Showing 3001 words to 6000 words out of 15074 words
ɗinta jane kamar tashafa janbaki tana da manyan ido wato golding eye's da zara zaran eyelashes, Farace sol Amma farin maija ne, duguwa ce baso sai ba,
Tintana ƙaramar yarinya kyanta yake A bayyane,.
Annur tana da wani masifaffen kishi wanda idan ya motsa ita kanta bata iya controlling kanta , Su biyu ne kawai ƙaɗai ƴaƴan Alhaji Salisu Annur itace Babba sai ƙanenta Affan...
Tin tana shekara 5 Iyayensu sukayi hatsari A take suka rasu saka makon ƙatuwar motar da tabin kan motarsu,
Annur taci kuka sosai kamar bazata daina har kwanci A hosbital tayi A lokacin Affan baifi shekara 1 ɗaya,
Abban Za'i'd ya maidasu gurinshi dan shine babban yayan Mahaifinsu. Tinda tazo gidan bata wani sakewa kullum cikin kuka take Najwa ce ma take rarrashinta dan tana mugun tausayinta,
A lokacin Za'i'd baya 9jar yana Estan bool gurin karatunsa na lafiya.
*WAYE ZA'I'D?????*
Za'i'd Shine ɗan yayan Mahaifin Annur, mutum ne shi mai matiƙar haƙuri da tausayi wannan dalilin yasa ya fara karatun lafiya, Tinkan yaje yake masifar son Annur dan yarinya ce maishiga rai gashi tana ƴar Mahaifinsa, Baban ta yasan da hakan tinkan yaje Yace," ko bayan ransa Yabawa Za'i'd Annur, Sunada shaƙuwa sosai da ita, Daya sami labarin mutuwar Iyayenta baƙaramin tashin hankali yashiga ba, tinda lokacin yaƙara sawa ransa shine kawai zai iya Auran Annur batare da tayi maraiciba, Alhaji Misbah yana da mata ɗaya hajiya Maryam macce mai matuƙar haƙuri da kawaici wanda halinta ne ɗanta Za'i'd yaɗauka Sunada yara 3.. Za'i'd Shine babba ya nada ƙanne 3 Amal salman Husna, Sunsami tarbiya sosai dai dai iyawar iyayen nasu....
*MUNDAWO LABARIN*
Da ƙyar Najwa tasamu Annur ta haƙuri,
Shiga ɗakin Mamy tayi tasa meta kwance kan cinyar Najwa tana lallashi,
Mamy Tace," Haba my Annur? saboda salim yamiki maganar kishiya shine zaki shiga damuwa haka? Kinga barshi Wasa yake miki kece kawai Mijinki zai Aura bawata kishiya da zai miki, Ai kesan Uncle ɗinki Za'i'd baya da ra'ayin mata 2 ko,"?
Jinjina kai tayi Alamar eh
" to meye Abun damuwa maza tashi kishare hawayenki kafin Uncle ɗinki yazo tinɗa Yake jiranki kuje shopping kinsan saura bikin naku yakusa ko,"?
Rufe idanta tayi wai taji kunyar mamy..
Mamy dariya take tabar palourn Amma Aranta tana fatan Allah yasa idan suka gaggauta ɗaura Auran tadaina wannan *BAƘIN KISHIN* nata.
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948
*BAƘIN KISHI!! "PAID BOOK #200 ONLY*
FREE 🅿️ 9/10
*RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN... AMMYN KHAUSAR CE..... KUMA TAURARUWAR ROYAL🥳🥳*
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```
_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_
_GODIYA TA MUSAMMAN GADIKAN MASOYANA🥰_
```YABAWA GAREKI SWEET MARYAM YUSEEF "MAMAN JUWAIRIYYA```
```MARUBUCIYAR -- MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" DOCTOR HEESHAM PAID BOOK-- BARRISTER KHALEEL FREE BOOK -- SAINA KASHE MIJINA FREE BOOK --- RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA FREE BOOK--- SO SIRRIN ZUCIYA FREE BOOK'' FAHERTH 'FAHAT" HOT LOVE FREE BOOK... YANZU KUMA BAƘIN KISHI!!! PAID BOOK"" YA SAUKA GAREKU MASOYA```
*LITTAFIN ƘUƊI NE IDAN KINASO KI GAGGAUTA BIYA DOMIN SAMUN NAKI #200 KAWAI ZAKI BIYA*
*IDAN KINSAN DAN KIFITAR MUN DA LITTAFI KIKESON SIYA DAN GIRMAN ALLAH KIBAR ƘUƊINKI NIKUMA NARIƘE LITTAFINA, IDAN KIKA ƘARƁE LITTAFINA KIKA FITA DASHI WLLH WLLH WLLH BAN YAFEBA KUMA ALLAH YA ISA GADIK WADDA TASAMI LITTAFINA COMPLET TAFITA DASHI WAJE HAR WASU SUKA KARANTA WLLH ALLAH KA ISARMIN BANYAFE BA!!!*
A mota tasameshi ya jingina bayansa jikin kujerar motar idansa rufe,
Kanshin turaren tane yafara mata iso ,
Kamshin motar na nashi turaren ya haɗe danata da sallama tashigo,
A hankali yabuɗe idanuwansa, ya saukesu kanta, saurin duƙar da kanta tayi tana gaidashi.
Bai Ansaba still kuma bai ɗauke idasa kanta ba.
Sake ɗagowa tayi suka haɗa ido, ɗan tsurawa juna ido sukayi naɗan wani lokaci kafin tayi ƙasa dakanta,
Kusan 3 minutes sannan ya kunna motar, dasauri gate man ya wangale masa gate ɗin suka fice,
Ɗan tura baki tayi wanda yariga yaza memata kamar jiki, Tace," Uncle bazaka Ansa gaisuwa tabane,"?
Jinjina kansa kawai yayi Alamar eh.
Diddira Ƙafafu tafara A motar tana ƙoƙarin janyo hannunshi,
Da sauri yataka birki, Yazu bamata ido dan baƙaramin shock yaji ba kamar yaune tafara taɓashi,
Janyo hannun nasa tayi tawani maƙalƙale tana ƙoƙarin matso hawaye,
Janye hannunsa yakeson yi Amma tahanashi damar hakan.
Ƙyaleta yayi yasake kwantar da kansa jikin kujer motar,
Zuba masa ido tayi ganin baice da ita komaiba kawai saita sake kukan maiƙarfi "Ni..ni..ni yanzu Uncle kadaina sona shin laifin me namaka dan Allah Kadaina fushi dani," taƙarasa maganar tana ƙoƙarin faɗawa jikinsa,
A fili yafurta ya Allah! dan wani irin yanayi yafaɗa jinta jikinsa tana kuka..
Ɗan bubbuga bayanta yayi kafin da ƙyar yace," Its owk my Annur yawuce kawai banason kina faɗa dakowa ma balantana su Amal ƙannenki nefa kinason su rainaki ne,"?
Girgiza kai tayi Alamar "A'a"
Yace," to kada kisake faɗa dasu kinji bana so, indai bakyason ganin fushina to ki daina,"
"to Uncle bazan ƙaraba yanzu ka haƙura,"? tayi maganar tana ɗagowa ta kalli fuskarshi,
Jan hancinta yayi "Eh na haƙura ai bana fushi da ƙanwatynah kuma matata ko,"? Ya faɗa yana zuba idanshi cikin nata..
Da sauri tamaida kanta cikin ƙirjinsa tana dariya.
"To kiɗagani mana dik kinsauke min nauyin nan naki kuma kina haifar mun da kasala, kawai kizo ki koyi driving kawai,"
"To Uncle ka koyamun mana,"
"son zaki koya ai,"
Fira suke maidaɗi harsukaje shopping ɗin suka dawo,
saida yabiya ya ƙarɓe invation's card's ɗin bikinsu sannan suka dawo gida A gajiye,
A palourn suka zube suna hutawa suna fira hardasu Mamy da Abba,
Najwa ta ɗauke i.v ɗin tana dubawa Tace," Matar Uncle harda deenarh zamu raƙashe A she,"
Ɗaukar ɗayan tay taduba sak ɗazun bata wani karantashi ba,
Ganin kusan event 5 banda su walima wanda za'ai waje kawai na ƙiɗa,
Maida kallonta tayi gun Za'i'd A shagwaɓe Tace," Nifa Uncle bana son waɗannan bidi'o'in wllh,"
-NI MADAI MUJAHEEDAH MATAR MLM NACE INA BAYAN KI KADA KIBARI AMIKI BIDI'A A BIKINKI DAN BAWATA ALBARKA CIKIN AUREN DA AKAIWA BIDI'A-
"Da sauri najwa ta ƙarɓe zance da Haba matar Unlcle kina nufin bazamuyi wani casu ba? bikin Uncle guda da matar sa Ace bazamuy celebration ba,"?
