Showing 15001 words to 18000 words out of 48904 words
Chapter 6 - NAMIJI BAYA KADAN complete TXT document FREE
mgn a satin nan za,a aura ma ita".
Ido ya tsura musu cikin kad'uwa tare da had'e fuska yace.
" Tab haba Mami ai ko ke kya tausaya min me zanyi da Abinda yarinya tana nan kamar silind'an gas, sam ni bata cikin tsarin matar da nake so"?
A fusashi Adda Asabe ta kalli Mami cikin bala,i tace.
" Kina ji kam abinda yake yab'a mana dan rashin kunya toh wlh ko kak'i Allah sai ka Aureta ai gida bai k'oshiba baza,a baiwa dawaba,
mu ka iya mana rashin ta ido suko ka bisu da biyayya kamar su sukayi nishi suka fidda kai duniya".
Ta nuna Mami cikin fad'a tace.
"Ke kuma sai ki zuba ido suna juya miki d'a in susuka Haifa miki shi".
tana kaiwa nan ta fice tana surfa masifa.
Fatima dake ta zuba mai harara ta kalleshi ta tab'e fuska tace.
" wlh kaji kunya ka fad'i ba nauyi da k'uruci yarka da kyawunka da ajinka da kud'in ubanmu Amman ka buge da Auren bazawara".
Fuska ya murtuk'e tareda nunata da yatsa cikin fushi yace.
"Ke wlh ki kama kanki inba so kike Na b'ab'b'allaki ba,
dan muna furci yaushe kika koma har yau kin nik'o garin gulma kinzo to ki fita idona wlh ba ruwana da gulma inma uwar bazawara na aura me naki a ciki ke zaki zauna min da itane ko son a sani ,
yan mata nawa ne a zamanin nan suke zuwa gidan mazan su da zawarcin kan titi"?.
Shiru tayi ganin ya hayayyak'o mata.
Mamin ce ta kalleshi a fusashe tace.
" ka dake mu ai ba ita zaka ballaba isheshe mai mata anya kuwa Mahmoud sun barka haka"?.
Cikin sanyi ya d'anyi shiru tare da matsota cikin karya wuya yace.
"Ayyah Mami na ki barni da abinda nake so ki sanya min albarka a ciki sannan ki gafarceni inna miki laifi cikin Auren nan da nayi ki gafar ceni ki sanya min albarka a ci".
Cikin fushi tace.
" A yadda kayi wannan Auren cikin sauk'i to muddin kana son zaman lfy dani dan haka ba wani dogon zance kawai ka saketa wlh inba hakaba kar kasake kirana a matsayin mahaifiyar ka".
Ido ya zazzaro cikin tsoron furucin ta ya bud'i baki zai mgn,
tace.
"Fice min da gani maza kayi abin da nace kawai".
Zai rik'e hannu ta ta mik'e da sauri tare da cewa
"fice min da gani".
Haka ya fita cikin rud'ewa gaba d'aya ya rasa me ke mai dad'i da tsanar Adda Asabe ne tab a ranshi.
Abu kamar wasa Mami ta tasoshi gaba kullum bata da umurni sai na yasaki matarsa,
da fari yaso gyara abin da kanshi sai kuma yaga Mamin tayi nisa tare da zugan Yayarta,
Haka kuwa ta dage a gun Abba kuma sai tace.
Ita kawai tunda Ya auri 'yar uwar Abbanshi toh itama ga y'ar Yayarta ya aura.
Abba ya nemi Ra'ayinshi shiko yace sam mace d'aya dai ta ishesa shi abashi matarsa su tare kawai shiko Abba yace ba zasu tareba har sai ya had'a digiri enshi Na forko.
Ita kuwa Khadija duk wani abinda zai had'a su wuri d'aya ta datseshi wani lkci takanyi kukan yadda sana dinta zaman lfy ya kau a gidan.
Shi kam Mahmoud kewar matarsa ta ishesa tako ina yake Neman su had'e ko zai samu sassauci.
Bayan mako guda
Da dare,
Mahmoud ne zaune gaban Mami tana ta surfa mai mita suna cikin haka ya hanggo giftawar Sahibarshi, jikin fulawa taje
tana tattara ondis nata da ta wonke,
Cikin rashi sani ta tattara da d'an k'adan k'are a ciki,ta d'aura kayan kan kafadarta, lkci d'aya kuma taji dan abi ya shige mata cikin riga.
