Showing 33001 words to 36000 words out of 37959 words
"ZAHRA!." Yafada cikin wani murya. Gagara cewa komai tayi sai gaban dake balain faduwa..shima dakewa kawai yake amma wani irin faduwar gaba yakeyi. Pls say something man.." Still batace komaiba kuma idonta nakansa .. ganin taki magane yamatso kusanta yana kokarin riketa, dai-dai shigowar Yusuf kenan ya hango yazid nakokarin rikota "stop malam don't ever touch her!!!." Cikin d'aga murya yay maganar. Karasowa gurin yayi yana watsama yazid wani disguise looking. "Meye kake kokarin yi haka, bayan yanzu ba marka bace!." Shima yazid din wani kallo yawatsa masa "kila kaika datse mana aurenko!?." "I think divorce paper kakawo mata!?." Wani murmushin rainin hankali yazid yasaki "tsakanin aurena da zahra basaki ciki..I want u to know dat nazo tafiya da matata ne!." "Kayi kad'an! Baka i'saba dole kasaketa..at dat time nikeda i'ko da ZAHRA! ba kaiba!. so dole sai yadda nayi..kaikafa buga game din amma nikeda ikon tsaidashi.. dis is just to beginning!.. Yanzu akafara kick din!.."
"Haka kace!?." "Haka nafad'a!." "Muzuba mugani zanga wazaiyi wining!" Murmushin gefe Yusuf yasaki "U shall see!." Daga haka yaja hanun zahra sukayi ciki. Serere akabar yazid gun yama rasa abunyi, jiki a matukar sanyaye yaja kafarsa da kyar yashiga mota ajibt yaja sukabar gidan.
*👄habiebah luv👄*
[3/29, 11:25 AM] 👄hαвєвαh luv👄: *💝KARUWA CE💝.......65/66*
_Writing by_
*👄habiebah Luv👄*
_Editing by_
*💅Sadnaf💅*
_Kuyi hakuri da wannan bayawa...don banjin dadi..._
💝💝💝💝💝💝💝💝💝
Runtsa idonsa yayi dak'arfi yanajin zuciyarshi kamar zata fito..."meye wannan Yusuf din kenufi ne!?." Ganin bazai iya samo amsarba yasa yabude idonsa dasuka dawo kamar gaushi don jaa yasauke kan ajibt wanda shima kallonsa yake. Dafa kafadanshi ajibt yayi "kakwantar da hankalinka frnd insha Allah komai zai dawo dai2..kuma kasan me?." Kai yazid yagirgiza batare dayace komai ba. "In dis week daddy will come back from Cairo kaga saikawai mufada mishi dakansa zaije yama abban su Yusuf din magana.." "Gud idea frnd ngde Allah yasaka..." "Noo ..u deserved it ea.." Key ajibt yama motar suka fita daga gidan .
Kusan cin karo sukayi da aunty dake bakin kofar falo kusan duk abinda sukayi a idonta, fuska a matukar daure take kallon Yusuf.. "Shige ciki.." Tafada zahra jiki a sanyaye tawuce kamar wanda kwai yafashema a ciki haka take tafiya , gaba daya takasa gane condition din datake ciki. "YUSUF!." Aunty takira sunanshi bayan sunkara sa falon sun zauna , sauke kansa k'asa yayi batare daya amsaba "kanakishin zahra ne!." Kamar saukar aradu haka yakejin maganar aunty. "I'm asking u nd u keep silent.." Dagowa yayi yakalleta still he can't say anything.. " U can go..tunda kazama kurma.." Da kyar ya'i d'aga kafarsa yafita gaba daya tunaninsa ya cakub'e. Tashi aunty tayi tashiga dakin zahra, gamamakinta hangota tayi kwanshe gado tana hararar hawaye..gada daya tausayinta ne yakama aunty , tarasa gane gaskiyar ta tanason mijin tane koya?." , gakuma wani lamari datake ganowa kamar zahra nada ciki.. Karasawa tayi tad'agota ta rumgumeta tana pitting bayanta "kiyi shiru daughter, its okey.." Tsit tayi sai ajiyan zuciya datake saukewa . "ZAHRA!." "Naam aunty" har kiboyemin komai, take me as ur mother fad'amin kinason yazid ne!?, kinason komawa gidanshi..!?." Zabura tayi tad'ago saikuma tamaida kanta tasaki kuka. "Aunty ni basonsa nakeba, kawai dai yaban tausayi ne ...." Tafad'a cikin kuka..."to ya'isa, shikenan..kiyi shiru." Lallashinta tarinkayi harsaida tai bacci. Tsayawa kallon tayi nakusan minti goma tana kissima abubuwa a ranta, daga karshe fita takoma bedroom dinta.
