Showing 12001 words to 15000 words out of 74158 words

Chapter 5 - AUREN SHA'AWA

Start ads

08 Aug 2025

8

Middle Ads

allah yayi masa nasibi da t arin dukiya , bazaka t aɓa ƙirga gidaj en mai biyar a kano ba sai kayi karo da na buba gidaj e, don kuwa in ya durfafi siyan filaye a unguwa yina ginawa , sai ya siye unguwar , wannan yasa ake masa laƙabi da Buba gidaj e, Alhaj i Buba , t ant irin j ahiline babu boko ba arabi , allah ne kawai ya t ara masa arziƙinsa, yinada mat an aure biyu HAJI YA ZAI NAB da HAJI YA SARATU , dukda yinada azaban auri saki , mace na kawo masa wargi zai saket a ya cike ɗakint a da wat a amaryan
saidai dukda yawaɓ aure aurensa ynz ya kwashe shekaru ashirin daaaa da aure amma bai t aɓa samun aihuwa ba, HARI JI NE original , wanda mat ansa sam basu ginsarsa saima ya haɗa dana karuwan bariki, mace ɗaya t ayi daidai da t sarinsa wat o ƴar ƙauye da ya t aɓa aura baraka, saidai mat ansa it a t a korat a, amma suna kat ain mararin j una, likit oci sunsha gargaɗinsa da ya daina haiƙewa mat ansa da yawa, t a hakan in allah ya t aimakesa sai yaga ƙwan kansa, wannan dalilin yasa ya haɗu da haj j a meenah t a haɗashi da zeenah a mat sayin DADI RON SA, don ya sassaut a ma na gidan.Saidai zeenah ƙaddara ne ya shugo da it a rayuwar bariki , bawai don t ayi iskanci ba , amma haɗuwart a da Alhaj i Buba saida ya t sundumat a harkar dandi bayan ya l asa mat a zuman zai auret a, saidai kuma r anar da ya shiga zeenah r anar t a ɗauki ciki, alhaj i buba yayi murna sosai kuma ya ɗauri ɗamarar auren zeenah saboda cikin da t a samu bai damu kasant uwarsa ɗan gaba da fat iha ba.
don haka ya saki mat arsa haj iya sarat u uwargida don a t sarinshi ba aj e mat a fuye da biyu. . .saidai me? Yina zuwa gidan zainab ya t addat a bat ada lafiya kuma ana zuwa asibit i a kace CI KI !!yaj i daɗi Sosai daga nan ne kuma fa yayiwa zeenaht but ulci ya fasa aurent a , yaba haj j a






meenah miliyoyin kuɗi t asa a zubar da cikin zeenat t unda ya samu nashi, t aso t a t urj e amma t asha kant a da fit ina kasant uwar it ace uwar barikint a yasa dole t a haƙura.
Tambaya me zai faru a gaba? Gadai zeenat anci nasarar salwant ar mat a da cikint a, bat aga ciki bat aga auran alhaj i, Anya? Zat a haƙura? Sannan, waima shin ya rayuwar Alhaj i buba da mat ansa da karuwansa suka kasance t un a baya ?
Likit a Ashraf fa ya nasa gwaraman t ake?
Yanzu zamu shiga cikin labarin sosai


