Showing 15001 words to 18000 words out of 24121 words
,nan na maida video ba zato naga ya Hisham ya taho ta bayanta a hankali cikin sanɗa ya damtse mata ido ,a hankali tasa hannu ta zame hannunsa ta birkito ta juyo suka fuskanci juna kawai sai ta daka tsalle ta ƙanƙamesa suka rungume juna ,muryarsu na shigowa motar mu a hankali "Sweet I missss youuuuuu🥺" ta faɗa kamar zatayi kuka ,zaro ido nayi ina ƙaiƙaya ido wannan kamar ya Hisham ??? Na waiga ina kallon mutallib ,eh shine
"To wannan er uwarsa ce ko uwarsa ji wani iskanci a gefen hanya kamar Arne ,gaskiya bazai zubar wa yayata mutunci ba ace ta auri ɗan iska dole sai an fasa auren nan "
"Haba wait naaah kashe vid. Ɗin nan" waigawa nayi daidai sanda tace "Love ba wata masoyiya ko? Saboda kasan dai na daɗe ina kamu tun kafin in tafi Austaraliya" fiƙi fiƙi nayi da ido inason inji amsar sa
"Haba wata isa ta soni ga zazzafan lady irinku a town Singleton ,kinsan abunda ake kira Singleton ? To haka nike har yanzu I'm searchy"
Hangame baki nayi na ɗaura hannu a ka "Kenan ba wata masoyi ya ?" Ta tambaye shi cikin tsokana
Jan kuncin yayi "come on er lukuta muje Dalla wa zata ganmu" da gudu ta bishi da dukan wasa suna dariya ya maza ya buɗe car ɗin ya shiga itama ta shiga
Ji nayi kamar in fasa ihu "Ayya ba masoyi ya Ya Hisham amma kayi shuka a idon makwarma ,inji yanda za'ayi auran nan mugu mayaudari" da sauri na fara daddana waya zan yi kira "babe me zakiyi ?"
"Zan kira Anty Nusaiba mana"
"Haba don Allah karki hada Hisham da fiance ɗinsa "
Zaro Ido nayi "Ohoooooo then I should allow him to cheat? Dama haka kake ,azzalumi mugu ɗan masara ...?"
"No maybe sister ɗinsa ce kinji ba a kasar take ba "
"Karyane backing abokinka kakeyi ,er uwarsa ne zata rungumesa akan titi shikuma ya tsaya zororo kamar igiyar shanya ,wallahi karuwarsa ce kuma sai an fasa Auren nan"
Zaro ido yayi ya fara tafa hannu yina salati "Plz babe don Allah " ƙara na saki da saida ya nema kurman tashi ,da sauri ya danne hujin kunnensa
"Ok Dama na sani ku maza mayaudara ne nima haka kake yaudara na ,nama gane ,You cheat me ko ,Na fahimta You been cheating me All the time ko ? Wallahi Allah ya isa kuma ...." Haba sai kuka Shau Shau kamar an buɗe famfo............✍️
A page 10 zan gama free page Inshaalh
Paid buk ne dai ga hanyar biya 7782217014 Mohammed Hassana,fcmb
Catégories of payment group
Regular 300#
Vip 500#
Special 1000#
Niger katin Artel zaku biya don neman ƙarin bayani
09065990265
Wxp only plz🙏🏻
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._
[6/20, 11:27] 😘😘😘: *GIDAN DAƊI*
_(Duniya)_
Oum Aphnan✍️
Free page
008
Dr. Jabeer yina shigowa ya basa hannu suka ƙara hand shake sannan ya koma seat ɗin sa ya cigaba da basa shawaran da yike ganin zai amfanesa ,gyaran murya yayi
"Dr. Bana so in maka kutse a cikin aikinka ,Buh nasan kai likitane kunsan mata kala² ,bazaka iya faɗa mun kalar macen da zata iya zama daidai da raayina ba? I mean her qualities,sai in sa amun cigiyarta"
Furza iskar bakinsa yayi a hankali kana ya fara jero masa suffofin jarababbun mata ,marasa gajiya a bed
Yina gamawa ya miƙe ya tattara wayoyinsa "thanks see you"
"Ok best of luck"
Amsawa yayi da "amin" looking so obvious.
