Showing 3001 words to 6000 words out of 16182 words
xonan xonan ya kirata ta dawo ta xaina sarkin fishi me akai to bakai bane kana cikin damuwa ka kasa fadamin me ke damunka kanunan niba komai bace agunka nice nafaukeka yaya yai dariya haba fadya kema aikinsan banda kamarki to indai hakane kafadan meke damunka banajin dadin cikina ne nakejin kamar ciwona xai tai tashi subhanallahi anman shine kake boyewa haba yaya to kage asibiti inasan dai nage gaskiya yaya yakamata kadaure kaje toshikenan xanje.
Tunsafe Fara take ta kintsawa tamarasa wacce irin tarba xata masa sanin halin iyayanta yasanya babu wanda taima maganar dan haka ita daya take bidirinta.
Bayan idarda magriba ne tace ummanta xata farfajiya momin bata kawo komi rantaba tace to aikuwa bata dade da xamaba habu mai gadi yaxo yasameta tanada bako tace ya shigo.
Karbakam yasameta baitaba xaton xata amshi batunsa da wuri haka ba sunsha hirarsu kai kace sun shekara suna soyayya.sai wajen tara yai mata sallama ya tafi suka rabu cike da kewa
Kanwata
Na F.A.Ya'u
Juyi kawai take baccin yaki xiyartarta yayinda xuciyarta ke cike taf da tunwnin yayan nata ta yadda batun yauba ta kamu dasansa wanda tasan ba'abu ne mai yiwuwaba hakurinta ya fara gaxawa tasan kuskure mafi girma daxata ma kanta shine yasan tana sansa so na aure.
Wayyo xuciyata bakomun adalciba wallahi ta dunkule kanta cikin filo dan kar ajiyo kukanta inda sabo ta saba duk dare saitai wannan kukan.
Yana xaune yana waya da abar sansa tashigo dakin kalmarsa ta karshe data ji itace aikema kinsan inasanki dire kwanon tai dasauri ta bar dakin can bangaren kawu malan tai gurin da suke kiwo tashige ciki sosai tana xama kuka ya kwace mata lallaima yayan nan ashe shi soyayyarsa ma yake yabarta tana fama da dakon sansa wata xuciyar tace to danme bazai soyayyarsa ba kefa vakomai bace face kanwarsa shikuwa koda yaga fitarta bai kawo komai ransa ba face ko sauri take ko xatai wani abunne dan haka ya cigaba da hirarsa.
Kanwis taji yana kiranta wani haushinsa takeji wanda tasan xai iya gani afuskarta kuma sai ya tambaya to mai xance masa kice sansa kawai kike dakin cika mara hankali ita kadai take mgn tana bama kanta amsa dan haka takara jan xanin rufarta umma dake laximi ta leko bata tashiba naga jiya bata kwanta da wuriba yai dariya inta tashi kice mata na fita to shikenan Allah ya bada sa'a ya amsa da amin.
Fadya kenan Allah kina ban mamaki da yawa duk samari dake rushing akanki anman ke vakima san susunai ba tai dariya keni rabani da vatun love karatu nakesan nayi watakil kansannan burina ya cika hhhh burinki nasan maso waniba ta xaro ido ban fuskantaba tai dariya manta kawai dan Allah Aisha kifadan mai kike nufi tajuyar da kai anfada miki bansan kinasan yaya farhanba what tafada gamida mikewa ke wacce irin mara tunanice kin taba ganin inda yaya ya auri Kanwarsa sai kace a garin gaba gaba bansan shirme wallahi indai kinasan mushirya kidaina min irin wannan wasan tai dariya to ai cewa nai kinasa so kuma aibaya nufin aure ko wacce kanwa nasan yayanta bawai so na aure nake nufiba tai ajiyar xuciya gami da komawa ta xauna tonidai banasan irin wannan wasa andena ta fada.
