Showing 1 words to 3000 words out of 18439 words

Chapter 1 - DUK GIRMAN GONA COMLT

Start ads

14 Aug 2025

181

Middle Ads


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[6:19AM, 6/7/2019] Abue Saleh Al~Quyraemey: COMPILED BY
Abubakar Saleh Quyraemey Ne Mutumin ku
Admin @Top Hausa Novels
What@PP No: 08138873799



[11:53AM, 4/17/2019] Abue Saleh Al~Quyraemey: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

*DUK GIRMAN GONA*

_{Akwai kunyar 'karshe}_


©2019


👨🏻‍💻👩🏻‍💻
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
_____________________________________
​​Wɛ ɑʀɛ ɦɛʀɛ tѳ ɛɗucɑtɛ, Mѳtiѵɑtɛ ɑɳɗ ɛɳtɛʀtɑiɳ ѳuʀ ʀɛɑɗɛʀร​.
_____________________________________


*Page 1-2*


*Author.......🖋*

*Abubakar Saleh Quyraemey*

```@Facebook Abubakar Saleh AlQuyraemey```



*DEDICATED TO*

*Zamani Writers Association Group*

*Bismillahir rahamanir rahim*

_Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki, mai kowa mai komai mai yadda yaso kan wana yaso, yayin da yaso a inda yaso ko anaso ko ba'aso._

_Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki mai bawa bawa kowa komai bashi bukatar komai a wurin kowa, kowa keda bukatar komai a gurinsa lillahi wahidil 'kaharu._

*Allah ina rokonka yanda na fara rubuta wannan novel din lafiya kasa na gamasa lafiya.*


●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●


Sanye take cikin wani tsadadden les purple colour wanda sai wajen manyan mata zaka iya ganinsa, amman wani abu da zai baka mamaki shine wannan matar tana tafiya ne ba tare da takalmi ba, can kuma sai ga yuyar yara suna mata ature da kasa suna fadin mahukaciya `yar machukule.......... Tana tafiya suna binta yuya guda, ai yara nan basu ankarba ta rarumo wani katon dutse ta jefo masu nan take suka tarwatse gaba dayan su ko yaro daya ba'a bari ba. Koda ganin tasamu wann nasara sai ta samu waje ta zauna yayin da naga ta kwance zaninta ta sakko da wani yaro wanda kwata-kwata bazai wuce *6months* ba, baruwanta da jama'a suna kallon ta ko basu kallon ta fara bashi nono a bainar nasi.

Allah sarki yaron yaci kuka harya gaji yayi shiru dan kansa idonnan nasa kuwa yayi jawur kamar gauta coz kuka, tana cikin bashi nonon ne taga wata motar ambulance ta faka daf da ita, Mutum uku ne suka fito daga cikin, mata biyu sai namiji d'aya dukkansu suna sanyene cikin shigar Doctors ma'ana suna sanye da labcoart, koda wannan mahaukaciyar ta hangosu sun doso wajenta sai ta mi'ke ta ci gaba da tafiya yaron ta yana hannun ta tarike katamaumau...

Koda wadannan Doctors din suka fahimci so take ta tsere masu sai suka kara sauri har suka cimmata, suka yimata kofar rago bata inda zata wuce, daya daga cikin Doctors din ne yace sister saratu fiddo da lemun jarkarnan, saratu ta zura hannun ta cikin aljihun dake a labcoart dinta tafiddo da lemun jarka ta mi'ka mata, Allah sarki daman wata bakar yunwa takeji nan da nan ta warce jarkar ta bude ta fara kwankwada, inda sukayi amfani da wannan damar suka karbe yaron dake hannun ta, yayin da suka doshi motar ambulance din da suka zo da ita, koda ta lura da abunda sukeson yi sai ta jefar da lemun dake hannun ta tabisu da gudu, koda ta karaso wajensu harsun riga sun shige motar tana karasawa itama ta kutsa kai cikin motar. Wannan abu yayi masu matukar dadi, saboda haka Doctor jibril yayi wa driver nasu inkiya daya ja motar batare a wani bata lokaci ba kuwa ya ja motar suka bar wajen.


