Showing 9001 words to 12000 words out of 37959 words

Chapter 4 - KARUWA CE CPMT

Start ads

Unknown   

14 Aug 2025

337

Middle Ads

karasawa gaban mirror shima fita yayi yatafi dakin sa don yin shirin fita office.

"Aunty baki ganni bane?."
Juyowa zahra tayi tana kallon inda ake maganar sai yanzu taga baby don duk da bata lura da i'ta ba.
Ta bararraje saman gado sai washe baki take.
"Laaa baby yaushe kikazo." Zahra tafada tana karasowa bakin gadon fuskarta dauke da murmushi.
"Yan zunnan yaa yazid yakawoni, gidan mu yaje wai bakida lpy inzo irinka taya ki aiki, kuma gashi aunty kin rame mai yake damunki ?ko kinada cikine ? Don yanzu ana auren mutum sai ace wai yanada ciki kamar jira ake ...ko uban wa ke musu cikin oho."
Tsananin dariya yahana zahra cewa komai sai darawa take, don rabon datayi dariya hakama harta manta.
"Kai baby wllh shirmenki nada yawan gaske...waye daga auren nasa akace miki yanada ciki?."
"Yoo gaba aunty rukayyan mu ba aurenta wata daya akace batada lpy anazuwa asibiti wai ciki...tunda agida bataiba sai lokacin....Allah dai yakyauta."
I'tade zahra mamaki kawai baby kebata, ga mutum har mutum amma shirmenta yayi yawa."to dai bara inshirya muyi break sai muje mudan rage wani aikin."
"To aunty."
Bayan sunyi breakfast suka shiga gyaran gidan , cikin dan karamin lokaci suka gama gida yay kwal sai zuba kamshi yake.

Suna zaune falo sai hira suke don baby yar magana ce ko baka i'ya surutu ba inaka zauna da baby saika koya..
cikin shirinsa nafita office yafito, yana sanye cikin black suit da bakin cover shoe yaratayo briefcase dinshi bakaramin kyau yayi imaging farin mutum da bakaken kaya..
"Laa yaa yazid dama baka fitaba ?, ai nadauka katafi ."
"Aa sai yanzu."
"To Allah ya kiyaye...yaa yazid dan Allah katafo min da ice cream da gashashshen kaza."
"To sarkin kwadayi... Kawo kudin."
"Please man yaa yazid." Ta lankwabar da kai..
"To naji."
Har yakai bakin kofa yaji muryan zahra tana mishi adawo lpy..ciki ciki ya amsa yafice abunsa.



*****
A bangaren zubaida kuwa kullu sai abinda ke karuwa a harkar *karuwancin ta* kullu a hanyar hotel ana fakewa da sunan zuwa school..
Yau suna tareda dan iskanta *Arman* a meram hotel sai zuba shaaninsu suke..duk zubaida ta gigice don arman ba bayaba gurin sarrafa mace.
Bayan sun gama har cikin gidansu suka shiga, bayan sun gaisa da mominta (don arman dan gidan aminiyar momyn zubaida ne).
"Momy nashiga school dinsu ne sai muka hadu to lokacin tagama lecture shine nakowa ta."
"A yayi kyau gaskiya , ya maman naka dasu Fauziyya?."
"Duk suna lpy Momy."
"To madalla."

Mikewa yayi daga kan kujeran yace "to Momy ni zan wuce."
"Har zaka wuce arman." "Eh wllh inadan saurine akwai inda zanje ne."
"To bari inkira maka i'ta kuyi sallama."
"Aa wllh Momy bakomai zan wuce sai anjuma."
"To kagaida gida."


Fitowarta daga wanka kenan bakomai jikinta tsirara wayarta tafara ringing, dasauri tai picking ganin sunan yazid takara a kunne tana lumshe ido.
Aziyan zuciya yasauke jin zazzak'ar muryanta da yayi...
"Nikam nayi fushi ya yazid duk yau baka nemeniba sai yanzu...tafad'a cikin shakwaba hartana dan buga kafa.
Gaba daya tafara sauyama yazid darasi , harwani mika yake daga kwancen dayake.
" am sorry my zuby ..wllh aikine yay man yawa...amma kinsan me?."
"Aa saika fada." Tafada tana d'an turo baki.
"To kikwantar da hankalinki gobe zanzo gidanku don goge lefina....."
"Dagaske ya yazid?."
"Eh man."
"To Allah yakaimu zan fadawa momy na."
"To bakomai..bari sai anjuma zamuyi waya yanzu inadan aikine ."
"To sai anjuma."
Yazid yana kashe wayar zubaida tadaka wani wawan tsalle ..."yesss yazid zaizo gidan mu daga nan kuma...hmmmm..ka kusa shigowa hannu...



