Showing 6001 words to 9000 words out of 20868 words

Chapter 3 - NAMIJIN KISHI

Start ads

19 Aug 2025

148

Middle Ads

jeme yayi ganin na buɗe ido yasa ya juya Dani ya kifa ta bayana ya ɗakko Vaseline ya goga agabana da kan Azzakarinsa ya Kuma nitsawa ciki yina cigaba da thrusting Banda zogi ba abunda nikeji ,jikina ba ɗigon ruwan sha'awa,saida ya ga gari ya fara wayewa sannan ya daɗa released ya zare jikinsa tareda hamɓareni,yabarni a yashe kamar marar galihu ya je ya ɗaurayo jikinsa ya bar gidan.


Sai a sannan na fara kuka ,Ina kallon yanda gindina ya tale ya yagwalgwale,Amma dukda hakan bako ɗigon jini da ya zuba dukda kasancewata budurwan da takai budurcinta yau a wahalce.



"Wohoho Ni Hassana s.me nayiwa bawan Nan a rayuwa ne? A ƙananun shekaruna just Sha biyar anmun auren wahala ,ya ilahi"







Oum Aphnan
[7/27, 5:39 PM] Bamalli✌️: *✨✨NAMIJIN KISHI ✨✨*






_By... Oum Aphnan_




_Marubuciyar_
*JARABABBEN NAMIJI*
Dasauran su...





*ALHERI WRITERS ASSO.📚*






~Ban turasasaki ki karanta littafin Nan ba ,inkuma kika karanta kome kika gani on your own😏~



Page 11&12




______Naci kuka harna gode Allah ,ba gabana ba hatta cinyoyina har zuwa ƙafafuwana sun kumbure ,don Haka motsi na kasayi...a Haka wani wahalallen barci ya Kuma sureni ,ban farkaba sai ƙarfe biyu na azuhur shima jinayi kamar an ɗakamun duka ,don Haka a gigice na farka,Ina wuri wuri tareda neman abunda Zan suturce jikina


Wani almurin tsawa ya daka mun," keeeee! Don ubanki tashi ki kawarmun da najasan jikinki ki zo Ina buƙatarki"


Mamaki abun ya bani a take hawaye suka faramun farati
"Ba dake Nike maganaba?"
"Yaya kayi haƙuri banda ƙarfi vazan iya tashiba"
Kamoni yayi ya hankaɗoni ƙasa ai da rarrafe na shige toilet,zama nayi akan gefen jacuzzi Ina maida Numfashi,kafin da ƙyar na Soma wanke jikina da ruwan ɗimi daganan na zarce da wankan sabulu da ruwa Mai zafi zafi,Ina cikin wankan tsarki ya daɗa ƙwalla mun Kira
"To bazaki fito bane saina cinmaki a toilet ɗin"
A gaggauce na fito kaina na ɗiga da ruwa,ina tsanewa


Fincikata yayi ya mannani a ƙirjinsa yina sauke ajiyar Numfashi,jikinsa zirrr ba sutura da ƙarfi na runtse ido
"Ke Algunguma meye na kulle ido? Ƴar iska ,kin gama yawan bin mazanki , wato Kinga gindi kala kala ko? To na tabbatar baki taɓa ganin kakkaura kamar nawa ba, shegiya jarababbiya ƴar mininiyarki Wai ke kinsan daɗin ɗa namiji..."

Ƙwalwata ne ya tafi hutun wucin gadi "nice ƴar iskar? Yaushe ya ganni nabi mazan hummm"


"Dayallah kin wani mun sandarare kamar taɓarya saura in zura guga inji bai cindumo ruwaba , wallah zaneki zanyi ,don na lura keɗin muguwar makira zaayi"


Yana kaiwanan ya cillani kan gado ,ba romance bakomai ya shafe saman alƙamarsa da Vaseline ya turbutsa ciki,Nishi nayi a hankali murfin gabana ta ɗage sama shi Kuma ƙofar ta buɗe kaɗan ,da ƙarfi yake Danna ta ciki yina Nishi yina taune laɓɓan sa na kasa


Nikam tun inajin zogi kurum sai zuciyata ta ƙeƙeshe ,na daina gane komai sai idanuwana dake walainiya ban ganin komai dukda kasan cewarsu a buɗe.


