Showing 42001 words to 45000 words out of 49959 words

Chapter 15 - SOLDIERS FAMILY COMPLET

Start ads

08 Aug 2025

19

Middle Ads

=?? babbar motace mekamada girgin k'asa,, dukkansu kallon mutar sukeyi domin ba k'arya tatafida imaninsu dagani base anfad'aba kasan nera tayi kuka awurin.

Wasu matansan yammata ne kyawawa sukabud'e motar sukafito cikin sauri suka zagayo d'aya gefen suka bud'e kofofin...wata dattijuwace tafito dashiga ta alfarma cikin kayan sarauta sebaza kamshi takeyi,,gabaki d'aya su alhassan da kallo sukabi wannan matar domin Basu tab'a ganin tsohuwa me kyau irin nataba,,,d'aya gefen kuwa mama ce tafito itama cikin shiga ta alfarma abayace ajikinta tanad'o mayafinta akanta kamar balarabiya tak'ara kyau da cika jikinta kuwa kamar ka k'wanta jini yafito gacikinta yafito sosai yayimata d'ass agabanta abun gwanin Sha,awa,,kowa awurin kallon mmki suke Mata Dan bawanda yasanda cikinta inba abbe ba se jalaludeen dakuma alyasat d'in shiko bema lurada itaba kawaidai yaji bugun zuciyarshi nasauyawa.

Ido jalaludeen yawaro Yana fad'ar k'anwata kece haka? Masha Allah,,wata irin jiyowa alyasat yayijin abunda jalaludeen yafad'a Aiko karab idonshi suka sark'e cikin nata,,Ido yawaro tareda sake hannun yusif dake rik'edanashi Yana fad'ar"my sweet lifeeee dak'arfin gaske tareda rugawa aguje yayi kanta,,juye fuskarta tayi cikin sauri tana had'e girar sama dak'asa,, alyasat Kuma dagudu yak'araso wurinta Yana zuwa yazube a akan kafafunshi tareda rik'o nata kafafun yad'ago Yana kallon yadda tagame fuska kamar wadda aka aikowa mala,ikar mutuwa.

Suko su alhassan da lateep dukkansu Ido suka zaro suna kallon yadda jarimin soja yazube akasan mace kamar yaronta zenemi kafara awurinta.

"Fishi kikeyidani ko my sweet life? Taji muryarshi tadaki dodon kunnenta lumshe idanuwanta kawai tayi batareda tace komaiba,,,cigaba yayida fad'in Dan Allah karkiyi fishidani zaraah bazan iya jurar wannan horonba kiyafemun abunda nayimiki badasan Raina natafi nabarkiba Amma Dan Allah kiyafemun nasan duk nine sanadin faruwar koma miye Daban barkiba bayadda za,ayi wani yayi yunk'urin cutardake I'm so sorry please zaraah I'm so sorry pls

"don't forget me please zaraahh wlh I love you so very much I really love you my sweet life love you more and more my happiness please for give me my wife =?O?=?%? yak'arasa Yana zubda k'wallar idonshi..Ido mama ta runtse dak'arfi tanajin wani irin rauni nashigarta tabbas seyau ta tabbatar tana Bala,in son mijinta wani irin abune takeji Yana Mata yawo azuciya Wanda takasa Gane komiye,,,ganin tayi shiru batace komaiba yasa ummansu maheer matse hannunta dak'arfi seda tabud'e idonta da itama sukacika tab da k'walla,,Kai ta girgiza Mata alamar tayafe Masa Kuma tad'agashi sama,,goge k'wallar idonta tayi kana taduk'a ahankali tarik'o kafad'unshi,,aikamar jirayakeyi yawani zaburo tareda rungumarta da,azabar k'arfi Yana fad'ar I miss you so much my sweetheart I miss yaba sauke numfashi seda tasaki Yar k'ara sabida tamatse Mata ciki sosai,,cikin tsawa jalaludeen yace "karka jimata ciwofa alyasat bakagani ba,ita kad'ai bace,,se alokacin dayaji maganar jalaludeen yad'an sassauta rikonda yayimata.

