Showing 12001 words to 15000 words out of 37959 words
kan 'ya'yanki. Maimakon ita Zahra'u tarasa Miji sai 'ya'yanki su rasa.... Zaro i'so mama tayi tana rarrabasu..
Cigaba da magana malamin yayi..." Kuma Idan anbaki dokoki bakyabi...mutum zabuk'aci yakebe dake bakya yadda, idan ance kabar sallolinki na'yan wasu kwanaki bakya denawa..to kinga kuwa taya aikinki zai ci?."
"To kinga ashe laifinkine tunda bazakibi ka'idaba." ...cewar momy...
"Amin afuwa malam insha Allahu hakan bazata kara faruwa ba....kuma nayarda dakai yanzu kaine malamina, bagun wanda zan kara zuwa...kuma zanbi dukwani umarni da aka bani.." Washe baki yayi yana d'an matsowa inda mama take..."a ai kikwantar da hankalinki, samari kam sai yaranki sungaji da ganinsu. kuma 'ya'yan manya masu kudin gaske ...." 'Itama maman washe baki tayi don mayyar kudince koma bata k'aunar talaka... "To hajiya dan bamu guri mana ." malamin yafada yana kallon momy. Dan murmushi tayi tatashi don tasan malamin baya aiki hakanan saiya dan rage zafi ....don zai i'ya maka aiki kyautama inzai samu abinda yakeso...
Sunfi awa daya cikin munafikin dakinsa shida mama sannan tafito tana yamutse fuska hanunta ruke da wani karamin kwalba guda biyu. Tasowa momy tayi takaraso inda take tanadan dariya kasa2 "to yadai mutuniyar?." "Hmmm kedai bari...wllh tunda nake zuwa gurin malamai ni bawanda yataba lalumani sai wannan dan iskan...." Dasauri mama tarufe mata baki tana waiwaye. "Ke kirufamana asiri ...kuma su wadancan dabasa lalumar taki kina samun biyan bukata ne?." Tabe baki mama tayi tana nufar mota...
Kwashe duk yanda sukayi da malamin mama yi tafawa momy... Dariya momy tatintsire dashi.."kai wllh kedai ..saikace wata budurwa, aurenki biyu fa tomeye aciki?.. Allah natuba tunkina budurwama ai samari sunsha latsa maki nono...bare kama yanzu.." Wata uwar tara mama tazabga mata.."tokefa da aka kamaku da ashiru a dakin zauren gidansu kuna iskanci fa..?...kwarani duk abuna a shafeshafe ne." "Mtswwww." Momy taja wani dogon tsaki .
bawanda yakara magana cikinsu harsuka i'sa gida....mama batako shiga gidanba tasauke momy a waje i'tama tai gidanta.
Murna agurin su fauxy kam ba'a magana harda y'ar rawausu...bayani mama taimusu sosea akan yanda zasuyi amfani dashi gudun kar asami kuskure irin nabaya.
***
Yau takama jummaa yazid shabiyu yake dawowa daga office don haka yacewa zahra tashirya yakaita gurin mami saitabiya gidansu daga nan...murna sosea tayi nazuwa gurin mami ...sauri2 tashirya tatararshi falo yana zaune cikin wani bigyagygyen farin shadda tayi masa kyau i'donsa cikin farin glass...kallo daya yamata yatashi yafita tabi bayansa. Zaman kurame sukayi cikin motar don bamaicewa dan uwansu komai.
Fitowa tai anatse tana takunta mai daukar hankali tashige ciki...juyar da kan motar yayi yanufi masallacin juma'a dake dan nesa da unguwar. Mami tana zaune falo tasha wanka taci kwalliya kamar maishirin zuwa gasa...da sallamarta tashigo fuskarta dauke da murmushi.. Cikin farin ciki mami tataso tarungume zahra tana jinwani irin farin ciki.."lale2 Zahra'u na yaukece?." Zaunarta tayi itama tazauna tana kare mata kallo..jikintane yadanyi zanyi ganin yadda zahran tarame duk tasauya kamar ba itaba . "ina yini mami." Maganar zahra ne yakatseta..tasaki wani irin murmushi mai daci. Itade zahra kanta nakasa batasan halin da mami ke cikiba. "Lpy lau zahrana ya zaman naku?." Murmushi itama ta kirkiro "lpy lau mami ..." 'Ina fatandai bawata Marsala ko zahra?...karki boyemin in akwai wani abun da bakyajin dadinsa kifadamin...kinga ni amatsayin uwa nake a gurinki." Kas tayi da kanta kamar tafadi gaskiya saikuma tace."bakomai fa mami...muna zama lpy
." "to yayi kyau haka nakeson ji...." Kwalawa mai aiki kira mami tayi tazo dasauri tagaida zahra... Cika gaban zahra akayi da abubuwa kala2 , suna dan hira da mami tanacin snacks.
