Showing 39001 words to 42000 words out of 48904 words
Chapter 14 - NAMIJI BAYA KADAN complete TXT document FREE
nannauyan baccinta a gigice ta mik'e had'e da sakin wani bahagon kuka me ban tausayi Anty ray ma da Abida mmkin marin sukai fuskokin su alamun tsoro suka k'ura musu ido cike da tausayin Khadeeja
nuna mami tayi da d'an yatsanta cikin k'araji da masifa tace
"uwarki xatai sallama ki kasa amsa mata ?? tabbacin baki da tarbiyya ko ? tun yaushe nake kwalawa d'ana kira kina ji kinyi biris dani, to ni ce uwar Mahmoud ayau kuma sai ya rabu dake tambad'ad'd'iya tarasa wa xata aura sai k'aninta har da d'aukan ciki dan tsabar tambad'ewa,
na tsani wannan k'addararren auren naku kuma ayau xaa warwaresa dan bazan iya cigaba da xama dake a matsayin matar d'ana ba wllh !"
tak'ara tana fidda huci naban takaici babu abinda ke tashi sai sautin kukan khadeeja mai ban tausayi.
waiwayowa mami tayi tana kallonsu Abida da suka tsura mata ido
"ina yake shima shanyayyen?"
girgixa mata kai Abida tayi tana jin ba dad'i aranta dan tasan muddin aka tab'a Khadeeja tofa bata tab'a gane kan mijinta shiyasa ko kad'an batasan wannan hayaniyar yanxu
"mami ya fita cen gida wajen Abba kuma bana jin xai dawo da wuri"
wata wawar ajiyan xuciya mami tayi "sai ya dawo yau yasame ni shima dan ubansa yau sai ya rabu da tsohuwar guxumar nan !" tana cikin masifar Khadeeja na fidda kukan takaici kuka na fidda sauti na ban tausayi ga duk mai sauraronta
wayar mami ce tayi k'ara number Abba tagani a k'ufule ta d'aga itafa ayanxu batak'i aurenta ya mutu akan raba auren Khadeeja da Mahmoud abinda taji abban na fad'ane yass jikinta ya sanyaya ta kashe wayan tana fidda huci da kuma mmkin abinda Abban yace mik'ewa tayi ta watsawa Khadeeja mugun kallo "kisani tsohuwar bazawara kik'a tunanin wani xawarcin nan gaba zanje na dawo duk dare yau sai dai ki kwana gidan ubanki yarinya sai kace mayya !?"
fuuu ta wuce anty ray da Abida suka bi bayanta mota ta fad'a tana takaicin rashin samun Mahmoud d'in a gida girgixa kai Anty ray tayi tace "mami yakamata ki fuskanci yarannan ki duba damuwarsu, auren nan daga Allah ne kina kallon rabo har ya ratsa..."
katseta mami tayi
"rabon banza me ake da rabo irin wannan idan ina raye baxata haife wannan rabon ba"
shiru anty Ray tayi dan abin yafi k'arfin ta suna komawa gida lbrn da Mamy taji ya gigita sosai Abba ne ya sa ta ta xauna ya fara mata jawabi
"kinga abinda akaiwa Amira ko ? baxan yarda ba sai na d'au mataki UWAR MIJINTA tai mata dukan tsiya har cikin jikinta ya xube sannan ga gociyar k'ashi a hannunta duka na fitan hankali kamar ba mutun ba kalleta fa !"
wani irin masifaffen yanayi mami ta shiga lokaci d'aya tana kallon amira da fuskarka tasha bandage tana fidda kwalla ilahirin kamanninta sun sauya baxakace Amira y'ar gayu ce akai mata wannan mummunan dukan kuma ma wai uwar mijinta wani kuka mai k'una ya kufcewa mami kasa jure kallonta tayi gaba d'aya jikinta amace yake xuciyarta na harbawa da mugun sauri takaici da bak'in cikin dataji yanxu bata tab'a tunanin akwai irinshi ba,
jikin Abba a mace ya mik'e ya fice daga falon yana ayyana shi kad'ai yasan irin matakin da xai d'auka kan mutanen nan
wani bahagon kallo anty ray takewa mami tana girgixa kai kwalla na fitar mata
" mamy kin gani ko ? ishara ce wannan kome ? kin daki y'ar mutane anyiwa taki dukan tsiya kina k'ok'arin xubar da cikin y'ar wani an xubar dana taki y'ar,
duniya kenan yanxu sakayya nan danan take xuwan wa mutun kanayi xa ai maka ninkin ba ninki wanda Allah keso yake nunawa ishara"
ta mik'e kwalla na xubar mata tana kallon Amira da itama kwallan takeyi jikin mami asanyaye take sauraron Anty ray xuciyar ta asanyaye.
