Showing 30001 words to 33000 words out of 48904 words
Chapter 11 - NAMIJI BAYA KADAN complete TXT document FREE
zauna sannan ta kalleta cikin mmki tace.
" gsky nayi mamakin yadda akayi kika zauna da Alhj Bashir tsawon sheraru 2 amman bai aikata miki komai ba ".
Ita kam Khadija kasa mgn tayi Dan zafin dake ratsata ganin haka yasa Hamida taje parlon gunsu Mami cikin sanyi da sunkuyar da kai tace.
" Anty gsky Khadija ta ji jiki dan haka ya kamata a kula da ita dan yadda za,a Baiwa mai haihuwa kula haka ya kamata a bata dan gata can ko zama wuya yake bata amman in aka tsaya mata da ruwan d'umin zata samu sassaucin abin".
Cikin yanayin tuhuma Mami tace, "Me kike nufi Hamida kin sani a duhu".
Cikin kauda kai tace .
" Mami ba wani abu bane kawai irin yan raunu kan da mu mata muke samu a dararen forkon mune ".
Baki ta saki cikin sanyi tace.
" Khadijan ne budurwa? kike nufi ko me?".
Ba tare da ta kalleta ba tace.
"Mami ai ga shaidan hakan a jikin Khadijan da d'akin ki da kuma gadon ki ba wani haufi a ciki".
Anty kam cikin d'akin ta shiga cikin sanyi ta kamo hannun Khadija tare da kauda kai don ta lura Khadija abin harda kunya.
Mik'ar da ita tayi sannan ta taima ka mata suka nufi d'akin ta,
ayyah Khadija kam tafiya take tana zubda k'ollah dan in ta taka k'afar ta har cikin ranta take jin zafi suna fita parlon Mami ta bita da mugun kallo tana mijin bak'in cikin abin.
Khadija ko suna shiga d'akin Anty ta fad'a kan gado gami da sakin wani irin kuka mai cin rai
ita dai Anty toilet ta shige ta had'a mata ruwan d'umin sannan ta fito cikin kauda kai tace.
" kiyi hak'uri kibar kukan haka ya isa shiga kije kiyi wonka zakiji dama-dama".
da k'yer ta samu ta shiga wonkan tana shiga ta zauna cikin ruwan d'umin zafin ruwan yana ratsa zafin ciwon fuska cike da k'ollah ta rink'a yarfa hannu tana nawa Mahmoud Allah ya isa na mutu kawai.
A haka ta gasa jikin ta sannan tai wonka tana fita tayi sallah ta mik'e cikin jin d'an sauk'i ta shirya cikin dogowar riga sannan ta koma tai konciyar ta tana mai jin kunyan ganin mutanen gidan baki d'aya.
Anty ce da Hamida suka tasata dole ta d'anci abinci sannan ta koma ta konta.
Ita ko Hamida ta bata magungunan ta sannan ta wuce wurin aikin ta.
Shiko Mahmoud tunda ya fita ya koma d'akinshi ya fad'a kan 3str yana mai takaicin hanashi tarewa da akayi da matarsa a fili yace.
"Da agidan mu ne mu biyu kadai da bazan bari ki zubda k'ollah ba Baby na da bansan inda zan sakiba".
Ita ko Mami cikin ta kaici ta shiga d'akin Amira inda Abida ta kwana kukan takaici da gano halin da su Mahmoud din ke ciki kuka tayi har saida fuskar ta ta kubbura.
Tana shiga ta jawota jikin ta cikin sanyi tace.
" kiyi hak'uri ba dai sun gwada mana rashin ta ido ba toh wlh insha Allah gobe zaki tare gidan shi ita kuwa wlh bazata tareba wannan alk'awari na miki".
Haka tai ta bata baki sannan kuma taje ta tasa Abba da fitina a dole ya yarda Abida ta tare gobe ita ko Khadija sai ta d'an kara worwore wa.
Mahmoud kam ba dan yaso ba sai dan ba yadda ya iya gashi tun safe bai kuma ganin Babyn shi ba duk ya cika.
Mami ko tuni ta gayawa Adda Asabe gobe Abida zata tare tuni suka fara shirya tari yar
Abba kuma yasa aka je aka share sabon gidan da ya ginawa Mahmoudun shi komai yayi ras a wunin akaje aka shirya gefen Abidan.
Ita ko Khadija wuni tai bacci dan Alluran baccin da aka mata sai sallah ke tada ita nan ma da k'yer take mik'ewa.
