Showing 12001 words to 15000 words out of 49959 words

Chapter 5 - SOLDIERS FAMILY COMPLET

Start ads

08 Aug 2025

18

Middle Ads

ya keyi da zaran ya duba bega mama ba yanzu ne zai tada hankalinshi duk ya koma wani iri wani lokacin har k'wallah yakeyi sai ya ganta hankalinshi ke kwanciya fahimtar hakan yasa mama ta dena bin su Biba Idan zaduje Nemo musu abunci sedai biyu suje biyu suzauna taredasu inda mama ce kawai ke kallon Sanu tareda wasu mutanen ammafa abbanta ita kad'ai yake gani.

Lokaci yaja sosai daga kwanaki zuwa watanni daga watanni zuwa shekaru ayanzu kusan shekara 4 kenan su mama suke rayuwa awannan jeji Kuma ba abunda suka nema suka rasa duk wani abun Jin dad'i da farin ciki gimbiya halila na k'ok'ari wurin Sana musushi itada abbanta kama daga abinci me kyau gar situru Wanda Kuma su mero na Nan tareda ita har wannan lokacin Kuma Basu tab'a gajiyawaba kowani abun Wanda ze bakantawa mama Kuma har izuwa wannan lokacin su bibibo d'inta Basu dawo ba awannan shekara 4 mama tazama cikakkiyar budurwa Yar shekara 17 Wanda girmanta ketafiya danasu mero domin tarik'a ganinsu kamar kansu d'aya sabida zatafi Jin dad'in zamadasu.

Kyawunta kuwa yak'ara bayyana domin wani irin kyau ne da ita na ban mamaki duk da su dasuke aljani mamakin kawu mama sukeyi duk da kuwa ba fara bace Allah yayi Mata Kira me d'aukar hankalin duk wani lafiyayyen namiji tanada manyan nonuwanta masu matuk'ar girma da Sha,awa Kuma atsaye suke kikam cike Tabb da k'irjinta akewaye duk yadda tasaka riga kawai sekaga tsinin nipple d'inta acikinta abun nabawa gimbiya halila mamaki Amma Bata damuba ganin inda suke rayuwa ba Wanda ze iya zuwa wurin balle ya cutadda ita gakuma masu gadinta wato su mero ikon Allah =??

Idan akazo zancen hips kuwa abun ba,a magana domin fad'in hips d'inta kad'ai abun kallo ne gakuma tudun duwawu domin koyaya tajuya sesun mitsa kamar ita keme juyasu abun gwanin d'aukar hankali =?H? irin duwawun nanne masu yiwa maza kwalele=??abun tubar kallah Masha Allah.


Abuja

Jalaludeen ne kezaune cikin office d'inshi wani soja tsaye agabanshi Yana fad'ar.. shikenan yallabai Sir yadda kace hakan za,ayi Dan kyakkyawa balaraben wato jalaludeen yayi murmushi kamun yace bakomai fa Usman zamu temaka musu insha Allah kace gobe insha Allah zamu shugo Ghana Allah yabamu nasara akansu.. ameen y Allah Sr Usman yasara masa kana yafita...shiko wayarshi dake k'ara yad'auka ganin sunan dake yawo ajikin g.n.r Yusuf murmushi yayi kamun yad'auki wayar da sallama d'auke abakinshi...bangaren Yusuf kuwa Jin yad'auka yace Yaya jalal inawuni y Nigeria? Lpy qalau Yusuf y London? "Alhmdllh Yaya jalal ai Muna Dubai munzo duba jikin ammy ne...ayya Dan Allah kugaisarmunda da ita kunji Kuna Idan kakoma gida kahad'a Ni da ita naganta please my bro nayi kewarta yafad'a cikin sanyin halinshi...."numfashi Yusuf yaja zeyi magana lateep ya girgizamai Kai alamar karya gayamai komai domin jalaludeen akwai saka Abu arai suko sun rigada sunsani domin Alyasat yagaya musu komi ganin hakan yasa yace to shikenan Idan munkoma gidan Zan Bata..Masha Allah Ina Yan uwanka jiyadai munyi wayada lateep Amma alyasat nakwana biyu banjishiba Kona Kira wayarshi baya tafiya... okay barana bashi Muna tare yafad'a tareda bawa alyasat wayar....k'anena yada shariya hakan? Cewar jalaludeen... lumshe Ido alyasat yayi Yana saurarar muryar yayan nasu kamun yace sorry my bro inata kiranka bana samune...ayya duk Kuna lpy ko? Eh lpy qalau ya jalal...Masha Allah kayimana addu,a gobe zamu shiga k'asar Ghana wani aikin wasu Yan ta addane suka harbi shugaban k'asar Ghana shine suka nemi temakon Nigeria akan wannan Al,amaren to dai sunnemi alfarman na jagoranci tafiyar Kuma zamuje gobe insha Allah...wani irin fad'uwar gaba Alyasat yaji tinda Jalaludeen ya anbaci k'asar Ghana bawai yasan k'asar bane kawai hakan ya tsinci kanshi da wannan fad'uwar gaban har abun yakasa b'oyuwa agareshi cikin rauni yace Yaya jalal karkaje please...."hello hello Alyasat kana jina...saurin karb'a wayar Lateep yayi Yana dubansa kamun yakashe Yana fad'ar miyada zakace karyaje bro? Shiru yayi Yana sauke numfashi kamar Wanda yayi gasar tsere kamun yace I don't know kawai banaso yajene..to akanme? Yak'ara jefo masa tambayar...shiru yayi kamar bejishiba tareda mayarda idonshi ya lumshe..da Ido yusif yayi masa alamar yabarshi kawai.