yana kallon sun fice daga gidan ya shigo hnklinsa atashe kai komo ya fara yi yana son sanin halin da Khadeejan sa ke ciki ya na matuk'ar k'aunarta da kyar ya iya jurewa rashin ta na kwana biyu kasa jurewa yayi jikinsa na rawa yai b'angaren ta sautin kukanta ya hautsina masa xuciya wani irin yanayi na b'acin rai ya xiyarceshi kai tsaye wajenta yayi yana jin takaicin fitar kukan nata dayake tab'a masa xuciya.
by
Garkuwan fulani[5/14, 5:15 PM] Miwasmiti Author: πππππππππ
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg
5β£2β£to5β£5β£ Na Aysha Ali Garkuwa
ππππππππ
pure moment of life writters
p.m.l.w
*Wannan shafi nakine ke kadai Aminiyar kirki Fiddausi Sodangi Allah ya bar zumunci*
cikin wani irin taku na k'asaita ya shigo cikin d'akin ganinta a takure cen k'arshen gado ta cusa kanta cikin cinyoyinta kukan ta na fita cikin wani sauti me hautsina masa xuciya
kai tsaye kusa da ita ya k'arasa ya xauna gefenta had'e da janyo ta jikinsa k'amshin turarenaa data ke so ta shak'a shiya hana ta hankad'esa dan mugun haushin sa
take shi akanshi akai mata marin data hango taurari
duk da haka sai da tayi yunk'urin kwace kanta ta kasa
dan ba k'aramin ruk'o yai mata a k'urjinsa va hannunsa ya sa ya xuge xif d'inta
ya cusa hannunsa cikin jikinta yana shafa gadon bayanta
had'e da shafar fatan jikinta mai laushi da tsantsi kasa mata magana yayi sbd
kukan ta na sa jin xafi
musamman yasan dalilin faruwan kukan
yasan mami ce cikin jarumta da dauriya had'e da jin dad'in shafar da yakewa fatarta data fara sashi cikin wani yanayi ya fara magana cikin muryar lallashi
" kiyi hkr babyna ki dink'a kallon komai kamar bai faru ba, laifi nane ni na janyo miki amma kiyi hkr komai xai wuce inshaa Allah,
ki d'auki komai amatsayin k'addara wacce xata xame miki alheri nan gaba ko ma ince ta xama musammaan dan babyn dake jikinki da kuma aurenmu shi kad'ai ya isa yasa ki gane ko mai muk'addari ne daga Allah,
khadeeja babu wani bawa da ya isa ya kaucewa k'addarar sa
tabbasa ikon Allah yafi k'arfin komai Allah ya k'addara ke tawa ce babu wanda ya isa ya rayu dake saini babu wanda ya isa ya dasa miki d'a sai ni babu wanda ya isa ya san budurcinki yasanki a y'a mace sai ni duk da irin aure auren da kikayi sai da Allah ya tsare min ke wannan bai isheki yadda da k'addara ba ?"
abad'ini maganarsa taso yin tasiri axahiri kuwa wani d'ank'aramin duka ta kaiwa k'irjinsa had'e da fashewa da kuka ta turesa ya rik'o ta sosai had'e da sake mannata k'irjinsa kamar xaa kwace ta har sai da tayi k'ara dan ya had'a jikinsu sosai kamar xasu manne su xama abu d'aya.
cikin kuka ta fara magana ranta a b'ace yaron nan iskancin sa na k'ona mata rai
" ka kyaleni nace ! da gaskiyan mami data ce min k'atuwar banxa da k'anin cikinta wannan wacce iriyar wahalalliyar rayuwa ne ace ina auren k'ani na harda ciki ? wannnan cikin sunasa gawa dan baxan haife takaici ba !"
ta k'arasa da kuka sosai tana duka jikinsa
still hannunsa na cikin jikinta yana shafawa da k'arfe har xuwa saitin cikinta murmushi yayi yana mamakin maganganunta
khadeeja akwai son girma yasani tun asali haka take amma meyasa tunaninta bai xuwa kan way'anda suka fita daraja ?
hankalinsa kwance kamar bata fad'a masa wata magana ba
"khadeeja kina karanta tarihin me sunanki kuwa ? kina bincikan manyan mata da sukaiwa addini hidima masu daraja da k'ima"
lumshe idonsa yayi
dai dai inda yakai hannunshi ruwan cikinta yana jin dad'in akwai d'ansa manne a ciki
"kin san tana da shekara nawa ta auri masoyinmu annabi MUHAMMAD (s.a.w)?
