Showing 18001 words to 20868 words out of 20868 words

Chapter 7 - NAMIJIN KISHI

Start ads

19 Aug 2025

152

Middle Ads

damu kaina ba wajen yin assignment din da ya bayar,At least dai nasan am guru a duk scientific subjects dinda ake mana kuma malaman mu na Alfahari dani,akan me zan takurama kaina ,sai na koya wasan 'ya'yan Aljannu?

The next day morning, yina shigowa inda Nike ya soma kalla,wayam na kowa,sai mutane kowa sun zazzauna .
Yi yayi kamar bai gane mai seat din ba

"Hey class, meyasa naga kunje baya kun zauna,while ga vacant seat a gaba,and kunsan I need all your attention anan?".

Gunaguni suka farayi,an rasa samun Wanda zaice ai waje nane.

" Kai lafiya? You waste mah time...Ku cike mun wajen nan "

"Sir akwai me waje" suka fad'a gabadaya


Had'e giran sama da qasa yayi ",mai waje? Can't understand, are you from kindagatin class oh hooo? Da sai kun rabawa kanku seat?"

"Aah dama itane dai ta yi gargadin nan ne wajen zamanta" cewar class monitor d'inmu Kamal ,dama muna yawan samun er tsami dashi,yau ya samu dama


Tsawa ya dakawa wata shigegiyar arniya da take qarshen seat din ajin
"Park your things and occupy here" ya nuna mata wajena


Zaro ido tayi waje, mercy batason masifa Allah yau ya hadata dani.


Ban zo ba, saida akayi Rabin period, kusan 8:30 ina wani bouncing na saka qatuwar glass a fuska a dole yau no mercy nazo da wuri ba kamar daba da Nike zuwa after 9.

Ina hango sa a ajin gabana yace darararas!

Sai kuma na bone,na sha kunun kanwa,ko kallon inda yike banyi ba,na wuce seat d'ina

Mamakin mercy nayi,ta bararraje a seat d'ina.
Qyam na tsaya Ina kallonta ,jikinta a take ya fara rawa ta mik'e, zata bar wajen.

Da Sauri na janyo Jakarta nayi fatali dashi a qasa nasa qafa nayi ball dashi

"Hey idiot zoki kwashi wannan najasar!"

"You mad,leave my class"
Kallon ido cikin ido nayi masa ,kafin in girgiza kai na fara gyarawa jakata wajen zama ,bayan nasa tissue na goge inda mercy ta tashi na maye da gurbin nawa.


"Leave my class"
Cikin rashin kula na mere baki ,na juya masa qeya,can qasan maqogoro na zaqaqa murya "Sorry Maths-soja"


Mamakine ya kamasa yarinyar nan batada tsoro,nidin ne take had'a profession dina da darasin da Nike koya masu?

Matsowa gabana yayi da nufin rashin mutumci,a take ya shaqi turarena "Vanilla sky" da hadaddiyar tafiyayyen humrah na mallaka da tada sha'awa,danaje dakin amaryar makotanmu ta tsiyayanmin,saboda naji qamshinsa yayi mun dad'i.


Lumshe ido yayi da Sauri ya bude,ya watsa mun jirkitattun idonsa akaina

Cikin murya kamar na En maye,yasoma magana

"You distracted my class dear,will you plz leave"

Tsorone ya bani yanda gabadaya muryarsa ta sauya,da Sauri na saki baki ina huro hanci

"A'ah qalau kuwa malam?"

Suma dai En ajin tambayar da suke ma Kansu kenan.

Dan dakewa yayi kar ya bada kansa

"Kodai ki fita ,ko kuma ni in fita"
Fari na masa da ido
"Gaskiya sir,wallahi na gaji,kawai kayi haquri,inkuma fitan kakeson yi,karka damu, bame zarginka,simply go"

Aikuwa fushi yayi yaje ya tarkata takardunsa ,har ya kai bakin qofa En ajin suka had'e bakin "sorry sir"

Murmushi yayi kamar ba komai "No na fita ne ,kamar yanda ta buqaci hakan,Ku hadomun takardunku inyi marking zan dawo maku dashi before closing hour"

Yina kaiwa nan ya yi ficewarsa..
Aikuwa En ajin suka tsigale mun da tsiyar na Koran masu maths teacher din da suke ganewa

Kobi ta Kansu banyiba na makala ear piece akunnena ina mimicking waqar da yike tashe ,a wancan lokacin.
Chop my money ...oh I no care....fifty dolors in my...