Sudai su yusif gabaki d'aya sunyi mutuwar tsaye suna kallon ikon Allah >?? domin Koda amafarki sukaga alyasat yayiwa mace hakan sesun k'aryata mafarkin Idan suka farka balle azahiri,,gaskiya wata soyayya Kam (To bance komaiba se Allah yakyauta)

Sunjima ahakan rungumeda juna kamar bazasu rabuba kamun yad'an d'ago Yana dubanta Yana sakin k'ayataccen murmushi tareda d'ora hannunshi akan cikinta,,itama murmushin tayi tad'ora nata hannun akan nashi suna kallon juna suna murmushi sund'auki tsawon lokaci ahakan ga dukkan alamuma sunmatada Basu kad'ai bane awurin..lateep ne yayi gyaran murya Yana fad'ar "to Romeo and Juliet munafa awurin ayi hak'uri har mushiga cikin gida,,murmushi duk su alhassan sukayi,,,shiko alyasat yajuya Yana zabga masa harara kamun yarik'o hannun mama suk'araso gunsu abbe,,itako ammy sakin antynta zeenah tayi tajegun ummansu maheer tana Mata sannunda zuwa dudda batasan kowaceceba Amma jikinta yabata danginsu gimbiya halila ce shiyasa bataji tsoron tunkarartaba.

"Alyasat Ka hanamun y'ata mungaisa ko? duk kawani hanata gaida Y'an uwanta kamar kaikad'ai kesan ganinta,,abbe yafad'a cikin tsokana,,dariya sukayi duka kana sukagaisa tsakaninsu tareda yimata yajiki sunjima Sunadan raha kamun zeenah tace to Idan kungama murnar ganin kishiyar tawa kuzo mushiga ciki danko ban tambayaba nasan itace matar alyasat? Dariya alhusain yayi Yana fad'ar itace kuwa anty zeenah bakiga yadda akeshan love ba agabanmu ma ko kuny...kasa K'arasa maganar yayi sabida wata uwar hararada alyasat ya watsa Masa da wannan idanuwan nashi masu firgita Y'an maza,,ai kut yahad'iye sauran kalaman nashi Yana zare Ido.

Hakadai suka d'unguma zuwa cikin gidan,,mama kuwa tanad'aga k'afarta kenan ummansu maheer nafad'ar dakata zarrahh karki shiga amma Ina Sam batajiba hakan yasa akayi wani irin sama da,itaa dukkansu tashinta sama kawai sukagani tareda jefota arubda ciki,,,cikin tashin hankali kowa awurin yashiga fad'ar innalillahi wa innailaihhiraji un,, yayinda alyasat yake fad'ar zaraahhh dak'arfi Allah Yana nufar inda yaga tanufa da,aka jefata,,,itako mama kamin tak'araso k'asa ummansu maheer tayi wani irin tsalle kamarba tsohuwaba tatarota tafad'o jikinta,,,Kuma alokacinda alyasat ya,iso wuri,,cikin fishi take kallon aljaninda ya wulagarda mama,,suko way'annan yammatan dasuka bud'e Mata k'ofa tuni suka koma wasu jigajigan samudawan karti majiya k'arfi.

Mik'awa alyasat mama tayi cikin tsananin fishi tabud'e murya dawani irin amo tace maheerrrrr,,,tana rufe bakinta wata irin hargowa nakarad'e wurin alamar maheer d'in yazo kenan dubanshi tayi cikin bada umurni tace banaso Kowa yarayu acikin gidannan kujeda k'arfin ayar Allah zakuyi nasara akansu ko d'aya banaso nagani,,,angama ummanmu umurninki kawai nakejira zancika aiki Yana gama fad'ar hakan yajuya,,,suko gabaki d'aya kowa yashiga tashin hankali tunanin sukeyi mitake nufida Kar kowa yarayu akashesu kenan kome? Zeenah kuwa innalillahi wa innailaihhiraji un kawai take memetawa tana fad'ar Miyake Shirin faruwane daga zuwansu? Gashi har ana fad'ar akashesu.

Bibibo nad'agawa suka nufi cikin gidan shida zugar tawagarshi data ummansu,,,wani irin artabo akeyi acikin gidan kamar ana takin duniya Wanda da,ace su abbe naganin abunda kefaruwa ba yadda za,ayi sutsaya domin sunsan tabbas zasu iya rasa ransu,,Didi kuwa tashiga tsafinta inda take harbinsu bibibo da tsafuka kala kala tareda turo musu miyagun aljannu Amma suna tsallake tarkonta,,,sunshafe kusan awa biyu suna Abu d'aya,,suko su jalaludeen duk suna waje tsaye cirko cirko kamar andasasu,,,,seda su bibibo suka kashe kowa duk wani azaluman aljanu datake aikidasu seda sukaga bayansu,,ganin bawanda yayi saurane yasa bibibo fitowa ya kalli alyasat yace sushigo shida mama kad'ai,,,rik'o hannunta alyasat yayi suna gaba ummansu maheer nabaya ahakan suka nufi cikin gidan..!






