Showing 3001 words to 6000 words out of 40047 words

Chapter 2 - GIDAN KWARATA

Start ads

28 Aug 2025

26

Middle Ads

Ko Fulanin Garin ku dik Tsafin si basu ishe mu,bare kya ƙaramar Alhaki". Maxa tashi ki ficemun dagani!

A hankali Hasile ta miƙe Ƙwallah na ciko Ƙwarmin idon ta". Ammiee...ke ni sa'an Uban ki ne? Xaki tarka ta ki bar gidan koko? Ammien Aliyou tayi maganar a zafafe". Kallon wulakanci Justice tabi Hasile da shi tana ya tsina baki,kamin tace" Aa Bari mu karɓa ƴar mu,ai itace ba ɗiyar mu ba...maxa fita! Tayi mgnar tana amsan Lil phanan hadi da tasa kyeyar hasile da tuni hawye ya fara wanke mata fuska,tom Oummma xan fita,amma don Allah ku bari na saka hijab!


Ehhh eyyyeee,lallai ɗan ƙauyen bafullatani bai iya samun guri ba,a jejin rugar ku ba a haka kk yawon ba,sai anan ne xaki wani ce Hijab...ƴan iskan banxa fita ki bani wuri...justice tayi maganar tana Ƙara taasa kyeyarta....Ammien Aliyou ne ta amshe da ehhh ai tun da GIDAN ƘWARATA ne nan dole...ni ta fice mun daga gida banason ganin ta any more....na tsani wannan ƙazantacciyar bafullatanan! Ammie tayi magana tana ya tsina baki kamar maijin tsagingini". Wayyooo Oumma,ammie don Allah ku barta! Xan ɓata maki rai Surrayyya...Oumma tayi mgnar a xafafe...kamin tayi waje da Hasile,itakam Ammie riƙo Surayya tayi tana komawa da ita daga cikim falon,kamin tayi saurin fota tana sama ƙofar key". Ihu Surayya tasa tana kirar ammie hadi da bubbuga ƙofan,amma ina tuni sukayi gaba".


Tasa ta take Justice madina tana as³ A maxa akoma Ruga a cigaba da xaman bukka,anxo binni dama ina xa'aso a koma Asali..Ƙwarai kam Oumma Ai kam yau sai ta bar gidannan! Cewar Summy da su sajeeda daa fitowan su kenan daga Part ɗin hjy kaka".


Muryar Xaitun ne ya katse tana cewa"Ina Ai baxata tafi a bulus ba,wlh sai na Yi mata duka sannan...da kyau ukhty hakan yy shine dai². Kamin su gama rufe baki ne Tuni Zaitun ta nufi Hasile da tayi mata wata mari Sai da tayi taga² ji kk ɗauuuu". Kan ta dawo hayyacin tane Yasmeen da Zaitun sun kuma saukar mata wani marin a tare,da sai da yasa ta Ga Taurari". Nan Zaitun ta cafkota tana fixge kallabin kanta,da tuni gashin ta ya barbaje saman gadon bayan ta...bakin ta kam ya fashe yana xibda jini....shakota ta kuma tana wanketa da wani marin,wanda Su Ammie baya sukayi,suna bari Ana Dukan Masu hasilen". Allah sarki Abunka ga Uwa da diyar ta,komai ya sameta dan ji yake ajikn shi,tuni Phanan ta hau tsala ihu,kaman tasan halin da Mahaifiyarta ta ke ciki...Itakam Ammie da justice Aina cewa suka kumata Dukan tsiya,wanda har sai ta kasa motsawa,sannan asata moton garin su...Oumma aina ce mai wannan maganar tana girgixa Lil phanan da rarrashin diyar.....



Tom pha ana wata ga wata? Shin Hasile xata bar gidan kuwa?


Muje dai xuwa💃🏻💃🏻naji comment kuji Update da wuri gobe inshaallh




Labarin gidan ƙwarata! Na kudi ne don Allah karki karantamub baki biyani ba!
Idan kina son biya,Vip payment #500 mtn card
Normal payment #200 ta wannan number xakiyi mgn hadi da tura katin duka 08081202932 .