****
Gate muka nufa ,muna sake hiran Adams ,ba zato saiga shi yazo zai fita security sun tsaidashi ya sauke gilashin motar yina masu magana ,da sauri na ɗakawa kafaɗar ta duka
Da sauri ta dafe wajen saboda zafin da taji
"Haba Nadiya bakyau zalunci"
"Banza ga dodonmu"
"Wa ad dodo"
"Arab blood Mana " washe baki tayi ta kama waige waige saboda sunan da muka raɗawa Adams kenan ,ƙyar idon mu ya sarƙe Ni dashi ,ƙyar ya tsaida idonsa cikin nawa ya wani haɗa rai ,Ni kuwa na ballara masa harara ina murguɗa baki da ɗage hanci
Abun dariya ma yaso bashi kawai sai ya sunkuyar dakai ya ɗan dara ya sauke glasses ɗin sa ,yazo ya wuce mu Amma still saida ya sake Kallon part ɗin mu da yazo giftawa ta gabanmu ,sam ji yayi inma ya daka ta tsanata zai rasa lokuta masu muhimmanci a rayuwarsa saboda ya lura Ni ɗin banza ce.
Cikin rashin zato ya taka wani ruwa da ya taru saboda ruwan sama da akayi ,aiko sai fishharrr ya watsu muna a jiki ,da sauri yayi kwana yabar wajen ba tareda yasan ya watsa muna Bama ,hankalinsa yayi gaba
Hangame baki nayi "Ummu kinga wani daƙiƙanci ko? Billahillazi la ilaha illahuwa yau sai mutumin nan yasan ya fantsalawa nadiya ruwa ban damu ko Arab blood yikeba ko ɗan gidan uban waye shi "
Na miƙa hannu ina tsaida acaɓa ,riƙoni tayi "kiyi haƙuri mana,haba "
"Dallah cikani hakuri shi ya kashe jaki ,bakece me admiring ɗinsa ba ,ke kika ja mana ai "
Ina haka na ɗane mashin nuna masa motar da nikeso ya bimun.
****
Ummu ita kadai ta koma daki tana ta tunanin halin da nike ciki ,tana shiga ta tadda su Naseey,Batula da teemah an hallara a ɗakinmu ana ta shan hira ,haushine ya isheta ,ta haye gadon Nadiya ta kwanta ba tare da ta ce masu ko sannu ba
"Na rantse maku da Allah professor namadi da kuke ganin ƙwangurmin ɗan iska ne ,Ni da yake cina yina zuba ihu,wallahi duk wannan zafin nasa ajiyesa yikeyi a gefe yaita mun sambatu...wayyo ,aushhh cini,tsotse tanɗe ,uuhhh ,kai abun fa bazai faɗu ba sai kun ganin ma idonku "
Teemah da hiran ke mata daɗi ba Batula hannu tayi suka kashe "kai my friend Prof. Namadin da malamai ma tsoronsa sukeji?"
"Kina ganin wasa ne? Zan baku mamaki ai yau a gidansa zan kwana Allah ya kaimu gobe"
"Wayyo Allah daɗi ,zanso inga wannan harkar nifa wallahi kuna burgeni ,daga zuwanku kun zama wasu hot cakes ga kudi ga kyau ga gayu don Allah nima kumin hanyan irin samarinku mana "
"Hajiya sa sanya kina fama da dafaffan jikine manyan gayu zasu kashe maki kuɗi? Ke kiyi bleaching ki fari tarrrr kamar takarda wallahi sai kun kori maza baki ba cin gajan bura"
Tsam Ummu ta mike ta fice su kuwa suka kashe ,suka cigaba da ashararancinsu
"Nifa baku sani ba ,ɗan hiran xxx ɗin nan da kukayi har naji puppc ɗina ya fara mun rawa a cikin pant,Ashe dai doctor wuyan banza yike bani"
Kausar kallon Batula tayi
"Babe a bata releif " hankaɗata tayi ta fadi akan bed dinsu ta turmusheta ta fara cire mata kaya ,suka hau maɗigo cikin nishaɗi
****
Govement house ya ɗauki hanya ,mai acaɓa na yina biye dashi ,saida yaga ya tunkaro gidan gadan ² ya ja burki ƙuuu ya tsaya yina hango manyan sojoji da gima giman bindiga a hannu ,"Malama sauka iyaka nan"
"Kai ka isa kace mun sauka? Ai tunda ka dauko Ni zai ka ƙara sa dani taya zan cin masa a ƙafa meyasa tun acan bakace baka iyawaba innemi wani"
"Ke ɗin banzanki ko ki sauka ko In jifa dake a kwatan nan Inyi tafiya ta"
Gabana ne yace Damm
"Aiho ku dama haka maza kuka ƙware da cin zali? Daga magana sai jefa mutun kwata? Jeka Allah ya isana " ina gama magana na durko
"To kuɗina fa?"
