Showing 9001 words to 12000 words out of 20868 words

Chapter 4 - NAMIJIN KISHI

Start ads

19 Aug 2025

150

Middle Ads

nasan na rame....." a take na fayyace mai mafarkina
Zumbur Ya Mike zaune yinamai mun tsuru da ido.


"Sai kuma kika daukeshi for baa ko? Nasan wannan Abbas din zai iya abunda yafi wannan"
"Oh Common baby ,musulunci Ya horemu da kyautatawa juna zato...."

".....and? Nace and"
Yafada yina duddulo mun da ido da suka Rine da bacin rai
"Sobreeeen!!" Ya kwalla Kiran sunana gatse,wanda saida Ya haifarmun da faduwar gaba.


Zuru nayi masa da ido jikina na Rawa tartartar
"Nie dakike Gani namijine ,kuma inada kishi saidai bakamar na sauraba ,kishina NAMIJIN KISHINE kisa zai haifar ki kiyayeni da maganar ABBAS!!!"
Yinakaiwa Aya Ya janye jikinsa yayi hanyar dakinsa da tunda yashigo bai shigaba face dakina da Ya yada zango.

Mamakine Ya isheni Kaji irin haukan sojojin ba,Daga magana sai bala'i kamar bashi Ya jawoba


A sanyaye na Mike na bisa dakinsa ,a kan Gado na riskesa Ya zabga tagumi fuskarsa yayi ja har Saman hanci


Zuwa nayi na janyemar tagumin kafin nasoma magana cikin shesheqa
"Kayi hakuri farincikina ,banso in Bata maka Daga dawowarka ba ,amma plz ka gafartamun am vry sorry Kaji plzzzzzzz"


Kamoni yayi Ya rukunkume kamar wani zai kwacemai nie
Sauke numfashi yikeyi a wahalce
"Baie ina tsoron kishina ,karki sakemun tadinsa haar abadan plz,kuma na haramta maki Fita ko nan da kofar get ,sannan zan tattaraki akoma dake barrak zanfi samun natsuwar tsaro idan bananan"

Topah baki shi ke Yanka wuya Daga tadin Abbas ,wai waye wannan Abbas din????
[7/27, 5:40 PM] Bamalli✌️: *✨✨NAMIJIN KISHI✨✨*





_Coconut and ground nut are sexual drive enhancer🥰_




Page 17&18




_____Rumfacesa nayi na rungume a take na fara sakar masa kiss ta koina ,a hankali ya sagalo hannunsa ta bayana ya tallafoni sosai,yina sauke Numfashi a hankula idonsa a ɗan lumshe


"Sojana nayi badai dai ba, still Ina neman afuwa plz,hakan bazata sake faruwa ba kaji my gentle😉"

Murya can ƙasan maƙoshi ya furta
"Nasan babyna bazata kuma ba,so meye na in fushi da other half ɗina....Na yafemaki bae, Allah yayi maki Albarka"


Rungume sa na dada Yi tareda ruƙunƙumesa"Amin honey nah , Allah ya barmu tare" kafin yayi magana na kamo lebben sa na kasa na fara tsotsa, ina wani nishi mai tada tsikar jiki,hannuna akan ƙirjinsa ina murza gashin ƙirjinsa,da gashin da ya kewaye nononsa.

Matseni tsam yayi kafin ya fara squeezing saman hannuna ,har ya hauro saman wuyata ,yina wasa da gashin kaina mai tsananin sulbi,nikam yanda yike murza gashin kaina tuni jikina ya fara rawa,da hankula na nitsa bakina cikin nasa,ina cafko halshensa ina wasa dashi ,tareda tsotsa kamar na sama sweet....
Oh my goodness tuni mun tabaibaye juna da salon masoya ,,,Ni kam bamalli yau banda lafiyar kwaso muku bayani ,hmmm how I wish?....fita ɗakin nayi yau ɗaya ina karkaɗa alkalamata inason binciko matsalar da ta addabi wannan ma'aurata abun burgewa.


