Showing 33001 words to 33833 words out of 33833 words
ce na yi son kai,kun dai san kanku dotas ɗina,ƙawayena,ƴan'uwana marubuta da sauran Fans ɗin a masu hana wayata motsi saboda hira,dukka ina yinku Fisabilillah, Allah ya barku da mazajenku har a aljanna ƴanmatan dake cikin gidan kuma Allah ya baku mazaje na gari.
HADIZA AUTA PALACE.
ƁARIN ZANCE......
TAWA SOYÁYYÁ...
JARUMAI.......da dukkanin group ɗin da littafin nan ke zagayawa ina sonku fisabilillahi,ƴar garinmu ina godiya, Amarya kuma Uwargidan Abban hydar (Malama Zeenatuddeen Musa)ban mance da ke ba da addu'arku nake taƙama,Muhd Sabi'u (Jauro)ina godiya da karamcinka tare da ɗan'uwsnka Fulani Abdul Faskari Allah ya bar zumuncin dake tsakanin mu har gaban abada.
KUNE A ƘARSHE.
Masu zagina saboda na yi typing a watan Ramadan,na yafe muku dan kune tushen nasarata Allah ya shirye Ni daku gabaɗaya.
Littafin First Ramadan with HABIBI sadaukarwa ne ga ruhin mahaifina da ruhin da ke kwance a ƙasa, Mahaifiyata dake rayuwa Aban ƙasa,Allah ya ƙara mata tsawon rai da lafiya mai albarka,Mahaifina kuma Allah ya jiƙan shi ya gafarta mishi.
A dalilin AUREN JARI matata wacce na aura saboda yi ma mahaifiyata biyayya Ita da abokaina SUN GUJE NI saboda cutar lakka dana kamu da ita sai dai kuma SANADIN FACEBOOK na haɗu na dubun dubatar masoya, ITA CE SILAH(WAYAR ANDROID) da ta zamto min fitila har na yi SOYAYYA LOKACIN KULLE(SOYAYYA A LOCKDOWN)sai dai na gagara gane LAIFIN SU WAYE tsakanin BESTYN MIJINA da danginsa,duk da dana yarda da MUTUNCINA YANCINA ne da ban watsa sirrina a social Media ba da ban zama shugaba a cikin group ɗin Amaren First Ramadan with HABIBI ba har na zamto fitilar data haska rayuwar HAMSAL,danasi ya riskeni dana yi YAWON TA ZUBAR a ƙasa mai alfarma(Saudiyya)a cikin wata mai alfarma kuma a goman ƙarshe da sunan zuwa Tahajjud duk da na san babban zunubi ne da ba zan yafe ma kaina ba.
To masoya gani gareku ɗauke da sabon salo cikin littafina mai suna YAWON TA ZUBAR littafi ne da ya taɓo rayuwar yara mata ƴan talle da wadanda ake safarar su zuwa Saudiyya aikatau domin samun abin duniya.shin kin shirya mallakar naki/naka akan yan'kudi ƙalilan?
To ku tsumayeni Ranar sallah zai zo muku a matsayin Barka da Sallah masoyana, dangane da BESTYN MIJINA Book 2 shima yana nan zuwar muku da yardan Allah sai dai book 2 paid book ne,maza garzayo ka nemi na farko in baka karantaba ba domin cigaban shi na nan tafe,taku ce har kullum Ummu-jidda.
Ummu-jidda.
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels