Showing 30001 words to 33000 words out of 40047 words
yake iya kirar sunan". Kallon shi tayi kamin ganin yana shirin sama mata fada,nan da nan idon ta yy narai² tana shirin Xubo da kwallah". Jikin shi ne yy sanyi,don sam bayason ganin damuwar nata a yanxu". Takowa inda take tsaye yy,cikin hanxari yana Rungumota jikin shi hadi da dora kanta bisa faffadan kirjin shi,Hannu yasa yana goge kwallahn da suka sami nasarar xubowa daga saman kuncin ta,kana yace da ita". Shikenan,ki shirya mu tafi,ni xan kai ku...Ina Bby na? Tana hannun Mama bushira,ganin ba dadewa xamuyi ba shuyasa na barta".
Yar karamar poss din hannun ta yabi da kallo,kamin kaman wanda akace ya amsa ya duba ya sa hannu ya karba". Budewa yy komai na jakar abun burgewa ne,kaman yanda Hasilen take. Murmushi yy mai fidda sauti,wanda tun da take bata taba ganin Murmushun nashi hakan ba". A haka xakuje Wurin babu ko naira tare dake?. Shiru tayi itama tana murmushin,don sam ta manta bata da Naira cikikn jakar".
Kamin ta basa amsa ne taga ya riko hannun ta,Nan suka nufi underground,wani daki ne taga da isan shi ya bude,wanda cike da mmki takebin kofan da kallo,don bata taba ganin kofan a bude ba". Kasa yin shiru tayi,don sai da ta taba kaiyanci Hamma Haidar wai wannan kofan naga ya bude ne,kuma bai taba budewa ba,shin da jinin jiki ne yake budewa ko mene?
Maganan nata ta kusa basa dry,amma sai yace"kinga na sa Jiinina ne kamin mu shiga? Shiru tayi kamin ta girgixa kanta tana kara shiga Dakin dake kewaye da Glass,amma duk da haka da Dan duhuwa kadan..don ko Hanyar glove bb,da'alama privacy room din shine".
Ba xato bb tsammani yaji ta kira sunan sa a firgice tana kankenesa,don Wasu irin mahaukatan kudade ne tagan su a dandanke ganyi silin din su,an bi anjeresu hawa² iya ganin ka.....Hamma wannan meye.....? Wlh tsoro nan yake bani,ka fidda ni".
Murmushi yayi yana dago da fuskarta,kallon kwayar idon ta yy da tsoro ya kwanta fal a cikin sa". Wannan Dakin dana shigo dake,bb wanda yasan dashi Hafsa sai ke a yanxu". Bana ajiye kudi na banki,sai anan dakin...Inkinga na kai kudi banki tom ba irin wannan bane......idan xaki amfani ko da bana nan,ki shigo kiyi dashi". Mene? Tayi mgnan da firgici. Hamma muje daga falo. Ta fadi mgnar tana kama hannun shi sukayo waje". Tabbas da badon tasan Shi din shune nurry dad din ta ba,da Yau ta gudu tace Wannan kudin na tsafi ne.
Da fitowan ta ta xube saman kujera tana goge gumin dake tsatstsafo mata,Hamma aina kasamu wannan kudaden? . tayi mgnar cike da mmki data ajibi".
Ganin tana shirin sa masa hauka,yasa shi dan daure fuska yana cewa"Satowa nayi,saura naji kuma abakin wani,dani dake duka xa'a kashemu akwashe dukiyar shikenan".
Jin mgnar tasa bb wasa,ga kuma Yanda yace za'a kashe su duka,yasata saurin cewa"Wane wai ni Hamma,wlh bb maijin wannan sirri ne tsakanin mu...ni yanxu madai bari na tafi,surayya na jirar mu fah". Kai ka tafi asibitin naga anata kirar ka baka dagawa". Murmushi yy ganin sosai ya firgita ta.sannan yace okay,ga wannan ko xaku bukata wani abun,ya saka mata bandir biyu na dari biya² yana bata poss din...Sum² ta mike tana ficewa hadi da barin falon jiki bb kwari....
Da ido ya bita,yana komawa hadi da dora kansa bisa saman kujerar falon,yana lumshe idonsa,ganin komai yake kamar yanxu akeyin shi,ina baxan iya hada soyayya biyu ba,Allah yajikanki Hafsa...yy mgnar yana mikewa daga zaune hadi da nufar farfajiyar gudan".