*Mmn teddy🧸*
[9/24, 7:42 PM] Maman Teddy🧸: Aslm

Barkan mu da dare..."


Mutane da yawa suna biyoni Pc suna mun mgn cewa'littafina ana fita mun dashi,kuma na roƙa don Allah idan kin biya,ban lamunta ki fitar mun dashi ba!


Amma Masu fitar dashi sin gaxa dainawa". Don Allah ina ƙara roƙo adaina fita mun dashi,sannan ko ta pc me aka biyo ka da sunan ka bada,don Alllah kar ka bashi...


Idan baxaki iya cewa baxaki bashi ba,kawai ki copying ɗin wannan mgnan tawa ki tura masa...amma ni dai gsky bance wacce bata biya ta karanta mun labrn na ba....


littafin GIDAN ƘWARATA! Bana kyauta bane ba,na fada tun a farkon ko wani page...

Don haka a kiyaye,duk wacce na kama ta tura mun littafina wani grp,gsky xan fiddaki a wanan grp ɗin".




Ina roko adaina plz👏🏻


*Mmn teddy🧸 na maku matan Alheri*
[9/25, 11:17 AM] Maman Teddy🧸: Loading

*GDN ƘWRTA*

_*Sadaukarwa gare ki Hjy Layla...Alherin Allah ya cimmaki a duk inda kk ta wajena!*_
46-47

Labarin bana kyauta bane,don Allah ƙar ki karanta min idan baki biyani ba! Ga mai buƙatan cigaban lbrin GIDAN ƘWARATA! Zaki turo katin MTN ɗin ki ta wannan number 08081202932. Vip payment #500,normal payment #200.


Finally Duk wacce ta ƙara karantamun labari bata biyani ba,Allah ya isa!
_____________________________

"Daɗa koɗe Hasile da mari sukeyi...Wani Marin ne Zaitun ta kuma wanke ta dashi,da sai da tayi taga² tayi baya Zata faɗi,nan taji ta Faɗa jikin Shi....wanda ƙamshin turaren shi da yake faɗar mata da gaba,a duk inda taji shi ne ya sata fahimtar shi ɗin ne! Faɗawa saman ƙirjin shi tayi,tana sakin wani irin marayan kuka mai tsuma xuciya da ban tausayi.....Ganin Aliyou Haidar yasa duka tsoro ya kamasu,sai kuma suka Wani saki fuskan su kowa yana kisimawa ao bason Hasilen yake ba!

Raba Hasilen yy da jikin shi a xafafe tako ɗaya biyu ya cimmawa su Zaitun,wanda kamin suyi wani yunƙuri ne yafara ɗauke su da mari ji kake fass³,kunsan hannun tsayayyen nimji kamar Aliyou Haidar,tuni suka gigice.....Damƙosu duka yayi yana zare belt ɗin jikin shi,yana tafkan su dashi ta koina". Cikin sassarfa Su ammie sukayo kanshi,suna masa mgn,amma ina ma yasan mene suke cewa".


Dukan su Zaitun yake da belt ɗin,wanda abunka da farar fata tuni jikin su yayi ruɗu² ya farfashe duk shatin duka....ihu suke suna kirar sunan Ammie da Justice Aina,amma sun gaxa ƙwatan su". Yanxu Haidar kashe ƴan uwanka xakayi akan wannan baƙar bafullatanan? Ammie ke maganar cike da tsoron yanda Aliyoun ya abuce,rabon taga xuciyar shi irin haka har ta mance,su kansu su Yasmeen ɗin daɗi sukeji suna faɗin Yanxu kwazin ya daina Faɗa da dukan su,ashe ba ataɓa shi bane! Wayyo Kwazin Don Allah kayi haƙuri baxamu ƙaraba! Yasmeen ce mai maganar Cikin raunanniyar murya take maganar". Oumma salamatu ne ta yi saurin riƙe belt ɗin nashi tana Dakatar dashi...Haba Aliyou Ya isa,hakan ai kuma yayi mun dai²,inbanda Wulaƙanci da rashin kunya matan Yayan kune xaku kama duka...ya isa Aliyou yi haƙuri Don Allah ka kyelesu ba hankali ne dasu ba".

