Showing 6001 words to 9000 words out of 14180 words

Chapter 3 - GWAURO

Start ads

19 Aug 2025

122

Middle Ads

in sunje siyan itace
Watsa itacen da ta rungume cikin hijabi tayi a kicin ta wuce ɗaki tana ƙunƙunai tana zare sartsen da itacen sukayi mata a hannu

Tana shiga uwardakin su taji waya na ringing haba batasan sanda ta saki ƙara ba "Ohhhhh na shiga uku ,yaushe nabar wayar nan ba a silent ba?" Kama gado tayi da sauri ta zura hannunta ta ciro wayar ,ta natse jar madannin tayi hanyar ƙofar gida da sauri ta ɗauka "Hello wanene"

Muryane yaji gazar gazar ba dadi,ba irin na bee ba classic

Hura iskar bakinta tayi a jikin gurun speaker wai ko itane bataji ,saboda taji ba ayi magana na

"Wai waye"

"Ammm ɗan ba mai wayar"

"Jar uban nan to waye mai wayar bayan Ni ? Malam ka ɓata Number " ɗissss! Ta kashe wayar

Cigaba da kira yayi amma ta soke a zani batamasan yina kira ba




0um Aphnan
09065990265
(Wxp only 🙏🏻)
[10/8, 7:34 PM] baby na: _*🫧GWAURO...🫧*_

*005*
_Kamar yanda na faɗa bazan daɗe ina free page ba ,a ko yaushe na kyauta zai iya ƙarewa....masu biya suna ta biya so purchase urs via 7782217014, Mohammad hassana, fcmb shaidar biya ta nan 09065990265_
_Matakan biyan Regular 500# ne en vip kuma 1000# ,special 2000#_


Marhaba Hospital🏥
A réception ɗin asibitin Nasreen ta zauna cikin ɗaya daga cikin kujerun masu jiran likitan ,kasantuwar tayi booking online tun kafin tazo ya sata zama sosai har saida layi yazo kanta
"Nasreen Imam" ɗaya daga cikin ma'aikatan wajen ta kira sunan Nasreen dake yawo akan screen ɗin desk top ɗin gabanta ,take taji gwuiwoyinta sunyi sanyi daƙyar taja ƙafarta ta kai kanta gaban matar ,nuna mata ƙofar tayi alamar ta shiga

Ɗan risina mata kai tayi alamar godiya sannan ta murɗa handle ɗin ƙofar ta shiga bakinta da sallama ƙirjinta na dukan tara tara

Kulle ƙofar tayi ta maida bayanta ta jingina da jikin ƙofar ta kasa ƙarasawa , Ɗago daƙwa_daƙwan Idanuwarta wata ƴar dattijuwar mace tayi tana ƙarewa Nasreen kallo ,zubin farko taji sonta da tausayinta ya tsirgan mata ,ɗan lumshe idonta tayi a hankali sannan ta janye mouse ɗin da take operating system dashi gefe ta lanƙwashe hannuwanta duk biyu ta saka a ƙasan gemunta "Taqabbaliy ya aint" (ki ƙara so) ta mata magana cike da kulawa

Zuwa tayi da sassarfa ta ja kujeran client ɗin ta zauna ta soma gaisheta "Good... afternoon...ohh good morning ma!" Murmushi matar tayi ganin yanda duk ta daburce ,cikin sanyin ta ta miƙa mata hannu don suyi musabiha( handshake) a hankali ta miƙa mata hannunta suka gaisa

"Me ke tafe dake?"

"Doctorr...." (Histeria follow as she's about to explain) shiru tayi ta ƙyaleta tana ɗan juyawa kaɗan kaɗan a kan kujerar ta

Wasu zafafan hawayene suka fara tuttuɗowa a idon Nasreen so take ta yanke hawayen ta samu tayi magana amma ta kasa ,saima wani abu dake ƙoƙarin tokare mata numfashi

"Cry load karki damu I'm a mother...a hands... a shoulder to cry...karki damu kinada masauki mai kyau anan Inaso kiyi kukan dukda kika tara na shekaru ,tareda kina da kyakyawar fatan daga yau baza ki sake kukan ba kinji oya kiyi kukan ki ....(Ta ɗan ja fasali tana kallon folder gabanta tana son ganin sunan client ɗin nata )" wani zazzafan ajiyar zuciya tayi sannan kawai ta saki murmushi ,lallai magana mai daɗi itama sadaƙa ce ,don in bazata manta ba tunda ta rabu da mijinta ba wanda ya taɓa faɗa mata magana mai sanyi

"Thank you ma!" Ta faɗi tana goge ƙwallar idonta da bayan hannunta .