Ko sanin awani hali Nike baiyiba ,saida ya ƙwaƙule Ni tas kafin yaja ajiyar zuciya ya tureni gefe ,kawai Kuma sai ya rafka tagumi tareda tsinkewa da kuka
"Wai Meye amfanin rayuwata ,nida Nike namiji ,naci burin inkaiwa matata Ni fil aleda banyarda nabi ko wacce maceba sai gashi matar aurena na sameta fasiƙa....oh Allah kace fasiki da fasiƙa ,mazinaci da mazinaciya ban saɓeka da Wannan ba Amma Allah na riƙe jarabawata Kai ka jarrabeni Bazan saketa ba ,Kuma Bazan sake aure ba Amma ... Ɗiɗɗɗ" kurum sai yaja muguwar ƙwafa , tareda girgiza Kai.



Tunano Daren farkonsu yayi ,fir jairan taƙi yarda Dani ko gado ɗaya Bata Bari mun kwana ba ,a zatona rashin sabone nacigaba da rarrashin Raina Ina ɗage Mata ƙafa , kowacce amarya kazar amarci ɗaya takeci nikuwa na kawo ba adadin,kallo Basu isheta ba,Ashe tasan ta yasar da Abun cikin ƙwanne a waje Meye na siyan kaza...? Allah kasakawa Major da Alheri Kai ka bani plan ɗin in Mata alluran Nan ,Bayan shafe fiyeda wata uku da mukayi ba abunda ya shiga tsakaninmu ,Ina Mata kallon ustaziyya kullum cikin hijabi Ashe jaira ce.......😭"


Anan ya barni cikin wani hali ,ban farkaba sai wajen biyar ,jikina duk a tsamame ,shima hajiyar da muke hayane a gidanta da taji bataji motsina ba ,taxo tayi ta bugun windown bedroom ɗina,da rarrafe na ƙaraso hanyar babbar ƙofar da zai fitar Dani tsakar gidan ,Ina buɗe Mata ƙofa na faɗi rikica anan bansan inda kaina yikeba......



Da salati hajiya ta ƙaraso ,dukkan alamu ya nuna na suma ,da sauri ta Suri butar da ta idar da alwala ta ɗebi ruwan ta watsa mun a fuska,Ajiyar zuciya nayi kafin na fashe da kuka


"Subhanallah hassana bakida lafiya Amma Abbas ya kasa faɗawa kowa ? Tashi in kaiki Asibiti kinji ƴannan"


"Hajiya Bazan iya tashiba ya ɓararrakani ,cinyoyina komaina raɗaɗi sukemun"


Sallalami hajiya ta ɗauka "ƴannan kardai tun tsawon aurenku da Abbas baki basa haɗin kaiba? To ai ke kikajawa kanki ,Ni ko naji yaro salihi magana dukiya Sam ba halinsa bane mugunta ,tokinga dai yau haƙurinsa ya ƙare ,ba dole ya fanshe hushinsa ba...tashi muje ingani"


Lallaboni tayi ta Kai kan 3seater ta shimfiɗe a hankali ta kwance towel ɗinda nayi ɗaurin ƙirji


Ƙara ta saki "Nashiga uku Ni a'i Mai yayi maki har Haka , kwana nawa ya ɗauka yina haƙarki? , Wannan aika aika namene ,ai ko me haihuwa Bata tattale hakaba ,Ina dalili Ina Nan aje ayimun kisa a gida?"


Juyawa tayi zata fita Tana sharce hawaye da gefen zani
Da sauri na kamo hannunta


"Hajiya ki taimaka mun ki gyarani,ki kaini gidanmu, wallahi yina dawowa ƙarawa xai Yi"


"Eyyehhh ??? A hakan?"
Nidai shiru nayi Mata , matse baki tayi alamun jimami ,kafin ta shiga ta haɗa mun ruwan magani na gargajiya jajir dashi ya tafasu takaini toilet ɗina nashiga ciki ,ba wani raki dukda zafin ruwan tsabagen ciwo,daga Nan ta ɗakko rushi a kasko ta watsa wani garin magani da wani dunƙulallen Abu kamar ƙanƙara Aiko Tana sakawa ƙamshi ya rikice Ina fitowa daga wanka tasani na tsuguna akai Bayan ta saka a cikin bucket nikuma na zauna akai......Bayan Nan takawo maganin ɗauke zogi wato Diclofenac ta bani nasha ,ta haɗomun tea zauu yaji Zuma na shanye .


