Showing 39001 words to 42000 words out of 89323 words
zaki iya zuwa toilet ɗin?"
Kai ta daga masa tana mai yunkurawa ,tashi tayi tsaye tana ɗan yamutse fuska. Sai taji kamar lema ajikinta,juyawa tayi tare da kallon inda ta tashi,zato idanu tayi lokacin data jini agurin,da sauri ta kai hannunta ta shafo bayanta ,tana mai kallon hannun,aikuwa jini ne kuma daga jikinta ya fito,ƙara zato idanu tayi cikin tsoro tana mai faɗin" na shiga ukuna Hamma jini ,jine yana zuba ajikina,wayyo Allah Hamma jini"fattu ta faɗa tana mai nuna masa hannunta ,jikinta na rawa sosai kamar ana kada mata gangi,
Kallonta Adeeb yayi da sauri ,yana mai kallon hannun nata ,lumshe idanu tayi yana mai jin wani iri ajikinsa,tausayi fattu ke bashi,ita bata san komai ba ,yanzu meye abin damuwa akan wannan ga yadda jikinta ke rawa kamar ana yankata.?
Ahankali ya mike tsaye tare da dafa kafadun fattun yace " ki nutsu mana ,wannan ba wani abun damuwa bane kinji dama hakan na faruwa ga ko wace mace data kai shekaru irin naki" yayi shiru yana ɗan sauke nunfashi ahankali.
Fattu kuwa kuka take tana cikin tashin hankali,sam Bama tajin me Adeeb ke faɗi,sai cewa take " Hamma jini ajikina, dan Allah kace ya daina zuba ,na shiga uku jinina zai kare wayyo baffana" abinda take fadi kenan jikinta na rawa .
Gaba daya Adeeb yana rasa me zaicewa fattu,dan haka kallonta kawai yake cikin damuwa,suna cikin haka saiga nanny ta shigo, ajiyar zuciya Adeeb yayi tare da kallon nanny amarairaice.
" Aa meke faruwa ne haka magajin faɗa?(da yake haka take kiransa) taci gaba ,naga fateema na kuka ,kaikuma ka tasata gaba da kallo kaima kamar salati kukan?nanny ta fada tana mai karasowa cikin dakin.
Ahankali Adeeb yace "nanny kiyi mata bayani kuka take, wai bata so" ya faɗa kamar zaiyi kuka.
"Yau naga ikon Allah fateema meye baki so?ko maganin ne baki don sha?kiyi haƙuri ai lafiya ake nema miki kinji ?kuma da kinsha jinin zai....sai kuma tayi shiru tare da bin gadon da fattu ta tashi da kallo,to kace jinin ne yazo ,wato shi tagani take cewa bata so,Allah Sarki ai zaki saba dayake wannan ɗin na farko ne ,zo muje In gyara miki jiki yi shiru" nanny ta faɗa tana mai kamo hannun fattun suka nufi toilet.
Kallonsu Adeeb yayi tare da sauke ajiyar zuciya ,sannan ya fice daga ɗakin,bayan ya janye zanin gadon daga kan gadon,ya ajiye gefe guda,tare da shimfida wani.
Kai tsaye gurin mai martaba ya nufa,yana shiga ya tadda mai martaba tare da amma, zama yayi kusa da mahaifin nashi,bayan ya jefa wa amma wani kallon na tsana .
Kawar da kai amma tayi tare da sakin murmushin gefen baki tace yaro yarone ,cikin zuciyarta.
" Habeebee Barka da dawo ,yanzu nake ƙoƙarin sake kiranka,ai najika shiru,kasan yanzu bana son koda da minti ɗaya ka ƙara nisa dani"abie ya faɗa yana mai shafa kan Adeeb.
Murmushi Adeeb yayi tare da sumbatar hannun mahaifinsa kafin yace " abie wancan karon ma ,kaddarace ta sameni,har Allah ya ba maƙiya nasara akaina,saidai ahalin yanzu kar nake kallon,kowa sannan ba abinda mutum ya isa yayimin na cutarwa in Sha Allah" Adeeb ya faɗa yana mai kallon ammi cike da tsana .
Itama ammi kallon Adeeb take ,tana mai suna maganganunsa ,kafin ta sauke ajiyar zuciya tayi sallama da mai martaba tare da ficewa daga ɗakin.
