Showing 78001 words to 81000 words out of 81013 words
idon sakamakon wani kwarjini da hasken kwayar idon NASA keyi ,
Maganin taballe tayi bisimilla tasha, sannan ta a jiye sauran ruwan saman bedside,
Dagowa tayi taga still idanunsa nakanta tsadadden muushin nan NASA yake sakarmata, baki bude jidda ke kallonsa domin yau smile din yafi na kullum,
Baki daya ya canxamata a hankali yakara rike hannyenta Sosae,
yace Am sorry for everything my swt gal!
Insha Allah i will take gud care of you Promise!
Hakika kinbani farinciki da baya siyuwa Allah yyi miki albarka!Allah yasan albarka a cikin xamanmu!
Allah yabamu zuri'a dayyaba masu kama dake!
Yake ma abociyar kyawun hali da kyawun halitta hakika ina Alfaharida da gimbiyata!
Sarauniya kyawawa ma a bota a ji,sarauniya jiddan prince!
Hauwa'un Suhayb!
Farincikin Suhayb!
Rayuwar Suhayb baki daya!
I can't do with out you!
Banta son wata diya mace ba
sai akanki SARAUNIYA JIDDA!
Inasonki so mai tsanani,sonda ba san iyakarsa da karshensa ba I will show you from now up to end of my life!
Dr.Suhayb Muhammad Omar Zayyan yana sonki yana kaunarki Hauwau Ahmad Omar Zayyan!
Hannu yasan yafiddo wasu takaddu yadamkana jidda su a hannu yace wadan nan gidaje nane guda ukku na mallaka miki so bisa kyauta ta farko a matsayina na mijinki,Mae sonki,maekaunarki,mai son farinciki,
Mai son kasancewa tareda ke har aljannar Firdausi!
I love you!
I love you!
I truly love you......my PYT..๐๐๐๐๑ ฝ๒ฝ๒
Tou fah!prince yagama kashey jidda domin jin komae tajeyi kamar a mafarki anya prince din data Sanine?
Jiknta ne yyi sanyi lokaci daya!
Ahankali taji yajanyuta tafado saman faffadan kirjinsa,
Cikin muryan rada yacigaba cewa say something Babynah!
Kina mmki ko babyna?
Nikaina bantaba tunanin xan iyat kallon wata diya mace ba inayimata iron wannan kalamin bare har sonta ya addabi zuciyana sai ke queen of my heart....
Inajin kaunarki na ruruwa a cikin zuciyana in every second!
Muryans na rawa yace nason baki sona salman KKE so,amma kiyi hakuri kizauna dani domin baxan Iya rayuwa bbu ke ba,
Nakaryo!nasauko sabida ke!
Idan INA tareda ke banajina w matsayin kmae sai matsayin baby a wurinki,baby irin Wanda ake shayarwa!
Bansaniba kozaki Iya kuladani duk da bakya sona?
Wasu siraran hawaye ne masu zafi sukashiga silaluwa daga idanunsa,
Jidda data kafesa da ido jikinta yagama yin lakwas yauga prince dakansa na zubda hawaye yana mata kalaman da ba'a taba yimata ba
Yau ga handsome dakansa yana fadin kauna na Neman hallaksa kaunar kuma ta jidda,
Kara matseta yyi jin haryanxu bata CE kimai ba,
Wani irin sanyi taji yana ratsata haka kawai taji tundaga sama harkasa kamar anayi mata dashen kauna prince,
Wani kaunarsa da tausayin yanda yxuxue akanta yasanta karajin wata kaunarsa na cika mata zuciya,
Idonta ne taji yana Neman kawot ruwa,
Ahankaliy tasanya harshenta tashiga lashe hawayen prince,
Ido prince yazubamata itama shitake kallo,
Nata hawayen nazubuwa bakinsa yasanya yashiga lashemata itama,
Cikin wata irin sanyin murya mai ruda kwanya jidda tace I also love you too my Cwt anbaby.๐๐๐๐
I will take gud care of you too just like a baby, insha Allah promise!......๐๐๐
Kasa magana prince yui domin jidda tagama kashesa,
Lumshe ido yyi tareda laluba lips dinta masu laushi yafara aikamusu da sakonni,
Kara hugging dinsa jidda tayi dukda jikinta bbu karfi haka tacigaba damayarmasa da martani cike dawani irin salon love๐
Sun dauki tsawon 10mna sannan prince yaxare baknsa a hankali,
Numfashi suka shiga mayarwa zuwa can prince yamike jin xa a data sallah,
Alwala yadoray sannan yaxo bakin gadon yasakarmata peck a goshi murya can kasa yace natafi mosque,
Sai da yakai bakin kofa sannan bakin jidda y iya yafurta Allah yKiyaye hanya,kayimu addu'a,
Juyuwa yyi hakan yasa jidda rufe fuskanta dasauri,tsadadden murmushin nan nasa yyi mai sauti sannan yafice!
