Showing 27001 words to 30000 words out of 40047 words
a kasuwa,don a salin sa bafullatani ne na Zaria garin hunkuyi". Har Halakar ta Da maccido sai da ya juyo,duk da Inna bata fade masa Wani Abun dake boye tsakanin Maccidon Da Hafsatun ba! Da mahafin Maccido Wato Hardo da Baban Hafsatu Uwa daya Uba daya ne.Hakan yasa shi Yana xuwa Kawo masu Inna Ziyara,duk da itama Innan yar Asalin Hunkuyin ce". Wannan kenan!
Tun daga wannan rana,ba'a kwana biyu Aliyou baizo gidan Inna ba,duk xuwan da yakeyi don yaga Hafsatu ne,wanda har yanxu kallon shi batayi,Duk da tana tsoron Yah Omar". Tsakanin Aliyou ko da Maccido sai harara,babu maj kallon wani da sunan Gaisuwar mutuntawa. Hakan yasa Hankalin maccido tashi,ahaka dai ya koma Rugar hunkuyi,su kuma su Aliyou Aka cigaba da Zuwa Makaranta,don hutun mako biyu aka masu takare".
Haka xaita shishshige ma Hafsa tana yarfa shi,bai damuwa har ta gaji ta dawo daga rakiyar shi,Yazama na idan Ammien Aliyou taxo daukar shi sai ta dauki Hafsatu takaita gida,sannan su dawo da Aliyoun,A haka har Ammie da Inna aka saba,sosai suke mutumci,Don Itakan ta Ammie Sosai takejin son Hafsatu a xuciyarta,duk da tasan Auren ta Da Aliyiun ba mai yiwuba ne ba". A haka har suka shiga ajina biyu,aliyou kullum mgnar sa da xarar sun shiga ajin karshe xa'a tsaida mgnar Auren su,Tun Hafsatu na damuwa takoma rabuwa dashi bata cemasa Komai,don idan tabi tanashi xatayi ta marin sa a banxa,don bashi xai hana mgn yataso ya fada ba...kullum firar shi Hafsatu". A ranar Laraba ne sam baiga Hafsatu a makaranta ba,sosai ya kasance baya da Walwala...ahaka yake saran Ganin ta gobe nan ma bai ga xuwanta ba...Da ya tambayi Hauwa sai ce masa tayi ai tana lfy,gobe friday xata zo".
A washe garin juma'a nan mababu Hafsatu babu hauwan don duka basu xoba! Hakan yasa Aliyou yakomakaman majinyaci". A natashin su ya koma gida,Anan ya tadda Ammien shi tana shirin ta tsaf daalama fita xatayi". Ammie ina xakije? Inaso ki kaini gidan su Hafsa yau?
Kirjin Ammie ne ya buga,nan ta kalli Aliyoun hadi da shafa sumar kanshi tana cewa"Ayya Aliyou kaga yanxu Asibiti xan tafi,kayi xaman gida,idan na dawo xan biya gidan Su Inna na duba Hafsat din kaji? Kaman baxai yarda ba,sai kuma yace mata tom Ammie,adawo lfy". Yowa aamien Haidar dina,sai na dawo?. Tana fadin haka ta fice daga falon shi kuma yana Nufar Dakin baccin shi don ya watsa ruwa ya samu yy bacci,amma sam ya kasa rintsawa,burin shi kawai ya gano Hafsatu hankakin shi xaifi kwanciya".
Shityawa yy tsaf yana Shigar sa ta manyan kaya,Yana saka wata lallausar yadi milk da akayi masa Dinkin zamani,sosai ta amshi jikin shi". Nan ya fara shirin isa Farfajiyar gidan,hadi da kirar Drivern su don ya kaisa gidan su Hafsatu.