itace mace ta farko data fara karb'an addini meyasa tilastawa kanki abinda bai kai ya kawo ba ? ni dake Khadeeja har abada ba rabuwa haka xaki cigaba da haifamin y'ay'a kyawawa kamarki !"
ya xamota daga jikinsa yana kallan k'aramin bakinta fuskarta tabb hawaye harshensa yasa ya lashesu tana fusge fusge yasa hannu ya rik'e fuskan ya manna bakinshi cikin nata ya cafko harshenta yai mata wani cool kiss yadad'e yana shansu cikin sanyi da kwarewa idon shi a lunshe sannan ya saketa idonshi sun kad'a sun canza kala ajiyar xuciya yayi sannan ya mik'e ya rungume da hannuwansa ya xuba mata manyan idanuwansa da suka sauya kala
ki kular min da kanki da kuma babyna idan baxaki daina kukan nan ba ayau sai na maimaita abinda ya faru har na baki baby ya k'arashe maganar had'e sakin murmushin mugunta
wani wawan kallo tai masa na jin haushi ya juya gaf da xai fita ta d'aga muryan ta me kuka tace
"ciki dole na xubar Mahmoud ko baka so sai dai ko mai xai faru ya faru"
kai ya girgixa ya fice ransa ab'ace dan bai k'aunar yaji wani abun wanda xai tab'a masa lafiyan babynsa balle khadeeja na shan alwashin rabasa da gudan jininsa yasanta da kafiya tsab xata aikata abinda tashe girgixa kai yayi direct da yafito gidansu Khadeejan ya xarce sam baiyi niyyan had'ata da iyayenta ba bashi da mafita
tunda cikin ajikinta
yake tsoronshi d'aya
xata iya aikata duk
abinda taso kansa ya
dafe yana jin
takaicin halin data
jefa kanta tak'i
hak'ura
gidansu ya shiga cikin murna mama ta tarbe shi bayan sun gaisa kansa a k'asa yana tunanin hanyar da xaibi ya fad'awa maman
ajiyar xuciya yayi
kokad'an bai son
had'ata da iyayenta bashi da wata mafita ne sai wannan
cikin hikima ya fad'awa mama kafin ya kai k'arshe ta fara fad'a ranta matuk'ar b'ace
harshi ta had'a kan meyasa tuntuni bai fad'a ba jikinsa asanyaye yabar gidan .
yana barin gidan mama ta kira baban Khadeejan ta fad'a masa kan xataje tai mata fad'a bai hana ba dan shima ranaa ya b'aci abinda yaji khadeejan nasonyi,
tana kwance idonta a rufe maganganun da Mahmoud yai mata d'axu sun ratsata tabbas wannan al'mari daga Allah ne amma yaxatayi da k'iyayyar mami ?
juyi ta k'arayi had'e da dafa cikinta wani takaici ya taso mata ta saki k'aramin tsaki muryar mama taji tana sallama zunb'ur ta mik'e da sauri tai falo ganin maman yasa ta k'arasa wa da sauri.
kallon data ga maman na mata ne yasa jikinta yai sanyi ta kalli mama da idonta da ya cicciko da kwalla a hnkl tace
" mama sannu da xuwa"
shiru tayi bata amsa haushin maman d'aya ace wai khadeejan ta ke k'ok'arin aikata d'anye aiki akan d'an cikinta tsaki mama tayi ta xauna tana karewa khadeejan kallo
cikin hasala da fad'a ranta ab'ace tace
"any'a khadeeja kina son ki cika da imani ? kin wa tsar da kyakkyawar tarbiyyan ki ? ina iliminki hankalinki da tunanin ki ? wllh muddin naji wani lbr akan cikin nan xan yi mummunan sab'a miki Abban kuma yace sai dai ki nemi wani uban!"
zaro ido khadeeja had'e da xuban hawaye na mmkin inda mama taji xancen wato Mahmoud ya fad'a musu takaicinta ya k'aru
tsawar da mama tayi ne yasa ta d'agowa da sauri
" muddin baxaki bi mijinki ba toh ki nemi wasu iyayen tunda kike rashin hankalinki naji lbrn komai xuba miki ido ne naga abin xai xama bana k'are ba to wllh ki kuka da kanki taurin kan tsiya kamar kanki farau shi sunna yayi kuma Allah yai mishi albarka dan ina alfahari da wannan auren wllh muddin kikace xaki dink'a b'ata masa rai sai dai ki nemi wasu iyayen, k'aramar yarinya ce ke da xaayita lallashinki shashasha kawai !"
