Showing 27001 words to 30000 words out of 81013 words

Chapter 10 - SARAUNIYA JIDDA CMPLT

Start ads

09 Aug 2025

221

Middle Ads

(wato yyh saef)duk suka ansa d amin.

Sannan yakara shafa kan jidda yace mahaifinki na china yanawani important research kasancewarsa professor ne,
Shekararsa hudu kenan yana aekin amma gab yake da karasawa.

Xankirasa nafadamasa,sae dae inafadamasa nasan ko kwana daya bazai kara ba zai taho don ganinki,amma fa yyi asarar shekarun dayayi yana binciken.

Nakirasa nafadamasa gaki,ko kuwa xakiyi hakuri yagama kada ya bata shekarunsa?

Jidda ta girgija kae tareda fadin ina tsananin son ganinsa amma kada k kirasa daddy kabarsa nafison cigabanku fiye da komae Allah y kara muku lfya,yakaremana ku daddy...baki daya dakin aka ansa da amin.
Yyin
da mae marta murmushi kawae yake,wata sabuwar kaunar yarinyar yaji tana ratsashi,
tabbas wannan jinin khadija ce,khadija nada biyayyah dasanin yakamata,sosae.

Sae lokacin ummin deejah bakinta ya bude cikin tsabar fariciki takama hannun jiddjah tace tabbas mahaifiyarki balarabiya ce sunanta khadija kamar yanda kka ji muna fadi,

Tana zaune a Indonesian ne kamaarku daya da ita,
don lokacin dakikashigo nashama itace,aminiya tace tasosae da sosae,
kasancewar munyi makaranta daya da ita,dayake nima banan kasar nayi karatu ba,

Muryar mae martaba ne ya katsesu da sutashi yanxu balokacin fira bane zae hada family Meeting jibi in Allah yakaemu,

Intayi wanka ta ci abinci ta huta sae kiyitabata labarin ummin jiddah,

Yajuya gasu auta da aysher yyi musu godia sosae tare cemusu su zama cikin shiri,anjima kadan zaisa a mayardasu har gda Allah y musu Albarka!sannan ya fice daga dakin cikn farinciki,

Koda yafita bae xarce ko inaba sae main palonshi,yakira kanensa wato prof.Ahmad omar zayyan.
suka sha fira cikin kaunar junansu sannan sukayi sallama.

Yaransa mata masu aure yasa duk asheda musu da yanason ganinsu da familynsu baki daya.

Daga bisani kuma yakira no.din danaga anyi saving da My son.

Dr.Suhayb Muhammad Omar kenan Prince,

Bayan sungama gaesawa yake shedamasa komae yakeyi maza-maza yaxo gobe in Allah yaekamu yana nemansa,

Cikin tashin hankali prince ke tambayar lfya dae?

mae martaba yacemasa y kwantar d hankalinsa babu komae natashin hankali da faru.

Batare da kawo komae arae ba don yaji voice din mae martaba cikin farinciki yasa yaji hankalinsa ya kwanta,
Yace insha Allah gobe yanan tafe.

Mae marta ba ya amsa d Allah Ya kawoka lfya,tareda sanyamasa albarka kamar yanda yasaba......




Anty Fyn..😊
[5/27, 5:45 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰


NA



ANTY FYN😘



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊


Page 61


Bayan mae martaba yafita ne,ummin deejah takama hannun jidda takaeta har kusa da dakin deejah tahadamata ruwan wanka sabida kukan data sha,

Bayan tafitu ne,kuma tabada umurnin a kawomusu abinci,

Inda suka hadu su duka,
i amma bawanda yaci abin kirki,
Saboda kowa farinciki ma yanahasa cin abincin,

Nan fa a kadasa sabuwar fira inda ummin deejah tadage tanabasu labarin khadija mahaifiyar Jidda,

Mace mae hakuri da hankali,tabaro family dinta sabida soyayyah,

Shiyasa kodasuka bace ba a fadawa family dinta ba gudun tashin hankali,tunda dama fushi suke da ita,
Baxasuxo suganta ba,bare su nemeta,

Haka taeta basu labari amma har yau an rasa gane wadanda sukayi wannan aeki,
dga xuwa U.S anso wanj certificate dinta na computer daganan ne,ba a karajin labarinku ba,

Sae fa yanxu ke da Allah y mai domana ke,
itakuma khadijah Allah y jikanta,ya gafartamata,
Ya tunu asirin masu wannan aeka aikan,duka suka ansa da amin.