Itakam Ammie da fitan ta hamdalah tayi,kana ta Kwana kan moton ta xuwa gidan Inna,don yau ake taron bikin Hafsatu da Maccido". Wanda bayan komawan sa rugar su ya tada balli,aifah abinni da masu son Hafsatu shi baxai hakuri tayi ta boko ta dawo tace bata son shi ba,gwamma ayi masu aure kawai. Hakan ko yasa Iyayen su Amince da mgnar Maccido yanda aka tsaida mgnar Auren Hafsatu da maccido a sati hudu kacal.
Tun ranar da Aka hana Hafsatu fita tafara jin babu dadi,sai a yanxu ta fahimci tabbas ta saba da Aliyou duk da bata son shu,amma ta dauke shi anatsayin kani kuma dan uwan ta". Tuno da halin da zai shiga na rashin ta,yasata duk tabi ta fada,abinci na bata iya ci na kirki".
*************************
Bayan Driver ya ajiye shi ne ya fito,yana bin mutanen dake Kofar gidan,Kowa fuska cike da annuri,shelan Wani maroki yaji yana cewa"Ayau an daura Auren maccido da Hafsatu...allah yakawo xuria na gari....Nan duban jama'a suka amshe da Amin". Wani Abune ya soki xuciyar Haidar,meyakejin yana fada wannan mutumin? Wata Hafastun? Badai nasa ba? Ji yy anriko hannin sa,waigowar da xaiyi Omar ya gani,fusjar sa a yamutse bb annuri,yyn dakara waigawa can wurin mutanen da xaiyi ya hango Maccido da wasu kaya masu sheki,shigen yi shirun ka maraya,yanata washe baki da mutane". Bakin Haidar na rawa yace da Omar,Wai da gaske Hafsatu tayi Aure? hafsa ta tafi tabarni? Tayi Aure Omar? Shiru Omar yy yana jiyo tausayin Haidar na ratsa jijiyoyin jikin shi". Wanda su Inna da Amie kai harda Amaryar Hafsa lbrn xuwan Haidar tuni ta Iso masu,hakan yasaka Hafsat kasa sukuni,sai data taho har soron gidan,tana hango Omar da Aliyoun da batasan me suke cewa va,amma dagani kasan yana cikin tashin hankali ne". Su Inna ma da Ammie hakan ta faru suna gyefe suna addoan Allah yasa Haidar ya dangana,Amma kuma mene? Cewan Da Omar yy masa Aliyou kayarda da Kaddarar ka,dama tuncan Allah ya kaddara Hafsaru ba matar ka bace,da gaske ne Hafsatu tayi Aure...ai bai karaki fadi ba,Aliyou yy baya,don duhu² yake gani can yafara jiyo mgnar Ammie dana inna sama² sai kuma Yajiyo difff.....
Da gudu Hafsatu tayi cikin gida tana wani irin kuka kaman ranta zai fice,yyn da Hauwa duk dakiya irin nata saida itama tasa nata kukan.
Aliyou kam bai farfado ba sai a garin Abj. Don can Ammie ta nufa dashi sbd rudewar da tayi,ta rasa yin komai,da daya tilo....Asalin gidan su Wato nan gidan Danlarabawa ta dawo dashi suka bar garin Kaduna,wanda koda ya cinci kanshi a gidan,haka ya abuce shi dai kawai Hafsa,yakoma kamar xatattace...Ammie kuka Shi Kuka,Surayya ma da tun dawowan su taxo itama kuka take,tana bin Wannan Hafsatun da Allah ya isan ta,tun da ta cutar mata da Cousin din ta'. Ganin Abun na Aliyou sam yaki natsuwa ne yasa..Daddy cewa a taho dashi Uk su zauna tare,don a lokacin Daddy yaje karo couse a kasar America,nan Ammie ta tafi dashi....Wanda acan Alhmdllh Yadan saki ranshi,amma kullum yana aikin Tunanin Rayuwar shi da Hafsatu,dakuma tunanin ko tana wqni hali ayamxu? Anan ne ya hadu da Jalil don tare da Dad din shi yake.....dayake Jalil Architecture ne,kullum yana aikin Wahalar Haidar,dob baida aiiki sai kwatanta masa yanda Hafsatu take ya yi ta xana ta,in yagama yy ta kallon hoton nata....