Aiko cin sauri ta watsar da kayan tare da sakin d'an k'ara tana d'an tsalle da yarfa hannu,
Abu kamar wasa taji d'an k'adan k'are yana tura kanshi cikin hudar cibiyar ta yana karce mata k'asan bres d'inta da farcen k'afafunshi.
cikin tsoro ta cilla k'ara tare da tsalle tana neman agaji kuka take,
tana,
" wayyo Anty cikina k'irjinta wani abu zai b'ula min cibiya".
Cikin zafin nama ya mik'e da hamzari ya fita Mami dake ta cemai.
"dawo nan ka zauna" shi bai jita bama
Tare suka iso gunta shi da Anty da su Nabila da Sulaiman,.
Cikin zafin nama ya kamota ita kuwa sai tsalle take tana d'aga Yar rigarta da tak'i d'aguwa hannushi ta rik'e tana tsalle tana kuka tana.
"Wayyo cibiya ta bres na"
Lkci d'aya kuma wuta nepa ya d'auke,
Gaba d'aya ta rud'e ta rud'ashi,
cikin k'arfi ya jata jikin shi ya manna ta da k'irjinshi sannan ya sa hannushi ta bayanta ya d'an zuge zip dinta,
Sannan ya d'an rabata da jikin shi cikin sauri ya tura hannun shi cikin rigarta aiko yana sawa yaji d'an k'andagaren cikin sauri ya kamoshi ya fitar ya cillashi can gefe sannan,
Cikin sanyi ya ruggumo ta tare da tura hannushi cikin rigarta ya matsota tare da shafa bres d'inta.
Itako batawa san ma yana yiba kawai mak'aleshi tayi,
Shi kuwa
Sai murza bres d'inta yake yana rad'a mata ,
"Sorry kiyi shiru na cire miki ki nitsu a jikin mijin ki kike ba abinda zai sameki sai ikon Allah"
K'ara mak'aleshi tayi cikin tsoro,
shiko cikin rawan jiki ya k'ara cabko.............
By Garkuwan Fulani
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 1⃣2⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Pure moment of life writers
P.m.l.w
www.aishaaligarkuwa.blogspot.com
Rarumarta ya kuma yi tare da matseta a k'irjinshi,
ita kuwa luf ta lafe a jikinshin tana mai maida numfashi da bugawar zuciya,
a hankali ya rink'a murza bers d'inta da tafin hannushi tare da sa bakinshi dai-dai kunnen ta yana d'an fesa mata iskar bakinshi mai sanyi,
cikin rad'a yace.
" Ohhoo sorry my Noor k'albi,
sannanu ko kiyi shiru muje in duba inda ya karcekin".
Sai kuma ya ja hannunta a nufinshi su tafi part enshi.
Ita kuwa a hankali tsoron ya saketa lkci d'aya muryarsa ta tuna ta a jikin wa take? sannan ina zai kaita tuna haka yasa ta janye jikinta da sauri sannan ta fizge hannuta ta juya tayi parlon Anty dai-dai lokacin kuma aka kunnan gen gidan ya d'auki haske.
Mami dake tsaye bakin k'ofa tun fitanshi tana kallon ikon Allah, a fili tace.
"yaro duk ya susuce kan bazawara sai kace zai haukace in yana tare da ita".
Shi kuwa d'akin Anty yayi nufin binta dan Anty tuni tayi part d'in Abban tana.
"Wlh ke dai khadija kin fiye tsoro da raki ji wannan abu da kike a kan d'an halaliya ya shiga jikinki duk kin firgitamu".
Sulaiman kuwa hannun Nabila yaja suka fita yana.
"Zo muje shagon ustas in saya miki motar".
Ita kuwa khadija Tana shiga d'akin toilet ta wuce dan gaba d'aya tsikar jikinta ke tashi.
Shiko Mahmoud har yazo bakin k'ofar parlon Antyn zai shiga,
Mami tace.
"Kai ina zakaje? kalli gaba d'aya yadda kake rawan k'afa sai kace wacce maciji ya shigewa jiki duk ka koma wani irin bawansu".
Juyowa yayi a hankali cikin sanyi ya koma parlon ta itama binshi tayi a baya kan kujera ta zauna shiko yana k'asa a kan carpet,
Ta juyo kanshi da kyau cikin yanayin tsoro tace.
"Wlh na shiga tarkon wad'annan sheid'anun
ji yadda suka juyama kwakwalwa duk sun maidaka na mamajo".
Shi dai shiru kawai yayi yana jinta dan harga ga Allah hankalin shi bai jikin shi gaba d'aya so yake yasan halinnda matarsa ke ciki.