Waya ta dauko tana mai kiran wata number tace " mu hadu yanzu-yanzun nan" sannan ta kashe wayar.
Adeeb yana fitowa daga ɗakin abie ya nufi bangaren da amminsa ke hutawa,
Wayace akunnenta kuma da alama wayar da take mai muhimmanci ce ,saidai tana hango Adeeb ya tunkarota tayi saurin katse wayar tana mai cewa " zan kira -zan kira" bata jira amsar dayan vangaren ba ta kashe wayar.
Zama yayi kusa da ita tare da kamo hannunta ya sumbata, kanshi ta shafa taba faɗin Allah yayi maka albarka.
Ya jima suna dan hira ,kuma duk akan kunyar fattun ne ,kafin ya mike yace zaije ya huta.
Ƙura mata ido naga ammi tayi ta baya ,kuma fuskarta amugun hade ,kafin kuma tayi wani murmushi tana mai jinjina kanta....
Masu karatu manage ,
Yau naje gidan suna ne.
Saida na dawo nayi wanna typing ɗin.
Much luv.
Mrs babi ce💘💘
Share and comment fisabilillah.
[8/23, 9:06 PM] +234 813 465 3007: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄
MACIJI NE🪱🪱🪱
Na mammy kabeer
(Anty mammy)
Elegant online writers📚📚
Free book
Page 41/42
_______________Adeeb yana barin gurin saiga rashy ya ƙaraso,zama yayi kusa da mahaifiyar tasa tare da sumbatar hannunta,
Kansa ta shafa tana faɗin ",magajin faɗa prince Rashad Muhammad ashraf"ta faɗa cike da jin dadin sunan.
Turo baki Rashad yayi tare da kallon ammi yace " ammi ta yaya zan zamo magajin fadar?bayan kinƙi yin wani abu akan wannan al'amari,ki dubafa,Adeeb ya dawo gida,kuma cikin ƙoshin lafiya yake,kina tunanin abie zai bar Adeeb ne,sannan Ni ya ɗorani akan karagar?
Shiru ammi tayi tana kallon Rashad har ya kai ƙarshe azancensa,kafin tayi wani murmushi kana tace " Rashad kenan,kasan dai Adeeb yana jin maganata,sannan baya tsallake umarnina, yanzu akwai Abinda nake tunani akan yarinyar can ,daya zo da ita. Ina son tabbatar da wani abu ne game yarinyar ,wannan sarƙa ta wuyanta tabbas nasan iyalan dake da irin sarƙa,kuma sun rasa yarinyar su tsawon shekaru,
Amma idan har na tabbatar da zargina akanta,to zanyi iyakar ƙoƙarina na ganin bata haɗu da ahalin nata ba,dan haduwarsu da ahalin babban koma bayane agareni. Masanin ido kawai ,zakaga abinda zanyi akan wannan al'amarin.
Murmushi Rashad yayi tare da jin wani sanyi cikin ransa,dan yasan tabbas mahaifiyar tasu zatayi ƙoƙarin akan wannan al'amarin.
"Amma ammi Zulaihat fa?kinsan yadda take ƙaunar Adeeb ,kada ta bamu matsala"cewar Rashad kenan yana gutsirar dabino .
"Barni da zulaihat,bana jinta ko kaɗan ,yarinyar da ba wani hankali ta cika ba,itama bazan bari ta auri Adeeb ɗin ba ,lokaci kawai nake jira in maidata can gida"ammi ta faɗa cike da murmushi akan fuskarta.
Sun jima suna tattauna ita da Rashad agurin ,kafin suka koma cikin gida.
Fattu kuwa suna shiga toilet nanny ta hada mata ruwan wanka mai zafi,tace tayi wanka maza.
Bayan tayi wankan ne ,nanny ta bata wannan pant din tasa ajikinta ,sannan suka fito,har zuwa lokacin kuka fattu keyi,har yanzu jinin bai daina zubowa ba,yanzu idan jinta ya kare ya zatayi?mutuwa fa zatayi kenan.
Nanny sai rarrashinta take akan taci farfesun nan tasaha magani amma taki,kuma har lokacin marar ta ciwo take mata.
