Showing 3001 words to 6000 words out of 14180 words
kind of nonsense is this...you steal my wrist watch and I can't pardon....mtew arrogant" (wai ba dake nake magana ba wannan wani irin rashin hankaline,kin sace mun agogona kuma ba iya yafewa zan ba) taja tsaki ta dogare a gabanta riƙe da ƙugu tana wani karkaɗa jiki irin na fitsararrun ƙanne masu yiwa yayunsu rashin kunya
Miƙewa Nasreen tayi zata wuce ba tareda ta tamka ta ba kuma daidai nan mamansu ta fito da kofin gahwa (tea) a hannu
Nasmah ganin zata wuce yasa ta finciko ta ta dawo da ita baya "Dallah Malama bamu agogonmu wannan ai baƙin cikine kinga kin zama divorcy (bazawara) kina bakin ciki kar in sama fine guy in aure in barki"
Wani abu mai ɗacine yazo ya tokare a maƙoshin Nasreen da sauri ta dafe ƙirjinta wani irin kakkauran hawaye ya gangaro mata a ido ,kallon direction ɗin da mamansu take tayi ,amma itama ko a jikinta sai ma sipping coffee (kurɓan coffee) ɗin ta da take
Cikin takaici ta ƙwalla ma maman kira ,irin kira na mamaki ɗin nan
"Ummyyy....." ɗagowa tayi ta kallesu kawai ta kauda kai ,ta wuce gaban Tv ta kashe kayan kallon
Girgiza kai Nasreen tayi ta daɗa raɓawa zata wuce Nasma ba tareda tace komai ba ,still sake cukuikuyeta Nasma tayi sannan cikin fitsara tace "Momy kice mata ta bani agogona"
Cikin gajiyawa uwar tace "Bata agogonta" wani kuka mai dafa zuciya ne ya daɗa turnuƙe Nasreen kawai ta fixge kanta da sauri tayi hanyar stairs da gudun gaske tana kuka mai gunji kamar wanda ta rasa iyayenta
Binta Nasmah zatayi da sauri uwar ta dakatar da ita "La! Nasma ta'ali huna" (No! Nasma come here) Zo nan"
"Momy gold watch ɗin nan ne fa da na samu a birthday gift haba !"
"Meye to a ciki ki ƙyaleta taji da depression ɗin da take ciki ,kin tabbatar ita ta ɗauka ? Na sanki da tsinannan ƙwuiya bincikawa ne baza kiyi ba"
Magana tayi surprisingly "wow good! Momy kin tare mata kenan? Kin tarewa erki ta fari kin wulakanta autarki...yarinyar da ta jawo maki abun kunya cikin maƙoftanki ta aura bare gashi an saketa ,amma ita kike tare mawa?"
"No ban tare mata ba ,fada ne banaso kuna yi ,You know she age you , atleast she needs some certain respect from you ,beside why the quarrel? But you're quarreling over a watch this is not fair my dear" (kinsan dai tagirme ki atleast tana bukatar girmamawa a wajenki ,to meye abun fada ? Kun zauna kuna fada akan abinda bai taka kara ya karya ba wannan abun kunya ne....."
Tura baki tayi tana diddirke ƙafa "Ni dai uhmmmm shikenan na tafi lunch da ƙawayena "
"Ok bye"
Zuwa tayi da sauri ta turo mata ƙirji ta rungumo uwar ta manna mata kiss a gefen kunci "Momy I love You"
Hannu tasa ta goge wajen da Nasman ta mata kiss gamida ɗanyin murmushi ganin birgi birgin er tata har takai ƙofa ,sai kuma ta juyo rike da ƙofar "Momy nace ina sonki" miƙewa tayi gamida kama hanyar ɗaki sannan ta ɗan ɗaga murya "You know your momy loves you more! So take care of your self please"
(Kinsan mamanki tana ringa sonki da yawa ,to ki kula da kanki don Allah)
"Awwwwn🥰 I will..... byeeeee" ta fice cikin tsantsan farinciki ba abu ɗaya da yike damunta a rayuwa
******
Nasreen tana shiga ɗaki sauya kayan jikinta tayi zuwa doguwar Abaya da yaki na farko yalwa ,mai masifar tsada daɓa² da kwalliyar stone ,ta cire ɗan kunnen gold ɗin da ke kunnenta ta ajiye akan Dressing mirror taje ta wanko fuskarta ta ɗauko haramain irin wanda maza suke rawani dashi ta ɗan yi rolling ta fesa turare ta saka plate cover shoe ,ta dauki car key ɗinta ƙirar KIA latest modern ta kullo ƙofarta ta nufi hanyar dakin mamansu
