Showing 15001 words to 18000 words out of 20868 words

Chapter 6 - NAMIJIN KISHI

Start ads

19 Aug 2025

151

Middle Ads

da za'ai amending a tsarin school d'innan musamman fitar mace gudanarda wasa kowacce irine"


Shidai jugum Jabir yayi yina saurarensa ,har ya gama
"Abun mamaki Toni zaka kama yiwa tsiya? Daga zuwa cin Arziki sai cibi ya zama 'kari ,nifa ba kowa bane a cikin nan makarantan face kwafa,Na insane in chanja masu tsarinsu da nazo na tarar dasu akai?....Sai katafi can ofishin principal din kai mata korafi in zata saurareka"


"Shikenan ai dama ba cewa nayi zanje in ce subar abunda sukeyiba nine nan zan gyara masu da aikina ,sai su dauki hasken,yanzu dai muje kaini office din nata" ya fada yina kashe motarsa


"Aah basai na rakakaba gayican ,ka Shiga" ya nuna masa office din da yatsa



Tanka masa bai kumayiba ya wuce office din,Bayan sakatarenta ya fada matane ta basa izinin Shiga


Bayan ya gaishetane ta basa wajen zama ,ya Ciro Id card dinsa ta cikin Riga ya mika mata
"Ni sunana Mubarak M.G ,kuma ni student ne a Nan NDA kaduna ,kamar yanda kikagani a id card dina,so mun sama hutune shine nazo wajen Abokina Jabir don ziyara ,sai naga tsarin makarantan Ku,Wanda wasu sun burgeni ,sannan wasu suna bukatar gyara ,so plz inaso a bani damar Aiki matsayin discipline master na sati biyu kacal a makarantarku nagode"


Shiru tayi tana rikeda id card dinsa a hannu ,idonta kur a kai ,tana jujjuyawa akan kujerarta me tayoyi ,saida ta kwashe kusan sakwanni goma kafin tayi gyaran murya


"OK Malam Mubarak ,I accepted your request ,hope zakayi aiki in team da discipline master dinmu harzuwa tafiyarka"


Jinjina mata kai yayi tareda godiya,suka rabu akan gobe Talata zai soma zuwa Aiki


******

Kwantawa yayi rigingine akan shimfid'ed'en gadonsa ya tada kansa da filo yayinda hannunsa suke kame a kansa


"Oh Allah!
Daga hawa Babur sai gudu a tsakar hanya,daga gudu sai k'wallo, wannan wata irin Aljanar yarinya ce?
Kenan indai haka take kullum zuwa zata ringayi da abubuwanda zata rusawa kanta martaba ,dakanta dakanta."
K'wafa yaja
"Hmmm zan gana maki azaba na tsawon sati biyun nan ,zamuga karyan rashin ji"










_*Listen plz🙁,Banajin comment na ratsani👊 ,Sannan bani gani littafin nan ana watsashi yanda ya kamata💃 ...............Kufa sani sharhinku shine kwarin gwuiwata karkuyi tunanin don Baku biya kudiba,ai wannan na free ne basai munyi sharhiba ko munyi sharing dinsa zuwa wasu groups ba ,To kusani zan iya dakatawa da rubutawa kwata kwata ,ko in mai dashi na kudi wacce tabiya on her own.....so plz ruwan comment nikeso da shares a duk GRP dinsa Nike*_
[7/27, 5:42 PM] Bamalli✌️: *✨NAMIJIN KISHI✨*




Pg 27/28



Washen kari Tuesday ,tunda ya farka da subahi bai iya komawa barci ba ,ya rasa dalilin zumud'insa ko don yasan zai soma zaluncine oho.,Haka oya oya ya shirya qarfe 7:00am na safe a assembly field yayi masa ,yina sanye cikin kayan sa shadda bugagge tana maiqo yana walwali duk inda ya gifta dole kace gaye kaji kudi.,ba a fara taruwa ba sai wajen bakwai da rabi, shidai yina tsaye ransa in yayi dubu a 6ace yike,ace training school amma baa taruwa sai qarfe takwas? Ba anan mamakin nasa ya dad'u ba saida yaga anfara Assembly ba walqiyan principal.


Kasa daurewa yayi ya sakko daga step din da malaman ke tsatsayawa ,ya fara kurd'owa tsakanin layi da layin d'alibai kamshin turarensa na dukansu,kyawunsa kuwa furgitasu yayi ,kowacce budurwa tunda ga SS1 har 3 burinsu ,wannan gayen yayi dating dinsu koda soyayyar shan mintine bata aure ba.