Cikin fad'an tace.
"Kai Mahmoud kana jina ko?".
Kai ya gyad'a mata cikin tsura mata ido tare da karya wuya kamar mai shirin kuka yace.
"Ehh Mami ina jinki Mami am".
Cikin bada umurni tace.
"Toh daga yau sai yau kar na kuma ganin ka kwana a d'akin Antynku wlh inba hakaba zan matuk'ar batama rai,
sannan batun aurenka da Abida yana nan daram ba fashi ba dai kace aure kake soba toh muje za'ayima auren huce takaici,
sannan kuma wlh ina gaya ma tun ba,ajimu tareba ka saki wannan bazawarar da ka jajub'owa kanka inko kak'i zaka had'u da fushina".
Jiki a mace yace.
"Ayyah Mami ki tausaya min wlh wannan abu bayin kaina bane Allah ne ya d'aura min son Khadija a raina,
Kiyi hak'uri Mami ni banson Abida wlh ko na aureta bazan iya adalci a tsaka ninsu ba,
kinga ba amfani na aurota kuma na kasa mata adalci,
Sannan Mami am ki tunafa yanzu khadija matatace hak'inta yana kaina dole na kula da ita dan Allah Mami na ki tausaya min".
Tunda ya fara maganar ta tsura mai ido cikin jin tsanar khadijan da yake tacewa wai matarsa.
Cikin fad'a tace .
"Toh wlh kamar ma ka auri Abida ka gama dan wlh a satinnan za,a d'aura muku aure kuma itama zata dawo gidan nan a d'akinnan nawa zata dawo ta zauna har sai randa Abban ka yace Ku tare in yaso,
Shima Abban naku tunda zaman lfy yakeso dole ya yarda da batun auren Abidan dan yaje gun mlm Bala ya kuma bashi za'a kuma daura jibinnan ehe maza tashi ka tafi gobe kuma ka shirya zakaje Ku gaisa".
Shi kam jiki a mace ya fice kai tsaye gun Abban shi ya wuce yana zuwa ya gaya mai komai yadda sukayi da Mamin shi.
Cikin sanyi da salon lallashi yace.
"Mahmud kayi hak'uri za'ayi aurennan dan Maminka fitina take nema da tada bala,i shiyasa muyi mata abinda take so dan a zauna lfy kajiko Mahmoud Allah ya baka ikon rik'esu".
Kai ya jinjina cikin sanyi yace.
"Abba nifa bana sonta kuma Mami ta dage wai sai na saki Khadija Abba ni ina son matata".
Kanshi ya shafa cikin k'arfafa mai guiwa yace.
"Kaifa mijin mace 4 ne kar ka damu insha Allah ba abin da zai rabaka da matarka matar".
Ajiyar zuciya ya sauk'e tare d'an Sosa k'eya yace.
"Abba toh ni dama da an bani ita muta re kawai Dan ina jin tsoron mgnar Mami".
Kanshi ya dafa tare da cewa.
"Tashi kaje ka kwanta ba komai zan fahimtar da ita".
Mik'ewa yayi cikin sanyi yace.
"Toh Abba na Allah ya barmana kai sai da safe".
Anty dake gefe shi bai lura da ita bama sai murmushi tayi a ranta tana mmkin irin k'aunar da yaron yakewa khadijan.
Shi kuwa yana fita d'akinshi ya shige ruwa kawai ya d'awatsa sannan ya fesa turare sannan ya kwanta.
Juyi kawai yake ya kasa bacci dole ya mik'e cikin sanyi ya bud'e k'ofa ya fita phone inshi ya d'an danna yaga time 1:13 tsaki ya d'an ja sannan ya nufi parlon Antyn yana mita a ranshi.
"Mutun da matarsa a hanashi sakewa".
Yana isa a hankali ya
Murd'a marfin yakoyi sa,a k'ofar a bud'e take a hankali ya shige tare da maida k'ofar ya rude.
Cikin d'aki ya wuce kai tsaye.
Yana bud'e labulen ya koma jikin k'ofar ya jingina sannan ya hard'e hannushi a k'irji cikin sanyi ya tsura mata ido.
Kwance take tayi luf a jikin pillows riga da wongone a jikinta yan k'anana masu taushi da sulb'i wondon iya guiwarta,
gashin kanta kab ya d'an haura kan fuskarta sannan tasa hannu ta ruggume pillows ta matse d'aya kuma a tsakanin cinyarta bancin ta take cikin konciyar hankali.
Ido ya lumshe tare da cewa.