Itakam Hafsatu wannan kukan da tayi na ganin halin Da haidar ya shiga,ya kular da Maccido..wanda tun daga nan xaman lfy tayi kaura tsakanin su..kullum fada da hantara,bb dadi dai xaman nasu,tayi kuka ta share,hadi da kai kukan ta ga mahalicci....Kamin wani lokaci ta jeme ta lalace sbd wahalar da bata saba,kullum tana aikin daji da Nemo karmami ga xuwa kasuwq sayar da nono,a haka rayuwa tayi ta gungurawa da ita".
*************************
Aliyou kam bai dawo nigeria ba,sai da ya kammala secondary din shi,wwanda da saukar shi kasar ya nufo Asibitin Ammie don Yasan baxai tadda ta a gida ba". Tun da ya isa Labour word don tanan ne xai hau stairs din da xai sada shi da Office din Ammie yake jiyo sautin muryar ta ta karatun Alqur'ani...suunan tana halin Unconcious ne amma bb abun da bakin ta ke furtawa sai kalmar Allah". Inna kam sai kaiwa da komowa take,don Hafsatun da cikin ta yakai haihuwa dawowa tayi,don ta haihu a gaban ta". Dik dauriya irin na Inna sai da tayi ta sharce hawaye".
Inna? Ya kira sunan ta cike da mmkin ganin ta awurin". Saurin juyowa tayi jin muryar da baxasu taba mantawa dashi a rayuwar su ba". Haidar? Takira sunan cike da mmki? Inna ina Farin ciki na? Ina Hafsa? Cikin zubar da kwallah inna tayi masa nuni da dakin da take a kwance tana nukuda". Likitoci da nurses duk suna a kanta ciki kam hards Ammien Haidar". Daga masu xuvar da hawayen tausaya mata sai masu sharce gumi".
Ganin Haidar a dakin haihuwan yasanya Cike da Tsoro Ammie tace"Haidar meya kawoka nan? Bai bata amsa ba,illah takawa da yy har xuwa gaban gadon Da hafatu take idon ta a rufe,sai harshen ta dake fitar da karatun Alqurani cikin Suratul maryam". Cak tajah ta tsaya,kana a hankali tafara ware idon ta,wanda vata sauke su akan kowa ba,sai akan kwayar idon sa,da fuskar shi da baxata taba mantawa dashi ba har abada". Haidar? Takira sunan sa cikin wqta irin wahalalliyar murya". Saurin karasawa gavan ta yy yana riko hannun ta da tadago tana mikamasa....Hawayen kuncin sa na sauka saman taffan ta". Aliyou kayi hakuri ina mai baka hkri,akan vun danayi maka,Ka sa aranka ni ba matar ka bace dama...amma ga yata ko dana nan,na baima ka halak malak ..zan tafi xan koma ga Mahalicci na,ka rike mun su tamkar dan daka haifa da jinin ka....Ka tarbiyartar mun dasu ta fanin Addinin musulumci...na baka Danako yata kar ka bari susha wahalar dana sha arayuwa....Ka.....harshen ta ne ya datse,kamin ta hau kakari tana fitar da wani irin aman bakin jini,sai kuma jikin ta ya saki....daga cijgan da takeyi". Hafsa...yakira sunan ta da Karfin gaske da saida ya dawo da hnklin inna dake waje".