Kallon tsaf naringa ma living room din,wasu tamgama tamgaman hotuna window size guda biyu nagani a ajiye akasa gaban wajen kayan electronics din ɗakin ,an Zane wani mutumi cikin kaki kamar na soja ,amma hular kanshi ja,wanda ya alamtar mun da ba soja bane sai dai wani kakin dabam , ƙwaƙwalwa ta tuni ta dauki chaji ,to waye wannan? Gadaishi a fuzge suna mugun kama da duk couples din da nace baban Mubarak ne, to amma still yina kama da ita gayya ginshikin tafiyar ,wato Sobreen.

Furzo numfashi nayi na sadada wani dani danakanga Sobreen na yawan shiga karatu,which Koda yaushe ba karatun takeba face kuka; halwa da lazumi ko meye sirrin???



*TUSHEN KOMAI*
_Dafari waye *COLONEL MUBARAK?*_


.......Mubarak dane na hudu ga G.N Adamu ,da Hajiya Murjanatu ,Haj. Murja dasuke Mata lakabi da hajajju baitul lahi,kasantuwar barkwancinta yasa kaf 'ya'ya da jikokin gidan suke matukar kaunarta .kuma suna zaunene a hanwa low cost dake garin Zaria,GN Adamu ya taka matakan mukaman soji da dama kafin yakai matsayin da shike kai a yanzu,don yanzu sunfi karfin futa filin daga saidai in anci kasa da yaki sai su a sakesu,Sam raayinsa na dabam ne ,hajiya murja itace auran saurayi da budurwa dashi kuma en uwane, Tana da 'yan uwan zama biyu Da Hajiya Adiyya da hajiya Amina ,saidai hajiya Adiyya ta rasu tun bayan data haifi yaronta yusuf da suke sakonni da Mubarak,haka ,Cikin kulawa hajajju takarbi yusuf ta hadesu tacigaba da rainonsu tare ba banbanci komansu tare tamkar tagwaye.


Amma duk da kasancewar Mubarak din yafito a cikin zaratan mazaje a gidan don a Kalla bayan yayyun su maza biyu Ahmad da ya zaid,ga Anty faty ,saida akaimasu kanne biyar maxa uku Mata ,a yanzu haka dakin hajajju tanada Ahmad ,zaid,faty Mubarak,Asaad da Asim sai er auta Minal,sai yusuf dakin mariganyiya saikuma sauran en dakin hajiya Amina.

Akwai kyakyawan zamantakewa da mutunta juna a tsakaninsu amma zan iya cewa halin me gidanne yasa hakan da kuma samun uwargida ta gari

GN cikakken dan sandan sojojine maras daukan raini mai raayin rikau,mai bin kaidan aikinsa say da kafa ,yes he deserve so,don a kaidarsu baa yarda mutum daya yayi fada da sojoji gomaba ,inko yayi to yayi babban laifi ,sune in sojoji suka gansu suke gudu don tamkar akuyace taga kura.

Yina balain so yaga yaransa sun zama Soja saidai inah ,kowa yaki saboda sanin halinsa na rikau,don in yina gari ko tsuntsune yayi mai kwakwaran Kara a kwanan gida saiyasa an kamota an yanke ta......


Sai gashi katsaham mubarak yataso yina neman aikin soja despirately.....
Allah ya zuba ma mahaifan Mubarak azaban sonshi musamman G.N da haj Amina ,don ita kamar hajajjuma kaka ya maisheta


Hakan ko ya samo usuline kasantuwar.......................