Yazid nazaune kan gado gabanshi da system yana dannawa, shikuma ajibt nakwance yana waya. Bayan yagama wayarsa ya dago yana kallon yazid , seriously yafara mishi magana "kagani Dr ne ko Yazid!?." Dagowa yayi yana kallonsa da mamaki "ca akwai maka bansaniba!?." "To alhmdllh tunda kasani..as my observation nagano matarka! ZAHRA! Nada ciki!." Wani uban zabura yazid yayi yajuyo yana kallon shi. "Ajibt CIKI!?." "Yeah,sure ciki!." Rasa gane condition din da ke ciki nayi, kamar wanda aka zabura yatashi yadauki makullin mota yay hanyar fita, fixgoshi ajibt yayi yana watsa masa wani kallon. "What are u trying to do?." "Bansaniba, dalla sakeni ..zanje in dauko matata ne ta haihu a gurine..inkuma sunce bazata biyoniba sai sucire cikin suban abina!, tunda ninayi!." Wani mugun dariya ajibt yasheke da "wato ance matarka nada ciki harka samu abin gadarako?, to wllh kamaida hankalinka inkace zakai masu wautar 'yan fari duka zasuk'i badata..gara kabi a sannu.
Dawowa yayi yazauna yana sosa geya, wani irin farin ciki yakeji mara misaltuwa wanda baitaba jiba!.
Kano...
Karfe goma faruq yashigo gidan yazid , da spirykey yatoho yabode falon yashiga . time Zubaida nasaune kasa tabuga uban tagumi , karasowa yayi yazauna gefenta sai a lokacin taji mutum, a razane tadago tana kallon shi tayi tunanin yazid ne saikuma taga faruq ne. Kallon dataga yakemane yasa tasauke kanta kasa " tashi inkaiki gida.." Kamar jira takekuwa tamika tai hanyar waje.. Murmushi furuq yayi yabi bayanta...rufe falon yayi yashiga motar dama zuby kam tuni tashige. A haka suka isa harcikin gidansu yakaita , tunda akashigo idonta yafara tara kwalla, godiya sosea tamishi tashige ciki da gudu tana sakin wani kuka. Tausayinta yagama cikishi saida yaga shigewarta kana yaja motarshi yafito.
Momy tana zaune falo ga abinci gaban takasa ci gaya tabuga wani uban tagumi . kamar daga sama take jiyo kukan zubaida , idonta takai kan kofa dai2 isonwan zubaida kenan.. wani irin super momy tayi ta rungume zubaida suka saki wani irin kuka....
*👄habiebah Luv👄*
[3/31, 11:56 AM] 👄hαвєвαh luv👄: *💝KARUWA CE💝.....67/68*
_Writing by_
*👄habiebah Luv👄*
_Editing by_
*💅Sadnaf💅*
_Dis page is 4 u 🌹Ayshah🌹, tnku for diffusion my book._
💝💝💝💝💝💝💝💝💝
Duka kuka suka rinkayi bamai rarrashin wani, saida sukayi mai isarsu sannan momy takama hanun zubaida suka shiga bedroom. Zaunarta tayi bakin gado i'tama tazauna takurama zubyn i'do. K'asa tai dakanta tanajin kunyar mahaifiyar tata..."plss momy..gor give me.. Nayi nadama abinda nai, ya rabbi kayafemin, kabini akonyin aikin alkhairi asauran rayuwa ta data rege...am regretted.. " wani kukanne yakara kufce mata tashige jikn momy.. Kiyi shiru daughter, is okey..dis is our destiny wannan kaddarar tamuce baki daya bataki kekadai ba..ya rabbi kayafe mana baki daya.. wannan abinda na suke nake girba..." Itama momy kukan tafashe dashi tana kara rungumeta.. "Yanzu momy daddy yasani ne?." "Baida masani, kuma babban abinda ke damuna bansa how can explain to him ba..bansani ba daughter ko wani abin zamuyi creating mufada mishi?." "Nooo momy!, noo! Don't tell him lie, tell him d truth... wannan maganar tafi karfin wasa bai kamata abuye masa ba.." Tafada cikin shashshek'a. Haka suka yini suna kuka bawanda ya'iya rarrashin wani, dakyar wani zubin momy ke rarrashinta , don i'tama kukan take.