Bai gushe yina kurdawa ba ,saida ya dangana da wajen VP ,wato vice principal dake tsaye a ta bayan Assembly din da wasu tsirarun prefects da captains, kowanne riqe da zabga zabgan dorinai


Jansa gefe yayi suka fara magana kasa kasa
"Sir ba attendance book din zuwan malamai ne da suke sa hannu da lokacin zuwansu? Sannan ba wani horone da aka tanadarwa malamin da ya makara? Sannan wani hukunci za'a yankewa daliban da suka makara,ko kuwa ba hukunci aji zasu shige?"


Quri quri yayi da ido ,to waye wannan ? Kar yazo ya gasa masa magana sakamakon wannan tambayar rainin wayon da yike masa ya zama ,an turosa bincikene daga ministry


"Ehto muna da su sir,saidai kasan shaanin education din qasar,kowani malami ka matsa masa sai ya fada ka da tsiyar ba a biyasu albashiba,dole suma yaran mu qyalesu ,tunda in babba ya karya doka shima dole yaro ya karya."


"Da kyau me girma vice, to dai a takaice ni sunana Mubarak ,kuma ni discipline master ne na riqon kwarya ,just 2 weeks a wannan makarantan ,fatan zaku bani hadin kai,ni sojane" ya zaro I'd card dinsa ya nuna masa

Bakomai malam Mubarak Allah ya bada sa'a

"Ohk inason in an gama assembly a bani dama in gabatar da kaina wajen students ,shima ba komai sir"


Assembly bai qareba sai qarfe Tara da kwata,daga nan vice ya kauce don ba discipline master dama yayi jawabinsa kafin a rufe da national pledge


"Attention!" Ya furta da qarfi kikaji sawayensu ya bugu a kasa raffff
"Attention!!" Rafff
Daganan ya soma koro jawabin gabatar da kansa yina zayyano doka da dokokinsa
"Zanyi aiki kafada da kafada da labour prefect din makarantan nan ba mutunci ga dokokina

Assembly na En js 7:30 ss lokacinsu 7:00 duk Wanda yazo lokacin nan ya wuce doka ta hau kansa.


Tsafta ,duban wanki da guga ,safa yagaggun kaya silifas ,jakar Leda duk bamu yarda dashi ba


Ba saka matsatsen wando,Tara gashin namiji zamuyi aski da kwalba ,sannan mace zamu bada style din kitso in bakiyiba zamu kwashe gashin da scissors. Bayin lalle Tara kumba da sauransu,


Monitoci in malami bai shiga ajiba laifi a wuyankuuuuuuu... Jan Kalmar sa na karshe yayi tareda riqe kwankwaso ,duk sakamakon ganin tsayuwar mashin dina a tsakiyar filin makarantan ,kowa waigawa yayi yina son ganin abunda ya dakatar masa da maganar sa.


Ko a jikina ban damu ba ,na sallami mai mashin dina ina takowa ,cikeda izzah ,yanga da girman kai . don in da sabo na saba da shan kallon dalibai,to yaya za ayi sai hakuri na rigada nayi zarrah ,malaman duk sona sukeyi ban ta6uwa ,dalibai kuwa duk yawanci sun zama mahassadana.


Ina dab da shiga assembly din ya kwalla mun kiran da saida ya hautsina mun En hanji
" keeeeeeeeeeee!" Qyam naja na tsaya ina son sanin wanene cikin malaman saidai Nisan tazaran da ke tsakaninmu ya hanani ganin fuskarsa
"Kneel down"
Juya qeya nayi ,don banga isashen da ya Isah yasa in 6ata wandona ba yanda yasha Karin gugan nan ,shiru nayi ina girgiza a fili . kowa yayi shiru aga yanda dramar zai kwashe "I said knee down " yafada yina takowa da saurin gaske bai tafiya gomaba ya cinma inda Nike ,saboda yanda ya ringa tale qafa kamar muna filin daga .
"Who dare u zan baki umurni ki tsay...? " had'iye sauran kalmominsa yayi ganina a gabansa.


Hannunsa rawa ya kamayi kamar mazari kafin ya nunoni da yatsa "you again?" Zuru nayi masa da ido kamar ban ta6a ganinsa ba don bazan yarda ya badaniba gaban mahassadana ,dukda kirjina yina dukan Tara takwas

"See banda lokacin bugunki don inajin inafara dukanki 6a66allaki zanyi,saboda na lura ke stubborn Ce a school d'innan,amma zansa mate dinki prefect su horamun ke,before then kneel down!" Yafada da tsawansa yina tada jijiyoyin wuya, sunkuyarda idona qasa nayi tsabar tsoro kuwa kamar zan tsullo fitsari a wando,amma haka na dogare ko motsi ban yiba
"Tankwala halan ba turanci? Gwuiwoyi qasa nace" sai sannan na waigo ina kallonsa ,kallon up and down
"Hey plz lower your voice,nasan me nikeyi ,ka ta6a ganin inda wani garabitin mutumi ya Tara zugegiyar budurwa me aji kamata,bansan shiba haka kurum ,wai in zube qasa ,to malam a wani dalili?" Na fada Ina karkata kai ina masa kallon raini.