Bayan sunyi sallahn azahar ne aka aiko kiransu auta don maedasu gda,

Nan ummin deejah tamusu kyautan manya-manya turrarruka tareda basu wasu hadaddun zubunan gold.
Godiya sukayi sosae sannan suka rabu akan sae sunyi waya tsakaninsu da aminiyarsu jidda,

***************

Kwance yake saman royal bed dinsa yana sanye cikin faran jallabiyansa idanuwansa a lumshe,

Dr.maryam na gefensa magna ta biyar kenan tana masa amma yyi mata banza,

Ranta yagama baci ta tsani wannan bakar hallayar ta prince,
yafadamata gobe xasu tafi nigeria mae martaba na nemansa,

But bae fadamata wane time xasu tashiba,

Ajiyar zuciya tasaki sannan takara mgna da haba my prince tell me mana...😫

Inason nasan time din daxamu tashi,inda safe ne basaina tashi da wuri nahada mana breakfast ba,

Tak,Prince bae tankamata ba,still idanunsa a lumshe,a hasale dr.maryam ta tashi tabar masa wurin.

Tsadden murmushinnan nasa yyi,yadan bude ido ganin tayi fushi,cikin ransa yace maryam tacika rigima bayason mgna ammada tsiya sae tasashi mgna why?

Gyara kwanciyarsa yyi ya kuma y sake lumshe idon,
yna nazarin ko neman meye mae martaba ke masa🤔
Da wannan tunanin bacci mae nauyi yyi awon gaba dashi.


Washe gari.

Ummin deejah ce keta bada umurnin abinci,
gakuma gdan har yafara cika da yayan hjy sa'adiyya mata,

Itama kanta hjy sa'adiyyan ta iso,sae dae duk basusan dalilin kiran sarki ba,

Yyinda prince kawae ake jira ya iso ashiga meeting din.


Jidda ce cikin wata dakakkiyar shadda light green colour,tasha aeki da dark green din sirfani,

kwallliya jidda tayi sosae,sannan takashe daurinta kaman sabuwan amarya,tayi kyau hartagaji,

Don tunda take bata taba yin shigan hausawa irin na yau ba,

Deejah nagefenta tana hura mata kae,fadi take anty kinyi kyau,kin hadu,kinyi,kiyi......e.t.c

Wayan tace yyi ringing shiya katseta daga surutunda datake tayiwa jidda,

Dagudu tafita tana kiran yakusa sauka muntafi,muntafi,

Girgiza kae jidda tayi tareda sakin murmushin fariciki a fili ta furta deejah ko hankali,kowa ye ya iso.

Jitayi ance yynta ne ya iso shikadae ne xaesa deejah takasa control din kanta,
inkace mata gashi nna, Ummin deejahn ce mgnar,

Cikin jin kunya jidda ta sadda kae,jin unmmin taji tnaa gulmar autarta ita daya,

Masha Allah ummin tafurta a fili,tareda dago kan jidda data sadda kae kasa,
tace kinyi kyau ,duk da daman ke mae kyau ce,Allah yyi miki albarka,

Karayin kasa dakae jidda tayi sannan tace amin,

Nace fa kidaukeni a matsayin mahaifiyarki,amma kuma still haryanxu kin kasa sakewa dani,

Jidda tadago dakanta dasauri ganin ummin tadan bata rae ne,yasa tayi hugging dinta tareda fadin sorry ummina.

Hannunta Takama takaeta har gaban mirror sannan ta fiddo wani handbag, taciro wasu hadaddun gold silver masu daukan ido,

Da hannunta ta sanyawa jidda su a wuya da a hannu, sannan tacire yan kunne dake makale a kunnenta tasamata na sarkan gold din,

Dan karamin hannunta takama ta sanyamata zoben sarkar,

Wayyo Allah kar kuso kuga yanda jidda ke daukan ido,

Sarkan sae walkiya take,yyinda ita kanta jiddan ke daukan ido,

Cikin farinciki takama hannun ummin tamasa kiss tareda fadin thank you so much umminah,

Murmushi mae kyau ummin tayi ganin wani kyau na musamman d jiddan tayi,
tace kada ki karayimun godiya inna miki abu,

Duk daya nadukeku keda deejah,
Hannunta takama suka nufi main palon da ake meeting,
,duk inda suka wuce bayi nata mika gaesuwa,wasu kuma nata gulma da zunden jidda ko wacce ita,