Murmushi tayi ta warwari tissue dake rataye a wani ɗan ƙarfe dake daga gefen tafkeken table ɗin ta miƙa mata ,amsa tayi tana godiya ta shiga goge fuskar . Tsam ta miƙe taje gaban water dispenser ta tsiyayo mata ruwa mai sanyi ta ɗan tura mata gabanta bata Musa ba ta ɗauka ta kafa kai tana sipping a hankali

Kallon agogon hannunta Doctorn tayi sannan ta daddana telephone din gabanta ta kanga a kunne ta kira sakatariyarta dake bakin ƙofa

"A sallami mutane na sai gobe I've important deal now " a hankali ta ajiye wayar landline din ta fuskanci Nasreen

"Ina sauraronki Nasreen Imam"

"Doctor mijina...."
"Me ya samu mijin naki?"
Ina son mijina amma shi amma shi...." Kasa ƙarasawa tayi saboda kukan da keson takura mata . Nodding mata kai tayi alamun uhum uhum ta cigaba

"Ya sakeni!" Ko alamun girgiza babu a fuskar likitan sai ce mata tayi "why ?"

"Ya daina sona"

"To meyasa kike kuka tunda kun rabu ?"

"Ina sonsa nace maki shikuma baya sona ya sake Ni,ga gidan mu sun tsaneni ƙanwata ta rainani abbana kyarata yikeyi ,ummana bata damu dani ba duk sanadiyyar auran nan gashi a ƙarshe shikuma yamun halin maza ya sake Ni"

"Me yasa ya sakeki I mean me kike masa na rashin kyautatawa ,bani labarin zamanku a takaicen taƙaice"


"Mutum baya kiran kansa perfect ,Amma doctor zance ina kamantawa ,mijina mugune ,mijina manemin matane...ga duka fici kaɗan zai zaneni.... baya cin abincina baya nemana a shimfida,amma karuwai zai siya maganin maza duk tsadansu yasha don yafaranta ma karuwa rai kar ta rainasa ,amma Ni sai mufi wata shida bai kwanta dani ba,in kuma kinga zai nemeni to cikin dare ne In yina gida sunyi dirty chat(chatting din batsa) da ƴan iskan ƴan matansa sun motsa masa sha'awarsa ,sai sannan ne zaizo ina barci zai watsamun ruwa mai tsananin sanyi a haka zan farka a furgice kuma a wannan furgicin zai nemeni...Doctor jima'i yakeyi dani irin na dabbobi ba ƴan aike(romance) saidai ya turbutsa mun halittarsa bai damu da kasancewata a bushe ko wet( Ina da ni'ima) ba ,shidai his satisfaction !,in ya kusanceni bazai minti biyu a kaina ba zai release ya rabu dani,bai damu da na gamsu ko ban gamsu ba... Ban taɓa ƙosawa ba ,ban fasa da masa biyayya ba ban taɓa zaginsa ba ko rage wani abu daga salon tarairaya da nakeyi garesa ba ,kazalika ban taɓa gayawa kowa ba saboda nasan shi Bature ne mu kuma larabawa ne to ba'a son aurena dashi ,amma dukda hakan sai da ya sakeni....😭"


"Is alright here, plz accept my sorry ok? ... Now me kikeso ? Ina nufin wani shawara kike so in baki?"


"Inaso in shirya da iyayena ,ƙanwata ta daina mun rashin kunya ,iyayena su so mijina ,ya dawo dani gidansa ya daina abinda yikeyi mu zauna lafiya....."

Wani Gwauron numfashi Doctor ta ajiye ,kafin ta hure iska mai ɗimi ta bakinta ta ɗan ɗauki ruwa ta ƙwalƙwala ,ta maida murfin goran ta rufe tana kallon fuskar Nasreeen looking so panic

"Kinzo da complicated case Nasreen, Amma inshaalh komai zai daidaita " ciro complementary card dinta tayi daga Aljihun table dinta kana ta miƙa mata

"Wannan Number na ne ,ki kirani a duk sanda kike bukata kinji zan baki shawara mai kyau" ta sake dakatawa ta dauki wani ƙaramin abu mai kama da presentation memo ,ta shiga rubutu a jikin sa "wannan kuma consultation Bill ne kije ki biya a payment center " karɓa tayi a hankali tana godiya ta kalli kudin

