Showing 6001 words to 9000 words out of 49959 words

Chapter 3 - SOLDIERS FAMILY COMPLET

Start ads

08 Aug 2025

16

Middle Ads

Imani balle tausayin ganin ya kashe mata mahaifiya hakan yak'ara fisgarta tareda wullarda ita awurin....Amma ni k'ememe mama taki kai k'asa gata dai ta tafi kad'an ya rage bayanta ya tab'i kasan tinda jefata yayi Amma be tab'a ba Kuma bata ta soba....duk Wanda kewurin kallonsu yakeyi cikin mamkin wannan abun ciki kuwa hadda sauran Y'an ta,addan Yan uwanshi.

Kuma yazo zai turata dak'arfi...kamun hannunshi yakai jikinta yayi Bala,in Jada baya saka makon idonta data bud'e hawanyen jini nafita bako k'ak'k'au tawa sun wani birkice kamar ba nata ba....duk Ido suka zaro suna kallonta...itako ahakan ta taso tana mik'ewa tsaye kamar ana turo icce ko sa?aho.

Baya sukaja dukkansu suna Kara kallonta amutukar tsorace suna neman fecewa...itako mama cikin k'ank'anin lokaci kamannin ya sauya kamar aljana.

Wani daga cikinsu ne ya yarda bindigar hannunshi, tare da rugawa aguje domin ya gama sadak'arwa yau aljana ce suka ?wamuso ba mutum ba....ai beyi aune ba yaji anfin cikoshi tare da makashi akan wani dutse atake kansa yatarwatse ko shurawa beyiba yace, "Ga garinku nan"



Ihun sauran suka saka ganin mama ko daga inda take bata motsa ba Amma Tamik'arda hannunta tacimma wannan mutumin harta kamoshi....ba,iya Yan ta addaba duk da sauran mutanen da aka kamosu tare ahalin yanzu amugun tsorace suke fiyeda Wanda sukeji daga farko.....tsayetake kawai tana k'arewa duk Wanda ke wurin kalllo kamun tashiga d'aukarsu d'aya bayan d'aya tana makasu afuk inda tasamu wasu akan dutse wasu akan manyan bishiyun dake wurin wasu Kuma kasa seta tabbatarda ta karairayawa mutin kasusuwan jiki kana tayi masa d'aya Wanda baze Kara numfashi ba.....iya tashin hankali yan ta,addan Nan sunshiga domin izuwa wannan lokacin sun riga da sun yadda da aljana ce suka sato domin duk ya wansu gashi tana neman karardasu Kuma Kara Yar Loma figigiya da ita.

Ahakan mama tayitayin tamaula dasu seda taga bayansu Wanda yakashe yarinya kuwa biyu tarabashi domin kafawanshi tarik'a tareda yageshi gida biyu duk Wanda ke wurin seda yarufe idonshi....datazo kan Wanda yakashe eggo kuwa kisan wulakanci tayi masa domin seda tagama ragargaza kasusuwan jikinshi kana tashiga Sallahsu gab'a gab'a tana jefarwa seda taga yagama nakassa da galabaita yasuma Babu adad'i azaba na farfad'o dashi kana ta cire mashi kai tawulgar.....dubawa tashigayi ko Ina tananeman taga ko akwai Wanda yarage Amma ba ko d'aya...suko sauran bayin Allah da,asatosu tare gabaki d'aya sun cure wuri d'aya wasu duk sun suma sabida firgita wasu kuwa kamar zukatansu subuga saboda razana....ganin Babu saura b'atagari awurin sekawai tasamu gefen bishiya tazauna tareda rufe idanuwanta.