Jinjina kai kurum yayi ,ya juya ya sallami yaran cikin 6acin rai,sannan yasa a Tara masa duk prefect din ya basu dokokinsa da aikinsu,

Wacece labourn ko bata zo bane kunsan aiki kafada da kafada zamu ringayi da ita ,yanzu zan Baku qaramun misali akan wancan tsageran.

"Sir ai itace labour din" shiru yayi cikin jimami,kafin can yayi dariyar mugun ta,ya sallamesu ni kuma ya tunkareni da zugegiyar dorina,ina ganinsa na fara ja da baya har kwanan toilet din makarantan me shegen d'oyi,da Sauri ya to she hanci "oya wannan shine horonki ki wankeshi tas,yanzu za'a kawo maki detergent" marairaice murya nayi don na lura yinada power a school din,karya zuga mun bulalar hannunsa ya shasheni a bainan nasi


"Sir nifa prefect ce,kuma labour so duty nane ,insa ayi plz karka zubda mun da mutumci na rantse bazan qara ba" na fada Ina share hawayen kinibibi ,don na lura malamai mazan nan basu son suga muna kuka,akasin hakan sai cewa yayi "ke to ni ina ruwana sai kin yishi,karewar kuka ki mutu,nifa da kike gani cikin mata na tashi,nasan kuka da tones dinsa ba kalar style din da ban saniba,so kukan mace yazamar mun kamar waqa" rausayar dakai nayi na aje jakata can kan dutse na dauki tsintsiyar na aje gefe na tafi burtsatse na fara debo ruwan,wata yarinya ya aikota da omo,aiko yaga bala'i wata arniyar naushi na sakar mata a hanci ,saiga jini sharrrrr! Dagudu ya qaraso "ke are you mad? " ya zugamun dorinan a gadon baya ,wata raxananniyar qara na saki na sulale na fad'i ina kuka "Dariya fa takemin wallahi Allah ya...." Cak sahunsa ya qage a sama ya kasa sauke ta a qasa ,da Sauri ya juyo ,yina me qanqance ido
"Me kika ce?" Shiru nayi dondai nasan na zagesa saidai ban qarasaba


Wani irin duka ya rufeni dashi ,duka biyu a na uku ,na tashi da qarfin Allah na saki wata qara na shaqo wuyarsa ina ihu ,Wanda saida ya girgiza duk makarantan
A take aljanu suka bigeni,na janye hannuna suuuiu ina keta rigarsa saida na diresa kafin in sulale in zube qasa ina burgima.

Tuni jikinsa ya fara rawa, "Mubarak baka kyauta ba,yarinyar nan tanada iska ne kaje matsayin ka na soja kaimata dukan da yafi qarfinta" cewar abokinsa jabir


A fusace ya juyo "Wannan wata irin jarabace,haka koyarwan yike? Ji yanda ta 6ata mun Riga ,aljano ba aljaniba,qarya take bataji duka bane" bai rife bakiba yaji makarantan ya kacame da kuka kala da iri,Aljannu na kada yara a ajujuwa.


Wata malama suwaiba tazo dagudu "kutayani mu kamata a kaita office nata kangararrune" ai tanajin za'a kamata ta mike ta yanki hanya kamar tashin iska." Don Allah Ku bita karta fada titi mota ya banketa


Ina! Tuni tai masu nisa hakan da Mubarak ya gani yasa shi kece sauran rigan nasa yai saura daga shi sai singlet ,haka ya falla da gudu ya take mata baya gudu takeci kamar barewa da qyar ya riqota ta baya,hannunsa suka soku akan na shanunta,d'auke wuta yayi na wucin gadi wani shauqi na kamasa.

Saida yaji muryan jabir na cewa yauwa ya riketa sannan ya canjawa hannunsa mazauni yina furta astagfirullah


Shi ya dauketa saida ya dangana da ita office d'in su ya maida ya kulle tareda kunna mata qira'a ta waya......