Kudine in an ƙiyasta a kuɗin Nigeria 250,000#

"Ok nagode ma! zan biya yanzu" jinjina mata kai tayi "karki damu nace maki komai zai zama normal karki sake kuka kinji" jinjina mata kai tayi ta dauki handbag ɗinta

Waving good bye ta mata ,fuskarta falll murmushi tace "Ma'assalama" (bye bye)





#0um Aphnan
[10/8, 7:34 PM] baby na: _*🫧GWAURO...🫧*_

*006...*
_Kamar yanda na faɗa bazan daɗe ina free page ba ,a ko yaushe na kyauta zai iya ƙarewa....masu biya suna ta biya purchase via 7782217014, Mohammad hassana, fcmb shaidar biya ta nan 09065990265_

Daga wannan ranar ya cigaba da kiran wayar Hadiza kullum ba fashi ,itakuma kullum sai ta ɗauka tai ta masa hauka ya daina kiran wrong number ne ,sam bata basa damar da zai mata bayanin wa yake nema ba.

Yau anyi Albashi yaran Hajiya kowa yazo yayi ma Hajiya cefane da suka saba duk karshen wata ,kayan abincine, kayan tea da kayan lambu ,suna fita Hajiya ta maida kaya ta cusa a wata tsohuwar firinjin ta da tasa aka maka mai abin saka kwaɗo da makulli

Tana gama ɗure kayan fruit ɗin ta da su madaran ta kulle da makulli taje tayi kwanciyarta ,ta saka ɗan makullin a ƙasan pillown ta

Hadiza ƙuƙum tayi takaici ya dameta ana haka saiga Halim ,Wanda ya kasamce age mate din Hadizan ne shima kuma jikan Hajiya ne ,ta ɓangaren babansa

A rana yaga Hadiza tana ta ƙunƙunai "Hadiza lafiya kike anan ko kunyi fada da hajiyan ne?"

"Halim zo kaji don Allah kullum Hajiya batashan ruwan rijiya sai na leda nikuma tai ta hadani da birgiman kwaɗi inje in kami da typhoid fever Batada asara ,gashi girkin gidan nan ba dadi ,abinci loka guda amma magi star guda uku ,in kace bazaiji ba ace ka ƙara da gishiri ,manja ko mangyada a diga maka dirit a tukunya in kayi magana ace ai man mai kyaune akwai nasooo...saboda tasan in an dafa ba ci take ba saidai Ni da Almajirai fisabilillahi ya za'ayi ranar da nayi aure mijina ya iya cin girkina ba cewa zaiyi ban iya girki ba? Duk tabi ta koya mun girkin Mayu saboda mugunta!......

To Ni duk ba wanann yike mun ciwo ba ,bata bani dan madaran nan insha tea sai tace madara da sugar dinta na masu diabetics ne (masu ciwon siga) bazan shaba ,kullum inta jika gero inashan kunu da mazarkwaila ,da rana a hadani da katta kafura Ita kuwa kaga yaushe rabonmu da sallar layya? Ba wata shida ba,to naman layyanta nanan tayi masa suya ƙau ƙau kamar gawayi wai saboda kar ya lalace ,kuma a haka fa ɓoyeshi tayi saboda kar inci saidai kullum ta watsa a saman abincin da zataci ta hada da coslow mai daɗi yaji salad cream haka zataci Ni Ko ohooo ,wallahi na gaji gidan mu zan koma nasani sarai malamin mu yace mu masu ƙuruciya mukafi bukatar abinci mai gina jiki ba itaba gawa taƙi rami ....."

"To naji yanzu duk mai ya kawo maganar nan?"

"Fruit ne su baba Ado suka kawo ta shaƙe fridge dashi ta kulle da kwado tayi pillow da ɗan mukullin kuma inason sha ta hanani"

"Barci take?" Daga mata kai tayi alamar Eh

Kunnenta ya kama ya rada mata magana kawai sai ta zaro ido "Aah halim "

"Ke dai kawai sa ido"

Shiga ɗakin yayi saɗaf saɗaf ba tsoro ya kama kanta ya ɗage sama a hankali ,ya mata sigina da ido aikuwa tazo ta saka hannu ta zare mukullin ta falla da gudu ,juyi hajiya tayi jin an aje mata kai gwaraff

Wangale ido tayi a furgice ganin inuwar mutun a take bakinta ya kama rawa duk zatonta mala'ikan zare rai ne