Anty ce tai girki shiya sa tana gama aikin ta,
ta sata taci abinci sannan ta kuma gasa jikin tayi wonka sannan tazo ta konta.
Shiko Mahmoud yana ganin fitan Anty ya fice ya mik'e d'akin ta dan yana muradin yaje ya lallashi Babyn shi.
Tana konce cikin baccin da ta fara taji an bud'e k'ofar bud'e idon da zatiyi taga shine cikin tsoro ta zare ido tare da mik'ewa tana Jan baya-baya ta cewa...
```Am so sorry my fans kuyi hak'uri da wad'an nan guntayen pages d'in
ina da wani uzuri ne```
By Garkuwan Fulaniπππππππππ
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 3β£4β£to3β£5β£ Na Aysha Ali Garkuwa
πππππππππ
Pure moment of life writer's
P.m.l.w
www.aishaaligarkuwa.blogspot.com
*Fatan Alkhairi a gareki 'ya tagari kuma uwa tagari insha Allah d'abi,unki sunka daga darajarki kin kai a yabeki my lovely namecy tawa ni d'aya Aysha Aliyu tsamiyaππ*
Ido ta zare cikin sauri taja hijabin ta ta rufe k'irjinta murya a sanyaye tace.
"Dan Allah kayi hak'uri ka barni wlh bazan iyaba katafi dan Allah kaji ko".
Shiru yayi tare da jingina jikin k'ofar da ya rufe d'in hannushi ya hard'e a k'irjinshi tare da tsura mata ido,
abin ma dariya yaso bashi yadda gaba d'aya ta tsure da ganin shi sai ja da baya take tana karkarwa tana ta faman rufe jiki duk ta zaro ido woje,
k'ara had'e fuska yayi cikin takawa a hankali ya nufi kanta murya can k'asa yace.
" Me hakan ni kike tsoro? koni do done? kalli yadda kika wani rud'e ki nitsu kizo kiji abin da zan".
Bata barshi ya k'arisa abin da zai ceba ta daga kai alamun pls kayi hak'uri murya a raunane tare da zubda k'ollah tace.
"Ayyah dan Allah kayi hak'uri wlh banda lfy plss ka tafi ".
Ganin tsaka nin ta da Allah take tsoron shi takeji shi yasa shi yin ajiyar zuciya tare da murtuk'e fuska ya ware Hanna yen shin murya a kausashe yace.
" Ki zo nan".
Ya fad'a yana una mata k'irjinshi sannan yaci gaba da cewa.
"Ko kizo da kanki in barki ko kuma in zo da kaina na kuma amshi hak'k'ina".
Ido ta zare tare da kara matsawa baya ta zura mai ido tana mai zubda k'ollah a ranta take mmkin yada Mahmoud ya zaman mata abin tsoro yaro d'an d'ul dashi sai korjini da ban tsoro.
tana cikin tunanin taji ya sake magana cikin ta kowa zuwa gareta yana.
" Wlh in na isoki ba kizo da kanki ba kiyi kuka da kanki dan sai na miki abin da yafi na jiya".
Kai ta d'ago a hankali tare da make kafad'a kamar yarinya k'arama murya na rawa tace.
"Plss na tuba Allah banda lfy".
Tsawa ya buga mata cikin zare ido yake.
" Zo nan nace ko".
Ganin yadda yayi kanta ga tsawan da ya buga mata ga tuno azabar da tasha a hannushi yasa cikin sanyi,
ta taka a hankali taje gaban shi tana kallon cikin idon shi .
Kai ya kawar cikin bada umurni ya ware hanna yen shi tare sauk'e ajiyar zuciya.
K'irjin shi ta tsurawa ido mmk take har ga Allah irin halittar Mahmoud jikin mutun duk gashi ko ina yana konce lub sai shek'i yake da k'amshi.
cikin tunanin taji yana cewa.
"nagaji fa kuma wlh ina irga uku in bakiyi abin da nace ba wlh sai na kuma abin jiya yarinya kiyi kuka da kanki".
Har lau tana tsaye dai saida taji yana.
" 1 2".
ya bud'e baki zaice 3 ta rumtse idon ta ta bud'e hanna yenta ta fad'a jikinshi a hankali tasa hannu ta ruggume bayan shi tare da manna kanta a faffad'an k'irjinshi dan ya fita tsawo.
