Showing 3001 words to 6000 words out of 37959 words
hanyar *gwallaka hotel*......
👄👄👄👄
[3/11, 12:39 PM] 👄BIEBIE Lurv👄: *💝KARUWA CE💝.....7/8*
_Written By_
*👄BieBie Luv👄*
_Editing By_ *💅Sadnaf💅*
💝💝💝💝💝💝💝
Reception sukaje akabasu key din room dake can upstair . fad'awa. kan bed din yayi yana lumshe alamar gajiya, rage kayan jikinta zubaida tayi yarage daga fant sai bra . takowa tafarayi cike da kissa tazauna bakin bed din. A hankali faruq yabude idon yatsurama boos dinta dake cike fam ido, hannunsa yakai a hankali yana shafawa tare da lumshe ido. "Baby boos dinki lamshe.....gasu manya..." Murmushi tayi takara matso kusa dashi , rungumeta yayi yana aika mata sakonni yayinda itama ke mayar mishi. Sosea suka rikice dukansu faruq sai sumbatu yake....yayin zubaida tazage sai kukan dadi take, don faruq yaiya sarrafa mace. Ballemata bra dinta yayi, boos dinta suka bayyna .
jin saukar boos dinta ajikinshine yasa yakara rikicewa sosea yake tsotsarsu kamar zai cinye su. Zubaida dukta rikice jira kawai take yashigeta, sunfi 40mins ahaka kafin ya afka mata saida yay30mins kana yafi to...kowannemsu numfashi yake fitarwa , sosea yarungumeta ajikinshi. "Baby na nayi missing dinki sosea wllh, yau sati biyu rabona da ke ...nayi missing din sweet HQ naki." Murmushi tai "me too baby..." Wanka sukayi suka sirya , kamar ko yaushe tamaida katon hijab dinta da nikab da safa.
A bayan layinsu ya ijiyeta, yacika mata jaka da kudi yabata wani gift cikin wani karamin kwali mai kyau. Har saida tasha kwana yajuya motarsa yatafi.
Falon dad dinta tawuce, suna zaune da Momy sunan kallo . Da sallama tashigo tagaida su suka amsa cike da so da kauna "mamana kindawo kenan?." "Eh daddy." "To yayi kije kihuta ko." "To daddy." Harzata fita yakirata "mamana yanzukam kin takura da maganar auren zakiyi karatunki ko."
Sunkuyar da kanta kasa tai alamun kunya "eh daddy ,yanzu nafahinci abinda kuke ganemin gara nai karatuna ." "to naji dadi dakika fahimta. Tashi kije." Fita tai daga dakin. Ajiyan zuciya daddynta yasauke "kai nagode ma Allah dayasa tagane abinda nake nufi. Amma da tadage ita aure meye zataci da auren ai gara tai karatunta."
Hakane alh yanzukam saidai mugode ma Allah dayasa tagane. " "hakane."
Cigaba sukayi da kallonsu suna dan hira.
Abangaren yazid kuwa adaren baisamu yayi bacciba nafilfili yarinka yi yana rokon Allah yakawo mishi mafita.
Koda gari yawaye sukayi breakfast dakinsa yakoma yakwanta yana tunani yarasa yadda zaiyi .
wayarsa yadauka yay dealing no. Din faruq.
Faruq dake driving hankali kwance wayarshi tafara ringing
"Guy how fer?."
Daga dayan bangaren yazid yace "where ar u right now?."
Dan shafa kansa yayi kamar yazid na gabanshi."on my way to back home. " "from where?."
Dan jimmm yayi kana yace " uhm...uhm...hotel.... ".
" dan iska kawai kai bazaka ajiye joystick dinka guru dayaba karinka rabashi a matan banza kenan ...mtsww..Allah yashiryeka..."
"Kaga mallam stop yazaka kirani kana min wulakanci kaga kawai kafadamin abinda yasa ka kirani."
