Showing 18001 words to 21000 words out of 33472 words
Ummi kuwa bata kawo komai a ranta ba tace "ai Nana, bata gama dafa abinci ba, amman akwai couscous a fridge, let me warm it for you kaci kafin ta gama dafa abinci" Farid kara marairacewa yayi yace "I want to feed on you, not couscous" Ummi kuwa kallon shi kawai takeyi, ya daga mata gira daya, yace "baby kin yarda?" "Uhmm" kawai tace tana mikewa, idon Farid nakan nipple dinta da yayi pointing ta cikin wani material red and white, anyi mata dinkin flay gown mai spaghetti hand length din ya wuce knee dinta kadan, ta daura vintage scarf red a kanta. Ummi tayi kyau Sosai, Idan ka ganta baza ka san tanada ciki ba sai ta fada ma. Farid ya sauke wata ajiyar zuciya daya daga kanshi daga kallon ta yace " baby, ina zaki" tace "I'm coming, zan dan je in duba Nana a kitchen" daga haka ta fita ta sauka kasa ta shiga kitchen. Kamshin abinci ne ke ta tashi a kitchen din, Ummi ta gan Nana a wurin sink tana wanke wanke, tace "ah ah sis, irin wannan kamshin abinci, ni har na fara jin yunwa" murmishi nana tayi tace "Haba sis ai kema expert ce, a harkan abinci" Ummi tace "ai toh wanda ya iya ya huta" daga haka, ta nufi inda abincin suke a cikin tukunya, ta deba wanda Za'a kai side dinsu Ammi, sanan ta deba wanda Ita da Farid zasu ci, ta zuba a food flask mai shegen kyau, ta saka akan tray, sannan ta fito da jug din juice ta sa akan tray din. Na su ammi kuma, ta hada acikin food basket, ta saka musu fruit juice tace "Nana dan Allah idan kin gama, ga nasu Ammi nan" Nana tace "okay, daman ni dasu Rayyana zamu fita, so idan zanje zan tafi dashi" Ummi taji dadi Sosai da Nana tace zasu fita, tace "okay toh, ni dai na hau sama zanyi bacci" ta nufi fridge, ta fito da ice cubes, ta zuba su acikin bowl ta saka akan tray din ta dauka zata fita, Nana tace "ke kuwa sis mai zakiyi da kankara, bayan juice din nada sanyi Sosai" Ummi tace "sha zanyi" Nana tace "ki dai kula fah" Ummi ta amsa mata, ta fita daga kitchen din, ta hau sama. Tana shiga dakin ta ajiye tray din akan table, ta ji alaman Farid a bathroom yana wanka, zama tayi akan ottoman tana dana wayarta. Ba da dadewa ba, Farid ya fito daure da towel a waist dinshi ya marairace yace "baby kin dade" Ummi tayi murmishi tana mikewa tace "baby naje inyi mana serving abincin mu ne" karasawa yayi wurin tray din ya bude flask din ya rufe, yana yamutsa fuska yace "Baby ba zan ci abincin nan ba" tace "why, baby yayi dadi fah" yace "because you're not the one that cooked it" dariya Sosai tayi sanan tace "okay kayi hakuri muci wanan kaji baby" kallon tray din ya kara yi yace "babe mai zamuyi da ice"? tace "bari ka gani" ice cube guda daya ta dauka ta saka a bakin ta, rabi na cikin bakin, rabi na waje. Karasawa tayi wajen Farid ta janyo shi jikin ta, ta fara kissing dinshi a wuya, a fuska kirji, kunne,ciki har chan kasan shi ma. Tuni Farid ya manta da kanshi, daya ji tana mai wasu irin wasa. Chak ya dauke ta, yayi wrapping legs dinta around his waist, hanayen ta ma tayi wrapping dinsu around his neck, har lokacin, Ummi bata daina kissing dinshi ba. Direct kan gado suka dire, (ni dana gan abin nasu ya fara wuce gona da iri, gashi basu ko kunyan cewa ina wurin, ga soft moaning din da Ummi takeyi, niko na dauka yam legs dina, na fita na bar musu dakin)