Farida duk ta lallace tayi baki gaba daya tarame tafice hayyacinta, kullum tana shikin kuka tana nadamar biyema hisham datayi tabashi kanta ya lalata mata rayuwa yaguda yabarta. Yau kamar kullum tana zaune garden tahade kai da gwiwa tana kuka "hisham kacuceni , ka yaudareni, kagudu kabarni ka lalatani..bazan taba yafe makaba..macuci.." Kuka tarinka yi tana surutai, sai da tai mai i'sarta kafin taje bakin fanfo tawanke fuskanta tawuce falon mama. Dai2 shigarta fauxy tafito daga dakinta taci gayu sai taku take tana girgiza. Mama dake zaune falo idonta akan fauxy tace " kai Allah dai yanuna mana bakinku keda nabil , ranar za'ayi shagali, zamu jijjige.." Tintsirewa da dariya fauxy tayi "kai mama wai zaku jijjige..ea yanzu kun tsufa." "Inafa tsufa, ea yanda kikejin kanki haka nakejina agun abbanku...kedai Allah yanuna mana ranar." "To amin mama, ni zanje gurin my nabil." "Kigaidashi, kije mamanshi na gaidashi.." To mama zaiji." Ficewa tayi daga falon tana baza duwawu, mama ta fallawa farida harara.."dalla tashi kishige ciki kullum kina zaman gida bakida mashinshini..mai bakin jini kawai." Dagudu farida tashige bedroom dinta tafada gado tareda sakin wani kuka maiban tausayi. Kamar kullum sai da yagama kissing dinta kafin yad'ago jajayen idonsa yana kallonta .plss baby aunguwa zaki rakani..." Yafada numfashinsa na sama da kasa .. "Wani unguwa kuma baby.." "Gidan yayar momyne, kullum saita tambayeki..tace inkawo ki..plss don't say noo.." Wani dadi fauxy taji tunkan tashiga har family sunfara tambayarta.. "OK ..to muje.." "To baby kije kigawa mama.." "Noo karka damu , ba'abinda zatace." Wuta yay ma motar suka fita daga gidan. Saida sukeyi tafiyan kusa 1h kafin suka i'so bakin wani gida. Gidane mai kyau nagani nafada..horn nabil yayi maigadi yabude mai get. Gidan shiru kamar bakowa ciki. "Bismilla baby,,,mushiga.." Yafada yana shigewa gaba. Abakin falon suka tsaya ya danna doorbell amma shiru sunkusan kai minti biyar gurin amma ba'alaman za'a bude "baby mushiga kawai maybe basakusa." Shiga sukayi fauxy tazauna shikum yay upstair. Baidad'eba ya sauko hannunshi rike da ruwan faro .."baby kigafa auntyn batanan nakirata tace makofta tashiga yanzu zata dawo.." Yafada yana ganin reaction dinta.. "OK badamuwa, mujirata." Wasa yafara da i'ta sosea wannan karon abin yafi na kullum,don saida nabil yasamu nasarar shigarta. Tureta yayi, ya hankad'a ta gefe yana watsa mata wani mugun kallo.