Kallonta ta maida gun Najwa Tace," Ba haka bane sis Aure da bidi'a sam baya Albarka wllh nidai gaskiya bana so wllh,"
Dikansu yana jinsu Amma baice komai ba yariga yagano lagonta wannan yarintar tata dasuke kira *BAƘIN KISHI!!* Shine sailar wai batason deenarh Amma sam bai nuna koda hankalinsa nagun suba dan sam shi baison raini Amma yana da raha ga Ƴan'uwansa..
Abba Yace," Eh kam dougter na da gaskiya fa,"
Najwa Tace," Amma Abba ai anriga Anbuga i.v ɗin A haka kuma har Anfara rawa, dan Allah Uncle kayi magana A kai mana,"
Murmushi Mamy tayi kafin Tace," Uncle kam baruwansa cikin wannan Amma dai tinda haka A katsara ke Dougter kiyi haƙuri kawai,"
Ba dan tasoba ta haƙura dan ita gaskiya bazata so Ayi wannan bikin maza da mata ba harwata shegiya ta kallar mata miji Itafa tanada *BAƘIN KISHI!!!* Wllh..........
_BASEERATA ITACE ARZUKINA😍_
WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948
*BAƘIN KISHI!! "PAID BOOK #200 ONLY*
FREE 🅿️ 11/12
*RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN... AMMYN KHAUSAR CE..... KUMA TAURARUWAR ROYAL🥳🥳*
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```
_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_
_GODIYA TA MUSAMMAN GADIKAN MASOYANA🥰_
```YABAWA GAREKI SWEET MARYAM YUSEEF "MAMAN JUWAIRIYYA```
```MARUBUCIYAR -- MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" DOCTOR HEESHAM PAID BOOK-- BARRISTER KHALEEL FREE BOOK -- SAINA KASHE MIJINA FREE BOOK --- RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA FREE BOOK--- SO SIRRIN ZUCIYA FREE BOOK'' FAHERTH 'FAHAT" HOT LOVE FREE BOOK... YANZU KUMA BAƘIN KISHI!!! PAID BOOK"" YA SAUKA GAREKU MASOYA```
*LITTAFIN ƘUƊI NE IDAN KINASO KI GAGGAUTA BIYA DOMIN SAMUN NAKI #200 KAWAI ZAKI BIYA*
*IDAN KINSAN DAN KIFITAR MUN DA LITTAFI KIKESON SIYA DAN GIRMAN ALLAH KIBAR ƘUƊINKI NIKUMA NARIƘE LITTAFINA, IDAN KIKA ƘARƁE LITTAFINA KIKA FITA DASHI WLLH WLLH WLLH BAN YAFEBA KUMA ALLAH YA ISA GADIK WADDA TASAMI LITTAFINA COMPLET TAFITA DASHI WAJE HAR WASU SUKA KARANTA WLLH ALLAH KA ISARMIN BANYAFE BA!!!*
Amarya tasha kyau kuma tasha gyara ciki da waje sam Mamy bata wasa da gyaran ƴaƴanta zaka iya rantsuwa A kan itace mahaifiyar Annur ..
Alhmdllh Anga batarda event's cikin kwanciyar hankali Ansha Anyi raha bawani tashin Hankali har Aka gama bikin...
Yau Ake kai Amarya A sabon gidanta low cost cikin tsantsararrun gidan manya ne namasu ƙuɗin Unguwar,
Za'i'd ne dakanshi ya gina Abunsa dan ba Abunda ya tsana irin kwanto da wani yafison yayi Komai da kanshi dik wahalarsa,
Gidan ya tsaru Ankashe nera kam harda sweemin-full da gaiding,
Ciki kuwa ƙaton palourn ne A farko wanda ya ƙawatu da tsadaddun kujeru idan kabi hagu kuwa zai sadaka da ketching store ,
Ɗayan ɓangare kuwa Uff-chairs ne zai sadaka da ɗakuna 2 ɗayan nasa ɗayana nata,
Aƙasa kuwa spire room ne kusan 3 dan zuwan baƙi masu kwana..