*MATAN AURE ZALLAH! I NCASE OF NECESSI TY *
*Ƙauyen Na I sa!Ƙaramar Hukumar Soba*
Wani j an gini gidan laka na hangi wani magidanci ya fit a da baronshi akori kura, sai sababi yikeyi wai Lami t ana ƙoƙarin ɓat a ma ƴar amana rayuwa, shikuma bazai ɗauki wannan cin zarafin ba, Saboda t un r anar da ya yi dare ya kwana a gona , yina shigowa zauren gidan yayi kiciɓis dasu a wannan halin duk t a giririce t a faɗa kansa t ana gaya masa wai ga icce a wandon ya Akram! Tundaga r anan ya gane Akram ya zama baligi dole ya ƙurut a yayi masa ɗakinsa ya kuma ƙara ƙarawa ƴar amana kula na musamman., dadai wainnan surut an nashi dai ya surace t a wani lungu yabar unguwar a wannan daren.
Nikuma j in sababin wannan magidancin yasa na kut sa cikin gidan don inganewa idona kanu, kuma in fesa maku
Gidane ɗan ƙuƙuf na dandaɓaryan j ar ƙasa bako filist a, dakunane biyu a manne , sai ɗan shaye da akayi da falefale akayi ginshiƙi da azara , Anan mat ar gidan t ake girkint a na murhun duwat su , can gefe kuma buhunhunan hat sine a shishirye sunkai goma masara dasu gero, dagani dai kasan maigidan babbar manomi ne, ɗakunan nan biyu ɗaya na mai gidan ne ɗaya na mat arsa, sai wani ƴar ƙuƙuf ɗin ɗaki da akayi daga gani sabo ne, dan bai gama bushewa ba, sai kuma t a bayan gidan makewayi ne guda ɗaya , wanka kuma sunayi a ƙofar makewayin ne t a j ikin bayan ɗakunansu
Ɗakin da naj iyo muryan mut ane na t ashi a hankali na cusa kaina mai ɗauke da fit ilar ƙwai na kalanzir
Fashewa da wani gigit accen kuka I slamiyyat t asake yi, t ana burgima a ƙasa
“Ni wallahi a ɗakin ya Akramzan kwana”
“Ke yauko in zakiyi kukan j ini ba na hawaye ba saidai kiyi, Kunkai lokacin da za'a raba maku ɗaki bai kamat a kuna kwana t are ba , shekaranshi sha bakwai ke kuma shida baku isa ba, kuna j amun zagi a waj en malam yina ganin ni nike sangart aku ba. . . Ni fit a ka bani waj e kayi mun t saye da wuya uwa mariƙin lema”
Tana kukan da hawaye caɓe caɓe , amma j in ance masa wuya kamar mariƙin l ema yasat a t unt surewa da dariya , t a zaro halce t ana yi masa gwalo.
Aikuwa da gudu ya t ako zai kai mat a mangari
“Kai akul ɗinka”
“Amma ummiy zakisa ƴar mit sit siyan yarinyar nan t a raina ni,j ifa dariya t akemun. . . ”ya faɗa wasu ƙwalla suka t sillo masa daga ido , wanda ya daɗe yina riƙesu t un sanda ummiy t ace mai wai I slamiyyat t a girma baxat a ƙara kwana t are dashi ba, din haka ne ma babanshi MALAN WADA ya ƙururut a da kayan noma suka dawo gida ya siyar da buhun masara akayi masa gini , aka daddaɓe ƙasar aka saka buhu, ɗakin bako ƙofa sai asabari.
“Kaima saika faɗi sunan t onon t a shikenan”
Lami t ayi masa magana it adai don a samu silhu






Har ar ant a yayi kuwa kamar ƙar amin yaro
“Kai kaman ɗan bugu ke kuma”
"Lalalala t o ni na t aune ka ai wallahi bazan yar da ba"kuka t a daɗa fashewa dashi, t a miƙe da gudu , ummie t ayi saur in r iket a
"Nashiga Alj anna yau ya zanyi da yaran nan "
"kawai kisa ya r ar r asheni ko kuma in masa dundu bakwai" t akowa yayi ya r ungume kant a a
ƙirj insa , yina shafa bayar t a cikin sigar r ar r ashi lami t ana gefe t ana mur mushi
"Na t uba bazan ƙara ba kar kiyi min dundu bakwai"
Dar iya t a saki "Hmmnima ai bazan iya dukan yayana ba da nike so fiyeda umma da baba ba"

"ƴan t selanƙwa, aiku mai shiga t sakaninku saidai yaj i kunya"
"kai. . . kai. . . kai Ashsha Amma dai lami zaman ki t sakani ba amfani, wani sakar ci kenan haka?"da saur i ya shigo ya hau t illan Akr am"Cikat a dan ubanka , cikat a !"
Sakint a yayi yina ba baban haƙur i dukda baisan abunda yayi ba
"Tashi ka bani gur i!kuma t unda abun naka ba girma ba ar ziƙi ya zama dole in amshi t ayin me gar i a wuce dakai mar aya kar at u kowa ya hut a!"
"Tab wallahi baba , bashi yiwuwa ƙafana ƙafan Ya akram duk inda zashi , don shine kaɗai aminina, wani ma ir in mar aya kar at u, dawa zamu r inga zuwa allon malamzakar i?"
"kaj i sakar ai, t o mai wasa da maza kar ya a kace, inake ina amint aka da namij i?"
Cuno baki t ayi gaba, t ana ƙunƙunai, it adai lami shir u t ayi t ana j inj ina abun malam , don it a a ganint a dukkansu me suka sani? , shikuma Malam kor ashi yayi waj e suka fit a duka, shi ma yayi ɗakinsa.
Su waye wainannan bayin Allahn? Kuma wanene t sohon mij in Zeenah?