*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500 kacal =?L? ga duk me buk'atar complete kuma 700 ne Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar wannan nomber =?I? 07937092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan nomber =?I? 08207819124







Autar alheri
'?


*S F*

Page 63&64

__"suna taka kafarsu aperlon Yana fara wata irin girgiza kamar za,ayi girgizar kasa, cikin sauri Alyasat yak'ara matse mama ajikinshi gam, suko way'anda kewaje kallon tsantsar mamaki su kema gidan kamun sukama jabaya domin har k'asa kamar zata tsage hakan takeyi.

Didi kuwa tanacan cikin d'akin tasafinta taga abubuwa sunfara tarwatsewa gamun d'akin yahau girgiza,,arazane yamik'e tafito perlon tana fine, dubemu meke shirin faruwane? tana Kiran aljanunta tamanta ko kayan tsafin bata cire ba, tanayin Ido hud'u da mama ganta yayanke ya fad'i sai da ta dafe kirjinta, magana suka faraji cikin wani irin sauti marar dad'in sauraro ake fad'ar.

"Kinyi yase meenat kinyi sake shindama ban gayamiki wannan ranar zatazoba? Dama na fad'a akwai lokacin da zaki tarwatsamu zaki hallakamu muddin bakidena bibuyar rayuwar ma,Isha da ahalintaba? shin bangamiki watarana surukar na,Isha zatakawo karshenkiba? Shin bangayamiki ki guji hafuwarki da wannan yarinyar ba? Tuntana jinjirarta saida nunamiki ita,,Amma kikayi birisda zancena saboda jaguss da dodo sun goya miki baya kika fad'ar Yar Nigeria zatazonan hartazama barazana agarekiko? To ai yau gaki gata ayau Kam alkadarinki ya karye ba wani sauran tsafi ko sihiri dazai yimiki tasiri Kuma tabbas wannan gidan Nanda wasu Yan lokuta zezama tarihi kinga tafiyata ba ruwana meenat baruwanaaa na haneku da aikata hakan bakujibaaaa yanzu ka sakamako yazooooo,yana gama fad'ar hakan kuma sai wurin yayi tsit.

Gabaki d'aya way'annan bayin Allah sunyi mutuwar tsaye Jin wannan sauti dazantukan da,akeyi kowa zuciyarshi fall tambayoyine acikinsu, Zeenah Tal'udu kusan Yar uwar tata cikin taraddadin abunda zataji tace "Didi me wannan zantukan ke nufi? Mekikeyi da wannan kayan dake jikinki? Waye wannan me wannan zancen? Kaddai kikayayyar dakikeyiwa ma,Isha takai ga hallaka? Kiyimun bayanin da hankalina ze iya d'auka Dan Allah.

Didi kuwa idonta dake bushe tawatsawa ammy batare da tacewa Zeenah komai ba tak'arasa kusan ammy gab da gab yadda zasu iya jiyo numfashin juna tace"na tsaneki ma,Isha kad'ai ce yarda nahaifa Kika zamemin matsala arayuwata tundaga haihuwarki nake samun matsala har kawo yanzu baka barni na huta ba yanzu kinzamo sanadiyar rasa komai nawa,,shiru yad'anyi kamun taci gabada fad'ar, "ni cenan na kwantar dake jinya kikakoma kamar gawa nice Nan na b'atar da mijinki kuma nice na mayarda mahaifin mijinki sak'aho Kuma na mantarwa da kowashi acikin zuciya hakan Kuma nicenan na kashe mahaifinki saboda shine sanadin faruwar komai yanzu gashi duk wannan abubuwan danasha wahala nayi surukarki ta kakata komai itada way'annan hasararrun..."kul meganah karki kuskura kikira yarana da hasararru domin Kece babbar asararriya wadda tayi asarar duniya data lahira kin tsani Yar cikinki kin wulakanta rayuwarta saboda wani banzan dalilinki akwai asararre aduniya Wanda yawuceki tsohuwar najadu kawai,,cewar ummansu maheer tana nunata da yatsa.