"Assalamu alaiki ya ummy ana zahibun ilal mustashfa"
"Assalamu alaikum mamana ,Inaso zanje asibiti"
Waigawa tayi ta kalleta a take taji tausayin yarinyar ya tsirga mata ina gayun Nasreen yake itace yau zata fita ba dan kunne kamar mai takaba!? Wani ƙwalla ne taji yina neman cika mata ido da sauri tai dodging tana nodding off
"Ma'assalama Ya habibty la taqnaɗiy lillah" (ok bye my love ,plz don't give up) shikenan sai kin dawo masoyiyata karki karaya kinji"
Jinjina mata kai kawai tayi tana ƙoƙarin shanye kukan da yazo mata "Shikenan ya ummy" (Nagode mamata) ta juya ta fice da sauri, tana tunanin yanda tattaunawarsu zai kasance da likitar da aka bata labari mai bada shawara akan matsalar auratayya na matan aure da suke fama da matsala a gidajensu da wanda suka rasa mazajensu (zawrawa) da en mata da suka rasa samarinsu suna neman su dawo da soyayyar su....................✍🏽
*LITTAFIN KUƊINE , 500₦ REGULAR GROUP ,MASU SON VIP GROUP 1000₦ ,MASU SON SPECIAL 2000₦*
*ZAKI BIYA TA BANK ƊINA 7782217014 , MOHAMMED HASSANA,FCMB, SHAIDAR BIYA TA 09065990265*
KO KATIN MTN TA 09065990265
ƳAN NIGER KATIN ARTEL ,KUMA REGULAR 500F ,VIP 1000F ,SPECIAL 2000F
#Oum Aphnan
[10/8, 7:34 PM] baby na: _*🫧GWAURO...🫧*_
*003*
_Immaculate_
Cikin slow motion farar venzan ta shiga ma'adanan ajiyar motocin wajen, en matane en makaranta su biyu a cikin motar kyawawan gaske wanda kyau ya gauraya da Hutu da naira ya sasu zama classic babes.
Tunda sukayi parking Bee ke Kallon Hanna dake shafa iphone 13 ɗin ta tana ɗan murmushi basai an gaya maka chatting take mai dadi ba.
"Hanna shiga ki mana order kawai ina jiranki a nan"
Kyakkyawa Black beautyn da aka kira da Hanna ce ta ɗan kalli na gefen tata sannan ta ɗan cuno baki
"Haba ƙawata mu shiga tare mana ,Ni wallahi kunyar shiga Ni kaɗai nike"
Hassala tayi ta daki sitiyarin motar ta hayayyaƙo mata da fitina "To saboda mene ke sai kiyi tayin abu kamar wata er ƙauye ,a haka kuma wai kike karantan civil law wacce wataran zata fita gaban kotu ta wakilci client ɗin ta gaskiya ki koma Home management kawai....to waima dakata mai kika mai dani in driving ɗinki kina huce in kawoki eatry kuma inje in maki order naxama er aikinki kenan"
Ajiye wayar tayi akan laps ɗin ta sannan ta saki murmushi wanda yasa dimple dinta loɓawa a hankali
"Ƙawata Calm down ,me yayi zafi shi ba wuta ba..." Buɗe baki tayi zatayi magana kawai sai ta ɗauke wuta saboda hango Nurain saye da T_shirt ɗin ma'aikatan gurin an rubuta sunan gurin cin abincin da logo a daga gaba .
Dafe kai Bee tayi kamar xata fashe da kuka itakuma a ɗayan gefen fara'ar Hanna ƙaruwa yayi ,ta ɗan zungureta da wayar hannunta "Ƙawata kinga gayen da nike baki labari nan ,sam bai kama da en Nigeria ba"
Tsaki taja daidai sanda yazo gefen bee ya tsaya "Hey damsel " wani ɗauke kai bee tayi tanajin idonta na kawo ruwa don takaici ta rasa me yasa wannan faƙirin talakan ke nace mata
"Queen bee ,yau kune a eatry ɗin mu...Ina tsakiya da tunanin inda zan sake arba da kyakyawar fuskarki ma'abociyar kyau da tsari kawai sai na hango plate number ɗinki an rubuta queen bee ,nace wow amazing sunan ya dace da mamallakiyar motar kwatsaham ashe kece a eatry ɗin namu...." Katsesa tayi da hargowa " hey kaga dakata eatry ɗinku ? Are You not a common Waiter here?"