****sai magrib yazid yakoma gida saka makon aiki dayayi mishi yawa.
Bakowa falon sai karar AC n dake kunne , direct yawuce dakinsa yay wanka yatafi masallaci , bai dawo ba 9. Parking a dining yayi still baiji motsin kowaba saida yagama cika cikinsa sanna yashiga dakin zahra.

Tana dukunkune cikin bargo idonta a lumshe amma ba bacci takeba . baby nazaune gabanta tazuba mata ido kamar tana kallon TV kaganta kwanin tausayi.
Karasawa bakin gadon yayi ya tsaya yana kallon su duka....
"Baby!."
Dasauri ta dago tana kallonshi , saikuma tafashe da kuka... "Wllh ya yazid aunty zahra batada lpy sosea, don amai taringa yi kaganta kwanin tausayi wllh tun abincin break bakomai cikin ta..."
Gaba d'aya takaicin baby yacika yazid
"To naji, ya i'sa. Kiyimin shiru."

Yaye bargon yayi tareda tallabo ta jikinshi..."jeki hadomin tea baby."
Dasauri tatashi tafita...ba'ad'au lokaciba tawado dak'in hanunta d'auke da karamin try da cup akai. Saida shayin yad'an huce yazid yashiga bata ..kad'an tasha tafara yunkurin amai, kyaleta yayi yabata magani yakwantar ta kana ya lullub'a mata bargo .
"Nikam yaa yazid ba ciki ne da i'taba tunda sai amai take?."
Harara yawatsa ma baby yafita bayan yarufe musu kofa.

Zagaye yafara yi acikin dakin sa yana nazarin kalmar *ciki* da ake bama zahra.
"To ko cikin gareta."
Yafada a bayyane..bakin gado yazauna yana wani tunani..dole gobe muje asibiti adubaki, inkuwa wannan maganar cikin tazama gaskiya bazaki kara second daya da aurena ba don baza'a haifamin shegeba....


*****
Washe gari takama asabar ba aiki don haka suna gama breakfast yazid yace tashirya zasu asibiti.
"Misalin karfe shad'aya ta gama shirinta yazid ya d'auke a mota suka tafi general hospital dake garin kano.

Kai tsayi suka wuce office din Dr ben wani abokin yazid, already yasan da zuwan su don haka ya shiga duba zahra kamar yanda yazid yay masa bayani tunkan su i'so.
Bayan yagama kwaje kwajensa ne yake cema yazid baciki a jikinta teapot da malaria ne ke damunta sune suke sata zazzabi da aman data keye....magunguna ya rubuta musu yazid yay masa sallama suka tafo...

Dagudu takarasa gurin motar tashiga tareda fashewa da wani irin kuka maiban tausayi..." Harni yazid zaikawo asibiti amin kwadin ciki saboda cin fuska?...zargina ma yake daciki kenan ko?...kara fashewa tai dawani kukan zuciyar ta namata kuna.
Koda yashigo motar baiko kalli inda takeba yaja suka tafi...suna cikin tafiya wayarshi tafara ringing, idon tane yakai kan wayar da sunan mace baro2 yafita anrubuta *my zubaida* daga idonta tayi tana kallonshi wanda shima ita yake kallo. Juyar da kanta tayi zuwa kallon window...shima tabe baki yayi yay picking din call... Yane baby?."
Dan farr zubaida tayi jin sunan dayakirata dashi..
"Uhmm...danacewa nayi yaushe dakazo?."
"Eh kamar 2 zanzo kidai kikwantar da hankalinki...kimain kwalliya mai kyau kinji baby?."
"To shikenan Allah yakawo ka lpy."
"Amin baby na."
Kashe wayar yayi yanadan murmushi..juyawa yana kallon zahra don ganin reaction dinta. Still kanta yana juye tana kallon window..ci gaba yayi da tukunsa yana dan murmushi a cikin ransa koyanzu yasan yab'ata mata rea.