mama ta mik'e cike da fushi ta bar falon da sauri Khadeeja tabi bayanta tana bata hkr cikin zubda hawaye tsayawa mama tayi
"muddin kina son zaman lfy ki kuma kiyaye b'acin ranmu kibi mijinki"
ta tafi tabarta a nan tsaye tana kukan takaici .
da daddare bayan ta idar da sallar isha'i xuciyarta ba dad'i sam bataji dad'in fad'an mamansu ba Abida ce ta shigo d'akin tana k'amshi jikinta sanye cikin k'ananan kaya masu fidda surarta a fili cikin yauk'i da iyayi tayi farr da ido
"anty Khadeeja barka da dare kixo babban falo xamuyi dinner megidan nason xanyi magana damu"
ta juya ta fita kallon mmk Khadeeja tai mata sannan ta mik'e jikinta asanyaye ta tafi babban falon yanayin data gansu ne yasa ta fad'uwan gaba abida na jikinsa tana xuba masa kissa yana biye mata ganinta bai sa Abidan sauka daga jikinsa ba sai da ya janyeta had'e da xubawa Khadeejan kallo haushi sosai yakamata dan jikinta har rawa rawa ya fara wanda tarasa na menene.
da kyar taci abincin sbd tarin takaicin da Abidan keyi na shigewa Mahmoud shi kuma yana biye mata duk idanuwansa na kan Khadeeja bayan sun gama yayi hamdala had'e da yi musu nasiha na su xauna lfy sannan yace yau xasu raba kwana xai fara daga d'akin khadeeja itakam yana gama jawabin tabar wajen dan gaba d'aya abunda sukai yasa ta nadamar xuwa falon tun farko gashi ma wai har sun raba kwana kuma wai a d'akinta yake.
by
Garkuwan fulani
[5/14, 10:51 PM] Miwasmiti Author: πππππππππ
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg
5β£6β£to6β£0β£ Na Aysha Ali Garkuwa
ππππππππ
pure moment of life writers
p.m.l.w
jikinta asanyaye yashiga d'akinta falo ta xauna ta k'urawa tv ido abubuwa dayawa na mata yawo akanta yau kam gaba d'aya andagula mata lissafi da safe mami taxo ta wanka mata mari still mama taxo tai mata fad'a akan tabi mijinta sannan maganganun Mahmoud sunyi mata tasiri sosai tana ganin ba kanta farau ba ba kuma hakan xai zama k'arshe ba ajiyar xuciya tayi bata da yanda xatayi da k'addara haka Allah ya tsara mata rayuwa
har gobe xuciyanta na mata waswasin wai mami ke
nuna mata k'iyayya
dan kawai d'anta ya aureta sam
xuciyar mami bata tunani mata itama
fa ba son auren nan
take ba dan tafi
kowa d'aukan hakan
abin kunya ace k'aninta na aurenta
meyasa mami baxata gane itace tafi kowa k'in auren nan ba ?
k'aramin tsaki taja ta gyara xama batasan ya xatayi ta warware wa kanta wannan matsalar ba abinda ke damunta tana matuk'ar girmama iyayenta tana son yi
musu biyayya ta ina xata fara ? har gobe tana yiwa Mahmoud
kallon k'aninta
tayaya xata saukan da kanta ta kalleshi da k'ima har ta iya yi
masa biyayya ?
sallamansa ne
ya katse mata tunaninta ta amsa muryan ta adashe
k'amshin turarensa ya gauraye falon ta lumshe ido
tarasa meyasa
take son wannan fitinan nen k'amshin
na jikin Mahmoud
da kyar ta iya kallonsa
da sauri ta kauda kai muryan ta asanyaye
tace masa
"sannu da xuwa"
mamaki yayi ya kalleta da kyau dan ta maimaita yasa shi basarwa kaman bai jiba
ta kuma kallonsa yai mata kwarjini sosai ta kauda kai had'e da
sunkuyar
da kanta
"sannu da xuwa"
dad'i sosai ya kamashi
muryarsa asake
ya kalleta yana hango
abubuwa da dama
akanta
"lafiya lau babyna ya kwarin jikinki ?"
