Showing 39001 words to 42000 words out of 49959 words

Chapter 14 - SOLDIERS FAMILY COMPLET

Start ads

08 Aug 2025

10

Middle Ads

yayi murmushi domin yagano bazatayi bane cikin rarrashi yace haba uwar gidana Kuma amaryata maman gimbiyarmu da twins ketemaka kodan kitaya yaranki aikin ladanda suka d'auko Kuma kigyara b'arnarda yaronki yayi Dan Allah... murmushi tayi Jin yadda yake Mata magiya kana tace shikenan zanyi insha Allah,,yawwa kokefa cewar memartaba kana yace gimbiya halila takai mama turakar mamarsu domin karta farka taga wani abun da ze tsoratata,,kana yace Kuma duk wani abunda kan iya tasowa karsu tunkareshi su kad'ai susanar dashi zeyi abunda yace,,dahaka ya sallamesu kowannensu yatashi cikin farin ciki hakan gimbiya halila takai mama d'akin mamarsu Kuma tazauna tareda ita.

Bayan kwana biyu da faruwar hakan kowa acikin wannan family Yana cikin damuwa musamman alyasat daya koma kamar wani marar lpy bayaci baya Sha sedan abunda ba,arasaba gabaki d'aya yazama wani kala kallo d'aya zakayi Masa kasan cewa Yana cikin tashin hankali duk yafita hayyacinshi..mom ma tadamu sosai itada ammy dusu umma anty Billy ma tadamu tunda D'an tane yayi wannan aikin Kuma Bata goyi bayanshiba hasalima kuka tayi sosai Akan wannan abun daya aikata,

Anacikin wannan halinne su suhaif da twins suka dawo yadda zukasami ahalinnasu yayi Bala,in d'aga musu hankali Kuma tambayar duniya sunyi Ank'i gaya musu Mike faruwa kawai ance musu zaraah ta b'ata...jalaludeen ma yazo dayaji abunda kefaruwa domin shikam abbe yagaya masa komai acewarshi shine yayan zaraah doline yasan komai gameda ita,,,hankalin jalaludeen bakaramin tashi yayiba hakan yasa yad'auko hutu yadawo gida..yusif da lateep ma sunji suma suheil ne yagamusu Amma bancin way'annan bawanda yasanda wannan abun dukan s,tate d'in.

Gimbiya halila

Kulawa ta musamman take bawa mama itada mahaifiyarsu da maheerah,,hankali kwance mama kerayuwa acikinsu kamar acikin jinsinta domin dukkansu kallon mutane take masu,,agefe d'aya kuwa takullaci alyasat sosai domin aganinta shine yajamata wannan tozarcin agun k'annenshi shiyasa kozancenshi batasonji yanzu kusan 3 week kenan tana zamanta abunta,,,yaune mamarsu tashirya zataje asibiti gun najeeb inda gimbiya halila zatayi Mata jagora maheerah kuwa tazaunada mama,,a hakan suka shigo asibiti tareda zugar hadimanta..!

*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500 kacal =?L? ga duk me buk'atar complete kuma 700 ne Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar wannan nomber =?I? 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan nomber =?I? 08107819124

Autar alheri
'?

*S F*

Page 57&58

__"d'akin da najeeb yake suka nufa Koda sukaje gimbiya halila tafara shiga domin su abbe naciki da jalaludeen se suhaif da yusif dakuma lateep,,sallama tayi tashigo da siffar da suka santa dashi,,,cikin girmamawa suka gaisada mutanen wurin kamun tace su D'an koma gefe mahaifiyarsu zata shigo Amma bazasu gantaba.

Hakako akayi duk suka koma gefe kana tashigo tareda zugar hadimanta,,kusan gadon najeeb taje gimbiya halila na biyeda ita sedai su mutanen d'akin basa ganin kowa se gimbiya halila dake magana da mahaifiyar tasu tana Mika Mata wasu abubuwan itako tanayiwa najeeb d'ori Idan tatab'a wani gun seyadanyi ihu wani wurin Kuma tayimasa lpy qalau ahakan hartagama kana tashafa Masa magani kana tawuce zasu bar d'akin tana bawa gimbiya halila wani magani tace arik'a shafa Masa Kuma bayan kwana biyu atadashi tsaye,,,abbe gimbiya halila tabawa tareda yimasa bayani kana tajuya zata tafi,,,godiya sosai Abu da Abba suka mata hardasu jalaludeen tareda mik'a gaisuwarsu ga mahaifiyarsu,,murmushi kawai gimbiya halila tayi zata fita cikin sauri abbe tace"gimbiya Ina y'ata?