Misalin karfe biyu yafito falo cikin wata dakakkiyar shadda blue tayi matukar amsar farar fatarshi sai zuba k'amshi yakeyi..
Suna zaune falo baby namata tsifa duk suka bishi da i'do..
"Uhmm...yaa yazid kayi kyau..unguwa zakaje?." Baby tafada tana binshi da i'do.
"Eh." Ya amsa ta a takaice. Ficewa yayi zahra batako kalli inda yakeba bara taimishi Allah ya kiyaye.


****
Biyu da rabi daidai yazid ya isa kofar gidan su zubaida wayarsa wauarsa yaciro yakirata yasanar da ita zuwanshi, baa dau lokaciba tafito sanye da pink din douwar riga tayane kan da katon mayafi fuskamta dauke da murmushi ...







*👄BieBie Luv👄*



[3/12, 7:28 AM] ??BieBie Lurv??: *??KARUWA CE??.....25/26*




_Writing by_
*??BieBie Luv??*

_Editing by_
*??Sadnaf??*



*Masoyana a kullum i'na alfaharina daku, inajin dadin adduoin ku gareni...saida ince*
*Allah kabarni tareda masoyana , i'na sonku sosea❤❤❤*



????????????????



Cikin takunta mai d'aukan hankali ta i'so gurin yazid dake jingine jikin motarsa yazuba mata i'do ko kiftawa babu.
Dan iskar bakinta tahura mashi daidai lokacin data karaso...lumshe idon yayi a hankali yabude su yasauke kan kyakykyawar fuskarta.
"Barka da zuwa yayana, ina fatan ka i'so lpy ?."
Murmushi mai sanyi yayi yana kallon cikin kwayar idonta.
"Barkanki dai sarauniyar mata."
Murmushi tai tare da rufe fuskarta da hanna yenta dasuka sha jan lalle. Kurama hanun yazid ido yayi , komai nata yayi a rayuwa.
"Uhmm! Wannan adon duk nawane!?."
Boye hanun tai tabaya tareda sunne kai k'asa tana murmushi.
A rayuwa yazid yana bala'in son mace mai kunya, don haka zubaida ke k'ara shiga ranshi. "To dai yanzu kazo mushiga daga ciki."
Haka suka jera suna tafiya kwanin shaawa ..a babban falon gidan tamai masauki tashiga ciki domin kiran momy sugaisa.
Cike da faraa take amsa gaisuwar yazid tana tambayar shi aiki...shira Momy tashiga yima yazid kamar sun dade da sabo, farat daya momy taji yazid yashiga ranta, harma tana yima 'yar fatan samunshi matsayin miji duk da dai batasan tak'a maimai alak'ar dake tsakanin suba.
Sunkai minti talatin afalon da momy daga karshe tatashi tabarsu su biyu.
"Babyna Momy nki tanada kirki sosea wllh."
"Uhm."
"Baby!. Say something man kinyi min shiru kinamin maganar kurame."
Dago i'donta tayi tadan kalleshi kadan saikuma tamayar..."nikam yau sunan nawa *baby* yakoma?."
Dan shafa sumar kansa yayi, "hakanan yau naji inada maradin kiranki babyna..kuma ina fata kizama babyn nawa." "Meye haka kenufi yaa yazid?." "Eh to nima bansani amma inaji ajikina akwai wani babban al amari tsakanina dake!."
Wani sanyi taji aranta don tagano Inda maganar yazid tadosa , amma azahiri tace...to Allah yamana mai kyau."
Yana biye da i'ta suka nufi dining area zubaida ta gabatar masa da abincika kala2 na alfarma..bakaramin dadi girkin yama yazid, bjgu da k'ari hiran da zubaida take masa masu dadi baisan sanda yacinye abinci plet din dake gabansa ba."

Saida yakoshi taf sannan suka koma cikin falo suna cigaba da hira ...sai daf da magrib yazid yay ma Momy sallama , lokacin daddyn ta yadawo suka gaisa sosea yayaba da hankali yazid din ...harbakin mota tarashi sukayi sallama kafin tadawo gida zuciyarta fall farin cikin..