Allhu Akbar,allah me girma annabi mai dunbin daraja,nan take Allah ya amshi Rayuwar Hafsa...Maganan likitocin da Ammie yaji tana cewa"a maxa ayi nata Operation don ceto dan dake cikin ta". Rasa me xaiyi yayi,kuka kome ne? Kawai sao jyawayy yana fita daga dakin,kwallah na bin kuncin sa,kaman yanxu ne suka fara rayuwa yakeji......moto ya shiga driver na jan sa hadi da nufar gidan Dan larabawa dashi".
Anyi nasarar fiddo da diya mace,wanda Faroq da inna awannan rana ya xama masu ranar da baxasu taba mantawa dashi ba,a rayuwa". A ranar mutan Rugar suka taho,kuma anan aka shirya Hafsatu aka kaita gidan ta na gsky". Bayan kwana bakwai da rasuwarta ne aka maida sunan Diyarta da Hafsa,wanda Mutan rugar suke kirar ta da Hasile". A hannun inna Aka bar Hasile,wanda Aliyou kam tundaga wannan rana yakasa Xuwa gidan Inna,Ba lafy kullum yana cikin ciwo da rashin Hafsa a rayuwar sa". Sai da aka watse kusan Kwanan Hafsa Sha hudu sannan ya iya xuwa Gidan Inna,wanda ganin Hasile yasa Shi cuno masa dogon famin xiciyar sa,tabbas kaman Hafsatu tayi kaki ne ta aje". Don kaman su ya baci". Haka xai xauna ya tasa Ta yy ta kuka...sai Inna ta shigo dakin tayi ta rarrashin sa hadi da masa nasiha. A haka Hasile ta fara girma,Inna na bata madara,dom Ammie ne ta dauki nauyin komai....Shikam Aliyou maganar Karatu ya jingine gyefe..kullum bayi da aiki sai raino. A haka Hasile ta kai kusan shekara biyu,bb wanda ta sani sai nurry dad din ta,da Uncle Farouq,sai inna don daga baya ne tasan Ammie...
Mahaofin Aliyoune ya sama masa Admission a Uk.wanda badon yasoba yaya fara shirin tfy karatu can. A inda xai karatan medicine". A kwanakin da Haidat baya nan,Inna bata da sukuni,Kullum Hasile tana kukan rashun Nurr Dad din ta .idan Ammien Haidar taxo,tayi shirru tana jirar shigowar sa,abuka ga yarinta idan taga Shiru² bau shigo ba,sai ta kuma saka masu ihu tana tsalamasu,ahaka xasuyi ta rigi² da ita,suna rainon ta...A haka Aliyou yy Wata uku acan yagasa sukuni sai da yadawo ganin Hafsan nashi".
A ranar da yadawo shiru sukeji,don sai murna takeyi,shima kam sosai yaji dadin yanda yaga Su Ammie na Kula masa da Amanar sa...a hakayy sati guda sanan ya koma".
Dawowan da xaiyi na buyu ne,ya tadda Inna Da su Farouq duka basa gidan,da yatmbyi mai hayan,sai yace masa ai kwanan su Shida kenan da tfy Rugar su,har yau basu dawo ba.
Acan ko Ruga tun da suka je ne,Macido ya kyekyeshe ido,shikawai abashi Hafsa...abar masa diyarsa...Zuciya irin na Omar nan yace"Sai Inna ta bashi yar shi...Kuma su da rugar Hunkuyi harabada,sun barta...Haka inna ke kuka ta baima maccido Hafsatu da suke kirar ta da Hasile,amma da yake shi kafaffafen mutum ne haka yasa hannu ya amsa.
Tun bayan da suka bai masa Hasile,aranar Omar ya ce subar Ruga haka kam akayi,wanda a hanya ne Inna tace"BazTaxata iya xaman kd ba. Ahaka suka nufo xaria. Tun daganan inna bata kara komawa kaduna ba...tabbas tasan mutuwa yankan kauna ce,ra rabu da Diyarta kuma wanda take gani taji sanyi yanxu itama an rabata da ita..tayi kuka kuma ta fammala ma Allah komai.
