Showing 6001 words to 9000 words out of 15074 words
wayar Anan yanufe inda take A ɗakin.
Kwance yasa meta takife tana rungume da pillow sai famana kuka take,
A hankali ya hau gadon ya miƙa hannu zai taɓota da sauri ta zillo gefe "Kada kakuskura taɓani ka rababu dani naga yamaka," tasale fashewa da kukan nata.
Cikin sanyin nasa Yace," Amma kinsan banason jin wannan kukan naki ko? tinkina jinjira bana iya jurar kukanki balantana yanzu so yawuce kiyi haƙuri kada kihora kanki A kan wannan ɗan ƙaramin Abun,"
Miƙewa tayi zaune tana mai zubamasa ido "Ƙaramin Abu kacefa? inji wata shegiya nakiranka lover masoyi fa Amma kakira Abun da ƙaramin Abu? lalle Uncle A gunka yake ƙarami Amma ni shine Abu mafi girma Aduniya wllh dik sadda nagawo ko wacece sainaci uwarta wllh,"
"Oh god!" yafaɗa tare da dafa goshinsa "Kenan zarginama kike? Nifa bansan wacece ba bansan inda tasami number ta gashi kinfasamun wayata A kan wani dalili naki mara tushe wannan Ai haukace kikeson farawa Annur kidawo daidai mana sam bahaka Ammy tamiki tarbiya ba, kuma bahaka ne halin Mommy ba Allah yajiƙansu harsukabar duniya A tare bawanda yataɓa jin kansu sam batada wannan *BAƘIN KISHIN* bansan inda kika ɗaukoshiba ke nibanma Amince kishi kikeda ba nafi ɗaukar hakan A matsayin shirmen yarintar kidawo Hayyacinki Annur, banason nunamiki fushi na ina matiƙar sonki da tausayinki so kimanta wannan maganar,"
Janyota yayi jikinsa ganin tana wani zillewa A lamar yarabu da ita, Sai yahaɗe bakinsu cikin wani salo yake tsotsar lips ɗinta yana yawo da hannunsa cikin rigarta, Ganin zaiwuce gona da iri yasa taturesa dan dik jikinsa yamutu buƙatar fa kawai tabijeromasa, Amma saita tareshi tamiƙe tana faɗin "Nifa Uncle ban warke ba still tafiyana batadawo daidai ba Allah ni bazan iya ba karabu dani,"
"Naji Amma korage zafine ta hanyar Romance ɗinki dan Allah kibari nayi plzzz,"
Da ƙyar yaƙarashe maganar..
"Nifa Uncle da zafi gaskiya bana so," taƙarashe maganar tana wani diddira ƙafa ƙasa,
Rintsw idansa kawai yai sam baida sha'awar takura mutum yin Abunda baiyi niyaba koda ko shi zaicutu ne balantana Akan ƴar ƙanwarsa guda wadda yake mugun jinta A ransa, Da ƙyar ya iya ɗaga mata kai kawai , Ya lunshe idanuwansa yanajin mararsa nawani soka masa...
Ganin baisake motsawa ba tagano lalle Uncle ɗin nata yana tsananin buƙatarta, Tana lura dashi dik Abunda takeso shi yake mata koda ko shi bayaso, yanzu itace tamasa laifi tafasa masa waya maitsada amma shine yabiyota yabata haƙuri A yanzufa shine ƙaɗai gatanta.
Cikin sanyin jiki tasake haye gadon tasa hannayenta tafara shafar sajen fuskarsa Cikin cool voice ɗinta Tace," I'm sorry Ƙalby kada kayi fushi dani kaji nima ai kasan inatsananin sonka kuma ina masifar *BAƘIN ƘISHI!!* A kanta bazan iya jurar ganinka tareda wata ba dan Allah kada kakula kowacce macce kaji Mijina,"
Ƙarasa maganar tayi cikin rawar murya, dan tasan lagonshi bai wuce kukan taba sam baison kukanta bawai itaɗai ba shi sam baison ganin kukan macce balantana ita Annur ɗinsa,
.
.
"Yawuce ai kada kiyi kukan banaso *ZA'I'D NA ANNUR NE KAWAI DAN HAKA BASAI KIN NUNA BAƘIN KISHIN!! BA* dik dani ina kallon hakan A matsayin yarinta"...