"Fatabara kallahu fii hasanil khalik'in".
Cikin sanyin ya haura saman gadon,
a hankali ya janye pillows d'in ya turesu gefe sannan ya koma mazaunin pillows d'in cikin hikima ya janye zip din gaban rigar,
ajiyar hrt ya sauk'e tare da sa hannu a hudan cibiyarta yana shafawa ko zaiji India k'adangaren ya kakkar ceta,
phone inshi ya d'an danna ya haska jin Zane a kan fatan cikinta aiko sai gasu rud'u rud'u sunyi jawur.
Kan bres d'inta ya kuma haskawa lkci d'aya konyarsa ta birkice ba tare da ya saniba yasa hannu ya rink'a shafa duk India ya karce tan.
Ita kuwa cikin bacci taji kamar ana k'aik'aya mata wurarenda ke mata zogin,
Jin haka yasa ta k'ara narkewa jikin shi a zatonta pillows ne sai k'ara matsoshi tayi.
Shi kuwa cikin zalama yasa harshensa yana......
By garkuwan Fulani
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 1⃣3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇
🍇🍇🍇
Pure moment of life writer's
P.m.l.w
Ya rink'a lasar wuraren yana d'an shafawa da d'an murzata cikin iyawa da k'orewa.
Ita kuwa hannu tasa ta k'ara matseshi a jikinta,
tare da tura mai k'irjinta aiko gaba d'aya ya susuce ya fita hayya cinsa ba abinda yake sai sarrafata yake cikin shsuk'i da k'auna.
Ido ta d'an bud'e a hankali jin ya manna bak'inshi kan bres d'inta ya cabke ya fara mata wani irin tsotsa.
Zuciyar ta ne ta tsananta bugawa cikin tsoro da mutuwar jiki tasa hannuta cikin sumar kanshi taja ta ture kanshi,
shi kuwa sai mak'a leta da ya kuma yi yana juya mata kai alamar ta barshi.
Ganin baizai saketa ba yasa ta yunk'ura ta janye jikinta daga gareshi cikin fad'a ta mik'e tare da had'e fuska tace.
"Wlh iskancin nan ya isheni ka fita daga idona na rufe sam bana k'aunar ganinka bare jinka,
ka tashi ka fice min daga nan kai kake abinda kakeso ni za'a zo ai ta zaga dan kawai a tura min bak'in ciki".
Shi kam shiru yayi dan yasan bazai iya magana ba mik'ewa kawai yayi cikin layi da Tangad'i,
a zatonta fita zai sai kuma kawai taga ya zo gabanta k'ijinshi ya tura ya danne nata ya matseta jikin gini.
Kanta ya rik'e da hannu bibbiyu sannan ya had'e bakinsu lips d'inta ya tsotsa son ranshi sannan cikin wahala da layi yace.
"Sonkine sanadi,
Na gaya miki,
(La'ajidul surur illa kuntu ma'aki)
bana samun farin ciki sai na kasan ce tare dake,
kiyi hak'uri dani ina buk'atar ki kusa dani".
Ita kam tureshi take tana janye kanta da k'yer ta samu ta sule k'asa shima zamewan yayi ya ruggumo ta cikin sanyi ya matseta jikinshi tare da dan bubbuga bayanta.
A haka har zuwa d'an wani lokaci sannan ya samu d'an nitsuwa cikin rad'a yace.
"Habitti"
Shiru bata amsaba sai ya d'an sunkuyo kanta,
cikin mmki ya tallabota ya mik'e da ita kan gadon ya kaita cikin kula ya kontar da ita tare da share hawayen daketa bin fuskarta cikin sanyi yace.
"Kiyi hak'uri zan tafi tunda bakya son ganina"
Kiss ya sakar mata tare da juyawa ya fice cikin mayen so.
Yau jumma,a tunda safe Mami take surfawa Mahmoud naci ya shiyarya yaje gidan Adda Asabe su gaisa da Abida dan gobene za,a d'aura musu aure.
Shi kuwa sam ba k'aunar zuwan yake ba shiyasa duk jikinshi a mace gashi so yake ya keb'e da khadija ya mata bayanin auren da ake shirin k'ak'aba mai,
ya kuma kirata a woya tak'i d'agawa yana cikin tunanin Mami ta sake kiranshi ya fito ya tafi fa.
A dole ya shirya ya fito tsaf sai fuskar da ya murtuk'e ba annuri ko k'ad'an cikin gidan ya nufa dan ya gaidasu Anty.
Yana shiga ya gaidasu har ya juya zai fita.