Shi kuwa Mahmoud saura kad'an ya zube k'asa dasu dan wani irin shock yaji cikin sauk'e ajiyar zuciya ya d'an sunkuyo ya ruggume ta a jikinshi da kyau a hankali yasa hannu ya zare hijabin da tasa,
ita kam sai shiru tayi ta manna kanta a k'irjinshi tana jin yadda hrt bit nashi ke aikin luguje a hankali taji k'amshin jikinshi na ratsata ido ta lumshe tana mai zubda k'ollah ta kaici da kunya yaro ya zama shike juyata yana buga mata tsawa.
Shi kuma cikin sanyi yana ruggume da ita ya d'an ja jiki ya zauna bak'in gado da ita sannan ya juyo ya fuskan ceta a hankali ya jawota jikinshi ya k'ara ruggume ta tare da shafa kanta da bayan ta.
A hankali yace.
"Baby Na Allah ya miki albarka rabbi ya barni tare dake".
Kanta ya d'an tallabe sannan ya manna bakin shi kan tattausan lips d'inta jiki a mace ya rink'a kissing d'inta.
Ita kuwa a hankali ta janye bakinta ta dago ido ta tsura mai a kekkyawan fuskar sa cikin sanyi tace.
" Banda lfy".
A hankali ya had'a fuskokin su cikin rad'a yace .
"Meke damun ki ina ke miki ciwon?".
ido ta lumshe tare da dan karya wuya tace.
"ciwo na bai worke ba"
cikin tausaya mata yace .
"Waya jimiki ciwon? kuma a ina ya jimiki ciwon? sannan ki nuna min wurin ciwon".
a fili ta gane tabbayoyin shi ma na rainin wayo ne shiyasa bata san lkcin da ta saki kuka ba tana dan dukan k'irjinshi da hannu bibbiyu tare da cewa.
" Ban sani ba ai ka sani ba kai bane kaji min ciwo gashi ko tafiya da ker nakeyi har yanzu".
Dariya ya dani sannan ya kara ruggume ta cikin shafa bayan ta da zuge zip din rigar ta yace.
"Baby ke dince kin fiye matar dani kaina in na rab'e ki ban san me nake yiba gashi ke din kin fiye yarin ta ke yarin yace d'anya jilik shi yasa jiya kika wahala a hannuna,.
wad'an can tsoffin sun min adalci da suka bar min kuruci yarki su gama min komai".
Sai ya kuma ruggume ta tare da ce mata.
"ina sonki ina alfahari dake kin bani keutar da ba,a tab'a bani ba kece farin cikina za rayu dake bisa a mana da gsky ina rok'on Allah kada ya bani daman cutar dake,
iyayen mu sun gama min komai,
Pls Khadija ki soni koda rabbin yadda nake sonki ne".
Ya kari sa maganar yana zare mata rigar jikin ta tare da kontar da ita kan ciyar sa yana mai shafa k'irjinta.
Ita kuwa ido ta lumshe a hankali ta rik'e hannushi murya na rawa alamun zatayi kuka tace.
" Wlh ban worke ba dan Allah kayi hak'uri ".
K'ara shafa ta yayi cikin rad'a yace.
"waye ni? me sunana? ni me dinki ne?".
Cikin jin haushi tace.
" ban sani ba ni ka sake ni".
Murmushi mugunta yayi cikin kuzari ya birkito ta ya kontar da ita kan pillows ya haura kan ruwan cikin ta yana.
"Waye ni me sunan ni me dinki ne?".
Cikin tsoro da tuna azabar da take sha jiya iwar haka baki na rawa tace.
" Kai namiji ne kuma kai miji nane".
Cikin rawan jikin da ya fara yace .
"Toh me sunana?"
A hankali ta juya kai alamun kunya takeji bazata iya kiranshi da sunna da ta saba kiranshi ba cikin rawan baki tace.
"Ban san me kake so in kira ka ba".
Ajiyar zuciya ya sauk'e sannan ya zame ya ruggume ta jiki na rawa yace.
" ki kirani da *Zaujil almu'azzam*,
cikin sauk'i kice min zaujina".
Kai ta gyad'a mai tare da sa hannu tana goge hawaye a fuskar ta ,
a hankali yace .
"Kibar zubar min da wayenki masu tsadar gske a gareni kiyi shiru ki nitsu a hannun mijin ki kike".
Shiru tayi sannan ahankali tace.