Jalaludeen kuwa ganin wayar tayanke yasa yayi murmushi kawai tareda ajiye wayar domin Yana tinanin matsalar network ne...washe gari da safe sukayi Shirin barin Nigeria cikin jiragensu na yaki domin ko cikin garin bazasu shigaba harse sun farauto wannan Yan ta addan shiyasa kai tsaye jikin jejukan k'asar Ghana suka fara sintiri da jiragensu..!



*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500? kacal =?L? ga duk me buk'atar complete kuma 700? ne Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar wannan number =?I? 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan number =?I? 08107819124






Autar Alheri
'?

=؀? *SOLDIERS FAMILY*=؀?
(Romantic novel)


*By Dr Yasmeen Ahmed*


Autar alheri
'?


Page 17&18

__"tinda suka shiga k'asar Ghana suke sintiri ajejuka Amma basuga wani abunda suke tinaniba kawai se general jalaludeen yace asaki wuta kawai arika Harbin k'asa daga can saman girgin Koda sun buya zasu fito

Aiko ahakan suka sakarwa jejuka wuta ciki kuwa hadda Wanda su mama kezaune su mero na waje suna Sha,aninsu sukaga wannan abun Basu damuba tinda sunsan ba,abunda bindiga zata musu Amma me azabure dija tamik'e tana fad'ar munshiga ukku inmu bazata tab'amuba ai mama da abbanta bil,adama ne tana gama fad'ar hakan tayi hanyar bukkarsu agiguce yayinda su Biba ke Mara Mata baya karo sukaci da mama tafito aguje se huci take tana ihun bazata yaddaba anharbar Mata abbanta k'ok'arin riketa sukeyi Amma inna seda takai tsakiyar filin jejin tana ihu tana d'aukar duwatsuna tana jifar jiragen gaya suko se ruwan wuta sukeyi....su Biba kuwa Jin tace anharbi abbanta yasa suka runtuma cikin bukkar

itako Niya taje sanarda gimbiya halila abunda kefaruwa gabad'ayansu ba Wanda yakoma takan mama Sam sun Sha,afa dacewa wajefa tayi Kuma wannan ta,adin kan iyasamuta.

Itako masifa kawai takeyi tana jifarsu wani sojane yahangeta tareda setata da bindiga yasako mata harbi akuma Dede wannan lokacin bibibo da k'awarta suka iso wurin domin dawowarsu kenan cikin azabar sauri maheerah ta gotarda ita yayinda maheer yacika yayi simtim sabida fishi atake yarikid'a yazama wani wurgegen maciji me azabar girma da tsawo wani irin k'ugi yafara tareda cilla jelarsa yakanannad'e jirginnan dashi tareda wutsiloshi k k'asa kad'an yarage ya isarda makasha kan wani dutse gimbiya halila tadakamai tsawa tana dakatardashi.

