Showing 6001 words to 9000 words out of 9399 words

Chapter 3 - JININ MULKI CE

Start ads

Mujahida   

02 Sep 2025

68

Middle Ads

faɗi Atare, dik hankalin mutan yadawo garesu Aka ɗaukesu zuwa ciki Raqeeb yasa Aka kaisu Asibitinsa dake nan cikin masarauta dan yadubasu,


Tinda taga sunfaɗi Atare takafesu da ido har sanda suka ƙyafta ido tana gani to amma tarasa gano dalilin yin hakan, shin basa son ganin cigaban nata ne? ko a'a gaba ɗaya sukeson rusa tafiyar?


Muryar Abby ce tadawo dasu dayake faɗin,"Kiyi haƙuri ƴata tafiyarmu bazata yuba tare daku amma kije keda sauran iyayen naki dama ƙannenki nida Ammyn ki dama Raqeeb zamu tsaya saikuje ku dukanku harda kai lamir kakula dasu sosai, Allah yatsare" yana gama faɗin haka yajuya yakoma shida sauran fadawansa,



Wani irin yawun baƙin ciki Simrah tahaɗa, tabbas da wata ƙullaliya Aƙasa kenan sun shirya hakan ne dan kada Abby yaje kuma itama tace tafasa koma dan suƙara junata da lamir? to wllh saitaje kuma ba abinda zaihaɗa ta da lamir,



Shiga Motar tayi taredasu Momma tana murmushin yaƙe,


Tafiya sukayi zuwa air port inda Jirgi na musamman Aka ware watafiyar tasu,


Zama sukayi wurin ɗaya itadasu Momma tana musu sannu,



Momma Tace,"wai baku lura da yanayin matar nan ba? sainaga kamar dan wata manufa suka faɗi daidai wannan lokacin,"


Amma tace,"Nikaina nazarge hakan shiyasa nace miki mukada mufasa muzo kawai,"



Ajiyar zuciya Simrah tasauke kan tace,"Ni dama banyarda dasu ba wllh naso nusar dasu Habiby Amma sunkasa fahimta,"



"Kinsan gano munafiki ko maƙiyi basauƙi gareshi ba," cewar Ammy


Dik firar da suke sam Lamir baijisu ba dan bayama kusa yamatsa yana Ansa wayar Babansa,




Sai kusan rana jirgin nasu yasauka, wuri na musamman Aka kama musu dan suhuta,

Bayan sunhuta sungama komai ne direct suka wuce kamfanin walima ma'aikatan suka shirya musu inda Harda gwamna jafar yazo domin yanemi saka hannun jari ciki, gabatar da kansa yayi yayi gareta dakuma ƙudurinsa, haka kawai taji yakwanta mata ta Amunce masa yazuba, ɗaukar photuna Akayita inda daƙyar A pic ɗin ƙarshe ta bayyana fuskarta waje, dik shagalinda Ake Ansaka camera masarauta na kallo dama dik Abunda ke wakana Akan gani A can da Anhaɗa camera. Anyi bikin Anwatse lami lafiya,

Indasu Simra suka kama hanya zuwa air port dan komawa misra,



Ganin yanata zuga gudu kuma Adaji yasa Simra magana


"Lamir yanaga kana kama hanyar da ba ita yakamata mubi ba,"?


"Ansamu matsala ne yanzu nasami saƙo jirgin namu yaɗan sami matsala so sunkoma yola Acan zamuje muhau jirgin,"




"Yola kuma,"? Suka faɗa tare cike da mamaki,.




"Eh hakane sanin dalilin faruwar hakan dole sai in mun isa canɗin, kada kudamu ina sauri ai zamu sauka kan lokaci,"




"Amma dabamu tanbaya ba dabazaka faɗa bane,"? cewar simrah,


"Zanfaɗa mana matata tagobe," yaƙarasa maganar yana murmushin mugunta,.



Harara kawai tabangamasa taɗauke kanta tana wasa da ƙannen nata,.........