Ita dakanta tasoma aika masa wani irin zafafan saƙwanni, ganin sunfara fice duniyar tamu yasa nawanke ƙafata nafece Abuna....................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948
*BAƘIN KISHI!! "PAID BOOK #200 ONLY*
FREE 🅿️ 14/15
*RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN... AMMYN KHAUSAR CE..... KUMA TAURARUWAR ROYAL🥳🥳*
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```
_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_
_GODIYA TA MUSAMMAN GADIKAN MASOYANA🥰_
```YABAWA GAREKI SWEET MARYAM YUSEEF "MAMAN JUWAIRIYYA```
```MARUBUCIYAR -- MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" DOCTOR HEESHAM PAID BOOK-- BARRISTER KHALEEL FREE BOOK -- SAINA KASHE MIJINA FREE BOOK --- RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA FREE BOOK--- SO SIRRIN ZUCIYA FREE BOOK'' FAHERTH 'FAHAT" HOT LOVE FREE BOOK... YANZU KUMA BAƘIN KISHI!!! PAID BOOK"" YA SAUKA GAREKU MASOYA```
*LITTAFIN ƘUƊI NE IDAN KINASO KI GAGGAUTA BIYA DOMIN SAMUN NAKI #200 KAWAI ZAKI BIYA*
*IDAN KINSAN DAN KIFITAR MUN DA LITTAFI KIKESON SIYA DAN GIRMAN ALLAH KIBAR ƘUƊINKI NIKUMA NARIƘE LITTAFINA, IDAN KIKA ƘARƁE LITTAFINA KIKA FITA DASHI WLLH WLLH WLLH BAN YAFEBA KUMA ALLAH YA ISA GADIK WADDA TASAMI LITTAFINA COMPLET TAFITA DASHI WAJE HAR WASU SUKA KARANTA WLLH ALLAH KA ISARMIN BANYAFE BA!!!*
A wani ƙasaitaccen Mall na hangesu sunzo shopping, Sanye take cikin Haɗaɗɗen less wanda yasha ɗinkin riga da skert read colour ne da mayafinta ja haɗida ta kalminta ba ƙaramin kyau shigar tamata ba, Shiɗinma yadine milk colour yasha hulla ja da Agogon hannunsa,
Hannayensu saƙale dana juna sai shagwaɓa take faman zuba masa,
Shikuwa saifaman lallashinta yake..
Shiga ciki sukayi, Ɓangaren Kayan sakawa suka nufa na yara yafara jibgar kaya itakuwa sai dariya takemasa "Allah Uncle kafaye Abin dariya ba ciki ba labarin ciki Amma kake faman jibgan kayan baby's hakan, Wai bakada wani Abun siyane,"?
Murmushi yayi "Kingani ba shiyasa nake cemiki kefa yarin yace Amma kinƙi yarda kece kawai bakida labari Amma nikam ai nasan nabada Ajiyan baby's ma dan ba ɗaya ba,"
"Au dama A kwai inda mutum kebada Ajiyar baby's"?
Jan hancinta yayi kafin Yace ," Kingani ba you are too small Annur , yes A kwai inda Namiji ke bada Ajiya baby's,"
Ɗan matsowa kusa da kunnenta yayi A hankali yara ɗamata "Shin kinmanta first 9th ɗinmu irin bidirinda mukasha dama kwanakin baya Ai tin Anan nabaki baby's, Yakamata Ace kingano yaufa 2 weeks rabonki daganin Baƙonki kinga ko Ai Ajiyar tawa tasamu gurin zama daram A....."
Rufe idanta tayi da hannayenta tana dariya "A'ah ya isa haka ƙalbi kaifa yanzu sam bakajin kunya ta Amma nayi mamakin tayarda zakasani nida ke ɗauke da Abun kuma Ace bansani ba taya kasani,"
Murmushinsa maikyau Yasaki "My Annur kefa yarinya ce ga wautar tsiya koda yake ke ƴar fari ce, shin kinmanta Mijinki likita ne,,"?