"Kai gafaracan zoka danne Ni ka ƙwata,wani kuɗi zan baka baka kaini inda zaka ajiye Ni ba" ina masifa ina cigaba da tafiyata ,tunkaran sojojin gidan gomnati da bazai iyaba shi ya sakashi ƙyaleni ya tafi .
Ina zuwa kusan 30cm ga gidan naji ihun sojoji suna mun nuni da sandan hannunsu alamar in juya ,yanda kasan ana magana da dutse haka nayi na cigaba da tun karosu 6cm da gate din gidan wasu zaratan sojoji sunkai bakwai na gansu suna bawa wani gwale² an sashi susan kwalta
Wani inyamuri ne yayi mun magana da gurɓataccen hausan sa "kai ina zaka je"
"Gurin mr. Arab"
Yamutse fuska yayi alamun bai ganeba ,cikin tsiwa nace "Au ɓalawai ni Nadiya ashe ba shegen arne ne ba hausa,pasin just pass for car" na masa magana da pidgin English
"Oh Mr. Gentle ? Buh he no tell us" Bata fuska nayi "how? Me kake nufi phone him now,kirashi kace Ina jiransa shegu ɓarayin gomnati ji gida fisabilillahi" masu jin hausan wuƙi² sukayi da ido suna jina anya ? Abu ɗaya ya hanasu cin kaniyata nace nazo wajen sir.Adams
Ba zato naga sun dauki waya suna kira ,cikina yace ƙuuuu musamman da naga sojojin sun kewaye mu gabana a take yace dasss ni Nadiya na shiga uku in yace su koreni ƙila gawata za'a dauka ,take idona yayi rau rau da hawaye
Sun kira yafi sau ba adadi ba'a daga ba,Hajiyan su Adams aka kira mata mai kirki bata tsawaita ba tace ko wacece a shigo da ita
Hararansu nayi na shige ,Amma deep inside inama Allah godiya ne
Ina shiga naga gidan yayi mun faɗi ta ina zan fara ,karaf na ɗaga kaina sama ,yina tsaye dafe da belcony Ni ya zurowa ido yina mamakin liver na ,to me ya kawo Ni!?
"Malam zaka sakko ko sai na haɗaka da matarka "
Still idonsa zuru shi bai kawarba kuma ba uhm ba uhm ,a raina ne nace uhm to ko dai kurma ne? Tabbatarwa kaina shiɗin kurma ne nayi ,don haka na masa alamun kurame ,wato zan shiga in gayawa matarsa harda harɗe yatsu alaman aure ,sannan na nuna masa kaina ,na kuma yayyarfa hannu alaman duka
Kautar da fuska yayi ya bushe da dariya ,ganin zan ramfosa yasa ya shige da sauri
"Hooo Ni nadiya ,ashe dai zai gane" wata maid na gani cikin uniform da ganinta yare ce ta kwafa hula aka kamar moɗa ko irin cook ɗin nan ,ita tai mun iso zuwa ciki ,wani lafiyayyun faluka muka dunga ketawa wanda duk zamana a Abuja ban taɓa shiga irinsu ba ,ko wane falo da kalar adonsa da colours ɗin labulayen da kujerun ,a falo na uku muka tsaya ,ko ina glasses nan ta ajiyeni tai ficewarta ,kasa zama nayi na lankwashe hannuwana ina waige waige ,duk na tsarku to ko'ina glass bansan ko ana kallona ba,abu daya na aje a raina an kawoni gurin markade kaina ,dama ance masu mulki suna shan jini ,hannu na na saka aburgujejen gown ɗina wai ko na fito da wayata in kira momy ince su sakani a addu'a ,wayam na barota Hostel .....ƙiyyyyy aka wage glasses saiga wata hamshaƙiyar mace fara kwatakwal cikin arabian dress baki sak balarabiya ,ban gama ɗiban mamaki ba saidai ta washe mun baki