" toh ka tafi d'akin ka".
Tashi yayi yazau na cikin sanyi ya nuna mata harshen sa a hankali yace.
"Kiss me sai na tafi".
Kafad'a ta make alamar bazata yiba ganin haka yace .
"Toh a nan zan kwana kuma zanyi abin da nake so ko baki worke ba".
Jin haka tace.
" toh rufe idon ka"
Rufe idon yayi sannan ya zare harshen yana kad'awa.
A hankali tasa bakinta ta kan baki shi ta kamo harshen tamai wani irin kissing d'aya wanda ya kusan haukata shi ba tare daya saniba ya d'anyi kara mai dan k'arfi wanda har Mami taji sannan ya rink'a sabbatu k'asa k'asa wanda duk Mami na dan jinshi.
Rik'eta yayi cikin rawan murya yace. "wayyo Allah na Allah ka barni da Baby na"
Ita kam fuskar shi take kallo tana mmkin hali irin na k'anin nata.
Shiko mik'ewa yayi cikin kamo hannuta ya tsaida ta a hankali yace.
"Zuge min zip din rigar nan tawa zan tafi kema ki samu kiyi bacci dan ni kam na sani bani ba bacci dama zuwa nai ki d'anji d'umin mijin ki in kuma ga ya jikin ki kuma kink'i ki nuna min ciwo namu".
Zuge mai zip din tayi shi kuwa ruggume ta yai cikin tsura mata ido yake shida mata Abida zata tare gobe.
Itako Mami ido ta zubawa inuwar su ta jikin labule tana haggo jaraba da naci irin na d'an nata.
Ita kuwa Khadija a hankali tace.
"yayi kyau"
Shi ko shafa kuma tun ta yayi sannan yace.
"Ke Abba yace sai kin worke zamu tare abin mu gani gaki shiya sa zan d'aga miki k'afa dan kiyi garau da wuri mu tare ba mai matsa min".
Zame wa tayi sannan ta koma ta konta cikin sanyi tace.
" bacci nakeji"
Shafa k'irjinta yayi sannan ya rufe mata jiki ya manna mata kiss a goshi ya juya ya fita yana mai ce mata.
"I love you so much
good night my dear"
Yana fita tai baccin ta,
shiko tafi yake kamar bugge,
Mami kam kamar ta kurma ihu dan takaici.
Shiko Mahmoud haka yai ta fama da begen marsa.
*Kuyi hak'uri sisters Yau pg d'aya kuka samu sai gobe in ALLAH YA KAIMU*
By Garkuwan Fulaniπππππππππ
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 3β£6β£to3β£7β£ Na Aysha Ali Garkuwa
πππππππππ
Pure moment of life writer's
P.m.l.w
www.aishaaligarkuwa.blogspot.com
```Kuna raina brothers & sisters na daku nake alfahari kune jinina farin cikina Allah ya barmu tare ya k'ara mana k'aunar juna da shak'uwa, fatan Alkhairi a gare ku
Sheik Muhammad Ali Garkuwa
Doctor Usman Ali Garkuwa
Barrister Khadija Ali Garkuwa
Engineer Adam Ali Garkuwa
Mlama Hafsat Ali Garkuwa
Hamisu Ali Garkuwa
Auta yar kirki Rahama Ali Garkuwa Allah ya bar k'auna ya rayamu bisa imani```
```Ya Allah ka jikan Captain Abubakar Ali Garkuwa,
Rabbi ya kai haske k'abarin ka```
A hankali lamari ya rink'a juyawa komai ya fara sauyawa Khadija kwana ki sun d'an ja lamirin yana yinta ya fara canzawa.
Yau kusan kwana 25 da tare war Abida Amman Mami ta kasa ta tsare ta hana Mahmoud zuwa gida a cewarta ya zauna a gidan shi ya nitsu,
In Khadija taga dama ta tiyi duk yadda zatayi,
shiko tunda suka tare da Abida bai regeta da komai ba dan mahaifi shi ya wadata su da duk wani abin buk'atar rayuwa,
Sai dai kuma bata samu kanshi ba tunda an hanashi ziyartar Babyn shi.
Yau asabar tun waye war gari garin Adamawa aka tashi da yanayin mai dad'in gsky yanayin ne na damina ba rana ko kad'an sai iska mai sanyi dake kad'awa.