*********************
Zaune take a saman cinyan shi,ta juya masa baya..Duwawunta na kallon fuskarsa tana xura burar sa cikin durin ta,yana cinta,ita kuma tana mikewa hadi da xama yana cinta a haka...hannun sa na kan saman nonuwan ta...yana matsasu......sai wani irin nishi takeyi,Tana kuma narkewa saman jikin shi.....Juyo Dr Halima yy da idon ta kaf ya rufe dadin kawai ke kaima ta.....Nan ta hau lalubar saman nonon shi tana balle mallayen rigar sa hadi da fara lashe gyewayen shatin Nonon shi,haeshen ta takai tana Kama nipple din sa hadi da tsotsa....Wani irin dadi ne ke ratsa duk xuciyoyin su,yyn da bananan sa ta mike tayi caiirrr,hannun Doctor Halima na saman Dick din shi tana
matsawa hadi da kwantar da Shi". Shikam haidar ji yake dama kamar mayuneacin xaki,nan ya hau Cigaba d bata ruwa tana shanyewa cike da jin dadi,don yau tasan xata kwangwaji kudi......
********************
Anty Hafsat kinga Daya daga Asibitin Hamma Haidar. Bin Tankamemen asibitin da yake sauke da bene kusan Hudu tayi da kallo,Kana tace"Allah sarki ashe nan ne". Ehh Ado dan dakata,bari mushiga mu shaida masa yasan mun dawo! Surayya ce mai maganar tana bai ma Ado Driver Umarni".
Jah Ado yy yana parking a gyefen titi...wanda hasile ne tace"Kai Surayya yamma tayi sosai,mu tafi gida shima ya kusa dawowa". Aa Anty muje dai tunda mun riga mun tsaya".
Badon Hasilen tasoba,don jitayi duk batajin dadin jikin ta,haka nan suka fito suka nufi kofan shiga Asibitin ta karamar hanya...wanda cike da mmiki take bin ma'aikatan da kallo,ganin duk inda suka wuce sai sun mawa Surayya mgna,wanda da'ala sun san ta ne tunn ba yau ba.
Aah Surayya yau ke ne a wold din namu...? Ehh Dr nice,Gaisawa sukayi kakin Dr danraka tace da ita,Ai Dr Aliyou yana office din shi na sama,Hawa na biyu...yana can bai dade da tafya ba".
Gdy sukayi ma Dr Danraka,kana su fara haye stair din...don nufar Office din Aliyou Haidar...
(Koyaya abun xai kaya..?)
Mmn teddy🧸
[10/7, 7:04 PM] Maman Teddy🧸: *Loading......*
GDN KWARATA!
Na Maman teddy🧸
88-89
*@Alheri Writer's asso.📚*
Ban yarda ki karantamun lbri ba tare da kin biyani Kudin sa ba,domun kuwa lbrn na kudi ne idan kina bukatan cigaban Lbrn zaki yi mgna ta wannan number 08081202932 . Vip payment #500 mtn card,Normal #200. Idan har kika karanta baki baya ba keda Allah!
Bismillahir rahmanur rahim".
______________________________
"A haka suka isa bakin Office din nasa,wanda anan suka tadda ta wata Security tsaye a bakin Kofan.Ba tare da sun kalle ta ba,suka sa hannu suna kokarin nocking,wanda cike da tsawa Securityn tace dasu" Madam me kuke sone anan,baxaku jira Dr ba,har sai kun iso Office din shi...? Ku koma Oga yana busy😂 .
Wani irin busy? Ki sanar masa kanwar sa ce taxo ganin sa.Kar ki bata mana,lokaci dan Allah". Surayya ce ta bata amsa a kufule don ta lura matan irin yaren nan ne marasa kiriki,da iya yarfa mutane idan suka samu masu sanyi".
Waye kanwar tasa? Yeee Oh Allah,bafaxan barki ba,don Dr yace kar abar wani ya shigo ko ya dameshi suna aiki ne".
Nifah kanwar sace,kuma basaba xuwa nan ba sau daya ba,ba sau biyu ba! Don haka ki bamu hanya Kwazin??? Ta kwada kirar sa da karfi,wanda kirar nata ya shiga har kwakwalwar Aliyou Haidar da yake can ya soma ficewa a hayyacin shi,don sosai Dr Halima ke rikitashi". Itakam Hasile jikin ta sam bai bata ba,Ganin Wannan securityn ta tada masu da fitina yasata,daga kafafun ta tana lekawa ta jikin saman kofan Da aka saka wani abu mai kamar sec camera,da mutum na ciki xai iya ganin na waje hakan ma na waje xai iya ganin na ciki". Jikin ta ne ya hau rawa,Ganin Yanda Aliyou yake Sa hannun shi yana ligwigwita nonon Dr Halima....Wani irin jiri ne ke dibar ta,jitake yuuuuu.........