"Can da yawarka. Nidai kazo gida kasameni akwai maganar da zamuyi."Daga haka yakatse wayar. Kwafa faruq yayi yajuya kan motar yay hanyar unguwarsu.
Baitarda kowa faloba danhaka dakin yazid yawuce , bai ganshi cikin dakinba amma yaji karar ruwa da'alamu wanka yakeyi. Zama faruq yayi bakin gadon yana jiran fitowarsa.
Koda yafito baiko kalli inda faruq yakeba yashirya cikin kananan kaya ya bulbule jikinshi da turaruka.
" uhmm..mutum dai yana tareda wahala indai bazai sanza irin wannan halin ba." Faruq ne yay maganar kansa gefe kamar ba da shi yakeba. Harara yazid yabuga masa yazo yazauna gefensa.
Dafa kafadar faruq yayi "man akwai magana mai muhimmanci dazamuyi dakai, inaso kayi tunani maikyau kabani shawaran data dace." "Ohk , am listening."
*👄BieBie Luv👄*
[3/11, 12:39 PM] 👄BIEBIE Lurv👄: *💝KARUWA CE💝.......9/10*
_Writing by_*👄BieBie Luv👄*
_Editing by_*💅Sadnaf💅*
💝💝💝💝💝💝💝💝
Dogon numfashi yazeed ya sauke..."friend mami ta zabarmin matar aure, kuma in d next 2months takeso ayi wedding din.
Tunda yazeed yafara magana faruq yazaro ido yana kallonsa "yazid din da tunda uwarsa tahaifesa baitaba kula mace da sunan soba ....mutumin dabaya sako aure a gender rsa shine zaiyi aure a nan wata biyu cab.....
" kayi shiru bakace komai ba ."..yazid yakatseshi. "To aini abunne kamar almara. To wace yarinyar?, and kana sonta?." Girgiza kai yazid yashigayi cike da takaice "i'na sonta fa kashe don ubanka. Zahra'u cefa."
"Kai zahra fa kace , yarinyar dako sunanta baka kauna ..innalillahi..."
" Yanzu meye abinyi?." "Meye kuwa abinyi tunda mami tace ita takeso ka aura dole ka aureta kodan faranta mami rea." Alright naji zan aureta amma tagammace mutuwa tayi akan shiga gidana, don saina azaftar da ita mafi muni....zata sha wahala saita gommace tacigaba da karuwancinta akan aurena!." "Kai yazid kadaiji tsorun Allah." "Dallacan rufemin baki dan iska, arkai zakacema wani yaji tsoron Allah kakasa aure sai kwartanci...." Kai yazid ya isheka...ahni zaka kira kwarto to wllh nafi karfin nai kwartanci tunda inada kudi.. Kuma duk shegiyar dakaganta gurina ita takawo kanta dallah kawai." "Kai kasani dai." "Kokai kasani ba, kaida zaama auren dole can da yawarka." Daga haka yabugo kofa yafita. "Kambu....iya shaka yazid yashaka , kwafa yay shima yafice.
Ranar lahadi dadare takanas mami tashirya cikin shiga ta alfarma tasamu abba zahra da maganar auren. Bayabo ba fallasa yaaminci sannan yace yabarwa mamin komai a hanunta kwai in akwai bukatar kudi tamai magana . godiya tai sosea tatashi tatafi duk jikinta yayi sanyi don ganin nuna rashin damuwa da yarsa da baiyiba.
Acikin sati daya magana takarade ko ina sai gulma akeyi wai yazid yaron kirki mai natsuwa zai auri karuwa. Bakaramin tashin hankali mama dasu farida suka shigaba , zahra zatai aure tabar yaranta ...gaba daya fauxy tarikece ma mama , dakyar ta lallalshe akan zasuyi maganin abun.
Tashin hankali baasa masa rana ranar da zahra taji maganar mutuwane kawai batayi....har gadon asibiti aka kwantarta, dakyar mami da kanwar abbanta aunty Jidda suka lallasheta ta hakura...