"Damake 'yar iskace Fauziyya!?, damake ba cikekkiyar budurwa ceba!, Allah yatona maki asiri..gara da Allah yasa ban aureki ba..dama kinje kingama bada kanki awasu 'yan iskan shiyasa bakida matsala kona tabaki..karuwa kawai..harki kara nunawa ko a hanyane kinsanni..kuma bazan aureki ba ...get out!!!." Yadoka mata wata uwar tsawa.. Jikina rawa tana hawaye tace "don Allah nabil kayi hakuri,, wllh insonka..karkamin haka..plss natuba sharrin shaidan ne..amma zan gyara.." " before I open m eyes kificemin...inba hakaba saina kasheki!." Jinkisa yasa tatashi tad'aibi kayanta hanu tafice tana kuka. Sai a balcony tasa kayan ta sannan tafita . abakin titi tasamu abin hawa, har kofar gida yakaita tabishi kudinshi tashige..bakowa falo don haka dakinta tawuce tasa key tashiga kuka tana tunanin yanda akayi lokaci daya abubuwa suka dagule mata.
Borno...yazid cikin farinciki yakasance wannan ranar, kwana yayi yana salla yana godema Allah.. Kuma yana rokon Allah daya sassauta zuciyan zahra tatausaya masa tadawo. Bayan sunyi breakfast yazid yadauki makullim mota baikobi takan ajibt ba yafice wani babban mall mai suna *S MATA SHOPPING MALL* . siyayya yayi sosea na kayan kwadayi, saida yacika manyan leda biyu sannan yakoma gida. Afalo yatarda ajibt zaune yana danna waya, wani dariya ne yazoma ajibt daya ganshi da leda.."aa malam yazid mijin zahra daga i'na haka ko gayyata babu.." B'ata fuska yazid yayi "kaga bansan wulakanci, inzaka rakani katashi kashirya don nima shiryawa zanyi... " daga nan yashige bedroom. Dariya ajibt yarinka yi saida yayi mai i'sarsa kafin yatashi yashiga shiryawa. Karfe shabiyu dai2 suka gama shirinsu sukama Umma sallama suka kama hanyar gidan *Alh Alkhali.*
Wannan karon harcikin falon aunty su yazid suka shiga,
Duk suna zaune aunty na karanta wani newspaper su zahra kuma nazaune sunsa laptop gaba suna kallon pics.
"Assalamu alykum." Sallamarsu tasa aunty duban bakin kofa, fara'arta ta fadada ta amsa "sannunku da zuwa,,,kukaraso man." Saida sukayi nailing suka gaida aunty kafin suka zaune. "Ajibt ya ummanka ?." "Lpy lau aunty, tace agaisheki." "To ina amsawa, salma kawo musu ruwa man." Tashi tayi ta gaidasu kana tawuce kitchen . zahra kam tunda taji muryar yazid gabanta ke faduwa sosea2, da gyar ta'iya bude baki tace "ina..yininku..." Murya narawa. takara sa, ajibt ne kadai ya amsa don yazid garara amsawa yayi sai ido daya kafeta dashi.wani irin kyau dayafi ko yaushe taimasa, sai shining take gawani uban fari datakara da kibar datayi. Gaba daya zaman gurin ya i'sheta tatakura sosea gashi bata i'yajin kafarta zata dauketa tabar gurin, itadai burinta sutashi sutafi.
Salma da katon try tafito daga kitchen, baked chicken meatballs ne ciki da pizza with chorizo, avocado and goatcheese, sai hot drinks. Tunda tafito ajibt kebinta da i'do hakanan yaji ta burgeshi, wani dan medium centre table ta janyo ta i'jiye kai. "Sunnuko!." Ajibt yafad'a yana mata murmushi mai kyau. "Yawwa!." Bawani yunwa sukejiba amma don gulma saida suka kusa cinyewa (sunji delicious). Sunfi awa biyu gidan daga bisani sukama aunty sallama .."to aunty mu zamu wuce.." "Har zaku tafi ajibt, to kagaidamin da ummanka.." Har ajibt yakai bakin kafo yazid yananan idonsa nakan zahra da i'ta kuma duk attention dinta nakan system din gabanta.. "Kaga malam inba yanzu zaka tafiba nizan wuce.." Gaba daya kunya yakamashi yajuyo yana dan sosa kai yama aunty sallama suka wuce.. Haryaje bakin kofa ajibt kuma yafita yajuyo sai kuma suka tad'a ido da aunty , kasa yayi dakai yana shafawa..juyawa yakarayi zaifita still ay kara juyowa. Murmushi aunty tayi tace "is there anything!?." "Um..aunty dama..nace..dan Allah..inason magana..da i'ta.." Yayi maganar cikin kinkina. Gyada mishi kai kawai tayi, dasauri yafice yba gurin ajibt. Harara ya galla masa "kaje kayi zamanka dalla kasani jira.." "Kai bawannan ba
,yanzu kajirani mota zanyi magana da gimbiyata ne tananan fitowa." Tsuka ajibt yaja yay shigewarsa mota shikuma yadawo gurin wani rumfa yazauna yana jiran fitowan ta.