Lanƙwashe kai yayi kamar zai kuka sannan yayi magana relunctantly "Yes I am"
"Then kaga nayi kalar type ɗin ka da zaka ringa nace mun ? Gaskiya ka cuce Ni wallahi ban yafe ba" kawai sai ta fara alamar kuka
Gabaɗaya birkicewa yayi "plx ki saurareni Bee ba laifina bane sonki ne " tsawa ta daka masa, ta fara aniyar Takeshi da motar da dama bata kashe ba, da sauri ya ja da baya ,itakuma ta ja muguwar tsaki "wowowowo ba laifina bane sonki ne(ta kwaikwayi maganarsa) mtsewww foolish banza mai kama da pig in ma don farar fatan shine ni sam bai burgeni ba ƙunatacce maye aita wulaƙantaka kana nace"
Hanna ji tayi kamar ta shaƙe queen bee SABODA wulakancin da tayiwa crush dinta da take mugun so ashe wai shi aminiyarta ma yike yayi
Abincin da basuci ba kenan suka wuce gida
Upk ne mai kyau baban Bee ya kama mata akwai komai a ciki na more rayuwa tamkar gidan wata matar auren ,tana kiran Hadiza tana mata gyaran gida duk bayan kwana biyu ,tana biyanta,amma fa ba tare da sanin Hajiya ba Hadiza take zuwa wannan aikin
Yauma haka ta kasance tana maƙale cikin uwarɗaki tana tunanin hanyar da zataje ta roƙi Nurain ya yafe mata sai taji wayarta rakani toilet na tsukku cikin silin saman ɗakin Hajiya .
Sosai vibration ɗin wayar ke daɗa tayar mata da hankali gashi an ƙi daina kira ,tana tsoron kar Hajiya ta farga tana da waya ,da sauri ta miƙe ta taka gadon Hajiya mai rumfa ta haye saman ,ta sa hannu ta ciro huji ɗaya na silin ɗin da dama ta ciroshi tanan take ɓoye wayar in ta saka ta rufe .
A hankali ta zaro ,wani siririn tsaki taja ganin Number Anty bee ne ,sakkowa tayi a hankali ta suri buta ta wuce toilet da gudu daidai nan ta sake kira
"Hello Anty bilki"
"Mtseww useless bee .... bee ...stop calling me bilki ok?"
"To Anty bee🐝"
Hadiza ta faɗa cikin ladabi kamar Mutuniyar ƙwarai
"Kinajina gidana yayi datti kuma munason sakon kasuwa kizo yanzu"
Rau rau rau idonta ya kawo ruwa gabanta ya fadi ,a ƙasa² tace "Na shiga uku ,Anty nayi ma wani laifi wallahi ana ƙumi na ,ina fita zane ni za'ayi"
Cikin hargowa tace "And so? bazaki zo bane in nema wata?" Bakinta na rawa tace "zanzo zanzo"
Tsaki ta kuma ja "na baki 30minutes" ta kashe wayar ,a hankali Hadiza tabi wayan da kallo gashidai tana neman kudi gashi kuma tayi tsokanar fada yaya kenan?
"Ke Hadiza zama bata ganki ba,tashi kije gurin salame basakkwata kice ta roki danta ya yi hakuri ya kyaleki ba'a sanyin jiki da neman kuɗi" tana kaiwa nan a tunaninta ta ,soka wayarta cikin zani ta fito tana wanke ƙafa
Wani yamutsatsen hijabinta ta zaro cikin akwatin ƙarfenta da ta dawo dashi daga boarding ,leƙawa shirayi tayi taga Hajiya na kwance shirim a katifa tana barci aikuwa sanɗa ta fara yi zata fice ,ba zato ta ce "ke! ke!! Kinci gidanku ina zaki"
Zuwa tayi ɗan nesa kaɗan daga ita ta lanƙwashe ƙafa "Hajiya bakida saƙo ne?" Salati Hajiya ta rafka yanda kasan anyi mutuwa ,sai kuma ta gimtse fuska ,tana wulla mata harara "to ban dashi"
"Taf aikuwa hajiya wallahi sai kin yi shi Ni na gaji da zama a gida sai kace ƙonanniya ,ai al'umma rahama ne..."