"Tana lpy qalau,,Masha Allah Dan Allah kuk'ara hak'uri akan abunda yafaru???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? Kuma kigaidamun ita,,,karka damu habibullah ai k'addace Kuma nasan Kuma hakan baze muku dad'i ba kawai abunda akariga aka tsara zefarune sedai Allah yakiyaye gaba zaraah kuma insha Allah zataji,,,ngd sosai Allah yasaka muku da alkhairinsa,,ameen y Allah.

Cikin sauri yusif yace please Dan Allah Ina nemawa D'an uwana alfarma awurinku Dan Allah kuyi hak'uri kudawo Masa da matarsa wlh shima yayi nadamar abunda yayi Kuma na tabbatar bazekara aikata wani abun makamancin hakanba please & please,,,hakene gaskiya cewar lateep kana yacigabada fad'ar wlh da alyasat yasan inda zeganku datuni yaje dakanshi yabaku hak'uri domin kubashi matarsa domin itace farin cikinsa Kuma wlh Allah Yana santa kuduba lamarinnan Dan girman Allah...shiru gimbiya halila tayi duk tana sauraronsu seda suka gama kana tace

""To gaskiya wannan zancen ba,ahannuna yakeba danikeda ikonyin hakan wlh datuni zaraahh ko kwana d'aya bazatayi awurinmuba sedai yanzu nima banada wannan ikon nadawo da ita domin zancen yanagun umma da memartaba.

Ido suka zaro dukkansu suna dafe k'irji,,seda hakan yakusa bawa mamarsu dake tsaye gefe tana sauraronsu dariya..Abba yace Dan Allah y'ata kiyimana wannan alfarman kirok'a Masa afuwa awajansu tunda bamusan inda zamu gansuba wlh datuni munje kitemaka Dan Allah..kamin tayi magana ummansu tacewa gimbiya halila Ina mujin nata dashi baze iya bada hak'urin da kanshiba,,,murmushi tayi kana tafad'awa Abba abunda umma tace... cikin sauri yazaro waya Yana fad'ar barana kirashi yanzu Dan Allah Idan zata jira.."a a base ankirashiba cewar gimbiya halila.

Assalamualaikum habibbty tayi sallama tana shigowa word d'in tareda fad'ar lpy naganku hakan kamar way'anda akayiwa wani abun? Lpy qalau habibbty gimbiya halila cetazo shine za,akiya ya sat cewar suhaif.."to ai Yana mota shine yakawoni,,tana gama fad'ar hakan kiranda Abba yasa Yana shiga cikin bada umurni yace "alyasat kashigo yanzu inajiranka Kuma kayi sauri bejira cewarshiba yayanke wayar.

India

Wani k'asungumin ajani ne ketsaye agaban wannan tsohuwar Yana Bata lbr cikin girmama yake fad'ar "basa tare ahalin yanzu tana fadar sarki kabeer shikuwa Yana Dubai Amma fa akwai matsala domin muddin suka shigo India atare da,ita Kuma tashigo cikin gidannan to aranar asirinki zetonu Kuma komai ze lalace..

"Wannan zancen banzane jaguss Bata isaba wlh Kuma zata tab'a shigowa gidanaba har abada inaso Idan suntaso zasuzo Nan ka hantsilarda jirginsu kana kasaka mishi wata kowa tak'one Ina fatar ka gane? "Yadda ki
*S F*,

Page 57&58

__"d'akin da najeeb yake suka nufa Koda sukaje gimbiya halila tafara shiga domin su abbe naciki da jalaludeen se suhaif da yusif dakuma lateep,,sallama tayi tashigo da siffar da suka santa dashi,,,cikin girmamawa suka gaisada mutanen wurin kamun tace su D'an koma gefe mahaifiyarsu zata shigo Amma bazasu gantaba.

Hakako akayi duk suka koma gefe kana tashigo tareda zugar hadimanta,,kusan gadon najeeb taje gimbiya halila na biyeda ita sedai su mutanen d'akin basa ganin kowa se gimbiya halila dake magana da mahaifiyar tasu tana Mika Mata wasu abubuwan itako tanayiwa najeeb d'ori Idan tatab'a wani gun seyadanyi ihu wani wurin Kuma tayimasa lpy qalau ahakan hartagama kana tashafa Masa magani kana tawuce zasu bar d'akin tana bawa gimbiya halila wani magani tace arik'a shafa Masa Kuma bayan kwana biyu atadashi tsaye,,,abbe gimbiya halila tabawa tareda yimasa bayani kana tajuya zata tafi,,,godiya sosai Abu da Abba suka mata hardasu jalaludeen tareda mik'a gaisuwarsu ga mahaifiyarsu,,murmushi kawai gimbiya halila tayi zata fita cikin sauri abbe tace"gimbiya Ina y'ata?