"Kun gani ko? Duk Wanda ya daka ta Hassana saita mai she shi daqiqi,su ganiya na biye mata ai shegantaka,ana zuwa tambaya a aji ita zata soma bada amsa ka rasa yaushema take samun daman haddan karatun,sannan tazo tayi haddan waqan"

Banza nayi masu na cigaba da kada kafata, na fiddo Madarar ziza da nice biscuit na fara ci.


Within short period sai gashi ya dawo d'auke da shimfidaden bulala,ransa a mugun 6ace,tunda ya duba baiga nataba ,yaji ransa yayi baqi


Nunani yayi da yatsa "ke ina naki?"
Saida na zuqa zizan na had'iye sannan na d'aga ido na kallesa


"Uhmm kace me?"
Zaro mata duk idonsa yayi
"Nace ina naki?"
Ya fada hannunsa dake riqe da bulalan na rawa


Cikin salon rainin wayo nace.
"Oh am sorry, karka ce zaka zugamun ,wannan abar don naga hannuna na qaiqayi,kawai kayi haquri gobe zan kawo mak..."

Ban rufe bakiba naji shigar bulala a bayata, tsandara ihu nayi na dafe benci na mik'e, na fara tsallake bencinan mutane ina gudu,yina bina yina caulamun

Sukuwa tunkafin inzo gaban bencin mutane ,suke watsewa,da nazo saidai in durka in wuce,har saida nakai qarshe,kafin in fara ihu ina bashi haquri ,bai saurareniba

Saida yayi min tara tara da jiki,ya fyaffekamun hijabi,damammen rigana ya bayyana da nashanuna sun firfito ta saman rigar.

Shi ko ganima beyi tsabar 6acin rai,nikuwa daina jin zafin bulalan nayi ,da Sauri na had'a hannuwana na kanga kirjina ,wani zuy naji a bayana ,da karfi na gantsare ,na yi baya da hannuna din in Sosa bayana aikuwa agogon hannuna ya bugu da garu ,glass din ya fashe ya caku mun a tsintsiyar hannu,A take jini ya 6alle kara na saki ,na durko kasa na fincike bararrakakken hijabin fekashi,na yanka na danne wajen da yike bulbula da jini ,ina ihu,jikina yayi 6aro 6aro da tabbai har jini na tsatsafo wa a kai .

Sai sannan nadama ya shige sa ,da Sauri ya rik'e hannuna yina son tsaida jinin,lokacin tuni En ajin kowa ya watse sun nufi Admin block ,don a shedawa malamai


"Sannu kinji ,sannu" yafada yina kautar da idonsa daga kan nonuwana da suketa fizgarsa kamar mayen qarfe
Yina tunano ranar da ya tunbulesu,sanda ya zo kamoni da Aljanuna suka tashi, ji yakeyi tamkar yanzu nan ne yike matsasu,yanda suke a gabansa d'innan

A take yaji wani mahaukacin feelings dinsa ya tashi, idonsa ya fara sauya kala,cikin rarrashi yike bani hakuri da kalmomin da baisan sanda suke fitowa a bakin saba


"Sorry dear,kiyi hakuri ba na dakeki bane don bana sonki ba,aah na dakeki ne,saboda nafi sonki fiyeda duk wata daliban da ke cikin makarantan nan,inajin haushin kasa maida hankali a darasinane da bakiyi shiyasa na ke dukanki,amma innadake ki zogin a zuciyata yike ,sauka.
Plz my Sobreen ki rage rashin ji ko kya sama mun peace a rayuwa ta,kisani banason damuwa da yawa,da badun kece ke gwara niba ,da tuni na bar zuwa makarantan nan,amma yanzu kiyi hakuryy plzzzzzz"


Wani sanyine Nakejin yina sauka a qirjina "woni ,Hassana, yanzu nice hadadden gayen ke yiwa 6arin sanyayan kalamai haka?"