Ganin hakan yasa sauran bayin Allah sukad'an samu natsuwa acikin ransu domin sunyi tunanin daga ta gama da Yan bindigar gunsu tayo.....sund'au tsawon lokaci ahakan kamun wani daga dattijuwan wurin yayi k'arfin halin nufar wurinda gawar eggo take seda yaduk'a Yana kallanta yaga tabbas Bata numfashi d'agowar dazeyi yaga mama tabud'e idanuwanta da har yanzu basu sauyaba tana kallanshi seda yad'an zabura da kallon datayi nasa domin ya razana sosai sekawai yaga tamayarda idonta ta lumshe ajiyar zuciya ya sauke mek'arfi kana sauran Mata dake wurin sukazo suka d'auketa daganan kana wani dattijo Daban yaje kusan mama cikin tsoro da fargabar abunda zuwan nashi ze haifar yafa fad'ar y'ata Dan Allah kiyi hak'uri kitashe muje cikin gari kekaigun dankinku akai gawar baiwar allarnan...shru mama tayi kamar bazayi maganaba sekuma tabud'e Baki dakyar cikin wani voice me ban tsoro tace bansan inda danginta sukeba kawai kuyimata sitira kamar yadda addini yatanadar.

Cikin sauri tsohonnan yace, "to shikenan yarnan tashimuje cikin gari ayimata suturar"...."kuje zanzo ta fad'a atak'aice"... Tun Bata rufe baki ba yace, "to shikenan sekin k'araso" Yana gama fad'ar hakan yabar wurin domin shikanshi da basin mama yayi ba Adan zaman da sukayi yasan ba muryartace ba tunda yanaji tana yiwa mamarta magana wani lokacin.!

Yana zuwa tasanarda Yan uwanshi Aiko suka d'auki eggo akayi cikin gari da ita duk da sunci bak'ar wuya kafin sufita saboda nisanda kenan...bayan sunfitone Allah yakawo musu wata mota babba kamar boss duk sukashi bayan sunyiwa memotar bayanin inda zekaisu..

Basu tsaya ko ina ba seki dan wani daga cikin dattijuwan suna Isa ba suka Sami mama zaune ak'ofar gidan ba wanda yayi mmkin ganinta Idan sukayi duba da abunda ya faru b'ata lokaci akashiga yiwa eggo sutura domin sadata da gidanta na gaskiya...sai da duk aka gama yimata komai za,afitada ita kana d'aya daga cikinsu yazo domin ya kira mama taganta kafin su fita da ita...Amma seya samu tana bacci mamaki sosai abun yabashi harzetafi yabarta sekuma sekuma wata zuciyar tace yatadata hakan yashiga tadata yad'an jima Yana Dan buga k'afarta kamun tayi firgigit tamik'e zaune tana rarraba Ido tareda doba inda take atake atake abunda yafaru yashiga dawo mata tun inda wannan mutumin yafincikota har hankad'e eggo dayayi wani irin zaro Ido mama tayi tareda mik'ewa tana fad'ar, "eggo eggo kina inane Ina mahaifiyata? Me mukeyi anan? Misuka Mata? Dan Allah Ina sukaimun eggo ta?" K'wallah wannan bawan Allah yashare kamun ya janyo hannunta izuwa inda gawar eggo take kwance..Yana zuwa wani ya bud'ewa mama fuskar eggo daketa fitadda anuri cikin suturarta kamarba matacciyaba...wani irin jaa baya mama tayi tana k'walalo duka idanuwanta kafin ta k'wall k'ara tana Kiran eggoooooo innalillahi wa innailaihhiraji un nashiga ukku =?F? Ni mama sunkashemun mahaifiyata ba tare da takaini garinsu ba sun rabani da farin ciki na na shiga ukku Ni mama.... kuka takeyi sosai akan gawar eggo dakyar aka d'aga ta wata mata tayi cikin gida da ita kana aka tafi kai eggo gidanta na gaskiya....ansha fama da mama awannan wunin domin in banda kuka ba abunda takeyi ahakan har dare yayi duk me Imani Idan yakalli mama dolene ya tausaya mama Inka duba karancin shekarunta Babu uwa Babu uba bawani takamme ko jigo arayuwarta=?%?....cikin dare Mama nazaune tana rusar kuka kowa yayi bacci itace kawai Ido biyu...dafata taji anyi Koda tad'ago taga wata mata tayi shigar fararen Kaya da murmushi kwance a fuskarta...cikin kuka tafad'a jikinta tareda cewa k'awata Ina kikaje sunkashemun eggo ta sunkashet....kasa K'arasawa tayi saboda kukan da yaci karfinta be hanata ba sai da tayime isarta kana yad'ago ta tana share Mata hawaye kamun tace ba k'awarki bace mama yayartace k'awarki da bibibo basanan sunyi tafiya me Nisan gaske domin cika umurnin me martaba nikaina bansan abunda kefaruwa dakeba sai da abokin bibibo d'inki yasanar dani kiyi hak'uri mama munkasa Baki farin ciki kamar yadda muka d'auke alkawari munkasa tare Miki faruwar wannan abunda yasameki Amma kiyi hak'uri komai na duniya me wucewa ne watarana sai labari, ki d'auka wannan abunda yasameki k'addara ce daga ubangiji insha Allah komai zai zo ya wuce kinji.

