Showing 3001 words to 6000 words out of 9399 words

Chapter 2 - JININ MULKI CE

Start ads

Mujahida   

02 Sep 2025

70

Middle Ads

matar ka zuwa lan cikinka guda dan kawai kazo wannan matsayin dakake kai ai kafini mugunta ni bantaɓa ɗaukar rai ba iyakacina nafake da sihiri sai makirci,"

"Ah ya isa haka Salma banda zagi ko tone tone dikanmu dai mugaye ne kuma sauran matan suma kiɗauka kamar da gawarwaki kike zauna," yana gama faɗin hakan yabar garding ɗin,.

Ajiyar zuciya Mama tasauke tareda ƙullatan wannan mutumin daya tashi tace,"ni ba sakarya bace da zan yarda dakai dole nima naɗau mataki bayarda zanbari kazama sarki, miƙewa tayi tabar wurin,.

Shima ɗin Aransa haka yake Afili yafurta,"sakarya ni bawanda zankashe cikinsu saidai naɓatar da simra dan koba komai tana walaƙanta ɗana Akan bata ƙaunarsa kuma da sunanki zanyi amfani, kece zakiyi mutuwar kasko wllh," Murmushin mugunta yasaki inda yabi wata ƴar ƙaramar ƙofa yafice gaba ɗaya daga sashen sarautar batareda kowa yagansa ba,..……………………………………………

Zaune nahange Simra tana taunar tufa tana murmushi inda ɗayan kuyangarta kebata labarin nishiɗi, kamar kullum fuskar nan tata nannaɗe kamar dai yadda tasa,. Manif ne ya ƙaraso wurin cikeda murmushin ganin Simra Anan, Zama yayi gefenta bako sallama, kuyanginta suka gaidasa, ɗagamusu hannu yayi tare da faɗin"Kubar nan zanyi magana da *JIJIN SARAUTA SIMRAH* Matata tagobe da yardar Allah,"

Dikansu suka watse wurin yarage dashi sai ita, tinda yazo gurin taɗaure fuska dik da fuskarta rufe take hakan baihana bayyanar fushin nataba ga Alama dai bataso ganinsa ba dama maganarsa, amma bata tanka masa ba kuma bata kalleshiba,

"Ran ginbiya matata tagobe yadaɗe barka da hutawa idan ke bazaki gaida mijinki ba toni na gaidake matata,"

Still bata ɗagoba kamar ba ida yake maganar ba,

"Haba Simrah meyasa kikejin daɗin walaƙantani kodan kinga kinada kyau kuma ke *JININ MULKI CE👑*? to kisani ko kiso karkiso saina Aure ki kuma nayi mulkin babban birnin Misra,"

Saiyanzu taɗago tamasa kallon walaƙanci kafin tace cikin muryarta kamar sarewa "Zaka iya gwadawa ai amma kasani yaƙine kake neman tarowa kanka wanda bakada shiri akai,"

Tana gama faɗin hakan tamiƙe tabarshi zaune cike dajin haushin kalamanta amma yaɗaukarwa kansa saiya Aureta kota ƙarfin tsiya, Afusace yabar nan yakoma part ɗinsu yanata sama da marwa har mahaifinsa yashigo "Ɗana meke damunka haka,"

"Abbiy kadu kasan dik matsalar bata wuce simrah ba kullum saita walaƙantani gaskiya ni zandaina nemanta dan bazan jure wannan walaƙancin ba dankawai ta kasance *JININ MULKI CE👑*.

"Kaga ɗana kwantar da hankalinka komai zaiwuce kazama maijuriya mana idan kakasa taya zaka iya mulkar birnin misra idan bani Agobe? kasanifa fatanmu baiwuce mulkin nan yadawo gareni mu, ka ƙara jajircewa ɗana nan gaba ƙaɗan labarin zai ƙare kasan waye ubanka ai,"

Dariya suka saki Atare suna rungumar junansu………………………………………………………………

```WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948```

*JININ MULKI CE👑* _PAID BOOK #300 ONLY_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._