Surayya zo mu tafi kawai,sai kace dole sai mungan sa?. Hasilen tayi mgna ranta bace,a xuciyarta tana tunanin dama tasan me hali baya taba fasa halinsa,Tabba Nurry na baxaka chanxaba,Duk da abun da kayi mun na dauka xaisa ka daina aikata duk wani mashaa,ashe ba haka bane? Tabbas baxan iya ba,Hamma Haidar na gaji! Baxaka debomun cutar zamani ba!. Surayya Don Allah kizo mu tafi nace??.
Kamar daga sama yajiyo muryar Hasilen da bai zato ko tsammani ba...! Saurin Daga Dr halima yy yana ravata daga jikin shi". Maida kayan jikin shi yy itama tana saurin maidawa,wanda kaman daga Sama gaba daya yaji haushun kansa dana Dr Halima ya rufeshi,Fada ya fadata dashi yana cewa"Ta fice ta bashi wuri daga office,wanda cike da mmki dakuma dauriya ta maida kayan ta,hadi da Daura lapcourt tana bude Kofan,kaman daaga sama taji muryar sa yana cewa"Kice ma Surayya da Su shigo". Takaici ne ya isheta,hadi dajin haushin wacece wannan surayyar da suna tsaka da jin dadin su ta datse masu?.
Sai da ta bi Surayya da hasile da kallon banxa,kamin tace yaace su shiga". Surayya ce tayi gaba,kamin hasile tabi Office din da ita kanta Dr Halima da wani irin kallo data kasa gane masa. Lfy Baiwar Allah naga kina bina da wani kallo ne? Kaman baxata bata amsa ba,sai kuma hasilen tanisa tana kuma bin ta da kaxamin kallo,kana tace"Ba wai ina maki wani kallo ne nadaban ba,illah kawai ina binki da kallon tausaya mawa rayuwarki. Tausaya ma rayuwata? Halima tayi mgnar a kule,kamin tace"Wacexe ke? Wani matsayi kk taka,da har kk tausaya mawa Rayuwata? Wacece k??... Ta kuma mgnar a Zafafe". Hmmm tom tunda sunana kk son ji,ni sunana Matar Aliyou Haidar,kuma ina maki Albishir da daga yau kingama Aiki a karkashin Aliyou Har avada.
Jikin Dr Halima ne yy sanyi a lokaci daya,dama jitata jitan da takeji na Aliyou yayi aure da gske ne? Baki isa ba,karya kk,ba riga dana xama na Aliyou bango majin gina,kye har kina tsammanin Mijinki xai iya Rayuwa da wata diya mace ba dani?. Tayi mgnar tana fiddo mawa hasilen da Idanuwan ta".
Murmushi Hasilen tayi,wanda bakace cikin ranta da akwai wani abu msi kama da bakin ciki ba,kana tace"Tom shikenan,kina nufi ni ban isa da miji na ba kenan! Hmmm tom shikenan Guggo na,Xan koma kyma xan nuna maki karuwar cikin gida,tafi ta waje Mahaimmanci isa da iko....na barki Goggo na Lfy.
Har tasa kafa daya tafara takawa sai kuma tajah ta tsaya,kamin tace da Dr halima". Shawarar da xan baki daya ne,kar ki dawo Asibitin nan gobe,domun dawowar ki xakiyi nadamae da baki taba yin shi ba....xaki gane na isa da miji na tana fadin haka ba tajira cewan Dr Halima ba,da ta tsaya siroro kaman sakarya ta juya kawai tana nufar farfajiyar asibitin, moton da suka taho. Ta nufa tana shiga hadi da rufiwa...don tayi zuciya sam baxata ma iya hada ido da haidar ba".
Kallon Drivern tayi kana tace"Mu tafi kawai,sa taho tare da shi". Tom hjy. Yabata amsa yana fara driving hadi da hawa saman kwalta!
A office kuwa tmbyar Surayya yy ita da wacece suka zo? Nan ta ke fadi masa duk yanda ya faru da security,Jin da yy da Hasile yasa shi,sam yaji jikin shi bai bashi,mai yasa taki shigowa,kuma a gaban idon ta Dr Halima ta fita'.