Faran dady yaxam jiran result tai dariya gamunan dai dady yawwa kinadai review din karatunko eh dady tam banda wasa kuma banda soyayya kinji ko tadan kalleshi dady ya batun fitata wajen yaidan shuru kiyi hakuri munyi mgn da inna kaka taki yadda kinsan halinta tai murmushi to shikenan Allah yasa nasamu abinda na nema anan yawwa haka nakeso naji daman inata tsoron karki tubure to amman dady nace ma xani gidan inna kaka hutu kaki cewa komai ai tunda kin hakura na yarda sekin dawo ta daka tsalle nagode dady tayi hakane dan tasan tunda dady ya dawo indai yaganta da Farhan tashiga uku inkuwa tana gidan inna tasha shagalinta dan ita tsohuwar burinta taga auranta.
Kanwata
Kuka kawai take tana faman masa sannu yayinda ko yawwa ba ya iya fadi sabida axabar ciwo umma yakamata muje asibiti ai wani abu haba fadya cikin darennan ina xamu sami mai mota inji baba bako gidan malan musane ka buga koxamu samu yaje kumafa kinkawo dabara dasauri ya fice bai wani jima yana buguba ya bude bema gama masa bayaniba yajuya bari na dauko mukullin.
Kai tsaye murtala suka wuce sunyi sa'a kuwa da gado ba wata jan lokaci aka basu kwanciya anan suka kwana sai da safe da wasu cikin yan uwa sukaxo sannan suka tawo dan debo wasu kayan.
Juyi kadan xaiyi xata mike sannu yaya mai kake bukata yai dariya bakomai kanwata.
Kwanansa biyu a asibitin Fara taxo dubashi harda kakarta fadya jitai kamar ta mace agurin dan takaici dagyar ta iya tankwara xuciyarta ta bata hakurin xama agurin batare da kowa ya fiskanci wani abuba duda kuwa Fara taxo dubashi matsayinta na daliba bawai budurwaba duda bawai ita daya ce taxo dinba danshi kansa yasan dalibansa sun masa kara daga wannan taxo sai wancan anman tarasa mai yasa take kishin yarinyar kodan ganin yadda ta damune da ciwon Farhan dinne oho.
Zaune suke anadan taba hira adaki bayan sallamoshi daga asibiti baba kakarta tace waini kuwa yaushe xanga aurenki Fadya tai dariya kakale kenan watakan kishiya ma kike nema ko dankinsan banda angon da ya fice naki mijin komadai waye nidai nagaji ince cewa kikai sekin kammala karatu Farhan yai saurin cewa banda abin baba ai yanxu aka fara karatun tamai dakuwa ungonan wato kai kaki aure kakesan itama ka hanata ko yai dariya aikedince kinyi yarunta da yawa datuni ba adaura ba wallahi yarannan kun rainani naga alamun so kuke sai na fito muku da abokan rayuwar dakaina ko sukai dariya gaba daya to cemiki akai munyi kwantai haka naga alama ai.
Salamu alaikum wai ana sallama da Fadya jeka kace bata nan kai jeka kace tana xuwa wallahi fadya nafara gajiya da halinki kinsa sai xagina ake a gidannan yakamata kiyi tunani karatu kyayi agidan mijinki.
Ta turo baki gami da mikewa ta xari hijabi tanata faman kunkuni ta fice.
Kanwata
Yadda ya hade rai ya tabbar mata ransa a bace yake tace yaya gani eh naganki yaya konaima lefi ne lefi ai wannan yafi karfin lefi daman wasa kike ba karatuba ko ta dafe kirji nashina yaya ko wani lefin akace nayi aiwannan yafi karfin cewa kirasa mai xaki ciyo a waec sai F har tara ta dafe kirji innalillahi wainna ilaihi raji'un sai hawaye shar ya bushe da dariya congratulations kyautarki dabance kin haye sai tsalle kai anman yaya kadauki alhakina da yawa inaso naga yaxakiyi inkin shiga matsala senaga ashe kina bin abinda nakoya miki tunda bakiyi ihu ba tai dariya yace yanxu sauran post utme ko eh yaya kutayamu addu'a insha Allah.