*ZARAAH* d'agowa mama tayi dasauri tana kallan matar Jin ta fad'i asalin sunanta...itako murmushi kawai tayimata tare da shafa kanta tace nizan tafi kinji kirika yiwa mamarki addu,a kidena wannan kinjiko? Kai mama tad'aga cikin sauri kana tace zanbiki kikaini gun bibibo na bazan iya zama ananba Idan narufe Ido eggo nake gani kamar zata dawo tak'arasa zancen ciki kuka..."shikenan ya,Isa mama zanjeda ke Amma bibibo bayanan sedai Idan yadawo Zaki ganshi Zaki iya zama,inda nake? Daga matakai mama tayi cikin sauri..tace to shikenan rufe idonki...ba musu mama tarufe idanuwanta wannan matar ta b'ace b'at daga ita har mama kamar Basu tab'a wanzuwa awurinba..!


Tofa >?? wayannan bayin Allah wasukayiwa alkawarin zasu bawa mama farin ciki? Shin meyema had'inta dasu? Dasuka kasance wani gefe na rayuwarta?


Koda safiya tawaye mutanen gidan suka nemi mama sama da k'asa suka rasa abun kamar wasa har dare Babu mama abubu Alamarta megidanne yace sukwantarda hankalinsu kila mutanen datake taredasune suka d'auke ta tindadai ba wanda yashigo gidan balle ayi wani tunanin daban....sai a lokacin hankalinsu yad'an kwanta dudda basuji dad'iba Sam domin sunso rike mama tsakanida Allah domin tabasu tausayi matuk'a sai dai ba yadda za suyi da k'addarar rayuwarta..!


London


Wata baturiyace tsaye bakin k'ofar office d'in alyasat tana rike da wani abun ahannuta me kama da babyn roba (y'ar tsana) sedai kallo d'aya zakama abun kasan ba alkhairi a tare dashi duk'awa tayi wurin tana k'ok'arin daga carpet d'inda ke wurin sekawai muyar lateep Yana fad'ar leamtair mikijeyi ananne? Cikin sauri tatura abun cikin kasan wandonta tashiga k'ok'arin zuge igiyar takallminta tana fad'ar takalmanane yakwance Sr shine Zan d'ora.... kallonta yatsayayi kamar me nazarin wani abun domin Sam be yadda da itaba Kuma lateep be,iya b'oyoba Kuma nuk'u2 shiyasa yace ba gaskiya bane leamtair akwai dai wani abun Amma kasani ko miye nagani atare da brother na hummm....Yana gama fad'ar hakan yashige nashi office d'in...da kallo tabishi tana tinanin Hali irin nashi cikin ranta kuwa fad'ar takeyi koza,a mutu saita samu abunda takeso atareda alyasat..