Oum Aphnan
09065990265
[7/27, 5:43 PM] Bamalli✌️: *✨NAMIJIN KISHI✨*






_Oum Aphnan✍️_


_33/34_


Girgixa masa kai nayi"Babu komai ya wuce ,amma plz kadai ne dukana,na tsani bulala wallh"

"Inshallh na daina,muga hannun?"
Noke kafad'a nayi
"Ni uhm uhm kasa za'a rainani a school kawai ka tafi"
Matso da bakinsa yayi daf da kunnena "kin yafemun?"


Walai nayi masa da fararen idanuwana kafin in daga masa kai ,alamar eh,a hankali ya dafe gwuiwoyinsa yina mun godiya,ana ganin ya fito sai kuma aka yo kaina caa


Kallonsu banyiba nai ficewata ajin kwata kwata,naje can bayan lambun ina jin wani shauqi a raina ,bansan so ba ,Ashe haka yike tafi Zuma gard'i? Sai yau da wannan matashin sojan ya furtamun Kalmar so,a hankali na kama ganyen bishiyar wata goba ina reto a hankali. Cikin tsananin zaqin so da ya rufemun ido,ai dolene ma in iya maths ko don in farantama masoyina rai?!

Ke Hassana yanzu in ba nufinsa so! Soyayya na aure bane ba fa? Kuma ma ina kika kai tsanar da kikayiwa duk wani mai sanya kaki,yau kece da fad'awa soyayyar wani ?
Kuma wannan bahagon soyayyace da kinsan bazata kaiku ga aureba ,tunda kinsan da ranar wancan garan a wuyanki?

Watsi nayi da maganganun 6arin zuciyata nayi,kurum na dawo ajin da sauri jin muryarsa yina cigaba da koyarwansa
Kyam nayiwa allon yina rubutawa ina binsa a hankali da ido,tar Nike ganewa Ashe ma baida wuya tsanan darasin ne nayi?

Period dinsa na qarewa na kwashi tarkacena da nufin tafiya gida, bayan na copy assignment din da ya bada a statistics under pie chart.din nasan ko na zauna ba wani karatu da zan iya ganewa,gwara dai in tafi gida innatsu inyi tunanin masoyina


Yina hango fitowa ta shima ya zari key din matarsa ya biyoni a baya,horn naji a baya na kafin ya leko
"Hey baeby"
A raina na maimaita "Baby? this is wow"


Waigowa nayi a hankali "Good bye sir" tafiya da motar ya cigaba dayi ziyyy daidai tafiya ta
"Ki zo in rage maki hanya"
"Ni???
Banshiga motar namiji " na Fada ina dafe da kirji

Dariya yayi harda Dukan sitiyari some time she's so funny
"To ai ni ba namiji bane yayankine"
"Hmm dukda hakan"
"Don Allah dai👏"ya tambayeni ta sigar roko ,dole na dakata,saidai na kasa bude motar,a hankali ya mika hannu ya budemin na shigo,ya fara tafiya yina satar kallona,shi yama rasa meyasa yikejin wani mugun feelings a kan ta, son ta ya gama gauraya da jininsa


Karadina ya dawo dashi hankalinsa
" Haba kaiko,dama kasan baka iya tukiba ka daukeni? Salon kaje ka turani rami ka shasheni da iyayena"


Na Fada ina ballare ballare
Murmushi yayi ya girgiza kai
"Kayi shiru bazaka iya cemun sorry bane"
"Hhh I like your frankness, sorry dear"
Ca6e Baki nayi "An gauraya da arna an iya yaudara,wai dear kamar wata budurwansa"

Dariya ya saki har da kwalla
"oh sai budurwa ake kira da dear ko? Hakane fa ,nayi kuskure,to me zance"
Ca6e Baki nayi "ohom maka..."

