Showing 57001 words to 60000 words out of 74158 words

Chapter 20 - AUREN SHA'AWA

Start ads

08 Aug 2025

27

Middle Ads

hayyaci t ake sambat u
"Alhaj i Buba ka cut ar dani , ka fifit a karuwa akaina, ka kawo mun karuwa har gidana muna sharing ɗinka kamar zaman kishiyoyi, silar haka ka j efa rayuwat a cikin garari Allah bazai barka ba. . . " A unconcious st age amma haka t ake t ut t ulo da hawaye, wannan ya sa zafin j ikint a ya ƙaru , sauƙi sai na Allah , hakan yasa likit oci gaggawan ɗauko monit or suka mammanna masa t sakanin Axxilar (Armpit ) da St ernum(Ƙirj i) dukdai aka mammaƙala mat a , wayoyin Na'uran, sannan an elevat ing bed ɗin (An ɗaga gadon kaɗan) kuma an manna mat a Oxygen A hanci , sai hohhorniya t akeyi






At ake dai Na'ur or in Suka fara r eading suna ƙara mai ban t soro, suna r ur r ubut a sakamakon Lafiyar t a, t undaga Hawan j inint a , ƙar fin Numfashint a , Pulse da Oxygen sat ur at ion Level ɗint a.
Mahaifiyar t a Raɓewa t ayi a kona t ana kuka t ana mat a Addu'a Allah ya sada t a da manzannin Sauƙi.
Ƙanwar t a ce t a kira Babansu t a waya , t a shaida masa yanda gabaɗaya aka lulluɓe masu ƴar uwa cikin Na'ur or i da Wayoyin Lant ar ki (Abunka da mut anenmu. . . lolz) Tana kuka t ana kiransa yazo yayi mat a kallon Ƙar she sunsan mut uwa zat ayi.

Five dayz lat er (Bayan kwana Biyar )
Jikin Haj iya zainab Alhamdulillah, t a samu sauƙi t a dawo Hayyacin t a saidai she's Anemic , kuma Jinint a ya hau, hakan yasa aka ɗaur at a akan magungunan Ƙar in j ini da na hawan j inin
, Gabaɗaya t a zama Anxious t aj i t a t sani r ayuwar t a da zama da Alhaj i buba , gashi t unda aka kwant ar da it a yayi t afiya sai yau da ake saka r an basu sallama sannan ya dawo.

Da sallamarsa ya shigo ɗakin , Anan ya r iski r ankat akaf dangint a , sun mayar da Asibit i kamar gidansu , har da uwan da uban, r ansa ne ya sosu yasan sun gama zubar masa da mut unci a idon likit ocin asibit in da suke ganin kimarsa.
Bai kalli kowa ba , don haka shima ba wanda ya kalleshi , haka yaj e gaban bed ɗint a ya r iƙe ƙar fen gadon sannan ya r anƙwafa kant a kamar wanda zai mat a kiss, sannan yace "Ya j ikinki Haj iya zainab" kauda kai t ayi ɗaya sashen , ba t ar eda t ace komai ba , haka yaj a kuj era ya zauna a gefent a hannunt a na kan cinyarsa , ya wani maze sai faman kir aye kir ayen waya yike a dole ga At t aj ir i .
Shidai baban sai sa ƙannent a yikeyi suna har haɗa masu kayansu cikin wat a j aka , ya adana Talaucinsa da t sufansa bai gigin kallon inda suke ba, haka har likit an da zai basu sallama ya shigo, bayan sun gama mat a gwaj i da t ambayoyi sai sannan t a buɗe baki t ana basu Amsa.
Haka likit an ya r ubut a masu magunguna ya basu shawar in Abincin da zat ana ci da zai ƙara mat a j ini da wanda zat a daina ci saboda daidait uwar Blood pressure ɗint a , Girma da Ar ziƙi suka r abu
Sai sannan baban yace "Habiba kamot a mu t afi gida " Aikuwa cikin r awar j ikin Mamant a t a
kama Haj iya zainab t a sakko da it a a gadon t a duƙa t ana gyara mat a zaman t akalmi a ƙafar t a Buɗe wagagegen mur yarsa yayi "I na zaku mun da Mat a? "
Banza sukayi dashi , hakan kuwavya ƙona masa r ai , da saur i ya t ashi yaj e bakin ƙofa ya kange
ƙofan da j ikinsa .
"Bame fit a mun da mat a"
Cikin fut ut t ukewan fuska ir in na balaƙyaƙƙun t soffin nan , yaj e gaban Alhaj i buban ya hau t siya "Mat uwa ne ba mat a ba. . . Nace mat uwa ne ba mat a ba , ka j ir ga ko sai mun maka t aron dangi mun ɓarar dakai. . .ai ka sallami aur anka daga r anar da ka kawo Abu nan Asibit in"