Karfe 4:30 na rana Farid ya tashi daga bacci Sabida ringing din da wayanshi ke yi. Ganin Ammi ke kiran shi, yasa ya dauka da sauri. "Assalamu Alaikum, Ammi" tace "Wa Alaikum salam, son ya kuke" yace "Alhamdullilah Ammi" tace "Daman na kira ka, in fada maka cewa zamu fita tare dasu Rayyana harda Nana, za muje gidan Turai, kasan Nabeelah ta kusan aure, so zamuje muyi planning, girls dinma sunce zasuyi nasu maganan akan ankon su. Dazu da na tambaya Nana ko Ummi zata, tace min ai tana bacci, nace toh ta barta ta huta kar ayi stressing dinta" Murmishi Farid yayi, yace "Ae Ammi she's sleeping, sai kun dawo" Ammi tace "Abban ka yace zaka yi tafiya yau ko"? "ae Ammi dazu ya kira ya fada min, wai kin sani" Ammi tace "ae hakane, toh son Allah ya tsare, yayi maka albarka" daga haka suka yi sallama, ya katse wayar. Kallon Ummi yakeyi kaman ya hadiye ta, kuyi da Ita yayi, ya fara kissing dinta, a hankali ta bude idanuwan ta, ganin cewa ta tashi yace "baby let's take our bath and pray" Ummi tace "Wlh I'm very weak, I can't get up" mikewa yayi, ya dauke ta chak, suka shiga bathroom, chan ma sanda suka dade kafin suka fito, ya shimpida musu daduma, suka yi sallah. Bayan sun idar, Ummi ta shiga closet ta fara hada kayan Farid acikin wani mini akwati mai kyau Sosai, bayan ta gama suka ci abinci tare, sannan suka shiga closet dan taya Farid shiri.
✏📖
Su Rayyana, Chuchu, Ihsaan da Nana ne a dakin Nabeelah(yar Turai). Hira suke tayi, yan matan suna jin dadin hiran su. Nabeelah tace "Nana ya kuke da Ummi ne wai"? Nana tace "I'm her second cousin" Nabeelah tace "oh wow that's nice, na hadu da ita, lokacin bikin ta, wlh she's really nice, mai yasa baku zo tare ba?" Chuchu tace "Ta bimu tazo tayi miki meye ke kuwa. Da muka fito daga gidan ma bacci take yi, Kinga kuwa ai baza mu dame ta ba" Nabeelah tace "okay, wlh naso ace tazo, Ina so mu zaba ankon da zamu saka ne, kun san Ita din na lura akwai daukan wanka, ai ina following dinta a Instagram" Ihsaan tace "toh mu kuma da muka zo bamu da amfani kenan ko"😏 Nabeelah tace "Noo, haba ke kuwa, ai ba haka nake nufi ba" Ihsaan tace "sai ki tayi, ahir dinki" Su Rayyana kuwa dariya suke musu. Chan dai chuchu tace "kai na kosa ayi dinner dinan, har na hango irin kyau da zanyi" dariya Rayyana tayi tace "toh gwama, in banda yar wahala, kowa fah nan da saurayin shi zai tafi, ke kuwa waya san dawa zaki" chuchu tace "Uhmm, saurayin nan ina dashi" "uhm kya ji dashi" cewar Rayyana, daga haka duk suka ci gaba da hiran su.