"A'a ban manta ba, nifa ba yarinya bace Uncle bayan gashi harzan baka baby kake kira yarinya nifa babbace,"
Dariya yayi "hakane nasan ko ke babbace tinda kike iya ɗaukar gudan Uncle ɗinki A shimfiɗarsa,"
Dariya tayi "Kai Ƙalbi bakada dama, ni bara naje naɗauke chaculate's dan nabiyeka bazan ɗibe komaiba kawai kana shirmen nan naka,"
Bata jira cewarsa ba tazagashi zuwa ɓangaren chaculate's ɗin..
Sosai tajibge kayan Zaƙi harta cika ɗan karamin basket na hannu data ɗauka shikuwa wasu kayan har Ankai masa mota,
Juyawa tayi daniyar kai kayan gurin Reception Abinda tagani yasata faɗuwar gaba.........................
*SHIN ME ANNUR TAGANI???????*
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948
*BAƘIN KISHI!! "PAID BOOK #200 ONLY*
FREE 🅿️ 16/17
*RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN... AMMYN KHAUSAR CE..... KUMA TAURARUWAR ROYAL🥳🥳*
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```
_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_
_GODIYA TA MUSAMMAN GADIKAN MASOYANA🥰_
```YABAWA GAREKI SWEET MARYAM YUSEEF "MAMAN JUWAIRIYYA```
```MARUBUCIYAR -- MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" DOCTOR HEESHAM PAID BOOK-- BARRISTER KHALEEL FREE BOOK -- SAINA KASHE MIJINA FREE BOOK --- RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA FREE BOOK--- SO SIRRIN ZUCIYA FREE BOOK'' FAHERTH 'FAHAT" HOT LOVE FREE BOOK... YANZU KUMA BAƘIN KISHI!!! PAID BOOK"" YA SAUKA GAREKU MASOYA```
*LITTAFIN ƘUƊI NE IDAN KINASO KI GAGGAUTA BIYA DOMIN SAMUN NAKI #200 KAWAI ZAKI BIYA*
*IDAN KINSAN DAN KIFITAR MUN DA LITTAFI KIKESON SIYA DAN GIRMAN ALLAH KIBAR ƘUƊINKI NIKUMA NARIƘE LITTAFINA, IDAN KIKA ƘARƁE LITTAFINA KIKA FITA DASHI WLLH WLLH WLLH BAN YAFEBA KUMA ALLAH YA ISA GADIK WADDA TASAMI LITTAFINA COMPLET TAFITA DASHI WAJE HAR WASU SUKA KARANTA WLLH ALLAH KA ISARMIN BANYAFE BA!!!*
Harzata wuce saita dawo Kusa dashi Tace," Rai kanga rai Ashe kana nan 9jer kwana dayawa? shine kayi Aure Abunka dr. bako sanarwa dik irin shirin da mukaso yima bikin ka amma baka gayyace muba saikawai muji labari A medi'a,"
Murmumushi yayi Yace,"Baka bane kuyi haƙuri ni banyi invating kowa ba su Yassar ne kawai sukayi gayyatar Abokan namu Amma ni banyi invating kowa ba,"
"Eyyarh to ina Amaryar taka take ne koba tare kukazo nan ba? Shin meya same wayar ka inata kira bansamu,"?
"Um najanza sim ne, tare muke da ita kawai taɗan zaga ɗaukar wani Abu ne,"
"Ah kaikuwa ai ba barin Amarya itaƙaɗai koda yake dagani kunzama iyaye tinda gashi sai kayan baby's kake kwasa, ko zaka ban number ka daga baya mayi magana sauri nake yanzu wllh shiyasa ma bazan tsaya mugaisa da Amaryar ba,"
Batare da tinanin komai ba Ya ƙarɓe wayar tata yasa mata number shi,
Godiya tamasa sannan tafice gurin da sauri dama jiranta Ake.....
Koda Annur tayi saurin zuwa gurin saidai kash Budurwar harta bar gurin,
A ɗan hasale Tace," Wace shigiyarce naga tana magana dakai? Maganar me kuke da itane,"?
Ɗan sake baki yayi Alamar mamaki Yace,"Wai meke damunki shikenan ni banda ikon magana da kowacce macce to cousin ɗinace,"
Yafaɗa yana ƙoƙarin matsawa kusa da ita, danganin harwasu mutanen dake kusa dasu sunfara kallonsu.