Kamar wanda aka tsikara yy saurin mikewa yana cewa"Surayya muje kila fushi tayi,muje ki rarrasota ta shigo". Kallon duk yanda ya rude Surayya tayi,tana binsa da kallon mmkin yaushe Kwazin yafara son Hasile a xuciyarsa? Har farfajiyar asibitin sukaje amma bb ita. Hasali ma har Drivern babu... Bai tsaya daukar komai nashi ba,ya nufi moton shi yana cema Surayya ta shigo ya maidata gida".
*************************
Itakam Hasile tin bayan isanta gida,a falo ta tadda mama Bushira,Alokacin Bby phanan ta tashi daga baccin da take,amsan ta tayi tana xama tana bata nono na yan mintoci,kamin ta mika ma Mma bushira ita...Tana nufar Falon ta...Da shigarta ta rufe kofar,kana ta Bi Under grnd....ta isa bedroom din ta".
Anan ne komai ya fara dawo mata,wanda sam batasan lokacin da Kwaallah ya hau vin kuncin ta ba,hannu takai ta shafa hawayen dake gangaro mata,kamin tace"Tom wannan hawayen na meye? . kawai sai ta saki murmushin da tafi kuka ciwo,komawa tayi tana bin lafiyar gado,a haka bacci yy awon gaba da ita".
Shikam Aliyou Haidar tun shigowar sa yanufo Part din Hasilen,Amma nan ya tadda shi a rufe...yasan ko yy nocking a banza,yasa shi tsayawa kaman mutum mutumi,duk ya damu,don Surry ta sanar masa tijarar dasecurityn tayi masu". A haka ya nufi part din sa,yayo wanka hadi da nufar masallaci,bai dawo ba sai da akayi magriba".
Karfe Tara na dare takwantar da Phanan a makwacin ta,kamin ta mike tana nufo falo,don mawa Mama bushira sai da safe".
Da bude kofan ta tadda shi a tsaye idon sa dakoman sa na akan kofan". Nufo ta yy yana yana wani hade gira,kamin yace"Lfy kk rufe kanki a daki?
Kallon sa tayi,kamin ta kauda kai tana shirin rabawa ta gyefen shi,Bin ta yy da kallo,kamin ya kai hannun shi yana riko nata hadi da jawota kusa da shi...Ba mgna nake maki ba?. Lfyr ta kawo haka!. Tayi mgnar tana kokarin raba kanta....
Kallon kwayar idon ta yy,Wanda sam bai san lokacin da yaji tausayin ta Ya kamashiba,tabbas yasan fushi tayi akan abun da akayi mata". Rungumeta yy tsam a kirjin shi yana hura mata iska a hankali saman gyefen kunnenta,mgna yake mata a hankali wanda nidai ban samu damar jiyo maku ba....Sai naga ya kai bakin shi Saman labban ta,yana tsotsan mata a haka sai da yy minti kusan uku,kana ya zare bakin shi,yana sauke mayafin kanta don ganin Gyaran gashin da akayi mata". Wow Yy kyau sosai. Ya fadi mgnar yana kai hamcin shi hadi da shakar gashin nata da ya kwanta har gadon baya,duk da an tufke,Sai sheki yake.
Nayi kyau sosai ko ? Murmushi yy yana daga mata girar sa daya". Nan ta kallesa kana tace"Ya nake da Hafsan ka,Nasan nafita komai ko Hamma Haidar???
Kirjin sa ne ya buga,saurin Janyeta yy daga jikin shi,yana bin ta da wani irin kallo,kana yace"waya ce maki,kyau Hafsa na irin na ki ne? Itace kadai nakeso a rayuwata? Bana hada soyayyarta da kowa! Matsa ki bani wuri.
Hawaye ne ya fara gangaro mata,kana tace dashi,nima ai bance ka soni ba,ina da wanda nakeso...! A kullum Nurry Dad dina cewa yake nafi kowa kyau a duniya,shiya sa na kasa mantawa dashi,sunan na manta kamanin sa,amma na kasa manta maganganun sa masu dadi a xuciyata! Ina son shi fiye da komai na". Don haka A kullum nake addu'an Allah ya baiyana mun Shi,yaraba ni dakai...na huta.
Bin ta da kallo,yake yi,kama a sarari yace"Hafsa meyasa kk son a kullm daga mun hankali? Kinason jefani cikin Wani irin Damuwa da Mutum daya ne nake gani naji sanyi a xuciyata".
Ni dan Allah ka rabu danu daga yau Hamma Haidar,Kowa yaje ya cigaba da Son abun son shi a xuciyarsa,shikanan hanyar kowa da bam...na huta ka huta,bansanyaka a mtsala ba". Tana mgnar ta jya xata wuce,nan yy saurin rikota yana Hade fuskokin su wuri guda....