Sai kun ɗauki haƙur i labar in ya kusa ɗaukan sait i t he more kuka j i komai zamu t sindima cikin labar in
Gar gaɗi Akwai hot sex st yles, r omance da soyayya, inkinsan bazaki iya ba dont follow akwai ir in naku , inayi SAI NA RAMA, shi ba huge abubuwa

_ DAGA PAGE 10 ZAN GAMA FREE PAGES, KI BI YA LI TTAFI NKI KI CI GABA DA KARANTA LI TTAFI NKI BA TAREDA KI N SHI GA HAƘƘI NA BA_
•┈┈┈•✦✿✦•┈┈┈•
_ *AUREN SHA'AWA* Na kuɗine , Zazzafa ne Cikin j er in gwanon *TAURARI UKU
MASU HASKAWA * Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen mar ubut anku, Taur ar i Ukun ƙar shen shekarar 2021 da babu kamarsu Masu Ji da Tashe , wanda lit t afan suka haɗa da:_ _ *WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAI RAN_
_ *SI YASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_ *AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Kar ku bar i a baku labar i, zaku samesu cikin sassauƙan far ashin da babu kamarsu_
_ Regular _
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500






*Duka ukun* ₦800
_ Manyan mat a kuma ƙasait at t u ba'a bar ku a baya ba, ganaku kaɗan cikin t unj imin alj ihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000

•┈┈┈•✦✿✦•┈┈┈•
_ Zaki biya t a wannan Bank account ɗin_
0255526235
_ Fauziyya Tasi'u. GTbank_

Ko kat in MTN
_ Zaki biya t a wannan number _
08081202932
Ko VTU
_ Zaki biya Ta wannan Number _
09065990265
•┈┈┈•✦✿✦•┈┈┈•
*SHAI DAR BI YARKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265
♡♡ ` ` ` Sai munj iku Masoyan Amana. . . .Share Share And Share Habibt ies
Al l ah ka barmu da masu sonmu ` ` ` ♡♡_ *AUREN SHA‘AWA*_


*OUMAPHNAN✍ *


*ς ɑԹԵҽɾ 9 & 10*

*14 bed st yl es*
Spooning
Cow gir l
Yab_ yum
The cross
The t hrone
Lazy dog
Gr inding missionar y
By side
St anding ovat ion
By kneel ing
Lean int o
Side cur dle
The duo
The r abbit s
_ Da sauransu wannan kal ol in kwanciyane t hat inshal l ah zamuyi t our ching a l it t afin nan so, in kinsan you are not mat ur ed don al l ah kar ki siya l it t afin nan_






_ Sannan ga wanda t akeson sanin more about her sex st at us ko par t ner ɗint a ko bayanin st yles ɗin in det ail s yanda zat a fahimt a and chance t o ask quest ion munada class da zamu fara l ect ur es par t ening *sex educat ion* na sat i ɗaya akan kuɗi *₦1000* game r a'ayi zat ayi magana t a number nan 09026292157, plz in baki shir ya ba ki t saya ki shir ya, class ɗin zai fara ne daga
12\12\2021 zuwa 19\12\2021, *Abunda zamuyi magana a aj in* sune kal ol in kwanciya 14, kal ol in
kisses da ma'anoninsu 14 magungunan ƙar in ƙar fin mazaj enku na bat ure da isl amin guda 5_ 5 , sai a r anar ƙar she a amsa t ambayoyinku. . . Not e t hat , Baa t uro video ko hot o don il l ust r at ion t yping ne da voicing kaɗai if you felt int er est ed ki yi magana t a above number a baki account number da zaki biya. . .welcome _