Deejah na hango tanata raba ido a airport ganin mutane na fitowa amma bataga yayan nata ya fitu ba,

Dagudu takarasa gab da jirgin ganin yana saukowa,

Sanye yake da coffee din suit dinsa,kamar kullum idanunsa a lumshe kamar mae jin bacci,

Hanunsa daya nacikin aljihun wandonsa yyinda dayan hannun dr.maryam tarikesa gam,kamar xa a kwacemata shi,

Dan mitsitsin pink din bakinsa na hade wuri guda,

Hmm dole inka kallesa ka kara kallonsa,

saukowa yake cikin natsuwa da isa, farido na daga bayansu tanata raba ido ta ina xata hango deejah.

Dagudu deejah tafada jikinsa sae lokacin yabude idanunsa wayyo Allah prince ya hadu
Yar daria yyi dimples dinsa suka lotsa, sannan yace lil sis, xakija mufadi fa,

Yyi maganar cikin tsokana tareda jan kumatunta,

A shagwabe deejah tace nama bata dakae namanta ma kki aekowa a daukeni da a kayi hutun skul ko,

Sorry,am sorry ma little angel,common do u know how much I missed u?
My cwt auta?

Dariar jin ddi Jidda tayi sannan ta mika masa hannu tace is ok tam😊

Sannan ta gaeda dr.maryam, tareda fadawa jikin farida dahar tayi fushi d ita,

Muryan najib yakatsesu dayace inkun gama hugging junan sae mutafi gda ko😎

Murmushi mae kyau prince yyi sannan yakashema najib ido,yasaki hannun maryam yakama na najib da har yyi fushi shima,

Najib na daria yaja hannunsa gabaki dayasuka nufi mota...



Anty Fyn😊
[5/27, 5:45 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰


NA


ANTY FYN😘



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊


Page 62-63


Suka shiga mota yyinda bayi keta kwasar gaesuwa tareda aeka masa da kirari,har ya shige motan.

Dasauri suka zagaya suka shiga motocinsu suka rufamusu baya sae gda.

Koda shiga cikin gdan gaban prince yafadi ganin tarin motocin dake cikin gdan,

Jiki asanyaye yafitu daga motan hannunsa nacikin na najib suka nufi fada,
Ko ina suka wuce bayine ke zubewa suna kwasan gaisuwa,

Prince ko sae dae yadaga musu hannu kawae batareda ya kallesuba,

bcoz hankalinsa naga neman miye sarki keyimasa ga gda a cike da baki kuma🤔

Suna shiga fada suka kwashi gaesuwa ga mae martaba,

Fadada murmushin nasa yyi ganin dan nasa ya iso cikin koshin lfya, mikewa yyi dakansa yafara dago najib,
Sannan yadago dan nasa wato prince,sumba yakaemasa a goshi,

Murmushi prince yyi yana kallon mahaifin nasa cikin rawanin sa,

Ga fuskarsa dauke da tsanin farinciki marar musaltuwa,
Hannun najib yakama shima suka bar fada.

Cikin gda kuwa dr.maryam,deejah,farida direct part din hjya sa'adiyya suka nufa suna xuwa bayin bangaren sukacemusu tana babban dakin taro na gda,

Sae lokacin deejah ta tuna da meeting din daxa a shiga harsun nufi part din ummin deejah ta tsaedasu tace gabaki daya fa familynmu suna can wurin meeting din daxa a gabatar da anty maekyau,

Atare dr. maryam da farida suka maimata da anty maikyau kuma?

Deejah ta amsa da eh! mana, kodae kuzo muje ku gani da idonku,

Shigarsu yyi dae-dae dashigowar su mae martaba da prince,najib,waziri,da matarsa da fidor itama yar waziri ce kanwar najib.

Wuri kowa yasamu yazauna inda farida taruga tafada kan cinyar hjya sa'adiyya,prince dr.maryam ma xuwa sukayi suka gaesheta, tanata maraba,maraba da son,y hanya?
Ya gjya?
Ya amsa da alhmdllh.

Daga nan suka nufi wurin umminsa,
Wadda tun shigowarsu tafadada murmushinta bacin kunya da kawaici da ta taro dan nata,

Dukawa sukayi har kasa suka gaesheta,ta amsa musu cikin fara'arta,hannun maryam tajawo ta kusa da ita,

Prince naganin haka yace shikenan ma ummi tunda batani kke ba, yatashi ya kuma kusa da mae martaba, amma shi kasa yazauna wurin kafafun mae martaban.