Kai gidan ya ƙawatu sosai fannss..........
Ƴar raha da nasihu Abokan Angon sukayi da na Amarya suka watse sukabarsu suƙaɗai..
Koda yadawo kuka take sosai, Lallashinta yafara yana maitanbayarta dalilin kukan,
Jikinsa tafaɗa cikin dasa shewar murya Tace," Dik wannan shagalin da Akayi ba Ummana Aciki Allah sarki narasa iyayena!,"
Kukan tasake saki,
Lallashinta yafara da kalamai masu daɗi harya samu taɗan sake,
Sakata tayi Alwala tazo yajasu salla raka'a 2 tanbayoyi ya mata A kunyace ta bashi Ansa dika, dama yasan indai ta Ɓangaren Addini kai harda boko baza'a barta A baya ba......
Ganin A matsa Angon yake yasa nafice Abuna nikam...
Bankoma gidan ba sai bayan kwana 2.
Zaune yake kan 3,siter fuskarshi saiwani Annuri take fiddawa irin na Angwayen nan masu waɗanda ke kan cin Amarcinsu, Idanshi na kan t.v yana kallon news saka makon yau week end dik da haka Hutunsa baiƙare ba dan hutun sati 2 ya ɗauka..
A hankali take tafiya Sanye take cikin wasu ƙananan kaya jeans da t shart ta ɗaure kanta da pink ribon ba ƙaramin kyau tayi ba dama can itaɗin mai kyau ce.,
Ƙarasowa tayi inda yake kwantawa tayi tareda ɗaura kanta kan cinyarsa, tana ƙoƙarin janyo wayarsa, Tace," Ƙalbi katina ya ƙare kuma inakan waya da sis najwa ko zan iyakiranta dataka,"?
Jan kumatunta Yayi kafin Yace," Maryata kinsha kyaufa, kinganki kuwa? ƙananan kaya sunfi miki kyau nidai kullum sunakeso kita sakamun,"
"Uhunm Uhunm Uhunm Ƙalbi banason zolayar nidai kaciremun pasword ɗin,"
"Allah i'm serious bride kinfi kyau A haka, ƙarshen number kine pasword ɗin..
Kinga kawo taki wayar nasamiki kati A Bank ɗina.
Miƙamasa wayar tayi yafara daddadnawa,
Tana buɗa pasword ɗin saiga shigowar messager by mistake tashiga message ɗin kuma yabuɗe,
Kamar zata fito kuma ganin Anrubuta lover cikin mssg ɗin yasa tabuɗe da sauri tana mai miƙewa zaune
"Haba my lover dr yaza kamun haka shine zakayi Auren ka bayan kasan inasonka kaima haka,"?
Take bugawar numfashinta ya sauya,
Cikin sauri tasa number kira jikinta harwani rawa yake..
"Lafiya Hayat mekika gani wazaki kira kuma,"?
Ko jinsa batayi harkalinta harya fara barin jikinta, ringing wayar tafara
Leema kuwa ganin kiran dr ba ƙaramin mamaki tasha ba wanda har sauya layuka yasha yi saboda ita amma tayita wahala harta samo baitaɓa ɗaga kiranta ba, Amma yau ga kiranshi yashigo wayarta cikin Zumuɗi taɗaga Harda wani maƙale murya "Hello my lover dr sai yanzu zaka......,"
Cikin ƙaraji Annur tamiƙe tsaye Tace," Ubanwa yabaki damar kiran mijina? harda kiranshi my ko? ke gaki tsohuwar ƴar'iska ba!,"
Cire wayar A kunnenta lema tayi dan ganin ko mistake tayi amma shine dai kawai , Cikin dauriya Tace," Ke dan kina dabba Akuya shine zaki ɗaga wayar mijinki, Mijinki yakamata nacema ko Mijinmu! maza maida masa wayar dashi nakeson magana!!."
Ran Annur yayi Mugun ɓaci wai wata harzata samu damar kiran mijinta gaban ta harda kiranta Akuya aiko zata ga Akuyanci.