"Baby waye wannan din?."
Daddynta ke tambayarta .
"Amm...daddy kawai dai...kwai ..haduwa mukayi ana ruwa...shinefa yakowani gida..tai maganar cikin kunya kanta k'asa. *(Karuwa mai ladabin kunama)*
.." Kedai fad'amin gaskiya baby kodai-kodai?."
Kara sunne kai kasa tayi tana murmushi..
"Ba matsala yanzu zaki i'ya kula saurayi tunda baifi watanni shida ki kare karatunki ba kinga daga nan sai musha buki...."
"Aiko ." Momy tafad'a i'tama tana murmushi.
Dagudu zubaida tafice daga dakin tana dariya.
Saida ta fita daga shashen daddy nnata tatsaya tasare...tana kitsa abubuwa a ranta..
Wani shuumin murmushi tasaki.. " *YAZID* , ko baka sona sainayi yanda na aureka...domin ka lashemin zuciya ta, inasonka, inaso inyi testing naka domin dakani zaka kawo light a gado..k'iranka yana dakyau...kara sawa ciki tayi tafad'a gado tana lumshe ido...don duk shaawan yazid ya kamata!.

"Wllh Hajiya yaron nan yakwanta min a rea."daddyn zubaida yafad'a yana zama kan sofa.
" nima wllh alhaji haka, ina kallonsa yakwanta min har inama zubaida fatan samunshi a matsayin miji. "
"Gaskiya kam yaron akwai natsuwa, Allah dai ya tabbatar mana da alkhairinsa."
"To amin alh."


***
Cikin nishad'i yazid ke tuki , rabon dayaji farin ciki irin haka harya manta.
Saida yay sallar magrib da isha a masallacin unguwar su kana yashiga gida.
Lokacin Zahra'u da baby suna zaune falo suna kallon tashar Bollywood.
Baby ne kawai ta amsa sallamar tamishi sannu da zuwa amma zahra ko inda yake bata kalla ba ..murmushi yayi yakalli cikin idonta yad'aga mata gira daya yahaura sama.
Iyaka shak'a zahra tashaka, fuuu kamar zata tashi sama tabi bayan yazid hawaye yacika idonta..

Daga shi sai dan towel din dake d'aure k'ugunsa da'alamu wanka zai shiga.
Bako sallama tashiga dakin tasha gabansa idonta taf da hawaye tafara magana cikin rawar murya ..."wllh ya yazid kaji tsoron Allah duk abinda kekeyi yana kallon...kar kamanta ni matarka ce koma yayane ai zaka darajani..amma yau yininka guda bakya gida katafi can gun matan banza....gigitaccen marin daya watsa matane yasata ta gaga karasa maganar ta tafashe dawani irin kuka...
"Ke harkin i'sa, ni zakisa a gaba kina fad'amin maganar dakika ga dama....watoma nine mutumin banza maibin matan banza ko?... Wani murmushin rainin hankali yasaki.." Lallai kam dama har karuwai ma sunsa abinda yakeda kyau dawanda baya dashi?...
Kallonshi tai cikin bacin rea" karka kara kirana da kalmar *karuwa*, domin ni ba ba karuwa bace ...inkuma baka yadda ba ka gwada kagani....zakasan ce inada mutunci kuma nayi kokarin kareshi."
Kada harshensa yafara yi yanadan murmushi..uhm! In gwada ko ?, kin dad'e bakiyi bako? Tabari kiji ko matan dake cikin duniyar nan sunkare ...ko shaawar mace zata kasheni bazan taba kusantar kiba...nafi karfin cin sauran wasu." Yana kaiwa nan yashige toilet abunsa.
Dur kushewa gurin tayi tana kuka mai sosa rea.
"Yaa Allah kakawo min mafita, Allah kabayyana gaskiyar lamarinnan cikin gaggawa....ya hayyu yakayyum birahamataka assagis."

Saida tayi mai i'sarta kana ta fita zuea d'akinta takwanta sa'in har baby tayi bacci.


*********
Cikin dare yazid yatashi saka makon ciwon mara dake addabarsa, wata irin muguwar shaawa ce tataso masa gashi ba yadda zayyi ...nishi yaringa yi a wahalce yana mursukuk'u a kan gado.
Dakyar ya i'ya tashi yalalubo magani yasha baccin wahala yayi gaba dashi.