Kai me gadi Hajiya lami tananan kuwa haka ta daka masa tsawa duk da cewa wannan tsohon mai gadi zaiyi sa'an babanta kokuma ya girmeshi amman dayake bata da tarbiyya batasan me akecewa mutuntakaba haka take daka masa tsawa, malam isah mai gadi yace tana ciki bata fitaba tace to mai gidan fa?
Yace shi bayann tace okh perfect, bata kara biko takansa ba ta kutsa kai cikin harabar gidan, gidane kato wanda kallo daya zakayimasa kagane annarka dukiya a ciki saboda `kawatuwarsa haka ta kunnan kai bako sallama ta fara kira.

•••••••••••••••••••••••••••• ••••••••••••••••••••••••••••

`Kawas, `Kawas haka ta cigaba da kutsawa cikin gidan batare da fargabar komaiba kai kacema matar gidan ce, yanda naga tana shiga lungu-lungu na cikin gidan. Sai naga ta bude kofar wani d'aki ta kutsa kai ciki inda ta ajiye jakar ta akan bed side din dake dakin ruwan dataji ana watsawa ne a bathroom din ya tabbatar mata da wanka takeyi "tace shegiya ashe wanka kike yi".


Ba'a jimaba sai ga Hajiya lami tafito daure da tawul a kugunta da kuma wani a bisa kanta tana share ruwan dake kanta, wai "'Kawas abunda kk fad'a mani are u serious?" Acewar hajiya binta tace wlh da gaske nake, "kai amman naji dadi wlh acewai yarinya tazo baynki amman tanemi ta kwace maki gida ai wlh kinyi dai-dai acewar Hajiya binta".


Tuntsirewa da dariya Hajiya lami tayi kai kace mahaukaciyace sabon kamun, saida tayi mai isar ta sannan tace ai wlh 'kawas naji dadin aikin bokannan dan wlh duk wajen bokayen da nake zuwa wajensu cutata kawai suke amman kinga shi wannan nashi da banne, tace wlh kinga muna dawowa ko hutawa banyi ba naje kofar dakin ta na barbada maganin da boka alam mone ya bani ba`afi minti goma ba naji tafa wata kara ta fice da gudu babu wanda yaga fitarta.


Nan suka kara fashewa da dariya su duka, Hajiya binta tace kinga yanzu tashi ki shirya ba zama ya kawoniba daman so nake ki rakani shoprite, Hajiya lami tace baki da matsala coz yau ina cikin murna ko sin kikace in rkaki bazan kiba. Ta tashi taje gaban madubi ta fara kwalliya cike da nishadi kai kace anyi mata kyautarr Aljanna sbd tsabar murna harda raira waka.... Bata wani dau lokaciba ta gama kwalliyar ta tsaf tace 'Kawas na kammala muje.............


This is the begining.........


A mystery story just keep on following me.


*Abubakar Saleh Al~Quyraemey*

_(young writer)_
[6:19AM, 6/7/2019] Abue Saleh Al~Quyraemey: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?

*DUK GIRMAN GONA*

_{Akwai kunyar 'karshe}_


©2019


👨🏻‍💻👩🏻‍💻
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
_____________________________________
​​Wɛ ɑʀɛ ɦɛʀɛ tѳ ɛɗucɑtɛ, Mѳtiѵɑtɛ ɑɳɗ ɛɳtɛʀtɑiɳ ѳuʀ ʀɛɑɗɛʀร​.
_____________________________________


*Page 3-4*


*Author.......🖋*

*Abubakar Saleh Quyraemey*