Bayan anyi sallar jumaa suna zaune falo itada mami yazid yay sallama yashigo...zama yiya kan kujera ya gaida mami ta ansa da faraa, zahra kam ko inda yake bata kallaba idon ta nakan TV. Hira suka shagayi da mami , anan bacci yay awun gaba da zahra.
Saida akai sallar i'sha suka bar gidan mami bayan tashikata da abubuwa kalakala masu amfani.
Bayan sun koma gida kowa d'akinsa yawuce....wanka yazid yayi yashirya cikin kananan kaya yadau wayarsa yay dailing number zabaida.
******
Tana cikin mota da Dr faruq bakinsu yana manne guri daya sai tsotso suke kamar zasu cinye junansu. Hanun faruq daya yana cikin rigarta yana mammatsa mata na shanunta dayan yana kan ass dinta yana shafawa...gaba daya suntafi barinma zubaida da dadi yake zuwa mata tako i'na...saikara damke hanunsa dake cikin rigarta takeyi tana turamasa abun. Fiddasu duka yayi daga cikin rigar yasa daya cikin bakinsa yana tsotsa cikin wani irin salo..sosea tafara mikewa tana kokarin kamo joystick din faruq wayarta yafara ringing...har wayar takatse bawanda ya kula saida kira nabiyu yashigo zubaida tai kokarin daga idonta dakyar takalla....dasauri takwace nononta daga bakinshi tadanja baya tadaga Kiran...."to" kawai tace takashe wayar... Faruq yajinjina kansa jikin sit idonsa a lumshe sai numfashi yake fiddawa..."am Dr momy tace yanzunnan inkoma gida." Bode idonsa yayi yana kallonta cikin wani irin yanayi..."haba baby, kinkibari muje hotel wai dare yayi..yanzu kuma kice zaki tafi bayan kuma kadan nayi...plss kibari indan samu natsuwa man
...yakarashe maganar yanadan shafa baki n*n nta...lumshe ido itama tayi zancen gaskiya bata koshiba , amma dole tahakura don kar yazid ya isketa agurin....dauke hanunshi tayi tamayar da boos dinta cikin riga. "Kayi hakuri my Dr momy ne ke kirana...amma nayi maka alkawari gabe saikayi harka gaji.." "Baby aibana gajiya dake... Amma Allah yakaimu gaben.".....daura kansa yayi kan kirjinta yayi kissing dinsu yadda yakeso . " baby kikularmin da twins dina... Fita tayi daga motar tana daga mishi hanu shima haka... Saida tasha kwanar layinsu kana faruq yatada motarshi yabar gurin. Daidai yafito daga layin zaisha kwana motar yazid kuma tamiko zata shiga layinsu zubaida....
*??BieBie Luv??*
[3/15, 8:59 AM] ??BieBie Lurv??: *??KARUWA CE??..... 31/32*
_Writing by_
*??BieBie Luv??*
_Editing by_
*??Sadnaf??*
Wannan shafin nakune 'yan *??BIEBIE LUV?? NOVELS* , *TASKAR ??BieBie Luv?? &ANFA??* tareda *??Sadnaf?? Novels.....*
????????????????
*K"urama motan yazid ido yayi hakama faruq da tunda ya hango motar yakasa d'auke i'donsa. Bawanda yakalli dan uwansa saboda ko wanne glass dinsa tented ne, amma dukda haka ko wannanen su akwai abinda zuciyar ke sak'a masa.
Tab'e baki yazid yayi..