"Tana lpy qalau,,Masha Allah Dan Allah kuk'ara hak'uri akan abunda yafaru Kuma kigaidamun ita,,,karka damu habibullah ai k'addace Kuma nasan Kuma hakan baze muku dad'i ba kawai abunda akariga aka tsara zefarune sedai Allah yakiyaye gaba zaraah kuma insha Allah zataji,,,ngd sosai Allah yasaka muku da alkhairinsa,,ameen y Allah.

Cikin sauri yusif yace please Dan Allah Ina nemawa D'an uwana alfarma awurinku Dan Allah kuyi hak'uri kudawo Masa da matarsa wlh shima yayi nadamar abunda yayi Kuma na tabbatar bazekara aikata wani abun makamancin hakanba please & please,,,hakene gaskiya cewar lateep kana yacigabada fad'ar wlh da alyasat yasan inda zeganku datuni yaje dakanshi yabaku hak'uri domin kubashi matarsa domin itace farin cikinsa Kuma wlh Allah Yana santa kuduba lamarinnan Dan girman Allah...shiru gimbiya halila tayi duk tana sauraronsu seda suka gama kana tace

""To gaskiya wannan zancen ba,ahannuna yakeba danikeda ikonyin hakan wlh datuni zaraahh ko kwana d'aya bazatayi awurinmuba sedai yanzu nima banada wannan ikon nadawo da ita domin zancen yanagun umma da memartaba.

Ido suka zaro dukkansu suna dafe k'irji,,seda hakan yakusa bawa mamarsu dake tsaye gefe tana sauraronsu dariya..Abba yace Dan Allah y'ata kiyimana wannan alfarman kirok'a Masa afuwa awajansu tunda bamusan inda zamu gansuba wlh datuni munje kitemaka Dan Allah..kamin tayi magana ummansu tacewa gimbiya halila Ina mujin nata dashi baze iya bada hak'urin da kanshiba,,,murmushi tayi kana tafad'awa Abba abunda umma tace... cikin sauri yazaro waya Yana fad'ar barana kirashi yanzu Dan Allah Idan zata jira.."a a base ankirashiba cewar gimbiya halila.

Assalamualaikum habibbty tayi sallama tana shigowa word d'in tareda fad'ar lpy naganku hakan kamar way'anda akayiwa wani abun? Lpy qalau habibbty gimbiya halila cetazo shine za,akiya ya sat cewar suhaif.."to ai Yana mota shine yakawoni,,tana gama fad'ar hakan kiranda Abba yasa Yana shiga cikin bada umurni yace "alyasat kashigo yanzu inajiranka Kuma kayi sauri bejira cewarshiba yayanke wayar.

India

Wani k'asungumin ajani ne ketsaye agaban wannan tsohuwar Yana Bata lbr cikin girmama yake fad'ar "basa tare ahalin yanzu tana fadar sarki kabeer shikuwa Yana Dubai Amma fa akwai matsala domin muddin suka shigo India atare da,ita Kuma tashigo cikin gidannan to aranar asirinki zetonu Kuma komai ze lalace..

"Wannan zancen banzane jaguss Bata isaba wlh Kuma zata tab'a shigowa gidanaba har abada inaso Idan suntaso zasuzo Nan ka hantsilarda jirginsu kana kasaka mishi wata kowa tak'one Ina fatar ka gane? "Yadda kikace hakan za,ayi girmankine Yana gama fad'ar hakan yab'ace bat,,itako tashiga zagayen tad'akin tana saka da kwancewa.!