Aiko Bata bar ɗakinba sai da na fara gyangyaɗi a take Barci ya sure Ni



.......
ƘETAREEEE


Jirgin su Mubarak bai gama samun matsuguni a filin jirginba ,ya sabo jakar bayansa na sojoji ya tsaya a bakin ƙofa shine na farin fita......


A bun ban takaici ƴan jaridane sukayi dafifi suna jiran sakkowarsa ,koma wa ya sanar dasu zuwarsa oho..........








Oum Aphnan
[7/27, 5:39 PM] Bamalli✌️: *✨✨NAMIJIN KISHI ✨✨*






_By... Oum Aphnan_
_(Hassenart Mohammed bamalli)_



_Marubuciyar_
*JARABABBEN NAMIJI*
Dasauran su...





*ALHERI WRITERS ASSO.📚*






~Ban turasasaki ki karanta littafin Nan ba ,inkuma kika karanta kome kika gani on your own😏~



Page 13&14




______Kowani ɗan jarida ka gani rububin son cusa abun ɗaukar maganarsa yikeyi a gaban konal Mubarak tareda tambayar "ranka shi daɗe Mai zaka iya cewa game da ɓatar amaryarka a jiyan Nan. ....Wai wasu suna cewa garkuwa akayi da ita yayin da wasu kecewa ba garkuwa bane muradun ɗaukan fansane ,meye gaskiyar lamarin?"


Shiru yayi tareda ɗauke wuta na ƴan sakwanni ,kafin ya zabura ya kauda kan Abun ɗaukar maganarsu batareda yabi takan jawabansu ba.....tuni sojoji suka rufa masa baya , kowanne riƙe da zungura zunguran bindigogi har inda aka faka motocinsu , Tambayar sa ɗayane.....dama da gaskene an sace tan? Dama da gaske ne Sobreenansa Bata gidansa?


Wasu zafafan hawaye ne suka cika masa ido,da sauri ya Danna kansa cikin motar da aka buɗe Masa samfarin EOD ,daganan ya bada umurnin a wuce da su hanyar maitama wato inda aka saceta.....


Dakansa ya fito ya tsaya Akan titin yina kalle kalle ,komai yike naxari oho? Daga Nan suka ɗauki hanyar police station,saida yayi compiling duk wasu bayanai kafin ya wuto gidansa


"Kuyi ta gana Mata azaba har Sai ta faɗa muku inda suka kaimun matata"
Abunda ya iya furtawa kenan , daga Nan ya fita ɗakin da aka kulle jalila ana gana mata azaba.


Bin bango yakai ɗakina ,tsuru yayi Akan teburun karatuna yina kallon takardun da na gama amfani dasu na aje ,da ƙarfi ya furta

"Sobreen !!!! Sobreen ya za kiyi mun Haka? Ashe bamuyi alƙawarin bazaki sake rabuwa Dani ba ? Why? Why this sudden?...."

Kawai sai ya fara murgina kansa ,nan take maƙoshinsa ta tsage a take ya buɗe baki jini na tattatsi Akan farin takardan gabansa


Zuciyarsa ne ta fara harbawa fat fat da sauri ,a take ya danne saitin ƙahon zuciyarsa da take masa raɗaɗi,wanna shaidane da zai nuna Masa ciwon zuciyarsa ta motsa


Da sauri ya tattaɓa teburun har ya lalubo tarho ya Danna emergency call,Aiko minti kaɗan sai ga sojojin a ɗakin


Alokacin tuni ya gama fita a hayyacinsa ,ziyyy aka ɗaukesa aka saka a mota sai Asibiti

Da allurar Barci suka Soma bashi Bayan an basa duk wani taimakon da ya dace ,daga bisani suka bar ɗakin



"Bae Ina kika shige ne Wai,Kinga maririn mijinki kuwa yina neman salwanta....bakya tausayawa condition ɗina ne ehe"


Cikin kuka da rauni na ce "honey nayi kewar ka ,kewar muryarka dariyarka, soyayyar ka ,Kai I missed everything naka,,,,baby love kazo ka ƙwaceni hannun azzalumai since bazasu sakeni ba"

"Koda mun Basu kuɗin da zasu buƙata ?"
"Ba kuɗi sukeso ba ni sukeso Ni matar ka ,Ni zasu riƙe ba kuɗinka ba" tsawa ya daka mun "To kina inane nace"
"Honey bansaniba ,kayi tracing da tinted blood ɗinda ya Zubar maka a takardana inkabi zaka ganoni"
"Baby how?...."