Dakata wa yayi yana juyawa ga Ammie da take aikin dallah masa harara,bai bi ta kanta ba ya juya ga Hasile yana Rungumo Ta jikin shi hadi da saka farin hankie ɗin hannun shi yana goge fuskar ta da inda shatin marin su xaitun ya ɓata mata fuska".

Aaa...inalillahi oh ni Aina,Ammien Aliyou sai kinyi haƙuri mubi komao a hanakali,don na lura Da tsafi wannan yarinyar taxo gidanan nan,Ta riga da ta tsafece Aliyou Haidar,amma ta allah bataki ba! Takaici ne ya kuma kama Aliyou,Kawai sai ya rungumo Hasile yana nufar part ɗin shi...bai bi ta kan Ammie da tagama cika tayi fam ba! Itakam Oumma salamatu amsan Lil phanan tayi daga hannun Ammie,Tana raba su tayi nata Ɓangaren hadi da masu allah yakayauta...hakan kuma ya kuma ƙular da su Ammie". Haka suka kwashi su Yasmeen suna nufar Ɓangaren Ammie da su,don tayi masu dressing ɗin hannu wansu da duk inda Aliyou ya bugesu".

Ahlan ce daga saman benen Part ɗin hajy Kaka duk abunda akeyi tun daga farko har ƙarshe a,saman idon ta,Haushi duk yagama rufeta ganin yanda Aliyou yayi ma Hasile kyakykyawan riƙe yana yi kaman xai maidata ciki,ita kuma tana binshi da kukan kissa,ƙwafa tayi tana cije yatsa da cewa"Dama wannan yarinyar makira ne? Lallai baka,raina mutum koyaya yake! Cikin part din hjy kaka ta koma amma tagaxa natsuwa,kawai sai ta mike kamar an mintsine tayo ɓanrayin Aliyou Haidar".

*************************

Firstaid box ɗin shi ne a gyefe,tana xaune saman kujeran falon,shi kuma yana tsugune a ƙasa,yana Goge mata Wurin gyefen bakin ta da Zaitun ta fasa mata saboda mari da duka". A hakan nan kuka take,don dama yasan Hasile a banxa yy mata tayi kuka bare kuma Yau wannan shegun yaran sun taɓa mashi ita". Sorry yake ta aikin mata,a gyefe ɗaya na xuciyar ta kam Haushin shine,acewan ta shine ya jah mata....Hamma Haidar?

Ta kirara sunan shi wanda yasa shi cike da mmiki kallon ta,don bata taɓa kirar sunan sa ba a rayuwar shi,sosai yaji daɗin yanda ta kira sunan nashi,amma da yake ya iya bama soyayya mahimmanci bai amsata ba,sai kai bakin shi da yayi saman nata yana kissing don sai da ya ɗan tsotsan mata na ƴan seconni sanan ya xare bakin sa daga nata,yana ɗaga mata gira wato fadi maganar ki".