Mubarak tun tasowarsa yarone me giggiwa, bai son raini ko kadan ga manyance da tsara magana cikin yayonsa tamkar shine babban....lucky enough yayyun Akwai su da saukin kai so,kowa na biye masa,,,saidai abun da ya Dada kara shaƙuwarsu da abbah , kasantuwan duk da kasancewar abbah babban soja duk yaran gidan ba mai ra'ayin aikin soja,shikuma yina bawa yaransa ƴanci ,don cikin yaransa mata harda police Kuma har ynx takai matakin inspector.
Amma tun Mubarak na ƙarami ya tashi da zeal din xama soja ,kuma indai abbah na gari yina tare da shi da ƙwaƙwam tambaya,kaf kayan wasan Mubarak tofa saidai na sojoji daidai da toy na jirgi to sai me kalar kakin soja, wannan ya dasawa babansa soyayyan sa sosai a rai,don kowa yinason Magaji , a cewar abbah Mubarak shine magajina.


Tunda Mubarak ya Isa shiga makaranta kuwa tun daga primary aka sakashi na command school anan Zaria ,NMS kuma secondary,so tun sanda ma ya gama secondary ya Soma grooming a aikin soja,don haka yana gamawa ya wuce NDA a Kaduna a lokacin abbah yina matsayin major general,so manyane a wajen,yina tashi ya saman masa Navy wato sojan ruwa

Abun nema ya samu tarewa yayi a school din duk da gajiya da makarantan da yara keyi shi sam ko gida baison zuwa saidai en gida su taho dubasa har yakai TAMA 5 a lokacin ne *Tushen komai*


______Sanye yike cikin complete kayan sojan sa ,Yau dai ya gaji da surutun hajjaju,Gara tunda ya samu hutu ya taho ya gansu,tafe suke yina gefen drivern gidan da yaje ya dakkosa ,ya kama marikin saman wajen me zaman banxa ,idonsa yina sakaye cikin hula p-cap duk na uniform din , yina karewa Zarian kallo,in yaga wani abun yayi murmushi wani ya caɓe baki,wanda hakan ya zame masa jiki

Hakan har suka iso hanyar da zai ɗauke ka zuwa *Hanwa Lowcost* da *GRA*
lanƙwasa kan motar sukayi don tunkaran wani wargajejen estate gida ,ta gaban gidan kurum gates ne rukuni guda uku,wanda hanyar shigar motar Ba tanan ne futarta ba,wato yanda mota ta shiga straight to saidai ta fita ta ƙarshen katangar gidan ,da ya shiga cikin GRA tsundum,Mai ɗauke da get ƙwara daya jal..... Don haka shiga da mota cikin gidan sai da babban iso

Hmmm daidai sojojin gidan suna kokarin kware get Ni Kuma Dan Acaba na ya fafaroni cikin kayan makarantar yan gomnati ,amma tsaf dani nasha guga ,ga ƙatuwar takalmina kambas ina yarari ,ina magana da kawata da take mashin din bayanmu
ƙatuwar Motan su ne taja reverse ƙuuuuu ta Sha gabanmu,
Da karfi na tamke ido tareda rike kai
"Na shiga Aljannah wannan wani Dan kasadanne zai karmu lahira"
Tsawan da naji an dokane shi ya bani damar ware lulun eyes Dina ,na watsa akan fuskarsa mai matukar kwarjini da firgita zuciyar yanmata saboda shayinsa.
Dasauri na sunkuyar da Kai Ina sauraron hukunci dukda nasan laipin badai nawaba saidai na Dan acaban ,kila yabiyo ta hanyar gidan sojanne kuma baa bi.


"Kai!!! Sauke ta....." Ya dokawa Dan acaban tsawa kafin ya daura da cewa
"Nonsense Mara kishin kai ,tikekiyar budurwa dake,kina hawa acaba ,kina wannan firifiri,will you go down jooooh😏?"


Yi nayi uwa in fasa ihu ,to meye ruwan wannan Dani uhummm? ,tsoron sa fal raina,don ni a duniya na tsani ko ganin kaki .amma da shike kaina na rawa sai dakawa Dan acaban tsawa nayi


"Heyyy malami ja muje"
Kyam ya tsaya bai tankaniba ,saima bashi hakuri da ya somayi

"Kawuce mutafi nace"
A kufule Mubarak ya waigo ,first in history ya bada umurni baa bi da sauri ba .