""Maheer kasaukoda jirginnan ahankali karkabari wani yacutu ajikinsu...shiru yayi Yana kallonta shibe ajiye jirginba Kuma be sakeshiba....suko su jalaludeen dasukaga mutuwa afili tinda sukayi Ido 4 da wannan shirgegen macijin suke salati tareda kalmar shahada cikin tashin hankali da firgicinda Basu tab'a riskar kansu acikiba ganin macijin bekashesuba Kuma be barsuba se kawai suka fara addu,a duk wadda tazo bakinsu...cikin bada umurni gimbiya halila tace kasaukesu nace zaraah tana lpy ba,abunda yasameta...se a lokacin yasauke wani huci me mugun zafi wanda da,akwai mutin akusanbakinshi a lokacin ba abunda ze Hana zafinnan kasheshi...walwale jelar yafarayi ahankali seda yasauke jirgin se kawai yaji muryar mama na fad'ar bibibo kada kasakesu sesun bitomunda Wanda ya hirbi abbana acikinsu domin bazan yafeba Sena dau fansa wlh...Ido duk suka k'walalo Jin wannan dadd'ar murya nafad'ar Kar asakesu captain Usman yace wannan akwai sheda niyar yarinya koma wacece muryarta da Dad'i Amma zuciyarta ba Iman...shiru yayi sabida hararar da jalaludeen ya zabga masa....shiko bibibo Jin abunda tace yasaka bayan saukesu seya Kara kanannad'e su da jelarsa ta yadda ba Wanda ze iya fita daga cikinsu....shuru wurin ya d'auka nawani Dan lokaci domin duka sauran jiragen sunfece ganin wannan tashin hankalin.

Gimbiya halila ce tadafa mama dake mak'ale jikin maheerah tace zaraan Abba kiyi hak'uri yasaukesu inyaso bawanda zebar jejennan acikinsu se abbanki yasamu lpy...shiru tayi batace komaiba seda maheerah tace k'awata kin yadda? Eh tafad'a ahnkali kamun bibibo yashiga zare jelarsa yasake jirgin.. rikid'a gimbiya halila tayi tadawo bil adama sak dashigar gidan sarauta kana ta umurci su bibibo suzo amatsayin mutane ba dabbobi ba hakako akayi Amma duk wannan abun da,akeyi su jalaludeen basa gani sedai sunajin maganar mama dawani sauti mekamada rugugi Amma basajin mi,akecewa seda duk suka zama mutane kana gimbiya halila tak'arasa Dede k'ofar jirgjn tace kufito daga waje...tana rufe bakinta wani soja yajanyo bindiga murmushi tayi kamun tace ba,anfaninda zatayima anan kawai kufito inkuwa kunfiso nabarku dasu shikenan Sena tafi....tinkamun tak'arasa duk suka shiga fitowa seda suka fito dukkansu kana sukaja suka tsaya suna kallon kyawawan mutanen dake gabansu...maheerah taja hannun mama suka K'arasa kusansu kana tace saka makon harbe harben dakukayi kun harbe abban wannan yarinyar itama kunso harbeta wannan dalilinne yasa Dan uwana yaso hallakaku Amma antynmu tanema muku alfarma sabida hakan doline yanzu kuzauna taredamu harya samu lpy inafatar kun fahimta?

Shiru duk sukayi secan jalaludeen yace afuwa muke nema Dan Allah kugafarcemu dudda cewa shigowa jije damukayi yanada dalilinshi Amma sam bamuyi tinanin zamu cutarda waniba Amma Dan kuyafe Mana duk acikin larabci yake zancen domin Sam besan dawane yare zeyi sumafimtaba yadda zasufi ganewa se Kuma akayi sa,a sunajin larabcib...murmushi gimbiya halila tayi kamun tace bakomai narigada nasan abunda kukazoyi Kuma zankaiku har inda way'anda kuke nema suka buya Amma kamunnan zaku D'an zauna Koda zuwa gobe ne muga yadda jikinshi yayi seku tafi...to mungode sosai cewar jalaludeen kamun Usman yace zamu iya ganin Wanda muka raunata kodan munemi yafiyarshi..."eh bakomai zaku iya gimbiya halila tafad'a tana kallon dija alamar tafitoda abban mama bukkarsu tashiga kamun tafitodashi kuwa tuni su mero sunbaza shimfidd'o Wanda su dai su jalaludeen basuga ta inda sukafitodasuba kawaidai sunga suna shimfid'awa....fitowa sukayi rik'edashi subuyu suka samu wuri suka zaunardashi kana maheerah tace gashinan....gabaki d'aya suka juya suna duban Dan kyakkyawa balaraben dake zaune awurin.