Yau Thursday tun safe alyasat ke kiran k'annenshi domin suhashi da mahaifiyarsu Amma besamu ba kum. Ya tashi da k'ulafucin San yaganta domin hakan kawai gabanshi ke fad'uwa....wayarsa yajanyo tareda Kiran yusif Yana d'auka yace ""bro I will go to Dubai now? "What happened Satt?" Cewar Yusuf... nothing just I love see my mom...."ok wait I'm coming now....okay kawai yace tare da yanke wayar yatashi yashiga wanka bayan minti 15 yafito d'aure da towel akugunshi d'aya Kuma ahanunshi Yana tsane kanshi wurin mirror yanufa yashafa mayukanshi masu kamshin dad'i kana yafesa titare wurin kala ukku kamun yad'auko kayanahi yasaka kananun kayane wando blue Riga Marron gaskiya bakaramin kyau suka mishiba sufitida asalin kyawun farar fatarshi wayoyinshi yakwasa da jakar computer d'inshi kana yafita aperlo yaci karo da Yusuf da lateep suma duk cikin shigar kananun kayane ajikinsu Masha Allah dukkansu kyawawane ajin farko Amma alyasat yafisu kyau domin kyawunshi na dabanne Kuma da shi da Yusuf sun Wan fi lateep tsayi shiko yafisu jiki... alyasat kuwa yafisu mird'ad'd'in jiki duk da suna ko wannensu ba baya ba...ahakan suka fita daga gidan cikin tafiya irinta majiya k'arfi masujida kansu way'anda hutu da nera suka gama ratsajinin jikinsu....suna fitowa kowanne yaranshi ya shiga suka taso tareda bud'e musu motocinsu suka shiga ahakan suma duk suka shiga tare da barin gidan tsiyace kamar yadda suka saba tare da d'aukar hanyar filin jirgi...!




*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500 kacal =?L? ga duk me buk'atar complete kuma 700 Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar wannan number =?I? 07037092176 kokuma kikira wannan number =?I? 08107819124






Autar Alheri
'?


=؀? *SOLDIERS FAMILY*=؀?
(Romantic novel)


*By Dr Yasmeen Ahmed*


Autar alheri
'?


Page 11&12

__"suna Isa jirginsu yatashi zuwa Dubai..Koda suka sauka sunsamu mota samada 10 najiran saukarsu domin lateep yasarda dazuwansu wa yaransu dakenan sojojine cinjim a wurin suna jira karasowar iyayen gidan nasu...cikin takonsu na izza da tak'ama suka sauko daga jirgin zuwa cikin motocinsu Amma kamun suk'arasa duk inda sukawuce se an busu da kallon birgewa musamman Mata jikake kawai ana fad'ar wow abun gwanin Sha,awa....mota d'aya suka shiga su duka ukku inda sauran zugar mitocin suka take musu baya tareda halbawa akan kwalta.

Acan gida kuwa perlon ammy cike yake da matasan gidan musamman yaranta dake kewaye da ita suna kuka domin yau sunwayi garida wani abun mmki atareda ita Wanda yak'ara daga hankalinsu...zaune take kawai ba ko motsi numfashinta kawai zakaji ka tabbar tana Raye Dan murmushin datakeyi yanzu Babu idanuwanta sun kafe wuri d'aya...wannan abun ba?aramin daga hankalin ahalin gidan yayiba....tinda suka doso gidan gabanshi kek'ara tsananta fad'uwa zuciyarshi se tsinkewa takeyi Amma bazaka iya gane hakanba sabida bebari abun ya bayyana a face d'inshi ba....da mugun gudu motocin suka yanko babban titin stet d'in suna rabka uwar jiniya wadda kebada shedar zaratan samarin gidan sukawo ziyara.

Cikin tashin hankali daya bayyana a fuskar kowa dake wurin habibbty takalli suhaif tareda fad'ar kid'auketa amarda ita bedroom d'inta Kuma kuyi k'ok'arin Dede face d'insu karsu fahimci wani abun kamun musan abunyi Dan Allah kundai San waye alyasat basena gaya mukuba...Aiko cikin sauri alhassan yad'auketa kamar yad'auki baby yawuce da ita yayinda sadam yayi saurin Kuna tv kana kowanne yayi k'ok'arin dedeta natsuwarshi.... najeeb yace mukirkirin wani abun Wanda baze Bari yagano akwai wata matsalar ba... gaskiya kam domin dasun gammu hakan sesunyi tinanin wani abun cewar Fahad... suhaif yashare k'wallar idonshi kana yace kawai Idan suntambaya ma,iya cewa Muna meeting ne akan auren su yaya sadeeq..."eh to hakan ma yayi cewar sulaiman Wanda ko Baki berufeba suka shigo perlon.