Banza ta mata ta juya ta gyara kwanciya
"Hajiya nifa in bakida saƙon nan zan fita ba nisa zanba iyakata gidan basakkwata gwara in je da kaina innemi yafiya kafin ya nakasa banza don na lura ke abun dadi ma ya Maki" shiru Hajiya tayi mata aikuwa ta mike ta kwashe takalminta a hannu ta danna da gudu ,karan gudun ya ankarar da Hajiya ,buɗe maƙoshi tayi tana kwarara mata kira Amma inaaa ta samfe.
......Daga zauren gidan taja ta tsaya ganin zulai mai shinkafa tana dukan ɗakin Nuru cikin rashin mutunci,sosai aljanun son jin gulmarta suka motso sam tama manta yina nemanta ruwa a jallo ,da sauri ta zo bayan zulai ta tsaya "Baba zulai mai kike nema akuyanki ne ta ɓata?" Banza tayi mata ta cigaba da dukan ƙofa "Nuru gwara ka buɗen ƙofa in tasa ƴata tun muna tantance juna kafin in Kira maka en sanda "
Daga cikin ɗakin ya buɗe murya "ba kowa fa"
"To buɗe in gani wallahi abokanka sunce tsawon sati guda sun ganku tare kuma a ɗakinka take kwana na sani" tuni mutane sun fara taruwa ana dirga² saida yaji mutane na yawa ya ba aina'u bargo ta lulluɓa ya taso a hankali ya cire bidan ƙofar ,angaje shi tayi ta shige ɗakin
Kunyane ta lulluɓesa ganin taje ta jawo hannun erta aikuwa tana zuwa ta dage ta rangaɗa masa sandar hannunta "wannan uwar kace ko?"
Dafe wajen yayi cikin jin azaba "Lalala me na maki ?da zaki dakeni"
"Kaji tantiri na daka ko zaka rama ne?shegu masu ƙwaƙule yaran layi allah zai mana maganinku" Ɗaga hannu yayi kuwa ya tsinke uwar da mari ,nan mata suka harraƙo da hayagaga ,hakan ya taso salame daga wajen hadin alalan ta
"Kaikai meke faruwa?"
"Ɗanki aka kama ya kulle masu er mutane sati guda" riƙe ƙugu tayi ta kalli nuru
"Daka kulleta a ɗakin mai ka mata ?" Shiru yayi ya ɗan sunkuyar dakai
"Nuru sa idonka cikin idona!...daka kulle ta tsawon sati kana ciyar da ita ,Nuru ka cita?" Kowa kama baki yayi cikin mamaki ya diddilo ido waje
Jinjina mata kai yayi alaman eh ya ƙwaƙule masu er mutane
"To MashaAllah ,tunda kai ɗin lafiyayyene Allah mun gode maka ......Nuru ji Ni da kyau ,ko gobe duk yarinyar da tabiyoka ɗakinka kaci shegiya kaji nuru.........."
Ɓarkewa da salati akayi shikuma ya ɗan ringa murmusawa ,daga baya Hadiza ta zallaƙo kai "Mama salame to ai ya gaurawa mai shinkafa mari takan ta kwaɗa masa sanda da ta ciro aina'u a ɗakinsa"
Zabura tayi ta dafe ƙirji "ta kwaɗa maka sanda ?! " Shaƙo wuyar nuru tayi "ka mare ta daidai dukanka?"
"Eh mama nafa rama "
Cikashi tayi "To Allah yayi maka Albarka ,banni da ita" ta ƙare maganar tana shan ɗan mara da mayafinta..........✍🏽
Oum Aphnan
09065990265
[10/8, 7:34 PM] baby na: _*🫧GWAURO...🫧*_
*004*
Ihu mutanen wajen suka ɗauka don abune mai saukin gaske salame tayi dambe da mata ta haye ruwan cikinta taita sukuwa ,tsakiyan mai shinkafa da salame mutanen suka shiga suna bata haƙuri kamar itace akayi ma laifi ba itane da danta sukayi aika²n ba .
Saida akaci fada aka cinye akan idon Hadiza sannan Hadiza ta sulale ta wuce gidan Antynta bee
****
2 months later
Bayan wata biyu da faruwar abun ,Wani ɗan natsuwa na ba gaira ba daliline haka sddan ya shiga Nuru tun hadiza, in ta gansa tana tserewa a tunaninta zai biyota ne ya daka banza ya mata lamfa,har ta zo tana wucesa shiru baya tamkata ,sosai ita da kanta abun yike Bata mamaki gashi an rabu da fada a gidan salame takan nuru to wai me ya sauya sa ne ?