Haka ya tunzuro shauk'in masoya ya tsuma masu rauni soyayya ma bare irin su Mahmoudu da yakeji duk duniya ba abinda yake marari sai matar sa a haka ya wuni cikin begenta Har zuwa la'asar sakaliya.
Khadija kuwa gaba d'aya yanzu rayuwa ta juya mata ta tsinci kanta cikin wani yanayin sauyin da bata gane menene shiba sam tun randa Mahmoud ya aikata mata aika cecciya sam bata jin dad'in jikinta wata muguwar kasala ta shiga rayuwar ta gashi bata iya cin komai sai abin zak'i-zak'i sannan sai wani yanayin da bata gane k'amshi ko yaushe ita sai tai tajin kamar wari kawai take shak'a ita da jin sa,ida sai in tayi bacci sa,arta d'aya data konta sai baccin a hakan taji ta gaji da zaman gidan shiya sa yau ta shirya kayan ta tsaf tace zata tafi gidan su Anty ko tace ta kira mijin ta ta gaya mai shine fa ta koma kan gado ta konta cikin kasala ta kirashi.
Yana ganin kiranta ya mik'e zaune cikin kula da k'auna yace.
"Baby ya akayi me kike so?".
Cikin fara jin bacci tace.
" Ayyah dama ina so inje gida ne gun Mama nayi kewarsu Fadil".
A hankali ya sauk'e ayijar zuciya sannan cikin sanyi yace.
"Baki da lfy ne najiki kamar baki cikin kuzari".
A hankali tace.
" a a lfy ta lau".
A hankali yace.
" to ki mik'e ki d'auki photo yanzu ki turo min en gani in lfy yarki lau".
Baki ta tura cikin jin takaicin yadda yake juyata kamar wani ubanta,
ta katse kiran daga konce ta d'auki kanta sannan ta tura mai.
Yana gani ya mik'e tsaye rik'e da key tare da kiran ta yana.
"Kince lfyar ki lau sannan kinga yadda kika rame meke damun ki toh gani nan zuwa yanzu wlh".
Ita kam da tuni ta fara bacci ture phone din tayi ta konta lup abinta tana bacci cikin kasala.
Shi ko kai tsaye gidan ya nufa yana zuwa ya wuce parlon Abba inda yaji su Mami da Anty na ciki dan Abban yau ya dawo daga tafiya.
Yana shiga ya gaida su Mami kam da ker ta amsa sannan ya gaida Abba tare da mai sannu da hanya, cikin sanyi ya juya gun Anty a hankali yace.
" Anty meke damun Baby ne naga gaba d'aya ta rame".
Ajiyar zuciya tayi tare da cewa.
"Wlh nima ban san meke damun taba amman sam bata walwala kuma bata cin abinci".
Abba ne ya kalle su cikin kula yace.
" toh kunje Asibiti ?".
Mik'ewa yayi yana fita tare da cewa.
" bari muje yanzu"
Kai tsaye d'akin Anty ya wuce su Abba kuwa binshi sukayi da ido yayinda Mami ta watsa mai harara.
Yana shiga ya hank'ota konce lup abinta sai bacci take tana fidda numfashi a hankali.
Ido ya tsura mata ganin wani irin fari da tayi har wani yellow-yellow tayi ga yar rama fuskar ta tayi fiyau sai kuma k'irjinta da yaga ya wani d'an k'ara cikowa.
A hankali ya rab'a gefenta ya konta cikin lallabawa kar ta farka ya jawota jikinshi ya ruggume ta tsam a faffad'an k'irjinshi sai sauk'e ajiyar zuciya yake yana shafa bayan ta da gashin kanta,
Ita kuwa Khadija cikin baccin taji wani irin k'amshi mai dad'i yana ratsata,
k'amshin da taji ba abinda take so kamar ta dauwama cikin shak'arsa shiyasa cikin kasala ta kara mannewa jikinshi a hankali tasa hannu d'aya ta sakalo wuyanshi sannan tasa d'aya kuma cikin sumar kanshi lkci d'aya d'umin jikin ta ya rink'a ratsashi a hankali ya tsura mata ido cikin sanyi yace.
"Baby na meke damun ki meke ranar min dake ban son ramewar ki ko k'adan nafi mura dinki da k'ibar ki".
Ita kam bata ma san yana yiba sai mak'aleshi take tana tayar mai da borinshi a haka tai ta shak'ar k'amshin turaren jikinshi tana sauk'e ajiyar zuciya.
A haka har yaji an fara