "ameen thanks wifey jibi war haka gani ga ki" na rufe fuskata kamar yana ganina, "bakice komai ba?" na ce "umm," "Hmmm sarkan kunya.. amma mun kusa rabuwa da ita ai," ni dai bance komai ba ya gama zancensa mukai sallama.

Washe gari gida ya kacame da hada_hada ana gobe Waurin aure anata haWa kayan girki masu gyaran shinkafa nayi masu gyaran kayan miya ma?ota duk an shigo taya.aiki su Waleeda anata hada_hadar gwada Winkunan da suka karSo nikam duk jikina yau a mace yake tunda na tashi banajin wani ?warin jikina duk yai sanyi bansan me ya sa ba ko jimamin barin gida ne? Da su Ammata?? Allahu aalam.
Can da yamma muna zaune gidan maman Ali nan ma?otanmu (don nan muka koma saboda gidanmu ya cika da ba?i ba masaka) na tuna da wayata da tun safe na manta da ita a jaka kuma tana silent.. nai maza na Wakko,18 missed call nagani duk daga Sir,na ri?e baki da mamaki yaushe yamin wannan kira? ina ina haka? Ina cikin tunanin kuwa Wan halak se ga kiran again na Waga da sauri.. da sallama "Baby Ina Kika bar wayar taki Ina ta kira tun safe no Answer,?" na ce "wlh bama ma gida muna ma?ota kuma wayan yana jaka tun safe ban Wakko ba.. na gaisheshi ya jikin naka?" ya ce "da sau?i tun jiya be sake tashi ba se da Asuba yaWan murWamin ko masallaci banje ba ma amma da sau?i dan Har na tashi ina gidan su Muhd ma saboda gidan jamaa" na ce "ayya to Allah ya ?ara sau?i" Ya amsa da Ameen mukai sallama akan in ya koma gida da daddare zai kirani na ce "to.." ya ce "ko inzo? na ce "aa ka huta kaga bakada lpy mu yi waya kawai" ya ce "bakya son ganina kawai na ce "aa fa wlh" "ok naji sai munyi waya ko?" na ce "eh." mukai sallama.
A gidan maman Ali mukai sallan isha'i kafin mu haWa yanamu yanamu mi gida Wakina muka sha re duk da da kwai ba?in da zasu kwana a Wakin na shiga Wakin Amma nake faWamata Sir ba lpy, ta ce "ayya Baa be sani ba tunda be mata zancen ba yakamata a faWamasa Kam. ?aya Habeeba ke tambaya me ke damunsa? Amma ke bata labarin ciwon nasa tace "ayya bamu taSa sani ba amma Allah ya bashi lpy yasa kaffara" muka amsa da "amin..." Sallamar Baa muka ji Amma ta ce yawwa gashi nanma ya shigo Bara na faWa
masa ta fita take faWa Masa ya ce" ayya be sani ba gwanda da aka faWa masa yanzu bara yaje ya dubashi ta ce "to saika dawo."
Yaje ya duboshi har gidan nasu ya fito suka gaisa yaga jikinnasa da sau?i sosai. ya ce "to alhamdulillah Allah ya qara maka lpy ai ban ma sani ba yanzu na shiga gidan suke faWa min ai da tun rana zanzo," kansa a ?asa ya ce "Ai ba komai" "sannu Wannan kaji?" ya faWa cike da tausayawa "ameen Baa"l jikin ma ai yayimin sau?i don Wazu ma bana gidan" ya ce "ahh Masha Allah jiki Yayo daWi tunda har ana iya fita Allah ya ?ara affuwa". Ya amsa "Ameen" da Wan rissinawa sukai sallama ya wuce.
Ina kwance mun gama firanmu naga kiransa, na Waga ya ce "mesa kika faWawa su Baa banida lpy alhalin na ce miki naji sau?i kinsa ya taso ya sha wahala ko Baby?" na ce "aa dama yayi niyyan zuwa" "ok yayi, ykk ya gjy?" na ce "Alhamdulillah ya jikin naka?" "na ji sau?i kam don har ma na firfita ban

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login