Komai yadda takeso haka yake tafiya tasamu BSC nursing dinta murna kamar me ranarda xasu fara lecture tasha nasiha kan kiyaye mutuncinta
Kanwata
Ba'abinda ke damun fara game da alakarta da farhan illa halin dad dinta baisan talaka balle abinda yashafi talaka duda tana ganin akan Farhan xata iya daukan ko wacce kasada ayauma hirar da sukai ce ta tsaya mata yadda yake ta bayani irin yadda yake kin talauci da talaka duda tasan dadin nata nasanta yanasan abinda takeso.
Farhan dan Allah wata alfarma xakamin haba abokina ai tsakaninmu ba irin haka fadi kanka tsaye yai dariya wani abu ke damuna haba muhd inbaka fadanba wane kakeso kafadawa baka da kamata nima banda kamarka Fadya ce matsalata matsalarka kamar ya santa nake narasa yadda xanyi ta fuskanceni waima wacce fadyar kanwarka yai tsaki tunfarko shine baka fadanba to nai mata miji sekaje ka nemi wata xumbur ya mike what yasa daria xauna kaji Allah ya temakeka ban bada itaba karkaji komai xan sameta nagode aboki sukacigaba da firarsu.
Hartakai bakin kofa yace inkin kai kayan kixo muyi wata magana to yaya ta fice .
Kace xamuyi maga eh daman so nake naroki wata alfarma tai saurin dago kai haba yaya alfarma kuma bani umarni kawai xakai nabi yaji dadin batunta yawwa kanwata aikinsan muhd ko eh yaya to shine yaxo guna kan inbashi dama yaxo kugana kan yanasan ku fahinci juna watakil hakan takaiga aure kinga yanxu university kike yakamata ace kin tsaida wanda xaki aura tai shuru dakyar ta iya cewa to yaya tunda kayadda da dabi'unsa nima nayadda matsayinsa na babban abokinka yawwa kanwata nagode tashi kije.
Koda tabar dakin bayan dakinsu taje tasha kukanta watakan ita daya take haukanta shi bema san tanaiba tunda gashi da kansa yake mata batun wani yanaima ma wanin kanfen.
Ita kadai tasan mai takeji aranta duda kokarin datake wajen yakiceshi aranta wajen ganin bata nuna wata alamaba duda kuwa da'ace yayan nata mai ganewa ne da tuni ya gama fuskanta.
Mum wai yaushe dad xai dawo ne eh to may be a cikin week dinnan to Allah yadawo dashi lpy amin fara kina da bukatar kudine babu daya kawai naga ya jima acan tai dariya nima haka nagama naw korafin yako karatun naku karatu basauki mum niduk nagaji wallahi hakuri xakiyi haka karatu yake da cinrai.
Waiko ya kike ganin tafiyar karatun fara komai normal aikasani duda yar shagwabace bata wasa da karatu duda ta fara mita ta gaji aikindanta batasan wahala kafin ta sabane ince dai ana kiyaye dokata tai dariya itama kanta batasa soyayya atsarinta ba balle ta bada fuska yai dariya haka nakeso nafiso tai karatu dakyau.
Fadya na iya kokarinta wajen tsayawa da muhd duk dan farantawa yayanta rai duda kuwa bata taba jin sansa arantaba bakumatajin xata soshi.
Kanwata
Wane karatu haryaushe karatun xai kare nagaji wallahi inba sokake sai na mutu sannan xaka aurar da ita ba tafara sharar kwallah ya durkushe gabanta kiyi hakuri inna nai miki alkawarin awatannan xa'a gama komai na auran tasa dariya kokaifa ya mike nixan wuce to Allah yabada sa'a yayi albarka ya amsa da amin.