****
Bee tafe take da hanna zasu isa parking lot ɗin farfajiyar makarantar ,hannunta rungume da littafanta ta gaji sosai saboda an dade sosai lectures ɗin yau, don haka ba abunda ta ƙosa irin ta ganta a gida
Wata tamfatsetsiyar land cruiser baƙa wuluk sai kashe ma rana ido take,, ita ta gani ya ɗan kakare mata hanya don haka baza ta iya zakalo motarta ba ,shiru tayi na en sekonni sai kuma ta karasa gaban motar ta ɗan ƙwonƙosa , ta bayanta ya taho ,sam bataji takunsa ba saidai taki ance "Ƴan mata adon gari" waigawa tayi da sauri don tabbas taso sanin mai Muryar nan ,wani kallon sheƙeƙe ta bisa dashi tana mamakin mai wanki da gugan da ya iya ara ma wannan fatararren kayan mutane ,ya fito a wani hamshaƙin Matashi mai ji da Naira da kyau ,ji tayi gabaɗaya ya bata mata kwalliya a take duk ta ɗarari kanta a ranta tana cewa "wannan inda mai kudine waikkk an bani ga kyau ga gayu" don haka,sakin baki tayi galala tana ta kallonsa ita ko sani ma batayi ba
Yatsunsa yakai kusa da idon ta da sauri ta kifta Ido ,tare da sauke sassanyar ajiyar zuciyar da batasan zai ƙwace ba
"Kallon ya ɗan isa" yayi mata magana cikeda tsokana
Ba kunya ta wani basar saima ta tsaresa da tambayar rainin wayo
"Aina kayi aron kayan nan? Subhanallh na tausaya ma budurwan da ka toaster ta zaci ajebo ne batasan ajekwali bane "
Murmushi yayi "don ke nazo ai ba wata ba so in zan iya toaster wata kece,haƙana ya cimma ruwa?"
Tsaki taja ,ta ɗanyi banza dashi tana waige²
Hanna dake mota fitowa tayi ta gaishesa a mutunce "Suna na Hanna kawar bilkis kaifa?"
Kallo ɗaya ya mata ya kauda kai don sam batayi masa ba ,kazalika rawar kanta bai samu wajen zama ba,a gintse ya amsa mata da "Nurain"
"Wow nice one ,ko zaka shigo Mu rage maka hanya?" Ta wano washe baki kamar wawiya
"Oh thanks ga mota na nan " ya nuna wannan kafcecen motar da tun ɗazu take walƙiya tana hararansu
Ba bee ba harta Hanna saida abun ya basu dariya don haka kuwa suka tuntsure da dariya irin na ka samu taɓin hankalin nan
"Oh really,to ka toshe mun hanya zan fita da mota a bani space plx"
"To kyakyawa zanyi hakan amma ina rokon a bani Number waya don Allah,wlh in kika bani numberki bazan sake tareki a hanya ba" ƙanƙance ido tayi "Kai wai kayi hauka ne?? Bakaji kunya ba jika jiya jiyan nan kana faƙirin ka yau ka aro kaya da mota kazo wai in baka numberta "
"Dare ɗaya Allah kanyi Bature" caɓe baki tayi zata cigaba da tsigalesa
Hanna tai saurin katseta
"Haba bee Number dai? ki basa mana ai soyayya ba'a dole" ƙure shi da ido tayi na en mintoci
"Inna Baka zaka rabu dani?" Gyada mata kai yayi da sauri
"Eh wallahi i promise"
Ciro wayarta tayi gamida scrolling ta Nemo number hadiza ta karanta masa ,cikin zumudi ya kwafe Number yina murna ya fara dialing Saidai har ta tsinke baa daga ba ,kallonta yayi alamar tambaya da sauri ta daga masa gira "Yes ,ƙaramar wayace....buɗen hanya kana exhausting energy ɗina"
Jinjina kai yayi ya buɗe motar da sauri ya mata key ya fitar a hanyar
Saida suka hau kan hanya sosai sannan hanna ta waiga ta kalli bee "wata number kika bashi naji kince yina karamar waya"
"Number me zuwa yin mana aiki mana...wannan burgi birgin Hadizan ai da ita suka dace ɗan ghetto da bagidajiya"
Dafe kai hanna tayi "Haba me yasa zakiyi haka?"
"Ke kin isheni mana wai ina ruwan ki.................
*****
Hadiza da wakarta ta shigo gidan ƙafa butu butu anci dambe wajen roron diddigan itace da suke samowa