. . . . Labar in zeenah , ƙauyen Na_ I sah, Soba l ocal gov .
Zeena yar inyace ga wani babban mal ami da ake kira mal mzakir i, ƴan ƙauyen suna masa l aƙabi da mal amkasan ƙur 'ani, t un t ana ƴar shekara uku al l h yayiwa mamant a r asuwa ya kasance t a t aso hannun kishiyoyin uwa wanda suka ɗauki t sana da t sangwaman duniya suka ƙaƙaba mat a kasant uwar malan zakar i yina fifit a sont a akan sauran ƴaƴansa wanda hakan ya samo asal ine saboda kasancewar t a mar ainiya uwar t a t a r asu , t un t ana da sheƙaru biyar t a sauke ƙur 'ani t a shiga halaran washi\t ishi , shi kuwa yanda ake wannan abun mat akine da in mut um ya shiga sai ya sauke ƙur 'ani sau t al at in a wat a guda , kenan kul l um sai t ayi saukan Al ƙur 'ani in t ayi hakan ba gar gada sannan ne zat a fara har dan ƙur 'ani wai hikimar hakan l okacin ƙur 'anin ya gama mat a t aushi a baka. . .t a t aso yar inya mai t sananin ƙwazo hakan yasa t a shiga cikin manya manya suna fafat a wannan washin , a l okacin t a ƙwanj ale ƙwaƙƙwaran iska zai iya kada it a saboda baa basu abinci mai nauyi da zai sasu kasala ko bar ci sai t sararon r uwan kunu, t un t ana haɗa izu t al at in arana t akai a shekara guda t ana iya saukar al ƙur 'ani a kwana ɗaya, ganint a sam ya yiwa mat an babant a wuya sait afi sat i ba wanda ya sakat a a ido cikin mat an babant a
, bare suyi nufin cut ar da it a , a kul l um kuwa in mal am zakar i ya gant a kir ar i ɗaya yike mat a zeenat u kayan ado , zeena baiwar al l ah.
Tana ƴar shekara goma kuwa t a zama ƙasur guman malama da t asan t ar in l it t afai t anada zauren mat an aure da yara masu zuwa ɗaukan dar asi , ana haka kwat sam sai chaiman ɗin soba ya kawo ma ƙauyansu ziyara da nufin a kawo masu wut an l ant ar ki , t it i da t uƙa²(bohol ) , Kasant uwar ƙauyen mut anene da sun san dar aj an mal amai har t a sar kin ƙauyen da masu unguwa basu zar t ar da komai sai anyi shawara da malam zakar i .yasa aka kai chairman ɗin
wat o *Al haj i Dauda Jan ido* waj ensa a l okacin malama zeenah t ana dur ƙushe a gabansa t ana biya kar ant unt a na l it t afin *Lawwal i da muƙamat ul Har ir iy* babban l it t afi!.
Shiru sukayi har Ta kai aya , suna Sauraran Zazzaƙan mur yan t a kamar sarewa , t ana gamawa, kafin suka ɗauka da al l ahu akbar , al l ah ya ida nufi.
Waigawa t ayi t a gansu far a gabant a gyara zaman l il l iɓin zanint a da t ayi a mat sayin mayafi kafin t a sunkuyar da kai t ana gaishesu.
Tunda Al haj i Tk Kuwa ya shigo zazzaƙan mur yat a ya t afi da l issafinsa, ganint a kuma ya t afi da t unaninsa , t ana miƙewa t a fit a kuwa t amkar t a fit a da nut siwar sa, yinaj in a duniyarsa babu abinda yike mur adi il l ah aur ant a, don haka bai ƙasa a gwuiwa ba ya l abar t awa wanda suke t are kuma ya r oƙi don al l ah a nema masa auren zeenah baiwar Al l ah
Kasant uwar mal am kasan ƙur ani yana mugun t ausayawa zeenah hal in mar aici da t sangwama da t ake ciki yasa bai wani j a da t sayi ba , yasa aka nemo dabino da huhunan goro ya r ar r aba wa kaf al maj iransa da manyan j ama'un dake gur in a t ake ya ɗaura masu aure *Sadaka* ba t ar eda ya bada ko sisin kwabo ba, wannan aure ya t ada gut sur i t soma a ƙauyen wasu a t ake mut uncin mal amya sauke a idonsu a yayinda

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login