Karfe 6:00 na yamma daidai Ummi da Farid suka fito daga side dinsu. Wani dan matashi dake aiki a gidan ya karasa bakin kofar ya dauka akwatin Farid ya kai mota. Ummi ta saka atampa embellish, a dinka mata fitted gown, sanan ta yafa Chantilly gyalen ta mai dan girma, ta saka flat shoe mai kyau Sosai. Wayan ta ne a left hand dinta, dayan kuma hanun Farid ne aciki. A hankali suke nufan wurin motan, sabida Ummi bata iya tafiya da kyau. Daidan saitin kunen ta yace "babe nace miki, ki bari in tafi Kin nace sai kin raka ni, gashi yanzu ba kya iya tafiya da kyau, so kike ki tona min asiri" tace "uhm ai naga dai da miji na nake tare ba da kowa ba" dariya sosai yayi yace "toh madam rigima" daga haka suka shiga mota, driver na gaba yana tuki, su biyu suna baya, sai kus kus kake ji. 40 minutes suka yi kafin suka isa airport, ba yanda Farid baiyi da Ummi ba akan ta koma gida tace sam sai taga zai yi boarding plane zata tafi. Haka suka samu wuri suka zauna suna hira har aka fara announcement, kallon Farid ummi tayi tace "baby Allah ya tsare, please don't skip prayers okay"? Yace " insha Allah Habibty, sai munyi waya" yayi kissing forehead dinta, Ummi ta juya ta koma parking lot Sannan driver ya maidata gida .
Ummi na zaune kan sallaya ta saka jilbab white color mai kyau sosai tana video call da Farid, sai faman tsokonan ta ya keyi suna zuba hira. "Uhm baby Meye wani maman baby kuma sai kace wata tsohuwa" dariya Sosai Farid yayi ganin yanda ta tsuke fuska "ke ba tsohuwa bace tunda ga baby a tummy dinki" tace "whatever, I'm still a baby baby and your baby at that" suna cikin hirar su, Nana ta shigo dakin da sallama ta zauna akan ottoman. "Uhm iyayen Soyyaya, tun a kasa fa nake jin ki, kin cika mana gida da dariyan ki" Ummi tace "Atoh Kema kiyi ki kawo miji, koh baby" ta fada tana kallon Farid a screen din, murmishi Farid yayi yace "baby bari in barku, Ina so inyi working on some documents, we'll talk later, please take care of yourself and I love you" ta amsa mai daga nan ta katse wayar tana kallon Nana tace "Ya akayi ne"? "Mai aikin Ammi ce tazo wai Ammi na kiran mu" Ummi tace "okay muje" daga haka suka fita suka wuce bangaren Ammi.
Inna ce zaune a parlon Ammi, Ammi na gaishe ta cike da ladabi "Mama ya rabuwan bayan biki"? Inna tace "Atoh Alhamdullilah, amman ita Aminan ai bata zo ta gaishe ni ba, daman chan tun kafin ma tayi aure ba zuwan take yi ba. Toh ni dai bazan bi ta danyen halin ta ba, shine na tasa keyan wani jika na ya tuko ni har nan,da yake yasan gidan lokacin da akayi biki, Atoh ai komin bakin halin ta dai na biyo ta tunda ni na haifa ubanta amman ban da hakan meye hadi na da ita" Ammi dai sai murmishi takeyi tace "ai sai hakuri mama" daga haka ta nufi kitchen dan kawo ma Inna kayan marmari, bata dade ba ta fito tare da Sa'adatu dake rike da tray din snacks kala kala sai drink da ruwa. Ajiye tray din Sa'adatu tayi a gaban Inna ta gaishe ta sanan ta koma kitchen, Inna ta gyara zama ta dauka samosa daya ta saka a baki tana cewa "ai da kin bar shi yar nan, toh Allah yayi maki albarka. Wlh yanda kike yi din nan haka uwar Aminan take yimin, mata dai ba ruwan ta, ga ladabi da biyyaya sanan kamun kai" Ammi tayi murmishi tace "Allah sarki mama, bari in aika a kira