Mik'ewa duk sukayi suna tin k'arar Yan uwannasu tareda shiga rungumarsu suna musu sannu dazuwa...Amma alyasat kamun wani yasamu zarafin ganinshi yawuce bedroom d'in ammy acikin sauri batareda yagaisada kowaba Kuma ba Wanda ya lura da hakan se Yusuf da Kuma habibbty sekuma Al, Hussain dayaje rungumarshi yakauce...Amma dai bawanda yace komi acikinsu.


Zama sukayi dukkansu anan perlon kamun lateep yace lpy kuwa naganku duka part d'in ammy? Mike faruwa ne? Murmushi ya shareef yayi Yana fad'ar bakomai fa kawai muna Wan tattaunawa ne...da Ido yakafeshi kamun yace Anya kunada gaskiya kuwa? "Eh munada gaskiya Mana Yaya lateep suka had'a baki wurin fad'ar hakan...kallan juna akayi tsakanin yusif da lateep kana suka girgiza kansu irin akwai wata ak'asa d'innan kamun yusif yace akanme kuke tattaunawar?

Akan bikinsu Yaya shareef Mana suka koma fad'a atare kamar masu jiran tambayar? "Humm yy kyau suka fad'a atare suma domin Basu yadda ba.....alyasat kuwa yanashiga yaganta kwance alrufeta da blanket yaje yashafa fuskarta tareda Kura Mata Ido nawani Dan lokaci kana yamanna mata kiss agoshi yafito dudda jikinshi nabashi wannan bacci bana lpy bane Amma koba komai yad'an samu sauk'i aranshi tinda yaganta..

Da kallo duk suka bishi daya fitodaga bedroom d'in shiko ko kallan inda suke beyiba yakama hanyar bedroom d'inshi.."haba mijin bazakazo nagankaba konaji sanyi hakan akeyine cewar habibbty tana dubanshi...tsayawa yayi kamar karya jiyo sekuma yadawo wurinda take zaune a perlon yaduk'a tareda rungomota jikinshi Yana sauke numfashi cikin cool voice d'in yace I miss you my sweet granny... Miss you too mijin kunzo lpy? Tafad'a tana goge k'wallar da taciko Mata Ido na tausayin yaran...Kuma tayi hakan akan idon Yusuf...sun jima ahakan kamun yasaketa Yana mik'ewa tsaye hakan yabawa dukkanin Yan uwannashi gaisawa dashi hakan suka rinka rungumarshi d'aya bayan d'aya har suka gama shiko idonshi na Al, Hussain domin tinda yarungumeshi yaji yadda zuciyarshi kebugawa hanka linshi be kwantada hakanba sedai kawai yashare domin yayi duk iyayinshi na su had'a Ido yaki yadda hakan yak'ara tabbatar da zarginshi na akwai abunda ke faruwa...ahakan kowa yawatse domin suna yayun nasu wuri sunyi wanka suhuta kamun aci abinci sai su gayawa yayan nasu abunda kefaruwa domin suhaif yace, "bazaiyu su biye masaba... dukkansu ukku anan part d'in ammy sukeda dakuna jere na Yusuf ne afarko na Alyasat a tsakiya yayinda na lateep karshe acan sama Kuma suke tareda abbe d'insu hakan yasa dukan iyayensu Mata basu gansuba sedai sunsanda zuwansu tinda jiniyarsu tayi shelar shigo warsu stet d'in..!