Ɗan gintse fuska tayi,kamin ta kauda kai,tana cewa"kaga baka sona ko? Nima hakanne,don haka,kawai ka sake ni,ka auri wacce kk so kaga Zaitun na son ka! Idan ka sakeni xan xauna baxan sanar makowa ba,na xabi na mutu a hakan..amma don Allah ka Auri zaituna... Kamin ta ƙariƙa maganaar ne ya saka taffan sa yana rufe bakin ta,kamin ya girgixa mata kai.banason ƙara jin wannan maganar daga bakin ki,baxan sake ki ba,Auren nan babu rabuwa,tunda Daddy ya Aura mun ke! Kuma ni baƙaramun yaro bane da xakimun wayo na Sake ki,kije Auri Saminu yake ko wane? Hmm gwamma ma ki xauna dani nayi manage dake Don nasan Saminun yacw bayayi ne". Idan na samu wacce tayi mun na Aure ta muci soyayar mu,ba irin ki ba da mutum ya taɓaki kifara tsala masa kukan rigima". Yayi mgnar yana kafeta da,lumsasun idon sa....Ƙwallah ne ya ciko idon ta,kan su samu wurin gangaro mata,drya ya gimtse don dama ya faɗa ne don Tayi kukan,ko ya sami nasarar yin abun da yakeso tuni,don taƙi basa fuska". Hmm kinga ki lallaɓani mu xauna tare...ni ka ƙyeleni Hamma Haidar,tayi maganar tana share hawaye,wlh baxan Xauna ba,Kuma ai ni Saminu yana sona kuma nima shi nake so har yanxu". Haushi ne ya kamasa amma sai ya daure,yana sakin wani irin murmushi kana yakai hanmun shi saman bakin ta yana matsewa da ƙarfi....Ahhh washhhh Kawai sao ta ska masa kuka,kin daina matse mata bakin yayi,don jin raɗaɗin Zafi yake a xiciyar sa kirar masa sunan saminun da tayi...suna a haka ne sai ga Ahlan ta shigo,wanda sam Hasile bata lura da shigowar ta ba,sai Shi Aliyoun,hakan yasa shi Murmyshi yana kai bakin shi saman ɗan lips din nata da ya matse ya haɗe da nashi wuri guda yana Tsotsan lips ɗin nata cike da gwanewa,wanda yasa Hasilen jin wani xuuu..xuuuu daɗin Abun har ƙwaƙwalwar ta,dama yayi mata hakan ne don taji daɗin abun,aiko nan ta sakin masa jiki yana ƙara mamata yana wani shafata,kaman mage itakam lumshe ido tayi,tana yin luf kaman ba itace mai kukan ba!





Kuyi manage da wannan...yau saturday,aiki yy yawa...ku tsammace ni xuwa anjima......




*Mmn teddy🧸*
08081202932
[9/25, 9:01 PM] Maman Teddy🧸: Loading

*GDN ƘWRTA*

_*Sadaukarwa gare ki Hjy Layla...Alherin Allah ya cimmaki a duk inda kk ta wajena!*_
48-49

Labarin bana kyauta bane,don Allah ƙar ki karanta min idan baki biyani ba! Ga mai buƙatan cigaban lbrin GIDAN ƘWARATA! Zaki turo katin MTN ɗin ki ta wannan number 08081202932. Vip payment #500,normal payment #200.


Finally Duk wacce ta ƙara karantamun labari bata biyani ba,Allah ya isa!
_____________________________

"Ganin haka yasa Ahlan rasa abunyi,kawai sai ta saki wani irin kukan baķin ciki,tana saurin juyawa haɗi da barin Falon". Ganin haƙan shi ta cin ma ruwa yasa shi yin murmushi yana sakin bakin ta,amma sai yaji ta riƙe nasa bakin,Batare da ya damu ba,ya cigaba da Shafa bayan ta a hankali,kamin ya zare bakin shi daga nata yana cewa"Kai ke mayya ce ne? Kin wani kama mun laɓɓa...ko mekikeji ne haka? Yayi maganar yana haɗe girar sama da ta ƙasa". Kallon shi tayi,don sai a yanxu ma takejin haushin tsayawan da tayi har ya wani kama bakin ta yana tsotsa tana kallon shi". Uhm ni ai bani ce ba,bakai ne ka kamamun baki na kana tsotsa ba! Hmm....nisawa yayi kamin ya miƙe yana raba jikin shi da nata". Zo ki haɗa mun ruwar ɗumi,inaso na watsa ruwa yanxu! Kalon nidin tayi masa,kamin ya ɗan haɗe rai kamar bashi ne yanxu yagama tsokanan ta ba,Ya wani koma mata Aliyoun da ta sani a da baya". Taso taƙi miƙewa amma ganin yanda yy maganar fuska babu wasa,yasata miƙewa tana nufar bedroom ɗin shi,haushi duk yagama cikata, Privacyn ɗin shi ta nufah tana hada masa haɗi da aje masa komai da zai buƙata,kaman dai yanda take masa lokacin Uwani.... Amaimakon ta fita ta sanar masa,sao tsaayawa tayi tana tunani a xuciyar ta" oh wato idan Baka da Dukiya da Arxiƙi shikenan a kullum kai kaman bawa kake? Allah sarki,ko ina Innata take oho? Nasan da ta na nan,da Duk talaucin ta baxata yarda na Xauna wurin Wannan mugun ba". Kamin wani ɗan lokaci ne tuni hawaye ya ɓata mata fuska".