maki Ummi, daman tana chan bangaren su" Inna ta tsuke fuska tana ciye ciyen ta tace "ni da kin Barta kawai, ai ba zuwan ta nayi ba" Ammi tayi murmishi ta kira Sa'adatu ta aike ta wurin Ummi. Ba da dadewa ba Ummi ta shigo bangaren Ammi da sallama, ta gan Inna, zaro ido Ummi tayi ta nufi Inna tace "laaa Inna kece, waya kawo ki"? a kufule Inna tace "uwar ki Hadiza ta kawo ni" Ummi ta hada rai tace "Inna daga tambaya" "A'a rike tambayar ki, ai da kin damu dani ai da kinzo kin gaishe ni" Ummi tace "Inna ke fah kinsan daga safe har yamma ina makaranta toh taya zan samu lokacin zuwa wurin ki" Inna tace "kya ji dashi dai" Ummi ta tabe baki tana yamutsa fuska sabida stew din da ake yi a kitchen na tayar mata da zuciya. Ammi data lura da hakan tace "daughter, ki kai Mama side dinki mana" Ummi ta amsa mata ta dau mayafin Inna da jakan ta, sannan suka fice daga bangaren ammi. Sake baki Inna tayi tana kallon Nana da ta gaishe ta "wannan kuma waye Amina" Ummi tace "laaa kar dai kice baki gane ta ba, yar aunty shatu ce fah" inna ta tace "toh ai na sani, Uban meye take maki anan din" Ummi ta tabe baki bata amsa Inna ba ta kalla Nana tace "don't mind her, you can go upstairs if you're uncomfortable here" Nana ta amsa ta, Sanan ta wuce sama. Inna na ganin haka ta matso kusa da Ummi tayi kasa da murya tace "kinsan fah haka Kande kishiya ta tayi ta kwace min uban baban ki, lokacin ina yar amarya ta nace tazo ta taya ni zama tinda yar uwata ce shine ta min wannan cin fuskan" Ummi dai ta ki kula Inna ta mike ta shiga kitchen, bata dade ba ta fito da tray dauke da pilaf rice da shrimp sauce, gasheshen kaza da sausage rolls sai kunun Aya mai sanyi da bottle water. Ajiye tray din a gaban Inna tayi tace "Mu dai bamuyi tuwo ko dambu, ga wannan dai idan zaki ci" zaro ido da dafe kirji Inna tayi lokacin da ta gan shrimp sauce din tace "Wa innahu min Sulaimanu, Amina ashe kunama kuke miya dashi sabida lalacewa, ina ganin abubuwa ni Yakwalo" dariya sosai Ummi tayi harda rike ciki dan zuwa lokacin Inna har ta hada zufa tace "amman Inna ke down ce, a ina kika ji ake cin kunama, wannan seafood ne, shrimp ake kiran shi kuma duk dangin kifaye ne" tabe baki inna tayi tace "yo ni ina nasan miki wata shurim yar nan, amman tunda kince ba kunama bace ai shikenan" murmishi Ummi tayi cikin son kakan ta, daga haka ta nufi wurin TV, ta kunna ta saka a tashar dadin kowa sanin favorite channel din Inna kenan, sannan ta bar Inna ta hau sama. Bedroom dinta ta shiga ta sami Nana tana faman tura charger a wayan ta. Dariya Ummi tayi tace "sis ya akayi kuma mai ya faru da wayan"? Nana tace "Wlh bai yin charging ne, gashi Yusuf yace zai kira ni video call anjima" Ummi ta tabe baki tace "ke da wannan saurayin naki, ko Uban meye ya tsinana miki oho. Ga dai samari masu kyau da kudi uwa uba ga class, amman kin makale ma wannan dan daban, gashi ko waya ba zai iya chanza miki ba" Nana tayi murmishin yake bata amsa ta ba, Ummi ta cigaba "atoh ai ahir dinki, tunda ba ni zan zauna dashi ba, ni daman gab nake da raba ki da wannan shegen wayan naki, anjima idan Inna ta tafi sai muje mu siya sabon waya" Nana ta mike cikin jin dadi ta runguman Ummi tace "wow sis Nagode, Allah ya saka da alkhairi, Allah ya biya ki" Ummi