Kafin ta bani amsa kurum saiji nayi nurses na niyyar gyara mun oxygen

Tsaki nayi na durko Akan ƙafafuna Bayan na cizge Abun oxygen ɗin da Abun ƙarin ruwan


"Ku gafara bakune maganina ba"
Da ihunsa yafito harabar Asibitin ,yina bawa sojojin umurnin su juya kan motar.....yanda muryarsa ke amsa kuwwa tamkar a fagen daga


Duk likitocin lanƙwashe hannu suka Yi har suka bar Asibitin
Ɗakina yayi da sauri baidamu da haɗa matattakalan da yikeba ,Haka bai damu da Numfashinsa dake barazanar ɗaukewa ba ,har saida ya shiga study room ɗina
Burkita takardun ya shigayi ,wayam ba Mai tattatsin jinin


Da ƙarfi ya Doki tebur ɗin
"Kince yinanan to Ina yike???!!"
Dagudu sojojin suka shigo ɗakin , Amma kowa ya kasa tunkararsa


Sassauta murya yayi "Sobreen Ina takardan jinin?"
Tausayinsa ne yayi bala'in kama wasu daga cikin sojojin tuni wasu suka fara share ƙwallah , wasu na girgiza Kai


Can waninsu ya dafe Kai kafin ya zabura yaje gabbage bin,ya ƙwakulo dunƙulalluyar takardan jinin da suka yarda.


"Easy sir! " Ya faɗa tareda Sara masa haɗi da ƙamewa ,sannan ya miƙo masa takardan


Ai jiki na ɓari ya karɓa tabbas shine ,dasauri ya warware ya ɗauko pencil ya fara bin dot dot ɗin jinin yina plotting graph ,a take wani ƙwarmaɗaɗen zanen graph yafita.


"Get out!"
Abunda ya Basu umurni dashi kenan ,Aiko da sauri suka firfita tareda sakayo masa ƙofa


Laptop ɗinsa ya zaro a take yayi browsing ɗin taswirar jihar Abuja ,ɗal ya fita ... A take ya jojjona saiga hanyoyi taltal ,ɗaukar information ɗin yayi ,a take ya juye a wayarsa ya Kuma shiri ya ja wasu sojojin suka fita ,gudu sukeyi a motar yina kallon taswirar,har suka kawo gurin mararrabar da aka saceni daga Nan ya ɗauki hanyar dajin.....ɗal Sai gashi a tantagaryan dajin

Yina tunanin abunyi suka Yi ido huɗu da mayunwaciyar kura
Ja da baya sojojin suka farayi ita Kuma kuran nayo kansu.....da ƙarfi yayo kukan kura ya afka Mata . ... . ....Gigif na farka a Barcin na jiƙe nayi sharkaf da zufa Banda salati ba abunda nikeyi



"Allah karka taɓa sa Wannan mafarkin ya zama gaske a garemu, Na shiga uku , Abbas dama baka fice a rayuwa ta ba kamar yanda Kai Alƙawari.... Allah karka bar Wannan Abu ta faru kodun miskiniyar yarinyar Nan jalila... Hummm ya zanyi idan ciwon mijina ya tashi lallai mafarki ba gaskiya ne ba,da gaskene da tayaya me cardiac arrest zai iya moving around?.....Humm Allah ka ceceni, ka duba niyyata na fita Ni kaɗai ba tareda guide ba ,sai ka kawomun Barci don ya Ankarar da Ni Abun da bansani ba...."
Haka nayi ta zancen zuci kafin na miƙe da ƙyar dukda har yanzu tsoron bai gama sakina ba ,na fito zuwa falon ƙasa......