Nan kuma yan uwansa mata sukashiga gaisawa tareda yimasa sannu da zuwa.

Murmushi ummin deejahn tabi prince dashi, ganin danta indae a gabanta ne bayajin kunyar yimata shagwaba.

Gyaran voice mae martaba yyi,nanfa kowa ya maeda hankalinsa garesa,

bude taron yyi da addu'a tare da yin sallama,
Kowa da kowa ya amsa masa sallaman.

Yafara magana da cewa,Alhmdllh kamar yanda kka sani kowa yasan prof.Alhmad Umar zayyan kane a wurina,

Wanda kuke kira da daddyn jidda, manya-manyan daga cikinku sun san matarsa da yarsa jiddah,

Wadanda suka bata shekara sha shidda kenan dasuka wuce,

Daga zuwa anso certificate dinta a U.S na computer,

To Alhmdllh,yanxu Allah ya amshi addu'anmu ya maedomana da.....

Yakalli ummin deejah yace jeki shigo da ita,

Nanfa wuri ya hargitse da hayaniya kowa da abinda yake fada,farida,da dr.maryam basu san matar ddyn jidda ba da ita kanta jiddan ko a pics.
shiyasa suke tambayar hjya sa'adiyya.

Amma ina, tunda mae martaba yafara mgna hjya sa'adiyya takasa yin kwakwkwaran motsi,jitake kamar tatsere,don tasan idan khadijah tadawo kashinta ya bushe,

duk AC din dake cikin dakin amma bae hana hjya sa'adiyya zufa ba,

Yaranta mata duk sun san anty khadija kuma basusan aeka aekan da mom dinsu ke yiba, shiasa sunata farinciki.

Tsadadden murmushin nan nasa dauke a face dinsa jin uwar dakinsa bata mutuba,

Kallonsa ya maeda ga najib yaga ya tsare kofa da ido,jira kawae yake jiddansa tashigo kasancewar tun tana yar goye najib ne mae rainonta,

Yanason babyn anty khadijah sabida tsabar kyan yarinyar.

Ummin deejah ce tashigo hannunta na rike dana jidda,

Cikin sanyin murya jidda ta rangadamusu sallama sae dae kanta nakasa,
Har suka shiga tsakiyar palon.

Gabaki daya dakin manya da yara idanunsu na kan jidda duk da basa ganin main face dinta,

bcoz har time din kanta nakasa,ganin tarin jama'ar dake wurin.

Hjya sa'adiyya kuwa tasadakas,shikenan yau asirinta yagama tunuwa, sae mazurae kawae take,inda bawanda ke bin takanta,


Har gaban mae martaba ummin deejah ta kae jidda,

Hannunsa yasa yakama hannunta tareda furta daughter daga fuskanki kiga familynki gasu nan sun hallara domin ganinki hauwau jidda,

A hankali jidda tadaga fuskanta ganin idanuwa birjik a kanta yasa tasaki wani murmushin dake fitar da aenahin kyawunta,

Ahankali ta furta am happy to see u all my family,😍😊

Allah yakara mana xumunci da kaunar junanmu...amin

Najib ne yafara tabi tareda fadin we are happy to see you too my pretty😘

Zaunwa tayi gefen mae martaba,

Tareda mae dawa najib da TenQ my bros hade da sakar masa murmushin da yakara nitsarda najib,

yyinda yayan hajiya sa'adiyya keta zuwa har inda take zaune suna mata fatan alkhairi da tayata farinciki gano family dinta datayi.

Bakin jidda yaki rufuwa ta hango farida ta kafeta da ido,hada wani rufe ido da budesu,

Ido jidda takashemata na alamun yes nidin ce,

Gefenta kuma dr.maryam ce itama kallon jidda kawae take,fitsarine kawae bata saki ba don tsananin firgici,

Tabbas ba ko kokwantu itace yarinyar dazata gyarawa xama,wadda taje har cikin gdanta ta yaba mata mgna,

Amma meya kawota nigeria ?
Kuma a gdan sirukunta,wae kuma ma yar gdan ce,

Sune tambayoyin dasuka addabi zuciyarta,gashi takasa dauke idonta akan Jiddan,

Hjya sa'adiyya ce tadaure ta tambayi mae martaba cewar ina ita khadijahn take?

don tsaf tagama karema jidda kallo ba khadijan bace,sae dae tasan ko ba a fada ba jiddan Ahmad ce ba khadijah ba,
Sabida tsabar kamar jidda da khadijan.