da ta sake baki tana kallon Nana tace "toh wai akan wayan kike min duk wannan godiyan, dan Allah ki daina" Nana tace "Wlh duk farin ciki ne" Ummi tace "bakomai Wlh, Yauwa kafin ma in manta, daman nace zanyi miki magana. Nace ke baki da niyyar yin jami'a ne, naga dai kinyi WAEC lokacin da nima nayi amman kuma ban gan kin fara school ba" Nana ta sauke ajiyar zuciya tace "ai sis bamuda kudin da zan shiga school ne ai shiyasa, nima ina da burin in gan kaina a makaranta, amman babu kudi" Ummi ta sauke ajiyar zuciya tace "Kar ki damu, zan gaya ma wani lecturer dinmu ya samo miki admission a school din da nake, kafin muyi processing payments din" Nana da har hawaye ya ciko idon ta tace "sis Nagode Sosai, Allah ya baki duk abin da kike so, Allah ya kare ki daga sharrin makiyya, yanzu nima Maryam Abatcha University din zan fara"? Ummi tayi murmishi tace "ki gode ma Allah please and stop crying, what are sisters for, kuma ki daina min wannan kukan fah, yanzu tashi kiyi wanka dan Inna na tafiya zamu fita" daga hakan ta mike ta koma kasa wurin Inna a parlor ta sameta har ta gama cin abincin ta kai komai kitchen ta wanke har tana bacci a parlon. Ummi ta kashe TV, ta rage sanyin AC sanan ta kashe wutan parlon ta koma sama ta dauko bargo mai kyau mara nauyi ta lullube Inna dashi sanan ta koma sama itama ta kwanta.
Ummi na bacci taji muryar Inna a corridor, mikewa tayi ta fita daga dakin ta ci karo da Inna tana cewa "ni dai baki kyauta min ba sam, kawai kika bar ni a palo sai zuba munshari nake, da yanzu mijin ki ya shigo ya gan ni, ya ce min tsohuwar banza toh Allah zai saka min" Ummi dake ta hararan Inna tace "toh kina wannan magagin bacci naki kike so in tashe ki" Inna tace "kya ji dashi, ni dai daduma zaki bani da hijabi inyi sallah, in tarkata kaina in koma gidana" Ummi ta shigar da Inna dakin ta, sanan ta shimpida mata sallaya ta bata hijabi ta fita daga dakin ta koma nasu. Inna na idar da sallah ta sauka kasa ta tarar da Ummi zaune tana waya da Farid, tana ganin Inna suka yi sallama dashi tace "Inna ki dan jira driver yazo ya maidaki gida" Inna tace "oh toh yar nan, Allah miki albarka" Ummi ta amsa ta mike ta hau sama bata dade ba ta sako rike da paper bag a hanun ta tare da Nana. Ta mika ma Inna paper bag, din Inna ta leka ta gan lace mai tsada guda daya, sai atampa guda daya, manyan mayafi guda biyu, kwalli masu kyau guda biyu, turare guda biyu sai kuma kudi 50k a envelope. Inna ta fara kuka tana cewa "oh Allah na gode maka daka bani jika mai kirki, ai kin ma fiye min sauran jikoki na Wlh, atoh tunda basu damu dani ba ai, Allah ya miki albarka" ummi ta amsa mata. Suna zaune Ammi tayi sallama tana rike da basket din snacks da su zobo ta shigo, su ummi suka gaishe ta amsa sanan ta gaidan Inna da ladabi tace "Mama daman zan fita ne, shine nace bari inzo muyi sallama Kilan kafin in dawo kin tafi, ko kwana zakiyi" Inna tace "haba yar nan, sai kace wata tsohuwar banza sai in kwana a gidan jika, ai yanzu ma shirin wucewa nake yi" ammi tayi murmishi tace "toh mama mun gode da ziyara, ga wannan na motsa baki ne" ta ajiye basket din a gefen ta, Inna tayi mata addua'a sanan suka yi sallama tafita, ba dadewa ba driver yazo ya dauka Inna suka tafi.
✏📖
Aunty shatu ce zaune da