"Jalila" Na ƙwallawa jalila Kira
Lami ce taxo da sauri Tana shaida mun sun fita da ado driver


Zumbur na miƙe "yin mene a kasuwa ? In fact wa ya aikesu?"
Sassauta murya tayi while Tana bani amsa , don yauce rana ta farko da taga na daga Masu murya har Haka
"Anty kece kika aikesu Wai tace"
Komawa kan kujera nayi na kwanta rikica tare da dafe goshi

"Oh na manta , wallah a ruɗe Nike....bani ruwa plz"





Wacece Sobreen?
Wanene Abbas??
To Hassana s. Fa???
Hmm gayya uban tafiya wanene Mubarak????
Nasan Mai karatu ya Matsu yaji alaƙar kowanne a cikin labarin Nan , don't rush , kindly keep following



_____Komai cigaba da yinsa nikeyi slowly banida ko ƙwarin gwuiwa a haka na haɗa farfesun ƴan shila aure Mai haɗin ganyen idon zakara sai ruwan arrahman,da sauran kayan Maggi da yaji

Sai haɗin budurwan kaza da Bata fara ƙwaiba na cusa saiwar bagaruwa ta bayanta Bayan na kwashe ƴan cikinta batareda na yankata ba ,Haka na barta ta dafu , kafin na zare saiwar nazo na watsa riɗi (kantu) sai fayfan nonon raƙumi biyu na zuba kayan Maggi da su kayan yaji na dafa su a tare


Da haɗin kaxata naci lunch Ina ci Ina korawa da nonon raƙumi ,Haka na dinga gudanarda aikace aikacen gidana Ina kora Tabaje na Mai sanyi ,har Mai lalle tazo


Aiko tunda ake min lallen nikecin gumban dabino dasu riɗi ,har Barci ya kwashe Ni
Da zanyi dinner lokacin lallena tayi na ɗaura dinner da farfesun ƴan shila, na je parlour nakama viewing television while muna waya da habibin qalbina, Anan yike shedamun yina airport yagama booking flight ,ynzu hakama zasu gama weighing abubuwan sune ,daganan su hayo jirgi

Wani tsallenayi ,cikin murya Mai ƙaraji na ruƙunƙume cushion
"Oh honey na ƙosa injini cikin ƙirjinka.....love inasonka"
"Nima inasonki kamar zanyi hauka babynah"
"Nikuma inasonka kamar in baka Raina Ni in mace ...."
"Heey shoutup,nikuma in rayu da wane ,ba fatan mutuwar ɗaya a policy nah,inason murayu tare mu mutu tare....kin kosan irin soyayyar da Nike Maki, love like crazy,can't assess ,Koda yike ai zaki iya tunawa a sanda na rasa ki zuciyata tsayawa da Aiki tayi , ke ko ba ruwanki"


"Ishhhhh na cije kunnenka "
Matse jikinsa yayi alamun shauƙi ,tamkar baa cikin mutane yikeba
"Inkika cijeni anan nikuma incije leɓɓanki....."
"Shikenan da ka rasa na kiss"
"Wow wonderful you will pay for it,bae zanciki like in maidaki ciki ,saina zabbatar na ƙyanƙyashe ƙwanki"


Zaro ido nayi waje tareda yin marayar murya kamar Zan fasa kuka
"Loveeeeeee?"
Nakira sunansa a shagwaɓe "what ta gaban goshina"
"Love bafuuuuu(zafi😂 a yaran ƴan yara) "
Karki damu Zan ta Mana a hankali har sai ƙwallona ta shiga raga😉"


"Honey inajin kunyar ka fa"
"Ki rufe idonki ,nidai muryarki kurum nikeson ji..... wait baby Bata Zan magana da mutanen Nan, karfa ki kashe mun waya"
Jinjina masa Kai nayi kamar yina kallona sai kurum na sashi a handsfree, na wuce na ɗakko bottle ɗin ruwa a fridge


"Bae kina Ina am back"
"Honey Gani ruwa zansha"
"Ok Nima inajin ƙishi ,Bari insha ruwan....kinaji zamu taso ,so byee"
"Honey safe journey ,Kuma karka zauna kusada mace ,kasani inanan Ina kallonka ..... Allah ya kawomun Kai lafiya babynah can't wait"