Shiru duk wurin yad'auka kowa da abunda keransa yayinda Alyasat ya cika yayi fam kamar zaifashe hakama twins abbe kuwa inbanda hayawaye Babu abunda yakeyi yayinda ammy tayi mutuwar tsaye tunani takeyi anya didi ce mahaifiyarta kodai akwai abunda Bata saniba? Shin metayiwa mahaifiyarta take kiyayya da ita hakan? Itadai a,iya saninta tasan cewa lafiya kalau take da Didi dukda Bata sake Mata kamar yadda kowacce uwa keyiwa y'arta Amma sanadin wannan kiyayyar aurenta da Habibullah ko maye silar hakan?

Murmushin bakin ciki Didi tayi kamun tace aikobaki fad'aba nasanda hakan sedai Kinga shugabar asararrinan tafad'a tana nuna ammy...cikin tafasar zuciya Alyasat yace, "uwata ba asararriya bace kece dai babbar asararriya kuma na rantse da wanda raina ke hannunshi Idan kika k'ara aibatamun uwa saina ajiye tsufanki agefe nak'arasaki lahira domin barin irinku aduniya had'ari ne"ya isa Alyasat karka k'ara cewa komai abbe ya fad'a da?yar.

Suhaif da tund'azu bece komai ba sai tafasar da zuciyarshi keyi msa yake saurare shine yazo wurin yadubeta Ido cikin Ido yace "meganah mi ummynmu tayimi Kika tsaneta hakan? Har kike iya cutar da ita da abbenmu? Dukkanmu Nan munaso musani domin zukatamun susamu salamar akan kokwanto da mukeyi akan bakece mahaifiyar ammy ba.

"Abunda tayimun kukeso kusani? Yanzuko zakuji.

Shekaru 42 baya

Lokacin da Ina budurwa banyi aure ba akwai saurayin da nakeso shikuma mahaifina akwai Wanda yakeso na,aura wato mahaifin ma,Isha,,anbuga Dani Masa da k'asa na aureshi naki sai kawai wata Rana yabiyo dare yayimun fyad'e yarabanida mutincina, nayi kuka nayi bak'in cikin wannan Al,amari sanadin hakan abbana yace dolene shizan aura domin Wanda nakeso yagujeni bashibama duk wani me rab'ata yagujeni saboda hakan,,haka aka had'amun aure dashi akakaini gidansa abun mamaki Ashe wancan fyad'en dayayimun nasamu cikin ma,Isha har ciki yakai wata ukku kana akayi Mana aure ba Wanda yasani

Lokacin da cikin yabayyana bak'aramun bakin ciki najiba nayi yunk'urin zubardashi sau ba adad'i Amma hakan Bata samuba,Ina cikin wannan halinne wata k'awata tasameni inda takaini inda za,azubda cikin sai dai Muna zuwa shugaban wurin yace, "bazasu zubadda cikiba domin suna buk'atar jinin y'arda Zan Haifa Idan zanbasu" na ce, "kuwa nama basu mizanyida Yar shegiya Kuma jinin mak'iyina",mukabar zancen ahakan nacigabada renon cikinta har lokacin haihuwa yayi bayan na haihu akasake d'aura muna wani auren tinda wancan anyishi abisa rashin sanin akwai ciki saida akayi komai nasuna kana nad'auketa bakai gun shugaba,,Amma seyacemun sunfasa Shan jininta aureta yakeso Idan ta girma zasu samu d'aukaka sosai ak'ungiyarsu Zan kasance shugaba acikinsu..wannan abun bakaramin dad'i yayimunba hakan yasa nakoma da ita gida Ina kulawada ita sosai,,kuma sukabani babban matsayi acikin gungiyarsu tareda manyan aljanu way'anda kemun hidima da duk abunda nakeso.


Bayan ma,Isha tagirmane muka fara Shirin aurenta da shugaba kawai se Habibullah ya bullo duk kiyayyar Dana nuna akan auren hakan beyi tasiri ba hankalina yatashi matuk'a inda muka shiryayin aurenta kamunna habibullah Wai kwatsam se sweet d'in d'auren auren ma,Isha da habibullah Wanda bakowane yabada wannan shawararba Kuma yakafe akan hakan face shuraim.

To kaji abunda sukayimun wannan dalilinne yasa na aikata koma miye nayi musu Kuma wannan shedaniyar tazo takaryamun komai narantse sai nayi aljalinki, tafad'a taredayin kan mama...!