saɓe kafaɗa yayi, cikin r ashin damuwa "Aikin banza ke suka Azabt ar yanda bakida j ininnan da a gida kike da r ir it aki zanyi da cima me kyau amma bisu sat a banbara maki t uwo miyar kuka da shuwaka, ƙar shent a in wuya t a isheku ku da kanku zaku kir ani sulhu nikuma nan ne zan j a ku a ƙasa. . .sai na nuna maku Akwai Tazara mai t sayin gaske t sakanin t alaka da At t aj ir i"







Sudai haka suka raɓe suka fit a shikam , babant a sai j an masa Allah ya isa yike da Azabt ar masa da yarinya Mai t sananin haƙuri da yayi
****
Daga Asibit in gidansa ya koma
Amma haka ya gamayin Up and down cikin gidansa ba zeena ba labarint a dukda ya l ura zeena
bat a ciki bai wani ɗaga hankalinsa ba a t unaninsa zai yiwu t ana gidan Haj j a Meena , don haka , hakan ma da t ayi ya sasa j in farin ciki.
A nut se yayi wanka ya canj a shiga ya t afi meet ing da Agent s ɗin Dubai Gold smint h , masu ƙera gwalagwalai da suka buƙaci haɗin gwuiwar kasuwanci dashi , kuma yaune zai j e ya zuba kaso sit t in bisa ɗari na kakaf Arziƙin da ya mallaka , don sun kwaɗait ar dashi akwai riba na ninkin ba ninkin Kuɗin da ya zuba a cikin wat anni uku kacal .
A gidan Saukan baƙinsa na waj en gari suka sauka bayan Harƙalla ya kammala suka rubut a masa risit in shaidar kuɗin da yayi deposit ing suka haye shelicoft an da suka zo a ciki suka ware , cikin farin cikin damfaran da sukayi mai t sokan gaske.
Shikuma daga Nan ne ya wuce gidan Haj iya Meena , ya kirat a ba adadi t aƙi ɗagawa., , ƙarshe yasa me gadint a ya shiga ya shiga ya kira masa it a.
"Alhaj i Ai ba mat sala ku na gidane ka shiga kawai bat a daɗe da shigowa gidan ba ma"
A falon Haj j a meena kuwa kuɗine t a bazashi a saman carpet ɗin t sakiyar ɗakin suna suna, daga 20k sai 50k duk na sallaman yarant a ne da aka bat a kafin Alƙalami t a wat sasu waj en Alhazai karuwanci
Anut se t ake haɗa lissafin , t a ƙure saut in kiɗan Barmani Choge a Mp t ana rangaj i dakai t a t uro kallabi gaba t ana aikin ƙidaya kuɗi.
Tana kallon wayart a yina ringing amma t a kasa ɗagawa t a r asa dalilin da yasa t a t sani Alhaj i buba gidan kuɗi .
Ba zat o t aj i an t uro ƙofar , ai kuwa da gudu t a ɗage ƙasan carpet ɗin t ana wat sa kuɗaɗen a ciki t a maida t a zauna. Tana gyara fuska irin na marasa gaskiya ɗinnan.
Dariya ya saki "Haj j a meena kinaj i ina kiranki kinƙi ɗaga wayat a, t o ina Amanat a ?"
Duru²da ido t a shigayi kafin t ace "Wa kenan?"
Kuj era ya samu ya zauna sannan ya furt a kalmar "Washhh" yayi wat a wawuyar Hamma, gamida miƙa.
"Zeena mana , Tunda haj iya zainab bat ada lafiya ban samu zamabane shiyasa , t o shine na dawo naga bat a gida, Nasan t ana nan kuma kin ɓoyet a ne saboda ban kawo la'ada, wallahi ina sane , t un r anar da kika haɗamu ban baki komai ba, amma ai kece daga kin leƙo mot a kin ga muna harka a ciki kika waske da gudu kamar wat a sabuwar Hannu. . . Hehehe" ya ƙare yina dariya gamida sauke hulan kansa yina shafa t allelen kansa dake faman sheƙi.
Zaro ido t ayo waj e , t ana t una r anar da t a gansa yina making l ove da ƙadduwa a mot a t ana "Emmmeeehhh" yina faman zumbuɗa mat a gwat so
Murt suke ido t ayi da kyau kamar wawiya
"Alhaj i Ƙadduwar ce t a zama zeenat u? . . . Ni yaushe rabona da zeenat u t un r anar da ka bamu