Ido jalaludeen yazaro Yana fad'ar *abbee* duk kallonshi sukamayi shiko se nuna wannan tsohon yakeyi Yama kasa magana Yana neman K'arasawa wurinshi asukwane

Usman ne yarikeshi Yana girgizamai Kai alamar karyaje shiko gabaki d'aya hankalinshi baya taredashi ganin hakan yasa gimbiya halila cewa Usman yasakeshi d'in Aiko Yana sakeshi yaruga aguje Yana fad'ar abbe dama kana Raye abbe miyazodakai k'asar Ghana mikakeyi anan abbe na kallanni kaga abbe jalaludeen D'inka nefa abbe nine jalal...ganin abbe nabinshida Ido kawai bece komaiba sema kwab'e fuska dayayi Yana duban mama...itako cikin sauri tazo wurinshi tareda Kama hannunshi da akaharba tana kallo tareda yimai sannnu Dan tuni su mero suncire masa harsashen.

Meda dubanshi yayiga gimbiya halila domin yaga tadanfi sauk'i sabida maheer dai kofuskar rahama babu ataredashi dama Dama ma maheerah cikin rauni yake fad'ar Dan Allah miyasamu abbe na? waya kawoshinan? suwayeku Dan Allah kufiddani aduhu please?

Ganin duk yarud'e yasa gimbiya halila fad'ar ""kwantarda hankalinka bawan Allah zamu gayama Amma dafari kagaya mana yakakedashi?

""Shid'in fa abbe nane k'anen mahaifinane uwa d'aya uba d'aya yab'ata shekaru da dama anata nemanshi Amma ba,asameshi Kuma tin daga Dubai abun mmki segashi a Ghana Dan Allah kunyimun bayani yadda Zan fahimta?

Shiru gimbiya halila tayi nad'an wani lokacin Ashe bincikene takeyi taga Idan abunda yafad'a gaskiya ne seda ta tabbatar da gaskiya yafad'a kana tace shikenan barakaji yadda muka sameshi Nan tabashi labarin tindaga had'uwar da su mama sukayi dashi har kawo yanzu kana tace dama Kuma way'annan ne muke jura kafin mukarya sihirin Kuma cikin ikon Allah gasu sundawo

kallonta tamaida ga maheer tace bibibon zaraah kaga aikinda zaraah tad'auko inafatar zaka amunce kuyi wannan jahadin kodan farin cikin zaraan ka...shiru bibibo yayi nadan wani lokacin kamun yadubi mama alamar neman K'arin bayani itako marairaice face d'inta tayi kamar zatayi kuka tace please bibibo inaso abbana yayi magana... shikenan zanyi bincike akan sihirin zuwa gobe Yana Kama fad'ar hakan yabar wurin... jalaludeen kuwa k'wallah yashafe kamun yadubi mama yace Allah yasaka Miki da aljannah k'anwata dakeda way'annan bayi nasa.. ameen y Allah Mama tace tana murmushi domin hakan kawai taji yakwanta Mata bakuma k'aramun dad'i tajiba d'aya kiratada k'anwarsa.!

Dubai

Anty Billy tuni tayiwa dady zancen auren muhibbat da alyasat Kuma yaji dad'in hakan sosai inda yasamu habibbty da zancen sedai tace bazatayiwa alyasat zancenba se lokacin daya bukaci aure Dan kanshi wannan dalilinne yasaka akarufe zancen izuwa lokacinda zezoda zancen auren.