"To bana sa'i yayi? Ash_hadu an laaa ha'ila ha ilalahu..." Kawai sai ta fashe da kuka tana rokonsa ya zare ranta a hankali" dariya halim ya bushe dashi


"Hajjaju makkatun nine fa"

Daɗa gwagwale idon ta ringayi da tsakiyar baƙin idon ya danyi haske kamar na hakiya "Kaine wa ,ciwo da tsufa ya cinya idon"

Dariyar en China Hadiza ta bushe dashi "Hajiya halim ne" juyi tayi ta miƙe zaune "Ai Halim??? Kaci gidanku halim Bello ka razana bani ba"

Dariya suka fashe dashi ko a jikinsu basu damu da masifarta ba "Hajiya an shaƙo ƙamshin lahira ta ganka da jallabiya ta zata azara'ilu ne😂"

Miƙa hannu tayi zata dauko dorinar da take ajiyewa na dukan jikokin ,suka kuwa fita da gudu suka bar mata gidan gabaɗaya suna dariya

Saida sukayi nisa da gida sannan suka tsaya a gefen wani shagon aski suna dariya "Kinga yanzu mukulli na hannunki duk nema karki fito dashi ,ki bari sai ta zagaya ban daki ko tana wannan dogayen sallan nata ki sadada ko debi rabonki haka har su ƙare..." Miƙa masa hannu tayi suka tafa

"Kai halim abokin arziki Inshaalh innayi kudi kai zan fara kaiwa Makka"

"Kinji gaɓuwa nida nike namiji bance zanyi kudi In kaiki makka bane sai ke zakiyi wani magana dallah rufe mana baki..." Buɗe baki tayi za tayi mai da masa martani wayarta ya fara neman agaji

Dasauri ta kwakuloshi cikin zani ,sai kuma ta fashe da dariya tana nuna ma halin ɗin

"Halim jibi wani ɗan wahala kullum kira nace masa wrong number Amma yaki ji Ni nama daina ɗauka "

"Ɗauka muji" shiru tayi kamar bazata daukaba kafin kuma ta danna koren madannin

"Hello waikai ɗan damfara ne ko ɗan yankan kai ? Eye kayi shiru ko kidnapping dina kake son yi? To wallahi gwara ka nema wata don ko kun kamani gajiya da ciyar dani zakuyi ku sakeni ba mai karɓoni..." Shiru nuru yayi yina sauraron Muryar daya ta cikin wayarsa daya ta wajen shagon askin da yake

Da sauri ya fito don ya tabbatar da zarginsa ,aikuwa Hadiza ya gani tana bubbuda ƙafa kamar mai shirin dambe tana ihu ma wayar kunnenta

A tsorace yace "Hello"

"Kaji ɗan ƙusar uwa da bakajina ne??" Da sauri Nuru ya karasa gabanta bata ankare ba sai dai ya warce wayar a hannunta ,ya duba Number tabbas numbersa ne

Da sauri ya nemi wani ɗan dutse ya zaune dafe da kai ya rasa tunanin me ma zaiyi

"Ha'ahhh malaminsu ɗan bani wayata ko?" A sanyaye ya kashe wayarsa ya yafitota da hannu "zo ki karɓar" turo baki tayi

"Iyeeh dama kana ƙumina wato inzo ka zalunceni naƙi wayon bare ma naga ka soma zama ɗan gaye cikin kwanakin nan" Murmushine ya ƙwace masa abinda bai taba shiga tsakaninsu ba

"Ba dukanki zan ba kawai dai nine nike kiran wayarki kina cemun dan kidnapper ,shine na tabbatar da zargina ke dince zo amshi wayarki"

Jikinta dan sanyi yayi "To wa ya baka Number na ko kawai ka ganshi a wayarka ne?"

"Baki santa ba wata Bee ne ta bani a matsayin numberta " dafe gefen goshi tayi alamar tunani

"Bee!...bee...!! Ohooo na tuna badai Anty bee ba?"

"Kin san wata Anty bee ce?"
"Eh wata er gayuce har ma tana da mota ,ina zuwa mata aiki da saƙo tana biyana...." Da sauri kuma ta rufe bakinta da hannu tana kallon halim da Nuru a tare


"Don Allah karka fadawa Hajiya wallahi batasan ina zuwa ba"

Cikin zumudi ya tashi yamatsa gabanta jikinsa har rawa yike "Ya kamanninta yike? Wallahi ba wanda zan fada mawa i promise "

"To malami ɗan jirga baya mana kana shige mun kamar wani dan iska" matsawa yayi kaɗan ba tareda ya damu da zagin cusa haushin da ta masa ba

Nan ta fara zayyana masa kamanninta . Murmushi yayi gamida mata thumb up "wallahi itace kuwa amma me yasa ta bani numberki?"