Oum Aphnan
[7/27, 5:40 PM] Bamalli✌️: *✨✨NAMIJIN KISHI✨✨*




_By...Oum Aphnan_





*ALHERI WRITERS ASSOCIATION📚*




*_Sorry for my inconvenience ,wlh Banda Lfy ne,vry serious don Allah kusani a addu'arku....sannan kusani a group daya tal ,zaa Tura Maku post din yanxu which banice zanyiba....plz duk wacce ta samu post dinnan tayiwa sauran en Uwa share da suma suke jira....tnx and Allah reward you Ameen_*




_Page 15&16_



_____Wow Aiki nikeyi cikin kosawa da zumudi,Saida na hada masa lafiyayyen cimakkan gargajiya da Abun sha ,don nasan ayau sai yafi buqatar cimanmu na gida fiyeda abincin turawa ko wasu can daban

Saida na tabbatar koina Ya saisaita Ya dauki sheqi da qamshi ,sannan na Tsara kwalliyata cikin bubun les pitch mai kwalliyar royal purple ,an mun aiki mai stone design tindaga sama zuwa qasa ,aduniya mijina nason wankan doguwar Riga shiyasa nima Nafi dinkasu....komai sabo nasaka a jikina kamar yanda kayan jikina suke sababbi ,A hankali na dakko sarkan daham din da uwar mijina ta bani a ranan daurin aurenmu wanda ban taba sawa ba. Na
saka Set ne complete irin na en indiya ,mai hadin sarkan wuya ,kafa dankunne ,Abun goshi ,da wanda ake sawa a ta keya Saman tuntun gashi,sai awarwaro dankunne da zobba guda hudu ,kowanne hannu bibbiyu ,Wato a manunin yatsa(index finger) Dana saka zobe(ring finger)


Komai saida na sakasa a mazauninsa har na kafa saura na Saman goshi da na Aje a kan dressing mirror kafin ingama makeup.....turaren gashi na soma turare kan dashi da taimakon handryer ,na tsaga gaban gashin sannan nayi parking gashin a tsakiyar Kai na makala masa sarkansa akan tuntun gashin.....daganan na murza suitable powder Marar hayaniya daidai fatata na zirara kwalli na taje gashin idona da mascara na gyara girana kafin na shafa jambaki mai kamar pitch pitch ,royal pink dan daidai sai na daura lip gloss ,hakan yasa kalan bakina yaso sajewa da jambakin ,a take ya dau sheki ,chop and go💋.

Daurin dankwali na yayi nayi na fiddo gashin ta tsakiya Sarkar gwal din da na makala mai yina reto,sannan na farayiwa kaina wankan tulare har pant,inayi ina kwallon time don duk na qagara habibyn qalbina su karaso.......sassanyar ringing din wayata mai taken .....baby ah love na rihenna da na jima Banji sautin bane Ya fara mun Amsa kuwwa
tsalle na doka sai agaban wayata ,a kagauce na dauka "oh love welcome back to Nigeria ,first to commence😅


Dariya yayi ta daya bangarensa
"Sorry bae nakirane in CE maki nafasa"
"Ohhh ohhhh really😎? To ka makaro sabida na ji ringing din wayarda Kai kadai ke dashi kuma da number nan.

So expect us nan da few minutes😉👌.
"Aah kiyi zamarki ko parlour karki fito wannan wankan Dani kadai ykamta in fara kwalli ,munadab da shigowa Asokoro inshallah"

Kallon kaina up and down nayi
"Honey Kasan nayi ....." kafin karasa ya furta shishhhh "pitch din les" ihu na saki ina dirka kafata a kasa "Allah ban yarda ba ,drivovin gidan nan Sun zama munafukai,so zasu amshi hukunci kuma...."


"Habawa anty Babba ,i just guess ne wlh"
Dariya na saki "okay my a iso lpy


****


Naji dadin ganin mijina ,munji dadin ganin juna
"Bae kinyi mun kyau like take away👌sai dai kin dan fadamun a ido why?"

Cabe baki nayi kafin in murgina akan cinyarsa ina tauna danyen cocumber da Ya sakamun a baki


"Kai babe nakusa haukafa...wani mugun mafarki nayi ,tun amafarkin

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login