_ANYA KO LAMIR BAWATA ƘULLALIYA KUKA SHIRYA KAIDA UBAN NAKA BA???? TO DAN SAMUN ANSAR MUHAƊE NEXT PAGE KUMA LAST FREE PAGE INSHA ALLAH_





```WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948```



_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_


*JININ MULKI CE👑* _PAID BOOK #300 ONLY_



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*




```LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA```



*FREE 🅿️ 20 TO 25*


```SAURA PAGE 2 NAGAMA FREE PAGE IDAN KINA BUƘATA KUMA KANA RA'AYIN CIGABA DA ZAMA CIKIN PAID GROUP NA WAƊANDA SUKA BIYA TO KABIYA KAIMA SAIKA CIGABA DA GANIN POSTING ƊIN```




GAMAI BUƘATAR SHIGA *JININ MULKI CE👑* FREE PAGE GA HANYA 👇
https://chat.whatsapp.com/JLoJCkMYphLLBsafqC5R7A




_Inamasu buƙatar sayen kayayyakin ƙawa kamar lace, shadda, Atamfa, mayafai, Abaya, takalmi, jakunkuna, takalmi, Agogai sarƙa, ƴan kunne dadai sauran kayan Ado nakece raini kuma daidai da zarahinka na matane kona maza to dika ku garzayo A 08100100821 Maman teema colection dik ta tanadarmuku da waɗannan,. //////////////// Haryau dai ina masu fama da ciwon sanyi kala kala sanyin mara bassir mai tsiro ne dadai ko wanne iri, Ina waɗanda matsalar haihuwa tasasu Agaba bayan kuma lafiyansu ƙalau? Ina waɗanda iftila'i yafaɗawa suka rasa budurcinsu? Ina Amaryar maison tserewa sa? tafannen gyaran jiki ne ko tagyaran gadon ogerh tayarda zaikasa banbance kece kuwa wadda yasani Ada, yakasa fahimta sbd saboda takowanne gefe kinsauya,.. Ina masu matsalar H.i.v? Ina masu ƙurajen fuska ko taba koma wanne iri ne? Ina masu neman rage cikin su wato tumbi yamusu girma? inamasu neman Abunda zaisa fatarsu tayi sheƙi tayi haske da walwali wadda bana bleaching ba? Ina masu fama da ƙiba kinzama kazama ɗan lukutu kanason rage ƙiba? Inamaison taƙara ƙiba tayi ɓulɓul Abinta? inamasu fama da glss A fuska wanda kefita silar shafa man bleaching? To kuzo dama tasamu daku dama waɗanda kefama da matsaloli daban daban to kuzo nesa tazo kusa domin kuwa *MAMAN TEEMA COLLECTION DESIGNER AND MORE TAYI TANADI KUMA SUNYI HAƊA KA DA SHAHARARRIYAR MAISARRAFA KAYAN NAN WATO UMMUN DUFAIL HUNM SAYIN NAGARI MAIDA ƘUƊI GIDA MAZA KAZO MAZA KIZO KUKANKI KAN KAWOCCE MATSALA TAƘARE DA IZININ ALLAH KEDAI KADA KI MANTA KADA MANTA SUNAN MAMAN TEEMA 08100100821💃🏿💃🏿💃🏿*




DOMIN SHIGA GROUP ƊIN JININ MULKI CE👑
TO GADAMA👇

https://chat.whatsapp.com/JLoJCkMYphLLBsafqC5R7A



*FREE 🅿️ 30 TO 35*

_SECOND TO THE LAST PAGE INSHA ALLAH..._




*Dan Allh kutayani Addu'a wllh banda lafiya*





Tafiya suke sosai inda yake zabga gudu ba sassauci, gajiya Ammi tayi tamasa magana "Haba lamir ko sama zamu tashi ai gudun nan yayi yawa haka karage mana,"