*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500? kacal =?L? ga duk me buk'atar complete kuma 700? Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar wannan number =?I? 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan number =?I? 08107819124








Autar Alheri
'?

*S F*

Page 65&66

__"cikin sauri ammy Tasha gabanta tana kuka tace, "ba abunda zakiyiwa zaraah domin alkhairi tayi basharri ba Kuma muda Kika zalunta Kuma alhalin ba muda laifin komai wanne hukunci kike tunanin Ubangiji zai miki? Abbana shine ya miki laifi kuma abisa k'addara shinke bakya d'aukar k'addara ne? Shiyasa kike jayayya da hukuncin Allah har Kika halakaddakanki, shiru ammy tayi saboda kukan da yaci k'arfinta kana tace, "maye appey yayi miki da zaki nisantashi daga zuri,arshi? Kawai daya aurawa d'ansani? Miye mijina yayi miki kawai dayaso y'arki? Kekuwa wacce irin uwace? Shiru tak'arayi kamun tace, "shikenan duk abunda kikayimun Ni nayafe Miki domin koma yaya kike ked'in mahaifiyatace sai dai inaso kisani wlh muddin Ina numfashi ba,abunda kika,Isa kiyiwa zaraah Kuma Habeeb da mahaifinshi dakika cutar kije ke da hakkinsu Idan Zaki iya sauran laifuka Kuma keda maliccinkine bazan gusheba wurin tayaki da addu,a gun Allah yayafemaki Amma kisani inadanasanin kasancewarki uwa agareni, tak'arasa maganar cikin wani irin kuka mai ?onarai, hakan Kuma yayi daidai da wata irin girgiza da gidan yad'auka duka wadda tafi wadda yayi da farko lokacin da su mama sukashiga ciki, wannan ta banbanta domin Yar gini ke fad'owa cikin sauri bibo yace, "ba lokaci fa duk Wanda wannan ginin ya rutsa dashi wallahi sunanshi gawa kowa yayi k'ok'arin fita,,aiko ko bakinshi bai rufe ba suka shiga fira cikin sauri,,, Alyasat ya d'auko mama yayi da alhassan ya rik'o hannun abbe da Jalaludeen domin duka sunyi mutuwar tsaye Zeenah kuwa ko motsi batayi ba kuka kawai takeyi itada ammy saye kan kuwa ammy ya runguma ajikinshi yana son fitowa da ita yayin da ameesh,kan yarik'o Zeenah

D'agowa zeenah tayi tace, "kufitoda mahaifiyarku ameesh,,kauda kanshi gefe yayi kamun yace, "munfi buk'ata kida antyn ma,Isha ahalin yanzu bana da lokaci" Dan Allah muje yafad'a Yana shash,shekar kuka,ammy kuwa ganin gidan naneman ruftowane yasa tayi saur??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????i rik'o mahaifiyar tasu Amma cikin rashin Imani bazato ba tsammani Didi tafincikosu daga ita har Sayetkan dake rik'eda ita ta duk suka runtuma cikin ginin dake ruftowa kasa na darewa Yana fad'awa cikinta,,,aikin zafin mana ummansu Maheer ta figisu tare da ingizata ita suko tafitodasu,suna gama fitowa duka gidan na K'arasa rubtawa (Didi anzama tarihi dukkanin sharrinta yakoma kanta Bata anfana dashi aduniyaba Kuma batasan saka makonta lahira ba Allah yakaremu daga matagun k'addarori ya kare Mana imaninmu Kuma yabamu ikon d'aukar k'addara me kyau ko akasinta Dan alfarman sayidina rasulillah >?2? (s.a.w)


Dukkansu kuka sukeyi ba mai rarrashin wani cikin bakin ciki dakunan Rai musamman ammy Wai ace mahaifiyarka ce zata iya cutardakai da duk Wanda yace Yana sanka "innalillahi wa innailaihhiraji un Allah humma ajirni fimuseebati wa ahaleeqni khairan minhaa =?%?"