Dasauri tashige gabansa "Cousin ɗinkace amma kuma ni bansanta ba,? wannan ba gaskiya bane kafaɗamun ko wacece ita,"?
Tafaɗa tanaɗan ɗaga murya,
Ganin dik Anzuba musu ido sai Abin ya bashi haushi "Dik Abunda kike tinani to shine!,"
A hasale "Kam Ubancan haka kace ma,? to shikenan Yayi kyau nagode dama kazo dani nan ne dan kaci zarafina wllh dana sameta inda kake narantse dasai na nakasata,"
Sakin basket ɗin hannunta tayi dik suka watse A ganshi, Bata ƙara maganaba cikin fusata tabar mall ɗin.
Kiranta Yake "Annur! Annur!! Annur!!! kitsaya mana,"
Batako saurare shi ba tafice,
Girgiza kansa yayi cikin takaici yaduƙa yakwashe kayan yanufe gun biyan ƙuɗin,
Wasu mata dake kallonsa ɗayan Tace," Kai Amma dai wllh wannan yarin yar Akwai ta da *BAƘIN KISHI!!!* Uhunm...
Dik ranshi A ɓace yabiya ƙuɗin yafito mutane sai zantukansu Akan lamarin suke..
Tana fitowa batako bi takan motarshi ba tanemi Napep tawuce gida Abunta ranta na matiƙar soya mata haɗida danasain futowar nan datayi dashi...
Dude dube yashiga yi amma sam bako Alamarta, Harcikin motar Amma bata ciki, wayarsa yaɗauka yafara kiranta amma taƙi ɗauka daya matsanta da kira saiyaji wayar kashe.
Asaɓule yaja motar zuwa gida shima,.
Lokacinda yake kiranta harta sauka tashiga gidan, tana gani amma bata kulashi ba ganin yanace da kiran saita kashe wayar gaba ɗaya, A palourn tazauna kawai kuma saita kuka.....
Ganin ƙofar Abuɗe ya tabbatar masa tayo gida, baikawo gate man dan haka dakanshi yasauka yabuɗe gate ɗin yashiga sannan yarufe,
Kwasar kayan yayi zuwa ciki, A palourn yasa meta tawani haɗa kai da guwwa saifaman kuka take.
Rage fushinsa yayi yazauna kusa da ita yazauna cikin sanyinsa Yace," Haba Hayat yazakimun haka kiwani kamo hanya kidawo bayan kingama kunyatani cikin jama'a, nagayamiki itaɗin cousin ɗinace munjima bamu haɗu ba koda Akayi bikinmu batasamu zuwa ba shinefa take tayani murna,"
Ɗago jajayen idanuwanta tay, harzatayi magana sai wayarsa tahau ringing sharewa yayi ganin number ce ba suna dama shi baifaye ɗaga kiran ba,
Kallon tuhuma ta watsamasa Tace," bazaka ɗaga kiran bane,"?
"Bansan number bane shiyasa,"
"Wannan ba Reason bane baka da gaskiya ne shiyasa,"
Ɗaga wayar yayi dan kawai ta gasgatashi,
Ɗayan ɓangaren Akace "haba dr. inata kira baka ɗauka kuma inaa.........."
Tagama kai maƙurar ɓacin bai Ankaraba kawai yaga taƙwace wayar tabuga ta ƙasa, take tawartse.
Cikin fushi Yace," Kika sake fasamin waya yauma Annur zaki ƙarayi,"?