```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```

*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*

```LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA```

*FREE 🅿️ 16 TO 19*

Aɗan harzuƙe tashige palour bata ko lura da Umma da ke mata managa ba ɗakinta tawuce tacire Alkebbar jikinta da ƙyallenda tarufe fuskarta tazauna bakin gado tana maida nunfashi, Zuciyarta ke faɗamata muddin bata ɗau mataki kan Lamir ba tofa bazai bari tasha iska ba,

Raqeeb ne yashigo ɗakin da sallama zama bakin gadon yayi tareda kama hannayenta Yace,"Haba Uhtee meyasa koda yaushe kike son nuna ragwanta kike barin wani yaɓata ranki? shin kinada sanin cewar inda mutane sukafi Auki Arayuwa kawai susan lagonka wanda zaisaka fushi ne? da zarar sunsani tofa badama koda yaushe suna cikin Uzzurawa rayuwarka kenan, Yanzu faɗamin meke faruwa,"?

Ɗan tura baki tayi "To Habebe meyasa lamir bazai daina shiga harka ta bane nifa bana ƙaunarsa bansan dalili ba wllh har Mahaifinsa natsanesu duka,"

"Ah Uhty banaso kada nasake jin kinfurta tsana Akan waɗanda suka kasance kamar jini garemu kadafa kibari kasancewarki *JININ MULKI CE👑* Yaruɗe harma yajefaki hatsari ƙanwata,"

Ɗan jim ƙaɗan tayi Alamar nazarin kalamansa ,"Amma Habeby gaskiya ban yarda dasu Lamir ba nikaina banace gadalili amma wlkh na,"..........

"Kada kiƙarasa ko kinason zama maitaurin kaine Uhty kidaina jin magana tane,"?

Murmushinta maikyau tasake wanda indai tayishi to saidai suna tare da Abby ko Ammyn ta zuwa shikanshi Raqeeb sai ƙannan ta,"To naji Habiby zan kiyaye amma kaima kalura kasani mutane dayawa da kake tare dasu bawai ainahin masoyanka bane ita dariya fa ba lalle tazama tasoba a kowanne hali," taƙarasa maganar tanajan kumatunsa dan wasa tagudu tana dariya,.

Shima ɗin bin bayanta yayi yana dariya suka fito palourn zagayen palourn suka fara suna dariya inda yake ƙoƙarin kamata itako taƙi basa damar hakan, Ammy dake zaune gefe tana kallon yaran nata cikin sha'awa da ƙaunarsu tana sakin murmushi, Abby yashigo ɗakin shima murmushi yasa dan ganin ƴaƴan nasa mafi soyuwa garesa suna farinciki haka, Ganin Raqeeb na daf da kamata kuma tagaji hakan yasa taruga gun Abby tana dariya ta rungumesa tana faɗin,"Abby kaɓoyeni kada yakamani kaga zai kamani ko,"?

"Ah Habiby kabar mamana haka kada ka wahalar mun da ita kaga sai sauke numfashi take Nagajiya,"

"Amma Abby wannan yarinyar ta rainani fa kaduba kumatuna taja kamar wani sa'anta," ya ƙarashe maganar cikin shagwaɓa yana neman kamota,

Itakuwa sai dariya take masa tana masa gwalo Alamar taɓuya kenan,

"Kunga kada kufaɗar danifa, kinga mamana Adaina banason raina nagaba wannan ba tarbiyar Ammyn ku bace kinji,"

Gyaɗa kanta tayi Alamar taji,

"Kunga kuzo muyi fira dukanku ina sauran ƙannan naku ne"?

Zama sukayi Aƙasa inda dik rabin jikinta nakan na Ammy ta naniƙe mata kamar kyanwa shikuwa raqeeb yaɗaura kansa Acinyar Abby.

"Suntafi lesson duka yaran gidan,"

"Masha Allah, yawwa mamana ina maganar kamfanin ki na nigeri'a kuwa,"?

Miƙewa zaune tayi,"Abby yana lafiya komai yana tafiya yadda ya kamata, nan kusama sati maizuwa on Saturday zanje dan ganin ƙarin ribar da muka samu kuma ,Hussai yana yawan faɗamun ma'aikatan sun ƙagu da suka fuskata dan susan wake taimakonsu,"

Jinjina kai Abby,"to Allah saka Albarka mamana Amma wannan karon saidai wani yabiki dan haka kawai naji banason kije ke ƙaɗai dan ma tafiyar ta kasance kamar dole aida bazakiyi taba gaba ɗaya,"

Matsowa tayi kusa dashi tana kama hannayensa,"To Abby maizai hana muje dukanmu kaga dama sau 2 rak kaje kaga saika ganewa idauwanka wurin hakama su Ammy da momma zuwa Mamy dama kowa da kowa yaga kamfanina cigabana kuma mafalkina," taƙarasa maganar cikin jindaɗi

Dariya mara sauti irin tasu tamanya Abby yayi,"to mamana Abar mulkin hannun wa? kuma karatun ƙannan kifa,"?

"To Abby baga waziri nan ba kuma ai ba kwana dayawa zamuyi ba iyakaci kwana 2 fa,"

"Lalle mana ai ita sarauta babban nauyi ne Akan dik wanda aka zaɓa so bawani dalili mai ƙarfi ba zaiyu nabar karaga hannun waziri ba kuma ma aishima yadace yaje ai ko,? amma zanduba nagani inda yuwuwar wani babba nan yabiki ɗin,"

"To Abby amma dan Allah kaima kaje,"

"Shikenan mamana Allah yakaimu Amma nikam koda naje bazan kwana ba ranar zandawo,"

"Yeee Abby ka Amince zakaje ɗin,"????

"Eh mamana indai bawani Abu daya hana zanje,"

Ihu tasa harda rugumad Abby inda tamiƙe tabar gurin cike da jindaɗi...……………………………………………

_TO WAI TAFIYAR ZATAYU KUWA? SHIN SU WAZIRI DA MAMA ZASU AMINCE SU BISU??? HUNMMM MUKASANCE NEXT PAGE DAN SANIN YARDA ZATA KAYA KADA KUMANTA *JININ MULKI CE👑* LITTAFIN ƘUƊINE #300 NE KAWAI DAN MALLAKARSA DAGA YANZU ƘOFA BUƊE TAKE KIHANZARTA BIYAN ƘUƊINKI DAN KIKASANCE DAWANNAN ƘASAITACCEN LITTAFIN KADA KIBARI KADA KABARI ABAKA LABARI JININ MULKI CE....... FREE PAGE YAKUSA ƘAREWA..............

```WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948```

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

*JININ MULKI CE👑* _PAID BOOK #300 ONLY_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._

```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```

*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*

```LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA```

*FREE 🅿️ 20 TO 25*

```SAURA PAGE 2 NAGAMA FREE PAGE IDAN KINA BUƘATA KUMA KANA RA'AYIN CIGABA DA ZAMA CIKIN PAID GROUP NA WAƊANDA SUKA BIYA TO KABIYA KAIMA SAIKA CIGABA DA GANIN POSTING ƊIN```

GAMAI BUƘATAR SHIGA *JININ MULKI CE👑* FREE PAGE GA HANYA 👇
https://chat.whatsapp.com/JLoJCkMYphLLBsafqC5R7A

_Inamasu buƙatar sayen kayayyakin ƙawa kamar lace, shadda, Atamfa, mayafai, Abaya, takalmi, jakunkuna, takalmi, Agogai sarƙa, ƴan kunne dadai sauran kayan Ado nakece raini kuma daidai da zarahinka na matane kona maza to dika ku garzayo A 08100100821 Maman teema colection dik ta tanadarmuku da waɗannan,. //////////////// Haryau dai ina masu fama da ciwon sanyi kala kala sanyin mara bassir mai tsiro ne dadai ko wanne iri, Ina waɗanda matsalar haihuwa tasasu Agaba bayan kuma lafiyansu ƙalau? Ina waɗanda iftila'i yafaɗawa suka rasa budurcinsu? Ina Amaryar maison tserewa sa? tafannen gyaran jiki ne ko tagyaran gadon ogerh tayarda zaikasa banbance kece kuwa wadda yasani Ada, yakasa fahimta sbd saboda takowanne gefe kinsauya,.. Ina masu matsalar H.i.v? Ina masu ƙurajen fuska ko taba koma wanne iri ne? Ina masu neman rage cikin su wato tumbi yamusu girma? inamasu neman Abunda zaisa fatarsu tayi sheƙi tayi haske da walwali wadda bana bleaching ba? Ina masu fama da ƙiba kinzama kazama ɗan lukutu kanason rage ƙiba? Inamaison taƙara ƙiba tayi ɓulɓul Abinta? inamasu fama da glss A fuska wanda kefita silar shafa man bleaching? To kuzo dama tasamu daku dama waɗanda kefama da matsaloli daban daban to kuzo nesa tazo kusa domin kuwa *MAMAN TEEMA COLLECTION DESIGNER AND MORE TAYI TANADI KUMA SUNYI HAƊA KA DA SHAHARARRIYAR MAISARRAFA KAYAN NAN WATO UMMUN DUFAIL HUNM SAYIN NAGARI MAIDA ƘUƊI GIDA MAZA KAZO MAZA KIZO KUKANKI KAN KAWOCCE MATSALA TAƘARE DA IZININ ALLAH KEDAI KADA KI MANTA KADA MANTA SUNAN MAMAN TEEMA 08100100821💃🏿💃🏿💃🏿*

…………Labari yajewa su Momma da mama kan tafiya nigeri'a dan hallara kamfanin ƙere ƙeren kayan Na'urori kala kala kamar su computers plass ma fridge dadai sauransu wanda mallakin Simrah ne,. tinda mama taji labarin kamfanin hankalinta ya tashi, Waziri tanema suka sake haɗuwa Aɓoye tasanar dashi,