sal lamar ƙar she ban kuma ganint a ba , ina t a j ir ant a ma t azo t a kar ɓi sal l amar t a saidai naj i l abar in an gant a da wani Tsohon dir ebanka nan da kwanaki yayi nacin sont a, Wai naj i ana r aɗe r aɗin aure zasuyi kuma a gidaɓsa t ake kwana, amma ni ba r uwana da it a duk yar inyar da t a guj enk bar ikine sait a ga al awaɗan t a ina nan, Ni war kine daidai ƙugun kowa, sai ya gama mat a wayo ya kwashe Ar ziƙint a da Al bar kan j ikint a zai yasar da it a ai"



Tunanin Al haj i buba Hut u ya t afi na wucin gadi, Sosai ya ɗauki Haj j a meena ƙwakwal wa , inba haka ba sai wani soki bur ut su t ake zubawa wai shine kecin Ƴar yaushe akayi hakan? ?
Cikin t sokana yace "Ai t ooooohhhh. . .yanzu t ana gidan Abdul ɗin kennan? "
me mot suwar Akuya a mot a



Gyaɗa masa kai t ayi t ana cigaba da bin waƙar t a " ♪ ♪ ♪ Yaro sha r uwa ka kunna sigar i. ♪ ♪ ♪ . . .sama r uwa ƙasa r uwa. ♪ ♪ ♪ . . .Ahayye sama r uwa ƙasa kuɗi. . . ♪ ♪ ♪ "
Aj iyar zuciya ya sauke"To ko zamuj e ki r akani inda aka ce t ake, saboda t a t afi mun da cikina kuma yanzu shi ƙaɗai ne fat ana, ni aur ant a ma zanyi"
****
A ɗakin Abdul zeena na zaune r ant a sosai yike a ɓace , shikuwa abdul sai r awan j iki yike da I t a , yau yaj e ya siyo set ɗin Akwat u an bashi Resit , ga kayan t ur ar uka masu t sadan gaske wai zai fara t ara l efe. . . .yina duƙe a gabant a yina nunnuna mat a kayan yina shaida mat a ir in baj int ar da zai mat a in aka fara biyansa Al bashinsa, Tunda Karon far ko kuɗinsa yafi dubu ɗar i da Hamsin , Mur mushi t a ɗanyi t ana dakace bat a mut u ba t a r iski Abdil a mat sayin Masoyi da babu Abunda
zai hana t a Aur eshi amma yanzu saidai in da r abon suyi wani r ayuwar bayan shima ya mut u.
Sosai t ake yabawa ƙwazonsa t ana ƙara basa ƙwar in gwuiwa gamida Nuna masa kuskuren da yike aikat awa akan soyayya da mace da yanda zai gyara
Yaj i daɗin zamansu na yau fiyeda ko yaushe din haka suka bar r ar r aj e suna t a zuba hira da , dar ar r aku gamida bar kwanci

A ƙofar gida kuwa Neghbour Suka fara haɗuwa dashi suka t ambayesa ko nan ne gidan da zeena da Abdul suke? ? ?
Tamkar wanda aka sakar masa hal she kawai ya fashe masu da kuka
"Eh nan ne gidan da t ayi mun ƙar fa ƙar fa dashi, it ama t a kwant o maku kuran ko? "
Mur mushi Al haj i buba yayi "Ko ɗaya, cikina t ake ɗauke dashi"
Dafe ƙirj i yayi "Ciki kuma? " sannan ya wuce suka bishi a baya yina mamakin yanda Al haj i buba yayiwa Alj ana ciki t unda shi baisan Fat al wa bace.
Daga ɗaki Knocking duka shiga j i anayi , zur r r r r idon Zeena yakai mat a har ƙofa , t a gansu t sat saye suna dakon a buɗe masu ƙofa , a sar ar i t ace "Done die fr omnow⚰"
"Waye" yayi t ambayar A mamakance
"Buɗe ka gani" Neghbour ya bashi amsa , A Hankal i ya miƙe zai t afi ƙofar , saidai da saur i zeenah t a kamo hannunsa.
A t ake yaj i wani shock me kama da vibr at ion don zai iya cewa sassan j ikinsu bai t aɓa gugan na
j unansu ba. . .dakat awa yayi yina kal lon hannunsu a j one waj e guda kafin yace "Menene? "
"Kar ka buɗe"