A haka suka cigaba da ryuwar su a Zaria,inda Omar ya samu aikin soja...ya fara karatun sojan..Aliyou kam da Ammie kullum suna saka ran Dawowar Inna da Omar da diyar su Hafsa,duk shiru har shekaru biyar a haka suka cire rai da dawowan su". Nan shima Aliyou yabar kaduna yakoma Abj gidan Danlarabawa da zama". Bayan yan watanni Ammie ma ta biyo bayan sa,don Garin Kd bata masu dadi sam...... Tun daga nan Inna bata kara xuwa Rugar hunkuyi ba,sai da Hasile takai shekaru Goma,Amma koda taje badan bakin Hasile ina Nurry Dad din ta? Wanda tambayar yasa Hankslin Inna ya tashi,sai a lokacin ta tuno da koina Aliyou yake baxai taba mantaww da Hafsa ba,tom amma yaya xaiyi? Uban ta ya yi masu yankan kauna har da diyarta". Tun daga wannan xuwan Bata kara komawa ba,don Omar sosai yy ta sababi,yana zagin maccido...don yy fushi dashi kwarai".
Abunka ga uwa tuno mata da Haidar Da Hasilen tayi,yasa Inna nufar kd,amma nan itamataji labrn barin su kdanan...haka ta koma da jimami da bakin ciki.....
Nisawa Ammien Aliyou tayi,tana kallon Yanda Hasile ke xubar da hawaye,tabbas batasan haka rayuwarta ta kusa ba!. Itama Ammie hawwyen ta goge kana tace"Wannan shine lbrn ki Hafsa!
Kuka ta rushe dashi,yyn da Ammie ta rungumeta,tana bubbuga bayanta a hankski na rarrashi...Cikin muryar Kuka Hasilen take cewa"Ammie yanxu Hamma Haidar shine Nurry Dad dina? Shine Hamma na,kuma miiiji na,Daddy na?. Ammie??? Ta kuma korar sunan ta,kamin tace"Ina son nurry dad dina,kuma inason Hamma Haidar dina ya xanyi kenan? Dole ya xabi daya,ko ya so Wannan amanar tasa,ko kuma yaso ni ni Hasile". tayi mgnar tana mikewa daga tsaye... Cike da dauriya Ammie tace da ita ina xaki Hafsa? Ammie xan koma part dina ne!. Murmushi ammie tayi kana tace.....
Mmn teddy🧸
[10/7, 1:02 PM] Maman Teddy🧸: Maman Teddy:
*Loading......*
GDN KWARATA!
Na Maman teddy🧸
80/81
*@Alheri Writer's asso.📚*
Ban yarda ki karantamun lbri ba tare da kin biyani Kudin sa ba,domun kuwa lbrn na kudi ne idan kina bukatan cigaban Lbrn zaki yi mgna ta wannan number 08081202932 . Vip payment #500 mtn card,Normal #200. Idan har kika karanta baki baya ba keda Allah!
Bismillahir rahmanur rahim".
______________________
"A kullum ni ba'abun da nake kuma karfafan ki dashi sai hakuri Hafsa...kici gaba da hakuri da Haidar,domun kuwa babu wanda yayi hakuri ya kuma dawo yy nadama ko bakin ciki anan gaba sai da farin ciki,don haka mahakkurci a kullum shine mawadaci....idan kk yi hakuri xaki ga ribar sa anan gaba".
Murmushi Hasile tayi,kana ta kalli Ammie a sanyaye tace"Inshaalh Ammie,baxakiji Abun da xai tada maki da Hankali ba,sai dai farin ciki. Sannan Ammie ina rokon ki wata alfarma daya... Kallon ta Ammie tayi,kamin ta daga kanta tana girgixa mata alamun ta fadi maganan ta,nisawa Hasilen tayi,kana tace"Don Allah Ammie kar ki sanar da Hamma Haidar cewa na fahimci shi din ne Nurry Dad dina. Ta fadi mgnar tana sauke idon ta bisa saman fuskar Ammie.