Sorry for my in convenience ,na shiga rububine yau d'in
[7/27, 5:42 PM] Bamalli✌️: *✨NAMIJIN KISHI✨*






Pg 29/30
Suka tafi taya malaman Islamic rikon sauran daliban da ake yiwa ruquya ,shi kuma ya zauna tareda rafka tagumi abun duniya duk ya damesa. ,gani yike duk silarshi wannan abun ya faru da ya sani ya qyaleta ,tai ta makaranta,hmmm bakomai tunda abun hakane zan zuba mata ido ba ruwana da ita,amma in ba hakaba yarinyar nan za taja girma na ne ya zube a banza ,yanzu dai jibeni dagani sai singileti ,akan mene wasu masharrantan ma cewa zasuyi ta yimun duka ta keta mun Riga... Aiko yina kaiwa nan da tunanin sa ,ya zabura ya bude office din don ya dauki key din motarsa ya fita makarantan salin alin kafin kowa ya gama ganinsa.

Yina budewa na mike ina ihu me kama da dariya ,ina lankwashe jikina kamar me shan innah ina waro duk dika dikan idona waje.
Da fari yaso ya daure,amma ganin ina tunkarosa ,yasa shi kwalla kiran "Wayyo!" Ya runtuma waje da gudu.

Dama yanda naga yina zazzare ido Alamar tsoro Qiris ya rage in kwashe da dariya,din haka yina fita na duqe na rik'e ciki na ringa dariya uwa motsatsiya tun ina tsaye saida na kwanta na ringa burgima ,inason dariyar ma ya tsaya amma yaki


A hakan suka iso da su malam zakari ,malamin Islamic d'inmu
"Malam ka ganta ko? Don Allah tai maka ban key din motata inje gida wallahi ban iya dambe da aljanuba ,an traina mune don yaki badon mutanen 6oyeba,kuma abun haushi a jikin mace"
Anako basa ya qara ma wandonsa iska yinayi yina Jan wandonsa sama.

**
Bai dawo makarantan ba sai bayan kwana biyu,nikam nama ware na manta abunda ya faru da sabon discipline master,hakan kuma ba qaramin girma ya qaramun ba ,dalibai yanzu naxama kamar tauraruwa Nike a cikinsu ,don ko laifi sukayi indai ina cikinsu to babu hukunci

Yau alhamis ina zaune a parmanent kujera na na layi na biyu,sai ga exams officer ya aiko wai duk Wanda ya biya exams fee to ya kawo recept dinsa

Tsam na mike na sakko jakata kalar pink mai kyan gaske na baya,na saka wayata qirar itel er sabuwa da ita da Abbas ya kawo mun A cikin aljihun tebur dina na fita zuwa kai risit ,minti sha biyar tsakanin na dawo tundaga bakin varendar najiyo karar wayata na waqar rihanna na diamond, da Sauri na shigo ajin ,daidai yakai wajen tebur dina ya zaqulota yina jujjuya wayar,yina kallon emojin hrt na yawo akan screen din a matsayin sunan me kira ,a ziciyarsa ya raya "oho this is her crush" ta6e baki yayi ransa na suya wato ,wainnan En yungu yungun yaran sunsan soyayya ,lallai ne ma!
Kallonsa nayi ban tankaba na shiga na zauna ,shi kuma ya dauki maker ya fara yimana darasin mathematics, hmmm anzo inda bani ganewa ,kawai sai na kifa kaina na kama barci,


A cikin aljihun tebur dina na fita zuwa kai risit ,minti sha biyar tsakanin na dawo tundaga bakin varendar najiyo karar wayata na waqar rihanna na diamond, da Sauri na shigo ajin ,daidai yakai wajen tebur dina ya zaqulota yina jujjuya wayar,yina kallon emojin hrt na yawo akan screen din a matsayin sunan me kira ,a ziciyarsa ya raya "oho this is her crush" ta6e baki yayi ransa na suya wato ,wainnan En yungu yungun yaran sunsan soyayya ,lallai ne ma!
Kallonsa nayi ban tankaba na shiga na zauna ,shi kuma ya dauki maker ya fara yimana darasin mathematics, hmmm anzo inda bani ganewa ,kawai sai na kifa kaina na kama barci.

Wani haushine ya kamasa ya ko dauko bulala ya zuga mun a gadon baya,a take na gantsare ina ihu.

Hmm dama kowa yasan halina indai rashin son bulala ne

"Ina littafin ki?"
"To sir ba sai ka gane ba zaka rubuta ? Ni wallahi ban iya maths ba"

"Eh amma kin iya soyayya ,yanzun nan naga kinsa emojin heart a screen dinki,ta ina zaki iya maths kin hadu da masu kwarkware maki lissafin,in ba hakaba meye wuyar probability and statistics?"