Motsin shigowar sa yasata,saurin goge ƙwallahn fuskar ta...kamin yana tahowa tayi saurin juyawa tayi ita kuma tana shirin ficewa" Hafsa? Ya kira sunan ta". Cak tajah ta tsaya,wanda tana ahaka bai cecmata komai ba,yana cire singlet ɗin jikin shi". A Haka zaki tafi,baxaki cuɗa min baya ba? Ehh Saurin ɗago manyan idon ta tayi,kamin tayi saurin sadda su ƙasa,don kunyar ganin sa a haka da tayi,ga kuma kwarjinin sa". Sai kace wata ƴar iska". Tana fadin masa haka ta fice,tom kunsan bafullatani sai haƙuri ba iya magana ba! Hmm murmushi yayi,yana ɗan jin mgnar ta na sosa maa rai". Wani zuciyar ne tace dashi,tom kai ma meye na kula wannan ƴar ficiciyar yarinyar da girmanka? Yarinya ƙarama da ka kusa haifeta? Ƙwafa yayi yana fara murxa ma kansa tattausar soson dake gyefen sa hadi da sakar ma kansa Ruwa tun daga saman kansa har xuwa jikin sa".

***********************

Tana a zaune a gyefen gadon sa,don da fitowan ta nan ta xauna". Can kuma sai ta miƙe tana nufar wadrop nashi tana fidda masa da ƙananun kaya,boxer da wani t.shirt,don tasan Indai yana gida sune kayan sakawan sa". Fitowa yy yana tsane kansa da ƙaramin towel,sai wanda ya ɗaure iya ƙugu". Kallo ɗaya yy mata ya kawar dakan sa gyefe". Yana nufar mirow...bin Kayan dake gyefe yayi da kallon uku saura,kamin ya juyo haɗi da ce mata"kee Wayace ki fiddo da wannan kayan? Yayi mgnar fuska a,haɗe". A sanyaye tace"ba kowa! Tom xoki kwashe abunki". Abina kuma? Tayi maganar da mmki". Ai kayan kane a Wadrop na fiddo su yanxu". Bai kuma bi ta kanta ba ya cigaba da kimtsa kansa,abun haushi wasu kayan ya fiddo duk don ya ɓata,mata rai". Bata damu ba,don ma juya bayanta tayi,ganin yana ƙoƙarin saka kaya a gaban idon ta...duk da dama ba kunya ne da shi ba". Bai kalleta ba ya nufi hanyar fita,wanda kamar baxata bisa ba,amma sai ta dake don dama haka take masa abaya,duk abun da yake buƙata yi masa takeyi,Resting room ɗin sa ta nufa don nan ya shiga".