"ZAHRA.." "Naam aunty.." "Tashi kije zakuyi magana da yazid!." Dasauri tad'ago tana kallon aunty don ita duk da bataji mesuka ceba.."aunty injefa kikace, kumama ni bawani magana dazai fad'amin.." "Nace kitashi kije.." "Aunty.... Daga mata hanutayi " shotup, don't say anything.. " gaba daya ranta baiso hakaba , tashi tayi tayafa wani karamin gyele akan doguwar rigan atampan dake jikin ta tafice. Bata karasa gurin dayake ba tatsaya can wani guri tajuya mishi baya, murmushi yayi yatako har inda take yana kallon eyeball dinta. "Princess..!" Da mamaki tad'ago tana kallon sa saikuma tasauke kanta don kwarjini daya mata. "Plss FATIMA! Say something.. Plss inji muryanki..abaya nayi kuskure nazalunceki amma kiyi hakuri da duk abinda yafaru, kitaimaka kidawo muzauna innuna maki irinson danake maki..plss ko dan babyna dake jikin ki !." A mujun razane tad'ago tana kallon sa, sai a sannan ta'iya furta "BABY!!!?." "Yess Fatima, akwai jinina dake yawo a cikinki! " yafada yana kaiwa hanu cikin tareda shafawa!. "Hey! ." Yusuf yafada da karfin gaske. Karasowa gurin yay ya wullar da hanun yazid dake kan cikinta " meye hakan? Hargida zakazo kanama mutane iskanci!?." "Hy malam cooldown , ina duba lafiyan babyna dake cikinta ne!." Kara tamke fuska yayi yana jefama masa banzan kallo "inma baka cikin hankalinka to garama kadawo, don bawani ciki ajikin zahra..kuma gidanka ne dabazata komaba!." " Dolene takoma ta haifamin yarona don bazan barta da cikina jikinta tacigaba dazama nanba..hop kafahim ceni?." "ZAHRA!." Yusuf yakirata ba'alama wasa, "inaso kifad'a mishi da bakinki cewa bazaki komaba!." Kirjinta ne yay wani mugun bugawa ruwa yafara taruwa idonta. Same with him shima kirjin nasa bugawa yake yanajin Yusuf yafara fin karfinsa.. "Say it.." Yadaka mata tsawa, cikin rawar murya tace "ban komawa gidanka yaa yazid..!" Kamar ansauke masa guduma a kirji haka yaji saukan maganar.. Zayyi magana Yusuf yaja hanunta sukabar wurin. I'donsane yaciko da kwalla kanshi na balain juya masa kawai maganar zahra ne yake masa suwwa cikin kunnen sa da kwakwalwarsa.."bankomawa gidanka..." Hawaye kawai yaji yana sauko mai. Ajibt dake cikin mota yana ganin duk abinda ke faruwa yafito yakamata hanunsa yasashi mota suka wuce gida.