Maganar biki ya kankama, yayin da mami tazage gurin gyran amarya da duk wani abinda ya dace don itace uwar amarya kuma uwar ango . dangin mahaifin yazid bawani son auren sukeba don yadda sukejin gulmace2 akan yarinyar amma bayadda suka iya sai zuba ido..
Koda maganar ta isa dangin mahaifiyar zahra bakaramin dadi sukaji don sunsa mami sosea kuma sunsan insha Allah zahransu tasamu miji kowa ya yaba da irin nagartar yazid .
Abangaren ango duk yarame yayi baki duk abin duniya ya ishesa , ga mami tawatsar da lamarinsa duk ta watsarsa.
Abangaren abokansa kan shiri suke bana wasaba don faruq duk yasanar da abokansu nakusa Dana nesa. Mami da aunty Jidda kullum suna cikin lallashin zahra da kwantar mata da hanki.
Ana saura sati daya dangin mahaifiyar zahra dana mahaifinta sukazo daga barno...sosea sukazo da abin arzuki don kayan furniture's saida sukazo da set uku wanda akayo order dinsu daga Dubai.. Ga kitchen materials kamar zaa bude shago...kaya kuwa sabbi saida suka mata akwatina shabiyu...kai abin bamagana.
Yau takama alhamis ranar kamu sosai amarya tai kyau tare da dunbin kawayenta wayayyu yayan manya... 2:09 aka tafi location din daza ayi kamun abokan ango duk sunzo yayinda akarasa ango duk wayoyinsa a rufe sai faruq ne yazauna a madadinsa..sai 5pm aka watse daga gun , faruq dakansa yamaida zahra gida.
Saikusan 10pm yazid yadawo gida, bakaramin fada yasha gun mamiba harsaida yaban tausai...."kuma wllh wllh yazid kaji narantse kakara wani misbehaving daga nan har a kare bikinnan wllh sai ranka yabaci. " Daga haka tatafi. Jikinsa yayi mugun sanyi baisan yaushe maminshi tazama takaba mamin dako kadan batason abinda zai bata mishi rea shine yau dakanta take mishi haka.dakyar yaja kafarsa yakoma part din dake can gefe dana mamin.
Ranar Friday akai launching da dare kuma akai mother's event sosea mami da kawayenta suka cake gakuma ango da amarya sunyi kyau harsun gaji da hadewa gawani irin matching dasukayi.
Ranar Saturday ranar daurin auren *YAZID UMAR MATAWALLE* dakuma *FATIMA SULAIMAN GONI*, misalin karfe goma nasafe daurin auren dayasamu halartar manya manyan mutane masu fada aji,saraku na, manyan'yan siyasa, manyan yan kasuwa , manyan masukudi..etc.
An daura auren yazid ya zahra a sadaki dubu hamsi da kujerar makka dakuma key din gida da mota. an daura aure lpy kowa yawatse daga gun, yayin da ango da tawagarsa suka tafi gurin reception.
Part gudu mami tasa aka warewa amarya da kawayenta suna shagalinsu acan.
*👄BieBie Luv👄*
[3/11, 12:39 PM] 👄BIEBIE Lurv👄: *💝KARUWA CE💝.....11/12*
_writing By_
*👄BieBie Luv👄*
_Editing By_
*💅Sadnaf💅*
_Dis page goes to u my *sweet Apple pie* *BieBie Dee*, u means a lot to me._
❤❤
💝💝💝💝💝💝💝💝
*M*isalin karfe
takwas na dare akazo daukan amarya, motocine nagani nafada na kerewa saa
Akofar gidan su zahra motocin zukayi parking .
zahra ne durkushe gefen mahaifimta yanai mata nasiha mai ratsa jiki, hattashi kansa jikinsa yayi sanyi saiyaji duk tausayin yartasa ya cika shi .kuka take kamar ranta zai fita , aunty jiddane da aunty mairo yayar mamanta suka fita da ita dakyar bayan abban nata yagama mata nasiha ...gun mama aka kaita , kamar bazatai magana ba tai surutannan daga bisani akasa zahra amota.