Ƙwance ta tadda shi yana kallon Ball ɗin da ake yina Madrid.a hanakali ta zauna a daga ƙasan carpet ɗin Falon kusa da ƙafar shi". Kallon ta yake da gyefen ido ba tare da ta ganshi ba,haka kawai yaji ta bashi tausayi....Hafsa xoki mun Tausa". Yy maganar hankalin shi na akan TV. Fito da daƙwa² n idon ta tayi waje,sai kuma ta ganin ma baya ta kanta,yasata miƙewa jiki babu ƙwari,ƙwallah duk ya ciko ƙwarmin idon ta". Hannun shi ya miƙa mata,wanda bb musu ta fara danna masa a hankali,a ranta tana cewa"Wato Na xama baiwar sa ma kenan? Yy mun cikin na aifa masa ƴa,yasa Abba na ya koreni a gidan sa,wannan wani irin rayuwa ne nake ciki ni Hasile,ga duka ga tsinka jaka ,kawai bata san lokacin da Hawaye ya fara Mata xirya ba yana xubo mata". Kuka kikeyi hafsa? Tausan ne ba kyaso? Ki bar shi nasan bakida lfy". Yy maganar yana kafeta da segxy eyes ɗin shi". ba haka bane,kawai na tuna da Mama na ne". Tayi mgnar tana goge hawayen Idon ta". Amma xanyi maka ai". Murmushi yy hadi da son tambayar ta meyaamu da maman nata,amma miskilanci ya hana shi tambayar! A hankali ta fara matsa masa hannu zuwa ƙafa.....Yayin da yake wani lumshe ido don wani sanyi yakeji yana ratsa shi matuƙa".


Miƙewa,tayi tana duƙawa tana tausa masa har xuwa saman hannun sa,wanda sam bata lura ba,Nonon ta da ya gyaga saman fuskar shi,shikam Wani Sanyayyar Ajiyar xuciya ya sauke...yana jin daɗi.....Bai san lokacin da ya jawota jikin shi yana mirginota ta dawo ƙasan shiba". Hayewa saman ta yayi,wanda cikin sauri ta fara kirar Sunan da Hamma Aliyou Meye Haka? Don Allah ka cika ni,banaso! Xan maka kuka fah! Cikin wani irin murya ta tsinci shi yana cewa"Plz Hafsy na ko sau Ɗaya ne". Ehh mene wayyo Oumma salama kixo ki ƙwaceni hannun mugun nan,Tayi maganar tana tureshi daga jikin ta". Shikam ganin Abun nata baxata tsaya ya samu abun da yake buƙata ba,kawai sai ya sakar mata nauyin sa,da axaba yasata Yin shirun dole,ta koma nishi a hankali kuma sama². Hafsa Kiyi shiru ko na yi maki wanda yafi na farko dana yi maki,har muka samu lil phanan". Kin san dai ni Ɗin bana gajiya". Ki bini a hankali na na sauka akan ki Da wuri".

Kuka ta rushe dashi kamin tafara cewa"Kayi haƙuri Don Allah Hamma,kaga jego nakeyi fah..Ka tausayamun Kaji Hamma Haidar". Shiru yayi,don tabbas yasan da Jegon takeyi,kuma ɗanya take". Hmm...tom baxan maki ba,amma komai nayi babu ruwar ki..kar naji bakin ki,don nasan dai Duk abun da kk nufi shine kuma kk gudu shine 🍌 ,don haka sha kurumin ki,ta haƙura xan bata haƙuri,amma da sharaɗin Abu biyu xuwa uku". Yayi maganar yana hura mata iska gyefen saman kumnenta". Lumshe ido tayi,kamin ta ɗaga masa kai baki na rawa tace'tom". Abu na farko,dik idan kk ganni Basai nace kixo inda nake ba,ki taho....kuma ki rinƙa mun komai kamar yanda kk mun a da,komai na saki babu gaddama". Na biyu,kullum idan na dawo aiki xakina rinƙa mun Tausa,basai nayi maki mgn ba". Na Uku kuma Banason ƙara ganin kin a part ɗin Oumma salama,idan nace anan xaki xauna,idan ta tambayeki kice kin amince kinaji?.


Saurin ɗaga masa kai tayi,kana tace"tom Hamma Haidar na amince,Ka ɗagani Zafi ƙirjina....Wayyo!!! Ɗagata yayi a hankali yana Cewa" Bari naxo kuma bamce ki tashi daga inda kk ba?! Yana faɗin haka ya juya Bata san inda xai jeba,sai dai Kawwi ya bar ɗakin!


Shiru tayi tana Addu'ar,Allah yakawo Oumma ta ƙaaceta daga hannun Aliyou Haidar".

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login