Lafiya kuwa dady naga kamar kana cikin damuwa yai dariya baccine kawai a idona Fara to dady kaje ka kwanta ka wuta kasan rashin bacci natsalane ya mike kumafa gaskiyarki bara naje.
Mum naga kamar dad nacikin damuwa mekika gani naje inai masa mgn yanacan cikin tunani towo bara naje na sameshi.
Zarya kawai yake adakin dadin fara lpy kuwa yajuyo yaxauna gefen gadon itama ta xauna nan ya fada mata dik yadda sukai da innars tai shuru kafin tace ai wannan ba matsala bace kamarya ba matsala bace ka eh ba matsala bace tunda ai babu wanda takeso balle ace bai shiryaba cikin yayan abokanka kabaima daya wanda xai barta tai karatunta sai alokacin yai dariya kumafa kin kawo shawara mai kyau bama dan abokina xan baimaba ba.
Salim din yaya faiz yasha mun magana inacewa yakara time shima yaya faix din haka xance kawai yaxo su tattauna nasan innar xatai farin ciki itama tai dariya Allah ya nuna mn time din lpy.
Fara na'am dady kishirya yau xakiyi bako ni nabashi dama ta dafe kirji bako dad eh kinma sanshi yayanki ne salim amman dady bai bari yaji mai xatace ba yai ficewarsa.
Wai fara gambo batace miki kina da bako bane ta turo baki tafadan to maxa kije aman mum maxa tashi kije.
Ko sallama bataiba taxauna yana kallonta ya washe baki hajiya Fara ina yini dakyar ta iya amsawa da lpy.
Wai kai vakasan amaka shiru bane ka ishenifa yai dariya ayimun afuwa baxan sakeba pls alfarma xaka min katai maka kaje kasamu dad kace bakaso na pls yai dariya ina baxan iya ba tokuwa wallahi kadaukowa kanka wahala dan wallahi baxan sokadady.
Kanwata
Yanxu mum haka ake ace baxa'a tambayeni ba kawai ace anmun miji ama rasa wanda xa'amin sai salim niwallahi banasansa to inbakya sansa wane kikeso ni wallahi uncle Farhan nakeso toshidin dan uban waye haba mum shinefa nake baki lbr malaminmu a sch what baki da hankali wallahi kima rasa waye kikeso sai teacher kuma na private sch wanda akoyaushe xe iya barin aiki haba mum ni bakudinsa nakeso ba shi nakeso kinga kimayi shiru da wannan batun tunkan dad dinki yaji.
Ni wallahi dabadan badanba sai ince ya salim kai maye ne ance ba'asanka ana soyayya dolene nace banasanka banasanka.
Gaskiya baba nagaji da abinda Fara take mun nama yanke shawarar hakura da ita kayi hakuri bansan xumunci ya baci ina baxai yuwuba xan samu baban nata kotanaso ko bataso se anyi baxata batan tsarina ba.
Yanxu a hakane kake cewa ka isa da yarka har ada innaxo nace kabaima salim dama yabayyana mata kansa kace inyi hakuri lokacine dakanka xaka ban time innace kar wani ya rigashi kace ka isa daita vata kula kowa to jiya salim yasameni yafadan irin cin kaahin da take masa ita tanada wanda takeso what Faran eh ita kayi hakuri yaya xan sameta.
Fara fara yake kwalla mata kira da gudu ta fito opp lpy dad kake kwalan kira haka keni kike tambaya lpy nake kiranki yi hakuri dady tafada xonan magana xamuyi ta fahinta to dady.
Kanwata
Mai kika cema salim takalleshi bakomai karya kike kifadan mai kika ce masa cewa nai ya rabu dani inada wanda nakeso what me kika ce eh dady cewa kai nai karatu karnai wasa da karatun kar inbiyema soyayya kuma naga ina karatu soyayyata da Farhan bata taba hanani kawo maka result mai kyauba ya mike naji wayeshi farhan din dad malamin mune a sch what kina da hankali kuwa awacce unguwa yake dad dan unguwar nan ne yadan xauna dan wane gidane dad dan gidan rinji ne ya mike wallahi baxai yiyuba yata baxata taba auran talakaba ta fashe da kuka nima wallahi bansan yaya salim farhan ne xabina.