Zaune yake a bedroom d'inshi Yana kallo a CCTV daya jona abaki d'aya ila ihirin pert d'in samarin gidan abubuwa yake gani kala2 wasu subashi mmki wasu Kuma subashi haushi zancendai najeeb na neman Mata hakanne domin baccin wannan yarinyar yak'ara zuwa dasu maban banta matan

yauko abunda yake kallone kebashi mmki matuk'a muhibbat ce kwance akan shareef tana wasada sumar kirjinshi shiko se wani lumshe Ido yakeyi Yana tura hannu cikin rigarta tareda damk'o breast d'inta Yana murzasu cikin shauk'i ganin abun nasu naneman zarta misaline yakashe dasauri Yana mek'ewa tsaye sintiri kawai yakeyi a bedroom d'inshi shin Mike shirin faruwada ahalinsu ne? Yaya dakanshi ze lalata k'anwarshi? aikoba mahaifansu d'aya ba ita d'in jininsuce miyasa shareef zeyi hakan? Dama muhibbat tasan maza kenan kumama yayunta innalillahi wa innailaihhiraji un abunda yaketa maimaitawa kenan kamun yakwashi wayoyinshi yafita.!

Ghana

Zaune suke dukkansu afilin inda bukkarsu mama take sunacin abunci dudda basusan daga Ina yafitoba amma karamcin way'annan bayin Allah yayi musu dad'i sosai...mama kuwa tana zaune tana bawa abbanta abaki Yana kallonta itako se murmushi takeyi jalaludeen ma yakasa cin nashi kallonsu kawai yakeyi tareda tsananin mmki aranshi... Maherr da tind'azu yake tsaye awunrin Yana kallon yadda mamarsa ke farin ciki sekawai abun yayi masa dad'i se yanzu yayi gyaran murya tareda K'arasawa wurinsu d'auke da sallama abakinshi..!




*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500 kacal =?L? ga duk me buk'atar complete 700 idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar wannan nomber =?I? 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan nomber =?I? 08107819124





Autar alheri
'?


=؀? *SOLDIERS FAMILY*=؀?
(Romantic novel)


*By Dr Yasmeen Ahmed*

Autar alheri
'?

Page 19&20


Free page yak'are daga wannan kiyi hanzari kinemi naki domin karki Bari abaki lbr


__"amsawa sukayi duk suna kallanshi kana yasamu wuri yazauna kusan mama yace""uwar gijiyata nayi bince akan sihirin sedai kamar yadda anty halila tace doline sedake zamu karyashi nisawa yayi kamun yasake cewa aikin Yana cikin ruwa acan akajefashi Kuma gudu yakeyi yadda wannan sihirin ke gudu hakan abbanki zeyita yawo aduniya batareda sanin takamammen inda zashiba ajiya nasaka antsayarda aikin inda zamu samu sauk'in kamashi sedaifa bawanda ze iya fiddashi acikin ruwannan se bil adama sabida hakan Idan kinshirya semuje.....kamun tayi magana jalaludeen yayi saurin cewa aa kabari Ni muje ai wannan tayi k'arama kartasaka kanta ahad'ari...murmushi gimbiya halila tayi kamun tace ba Wanda ze iya wannan se ita domin tana tattareda abunda bakadashi sabida hakan kabari suje kawai kaide kayi musu fatan nasara...nisawa yayi kamun yace shikenan Allah yabasu sa,a akan abunda zasuje nema... ameen y Allah duk suka amsa kana mama tamik'e tana cewa bibibo suje mik'ewa shima yayi kana maheerah ma tamik'e sukabar wurin seya rage daga gimbiya halila sesu mero datawagar sojojinsu jalaludeen..!

Dubai

Alyasat nafita yawuce part d'in yusif aperlo yasameshi zaune Yana aiki a computer d'inshi zama yayi kusadashi tareda jingina bayanshi jikin kujerar batareda yace komaiba tinanin yake aranshi wannan wanne irin Bala,I ne ace y'ay'a family d'aya Amma suna neman junansu Idan son muhibbat shareef keyi baze auretaba itako dake fad'ar tana sanshi Ashe duka karyace Aiko zeyi maganinsu....tinaninshi ne yakatse lokacinda yaji yusif nakiran sunanshi yad'ago shima Yana dubanshi..."Miyake faruwa ne bro Naga kayi shiru se tinani kakeyi? Dan yamutsa face d'inshi yayi kamun yace no bakomai kawai inasan komawa London ne kamun mudawo bikinnan daza,ayi kaga daganan semu dawo aikinan Baki d'aya ko?