"Wanda bazai iyaba nasauke sa," yafaɗa cikin wata murya mara daɗin saurara,




Yunƙurowa Simra tayi tana leƙa fuskarsa kamar shaye shaye ne yayi fa, Aɗan tsorace "tadama kana shaye-shaye Lamir"?



"Bansani ba dan ubanki ke mara kunya ko, yau zanyi maganinki kuwa,"






Cikin takaici tace"kaga malam katsaida motar kada ka kashemu Abanza shasha kawai dama kai ɗan giyane ɗan iska kane burin kasancewa dani, katsaida motar nace wllh kona illataka lamir!!," cikin tsawa tayi maganar ga mamakinta saitaga yana dariya,


Ammy tace,"Wai meke faruwa ne wannan gangancin dakake lamir fa dan Allah kada kasalwantar da waɗannan rayukan," ta ƙarasa magana tana kuka haɗida ƙanƙame ƴan 2 yanta,



Bushewa da dariyar mugunta lamir yayi kafin yace,"kunsan nawa zansamu A wannan kwangilar? kumafa nan kusa kamfanin da kike tinƙaho dashi zaidawo gareni inda bayan nakasheku dika yanzu nakoma Akashe shi mahaifin naki tare da uwarki mulki yadawo garemu dika wannan sa hannun mu dana Momma ne," ƙara gudun motar yake cikin rashin sanin ina yadosa.


Dikansu sun sare sai kuka suke inda mami tsabar tsoro tama kasa koda magane
,



"kaga lamir inaga dik ƙiyayyarku Akaina take nida Ammy na dan Allah kada kacutar da waɗannan bayin Allah dama nawa iyayen kaɗau nawa ran ni ƙaɗai," taƙarasa maganar cikin tsoro da roƙo





Dariya yasake "Au dama kina ƙaunarsu haka? wai yau kece da roƙona Hahhh yau inacikin farinciki *JININ MULKI CE👑* Agabana tana roƙona tamkar wata maƙasƙanciya, to kisani dik Abunda kike gudu shi zai faru dan ko bawanda zai rayu sannan ba'a sanin sirrinmu Acigaba da shaƙar numfashi,"




Cikin wani mugun ƙarfi dayazo mata dan Ayanzu ranta yagama ɓaci tasa hannuwanta duka biyu bayan ta warware rawaninda tarufe fuskarta tasakashi wurin shaƙo wuyansa tabaya taƙarfin tsiya tana faɗin,"ko ka tsaida motar kona hallaka ka lamir,".................





*SHIN LAMIR ZAI TSAYA KUWA? TO ZASU RAYU?*


*************




Acan gida fada kuwa dik ruɗe suke nafaɗuwar waziri da mama tare saida Raqeeb yagama dubasu yaga bawata babbar matsala kawai gajiya ne yasa hankalin kowa ya kwanta,


Ranarda Akayi bikin walimar kamfanin simrah kuwa dik sun kalla sunyita murna Abunsu.


Inda Aranar waziri yakeɓe yakira ɗansa Lamir Akan yace jirgin yasami matsala yakaisu zuwa yola sannan yafice yabarsu Amotar sumutu yayinda take gudu, tanan ne kawai bawanda zaisan gaskiyar Abunda zaifaru..

Wannan shine Abunda yawakana..............…………




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948




_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_








*JININ MULKI CE👑* _PAID BOOK #300 ONLY_



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*




```LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA```



*FREE 🅿️ 39 TO 45*


*27/8/2022/ saturday August.. Last page to free, wannan shine ƙarshen free page idan kinaso kana so Saika hanzarta biyan ƙuɗinka #300 kacal\\\\\\\\\\\\ Inataya murna ga ranar Hausa ta duniya wanda Akayi A jiya August. friday 26/8/2022*




GAMAI BUƘATAR SHIGA *JININ MULKI CE👑* FREE PAGE GA HANYA 👇
https://chat.whatsapp.com/JLoJCkMYphLLBsafqC5R7A




_Inamasu buƙatar sayen kayayyakin ƙawa kamar lace, shadda, Atamfa, mayafai, Abaya, takalmi, jakunkuna, takalmi, Agogai sarƙa, ƴan kunne dadai sauran kayan Ado nakece raini kuma daidai da zarahinka na matane kona maza to dika ku garzayo A 08100100821 Maman teema colection dik ta tanadarmuku da waɗannan,. //////////////// Haryau dai ina masu fama da ciwon sanyi kala kala sanyin mara bassir mai tsiro ne dadai ko wanne iri, Ina waɗanda matsalar haihuwa tasasu Agaba bayan kuma lafiyansu ƙalau? Ina waɗanda iftila'i yafaɗawa suka rasa budurcinsu? Ina Amaryar maison tserewa sa? tafannen gyaran jiki ne ko tagyaran gadon ogerh tayarda zaikasa banbance kece kuwa wadda yasani Ada, yakasa fahimta sbd saboda takowanne gefe kinsauya,.. Ina masu matsalar H.i.v? Ina masu ƙurajen fuska ko taba koma wanne iri ne? Ina masu neman rage cikin su wato tumbi yamusu girma? inamasu neman Abunda zaisa fatarsu tayi sheƙi tayi haske da walwali wadda bana bleaching ba? Ina masu fama da ƙiba kinzama kazama ɗan lukutu kanason rage ƙiba? Inamaison taƙara ƙiba tayi ɓulɓul Abinta? inamasu fama da glss A fuska wanda kefita silar shafa man bleaching? To kuzo dama tasamu daku dama waɗanda kefama da matsaloli daban daban to kuzo nesa tazo kusa domin kuwa *MAMAN TEEMA COLLECTION DESIGNER AND MORE TAYI TANADI KUMA SUNYI HAƊA KA DA SHAHARARRIYAR MAISARRAFA KAYAN NAN WATO UMMUN DUFAIL HUNM SAYIN NAGARI MAIDA ƘUƊI GIDA MAZA KAZO MAZA KIZO KUKANKI KAN KAWOCCE MATSALA TAƘARE DA IZININ ALLAH KEDAI KADA KI MANTA KADA MANTA SUNAN MAMAN TEEMA 08100100821💃🏿💃🏿💃🏿*


////////////////?///////////



GHT GHT GHT

sisters zama ya kare fa🌹🌹🌹
Tunda GHT ta fito

Shin ko kinsan a GHT ne kawai

Zaki ma mutum register yayi siyayyan 200pv a biya ki 16,500

Shin ko kin san a GHT mutum 2 kawai zaki ma register kin gama sanan kowani daya kinada 16,500

Shin ko kin san a GHT
Mutane 2 da kikama register suma suka ma na kasan su register kinada duk mutum daya kinada 10,000

Shin ko kin San GHT na bada kyauta na electronic na kayan kitchen domin tayaki murna na canza mataki daga mataki na hudu zuwa na biyar💃🏼💃🏼💃🏼 Kama daga blender, iron,kettle,room humidifier,TV plasma,generator tiger,air fryer, rechargable fan,bread toaster

Shin ko kin san duk 2 nan da kika kawo suka siya kaya zaa baki naki sanan na kasan su suka siya kaya zaa baki naki shima

Wanan wani kalan riba ne yar uwa akwai samu a GHT sosai

4500 dinki zaki fara da ita su baki STARTER KID kin wuce gurin

Masu business ku hada da GHT oooo

GhT na biya every ko wani wata

Duk masu son register su nemeni a number 08100100821

Ba zamaaaaa kuyi joining abun nada dadi ne fa
Bari nayi muku bayanin GHT
Wato Good Health treatment

Ana registration da 4500 ne

Company tanaso kayi 200pvs Wanda shine zai zama kamar kasa hannun jari a company

Daga wannan company bata bukatar ki kuma yin siyayya da ita saide ki kawo wani shima yayi kamar yadda kikayi

Wato yayi register yakuma yi 200pvs

Duk Wanda kika kawo company zata baki ladan kawoshi 16,500

Idan zaki kawo mutane 100 a wata daya suyi registration da 200pvs company zata biyaki 16,500*100 sannan ga salary.

Salary yadanganta da yawan mutane dake kasanki Da kuma aiki su

Da kinyi 200pvs kinshiga *3

Idan kikaje 🌟 4 company zata baki blander silver crest

Idan kikaje star 5 company zata baki TV plasma ko generator ko waya Android ko wannan akwatin

Idan kika shiga star 6 company zata baki kyauta 490,000

Kuma fa duk kowane wata zata baki salary

Star 7 zata baki award na tafiya china ko kuma tabaki 1,230million
Contact me 08100100821...





……Ina faɗa maka lamir katsaida motar nan sam bana tsoron mutu amma ina tsoron rasa Ahlina nidakai dika zamu mutu inda su nake buƙatar su rayu,."