"Hmmm" kawai nace.

"So bari kiji idan na bada assignment yau dolene kiyishi,kuma kuji dukkanku ,bana son copy copy din ni ba sakarai bane ba,duk Wanda ya yimun copy copy ko kaci 10/10 saina Zane mutun,amma in kayi da kanka ko 0/10 ne bazan dake kaba amma you must to prove it"

"Yes sir!" Suka amsa dukkansu .
Zaro mun ido yayi "kefa?"
Saida na cuno baki "yes soja"

Duk aka fashe da dariya ,dan murmushi yayi ya fuske ba tareda ya bari ta ganiba.

Ana gama period dinsa ya kwashi takardunsa da wayoyinsa da nata zai fita.

Da Sauri nima na fito ya saka sahu zai fita nima na dafe masa baya.

"Ke lafiya?"
Nuna masa hannunsa nayi alamar wayata Nike bi.

"Bar wajen nan nayi seizing dinta"
Had'e hannuwana nayi waje d'aya ina juya kai alamar bada hakuri.


"Kar ki biyoni"
"Sorry sir!"
"Ke Mr.sajoh zan kai mawa ,ni ba ruwana"
"Kai alhamdulillah ,kawai ma kai masa" zaro ido yayi alamar barazana
"Ina nufin vice principal"


"Eh mana ai na sani sajon shi da kansa zai kawo" mamakine ya kamasa ,hmm ita kowa ta rainashi.


"Shikenan to bazan bayarba and in kika biyoni saina ragargaza kafanki" komawa nayi na zauna ,idona kamar in tsillo hawaye ,ina tunanin fitinan Abbas ,yanzun nan sai ya kira babanmu yace ya dinga kira ban dauka ba ,bayan shi sai ya shafe wata bai kiraniba ,ko yashafe wata uku bai zo gidanmu ba wai kuma an sa mana rana a hakan.


Sosai na shiga damuwa, naki kula kowa,ko lokacin break ni d'aya na zauna .
Sosai yike lura da damuwata , a hakan sai ya alaqantashi da kwace wayata da yayi ,sosai yaji damuwata ya damesa .

Baisan sanda yazo gabana ba,nidai dago kai nayi na ganshi a kaina.

Firgigit nayi kafin ince "malam wani abu ne?"

Kuma sai duk ya daburce "uhm ahmm ,dama so Nike ki turamun waqar nan da naji a ringtone din wayarki "

"Oh😏 to ai wayar na hannunka" zaro ta yayi ya miqamun ,da lafiyayyiyar nasa gasu turomun

"Hmm kawai bude Bluetooth" na fada don bansan yanda ake operating din wayan ba kar in kwafsa kaina.


"Oh wayarki ba xendar ko?"
"Sir Kanson waqar nan?"
"Eh mana"
"To bude Bluetooth don bansan wani xendar ba"


Dariya ta basa Ashe son gayunne da qyale qyale ba wayewa ,shi duk daukansa irin fitsararrun yaran nan ne,a take yaji ta burgesa.

"OK cire mun security wayarki in tura "
"Ansa ,kasa zero biyar zai bude"


Hakan yayi masa dad'i kawai sai ya juya ya tafi,saida ya natsu a office kafin ya soma bincike wayarta musamman wannan,na emojin heart d'in.... Messages ratata na soyayya daga wajen ta shiko saidai yasa thank you


Tirqashi San maso wani

Ana saura minti goma a tashi gida ya zo giftawa ta windon ajinsu alamar ya tashi kenan yina karkada key.


Binsa tayi da kallo kamar za tayi kuka.
Yina giftawa ya aiko mata da wayan ya wuce gida.


Ganiya ta dauki sowa "Hassana zarran ki yina burgeni kunga dan wahalan ya dawo mata dashi"


Cikeda kuri na furta "dama na fada maku shi da kansa zai kawo"





Happy jumu'ah✍️
[7/27, 5:43 PM] Bamalli✌️: *NAMIJIN KISHI*





*OUM APHNAN✍️*

Pg 31/32
_Happy Arafat day,Allah ka amsa mana ibadunmu dukka,da yafe mana kurakuranmu,ka bamu dacewa duniya da lakhira...ameen🤲_

Due to sallah celebration💃

_I will lyk to inform you that,daga yau na d'auki hutun posting sai bayan sati d'aya,Ayi shagulgulan sallah lafiya,Akula da yarorinmu banda barinsu fita waje plz,Nima kowa ta Adana min soyena😋_


Ban wani

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login