```@Facebook Abubakar Saleh AlQuyraemey```



*DEDICATED TO*

*Zamani Writers Association Group*


*Bismillahir rahamanir rahim*


Futowa sukayi ri'ke da hannayen juna yayin da ta doshi motar ta sai kuma tace "wai hajiya binta kinzo da motar kine?" tace "eh tana waje na faka ta," tace "ohk to yanzu ya tafiyar tamu zata kasance?" "tace ai kawai muje a tawa tunda kinga tanama waje" tace "toh shikenn" suka doshi kofar fita malam isah ya taso da sauri ya bude mata gate din coz yasan bala`in ta sarai dan ita bakomai bane dan ta cima talaka mutunci, "tace dashi kai mai gadi" ya ce "na`am" cike da girmamawa duk da a haife ya haifeta amman dayake mutum ne mai hakuri baya damuwa ko kadan, hajiya tace "idan lantana tazo kace na fita amman bazan dade ba zan dawo kafada mata cewa wankin humaira ya taru yace "to zan fada mata."

Suka fice daga harabar gidan suna tafiya cike da yau`ki da karairaya kai kace ba matan aure bane wa`iya zubillahi, suka karasa wajen da motar take a fake, hajiya binta ta dauko key daga cikin jakarta ta bude motar suka shiga suka saki duma taja motar a million.

••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••

Alhaji wai niko ko gidan marayu zamujene, sbd wlh wannan rashin haihuwar yana damuna kullum sai nayi mafarkin haifi 'yan tagawaye mace dana miji wlh wai sun girma sunyi wayau sai dariya suke yimani fa, Alhaji abbas yace "amman fa kin kawo shawara mai kyau amman ba can zamu fara zuwa ba akwai wani abokina Doctor ne kuma sometime ana kawo masu jarirai wanda ba`asan iyayen suba kokuma irin anyi accident haka an rasa yan uwansu to kafin akai gidan marayu su ake fara ba, yaci gaba da cewa yanzu jeki ki shirya mu fita," tce "yo ni ai a shirye nake cike da zumud'i," "yace to mutafi" suka fito tare ya bude motarsa zai shiga kuma sai ya fasa ya zagajo ta wajenta ya bude mata yace "shiga ciki kinji shaleleta" yayi maganar cike da kulawa tayi murmushi tace "ina sonka habiby," yayi murmushi yace "kada ki damu girmanki ne, ya dawo wurin mazaunin driver ya zauna yayi wa motar key ya fara tafiya a hankali har yazo bakin gate din mai gadi ya bude masa harya kusa fita sai kuma yatsaya yace "Malam Hamisu zamuje asibiti nida Hajiya amman bazamu dade ba zamu dawo," kasancewar Malam Hamisu akwai surutu yace "Alhaji ko Hajiyace batajin dadi?", Alhaji Abbas yayi murmushi irin nasu na manya yace "a'a Hajiya lpa take bari dai mudawo zakaji komai" da wannan .kalamai nashi ya karasa ficewa daga cikin harabar gidan ya cinna motar izuwa babban titi suka rankaya sai hospital.

Zaune yake kan kujera suna facing din juna shida doctor din yace "wlh naji dadi doctor yau shekarar mu 15yrs amman Allah bai bamu haihuwa ba, ga ita madam din kullum cikin damuwa to sai kawai tazo mani da wannan shawarar nikuma naga babu wajen inda yakamata inzo face wannan asibiti naku", Dr Sadiq "yace ai wlh wnn shawarace mai yau", ya miko masa wata takarda yace kasa hannu annan, nan take ko yasa hannun, Dr yace "yanzu angama komai anyi wanka anyi kwalliya yanzu haka suna mota." Alhaji Abbas yace na gode Dr, Dr Sadiq yace Alhaji ai mune da godiya domin a duk lokacin damukaga wadnn jariran alamarin ba abunda yake kara mana sai ban tausayi, shiyasa aduk lokqcin da mukaga mun sakasu a hannu na gari to wlh munfi kowa farin ciki munfi kowa jindadi.