"Ohon muku kai me ya kaika tataro wacce tafi ƙarfin ka ai gashinan ka wulaƙanta"

Kallon Halim Yayi da tundazu bai saka masu baki ba ,sannan ya danyi jimmmmm kafin yace "Hadiza kike ko?" Jinjina masa kai tayi "Eh Hadizan Hajiya sai dubu ta taru"

"Yawwa Plz zamu hada colliding dake waccan Anty bee ɗin taki sonta nike amma ga alama bata sona,zamuyi wani abu don ta gani ko Allah zaisa hankalinta ya dawo kaina ,karki damu akwai biya!!! Zan baki kudin fiye da wanda take baki"

"Uhum uhum nuru ku fa gayune ba ko sisi"

"Eh naji zan biya dai wai ba ni nace ba ko tamabayata kikayi?"

"To yanzu yanzu zaka bani ka yarda?" Gyada mata kai yayi a take ya zaro miƙaƙun en 1k guda biyar a Aljihun bayan wandon jeans ɗin sa ya miƙa mata

Kasa karba tayi tana jin tantama a kansa

"Kai nuru nidai inajin tsoron karɓar kudinka karka iskan ta ni ,fara fada me zan maka tukun"


Murmushi yayi ɓaro ɓaro ɗin ta yina bashi mamaki

To ... To shknn inaso mu fara soyayya Ni dake ina Nufin soyayyar ƙarya ..........✍🏽
[10/8, 7:35 PM] baby na: _*🫧GWAURO...🫧*_

*007...*
_Kamar yanda na faɗa bazan daɗe ina free page ba ,a ko yaushe na kyauta zai iya ƙarewa....masu biya suna ta biya purchase via 7782217014, Mohammad hassana, fcmb shaidar biya ta nan 09065990265_

Zaro duk idonta tayi waje "So me? Ban gane ba ,Au Nuru iskancin naka bana ta kaina ya biyo ƙwaila na dani" ba Nuru ba harta Halim saida ya fashe da dariya ina kurin dijen yake ? Gabaɗaya ta furgice kamar ance ta zo su shiga halaka

"Haba come on! ba wani abu bane ai ke din babbar yarinya ce da kin sama kula kawai dai goyon kaka ne da tashi a gaban tsoffi yasa kike ganin ke ƙwailace "

"To shikenan duk abunda za'a ce ace amma wannan abun yafi karfin Hadiza" ta wuce fuuuu ta bar halim da Nuru a tsaye.....

Kallon juna sukayi Nuru cikin kissa ya langaɓar da kai sak kalar tausayi Halim da baisan wanene Nuru ba a take yaji tausayinsa ya tsirgan masa

"Kayi hakuri bro zan tayaka shawo kanta" miƙa masa hannu yayi kamar wani sa'an shi suka gaisa

"Dako ka kyauta kai Nagode " suka yi sallama Halim yina yabon kyawun halitta da saukin halin Nuru shi kuma Nuru yina tunanin hanyar da zaibi ya shawo kan Bee ta hanyar amfani da Hadiza

****

Nasmah Daga gida kamar yanda sukayi da ummanta zataje lunch tlda ƙawayenta ba haka abin yake ba
Wani shahararren Hotel taje inda suka shirya zasu haɗu da wani mawaki da ya mata alkawarin koya mata waka

Abinci sukeci akan table amma gabaɗaya attention ɗin sa yina kan ƙirjinta ne da shape ɗin ɗan karamin hips ɗin ta da suka baje akan kujeran da take zaune tana cin chips a hankula

Jin shiru ba magana yasa ta ɗan murmusa "Uhm sir ,Nace ba ya maganar mu ta kwana ko?"

Tauna naman kazan bakinsa ya idasa yi sannan ya kora da ɗan lemu kaɗan

"Oh bakida matsala saidai You need to be sacrifice in order to satisfied" haɗe gira tayi kadan alamar Bata fahimcesa ba

"No handsome ,ban fahimci zan sadaukar da wani abu ba don in samu gamsuwa me hakan ke nufi kasan I'm not good a fahimtar murɗaɗɗun magana talk polite please, I mean speak in

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login