********
Washe gari
Daka ganta kaga wanda taci kuka domin fuskanta da i'danuwan ta sunyi matukar kumbura ga jann dasukayi.
Kallo daya yazid yamata ya d'auke kansa don wani irin haushinta yakeji don ba amfanin komai take masa ba gashi kusan kullum azaftuwa yake da ciwon mara.
Kwafa yayi yaja kujera yazauna yay saving kansa baiko jira baby tayi saving dinsa ba.
"Uhm..nikam yaa yazid kamai dani gida yau gobe akwai school." Don yanzu yazid din tsoro yake bata gaba daya ya sauya.
Ko kulata baiyiba yaci gaba da cin abincin sa....saida yagama breakfast dinsa yahaura sama . ba'a d'au lokaciba yafita rike da car key dinsa.
"Dauko kayanki in maidaki." Yay maganar fuska ba walwala.
Sum-sum tahaura sama ba'a dad'e ba tafito hanunta rik'e karamin jakar kayanta..gakuma mayafinta a hamnunta.
I'don Zahra'u ne ya cicciko da kwalla"ayya baby yanzu tafiya zakiyi ki barni."
"Aunty zahra gabe akwai school, kuma exam zamu fara. Amma insha Allahu duk sanda mukayi hutu zanzo."
Gagara rakata koda balcony ne saima dakinta data tafi
hawaye na sauko mata.
dama babynne mai d'ebe mata kewa tunda yanzu kuma tatafi sai damuwa ta kasheta..




****
Cikin shiga ta alfarma ta fito daga bedroom dinta ta karaso falon inda yaranta 'yanmata biyu ke zaune.
"Yawwa mama kinfito?."fauxy tai maganar
"Eh...."
'Don Allah mama ki kokarta yau kije gidan malamin ko zaa dace."
"Kar kudamu, yaukan za'ayita takara ....namuku alkawar acikin satinnan samari saikun turesu."mama tai maganar cike da duniyan ci.
"Yawwa momcy don haka muke kara sonki.
Har bakin mota suka rakata tashiga. da kanta take driven dinta don batason takura...da hanzari baba maigadi yabud'e mata get yana gaisheta, amma kota kansa batabiba tai ficewarta.
Shek'ewa da dariya fauxy da farida sukayi" wai mutum ance ba'ayinsa amma bazai hakura ba." Cewar fauxy tana hararar baba maigadi.
"Wllh kuwa sis, aikinsan abbane ya taka mana burki amma da yanzu mun korashi k'auyen su wllh."
Girgiza kai yayi yakoma bakin aikinsa.
Komawa ciki sukayi suna baza d'uwawu kamar faranti.
"Haka dai zaku kare zawarawa a matsayin 'yan mata..baba maigadi yafad'a a fili.






*??BieBie Luv??*
[3/12, 3:02 PM] ??BieBie Lurv??: *??KARUWA CE??.....27/28*


_Writing by_
*??BieBie Luv??*

_Editing by_
*??Sadnaf??*




_I'na gaisuwa besty na *Faixa(ANFA??).*



????????????????




Horn mama tayi maigadi ya wangale mata get yana washe baki..."barka da zuwa hajia ta hanun daman hajia...kirari ya ringa mata wanda yakesa kan mama huruwa. Kudi mai yawa tabashi yana mata godiya kamar zai aribaki.
Kaitsaye tanufi babban falon gidan tana tafiyar i'sa...(yooo niko nace"saikace wata budurwa"????).
Momy nazaune falo zubaida na gefenta tad'aura kanta bisa shoulder din momy.
"Assalamu alykum , hajiyar tawa kwa tananan?."
"Aa barka dazuwa... Aminiyar ta hannun dama....."
Cikin farin ciki momy tataso tarungume aminiyar tata harda shewa...don haka suke,,,,kamar yara insun had'u.
"Kai sannu da zuwa." Momy tafad'a suna zama kan kujera tare.
"Ah ah 'yar albarka ishe kinanan." Mama tafad'a zubaida
"Eh wllh mama yau banje school ba....ina yini..."
"Lpy lau zubaidan kirki..yakaratu?." "Alhmdllh mama inasu fauxy?." "Sunanan lpy ...suma kullum suna zasuzo amma Allah baiyiba.."
"Hakane kam, komai sai Allah yanufa....kigaidasu mama...nima insha Allahu cikin satinnan zanje." "To Allah yakaimu."