kanta ak'asa ta amsa tana jinjina abin dan jinsa tayi banbarakwai wai ita ke gaida mijinta Mahmoud
"jiki da sauk'i"
ta fad'a atak'aice
ya yi murmushi
"mashaa Allah nagode wa Allah daya bawa babyna lfy Alla ya fito min da small babyna lfy"
shiru tayi bata amsa ba ya tsura mata ido ganin tayi shiru yasa ya janyota jikinsa had'e dasa hannu ya cire hijab d'in jikinta ya tusa hannunsa cikinta yana shafawa yana matuk'ar jin dad'in d'ansa na
manne cikin cikinta
k'amshin gashinta ya shak'a ya cire d'ankwalinta yasa d'ayan hannunsa yana shafasu yana
son babynsa yasan tana matuk'ar kula da kanta
a hnkl muryarshi ke fita dan shi dai jikin Khadeeja na sanyayar dashi
"babyna baki amsa da amin ba bayan kinji addu'ar danaiwa
d'anmu"
shiru tayi tak'i mgn
dan bata da amsar bashi
dai dai
kunnanta ya xo
ya fara lasansu yana
hura mata iska tuni
ya saukar mata da kasala
ta k'ara shagwab'ewa ajikinsa
tana fidda numfashi
a hnkl ita da kanta
tasan Mahmoud
namiji ne dan duk
ya tab'ata tana jin feeling na musamman
wanda bata tab'a jin irinsa ba a duk maxajen data aura
gaba d'aya ya birkitata
tsab ya cire rigan jikintayana lasan duk inda yaci karo dashi musamman k'irjinta
daya b'ata time yana yin abinda ransa ya so dasu lumshe ido
sam takasa tsayar
dashi mamakin
sauyawan ta
yake k'ara xage damtse yayi yana mata wasu salo masu rikita mutun
cikin kasalalliyar
murya yace
"babyna...... plx
...... kice..... amin..."
da kyar ta iya bud'en bakinta tace
"a..aa...mi....n"
"oh ya Allah !.... daban kike khadeeja ina sonki baxan tab'a cutar dake ba kisaki jikinki xan jiyar dake dad'in da ba kowacce mace tasan akwaishi ba
xan baki gatan da kikeso ki karb'eni matsayin mijinki
kin sani ina sonki sosai Habibty....."
surutai ya cigaba dayi wanda surutan nasa sukayi tasiri xuciyarta tana k'ok'arin gano illansa ga sarrafa jikinta dayake yasa ta sakin jiki
da yadda da salon dan kasa komai tayi a hnkl ya lalibo bakinta ya fara mata xafafan kiss tun bata iya jurewa har ta fara tayashi
jin tana taya shi dan hannuwanta tasa gaba d'aya tak'ara rungumo shi nan da nan ya fice a hayyacinsa yafara aika mata da manyan sak'onni da sauri da sauri cikin gwaninta da kwarewa cak ya sureta yai cikin bed room da ita suka sauke sunna ........
daren ranan Mahmoud jinta yake sabuwa fill awajensa shi kam kullum jin Khadeeja yake daban ya yardanwa kansa itad'in ta musamman ce shiyasa take masa yanga
da asuba da taimakonsa tai wanka ya wuce masallaci ita kuma ta yi nata tana mamakin kanta na jiya data biyewa Mahmoud samun guri yasa bai kyaleta ba sai asuba sam baya gajiya da abu d'aya kishingid'a tayi bayan ta gama azkar tana
mmkin Mahmoud d'in komai nasa cikin tsari da manyantaka
yake yinsa ita kam
ta yarda lallai gwarxo
ne dole Abida taita rawan kai akansa
baccine mai nauyi ya sureta sbd jiya fitanan Mahmoud bai barsu sunyi bacci ba
shima yana dawowa janyota jikinsa yayi yana jin dad'in ta fara sakin kai yasan na da d'an wani lokaci komai xai xama tarihi zasu shinfid'a rayuwa ta tsananin k'aunar juna ta kuma haifa masa kyawawan y'ay'a.
basu farka ba sai 11:00 jin ta tayi ajikinsa ba riga hannunshi na kan k'irjinta girgixa kai tayi ta xame kanta
caraf ya ruk'ota had'e da janyota jikinsa
"ina xaki tafi kin san bana gajiya da shafa lafiyayyan fatarki"
cikin muryan shagwab'a tace
"rana tayi fa... wanka ..xanyi.."
waiwayo da fuskanta yayi suka kalli juna kwarjinin sa da kunyar sa ta kamata da sauri tasa hannu ta rufe idonta
murmushi yayi
lallai duk inda
kunya take akwai SO
tashi yayi daga kwancen dayake
"bud'e fuskanki ki kalleni ko kuma