Dubai

Shigowa alyasat yayi cikin d'akin ranshi amatuk'ar b'ace ko kallon inda gadon najeeb yake beyiba yajuyagun dayake ganin iyayen nasu zecewa Abba gashi kawai yaga gimbiya halila ai cikin matsanancin sauri da tashin hankalin dayake ciki yak'arasa gunta tareda rik'o hannunta Sam yamanda wacece ita muryarshi har rawa takeyi yake fad'ar Dan girman Allah da zatinsa Dan darajar manzonsa kuyi hak'uri kubani matata wlh Zan iya mutuwa inbataredani nayi nadamar barinda nayi kutausayamun kubani matata wlh inasanta inamatasan da kokaina banayiwa shi nasan nayi kuskure Amma kugafarceni Dan alfarman sayidina rasulillah (s a.w) da darajar iyayenku kubani matata Yak'arasa fad'ar hakan idonshi nacika tab da k'walla..itadai gimbiya halila da sauran mutane bawanda yace komai se kallon ikon Allah dasukeyi dama akwai abunda ze karyawa alyasat zuciya hakan?

"Kigayamasa za,amaidata Amma a India zasu had'u sushirya zuwa India cikin kwanakinnan insha Allah aranar zega matarsa, ummarsu tafad'a,,cikin mmki gimbiya halila ke dubanta,,jinjina Mata Kai umman tayi alamar tabbatarwa hakan yasa tajuya tayiwa alyasat bayanin abunda mamarsu tace,,,cikin farin ciki yashiga murmushi Yana Mata godiya hakama duk wandake wurin godiya sosai suka Mata kana sukayi musu sallama suka tafi,,,,anan kuwa alyasat yakira wani friend d'insu yayanka musu tk tun anan kamun yashiga kiransu AlHassan Yana sheda musu sushirya zuwa India gobe ammy ma yakirata yagaya Mata se murmushi yake saukewa kamar Wanda akacewaga zaraan Nan tadawo...sudai su abbe kallon mmki kawai suke binshi dashi yayinda su lateep suka shiga tsokanar Shi,, fad'ar sukeyi zaraah tayi Kira doline romeo aziyarci India tinda Juliet d'inshi tayi Kira,,,shidai bece komaiba ahakan sukabar asibitin kowa zuciyarshi wasai.

Washe gari misalin k'arfe 12 na Rana jirginsu yad'aga zuwa India,,,abbe ammy alhassan da alhusain suhaif alyasat yusif da lateep se jalaludeen da Zaid dayace wani aikin zejeyi sabida hakan zerakasu,,semuce Allah yasauke matafiya lpy..!

*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500 kacal =?L? ga duk me buk'atar complete kuma 700 ne Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar wannan nomber =?I? 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan nomber =?I? 08107819124

Autar alheri
'?

*S F*

Page 59&60

__"sunlula sararin samaniya sunata ratsa hazo tafiya sukeyi hankalinsu kwance se fira sukeyi cikin farin ciki yayinda alyasat hankalinshina duniyar tunanin sahibarsa,,,kawai sesukaji ana bayadda sanarwa akwai matsala ajirgi kowa yayishirin kotakwana,,bakaramin tashi hankalin duk Wanda ke jirgin yayiba musamman dasukaga ana Raba rigunan iska.

Acan wajen jirgin kuwa tawagar jaguss ce suka sako wani,irin duhu meban tsoro kamar irin bakin hadarinnan Wanda ko hannunka dak'yar zaka gani gashi sunhana kowanne abun dake jikin jirgin yin,aiki gabaki d'aya computer dake ciki basa aiki sun tsaya cak,,,ma,aikatan jirgin nata iya k'ok'arinsu naganin sunseta komai Amma abun yaci tura domin basumasan ta,Ina zasu faraba gawannan bak'in duhun har acikin jirgin,,,anacikin hakan ne wata irin guguwa tataso mebala,in k'arfin gaske kamar zata tada duniya atake tashigayin majau,jauwada jirginnan kamar alkwato,,juyashi takeyi kamar juyin waina.

Cikin tashin hankali da rud'ani mutane dake ciki suka fara Kiran Allah suna kalmar shahada wasu Kuma na kuka domin sunga mutuwa afilin Allah,,rigunan da,akabasuma Basu samudamar sakawaba sabida juyin wainar da,akeyida jirgin gabaki d'aya mutanenda keciki sun hautsine wuri d'aya sun duk'unk'une Idan jirgin yajuya seya makasu wuri d'aya iya jigata sunyita domin kowa yasadak'at tasu tazo karshene,,,ana cikin wannan tashin hankalinne wani irin haske yawulga kamar walk'iya wulgawarshi keda wuya aka kifojirgin zuwa kasa dagayya,,Amma kamun yakai k'asa Kuma seya tsaya cak kamar abunda akarik'e kamun sama,u tafara wayewa kamar safiya duk wannan duhun yayaye hakan yabani damar ganin jarimin namu wato bibibo cikin tawa arniyar shigar yak'i shida wasu abayanshi suna rik'eda wasu igiyoyi ga dukkan alamu ajikin jirgin suka d'aurasu,,,figo igiyoyin sukayi dak'arfin gaske jirgin yadawo Dede yadda kowaze,iya zama wurin zamanshi.