Ganin kowa dai zuciyarshi taraunata sosai yasa Zeenah rarrasarka kana tashiga Basu Baki itada ummansu Maheer hakan suka samu kowa yad'an tsagaita kana suka d'unguma zuwa gidan zeenah acan duk suka sauka,,,,dakyar ummansu maheer da zeenah suka samu ammy tayi sallah tayi wanka,,ganin wannan tashin hankali ya hana kowa walwalane yasa ummansu Maheer Kiran bibibo d'in tayimasa wani magana bayan tagaya Masa abunda takesan fad'a masane Takoma cikin gidan shiko yafita,,bajimawa Kuma yadawo dakanta takarb'i abunda ya,aikeshi nema tashiga had'a juice meshegen dad'i tasaka k'ank'ara aciki kana tabawa kowa da kanta takama biyarsu d'aya bayan d'aya tana Basu Kuma dolenka da anbaka kashanye har ammy da Mama Alyasat su Suhaif duk dai Wanda abun yashafa sai da yasha wannan had'in,,ai kamar karsu gama shanshi gabaki d'aya kowa yakoma kamar yadda yake kamun su baro Dubai cikin farin ciki da walwala duk anshafe musu abunda yafaru,,,atake firar yaushe gamo tafarke atsakaninsu inda ammy da mama hadda wasu yammata su ukku jikokin zeenah akashiga kitchen domin sama musu abunda zasuci cikin k'ank'anin lokaci kuwa suka had'a lafiyayyen girki irinna indiyawa medad'in gaske.

Suna kitchen d'in suna aiki alyasat namusu sintiri shidai Kar,awahalar Masa Mata duk abunda mama tad'auka zatayi yakarb'e jiyake kamar yamaidata ciki danso gawata muguwar Sha,awarta dake azazzalarshi kamar yaci Babu,,ammy tayi motarshi harta gaji seya tafi yadawo su Yusuf kuwa dariyarsa kawai sukeyi suna fadar suma dai bazasubar indiyaba sesun angwance,,akasaka dariya gabaki d'aya kowa kaduba Yana cikin farin ciki da walwala ahakan hardai aka kammala girkin,,,a dining ma saida akayita barkwanci kamun akammala cin abuncin adawo babban perlon gidan Kuma abun gwanin Sha,awa Zeenah kuwa kamar tazuba ruwa ak'asa tashi saboda farin ciki domin kallon Yar cikinta takeyiwa ammy tamantamasam dacewar Yar yayartace.

Sai da dare yayi kowa yakoma bedroom d'in da,akabashi ya kwanta mama da Rasheeda d'aya daga cikin jikokin Zeenah d'aki d'aya suka d'auka yayin da ammy da Zeenah suke a d'aya suna firar yaushe gamo.

D'aya Sangaren kuwa na mazanne hadda bibibo acikinsu duk da sunsan ba mutin bane Amma basajin komai akanshi hakan suka sake su dukkansu a babban perlon inda aka saukesu suna fira,,Amma ummansu maheer tajima dayimusu sallama takomawarta saboda bibibo yagaya Mata abunda kefaruwa maheerah.

Firasukeyi kawai tsakaninsu hadda Alyasat sarkin miskilanci yau yaware sai fira akeyi,

"Gaskiya fa ninayi kamu a Indian Nan" cewar Lateep Yana dariya,tofa >?? kace, "India zamu rak'ashe kenan Waka kama" cewar Alyasat,kamun Lateep d'in yayi magana Alhassan yace, "wallahi yaya sat wannan yarinyar wadda ke sanye da kananun kaya wadda Bata rufe kantaba Dan wallahi naga Yaya Lateep Bata kallont...bek'arasa yaji saukar jifa abakinshi cikin sauri ya goce Yana dariya,,,shiko Zaid sarkin rashin walwala yaushene da murmushi Yana fad'ar Aiko Yaya Yusuf yayi kamun domin har aikena akayi d'azun nakarb'o contact d'inta,,dariya duk suka saka inda Yusuf ya waro Ido Yana fad'ar Zaid yaushe ka koyo surutu ganinka shuru2 yasaka nayi sirri dakai Amma kaima kakoma me bakin uku ko? Aiko sukace bazasubar dariya ba.

Shidai bibibo Yana gefe Yana kallonsu se murmushi yakeyi domin ba karamin burgeshi sukeyi ba Kuma Yana ankare da Alyasat da tund'azu duk da ya sake ana fira dashi Amma yatabbatar cewa atakure yake saboda jefi jefi yakan d'anyi tsaki Kuma yana dafe matarsa.

Alhusain ne yazo kusan bibibo yazauna kana yace ya maheer,,na,am bibibo ya amsa Yana

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login