Tashi zubaida tayi tahaura sama mama tabita da kallo, har saida momy ta tab'a kafin tajuyo.
"Wllh hajia ina matukar son zubaida. yarinyar akwai hankali da nasuwa ba kalar su farida.
Murmushi momy tayi aranta tana jin dad'in yabon 'yarta da'ake yi...kuma i'tama tana kara yabawa da natsuwar 'yarta.
" to dai wani hanzari ba guduba , mai zai hana muhad'a su aure da *arman* ko Allah zaisa yabar abunda yake....."
"Haba hajia , yi hakuri mana. Aikema kinsan bazai yiyuba domin zaren bakalar yadin bane...zubaida kamila nu tsatsiya...while *arman* gantalallen namiji mazina ci...."
"Kinga stop malama!, ba saikin min cinfuska ba inkince bazaki bayarba ma ya wadatar."
"To. Shikenan ...abar maganar haka..mushiga daga ciki ."
Bedroom din momy suka shiga suna tad'i kamar ba'abin da yafaru..
Bayan sun zauna kan rug din dake shimfid'e daki mama tace
"Yawwa to nidai magana ce takawo ni akan yarannan fauxy da farida."
"To mai yafaru kunsun rajibo miki abun kunya ne..don wad'annan guzumayen 'ya'yan naki zayyi wuya ace basabin maxa."
I'yaka shaka mama tashaka jitake kamar ta watsama momy acid a fuska??.
"Kidai gama min cin fuskar inkin gama sai infad'i abinda zan fad'a."
"Yo Allah yabaki hakuri hajia. to nagade gaskiya nafad'a."
"Go ahead.. Ina jinki." Mama tafad'a cikin takaici.
"No..am finished it..kawai karasamin maganar su faridan."
Mama takai minta biyar zuciyarta na kuna da kamar bazata fad'aba saikuma taci gaba don tasan batada aminiyar data wuceta.
To dai gasunan kullum sai sunsani gaba...kwashe duk abinda ke faruwa tsakaninta da yarannanta tayi tafadawa aminiyar tata.
"Wanna shine matsalarki taki....mtsww.. Wannan ai bakomai bane , kawai don yaranki basuda samari shine zaki tadama kanki hankali?... kwai kibani nan da injima wllh saikin gaji da jin dirin mota a cikin gidanku.."
Wani uban shewa sukayi suka tafa.."wllh duk wanda yarasaki kawata bakaramin asara yayi."
"Yo ni Allah natuba badon daddyn zubaida baison kula kalen samariba ai wllh da sai zubaida sai tasa samari a cikin kwandon shara tsabar yawa....a hakan ma ya aka kare kullum suna cikin aike."
"To yanzu yaza'ayi aminiyar?. Mama ta tambayeta.
" bani mintai biyar zankira alh ince zanje dubaki bakida lpy mutafi gidan mutumin."
"Hehehehh...wllh mutuniyar bakida dama."

Cikin minti ashirin momy tagama shirinta cikin shiga ta manyan masu kudi suka shiga motar mama suka tafi gidan malami bayan tacewa zubaida zasuje duba k'awarsu.


Tafiyan su yana zubaida dadi saboda a matse take, don haka takira arman yarage mata zafi...
Tundaga falo ta rungumeshi jikinta sirara suka fara abunsu..sunkai awa adakin zubaida daga bisani suka fito jikinta daga fant sai bra, sallama sukayi a falo yafita ita kuma takoma ciki.






*??BieBie Luv??*
[3/14, 4:38 PM] ??BieBie Lurv??: *??KARUWA CE??.....29/30*




_Writing by_
*??BieBie Luv??*


_Editing by_
*??Sadnaf??*


*~Masoyana a kullum ina alfahari daku.....* *~*




????????????????





*T*o malam kajide abinda yake tafe damu."momy takarashe tana kallon mama.
"I'ta taja koma meyene ai." Cewar malamin yana kallonsu duka. "Kinje can gurin wasu suna baki abu kina amfani dashi....to bari kiji wani abu inma bakisani ba magungunan da kike karb'owa agurin wasu malaman kina amfanida dashi akan Zahra'u don karta samu mijin aure, to bakya aikin daidai ne yake komawa

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login