Shiru yusif yayi nadan wani lokacin kana yace hakan zeyu kuwa? "Eh mana kodama bazeyuba nibazan cigabada zama acanba domin gidannan namu akwai matsaloli sosai gaskiya doline murik'a saka Ido gudun faruwar wani mummunan abun...nisawa yusif yayi yace hakane bro to kodai kaga abunda kefaruwa ne acikin stet d'innan?

Da mmki alyasat ke dubanshi kamun yace wani abunne yafaru?

"Humm zokaga yusif yafad'a Yana nuna masa abunda ke cikin computer d'inshi...Ido alyasat yad'an bud'e kamun yadafe kanshi domin abunda yagani yabashi mmki sosai dudda yaga wani shima Amma beyi tinanin abun yake hakanba...ganin yayi shiru bece komaiba ne yasa yusif fad'ar yanzu minene abunyi?


"Humm zamuyi maganinsu soon bro daga hakan bek'ara cewa komaiba..ganin hakan yasa yusif fad'ar tashi muje mud'auko wani mlm danayi magana dashi akan rashin lpyr ammy tind'azu yace mun suntaso nasan izuwa yanzu jirginsu yakusa sauka daga saudia zezo...dobanshi kawai alyasat yatsayayi Yana tinani aranshi inama ace dukan soldiers family kamar yusif suke sedai Kash kowada kalar nashi ha layyar....seda yusif yarik'o hannunshi kana yamik'e suka Kira lateep sukabar gidan..!


Ghana


Suna fita suka d'auke mama tareda shiga keta jejuka da ita basuzarce ko inaba se wani k'aton teku Wanda mutin be Isa yace ga tsawon ruwan ko fad'insu ba balle ayi zancen ganin karshensu seda sukakai Dede wani katon dutse da ruwa kifita cikinshi suna gangarawa kana bibibo ya ajiye mama tareda fad'awa cikin ruwan itako maheerah tana tsaye tareda ita duk wani aljani Idan yazo wucewa yahangi mama seya kawo Mata Hari sedai daga zarar sun k'araso duba d'aya suke Mata sukoma bashiri (komiyasa hakan>??)

Yad'auki tsawon lokaci acikin ruwan kamun ya k'walawa maheerah Kira Yana fad'ar yasamu ganin sihirin tashigo da Mama Aiko ko bakinshi be rufeba tarik'e mama suka nutsa aciki can kasan ruwan wani katon ledane aka nannad'e kamar ball ko tarewarda maheer yayiwa abun yakasa tsayi wuri d'aya cikin k'araji yacewa Mahira tanunawa mama tad'auka domin masu tsaronshi gab sukeda k'arasowa wurin...tana nunawa mama tasaka hannu biyu tareda bismillah tad'auko Amma me tana rikonshi aka fara janta kamar igiyar ruwar zata tafida ita ganin hakan yasa sukayi saurin fitowada ita ta gab'ar ruwan suna fitowa maheer yace tadoka abun ak'asa Idan tayi hakan baze k'ara komawa cikin ruwaba Kuma kowa ze iya k'arasa aikin

Hakako tayi domin dagewa tayida iya k'arfinta tadokashi k'asa aitana dokashi itama ana wullata cikin ruwan hakan sukaga anjefata kamar walk'iya kamun maheer yayi wani yunk'urin tuni maheerah tabi bayanta Amma se tamaula ruwan keyida ita sunaneman hallakata dak'arfi gaske Mahira tasamu nasarar cabkota kana tafitoda ita Amma tuni tasuma...seda suka B'ata lokaci sosai wurin ganin sun ceci rayuwarta seda ta farfad'o dudda batadawo normal ba kana suka shiga kiciciniyar walwale wannan sihiri wani irin mird'ewane akamasa wani abun cikin wani hakan sukayita banye abubuwa daga karshe suna Kai karshen kullin sekawai sukaga guntun takalmine dawani Kashi se dunkulin jini da

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login