Yauce ranar farko dayafara danasanin yima fara duk abinda take so.
Alhaji lamarin yarinyar nan yafa fara ban tsoro ta dena fitowa abinci in ankai yadda aka kai haka ake daukowa ya mike bara naje basameta tana kudundune akan gado ya dagota jikinnan rau xafi subhanallahi baki da lpy sai hawaye da sauri ya fice ya hado mata tea mai xafi yabata nan danan gumi ya rufeta haba fara yakikeson illata kanki tai shiru kiyi hakuri da xabin danai miki nan gaba xaki fuskanceni sai kuka dad dan Allah kabarni da xabina wallahi banasan salim xan iya mutuwa na aureshi aiko saidai ki mutu aure ba fashi ya mike gami dayin tsaki ya fice .
Alhaji kasan mai xakai yaron xaka kirawo kabashi kudi kasa shida kansa yace bayayi yaxo yace mata yadena santa kin kin kawo shawara gobe xansa akiraminshi yawwa alhaji dan gaskiya banasan kasaida akuya taxo tana cimana danga ai hakan xanyi Allah dai yakaimu goben
Kanwata
Na F.A.Ya'u
Kanwis yakika ganni takalleshi gaskiya ka hadu yaya amman hularce dai bari kaga ta shiga dakin tadauko wata yawwa kaga wannan itace dai dai yakarba yana dariya kai nima sai yanxu naga nafito kanwar tawa ta iya xabi.
Yaya naji umma na cewa agaidasu wai ina xaka ne yai dariya aff afuwan nayi mantuwa ban fadamiki ba baban auntinki yake kirana bansan mai xai cemunba tai dariya wadda kana gani yake ce to yaya Allah yasa adace agaida mun da ita yace amin bari naje yana fita ta fada bandaki tasha kukanta ta fito.
Zaune yake kasan kafet din kansa akasa yaji shigowar sa ya mike alamar girmamawa saida ya xauna sannan shima yakoma mazauninsa yagaidashi cike da girmamawa kafin yace.
Nakirakane dan muyi wata masala Fara ta fadan komai inasan kamin wata alfaema komai kakeso xan baka daga million daya xuwa hamsim yakalleshi baba wacce alfaema kenan yawwa so nake karabu da fara what yabfada baxan iyaba wallahi kudi baxai taba sawa in saida soyayyata ba to kuwa inbakai tasaukiba inada hanyoyi da dama na rabaku inason daga yau bakai ba yata na fada maka baba dan Allah karka rabamu wallahi inasanta kai ni kake fadima haka maxa fitaemin daga gida da alama talauci baxai barka ba natsiyaci kawai.
Yaya lpy kuwa naga kafita cike da farin ciki kadawo duk rai abace yadan kalleta kafin ya share kwallar data kawo masa subhanallahi yaya kuka kuma nan yafada mata abinda ya faru ga mamakinta mai makon taxama mai marin ciki sai tasamu kanta cikin kunxi kayi hakuri yaya ai kasan halinsa da ake fade yasaba cima talakawa murunci kuma in matarka ce dole sai ka aureta kudi kuma insha Allahu sai ka bashi mamaki kudi bashine jin dadi ba kaji yayana yadago yakalleta nasani kanwata nagode da kokarinki na karfafan gwiwa.
Kanwata
Na.F.A.Ya'u
Yaya dan Allah ka cire damuwa aranka komai dan hakuri ne yai dariya Fadya kenan abinda ke damuna gidan nasu an hanani xuwa innaje mai gadi ya hanani shiga a sch dinna naje yafi akirga van ganinta kawarta tace an gahanata xuwa se bayan bikinta yanxu sauran sati uku.
Tai shiru kafin tace inada dabara