"hala mai i'rin motar ne ." yafad'a a zuciya.
Har cikin gidan yashiga suka gaisa da momy cikin sakin fuska ta amsa sannan tabasu wuri. Yau hiran yasha bambam dana kullum, domin yazid soyayya yake nuna mata kara-kara. Zubaida kamar tahadiyi rea don tsabar dadi..amma azahiri saidai taboye fuskarta cikin hijab.
Baibar gidan ba sai k'arfe goma nadare... Da kallon maita zubaida tabishi, don rana daya takejira kawai.
Adaddafe ya i'sa gida sakamakon ciwon da mararsa ke masa. Yana shiga dakinda yay rubda ciki kangado yana maida numfashi..wani garababben turare da zubaida tasako ne duk ya d'agamai hankali... Dakyar yasamu bacci yad'auke sa.
****
Washe gari
Dawuri zubaida tashirya cikin riga da zani na atamfa tasaka zumbulelen hijab tacewa momy zataje gidan su fauxy.. Faruq nazaune cikin mota yana waya da yazid "kai man gafa mutuniyar tawa tana zuwa sai anjuma." Kit yakatse wayar .
Kura mata manyan idonshi yayi bayan tashigo motar itama haka " baby wllh jiya dakyar nai bacci." Yafada yana shafa fuskarta . lumshe ido tayi tabude I hankali tasauke kan kyakykyawar fuskarsa. "Nima haka my Dr duk bukatarka tacikani jinake kamar gari bazai wayeba. Murmushin jin dadi yatada motar sukamar layin.
Faruq dakansa yacire mata hijab din jikinta ya ijiye kan sofan dake opposite din gadon yanabin dukkan jikinta da kallo. " baby ...kinkara kiba fa...daga jiya ..zuwa yau." Cikin dan shakewar murya yake maganar. Murmushi kawai zubaida tayi dontasan rudewa kamai faruq yayi. Zama tai kan cinyarsa ta sakalo hanunta daya ta kafadar sa dayan kuma nakan kirjinsa tafara kokarin kaiwa bakinta kan nasa. Faruq da kamar jira yake yay saurin cafkewa suka fara kissing din junansu kamar zasu gwagwuye kansu.... A hankali yabude zip din dake gaban rigar tata na shanunta suka bayya kasancewa batasa bra ba..kara rudewa faruq yayi yadankosu yana musu wani irin tsotsa... Sunkai minti arbain suna romancing junansu ..cire kayan jikinsa yayi i'tama yakarasa cire mata nata...kara rudewa zuby tayi yayinda tahango bananar?? faruq tana rekota, fixgoshi tayi tareda kara kankameshi kamar zasu zama abu daya. kukan dadi zubaida tafara shikuma faruq banda sunbatu baabinda yakeyi yayinda ya afkamata....bayan sungama bidirinsu sukayi wanka sukadawo kan sofa faruq yadaura ta kan cinya yana kallonta.
"Baby dadinki yayi yawa wllh....kullun sabuwa kike zama...wllh....meye sirrine?." Farr zubaida tayi da ido gameda daura hanunta kan kirjinsa..
"My Dr ai *KAINE SIRRINA*."
Murmushin jin dadi yayi, yakamo hanunta daya yayi kissing dinshi.
Karfe biyu daidai yay parking kofar gidan mama ya ijiye zubaida shikuma yawuce bayan yagama cikata da kudi.
Suna zaune falo kowacce tana waya da heron ta ga mama gefe tayi daya kan daya hankali kwance don yanzu matsala takau .
da sallama tashiga falon mama ta amsa tana mata sannu da zuwa , duk katse kiran sukayi sukayi gurin zubaida cikin murna. "Uhm!, ustaziya zubaida dama ana kallonki?." Harara zubaida tawatsa musu duka. "Ke harkina da bakin magana ai gara farida ma tanadan zuwa gidanmu amma kefa?." Dan sosa kai fauxy tayi "todai naji...kar amin tonon silili."
Zama sukayi suka b'arke da hira bayan sun gama gaisawa. "Yaa arman bayanan ne?." Zubaida tai tambayar.