"Idan kincika ke Ƴar titi ƴar tasha mai bibiyar mazan masu to kibari muhaɗu dake wallh sainaci Ubanki saina...,"
Miƙewa Za'i'd yayi tsaye cikin mamakin Annur da wannan zagin haka,
Cikin A zama ya ƙwace wayar ya nafaɗin "Kina lafiya kuwa Ƙalbi irin wannan zagin haka,? Banaso to daga yau baki basake ɗagamun waya,"
Wauce wayar tayi da sauri jikake kifffff tabuga wayar da bango aiko take wayar tawatse komai yatarwatse..
Da Mamaki Yace," Annur wayar tawa kika fasamun,"?
Kamar wadda tayi tsere haka take sauke numfashi saboda tsabar *BAƘIN KISHINTA* daya motsa Tace," Wllh yanzu nafara fashe maka wayoyi A gidan nan muddi wata shegiya tasake kiranka wllh Za'i'd saina fashe wayar dan Inada *BAƘIN KISHI AKANKA NI ANNUR*.................
WhatsApp number 07064904617 Call number 07031012948
*BAƘIN KISHI!! "PAID BOOK #200 ONLY*
FREE 🅿️ 13/14
*RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN... AMMYN KHAUSAR CE..... KUMA TAURARUWAR ROYAL🥳🥳*
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```
_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_
_GODIYA TA MUSAMMAN GADIKAN MASOYANA🥰_
```YABAWA GAREKI SWEET MARYAM YUSEEF "MAMAN JUWAIRIYYA```
```MARUBUCIYAR -- MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" DOCTOR HEESHAM PAID BOOK-- BARRISTER KHALEEL FREE BOOK -- SAINA KASHE MIJINA FREE BOOK --- RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA FREE BOOK--- SO SIRRIN ZUCIYA FREE BOOK'' FAHERTH 'FAHAT" HOT LOVE FREE BOOK... YANZU KUMA BAƘIN KISHI!!! PAID BOOK"" YA SAUKA GAREKU MASOYA```
*LITTAFIN ƘUƊI NE IDAN KINASO KI GAGGAUTA BIYA DOMIN SAMUN NAKI #200 KAWAI ZAKI BIYA*
*IDAN KINSAN DAN KIFITAR MUN DA LITTAFI KIKESON SIYA DAN GIRMAN ALLAH KIBAR ƘUƊINKI NIKUMA NARIƘE LITTAFINA, IDAN KIKA ƘARƁE LITTAFINA KIKA FITA DASHI WLLH WLLH WLLH BAN YAFEBA KUMA ALLAH YA ISA GADIK WADDA TASAMI LITTAFINA COMPLET TAFITA DASHI WAJE HAR WASU SUKA KARANTA WLLH ALLAH KA ISARMIN BANYAFE BA!!!*
```ƘIRIS YARAGE NA KAMMALA FREEE PAGE IDAN KINA KANA BUƘATA KAHANZARTA BIYAN #200 ƊINKA DAN SAMUN CIGANSHI IDAN KO COMPLET KAKE BUƘATA #300 KAWAI ZAKA BIYA KASA KASA MESHI, IDAN KINSAN DAN KIFITAR MIN DA LITTTAFI ZAKI SIYA DAN ALLAH KIBAR ƘUƊINKI NIKUWA NABAR LITTAFINA, IDAN KIKA SIYA KIKA FIDDASHI WLLH BANYAFEBA ALLAH KA I'SARMIN```
_2/3/2022 WEDNESDAY MARCH_
Ɗakin tashiga tasoma safa damar tana tinanin inda zata haɗu da wannan tsinanniyar ganin batada wata maka ma yasa tafaɗa kan gadon tasoma rera kuka mai tsuma zuciya..
Za'i'd kuwa yajima yana nazartar Abunda yafaru kenan gaskiyar su Salman ne *BAƘIN KISHI NE DA ITA BA WAI YARINTA BA*,"?
Jiyo sautin kukan nata harnan yakatse masa tinanin nasa, Harhaɗa wayarsa yayi wadda bazata sake moruwa ba koda ga ƴan gwangwan ne dan ta tarwatse dika, Sim's kawai yacire sai memory ɗinsa yabar