Suna cikin haka saiga Adeeb ya shigo ɗakin,tana ganinsa jikinta ya ƙaru.tun kafin ya zauna ta fara magana.
" Hamma na shiga uku har yanzu jini na zuba yake ,tsoro nake karya kare In mutu,dan Allah Hamma ka taimaka min" fattu ta faɗa tana mai miƙa masa hannu cikin kuka sosai.
Da ɗan sauri Adeeb ya ƙaraso kusa da ita ya zauna,kallonta yake cike da tausayi,kafin ya riƙe hannunta wanda take miƙa masa yana ɗan murzawa kana yace" kina so ya daina zubowa " ya faɗa cikin sanyin muryarsa.
Da sauri fattu ta jinjina kai tana hawaye.
" To kiyi shiru,ki daina kuka, sannan ki nutsu kici abinci Kisha magani,zakiga ya daina zubowa" Adeeb ya faɗa yana mai share mata hawaye wasu na zubowa.
"Hamma da gaske idan na daina kukan zai daina zubowa Ni tsoro nakeji kar jinina ya ƙare" ta faɗa cikin muryar kuka tana mai shagwabe fuska.
Jinjina mata kai yayi yace " sosai ma kuwa,kuma jininki bazai ƙare a idan kika daina kuka"
Ahankali fattu ta sanya bayan hannunta ta share hawayen,tana mai kallon Hammana nata.
Farfesun ya karba ahannun nanny ya fara ɗiba da cokali yana bata abakin,haka take cin farfesun kamar magani,kusan lokaci shida tayi tace ta koshi.
Bai takura mata ba,ya ajiye flate ɗin ,magungunan ya bare tare da miƙa mata.yamutse fuska tayi tana mai turo baki,alamun bata so.
Kallonta Adeeb yayi kafin yace " ok baki son abun ya tsaya kenan?"
" Ina so Hamma amma Ni bana son wannan abun aradu" ta fada cike da shagwaba, kafeta yayi da idanunsa masu matuƙar haske da ɗaukar hankali,wani irin yakeji idan tana masa shagwabar nan,nan take zaiji jikinsa yayi week, kasala ta lullubeshi ,gara yayi ya bata maganin nan kar ayi abin kunya gaban nanny.
Hannunsa yaji fattu ta kama cikin nata tattausan hannu ,wani yuummmmm!! Yaji gaba ɗaya jikinsa ya ɗauka ,ahankali ya lumshe idanunsa yana mai sauke ajiyar zuciya.
" Hamma zansha to kabani"fattu ta faɗa tana mai ƙara damke hannun Adeeb cikin nata.
Ƙara damke idanunsa yayi tamau yana mai fidda wani sauti da ɗan sauri,kusan minti biyu idanunsa na runtse ,kafin ya budesu,har sun sauya kala daga fari tas zuwa ɗan jaa kadan.
Ahankali ya zare hannunsa daga cikin nata,jikinsa sam ba kwari,maganin ya mika mata ,buɗe baki tayi ya saka mata maganin sannan ya bata ruwa.da gyar ta hadiye maganin tana ƙoƙarin yin amai.
Janyota yayi zuwa jikinsa ya rungume ta tsam-tsam ,yana ɗan shafa bayanta slowly.
Lumshe idanu fattu tayi tana mai shaƙar daddaɗan kamshi jikin Adeeb,lokaci guda kuma taji ciwon marar ta na raguwa sosai.
Shima Adeeb idanu arufe yake shafa bayan fattu,yana mai jin wani yanayi atattare dashi ,dadinsa ma nanny ta bar ɗakin tuni.dan haka gyara zama yayi ,tare da jingina bayansa jikin gado.sosai yake jin dadin yanayin da suke ciki ahalin yanzu,gaba daya yanayinsa ya sauya.sosai yake jin kansa cikin hali na buƙatuwa,wanda har wani hucin iska yake fesarwa daga bakinsa.
Ahankali ya dago kan fattu tare da ƙura mata idanu,itama kallonsa take ,dan wani iri takeji ajikinta,bata san me takeji ba,amma kawai tana so hammanta yayi ta shafa mata bayanta.
Ahankali Adeeb ya kira sunanta" Hulwa"can cikin makoshinsa,kallonsa take jin ya kira sunan Hulwa kuma yana kallonta.