"Bakuwarmu sannu da zuwa zauna" kasa ɓoye mamakina nayi saida nace "La Madam Arab dama kinajin Hausa aw ƙalilan ƙalilan " dariya ta fashe dashi
"Niko kejin Hausa gashi kinjima " wata yarinya da batafi 10years ba ta fito tana ƙwalla kiran "Granny fofo want to collect my chuchu" ta ƙalƙalo da gudu bayanta Adams na Binta a sukwane ,da sauri ta maƙale a bayan matar da muke magana da naji ta kira da granny ,hannunta ɗauke da runtumemen teddy bear kenan shine chuchu ɗin
"Haba fofo leave her chuchu now" dariya ya fashe dashi yina sosa ƙeya. ,a raina nace Allah ya isanmu talakawa kyawawa na lilliɓe gidan mulki da kuɗi ,don Allah ji zuriya duk kyawawa ??
"Mom munyi baƙuwa ce?" Hangame baki nayi "kai baka gane Ni ba? " Sai kuma nayi shiru cikin mamaki wai dama yinajin magana ba kurma bane
"Ga baƙuwa munyi Sweetheart" a hankali ma maimaita Sweetheart hu'um ,duk juyawa sukayi suka kalleni ,shikuwa ya sama kujera ya zauna ya cafko little Amal ya zaunar da ita a cinyarsa "wa na kama"
"Nine fofo"
Riƙe ƙugu nayi "malam wajenka nazo fa" ɗagowa yayi ya kasheni da ido ɗin sa wani ɗigon blue da ya ƙarawa idon haske haka yamun ɗau a cikin ƙwaran idona ,da sauri na kauda kai na waiga na kalli mamansa
"Ina yini Hajiya na kawo maki ƙaran wannan tuzurun ne don naga kuna mugun kama ,ƙila yaronki ne " guntse dariya tayi jin na kirasa da tuzuru shikuwa ƙufula yayi "ke nine tuzurun"
"Ha'ah to tsawa zaka mun ko tsoronka kake so inji ? Kai ba tuzurun bane ,ji beka gote gote kana bin yarinya "
"Yawwa faɗa masa mu daughter kamar kinsani sa'oinsa a kauye yaransu uku uku" dafe baki nayi "Au hajja ashe kunsan kauye ?"
"Ke out from here ,don't lay your rubbish here"
"Kasan Allah ,kwarankwatsa in kaga na fita a gidan nan to ko an ƙwatar mun encina akan fallatsa mun kwatami da kayi ka ɓata mun jikina "
"Ya Salam,i hakuri kinji" hakuri momy Safiyya ta shiga bani har saida naji kunya ,daga ƙarshe tace me kikeso in biyaki dashi indai zaki yafe masa
"Yaci arzikin ki da wallahi saidai in ya gama shigowa makarantar mu ,don saina sa an tararratsa masa mota an kyakyeta masa lafiyayyen fatar nan da yake sakashi jin kai "
Godiya ,tayi mun tace in zauna a kawo mun abinci kuwa zamana nayi ina hira da little ,yarinya mai wayau saidai ƙal ƙal da ita duk sai naji na muzanta ƙazanta ashe baida daɗi?