Wannan ne kadai kkso Hafsat? Baxan sanar masa ba,ki kwantar da hankalin ki kinji dayata?. Tom Ammie ni nakoma! Tom ki kula mun da bby na". Murmushi Hasilen tayi tana saka kai hadi da fice daga falon.
*********************
Hankalin Aliyou Haidar gaba daya yagama tashi,ya gaxa sukuni,sam sai yaji babu dadi da yake fushi da amanar tashi,bayan shine yy mata laifi babba". Kasa zaune yy da tsaye,A hakan ya nufi Saman Table din dake tsakiyar falon yana daukar wani file da Key din moton sa ya nufo xuwa babban falon gidan!
Kurr yayi Mata da ido ganun ta cikin Shigar da bai tsammani ba,kuma shida yace ta koma part din Ammie meya dawo da ita? Bin ta da kallo ya tsaya yana yi ya saki baki sam bai lura da Surayya dake gyefe ba,wanda da'alama fita xasuyi.....sanye Take cikin Tsadaddiyar lace din ta mai launin maroon da Milk...wanda tayi masa Dinkin Zamani ta riga da Skirt. Dinkin ya xauna ma jikin ta damm....Abunka ga mai diri,nan duk inda ta juya sai yy kaman tana karkadasu ne da gangar". Mayafin ta ta yafa mai launin milk...sai ta kalmin ta maroon duk da Plate mara tudu,amma Abunka ga doguwar mace kyawunta sosai suka fito. Foce din ta tasaka hannu tana dauka,hadi da cema Wa surayya muje gani nan....
Gaba surayya tafarayi kana ita kuma ta juya ga Aliyoun da sai asannan da yaji maganar tasu na zasu fita ne ya ce da ita Kuje ina? Ina zaku fita da wannan yammacin? Kallon shi tayi kamin a hankali cike da Salbin ta take takawa har xuwa inda yake,Ganin yanda ya lumshe ido yasata Dan sassauta fuskarta don Haushin Korar da yy mata ba ta tafi part din Ammie takeji,sai tace dashi" Hamma Haidar xan je a wanke mun kai ne,Shine Surayya xata rakani,don ban san gari ba!
Wani irin kallo yy mata da bata gane fassarar shi ba,sannan yace"Ohh Ashe har kin isa fara fita? Amma shune idan mijin ki yana bukatar ki kice ke wanka kkyi? Tom baxaki jeba. Yy mganar yana daure fuska.
Murmushi tayi a xuciyarta kamin tace"Ai nasan yanda xan maka Nurry". Amm tom Ai naga Jiya ne..Jiya ne mene?? Ya kuma tambayar ta yana kallon yanda take magana labban ta na motsawa a hankali gashi ta kyewayeshi da mouthglow. Tom Naji ai yamxu na fita Wankan,ni baxan hanaka iko akan matar ka ba,ko nace ka bukaci matar kaba,Amma kabarni na fita ba yau na wanke sumar kaina". Idan na dawo sai In ma kwana ne muyi bai dameni ba'.
Kallon ta yatsaya yanayi,don mmki ne sosai ta ishe shi,Ina ma ace ba Amanar saba ce,wanda ya dauke ta tamkar diyar sa ta cikin sa,tabbas da yau yafi ko wanni rana jin dadin aure arayuwar sa. Hade girar sama da ta kasa yy,kana yace" me kkce? Tom banaso fita kuma bb inda xaki je!.
Kallon shi tayi,tana danne dariya dake cinta,yau Hamma Haidar ne yace wai baya bukata Yin wani abu da ita,lallai Abu ya girmama.... Tom nima ai bance inaso ba". Bari mu tafi sai nadawo?.
Hafsa?? Ya kira sunan ta,wanda sai abu ya tsanan ta