Bai damu da kallon da take masa ba yaci gaba da magana " me kike buƙata yanzu?ina ne yake miki ciwo" ya faɗa kamar mai yi mata rada asaitin kunnen ta.
Da sauri ta ƙanƙame dantsen hannusa tana mai lumshe idanunta,dan wani irin abu dataji yana mata yawo cikin jikinta,lokacin da sautin muryarsa tare da iskar bakinsa suka doki kunne ta.
"Hammmma" ta furta ahankali cikin jan sunan.
Kallonta yake tare da karantar yanayin da take ciki,ko shakka babu yasan tana jin makamancin abinda yake ji ajikinsa,saidai shikam baida niyyar cutar da fattu,ko kaɗan dole yake nesanta kanshi daga gareta ,dan gudun faruwar wani abu.
Ahankali ya ƙara maimaita mata tambayar ,saidai wannan karon bai kai bakinsa saitin kunnenta ba.
"Hannunsa fattu ta kamo tare da ɗorawa asaitin mararta" marar Tata kuwa tayi zafi sosai ,kallon fuskarta Adeeb yayi wacce har yanzu idanunta ke rufe,
"Nan ke miki ciwo" Adeeb ya faɗa ahankali muryarsa na dan rawa.
Jinjina kai fattu tayi ba tare da ta buɗe idanunta ba.
Ahankali ya kwantar da ita akan gadon,sannan ya ɗan daga doguwar rigar dake jikinta,nan take santala -santalan farare cinyoyinta suka bayyana,kallo Adeeb yabo cinyar Tata dashi,yana mai ambaton sunan Allah cikin ransa.
Ahankali yake ɗan shafa marar Tata tare da dan dannawa kadan kadan ,kamar yana mata tausa , shiru fattu tayi tana jin wani irin sanyi da daɗi na ratsa dukkan sassan jikinta,sosai take jin dadin abinda Hamma ka mata,dan kuwa tuni ta nemi ciwon mararta ta rasa,sai wani nishi take ahankali tana mai riƙe zanin gadon .kwantowa Adeeb yayi tare da ƙurawa lips ɗin ta idanu,buɗe ido fattu tayi tana mai kallon fuskarsa,
Kusan minti biyu suna kallon juna,kafin Adeeb yaji bazai iya ɗaurewa ba kawai ya hada bakinsu guri ɗaya ya fara kissing ɗin fattu.
Kusan mintina biyar zuwa bakwai suka ɗauka cikin wannan halin,gaba daya Adeeb ya fice daga hayyacinsa ,Banda nishinsa ba abinda kake juyowa aɗakin,yayinda fattu kuwa tayi lakwas tana amsar sakonsa, da alama dai itama tana karbar sakon yadda ya kamata.
Kamar wanda aka tsikara,Adeeb yayi saurin zare bakinsa tare da mikewa yayi hanyar fita daga dakin yana tangadi kamar ɗan giya.
Fattu ma saurin juya bayanta tayi tare da runtse idanunta,wani irin abu takeji yana yawo ajikinta ,kuma bataso hamma ya daina mata wannan abun ba sam.
Adeeb yana fitowa daga dakin fattu sukayi kiciɓis da Rashad shikuma yana shigowa babban falon,
Baki sake tashar ke kallon Adeeb ,ganin yanayin da yake ciki,kar dai ace Adeeb zagayawa yake gurin yarinyar nan fa? Dan kallo daya Zakayiwa Adeeb kasan yana cikin hali na buƙatuwa.
Kodai dama kafuwarta ce bamu sani ba ?yace taimakonsa tayi shima yake son taimakonta?(Dan ba Wanda yasan meye alaƙar dake tsakanin fattu da Adeeb ,hatta mai martaba ,sam Adeeb bai fada masa ba.
Shikuwa Adeeb ko kallon inda Rashad take baiyiba ,yayi ficewarsa daga ɗakin,Dan shikadai yasan meke damunsa.