Gun mami aka kaita sosea taimata nasahi daga haka akawuce da ita gidanta dake government road...ginine nazani gida na kerewa saa akakai zahra bawanda bai yaba da tsarin gidanba ga uban kaya aka dankara mata kai ko yar shugan kasa iyaka abinda zaa mata kenan.
Misalin karfe gamo faruq da wasu abokansu biyu sunsashi gaba yatashi surakasa gun amaryarsa amma firrr yaki wai nan zai kwana , dakyar saida sukace zasu fadama mami kafin yayarda yafito. Gun Mami sukaje don taimai nasiha.
tareda babbar yayarta momynafy suka tardata ....sosea suka shigamai nasiha saida duk jikinsu yay sanyi.mami takara dacewa. "Kaji tsoron Allah yazid kakulada zahra kariketa amana karka cutarta ..kakulada addinin ta ...yazid wllh karnaji kar nagani daidai darana daya takawomin kana zaluntarta zanyi mugun saba maka... Kakulada ita..tashi kuje Allah yay muku albarka."
Jiki a sabule suka amsa suka fita zuwa compound din gidan.
Bude mota sukayi zasu Shiga yazid ya dakatar dasu fuska a murtuke. "Bani key din mota na." Yafadawa faruq yana yamutse fuska. Galala sukayi suna kallon juna "mai yay zafi ango , basaika bata rea in sokake kar mushigar maka lokaci kadai amaryaka , ga key dinka. Sa'id yakarba daga hanun faruq yamikama yazid. Baikalli kowaba yabude motar yashiga .
bude bayan motar Ismail yayi ijiyemai leda yarufe,
key yay ma motar yajata dagudu yafice daga gidan.
*****
Kwance suke kan katafaren gadon dayake cikin *diamond hotel room 27* yanabin every part of her body da romance.. Gaba daya sun fice a hayyacin su, barinma zubaida da rabonta da namiji kimanin wata guda kenan gata da jarabar tsiya...duk sun yamutsa gadon sai nishinsu dake tashi a room din."ahhhh....baby duk duniya bawanda....nakeso sama dake....washhhh...baby...banason mamata kamar yadda nake sonki....plss...karki bari." Zubaida tazage sai kuka take mishi , shiko kamar wanda kuka ke tunzirashi..karo nabiyar kenan da wayarahi tashiga ringing, harta katse bai saurareta. Saida miss calls sukazama 30 ana 31 dinni yararimo wayar yasa akunne. Baikoyi magana ba daga dayan bangaren yaji muryar matarsa cikin tashin hankali tana cewa...plss dear kayi sauri kazo bushra tasha poison...ur attention is needed plssss..." Ay bata karasaba yay sauri mikewa bai jira wata wataba ya maida kayanshi yadau car key dinshi yay waje ko sauraran zubaida daketa tambayarsa meyafaru baiyiba.
Gaba daya zuby tashiga halin matsala , duk yagama tayarta gashi yatafi yabarta da jaraba .
haka tagama mammatse kafa tatashi tamaida kayanta tatafi.
Sosea garin yaturnuke da hadari gawani kura dake tashi bakowa kan titi sai jifi jefin motoci dake wuce sa'i sa'i yayinda itakuma sai zuba sauri take don batason ruwannan yabugeta . yif yif yif ruwan yafara sauka a hankali yawaita saurinta tayi hartake dan had'a da gudu gudu . kankace me ruwa yabarke sai kwararashi ake kamarda bakin kwarya.
Driven yake a hankali kan titin, hakanan yakejin dadin yanayi kamar ance yadaga kanshi daga gefe yahango kamar mutum rabe jikin wani gini. Tana sanyeda dogon farin hijab har kasa kafarta yana sanye cikin safa da farin takalmi fuskarta a bude take kasancewar dare nikab din nahanunta. Saitin Inda take yakarasa yay parking, fitowa yay duk dadai a dan tsorace yake amma yadake.