Mamakine ya kamasa "Ko meyasa ? Abdul nefa ki bari a buɗe mashi"
A hankali t a fara sauke yat sant a da ɗaya da biyu a kansa har t a zame hannunt a . "To j eka" Take zucit arsa yaj i t a t sinke meye haka kenan
Da sassarfa ya nufi hanyar ƙofar da sauri t a ƙara ƙwalla masa kira "ABDUL!!" Dassss! Gabansa ya faɗi
Da gudu t a t ako gabansa t a rungumesa sai hawaye shau shau shau!
"I na sonka Abdul banson I n rasaka. . . ka t sare Addininka kaj i Abdul . . . " daidai nan Alhaj i Buba ya girgiza ƙofar cikin hushin zuciya a t unaninsa suna can suna I skanci ne .
"Zaka buɗe masu ko?" a sanyaye ya ɗaga mat a kai , lamarint a ya kashe masa j iki
Sakinshi t ayi har ya ƙarasa bakin ƙofa ya kama handle ɗin ƙofar "Abdul muna t are har muddan rai mafarkinaaaa"
"wai meye haka zeena?" miƙewa t ayi t a buɗe net ɗin kat ifarsa t a shige

"Bye My Na barka . . . Na barka kenan ai kuma" kawai t a haye kat ifar t a kwant a , Samya kasa
inda zai ɗaura maganganunt a kawai , shi kuma ya buɗe masu ƙofar suka shugo dukkansu
"I na zeena?"
Nuna masu kat ifa ɗin yayi da hannu ba t areda yace komai ba. Da sauri Alhaj i buba Ya j e ya yaye Net ɗin "Ke zeena wani cin Amana kenan ? Sai ki t aho waj en yarona da cikina da nike azaban so?"
Wayam baiga kowa ba,j uyowa yayi ya kallesa "To ina t ake kuma?" mamaki shima kamashi yayi
nan suka fara birkit e ɗakin har boxes ɗin auran da ya siyo saida ya bubbuɗe bat a ba
dalilint a
Wani ƙwalla ƙara Abdul yayi ya dafe kai, t areda zubewa a gwuiwarsa "Zeenat a kina ina?"
Waigowa Alhaj i buba yayi ya kalli Neghbour "Akwai hanyar fit ane bayan wannan ƙofar da muka shigo?" girgiza masa kai yayi kafin ya ɗaura da cewa
"wannan zeenan fa ba mut um bace ni nan kunj i abunda ya haɗamu. . . . (A t ake ya basu labarin nemant a da yayi da yanda t ayi masa siddabaru, kuma t a hanasa barin gidan kuma ya kasa faɗa ma kowa )

Da sauri haj iya meena t a dafe kai, kafin t a t uno abunda ya far u a office ɗin Likit a Ashraf
"Af Alaj i Biri yayi kama da mut umzeena Ba Alj ana bane kamar yanda wannan bawan Allahn yike t unani ba fat alwa ce, kuma soyayyar Da Abdul yike mat a A raye shiyasa t ake bibiyarsa da Alkhairi ko bayan da t a mut u. . .Saboda a r anar da mukaj e zubar mat a da ciki A Asibit i likit a ya t abbat ar mun da t a mut u , saidai ana magana saigat a t a shigo t a ƙaryat a likit an wai bat a mut u ba, kuma naga likit an ya t sorat a ainun , amma yanzu in munason sanin Gaskiyan Bat un nan muj e Asibit in Dr .Ashraf
Duk fut a sukayi zuwa waj en Ashraf
A Asibit i Ashraf yina Zaune shida Nurse Ruƙy ana zuba l ove , t a kawo masa list ɗin Abubuwan da t akeso na shirin Biki. . .Sallamar su Haj j a Meena Ya dakat ar da su kafin a t ake suna haɗa ido da






meena yaga zeena na masa gizo
Miƙewa yayi bakinsa na r awa yina t una Azaban da t a gana masa, muryarsa na r awa Hawaye na gangaro masa yike roƙonsu "Wayyo Allah , don Allah. . . ✍

#TeamTaurari
A. K.A
☆☆☆Taurari 3 Ƙarshen shekara
#Mmn Teddy . . .Siyasat a✍
#OumHairan. . .Wat a Karuwa✍
#OumAphnan. . .Auren Sha'awa✍

Kibiya kuɗinki t a wannan acc. Ɗin don cigaban karat unki cikin sauƙi ba t areda kinci haƙƙin kowa ba
0255526235
Fauziyya Tasiu
GT bank
Ragular ɗaya ₦300



" "
" "
Biyu ₦500 Uku ₦800



I n special kuma kikeso naku na manyan mat a t o
Special ɗaya ₦1000



" "
" "
Biyu

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login