Kai tsaye Rashad ya nufi dakin da fattu ke ciki,tana kwance har lokacin bata ko motsaba, kallonta yake cike da tsantsar sha'awar ta ,abun tayi ta ko ina kalli hips ɗin ta kamar zai fasa rigar nan,ahankali ya Rashad ya ƙarasa bakin gadon yana mai karewa fattu kallo ,wani irin kashe ido yake yana mai jin kamar ya ruƙunkumeta ajikinsa,hmmmmm Allah ya kamu gobe ,ko kaɗan bazan saurarawa babyn nan ba,Rashad ya faɗa yana mai miƙa hannu da nufin taba abinda ke taimake masa idanu ajikinta.
" Kai- kai ɗan nan menene haka?me zakayi mata ajikin nata ?zo maza ka fice" nanny ta faɗa tana nuna masa hanyar waje.
Dan sosa kai Rashad yayi yana mai hararar nanny kafin ya fice daga dakin yana faɗin "wllh tsohuwar nan ta fiye samun guri,duk wannan banzan ne ya bata dama ,amma zanyi maganinta ne.ya faɗa yana mai ficewa daga ɗakin.
Ammi kuwa waya ta dauka tare da kiran wata number,bugu biyu aka daga ,murmushi ammi tayi tana faɗin " ƙawatafatan dai kina hanya ,zakizo gurin taron namu ?"
Ta can daya bangaren bansan me akacewa ammi ba ,na dai ji tace "hmmmmm ke dai ki bari kawai saikinzo dan akwai gagarumar matsala sosai"
Shiru ta ɗanyi kaɗan kafin tace " shikenan Allah ya kawoki lafiya dole mu san abinyi" ta faɗa cike da daure fuska.
Ajiye wayar tayi tare da yin shiru ,da'alama tayi zurfi cikin tunanin mafita.
Adeeb kuwa yana shiga part dinsa ya zube akan kujera,ko takalmin bai iya cire wa ba ,kwanciya yayi rub da ciki akan kujerar ,idanunsa alumshe ya dafe mararsa da hannun damarsa ,fuskarsa ayamutse. Sai huci yake sauƙewa.
Wayarsa ce take ta faman ringing ,Amma ya kasa ɗagawa,haka tayi ta ƙara harta tsinke.
Dole ya ɗauki mataki ,dan gaskiya yana cikin matsala ,idan haka taci gaba da kasancewa to zai shiga damuwa matuka.
Ajiyar zuciya sauke arako na ba adadi,yana mai kara damke mararsa,ba abinda yake ji dagani sai fattu kwance kan ƙirjinsa,yayinda yanayinsa ke kara yin nisa.
"Washhhh " ya furta ahankali yana mai dantse lips ɗinsa na ƙasa.
Nan da nan jikinsa ya kama rawa zazzaɓi mai zafi ya rufeshi ruff..
Muje zuwa masu karatu.
Anty mammy ce
Mrs babi💘💘
Share and comment
Fisabilillah.
[8/23, 9:06 PM] +234 813 465 3007: 🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄
MACIJI NE🪱🪱🪱
Na mammy kabeer
(Anty mammy)
Elegant online writers📚📚
Free book
Page 43/44
_______________"Washhhhhh "Adeeb ya furta ahankali yana mai dantse lips ɗinsa na ƙasa, cikin azaba da radaɗin ciwo,juyi kawai yake akan kujerar,banda bari ba abinda jikinsa keyi,ko yaya ya runtse idanunsa Hulwa yake hangowa,gaba daya ya kasa cire moment ɗinsu,na dazu cikin zuciyarsa,kuma duk lokacin daya hasko moment ɗin ,ji yake tamkar anƙara masa zafin ciwon ne.
Nan da nan cikin lokaci ƙanƙani zazzaɓi mai zafin gaske ya lulluɓeshi.duƙunƙunewa yayi akan kujerar yana mai rawar ɗari da fidda wani irin nishi na azaba.
Wayarsa ce ta ɗauki ƙara akaro na biyu,amma ko inda take bai kallaba hatta tsinke.
Shikuwa tareeƙ da yaji wayar nata shiga kuma ba'a ɗagaba,sai kawai ya shigo part ɗin Adeeb ɗin ta baya.dama shike kiransa tun dazu ,yana don zasu tattauna akan wata magana.
Shigowa yayi cikin falon da sallamarsa,bayan yayi ta nokking yaji shiru.