"Sauko maza kayiwa kwaltan nan cakulkuli ,driver? A tasamun yaran nan kar a ajesu a koina sai gidan babanninsu,nonsense wainda basusan darajan Kansu ba.....mtsewwww" yaja kafa yayi hanyar gidansu ,nikuwa kinga yanda na shanya baki Ina kallon abun uwa Almarah,to wai ma meye hadinsa da nine?
Ban ankaraba sai hango firda firdan sojoji nayi suna nifomu,wohoho a sittin na durko na dafe kasa na fyalla a guje ,sumako sika Dane mana baya


Muna gudu muna hawaye kawayena na min Allah ya isah ,nikuwa har yanzu mamaki nikeyi to me nayi masa ne?


Mubarak zuciyarsa na tururi ya shiga gida "Na tsani in ga budurwa na wasa da budurcinta ,shashasha kawai,saina horaki"


Wani Bari na zuciyar sa ne tashiga tambayarsa ,"to ka santane wai?"













_ALHAMDULILLAH ,FINALLY AM BACK ,THANKS FOR YOUR PRAYERS AM GETTING BETTER BY NOW,AND INSHAALLAH ZAKU CIGABA DA SAMUN POSTING FREQUENTLY_
.....
[7/27, 5:41 PM] Bamalli✌️: *✨NAMIJIN KISHI*✨






_Alheri writers asso._




*Free buk*




19 & 20




____Dam gabansa ya fadi ,kuma fa hakane ban santaba ,to meyasa naji damuwa da shaaninta? This is something else....mere baki yayi ya kutsa kai cikin farfajiyar gidan gavadaya batareda yabi takan sojojin dasuke kakkame masaba ,alamun girmamawa da barka da zuwa.


Ruky er dakin anty,bazamu wuce tsararrakin shekaru bane, tafito daga garden din gidan ,duniyar tana mata sugar ,yaudai tayi hirarta da saurayinta hankali kwance batareda zullumin akamata da waya ba ,aranta tana raya

"Kai! Hmmm na sama wajen wayan sirri ,ba hanyoyin wuta bare dady ya yanoni ta cctv ,amma in banda qwaqwa,ace mutum ya karye rubber silin din dakinsa ya boye wayarsa don hira da saurayinsa amma sai an kamasa an tozarta? Ai min girma sai a barmu mu Shana...."


Cak ta tsaya tana washe baki ,kafin ta zundumo da gudu zata rungumesa ,bayan ta karade gidan da ihun
"Ga yaya....ga yaya"


Dakatar da ita yayi da hannu kafin ta fada jikinsa
Wata arniyar tsawa ya doka mata
"You mad! Ni tsararkice da zaki zo ki rumfaceni? Lallai kin kawo kai,zan fadawa dady yayi maki aure"


Turus tayi cikin mamaki
Daga tarban arziki sai jaraba? 'Kyam taja ta tsaya batareda tace uffan ba ,har saida kafatanin alumman gidan suka fito tarba,a hankali taja En kafanta ta saje cikinsu,daganan aka rankaya cikin gida.



****



Saida mukayi gudu kamar munayi ,kafin muka billo ta pz,daidai wani d'an adaidaita ya sauke customer zai tada ya tafi nayi wuf na shige ya wuce dani....a take wani soja ya haye bayan acaba yace yabi bayanmu



Saida naga munzo wajen roundabout d'in Agoro kafin hankalina ya kwanta,a hankali na sauke gwauron Numfashi
"Kai Alhamdulillah Allah ya rabani da kaya"


Hannuna nasaka a cikin gashin kaina Dana tufke da ribbon na kitse ,na zaro wayata ,kirar baby Nokia....wannan salona kenan ,in cusa wayata a gashi ko anzo seizing baza a kamani da itaba .