"Yananan, bayajin dadine yana part dinsa.."... Cewar farida.. 'Ayya Allah ya sawwake."
"Aida kinshiga kindubashi ma.".. Cewar mama tana kallon zubaida.
" to mama." Mikewa tayi a hankalin tana tafiya mai natsuwa..da i'do kawai mama tabita tana kissima abubuwa a ranta.
Bakowa falon don haka kai tsaye tawuce bedroom dinsa. Yana kwance tsakiyar gadon yayi rubda ciki sai murtsukuku yakeyi. Dasauri takarasa kan gadon, arude take tambayarshi meke damunsa.
"Jin muryar zubaida yasashi dagowa da kyar yana kallonta ...kara rikeshi tayi taciga da tambayar...
Arman bai iya amsa mataba, illa bakinsa daya saka cikin nata yana sha.... Zubaida ma gagara hakuri tayi tabiye masa suka lula wata duniyar.
Saida taga arman yana kokarin rabata da kayan jikinta sannan ta dakatar dashi..." Plsss...kabari hakan nan...agida muke....kuma zaa iya shigowa...." Dakyar take maganar cikin sarkewar numfashi. Shima arman dakyar ya i'ya tsaida kanshi yakoma gefe yana fidda numfashi.
Sunkai minti goma haka bawanda yace koma kana arman yatashi yazauna yana kallonta. "Baby kekika samin ciwonnan, tun dazu inata kiran wayar kinki dagawa ..da kadan namutu da bukatarki."
"Sorry yayana , bana kusada wayarne."
"Yaushe kikazo?." "Bandade da zuwaba inke ambayarka akace bakada lpy shine mama tace inzo na dubaka."
Gyada kai kawai yayi.
"Bari in tafi harsuga shiru bandawo ba." "To baby yanzu sai yaushe zamu ahadu nayi..?" Yafada yana lankwabe kai. Murmushi zubaida tayi. "Zamuyi magana anjuma." "Ohk."
Sai la'asar lilis takoma gida da kayan performs da mama tabata.
*******
Gidan yazid kuwa kullum ba cigaba sai abinda yakaru...dazarar zahra tagama aikinta zata shige daki tayi tagumi tana tunani...kusan kullum acikin kuka take, tarasa yadda zatasa ranta taji dadi...gaya tarasa wanda zata fadawa damuwarta dukta rame tayi baki.
A bangaren yazid kullum yana cikin damuwa domin wata jarabar shaawa ce ke damunsa yarasa yadda zaisa kansa dukya rame yayi baki. Amma yayanke shawara daya kawai zaisami mami da maganar kara aure!!!.
*******
Tana sanye cikin dinkin riga da skart na atamfa yayi balain kamata gashi yay mata kyau sosea. Tasha daurin kwali mai step2 ko mayafi babo a jikinta...taku take maicike da daukar tankali duk jikinta shaking yakeyi...
Yana zaune cikin mota yazuba mata mayun idon ko kiftawa babu. Kyakykyawan saurayine ajin farko ..amma ba fari bane sannan bazaa sashi a sahun bakakeba. Harta shigo cikin motar baimasan tashigo saida ta hura masa iskar bakinta yay sauri lumshe ido.
"OMG! Babyna zaki kasheni da salonki."
Murmushi fauxy tayi tana kada ido.
Zubama halittar kirjinta ido yayi kamar rayuwarshi tana makale gurin.
"Darling wai mekake kallo hakane?." Shafa kirjinta yayi.."baby wannan nake kallo....baby ina sonsu ..kivani insha man..."
Turo baki fauxy tayi tana janye hanunshi. "Nikam uhm uhm, ba kwanan nan kace zaka fadama abbanka yaturoba , kawai kabari sai munyi aure."
"Baby bazan iya kaiwa lokacin bansha ba, mutuwa zanyi...plsss."
Zaro ido fauxy tayi jin ya ambaci mutuwa..
"Bazaka mutuba indai akan wannan ne zanbaka, amma daga yau sai munyi aure..."
.ai nabil bai iya magana ba illa cafke bakinta dayayi yatura hanunsa cikin rigarta yana matsa mata bakin n*n......