"Nima haka naji maganar tinda nake bantaɓa sanin da wannan kamfanin ba sai yau, sarki yaɓoye min," cewar waziri cikin jin haushin Abun.

"Hakama ita tsinan niyar da uwata dik sun ɓoye, amma mekake ganin zamu yanzu nefa mukeda damar ɗaukar mataki kansu," cewar mama da nuna tsantsar takaicinsu datake ji,

"Mushirya musu hatsari A motar kawai,"

Ɗan zaro ido tayi,"Salmanu shin bakada labarin muma muna cikin tafiyar,"?

"Saidai inke zaki amma ni bazani ba haka ita kanta Uwar gidan sarki raqeeb dama mai martaba bazasu ba dan bayanzu mukeson ganin mutuwarsu ba, baƙinciki ne da ciwon zuciya muke mararin ya aikasu barzahu,"

"Amma tayaya hakan zaifaru salmanu,"?

Dariyar mugunta yasake ,"ta inda Aka hau tanan Ake sauka gobe ni dake bamujin daɗi kuma munsami sitress ne zamu faɗi Alokacin shiga mota inda nasan raqeeb da Ammynsa zasu ruɗe saboda mutanene masu matiƙar tsoro hakan zaisa sarki yafasa zuwa shidasu Ammy, amma lamir zashi nasan lamir sadauki ne shine zanbawa sauran Aikin Ahannunsa,"

Jinjina kaifin ƙwaƙwalwarsa tayi inda A zuciyarta take faɗin, Allah yasa lamir ɗinma yamutu Acan, inda Azahiri take murmushi,"naya bawa aikinka Salmanu tabbas kai mai kaifin basira ne,"

Murmushi yamata inda Aransa yake faɗin zakiga kaifin basira bayan nagama dasu nadawo kanki kona ɗaura dika Alhakin Aikin Akanki,"

Dika masarauta ta ƙaraɗe da wannan tafiyar zuwa gobe.......

************************

Amnir da Anir kuwa hangosu nayi harsun sauka Agarinsu inda mutanen ƙauyen keta musu barka da zuwa, cikin gidan Suka shiga da murna ƙannan nasu suka tarbesu inda Innoji keta murna dawowar jikokin nata sosai suka shafir da ƴan uwansa banda Amnir da tinyana iya jure surutun har kansa yafara ciwo yabar gurin,

"Maihali dai baya barin halinsa wannan yaron haryanzu bayason mutane bansan inda yaɗauko wannan mugun halin ba, kana haka waccs irin mata zata soka," cewar innoji cikin faɗa faɗa, (Innoji itace kakarsu wanda mahaifiyar mamansu ce amma ita tarene duka iyayen nasu)

Anir sai dariya yake samun Abunda yakeso surutu biye mata yayi suka tayin Abunsu,

Baffi Yace,"To Alhamdulillah kunje kundawo a sa'a dan haka kafaɗawa shi ɗan uwan naka yanzu ku gaggauta fito da matanda zasu aura koni nazaɓa muku, harda ku dakuke ƙannensa,"

"To shikenan baffi amma kabar su Mairo suyi karatunsu zamani fa yasauya mudai zamu duba," Anir yafaɗa yanada sosa kai

"Jifansa da matashin kai innoji tayi,"yo ai nasan bakwada wasu ƴanmata wazai soku kawai kuma Amuku na zumunci kawa, amm su hajarama sun isa Aure ai,"

Miƙewa Anir yayi yana faɗin,"bawanda zaimuna auren dole inko akayi mugudu mubar muku yaran," dariya suka sa dukansu.

```WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948```

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

*JININ MULKI CE👑* _PAID BOOK #300 ONLY_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._

```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```

*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*

```LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA```

*FREE 🅿️ 26 TO 29*

```SAURA PAGE 2 NAGAMA FREE PAGE IDAN KINA BUƘATA KUMA KANA RA'AYIN CIGABA DA ZAMA CIKIN PAID GROUP NA WAƊANDA SUKA BIYA TO KABIYA KAIMA SAIKA CIGABA DA GANIN POSTING ƊIN```

GAMAI BUƘATAR SHIGA *JININ MULKI CE👑* FREE PAGE GA HANYA 👇
https://chat.whatsapp.com/JLoJCkMYphLLBsafqC5R7A

_Inamasu buƙatar sayen kayayyakin ƙawa kamar lace, shadda, Atamfa, mayafai, Abaya, takalmi, jakunkuna, takalmi, Agogai sarƙa, ƴan kunne dadai sauran kayan Ado nakece raini kuma daidai da zarahinka na matane kona maza to dika ku garzayo A 08100100821 Maman teema colection dik ta tanadarmuku da waɗannan,. //////////////// Haryau dai ina masu fama da ciwon sanyi kala kala sanyin mara bassir mai tsiro ne dadai ko wanne iri, Ina waɗanda matsalar haihuwa tasasu Agaba bayan kuma lafiyansu ƙalau? Ina waɗanda iftila'i yafaɗawa suka rasa budurcinsu? Ina Amaryar maison tserewa sa? tafannen gyaran jiki ne ko tagyaran gadon ogerh tayarda zaikasa banbance kece kuwa wadda yasani Ada, yakasa fahimta sbd saboda takowanne gefe kinsauya,.. Ina masu matsalar H.i.v? Ina masu ƙurajen fuska ko taba koma wanne iri ne? Ina masu neman rage cikin su wato tumbi yamusu girma? inamasu neman Abunda zaisa fatarsu tayi sheƙi tayi haske da walwali wadda bana bleaching ba? Ina masu fama da ƙiba kinzama kazama ɗan lukutu kanason rage ƙiba? Inamaison taƙara ƙiba tayi ɓulɓul Abinta? inamasu fama da glss A fuska wanda kefita silar shafa man bleaching? To kuzo dama tasamu daku dama waɗanda kefama da matsaloli daban daban to kuzo nesa tazo kusa domin kuwa *MAMAN TEEMA COLLECTION DESIGNER AND MORE TAYI TANADI KUMA SUNYI HAƊA KA DA SHAHARARRIYAR MAISARRAFA KAYAN NAN WATO UMMUN DUFAIL HUNM SAYIN NAGARI MAIDA ƘUƊI GIDA MAZA KAZO MAZA KIZO KUKANKI KAN KAWOCCE MATSALA TAƘARE DA IZININ ALLAH KEDAI KADA KI MANTA KADA MANTA SUNAN MAMAN TEEMA 08100100821💃🏿💃🏿💃🏿*

…………Tafiya ta kankama inda dika Ahalin suka fito Ashirye, Motoci Aka kawo Anashiga dan tafiyar, Ido suka ɗan ƙyaftawa juna mama da Waziri salman Aiko lokaci ɗaya suka

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login