Cikin sanyin muryar da batayi tsamani ba taji yana cewa'Ya isa tom Hafsa..kema ai bance bana sonki ba,xan soki kodin abu biyu....Kidaina tada hankalinki,banason ganin Wannan hawayen naki....
Ki yafe ma Hamman ki,baxai karaba,Kuka ta kuma sawa tana shagwabe masa,hadi da dora kanta bisa kirjinsatana cigaba da kuka".
Plz Hafsa banaso kukan ki kinji,baxan kara bata maki ba". Ehh Aini dama nasan banada da mahimmanci a rayuwar ka shiyasa ma Security da Wannan likitan suka wulakantamu,sbd sun san ni va kowa bace illah Yar raino da Yar aikin ka".
Dafa kanshi yy don ya lura Hasilen rigima kawai takeson samai". Yi hakuri. Fadamun me kkso ayi masu...
Kaman yakenan? Tayi mgnat tana cino dan mitsulun bakin ta". Sbd sun bata mawa Shalelen nurry dad rai mana". Kinga Idan nurry dad yazo Bazai hukunta ni ba".
Murmushi tayi kamin tace....Hamma Kawai ka sallemesu duka,Basa da kirki. Dariya ne ya kusa kamasa,harda basa da kirki,tom shikanan Yau dinan basai gobe ba.
Jin haka yasata ganin Abun kamar wasa,amma da mmiki sai taga ya daga waya yana kirar Wata danaji yana cema metron,Umarni ya bata kamar yanda Hasilen ta bashi,kamim cikin rawar baki Tace ohk Sir.
Datse wayar yy yana kallon yanda Take kumburi wanda duk wani reaction da tayi,ji yake sha'awarta na Taso masa,yana motsosa,amma shi kam sam baxai iya yin wani muamala da ita ba a yanxu,don har a wqnnan lokacin kallon amanar sa yakeyi".
Kasa daurewa yy,kawai sai yakao bakin shi yana Kissing din nata bakin hadi da sa harshen sa yana tsotso harshen ta,fiye da minti biyar sannan ya saki,yana shafa Ta kana yace Amana Kinji dadi ko? Yanxu na sallamesu.......
Kallon sa tayi,cike da nuna rashin sanin ta da sunan da ya kirata tace dashi"Hamma wacece Amanar taka???
Mmn teddy🧸
[10/8, 11:16 AM] Maman Teddy🧸: *Loading......*
GDN KWARATA!
Na Maman teddy🧸
90-91
*@Alheri Writer's asso.📚*
Ban yarda ki karantamun lbri ba tare da kin biyani Kudin sa ba,domun kuwa lbrn na kudi ne idan kina bukatan cigaban Lbrn zaki yi mgna ta wannan number 08081202932 . Vip payment #500 mtn card,Normal #200. Idan har kika karanta baki baya ba keda Allah!
Bismillahir rahmanur rahim".
______________________________
"Raba jikin shi yy da nata,kamin yace"Amanar Da daddy ya bani mana,da zarar kin hadu da Nurry dinki sai amanar ta koma hannun sa,ya cigaba da rikon ki har abada. Yy mgnar yana rabata hadi da nufar falo don yanason xuwa part din Ammie. Da ido take bin sa,Kamin ya cigaba da cewa"Zan dingi maki Addu'a Allah yasa yanda kkson Wannan nurry dad din kema ya soki haka koma fiye". Kasa basa amsa tayi har ya bar falon,sai kuma ta girgixa kan ta kurum,rainin wayon da Hamma Haidar kk mun yy yawa! Abun da ta iya cewa kenan kamin ta juya ga falon ta,don Idon ta a yanxu ya kekefe sam bata jin baccin ko don tayi na rana ne bata sani ba". Zama tayi a falo tana hada Conection din Ta.
Koda yaje part din Ammie Ba wani hira ne sukayi ba,don har alokacin ta nuna masa fushi dashi takeyi,kuma bata nuna masa cewar Hasilen ta san shine nurry Dad din ta ba". Sai da safe yayi mata,Kan daganan ya nufo part din shi".
*************************
Ku wai meye kwana na ganku duk kun wani yaushi,kuna neman lalacewa? Hjy Kaka ne mai mgnar cike da Danyar sababi,don ita kullum a haka take,sai dai idan baka rabeta ba". Cuno baki Sajeeda tayi,kamin tace"Haba Hjy muyi mgn kice munyi,muyi