"Asslamu alaiki....." Dago idonta tayi tana kallonsa ko kiftawa babu yayinda shima ya kafeta da ido. " am baiwar Allah lpy kike tsaye anan garuwa na bugunki." Dan kirkiro murmushi tai. "Wllh ko daga islamiya nake ruwa yatareni anan shine na tsaya yadan tsagaita sai inwuce." Karo nafarko dayaji wata diya mace taburgeshi, bayan maminshi bawata macen dake gabansa. yanason mace mai addini dashiga ta musulunci , gashi da'alama wannan duk tanada abinda yakeso. Allah sarki malama inbazaki damuba kizo in saukeki man. Saida tadanyi jimmmm kamar mai tunani kana tace "uhmmmm to, amma dasharadi abayan layinmu zaka ijiye don kar daddy na yakalleni yayman fada. Don bayason ganni da maza gaskiya." Murmushi yazid yayi , ya yabawa da tarbiyarta .
Shiga motan sukayi duk sunjike da ruwa tafada mai unguwarsu yadau hanya.
Bawanda yacewa dan uwansa komai harsuka iso unguwar abakin layin tace ya ijiyeta ." to malam nagode sosea Allah yasaka da alkhairi."tafada tana kokarin bude kofa. Murmushi yazid yayi bakomai. Amma dan Allah alfarma daya nake nema gunki, ki taimaka minda digits dinki." Dakyar zubaida tabama yazid no dinta dontace gaskiya baa barinta kula samari . sallama sukayi takama hanyar kofar gidansu baibar gurinba sai yaga shigarta gidan su kana yaja motarshi zuciyarsa cike da abubuwa dayawa ganeda zubaida!.
Dakanshi yafito ya bude get yashiga da motarsa kasancewar bai dauko mai gadiba . lokaci daya bakin cikin ya dirarmai dayasa kafarshi cikin falon kakkashe wutacen falon yayi ya haura sama inda bedrooms din suke.
Kofofi hudune jere gurin hakan baisan nashiba kuma baisan na Zahra'u ba
yakai minti goma gurin tsaye daga bisani yadaura hanunshi akan handball din kofa na hudu . hakanan kirjinshi yafara bugawa da sauri da sauri .. Ahankali yake budewa harya bude gaba daya. wani rasss gabansa yafadi yayinda ya hangota kwance kan katafaren gadon ta, daga itasai bes wanda iyaka cinyace duk ta hargitse kananun kitson dake kanta bisa gadon , ga kirjinta duk a waje tar kakin nipple dinta awaje.... Da sauri yazid yaja kofan yana runtse ido tunda yake baitaba ganin mace a hakaba , gawani bakon lamarin da yarafara ziyartarsa .
.
da sauri yakoma baya yashige dakina farko fadawa kan gado yayi yana maida munfashi a hankali.....kawai zubaida tafado mishi area wani kayataccen murmushi yasaki yana lumshe ido.....
*👄BieBie Luv👄*
[3/11, 12:39 PM] 👄BIEBIE Lurv👄: *💝KARUWA CE💝..13/14*
_Writing by_
*👄BieBie Luv👄*
_Editing by_
*💅Sadnaf*
_Wannan shafin sadaukarwa ne ga duk wani masoyina dakuma mai bibiyar littafin, nagode da adduoin ku gareni, Allah yabar zumunci🤝...amin._❤❤❤❤❤
💝💝💝💝💝💝💝💝
Kamar wanda aka tsikareshi yatashi tunawa da yadda yana nipple din zahra , duk saida tsikar jikinshi tatashi ga wani abu dakemai yawo aduk ilahirin jikinshi. Hakan nan yaji yana son kara kallonta wata zuciyar tace "mutumin da bakaso meye abin kallo a jikinsa?. Watsar da lamarin wanka yaje yayi yakwanta daga shi saidan towel a kugunsa.