Girgiza kae mae martaba yyi,yace Allah yyiwa khadijah rasuwa,baki daya dakin a ka dau salati,

Sannan yacigaba da cewa har U.S aka bi su a ka kasheta,sae jidda wani bawan Allah y dauketa ya riketa a can ta tashi harta girma.

Bayan tagama university ne suka dawo nigeria don neman asalinta,

Still mutanan dasuka kashe kadijah sukabi su har gda suka kashe marikinta don yana kokarin ganosu.

Nan ma salati mutanan dakin suka dauka,

Sarki yaciga da cewa bbu abinda zamuyi sae godiya ga Allah dayasa munada rabon ganawa da jiddan,

Kuma bance wani ya fadawa prof.ba,da kuma goggo ba(kakar su jidda,mahaifiyarsu mae martaba da prof.)

Saboda kunga goggo ba lfya ne da ita ba,gashi tanacan asibitin zarian,
Dataji labarin jidda rigima zatasa da a maedota gda...Allah yyi muku Albarka....

duka dakin suka ansa da amin,hjya saa'diyya murna fal a cikinta ganin asirinta bae tunuba,

Cikin salonta na munafurci takalli jidda tace zo taho daughter na,taho nakara ganinki jiddatah,

Mikewa jidda tayi kwalla nabin kuncinta na farinciki da kuma bakin ciki tanufi hjya,sa'adiyya,

Rungumeta sosae hjy sa'adiyya tayi tana hawayen munafurci wae anyi rashi babba rashin khadijah.....kuka jidda tasaki itama wanda dama kiris take jira.

Dakyar aka lallasheta tayi shiru,don sae da sarki yasa baki sannan,
Tadawo kusa dashi yana shafa kanta,

Jidda ta maeda kallonta zuwa opposite dinta caraf suka hada ido dashi ,
Wanda kwakwarsa tashiga rudani gashi dae sae yanxu yaga kamarsu da anty khadijansa,amma suwaye suka kashemasa ita?

Wani malalacin kallo yawatsawa Jidda ,itama taganesa sarai,
Don sae da gabanta yafadi amma tadage ta murguda masa baki tareda hararsa,sannan tadauke kae daga kallonsa..


Anty Fyn..😊
[5/27, 5:45 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊


Page 64-65

Hade rae prince yyi kaman bashi ne yake ta zuba murmushiba,

Mae martaba ne yabada umurnin kowa xai iya tafiya,
Nan fa kowa yatashi,

Farida da dr.maryam dakyar suke daga kafafunsu sabida tsabar rudu da suka shiga,

Bare kuma prince da mikewa yyi cikin takaici, ko sallama baeyi ma najib ba yanufi part dinsu straight.

Ummin deejah ma takama hannun jidda suka bi hjya sa'adiyya part dinta,sun dde can gabadayansu hada deejah da yayyensu mata anata fira,

Hjya sa'adiyya sae nan nan take da Jidda kamar ta maedata ciki wae ita nan murna take da dawowarta munafuka😏

Farida kuwa takasa cewa uffan ,sae dae tabi Jidda da ido kawae mamaki fal a fuskanta,wae house girl din datakema tsawa yace a cikin gdansu,

Yanxu tama fita matsayi,tunda ita yar ksnen mae martaba ce,
Monynta da daddynta a nan suka tashi,a nan aka haifeta,
ikon Allah kenan,

Dole takira auta taji dalilin boyemata jidda jinin masarautarsu ce datayi,

Dr.maryam ma bata mgna sae dae akae-akae idan jidda na mgna tana watsamata harara don tun randa tafara ganinta taji ta tsaneta,

bare kuma yanzu dataxama kanwa a wurin prince.
Jidda kam batasan sunayi bama,

Kiran Sallah ne yasasu watsewa daga firan dasuke a part din hjya sa'adiyya.

Ummin deejah da jidda,deejah,dr.maryam dakuma fidorh suka nufi part din ummin .

Bayan sungama sallah ne ummin deejah tacewa dr.maryam tatafi part dinsu,

Xatasa a kawomusu lunch dinsu,sae masu aekinsu sucigaba dayi musu dinner

Nasan son yana can baegama fushin ba takarasa mgnar tana murmushi,

Mikewa dr.maryam tayi dama jira kawae take dontagaji daganin jidda,gashi su ummi sae wani nan-nan

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login