Alhaji Abbas yace "in sha Allahu wannan yaro zai taso tamkar a gaban mahaifansa yake, kai Dr zai samu kulawa fiyema da a gaban mahaifansa yake" sukayi musabaha Dr Sadiq zai mike kenn Alhaji Abbas yace "wai ni Dr mai muka samune namiji ne ko mace ?" Dr yace "Alhji kenn bakason mace ne ?" Alhaji Abbas yace "ko kadan kawai dai na tambayeka ne amman ni wlh duka ina so", Dr yace "toh idan kaje mota ka gani."

Suka kara gaisawa ya fito ya doshi motar sa yayin da ya hango matarsa hajiya safiya bakinta yaki rufuwa sbd murna sai zarya take takasa zama cikin motar, ya 'karasa wajenta yace "yadai tayi wani murmushi wanda rabon dayaga irin wnn murmushi nata kusan akalla ankai *10yrs* tace ai wlh yau jina nake kamar a aljanna nake" yace "kedai bari ai ni kila nafiki jin dadi shiga mu tafi shoprite mu siyo masa kaya, tashiga suka kama hanya suka fice daga harabar asibitin.

Motar su hajiya binta ce tashigo harabar shoprite din suna fakawa suka fito sukayi cikin shoprite din, can kuma saiga motar Alhaji Abbas shima ya shigo yayin da suma suka shige ciki domin yin abunda ya kawo su, suka nufi wajen da ake fakindin motoci suma suka ajiye tasu suka fito duk su biyu suka nufi kofar da zata sadasu cikin shoprite din, Alhaji Abbas yace "to kefa Hajiya ke zaki dauko komai sbd kinsan ni ba wani sanin kayan jarirai nayi ba, tace "aiko wlh xaka sani don dole ma", sukayi murmushi gaba dayansu wannan kenn..... Su kuwa su Hajiya Binta sun duka sai mayiyyikan shafe-shafe suke d'iba ciki kuwa harda na kara hasken fata.

*Anan ne nake so nayi amfani da wannan dama na ja hankalin yan mata masu bleacing kusani bawai sai kunyi bleaching ba zaku samu mazajen aure ba wlh komai lokacine sbd shi so baruwansa da ke bakace ko fara kyakykyawa ko mummuna indai soyayya ta gaskiya ce, coz mayukan bleaching suna kona wani sunari a jikin mutum wato dark melalin wannan shi wannan sinadarin Allah ya halicceshi domin ya saisaita rana a jikin mu, to idan kina yin bleaching kinga kenn kina koneshine kuma kina cutar da lpa yarki, ballantana ma ace wai matan aure wanda shi wannan mijin naki kila lokacin daya aureki kina baka ya aureki kinga no need kenn ki maida kanki fara sbd shiya ganki yace yana so dan Allah mata ayi hattara a daina bleaching.*

*Further more Illolin da shafe-shafen mayi mai canja launin fata (bleaching cream) ke haifarwa ga masu yi*

A wani bincike da kwararrun likitoci suka gudanar a sashen koyar da kula da cututtuka da suka shafi fatr jiki a Senegal da Dakar a 2013. Sun gano cewa, wadanda suke fama da cututuka na jiki musamman ma irin kezbi, da kurarrajin jiki, suna samu ne a sakamakon kokarin canza launin fatar jikinsu. A binciken da suka yi daga cikin kaso dari 100% kashi tamanin 80% daga cikin mata da aka gwada sun sami wannann cuta ne a sakamakon amfani da sinadari mai canza launin fatar jiki ne.

_Illolin da shafe-shafen ke haifarwa ga masu yi musamman mata_

Yana canza wa mace launin fatarta na asali Fatar da ba a yi wa shafe-shafe, ita take bada kariya daga cututtuka da sauran kwayoyin da suke yi wa fata barazana. Idan mace ta yi shafe-shafen mai za ta kasance cikin yawan laulayi, ba za ta iya yawo a rana ba domin za ta ji kamar ana kwara mata ruwan zafi.