Koda asuba daya shiga dakinta yaje don tashinta kamar yadda yabarta jiya haka ya sameta sai sharara bacci take . kurawa dan karamin lips dinta ido yayi yana imaging yadda wasu mazan suka tsotseshi , take wani tsanarta takara shigarsa yana summing yadda zai azabtar da ita. Gyara kwanciyarta tayi haka yabama nononta daman gama fitowa, kuramai ido yazid yayi yana tuna yanzu wani kato yatabashi har ma ya tsotsa ....wani uban bugu ya maka mata a bambom dinta arazane tatashi tana yarfe hanu tareda rarraba ido. Wani mugun kallo yazid kebinta dashi....sai a sannan taganshi tsaye kanta yana sanye da farar jallabiyi. Kasa-kasa ta murguda baki takauda kanta gefe sannan tagyara rigarta..baikula da murguda bakin datayiba ,fuska a murtuke yace.."lokacin sallah yayi. " daga haka yafice . tsoki zahra taja tana kunkuni da dukanta da yayi tashige bathroom. Bayan ta ida sallah saida tai adduointa da azkhar kafin tatashi tafara gyara gidanta . zuwa 7:30am tagama gyare ko'ina tasa air freshener tareda turarukan wuta masu kamshi , itakanta saida abun ya burgeta . sama takoma zuwa bedroom dinta tana duba kayan da zatasa.
wani mini skart baki tadauko tareda karamar riga mara hanu wanda duk rabin kirjin mutum zaizama na awajene inyasa . bakin hula tadauko tareda panta (don bata fiye sa bra ba)ta ijiye kan bed tashigo wanka.
Misalin 10 yazid yafito yana sanye cikin kananan kaya blue T-shirt da black trouser. Sosea kayan ya amshi farar fatarsa , bakin gashin kansa yakwanta luf sai kamshi yake zubawa. Cikin isa da kasaita yake sauka daga steps din benen, ga kamshi da tun daga bude kofar dakinsa yake neman zautarsa baikara rikicewa ba saida ya haugota zaune a dining tana breakfast ta daura kafa daya kan daya ga santala2 n cinyoyinta a waje kamar na indiyawa suna ma yazid kwalele. Wani yarrr yaji jikinsa dasauri yadauke kansa tareda hade fuska ya karasa cikin falon. Kallo daya tamai tadauke kanta dakamar bazata gaidasaba saikuma tadan daga murya "ina kwana yaa yazid ."baiko kalli inda takeba yazauna kan daya daga cikin kujerun dake falon yazaro wayarsa yana faman dannawa. Tabe baki tayi hade da murgudawa taci gaba da cin abincinta . dauke flet din tayi gade da gyara gurin bayan takammala cin abinta tahaura sama cikin takunta na kasaita da Jan hankali. Dawani irin kallo yazid yabita wanda ni bansan nameye shiba.
Almost 20mins yana zaine gun yana danne2 daga bisani yatashi yay dining area don yi breakfast. Sosea breakfast din da mami ta aikomusu aymasa dadi , yasan duk yadda akayi mami dakanta taiyi....saida yagama cika cikinsa sannan yakoma cikin falon yakwanta. Karan wayarsa ne ta tadashi daga dan baccin daya fara a kwanciyar gun. Sunan mamin sane me yawo akan screen din ....shima murmushine ya bayyana kan fuskarsa yay pecking yana lumshe ido." Assalamu alaika my boy." Amsawa yay suka gaisa sai shakwaba yake zuba mata. "Boy kamanta dani tunda kayi amarya shine baka naimana ko?." Hade fuska yayi a zahiri, amma yace "kai mamina ni na'isa , bakijiba yau kadai da banganki ba kamar na tabe." Dan dariya mami tayi "kaidai fadi gaskiya boy. Ina zahran takene ?." Kara hade fuska yayi yabi inda tayi da harara ."amm mami tashiga ciki nikuma ina falo." "Ohk tau kaimata wayar zamu gaisa." "To mami