*??BieBie Luv??*
[3/15, 6:14 PM] ??BieBie Lurv??: *??KARUWA CE??........33/34*
_Writing bi_
*??BieBie Luv??*
_Editing by_
*??Sadnaf??*
??????????????????
Fauxy duk ta rude sai kara bankarama nabil kirjinta take, saida yaga tana neman shige masa kafin yafidda bakinsa daga kan nipple dinta yaja gefe..matsawa gurinshi tayi tafara kokarin maida hanunshi kan na shanunta, makale hanun yay tabaya hakan yasa takasa dagawa....hawaye fauxy tafarayi tana goga boos dinnata jikin nabil hade da wani irin numfashi..
Rike fuskarta da duka hanunshi yayi yana mata nagana a hankali yana hura mata iska...sunkai minti goma haka kana tadan dawo hayyacinta ta tsura masa i'do. " baby irin wannan rudewa haka."...yafada cikin zolaya yana kashe mata ido daya. D'an dukan kirjinsa tayi tana turo baki..."bakaine ba..." Murmushi yayi yana lakace mata kumata.
"To baby nizan wuce ...don Abba zan aikeni bank." "To sweetheart, yanzu sai yaushe?." "Uhm...sai munyi waya lttr sai kibani lokaci sarauniyar mata." Murmushi tayi tana ficewa daga motar tareda bazomasa duwawu, dan bugun su nabil yayi yanadan dariya. "Baby nikikema hakako?, zaki shigo hanune." I'tama dariyan tayi tana mishi gwaliyo tareda daga masa hanu harya fice da motarsa daga gidan. Komawa ciki tayi zuciyarta cikeda farin ciki...don tagama samun namiji tunda tasamu nabil.
Haka itama farida da saurayin hisham ...kullum suna cikin lalubar juna, don i'ta abinnata haryafi na Fauziyya kadan yahana ranarcan yashigeta , don a falon baki suke tasu hirar.
******
Bayan wata biyu,
Abubuwa da dama sun faru damasu dadi da marasa dadi...
Soyayya mai karfi tashigo tsakanin yazid da zubaida da taimakon malamin momy don bata zauna hakaba...yazid yagama susucewa yafice hayyacinsa yakoma dan gidan momy don sai yadda sukayi dashi...hatta dazuwa office wataran sai momy ta takurashi yaje...don agidan yake yini tunsafe harsai dare....abincinsa da koman sa agidan yakikyi...
Zubaida hankalinta kwance don tagama samun yazid ga kudi ko nawa takeso itada momynta zasu samu gurin yazid.
Zahra kam ko kallonta bayayi...hatta da gaisuwarta baya amsawa...kuma tun safe inyafita sai shada daya na dare wata rana shabiyu yake dawowa. abokanan aikinsa suyi ta zuwa suna nemansa suce baya zuwa gurin aiki, tarasa yadda zatayi da abun a ranta.
Yaudai tayanke shawarar tambayarsa..
bayan tagama aikinta dasafe tana zaune falo tanajiran fitowar sa..riga da zanine na atamfa a jikinta duk ta rame kamar ba Zahra'u yar gayuba.
Fitowa yayi cikin shirinsa nafita office, farar rigane jikinsa sai bakin trouser ya ratayo briefcase dinshi.
Baiko kalli inda takeba yazo zai wuce.
"Ina kwana yaa yazid." Cikin sanyi murya tai maganar.
"Lpy.". Yace yasa kai zaifice.
" am yaa yazid don Allah akwai maganar da nakeso muyi dakai."
Bai juyoba yace " inaji , karki batamin lokaci sauri nake."yafada fuska mutuke.
Tashi tayi ta i'so har inda yake..
"Yaa yazid, don Allah ina kake zuwa kwanan nan saika shirya kamar zakatafi office kuma ba office din kake zuwa ba, domin kusan kullum zai abokan aikinka sunzo naimanka suce lpy baka zuwa...duk kwana kinannan kafice hayyacinka wai meyake faruwa? , in wani matsala kashiga ka fadamin in tayaka da addua tunda ni matarka ce...."
Wani mugun kallo yake binta dashi tunda tafara maganar....gaba daya takaici yacika shi...waini yarinyar nan zata tsare da tambaya haka..