Jintana neman rabasa da numfashinsa ne yasa yasake sitiyarin motar take motar tagangara cikin dajin inda suka kaure wani icce, Salati kawai suke dik ƙoƙarin Simrah naganin taceci koda rayukan ƙannanta ne takasa rungume juna kawai sukayi suna kuka haɗida dik Addu'ar da tazo bakinsu,


ƙara dafe sitiyari motar yayi tacigaba da matsiyacin gudu Adajin sai kauran itace suke, cikin rashin sa'a suna dakar wani iccen take motar tadaka tsalle ta wulla dasu wani ƙaton rame maicike da ƙwazazzaɓo haɗida ruwa masu yawan gaske, murfin motar yabuɗe iska yaɗibe simra yawurgata wani gefen kanta tadaku dawani ƙaton dutse take kanta ya fashe tafaɗa ruwa tsumdum....


Taɓangaren Su Lamir kuwa shida motar suka faɗa ruwa take suka nutse ƙasan ruwan bayan motar tadake wasu duwatsun, tinkan su nitse kan lamir yawatse cikin motar gawarsa ce kawai ta isa cikin ruwan, su kansu su mama sunjima da daina numfashi tinkan sukai ƙasan ruwa………..





******



Acan gida kuwa daidai wannan lokacin gaban Ammy yabuga da ƙarfi wanda taɓangaren da raqeeb ma hakane cikin zukantsu suketa Addu'a neman layukansu Akafa Amma sam ba'a samu nakowa inda Aka kira daga kamfani Akabada shaidar suntaso ai tini wannan yaƙara jefa zukatansu cikin tsananin tashin hankali, .....



Bincike Akasoma nantake inda Akasami labarin wani hatsari na faɗawar motar ruwa, ɗunguma sukayi sukaje saidai kash gawarwaki kawai suka samu, Ansha kuka A masarautar iyakar bincike anyi amma ba labarin gawan simrah hakan yasa Abby faɗuwa tinda ranar yarasa lafiyarsa raɓangaren raqeeb ma haka Ammy kam tamkar zautacciya takoma, Mutanen birnin sun hana da Abawa waziri koda riƙone Acewarsu sai raqeeb yasami sauƙi, hakan baƙaramin bagantawa waziri yayi ba ganin yara ɗansa kuma haryanzu baisami mulkin ba, Wata muguwar hanya yasake ƙullawa aransa zaibi.............................








**********************


Brr Amnir na hanga cikin shigarsu ta fullany ahida Anir sunfito da sandunansu yau Ake bikin kamun kifi na ƙarni Ashirin 20 dik inda sukabi sai idan matane kansu bama kamar Amnir shikuwa yasha mur, harsuka isa babban kogin garin inda Akabada dama kowa yashiga Amnir ne kawai yashiga dama can Amnir gwanin ruwa ne banda Anir dake masa fatan Alkhairy Abakin gaɓa su baffa sai zolaryasa Ake da yacika tsoro,..


Tinda yashiga ruwan yaji kamar ƙafarsa tadaki wani Abu mai sanyi sosai da taushi, kamar zai share kuma saiya faɗa tareda cakumo Abun Shin maizai kama?………………………………………………………………………………………………………………………





```KASH GASHIDAI MUNKORO SAIDAI LOKACI YAMUNA HALIN NASA FREE PAGE YARIGA YAƘARE IDAN KIKA KANA SO TO KA HANZARTA BIYAN #300 KAWAI DAN MALLAKAR NAKA *JININ MULKI CE👑* Ammafa Akwai tarin tanbayoyi ciki da yawa datarin Al'ajabi sarƙaƙiya ikon Allah makirci tuggu soyyya ƙiyayya hassada yaudara dik A dunƙule a littafin kedai kaidai kada kabari Abaka labari dan yanzu ne Alƙalamin nawa ni Mujaheeedah Matar Mlm Ammyn Khausar, bana rubuta shirme kedai hanzarta biyan ƙuɗinki kawai Akwai labari gaba yanzu yaɗau zafi.......```



*INA ALFAHARI DAKU MASOYANA ADIK INDA KUKE AKODA YAUSHE DA BAZARKU NAKE TAKA RAWA NGD😍🥰🥰🙏🙏🙏*




```WhatsApp number 07064903617 or call 07031012948```






_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya



End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login