Ai mayarda jirgin keda wuya Sega jaguss shima ya bayyana dawasu manyan aljanu ataredashi kowanne d'aukeda miyagun makamai,,gadan gadan sukayi kansu bibibo Amma kamun suk'arasa ne gimbiya halila da maheerah suka bayya suma cikin shigar yak'i tareda wasu manyan mayak'an Masarautarsu suma sukayi kansu jaguss,,,aiki inbakayi bani wuri wani irin gumurzun yak'ine akeyi tsakanin adilci da zalunci yak'ine me,abun ban Al,ajabi da mmki gabaki d'aya inba ruwan tsafiba Babu abunda su jaguss keyiwasu gimbiya halila yayinda sukuma suke yak'arsu da ayar Allah.

Bibibo kuwa datashi zuga suna,Nan wurin k'ok'arin bawa bayin Allah dakecikin jirgin kariya dudda basa ganin Mike faruwa Amma sunajin artabon da,akeyi awaje saboda gunji da gurnani da ihun dake tashi me amonsauti kamar ze tsaga duniya,,domin Allah yabawasu gimbiya halila nasara akansu sunjigatasu sosai Kuma sun raunatasu ganin suna nema galaba akansune yasa jaguss komawa kaiwa jirginsu Hari tako Ina muradinshi kawai yakashe alyasat da mama dudda yanzu yafahimci Bata ciki Amma gara yakashe alyasat daga baya yakoma kanta,,,ganin hakan yasa bibibo tunkararshi sukayi gaba da gaba kowannensu najida k'arfi da zallar zuciya,,,hakan yasa suka fara yak'i irinna k'arfi da k'arfe kowannensu burinshi yakashe abokin karawarshi amma bawanda yayi nasara akan wani.

Gimbiya halila naganin hakan yasa tashiga k'ok'arin gyara jirginda suka B'ata domin tafahimci nufin wannan aljanin sedaime jirgi ya gyaru Amma wujijjigar dayasha ana tadashi zekamada wuta sibada k'arafunanshi sunyi zafi gakuma fetur d'in dake ciki shima ya hautsineda bak'inmai shima yad'auki zafi sosai,,,,azabure tajuya tana kallon hadimanta tace "jirgi yanzu yanzu,,aikamun ma tarufe bakin wani babban bafad'e yazama katon jirgi Wanda ze,iyad'aukarsu Baki d'aya.

Cikin sauri tashiga kiciciniyar bud'e k'ofar jirgin Amma andatseta ga dukkan amalu tsafetane akayi,,hakan yasa ta haura saman jirgin tareda yimai duka d'aya yahude akasamu hanya se kawai tadira ciki,,dayawa wasu daka cikin jirgin sun suma wasu Kuma ganinta ya sumardasu,,,shiko jalaludeen Yana ganinta yace alhmdllh yayinda Zaid da tind'azu yake karkarwa yak'ara matse jikinshi se zare Ido yakeyi dudda suke sojoji Amma arayuwarsu Basu tab'a ganin tashin hankali kamar wannan ba.

Itako batama damuda kallon tsoron da wasu kemataba gun alyasat kawai taje tareda rik'o hannunshi,,se alokacin yabud'e idonshi domin tunda abun yafuru yake lumsheda idanuwanshi dudda cewa zuciyarshi na bugawa sosai Kuma yanajin yadda Yusif da lateep kesalati Amma hakan besashi yabari firgicinshi ya bayyana ba yaso zuwa gun mahaifansu Amma ganin su alhassan sun kanannad'e ammy da abbe d'in yasakashi bejeba,,,kallo yabita dashi,,itako komai batace masaba kawai sama tayi dashi sukabar jirgin...gabaki d'aya Wanda Basu sumaba dasu abbe da Ido suka rakasu kowada abunda yake sak'awa azuciyarshi fatansu kawai Allah yafiddasu daga wannan had'arin dasuke ciki.