Miƙewa tsaye tayi Tace," Eh nafasa nafasa ɗin wllh yanzu nafara fasa maka dik wata waya dazaka siya muddin macce nakiranka wllh nadinga fashe wayoyinka kenan kawai kahaɗa zumunta da shagon saida wayoyi wllh bazan daina fasa wayoyin ba wllh domin inada *BAƘIN KISHI!!!* Akanka za'i'd....................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948
*BAƘIN KISHI!! "PAID BOOK #200 ONLY*
FREE 🅿️ 18/19
*RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN... AMMYN KHAUSAR CE..... KUMA TAURARUWAR ROYAL🥳🥳*
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```
_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_
_GODIYA TA MUSAMMAN GADIKAN MASOYANA🥰_
```YABAWA GAREKI SWEET MARYAM YUSEEF "MAMAN JUWAIRIYYA```
```MARUBUCIYAR -- MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" DOCTOR HEESHAM PAID BOOK-- BARRISTER KHALEEL FREE BOOK -- SAINA KASHE MIJINA FREE BOOK --- RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA FREE BOOK--- SO SIRRIN ZUCIYA FREE BOOK'' FAHERTH 'FAHAT" HOT LOVE FREE BOOK... YANZU KUMA BAƘIN KISHI!!! PAID BOOK"" YA SAUKA GAREKU MASOYA```
*LITTAFIN ƘUƊI NE IDAN KINASO KI GAGGAUTA BIYA DOMIN SAMUN NAKI #200 KAWAI ZAKI BIYA*
*IDAN KINSAN DAN KIFITAR MUN DA LITTAFI KIKESON SIYA DAN GIRMAN ALLAH KIBAR ƘUƊINKI NIKUMA NARIƘE LITTAFINA, IDAN KIKA ƘARƁE LITTAFINA KIKA FITA DASHI WLLH WLLH WLLH BAN YAFEBA KUMA ALLAH YA ISA GADIK WADDA TASAMI LITTAFINA COMPLET TAFITA DASHI WAJE HAR WASU SUKA KARANTA WLLH ALLAH KA ISARMIN BANYAFE BA!!!*
Tana gama faɗin hakan tawuce ɗakinta A fusace harda saka key dan kar yabiyo ta.
Shikuwa zubawa fasasshiyar wayarsa ido yayi, jiya jiya yasiye wayar nan kusan dubu 80, 000. Amma itace walaƙance Anan wannan wace irin rayuwa ce shikenan haka zai dinga tabka Asarar.?
Tsaki yaja A fili Yace," Salim wataƙil zancen ka dakwai gaskiya mamata *BAƘIN KISHI* ne taya zansamamata maslahar wannan *BAƘIN KISHIN*? Wata zuciyar tabashi Ansa da Addu'a itace mafita kawai,
Aha sukayi kwana 2 bawani sakewa tsakaninsu dik da kowanne A daddafe yake dan rashin ɗan uwansa kusa dashi ba ƙaramin Azabtuwa yake ba,
*------------------------*
Yau monday kuma yau ne hutunsa yaƙare koda yagama shirinsa yafito harta gama haɗa masa break-fast tare sukaci suna firarsu kamar basu taɓa samun matsala ba, harya gama rakosa tayi waje tareda buɗe masa motar yashiga kasa miƙamasa jakarsa tayi tazuba masa ido kawai.
Hura mata iska A ido yayi "Kallon fa kona miki kyau ne,"?
Sauke Ajiyar zuciya tayi "Kasan kai ɗin mai kyaune ai dama zaka fasa fitar nan wllh irin wannan kyau da kayi haka kada kaje wata tsinanniyar ta kalle ka,"
Murmushi yasaki saida fararen haƙoransa suka bayyana "Kada kidamu sarkin kishi ba wadda zata kallan zansaka face mark kuma kinsan ai Uncle ɗinki baruwansa da mata,"
"ni dai kada kabari idanka yafaɗa kan wata shegiyar balanta harkaji taburgeka, Allah ya tsaremun kai,"
Tabashi jakar tareda rufe masa marfin motar takoma ciki..
Girgiza kansa kawai yayi kafin yawuce, dan A yanzu su Abba sunbashi ƙanen wanda kemusu gadi shike buɗe masa gate yanzu da kula da shukokin gidan.....
Batawani jima da dawowa ciki ba taji nocking tana mita takoma tabuɗe,
Najwa ce dasu Affan sai kairat babbar ƙawar Annur A kalla sunkai 3 years basu haɗuba,
Ihu Annur tasandara tana faɗin "My khairat kece,"?
Rungumar juna sukayi cike da murnar ganin juna,
Najwa Tace," Kunga ku matsa muwuce tinda mu bata tamu kuke ba,"
"Sorry My sis ina murnar gani khairat ne shekara 3 fa,"
A tare suka shigo palourn dik