Ghaniyart kawata na soma kira,saida Matar mtn din tagama yimun warning din kudina yakusa karewa kafin ta fara ringing.
Sai daf da zai tsinke kafin ta dauka da bala'inta



"Lafiya ???
Muguwa kin samu gudu a banza kin ware kin barmu ko? Zamu hade gobe a school"


"Kaji tsiyar bayarbe,gulma!
Cool down lady😁 kwarai na gudu don kinsan ko a school banbari a tabi lpyr jikina ,amma yanda kk tsiyar nan ,ai sai kisa sauran suyi fushi dani....duk ma ba wannan ba ,nakirane inji halin da kuke ciki and thank god ,kuma kun shallake tunda gayinan kin samu damar picking call"


"Zamu jamene gobe ,guduna bazai tafi a banza ba"
"To uwar qunata ,ni karki karar mun da kati,don bansan ranar da zan sami kudin zuba wani ba" daganan kit ! Na kashe wayar ban jira cewarta ba.



Saida muka shigo cikin Zaria city tsundum daf da kasuwar Zaria kafin nacewa mai keken ya saukeni na Ciro kudinsa na basa,a nutse na taka ina hura hanci kamar boss har na shige zauren gidanmu
In da sabo ,to En zaman majalisar dakalin gidanmu ,sun saba da baqin halina a cewarsu fa😌Wai nafi qarfin in gansu in gaishesu
Yo kunga laifina ? Me aahad'ina da En shaye shaye da zaman gulmar jama'a


Da kunkuni na shige gida ina zare ido Ina masifa


"A haka duk ake Kore maka manema....yo konice fa inzo gidansu yarinya zance inga gaban gida dam da En shaye shaye ,kana hira da budurwa ana cike maka ciki da hayakin sigari aiko gobe ban komawa...ban San amfanin mazan gidanmu ba da basu wattakan En banza,kowa na tsoron sala saboda wannan abincin siyarwan da takeyi ,kar a kora mata costoma,shikenan ai mu tayita kora mana manema ,mu gantsare murasa mataya mtseew!!!"


Haka nayi ta jarabata har na shigo cikin gida
Aikuwa mama sala na damfare akan kujerar sanaarta a tsakar gidan da tika tikan tukwane sai aunawa mutane abinci take,hayaniyan wullayen maza duk ya cika muna gidan


Haka na rabasu kamar in fasa ihu
Oh ni Hassanatu zamanmu kenan a haka


"Ban auneba naji zancen Dubu ,yawwa ga er ikon nan ta dawo ayi mutum sai dai ya shigo gida gandardar bako sallama sai kace itace ya gani?"


"Haba dubu wai me na tsare makine cikin gidan nan,nagadai gidan nan ,gidane na tarayyar gado ,nama fiki iko dashi ,don ke auroki akayi Niko gidan su ubana ne, sannan ma su waye zanma sallamar? Ina sha gidan da aka lillibeshi da kofar karama ,ta hanyar hana wullawar maza su shiga shine gidan sallama,yanzu fadamun was zanma sallamar ke? Ko ko wainnan bataliyar maciyar?"
Na karasa maganata ina nuna gungun mazan dake karban abinci


Tsit tayi uwa ruwa ya cita,gashi tana son maida mun raddi,gashi tana tsoron ya sali....don ta gargade su yi mata tashin hankali in tana tare da customer ,a cewarta zasu kora mata mutanen Arzika