Mama

Tinda wannan matar tatafi da ita Bata ajiyeta ako inaba se a k'asar Ghana acikin wani jeji me girman gaske bayan gimbiya halila ta,jiye mama taje masarautar su tasamo wasu amitattun kuyanginta su 4 tazodasu gunda ta,jiye mama bayan tamayarda wurin kamar war k'aramar rugar fulani sabida kada mamar taji tsoron zana anan...kallansu tayi kamun tace kuzauna da wannan yarinyar anan domin kuyi tsaronta Kuma kud'ebe Mata kewa kamun maheer da maheerah sudawo sune ke kalada ita Kuma kunsan ayanzu basanan bazeyu tazauna a masarautarmuba tinda ba jinsinmu d'aya ba Kuma banaso wani abun nata yacanja daga bil adama wannan ne yasa nakawotanan kokama Yara kanana kamarta kuyi k'ok'arin sama Mata abunci da abunsha irin nasu karkuyi wanj abunda zataji tsoronku Kuma bazaku samu matsala da itaba da ta sabada twins sabida hakan kukiyaye Idan kunga wani abun da be muku ba kuyi gaggawar sanardani..."angama ya shugabarmu yadda kikace hakan za,ayi insha Allah..."to ngd sosai ku kula domin wannan yarinyar bakamar saura Yara bace amanace awurunmu...insha Allah zamu kiyaye... Allah yasa gimbiya halila tace tareda duk'awa ta shafa kan mama aiko tabud'e idonta tana kallonsu.... murmushi gimbiya halila tayi kamun tace ZARAAH kinga inda zamu zauna yayi Miki? Kai mama tad'aga tana murmushin kamun tamik'e zaune tana kallan yammatan dake kewayeda ita kyawawa dadu kamarta... murmushi suka Mata itama tamaida musu kamun hankalinta yakoma gun maganarda gimbiya halila kemata...kinajinako zaraah Kinga way'annan kawayenki ne kamun su bibibo d'inki sudawo zasu naunadake kinji ko duk abunda kikeso kigaya musu zasu Miki Kuma idan kinasan ganina kigaya musu zasu kirani kinji....Kai mama tad'aga tana murmushin itama gimbiya martani tamaida Mata kana tamik'e tabar wurin ko minti biyu batayida tafitaba tadawoda abunci tabawa mama bayan taci ta koshi suka shiga fira tsakaninsu gimbiya halila batabar wurinba seda ta tabbatar hankalin mama yakwanta dawurin hartayi bacci kana tayiwa kuyanginta sallama tatafi...haka mama taci gabada rayuwa wacikin wannan jejin tareda aljanu Wanda takeyiwa kallon mutane domin sundebe Mata dukwata kewa dazata dameta sune abokanin wasarta sune malamanta sune iyayenta sune komai nata Kuma gimbiya halila nazuwa lokaci zuwa lokaci tana ganinta rayuwa tayiwa mama dad'i sosai domin batada sauran damuwa takan fita yawo itada kawayenta suzaga cikin jeji da jikin gari sukan siya Mata duk abunda tagani tace tanaso ba,abunda ke wahalarda ita se kewar eggo d'inta Idan tatunata tazauna tayita kuka dakuga hakan matsala ne arayuwata sekawai suka gayawa gimbiya halila atakeko tashafe Mata tinanin kowa nata arayuwarta Bata tinawada eggo da mahaifinta setazo sallah shima sabida tamusu addu,ane take dawo Mata da tinaninsu awannan lokacin....watanni sunja azaman mama acikin k'asar Ghana cikin wannan bak'uwar rayuwar...yau jimu,a tinsafe tatashi tana Sha,awar Shan fura..mero ce tashigo cikin bukkarsu taganta zaune tace mama miyafaru ne kinayi shiru? Allah fura nakeso mero..."ahh to shine zakiyi shiru banajena kawo miki...""nidai zanbiki yau kwana hud'u fa bamu fitaba... murmushi mero tayi kana tace to shikenan zomuje inasu Biba ne? Mama ta tambaya...duka suna waje muje duk semutafi tareko? "Eh to muje..fita sukayi suka Sami su Biba din duk suka dunguma cikin gari inda mama ke kallon tafiyace bame nisaba Amma abunda Bata saniba tafiya wunice da kwana in ak'afa zakayita itace su mero ke gajarta Mata take ganinta hakan...bayan sunje sun siyo furar sundawo sunyi nisa atafiyar cikin jijejin domin sunbaro cikin gari tafe suke suna firarsu kamar wasu sa,anan juna...juyama mama tayi nata yiwa dija gwalo domin sundan yimata nisa Aiko idonta asauka akan wani mutin Yana tafiya Yana tangad'i kamar Dan maye kamun ya yanke jiki yafad'i awurin...Ido tazaro tana cewa dija duba bayanki wani yafad'i duk atare suka juya domin

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login