Acikin wannan aljanin dayazama jirgi tasanya alyasat tareda juyawa tafita tad'auko jalaludeen,,hakan tarik'a d'auko mutanendake wancan jirgin tana maidawa wannan itada maheerah da wasu dagacikin hadimanta ahakan har suka d'auke kowa hadda masu tuk'in jirgin,,kana wannan aljanin yayi sama cikin azabar gudu yanufi India dasu,,, jaguss be Ankara da,abunda kefaruwaba seda yaga dagawar aljaninda yad'aukesu,,cikin bakin ciki rasa wannan damar dayasamu tawuceshi yad'auko wata sharb'eb'iyar wuka zesokawa gimbiya halila cikin sauri maheerah takara yasuketa agefen cikinta ihun datayine ya ankararda maheer da gimbiya halilan,,,cikin tashin hankali gimbiya halila tayi kanta yayinda maheer tadamk'i wuyan jaguss yayi Masa mirda d'aya segashi yaraba kanshi da gangar jikinshi atake yafad'i matacce.

Dukkansu kan Maheerah sukayi ganin yadda ta raunata cikin sauri gimbiya halila tad'auketa tareda nufar masarautarsu da,ita shiko bibibo da tawagarshi suka nufi India..

Kodasuka Isa Masarautar Bata tadda mahaifiyarsu ba da mama hakan yasa itada memartaba dakanshi sukashiga bawa maheerah temakon gaggawa Kuma cikin ikon Allah sunsamu nasarar ceto rayuwarta.

India

Wani irin girgiza d'akin tsafin Didi yayi alokacinda jaguss yamutu,,dudda batasan mutuwa yayiba Amma tasan ansamu matsala babba kuwa hakan yasa tashiga Kiran wasu yaranta domin tak'arawa gidanta tsaro,,bayan tagama wannan sulkullen natane tafito domin ganin yadda tashirya komai yatafi yadda takeso,,,tana fitowa taga wannan dattijuwar k'anwar tata zeenah tana zaune a perlon da itada wasu yaranna didi wato k'anen ma,Isha (ammy) d'aure fuska sosai Didi tayi kamun tace mikizoyi anan zeenah?

Kawarda fuska zeenah tayi gefe kamun tace tarbon y'ata da ahalinta..."ok sekije gidanki kitarbeta badai ananbako? "Anan dai Zan tarbeta domin anan zata sauka Kuma bamani kad'ai ba nida duk Wanda kikasan yanada hakki akanta Kuma yanada muradin ganinta yanzu hakan sauran Y'an uwanta sunjed'aukosu ne banmasan Miya tsayardasuba domin ya,Isa yanzu ace jirginsu yasauka.

"What?? Zeenah mikike nufi? Nizan saka doka kikaryata? Wato seda kikagaya musu zatazoko? Good keyi naki kingama saura nawa.."eh nagayamusu Didi duk abunda zakiyi kindad'e bakiyiba kewai wace irin zuciyace dake mutin sekace ba Imani aranshi waye baya kuskure arayuwa waye bayayin laifi Kuma ayafe masa? Amma kin d'auki kiyayyar duniya kind'orawa Yar cikinki daba,agabana Kika haifi ma,ishaba da nace wlh ba y'arki bace haba wannan wanne irin abunne?

Shiru kawai Didi tayi tana kallon zeenah tamarasa mizata cemata tad'auki tsawon lokaci atsaye kamun tajuya fuuuu zatabar wurin kenan taji k'aramar jikarta nafad'ar yeeer gasu uncle Nan sunzoda Bak'i didi,,ai cak tatsaya..!

*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500 kacal =?L? ga duk me buk'atar complete kuma 700 Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar wannan nomber =?I? 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan nomber =?I? 08107819124

Autar alheri
'?

*S F*

Page 61&62

__"takasa K'arasawa inda Tanufa,,Masha Allah sun,isone? Zeenah tafad'a tana nufar k'ofar..acan waje kuwa dukkansu fitowa sukayi daga cikin motocinda su sayetkan da ameesh sukaje d'aukarsu kowannensu Ido fik'i,fik'i kamar way'anda aka k'wato abakin Kura=??

K'arasowa zeenah tayi Tana tarbarsu cikin farin ciki tarungume ammy Tana sunbatarta a goshi,,itama Amma rungumeta tayi tanamejin k'aunar k'anwar mahaifiyar tata,,gaidata su jalaludeen sukayi cikin girmamawa abbe ma yagaidata,,ta,amsa cikin kulawa kana tarik'o hannun ammy suku nufi k'ofar shiga gidan,,tsayuwar motarda sukajine yakasu tsayawa,,wata arniyar motace tafaka me shegen kyau da girma kamar motar shugaban k'asar America

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login