Anty ta kalki khadija dake ta tura baki cikin sanyi tace.
"Ni ba ruwana ko kin shirya bazaki jeba ga mijinki in kina son zuwa kije ki nemi izinnishi"
Tana son zuwa gun mamanta yasa dole ta fito cikin sand'a ta bishi a baya a hankali tace.
"Zanje gida"
Fuska ya had'e tare da cewa.
" bazaki jeba".
Da sauri tasha gabanshi cikin takaici tace.
"Akan wani dalili zaka hanani zuwa gidanmu wlh zuwa zanyi ehe ".
Ido ya tsura mata a ranshi kuwa murmushi yayi dan samowa kanshi mafita,
Idan taje shi zai d'aukota daga nan kuma sai inda yaga dama zai kaita.
Ita kuwa cika tayi tana kallonshi sama da k'asa wai ace d'an wannan yaron ne ke juyata.
Tunani take Amman bata saniba har mgnar ta fito,
Murmishin isa yayi sannan yace.
"Kije"
Hararanshi tayi tace.
"Ai damage zanje"
Shi dai fita yayi ya barta itako cikin takaici ta shirya sulaiman ya kaita.
A gidan Adda
Asabe,
Abida irin yarannane k'ana masu kad'ifiri da son maza bare kuma namiji irin Mahmoud dan dama ita ta nacewa uwarta cewa ita dai tana son ,
Mahmoud.
Shiyasa yau tunda safe take shirin tarban babban bak'on nata,
Abida farace kyakkewa sai dai sam bata da k'iba yar fingil ce.
11:30 am dai ya isa gindan fuskar nan ya had'eta kamar zaice wayyo Allah suna gaisawa da Adda Asabe ta fita tare da turo Abidan.
tana shiga kai tsaye gefenshi taje ta zauna cikin yin far da ido tace.
"Ur welcome my lovely brox".
Sai kuma ta kafeshi da ido cikin yin far da ido tace .
"Sai yau ka tuna dani ka lek'oni kabar zuciyata cikin begenka da k'aunarka".
Hannu ta d'an d'ago da nufin shafa sajenshi dake kwance luf a fuskarsa,
cikin tsawa.
Ya mik'e tare da yarfa mata harara gami da cewa.
"Baki san abinda kike yiba Amman ya kamata ki sani Mami ce zata aura min ke a dole dan haka ki san matsayin zamanmu zandai yiwa Mahaifiyata biyeyya".
Yana kaima nan ya fice abinsa yana huci.
Ita kuwa binshi da ido tayi a fili tace.
" koma me zakace ina Soka kuma insha Allah sai na malla keka"
Shi kuwa haushinta ya karu a ransa kaji yarinya da son maza.
Haka ya wuni cikin takaici.
Bayan sallan isha,
Ya nufi gidan baba Sani.
Ita kam khadija tunda tazo take ta hira da k'annenta a nufinta sai sun konta da dare tayiwa maman ta hiran matsalarta suna parlon Maman har tayi shirin konci yarta sukaji SLM,
Mahmoud d'in yana shiga suka gaisa da mama cikin d'an Sosa k'eya yace.
"Uhum Mama bari mu tafi kar dare yayi".
Ita kam Mama mace mai raha,
sai dariya tayi tace.
"Yoh ni me nawa khadija tashi ki shirya Ku tafi ko".
Baki ta tura cikin watsa mai harara tace.
" Mama nifa kwana zanyi".
Baba dake shigowa yanzu ne cikin fad'a yace.
"Maza fita Ku tafi"
Haka cikin kuka ta zura hijabi ta fito shiko cikin dariyar jin dad'i yace.
"Toh mama sai da safe"
Ita kam mama binsu tayi da Addu,a.
Shiko suna shiga cikin mota yaja suka tafi cikin jin dad'i yake tuk'i yana faman lallatse cinyarta bai zame ko ina ba sai Lelewal hotel.
Cikin mmki ta juyo ta zuba mai ido shiko hannu yasa ya jawo NATA......
By garkuwan Fulani
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen2⃣)
WHATSAPP NO:
+2347039625239
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 1⃣4⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Pure moment of life writer's
P.m.l.w
_Kina raina har kullum ina kuma ji dake Ummee Garkuwa Jennifer Allah ya barmu tare Ummee Garkuwa tawa_
*Kiyi hak'uri all my fans kunjini jiya shiru, ciwon Kaine ya matsamin Amman yau Alhamdulillah*
Ta fad'a jikinshi tare dasa hannushi ya