Zahra kam suna shiga falo ta fizge hanunta daga na Yusuf tashige dakinta tasa key tafada gado tana kuka!. Mike kafada yayi dai2 zaifita yaji muryan aunty "YUSUF zonan!." Juyawa yayi yaganta tsaye bakin stairs tahad'e rea sosea saida gaban Yusuf yafad'i .. A hankali yataka zuwa gurin "gani aunty" yafada a hankali. "Karka kara shiga tsakanin yazid da zahra!, mata da miji ba'ashiga tsakaninsu watara kai zasu bama kunya...kuma meye amfanin sakinma in anyishi tunda har Allah yakawo rabo a tsakini, yazid yayi laifi kuma yagane laifinsa easai a barshi haka..plss kabar shi haka.." Cikin sanyi yad'ago yana kallonta,"aunty nima bawai ina abunnan don wani manufa bane, inayi don inkwata mata 'yanci ne.." "To shikenan hakan yayi kyau kaje Allah yaymaka albarka." "Amin aunty na , ngde."
Suna komawa gida yazid yashige bedroom yafada gado yana kuka kamar karamin yaro. "Haba yazid meye kake yi haka!, saikace ba namiji ba kazo kana kuka akan mace.." Dukda kukan dayake bai hanashi hararan ajibt ba "nayi kuka akan mace, don bakasan irin son danake mataba ne saisa kake fadan haka , wllh mutuwa ma zan'iya akanta..plss zahra don't leave me I can't stay without u......plss come back closer to me.." Kuka yarinka yi kamar yaro, ajibt yayi rarrashin harya gaji yabarshi.
Yau Thursday ranar da abban ajibt zai dawo, karfe biyu guide dinsa sukaje daukoshi a airport. Bayan yahuta yayi wanka yaci abinci su yazid sukaje mishi sannu da dawowa, gaisawa sukayi da yazid da fara arsa "when did u come yazid?." ,"since 5days back abba." "Ina maminka" "Abba tana nan lpy.. Tace agaida ka.." "To yayi kyau...amma yanaga dukka sanza kazama wani irin?." Yazid dakaman jira yake yafashe da kuka "suhanAllah..what's happen.. Fadamin meye yake faruwa?." Yazid bai boyeba ya zayyanewa abba komai tundaga aurensu.. "Kakwantar da hankalinka, insha Allah komai zaizo karshe soon, dakaina zanje gurin Alh anjuma kajiko?" "To abba ngde Allah yakara girma.." Fita sukayi ajibt na mishi dariya.
*👄habiebah Luv👄*
[4/2, 12:58 PM] 👄hαвєвαh luv👄: *💝KARUWA CE💝....69/70*
*END....*
I’m waiting,hoping and wishing for the time when we can be together again. I miss you so much my *FANS*😭.
_Writing by_
*👄habiebah Luv👄*
_Editing by_
*💅Sadnaf💅*
💝💝💝💝💝💝💝💝💝
Misalin karfe 9:30pm abban ajibt yadawo daga gidan Alh Alkhali, fuska ba walwala yafito daga mota bayan wani guide dinshi yabude mashi kofa. Yazid da ajibt kuwa suna zaune compound suna jiran dawowan abba, tunda yazid yaga yanayinsa ba dadi gabansa ke dukan uku2 lokaci daya idonsa yafara tara ruwa. Kallon ajibt yayi wanda shi idonsa na kanshi "frnd Allah yasa bawani matsala aka samuba, don naga mood dinshi is so bad.." Yazid yafada muryanshi na cracking. Dan bubbuga kafadanshi ajibt yayi "be strong mana man,, insha Allah everything will be alright..ka kwantar da hankakinka." Tashi sukayi sukabi bayan abba bayan yashiga part dinshi. A falo suka sameshi zaune yayi crossing legs yana kadasu. Nan kasa suka zauna suka gaidashi batare da ya amsa ba yafara magana. "YAZID!." Abba yakira sunanshi da babbar murya. Nan take jikin yazid yakara sanyi kwalla nataruwa idonsa don yasan babu nasara a wannan lamarin, cikin sanyin murya ya amsa kansa na kasa. "Kasaurareni da kyau, kabar ZAHRA! , kakyalesu nan da shekara daya mugani..suda kansu zasu naimeka. Harka kara zuwa inda take muzuba musu ido.." Tunda abba yafara magana hawaye yafara saukoma yazid yanaji kamar