"Sorry bara in amsa kiran mamanah"
"Hello hajajjunah..." Jim ya d'anyi "Tab hajajju nida Nike tare da surukuwarki ina naga ta shiga banki....to shikenan tom zataji"


"Sorry zan danje GT tunda hanyane,kawai in kaje pz ka saukeni zan hau adaidaita


Banza yayimun muka d'auke hanyar GRA ,ya paka muka fito dole na biyosa zuwa ciki,direct wani daki muka shiga da saida na firgita,kudi na gani buhu buhu,anata kirgawa kamar jujunsu,yina shigowa suka gaggaisa ya Ciro cheque yina rubutu,kafin yayi signs ya mika masu


Sosai sign dinsa ya burgeni da sauri na sakko jakana na dakko memo da pen na fara kwaikwaya,banyi sau gomaba naga na iya na dakko nazo gabansa na kara da NASA

" yeah na iya "
Kame Baki yayi,shikenan Hassana zata iya kwashemun kudi a asusu ,ya kika iya wannan signature mai wuya?

"Karka damu daga yau shine parmanent sign dina har Abadan saidai kai ka canja wani"


**
Daga banki gida ya kaini saidai a farkon layi nasa ya ajeni saboda tsaro ,na gangara da qafata


Ranan wuni nayi sir a daki ,nine juya nan kalli silin yayi Kane Kane a raina,haka na dauki takarda ina kissimasa a raina ban auneba saidai naga na fidda Zanensa tas a takardan


Sai dare assignments dinsa ya fado mun arai,aikuwa na quqe yi nakeyi,in banyi daidai ba in goge sai kusan dabda asuba nayi barci


Washegari a aji ,monitor yace a hada books din maths wajen karfe Tara shigowata kenan na tsinkayesa yina cewa "Wa ya yi plz,in kwafa nasa wallh na kasa yi jiya"


"Nayi" bai damuba yace mu gani ,mika masa littafin nayi.


"Wa yayi maki?"
"Da kaina " kurum saiya aje cikin tarin littafan "Allah ya kyauta in kwafi haukan da bansan yada aka kwa6a ba"


Sai after break ,saiga shi da kansa ya shigo da zugegen bulalansa a hannu,sosai yau yayi mun kyau ,naji kewarsa jiya kamar nayi tsuntsuwa na bisa gidansu
"Duk Wanda na kira sunanshi ya fito"
Ji nayi cikina ya bada sautin qurrrr!
"Yau ma jibgar ne " mutane biyar aka kira ya daga littafina "Wannan na waye? Mara suna"
Maimakon ince nawane,sai cewa nayi "Amma ai kace indai mutum da kansa yayi baka dukansa,kuma wallh da kaina nayi"


Dagamun gura yayi "Nakine" a marairaice nace "eh"
Nunamin cikin En uwana na gaban allo yayi
Atake na mike na saka jakata a baya na gyara igiyar takalmina naje daga bakin qofa na tsaya da nufin yina zuwa dukana in fatse


Sarai ya gane manufata kurum sai yayi murmushi, kafin ya tamke fuska yina jero masifa da hadadden turancinsa...


Mu dakikaine ,waye meye
Daganan ya soma yabon littafina wai nikadai na cinye duka ,sauran Wanda ya kira kuma sun ci ba laifi,amma duk dinjin ajin sun fadi simple wannan calculation din,ciki harda class monitor don haka su fito punishment nikuma ya kira ni "amsa littafinki a kara dagewa"


Ina zuwa zan kar6a ya riqe hannuna a hankali ya rada mun "thank you my,for making me happy" sannan ya fakaici idon en ajin ya mikamun


Tar suka ga komai
"Hmmm Hassana er duniyace,ta dilmiya wannan sabon malamin sawun wahalallu masu dakon soyayyarta...ji yanda bata gane maths yawani zuga mata maki waima duk ta fimu"




n dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
Whatssap Phone : 08140419490



Welcome back ,lovely🥰
You manage inada morning duty a Asibiti

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

End Ads
5
6
7

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login