Kallo yabo falon dashi aƙoƙarinsa na gano inda Adeeb ɗin yake ,dan yafi tunanin ma yana ɗaki.
Saidai kuma akan kujera ya hango Adeeb ɗin cikin mawuyacin hali,da sauri ya ƙarasa gareshi yana mai durƙusa akasan kurar da Adeeb ke kwance.cikin rikicewa yake faɗin" yallaɓai lafiya kuwa?meke faruwa?baka da lafiya ne?tareeƙ ya faɗa cikin ruɗu yana mai taɓa jikin Adeeb ɗin.aikuwa jikinsa yayi zafi ƙau kamar wuta.
Ahankali Adeeb ya buɗe idanunsa tare da ɗan juyowa ,dan da ya tura kansa ne jikin kurar ya bada baya.kallon tareeƙ yayi cikin mayen ciwo kafin yace " tareeƙ bani magani Please my seek" ya faɗa yana mai jihar da kansa yaci gaba da kwanciya.
Da sauri tareeƙ ya mike tare da shiga uwar ɗakan Adeeb dan dauko maganin.
Wow masu karatu wato yadda Adeeb yake na daban ,haka komai nashi yake na daban,Dan karkuso kufa haduwa adakin Adeeb,komai na cikin uwar dakan,pich ne da milk ,hatta silafas ɗin toilet pich ne jikinsa da milk.banda ƙamari ba abinda dakin keyi.
Maganin tareeƙ ya dauko,dan yasan meke damun yallaɓai ɗin nasa,lokaci zuwa lokaci yakanyi wannan irin ciwon marar.
Ruwa ya dauko cikin fridge ,sannna ya ƙaraso kusa da Adeeb ,maganin ya ɓallo tare da miƙa wa Adeeb ɗin yana mai cewa" yallaɓai ga maganin"
Saida Adeeb yayi kusan minti biyu kafin ya yi ƙura da gyar ya tashi zaune hannunsa riƙe da mararsa, wacce take mugun mirɗa masa,har wani ƙara take.
Karɓar yayi tare da kaiwa bakinsa ,sannan ya kora da ruwa yana sauke numfashi da sauri da sauri.idanunsa sunyi mugun jama'a,sun ƙanƙance.ahankali ya furta " na gode tareeƙ" ya faɗa idanunsa alumshe ya jingina da jikin kujerar.
" Yallaɓi aikinna ne kula da lafiyarka, dan bani da wani ɗan uwa daya wuceka, daga mahaifiyata saikai nake kallo inji daɗi,amma yallaɓai inaga lokaci yayi da yakamata akawo karshen wannan ciwon,abin yana matukar damuna"tareeƙ ya faɗa kamar zaiyi kuka,dan harga Allah baya ƙaunar ganin Adeeb cikin damuwa ko ƙanƙani.
Adeeb ya ɗauke tamkar ƙaninsa da suke ciki ɗaya,tun suna yara suka taso tare,dan tareeƙ ɗan gidan nanny ne,mahaifinsa ya rasu tun yana yaro,agidansu Adeeb ya rayu da mahaifiyarsa,cikin kulawa da nuna kauna .
Ajiyar zuciya mai ƙarfi Adeeb ya sauke dan marar tasa ta fara lafawa,kafin yace " karka damu tareeƙ komai zaizo karshe in sha Allah " ya faɗa yana mai kwanciya akan kujerar.
Jinjina kai tareeƙ yayi tare da kallon Adeeb cikin tausaya wa yace " yallaɓai ko zakayi wanka?
Jinjina akai kawai Adeeb yayi alamun ehh zaiyi" tareeƙ da kansa ya haɗawa Adeeb ruwan wanka kafin yazo ya sanar da shi.
Mikewa Adeeb yayi lokacin jikinsa ya haɗa zufa sosai ,kan tareeƙ ya shafa cikin murmushin ƙarfin hali kafin ya shige cikin dakin.
Binsa da kallo tareeƙ yayi cike da mugun ƙaunarsa aransa, akwai abubuwa da yawa da yake son sanar da uban gidan nasa,saidai yana tsoron ta yadda zai karɓi maganar ,dan kuwa hankali bazai taba daukar abinda yake son sanar dashi ba,amma zaiyi iyakar ƙokarinsa wajen bawa Adeeb kariya ga