Tanaji tana gani na rabata zuwa dakin uwata ,saida na kwada sallamata kafin na dage labulen dakin tareda kutsa kai
Zaune na risketa akan tabarwa tana kwadanta garin rogo da kuli ,kannena na gefe sun zuba tagumi
Da fara'arta ,amma irin na takaicin nan ,ta fara had'e hannu tana tafi tana min waka
"Maraba da er ayi... Maraba da er ayi" shuru nayi ina dukar da kai tareda sabule takalmin kafata
"Mama sannu da gida"
"Yawwa sobreena ,sannu da fada da mutan gida"
"Haba mama daga dawowata,kai dubu bala'i CE"
".....Anya ?! Anya kuwa sobreen? Sam baki cancanci sunanki ba,Baki kallon yanda Nike da mutanen gidan nan ,ko donshi kin tausaya kin ringa Fia sha'aninsu? Tunda na haifeki koda kikaci Hassanatu ,na saka maki sunan sobreen ne, badun karan er fariba kodon kasancewarki kinada sunan uwar mijina ba kad'ai ,a'ah na samaki sobreen CE din kin zamo haqurarriya ,tunda naji ance suna linzami,saidai sa6anin hakan,Sam baki dace da sunan ba"


Jikina a salu6e nazo gefen mamana na zauna tareda shimfide kaina a kafadarta
"Mamata kiyi hakuri,Nina bansan ya akayi na iya fitina ba,amma na alakanta hakan da rashin son ganin 6acin rankine,rad'ad'in zafin ganin zubar hawayen mahaifiyata shi yasa girmansu ya suremun ,Nike ketawa kowaccensu rigar mutumci,amma tunda hakan na maki ciwo inshaallah zaki ga sauyi mai ma'ana" na karasa maganar da nikeyi cikin tsananin taushin murya da sheshek'ar kuka


Shafo kaina rayi cikin sigar rarrashi "kin bari kiji sobreen, isbir Allah Tina tareda masu hakuri,ke er ggidan wasu ne ,watarana sai labari"

"Bakomai mama kibar bani hakuri,domin wannan Kalmar ta hakuri dake ta dace baniba.....kwad'o yau ake mana?" Na fad'a ina nuna mata hadin garin datakeyi

"Shi mukejin marmari ,king a duk na aika yaran gidan sunemo mun kayan miya sun kin zuwa shiyasa na hadawa kannenki da suka dawo makaranta....amma ke ina da borkono ko farar shinkafa kin girka ga risho can da kalanzir,din nasan ba son kwad'o kikeyiba"


"Aah kin barshi zanci,in nayi sallah sai inje in nemo maki kayan miyan,kema kinyi da gangar ne, yaushe zasu bari kin aikar masu yara,ke kintura naki makaranta.
Kukuma kuje a cire uniform din tukuna ayi sallah sai azo aci" na waiga INA bawa kannena umurni


Kafin Nina na yunkura zan shige dan karamin dakina mai dauke da gadon bono iron na En bodin da er keson katifata,sai jakar gana must go uku na suturuna,sai dogouwar madubi,na kakkafa kusan rataye jakunkuna na a bango,da ledar tsakar dakina dan rabi ya kod'e sosai Alamun dad'ewa,koina taltal,do ba yabon kaiba,banason kazanta


Takalmina na aje karkashin gadona cikin jerin sauran,na cire kayan na maida na gida, na ninkesu na fito na zuba a bokiti ,da nufin in nagama in wankesu,din su kenanmu set daya kamar rai,kullum sai nayi
Nayi wanki da guga inko ,ba wutar NEPA naga banu haka zan nemo garwashi in zuba a kwanon silver in goge kayan. Tausayina yasa babana ya siyamun dutsen charcoal ,shinefa na samu wannan saukin.


Giftawa na zoyi da buta zanje na dauro alwala ,sai ko nace "AF mama bara inzo kiji bidirinmu da wasu sojoji yau ,a wajen GRA wallahi da kyar nasha" na fita Ina dariya
Itama maman dariya tayi
"Hmmm sarkin tad'i,ina nan zaune INA jiranki"













*#Littafin nan na maidashi na kyauta,kamar yanda nayi alqawarin Baku littafina d'aya kyauta....abunda kawai nikeso ,Ayi sharing ma wasu groups don su karanta kamar yanda kema kika samu a kyautan.......Yes masu kirana da text msgs duk akan jina shiru thank you all,kuma komai yayi

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login