"Karkikara kiran kanki a matsayin matata domin bayadda zanyi zaman aure da *KARUWA* maibin mazan titi...kuma kada ki kara zuwamin dawata magana mai kama da wanan."... Daga haka yabi gefenta yawuce.
Ba abinda ke fita daga idon zahra sai hawaye, zuciyarta wani irin zafi take mata...baabinda yazid yake mata yakona mata rea kamar yakira da kalmar *KARUWA*.
Saida tai mai isarta tashiga bedroom dinta tai bacci.
Yazid kwa yana fita gidan mami yawuce da maganganu fal bakin sa amma gabansa wani irin faduwa yakeyi don baisan yadda mami zata karbi lamarinba.
Da sallamarsa yashiga falon ,
Mami nazaune taci kwalliyarta tana karatun jarida.
Da faraa ta karbeshi suka gaisa take tambayarshi zahra.. Tana nan lpy yace mata.
Shirune yaratsa na'yan sakanni yazid kansa kasa yarasa ta inda zai fara.
" son lpy kuwa?, kamar akwai magana a bakin ka?."
Dan shafa kansa yayi gabansa na faduwa..."eh...mami akwai..."
"OK..tau...go on... Am listening."
"Am dama mami...inason inmaki nagana ne...akan..mami bansan yanda zaki dau maganar ba, amma don Allah mami kiman uzuri."
Sanyi jikin mami yayi.." To kafad'a mana ina jinka."
"Mami dama sonake nakara aure!!!."
*??BieBie Luv??*
[3/16, 1:44 PM] ??BieBie Lurv??: *??KARUWA CE??.......35/36*
_Writing by_
*??BieBie Luv??*
_Editing by_
*??Sadnaf??*
??????????????????
*T*unda yafara maganar mami take kallonsa ko kiftawa babu. "YAZID!!!." Mami takira sunanshi cikin wani irin yanayi mai wuyar fassara. Kasa amsawa yayi haka kuma bai d'agoba kansa na k'asa. "Kafad'amin da bakinka kimanin wani lokaci zamanka da zahra ya d'auka." Mami tai maganar cikin natsuwa.
Cikin sanyi jiki yazid yace "wata hudu ne mami."
"To wata hudu....Wani abun zahra take maka da bakajin dadi zaka kara aure?." Kara sauke kansa kasa yayi... "Mami bawani abun taiminba, kuma ba abinda yahadani da i'ta, hasalima i'ta takawomin shawarar kara aure!." Mami kallonshi take cikin tsananin mamaki..."to meye dalilinta nayin hakan!." "Eh....mami dama...munje asibitine akan rashin lpy datayi ina tunanin ko cikine, to bayan likitoti sungama bincikensu sai sukaga ba cikibane, hasalima tanada matsar haihuwa....to shine tazomin da maganar kara aure. da farima ban yardaba saida naga tadamu sosea kafin na amimce!."
"Innalillahiwainnailaihirrajiun.".. Kawai mami take fada cikin ranta.." Matsalar haihuwa zahra! SubhanAllah." "Tashi kaje yazid zan nemeka." Daga haka tatashi tashiga bedroom nata. Zagaye kawai tashiga a dakin tama rasa wani irin tunani zatayi..."aure wata hudu ace zaikara wani ....wani irin fassara duniya zata mana?."
Jiki adan sab'ule yazid yafita, sai yaji duk bai kyauta ba, amma wani bangare na zuciyarshi yana kokarin danne wa.
Yini guda yakasa
tabuka komi a office din , yarasa abinda ke damunsa .
karfe biyar daidai yakama hanyar gidansa baikoje gidan su zubaida ba.
Parking yayi a parking lot din gidan yafito baiko dauki jakarshi ba yashiga.
Kusan cin karo sukayi da faruq dazai fito daga falon. Tsayawa kallonsa faruq yayi ganin duk yafice daga kamninsa, tabe baki yayi yana komawa ciki. "Gurinka nazo saikuma madam take cemin baka dawoba." Faruq yay maganar idonsa nakan TV.
Shima yazid din tabe baki yayi "kashigo ciki kagannin tunda yanzu nadawo."..