Bilicin wata hanya ce ta shigar wasu cututtuka misali cutar daji (Cancer), wadda ba kasafai aka faye samun maganinta ba. Domin Cuta ce wadda take kama sassan jikin mutum, wanda a wani lokaci akan yanke gabobi ko wuraren da ta kamaace mai bilicin za ta rasa kuzari, idan kafin ta fara bilicin tana iya yin aiki na tsawon sa’o’i masu yawa ba ta gaji ba, to ba lallai ba ne in tana bilicin ta iya na sa’o’i biyu ba, hakan ya haifar mata da nakasu.


Bilicin na jawo gyambon ciki (ulcer) wanda mafi yawanci akan dauke ta a matsayin rashin cin abinci ke kawo ta. Haka kuma takan kassara dukkan wasu sassan jikin masu amfani walau wadanda ake gani da wadanda ba a gani.


Bayan su hajiya binta sun gama kwasar kayan shafe-shafe sai suka nufi 'bangare kayan yara inda tana zuwa wajenn taji gabanta yayi mumman faduwa duk jikinta yayi sanyi saka makon kallon yaron dake hannun hajiya safiya da tayi, dalili kuwa wannan yaron yayi matukar kama da saude wato kishiyarta wadda tayi wa asiri........


Muje zuwa ...


*Abubakar Saleh Al~Quyreamey*
_{Young Writer}_
[6:19AM, 6/7/2019] Abue Saleh Al~Quyraemey: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?

*DUK GIRMAN GONA*

_{Akwai kunyar 'karshe}_


©2019


👨🏻‍💻👩🏻‍💻
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
_____________________________________
​​Wɛ ɑʀɛ ɦɛʀɛ tѳ ɛɗucɑtɛ, Mѳtiѵɑtɛ ɑɳɗ ɛɳtɛʀtɑiɳ ѳuʀ ʀɛɑɗɛʀร​.
_____________________________________


*Page 5-6*


*Author.......🖋*

*Abubakar Saleh Quyraemey*

```@Facebook Abubakar Saleh AlQuyraemey```



*DEDICATED TO*

*Zamani Writers Association Group*



*Bismillahir rahamanir rahim*

Sannan taji zuciyar ta tafara bugawa da saurin gaske kamar zata fashe ta fito, kawai sai tace wa da Hajiya Binta "kalli waccan yaron dake hannun waccan matar wlh yayi kama da saude ko kuwa idona ne yake mani gizo ?" Lami tace "a'a gaskiyar ki wlh tamkar tayi kaki ta tofar" Hajiya Binta ta cigaba da cewa "Kawas wlh tsoro nakeji fa kar asirina ya tonu, Hajiya Binta tace "ke rabu da su ai wlh na yarda da aikin boka alan mone fa wlh dari bisa dari dan baataba samun kuskure ba dan haka kema ki saka ranki a randa tamkar kinyi ba'ko ya mutu lols........"

Bata rabu da itaba saida taga hankalinta ya kwanta, bayan sungama siyayyar su sukaje akayi total din kudin Hajiya Lami ce tabiya dukkan kudin dayake mijinta yafi na Hajiya Binta kudi, suka fito suka shiga mota amman a haka Hajiya Lami bata daina tunani ba gani take asirinta zai tonu, ita kuwa Hajiya Bimta ta cigaba da karfafa mata gwiywa har saida ta tabbatar cewa ta saki jikinta sosai sannan ta tafi gidan ta.

Bayan alhaji Abbas da Matar sa sun gama siyayyar duk wani abu da zasu bukata sai sukaje suka biya kudin, daganan suka fita ya karasa inda motarsa take suka shiga domin komawa gida.


*WAI SHIN WANE NE ALHAJI ABBAS ?*

Alhaji Abbas asalin sa dan garin Funtua ne Katsina State, ya taso cikin maraicin mahaifinsa sakamakon accident dayayi inda wannan accident dinne sanadin rasuwar sa lokacin yana da shekara 6yrs, kuma daman shi kadai suka haifa a duniya. Yayin da

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login