Ana kawo mun abinci na sauka ƙasa diraha ,na fara zuzzubawa a flate saida na zuba duka na sa hannu na fara danna ina korawa da chivita saida na shanye babban kwali da brown yam da rabin kaza yaji souce ɗin kwai da hanta ,na cinye fried rice ɗin da aka hado mun dashi tas na gungure anan ina juyi kamar falon uwata wani baƙiƙirin ɗin zufan datti yina tsatsafo mun ,Adams da mamaki ya gama isarsa rafka tagumi yayi yina kallona kamar zaimun kukan tausayawa saboda yanda yaga na buge abincin nan in shine daga dakin sai gadon Asibiti kila
"Sweetheart yanzu saika ɗauketa ka maidata inda ka ɗaukota ,kuma ka ba iyayenta hakuri ƙaryan taurin kai kakeyi badai kai ka nace bazaka rinka fita da guards ba ,watarana zakasha kara ba baki nayi maka ba"
"Mom iya gaskiyata na fada maki ban santa ba "
Wani doguwar gyatsa naja kamar gardiya ,
"Baka Sanni ba? So kake ina tona office ɗin en iskan da na kamaka a ciki"?
Miƙewa yayi yana nunani da yatsa "ke na tattaka ki ,waike wata irin baƙar daga ce ,bansan kiba kin manna mun sharri kuma..."
"Aah malam da bakina ba'a cuta na ,muje office din doctor Jabir din in bai sanka ba ,kuma abar cemun bakar daga don uwata bata haifeni a..." Ɗaga mun hannu hajja safiya tayi "ya isa kiyi haƙuri dota,a ina kike a kaiki gida yamma nayi"
"Yoo innayi dare wa ya damu dani take me like homeless child a hostel Nike wai lallai sai nayi Nursing" nan na fara wassafa mata labarina
Ji tayi a take ta na sona "wayyo ennan kiso Nursing kinga little mamanta nurse ce ,yarinyata ce ƙanwar Adams tana shekaranta na karshe tazo mana hutu bayan tayi arba'in ɗin little , a hanya sukayi accident ta rasu ,sai jaririyar a ka kawo mana ,gaskiya inason Nurse sosai a raina ina kallonki sai naga kamar ina kallon maman little " rau rau idonta yayi kamar zatayi kuka "Allah sarki kiyi hakuri nayi Alƙawari zanyi karatun Nursing inzama nurse saboda ke" kaji kalan dangi irin na Nadiya🤔 Bata zama nurse savoda zaɓin iyayenta ba zata zama saboda Adams
Godiya tayi mun a take ta karbi Number mamana suka ƙulla ƙawance ,ta sa govement car ya maidani school
Saura page biyu Na kyauta ya ƙare ,ai ƙoƙari a biya kudin typing ,kar a jira na sata don Allah
Masu son biya chat me up via 09065990265
[6/20, 11:27] 😘😘😘: *GIDAN DAƊI*
_(Duniya)_
Oum Aphnan✍️
Free page
009
Juya wayar momy ta ringayi a hankali ,har Anty nusaiba ta ƙaraso
"Momy dawa kika gama waya yanzu ?"
"Matar gomnan garin da Nadiya ke schooling"
"Ahhh momy ya akayi ta sama numberki"
"Haba nusaiba ya kike abu kamar baki san halin er uwanki ba? Taje tayi wani rashin jin ne ga dukkan Alamu shine aka karɓa numberna gashi yanzu naji tana roƙona wai in barta ta zauna a gidanta zatafi samun kula"
"Aah momy karki yarda zamani mai wuya daga kiran waya bai kamata ki saurin amincewa da ita ba ,ta je makarantan ta ta zauna yafi mata"
8.30pm
Koina na makarantar ya ɗauki haske wasu lafiayyun motoci sun cika ko ina da ina na love garden zuwa ta bayan Hostel ɗin mu , kausar ne ta fito saye cikin wani riga mai jikin roba ² mara nauyi ya sauka gwuiwarta kaɗan ,ba brazier ko pant a jikinta sai kimunu da ta ɗaura a saman kayan ta ɗaura wani jibgegen hula Dubai designers ,Dama lissafinta ba mayafi taxo ta raɓa ta sunsunawa security on duty kuɗi ta shige motar prof namadi suka wuce hotels ,hiran karatunsu sukayi sama ² inda ya bata ƙwarin gwuiwar indai suna cikin department din to ba ita ba daidai da ƙawayenta basu ba samun carry over in anyi jarabawa koda kuwa basu rubuta papern ba . Godiya tayi masa sosai suka cigaba da hira ,tana ganin ya soma tattaɓata ta fakaici idonsa ta danna recording
Cike da gwanancewa irin nasu na