Jin fitarsa dakin yasa jidda bude idanunta tafada saman gadon tareda lumshe ido ahankali tafurta you are so special prince!
I love you so much my husby......๐
Takai 10mns sannan ta tashi tayi sallah,ta DDE tana rokon zaman lfya a tsakaninsu,
Mikewa tayi tashiga gyara musu kayansu natafiya India domin tanemi ciwon jikin ma tarasa,
12:35pm jirginsu yadaga sai india inda suka sha rakiyan iyayensu maza da mata baki daya.........dakyar jidda tarabu da mahafin nata....
Cikin jirgi ma dakyar prince yalallasheta tayi shiru haryanxu da sleep yadauketa yana rungume da ita yana kallon kyakykyawar fuskanta,
Wayantay yaciro yashiga turamata duk wasu pics da videos din da yadauketa lokacin datayi loosing memory dinta.....
Murmushin nasa yyi yasan intagani xatasan tabbas tun bayanxuba yamace a kanta....
Light kiss yyima lips dinta tareda dan kwantawaa saman wuyanta....ba ddewa shima sleep mai ddi yadaukesa cikeda mafarkin babynsa......๐
INDIA....
Aunty Fyn๐
S๐
ฐR๐
ฐUNIY๐
ฐ JIDD๐
ฐ
NA
ANTY FYN๐
Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro๐
Page 101
๐
Alhmdllh,Nagodema Allah dayasa nagama book dina lfyalo,๐
Kyakyawar gaisuwa tareda dumbin godiya ga
Aunty fyn novels GRP
Rufaida Omar novels grp
Khaleesat haydar novels grp
Billy giro novels room room.
Shukrah novels
Modern Hausa novels.
Hausa novels GRP.
Futuhatul....khairat...GRP
Mmn Yusra novel GRP.
Tabitah puulaku..GRP
D duk sauran hausa novel grps dinda basuji sunansu..๐
Jinjina gareku writers
Khadeeja sidi (sidiyata๐)
Billy giro(billyna๐)
Khaleesat Haydar special writer.
(jiddatah๐๐)
The great writers Rufaida Omar and Batuul mamman๐๐
Allah yabarmana ke Ummi Aysher๐
Sadnaf and auty Garkuwa,๐
Shukran mie-mien bee&mie-mie bee.
Maman shakur&asmy B Aliyu,Sodangi.๐
Aahmilatahโค
Da duk writer dinda bataji sunanta ba..ina mika sakon gaisuwa da fatan alkhairi a gareku...Allah yakara basira da daukaka..yakaremu daga dukkan sharri amin...๐๐๐๐๐
Sai Cikin dare jirginsu yyi landing a India,jidda dahar lokacin sleep take,
A hankali prince yarungumeta cak!
Haka yaita saukowa daga steps har yasauko kasa,
Jerin motocin dake jiran saukarsa yanufa inda yana karasawa aka budemasa mota,
Shima a hankali yashiga don kada jidda ta tashi yason baccin gajiyan jiya ne take ramawa!
Koda suka isa gda shima a hankali yafita daga motan yashiga cikin gdan,
Direct master room dinsa yawuce da ita, yana zuwa yashimfideta a hankali saman gadon,
Bath room yashiga yyi wanka tsaf tareda doru alwala yafitu,
Sallah yakabbara,sai da yarama sallolinsa sannan yyi addu'a yashafa still jidda nashakar baccinta hankali kwance,
Wayarsa yaciro yabada ordern abinci,sannan yashiga kiran iyayen nasu yana shaidamasu sun isa lfyalo....
Bayan yagama wayan ne yaje ya anso abinci dayabada order,
Koda yadawo faran jallabiyan jikinsa yacire yanufi saman gadon da jidda ke kwance daukarta yyi yanufi da ita bathroom yasanyata cikin bath tube duk da kayan jikinta,
Jidda cikin bacci taji ,kamar tana cikin ruwa gakuma rigantada prince ke kokarin cirewa bbu shiri tabude idanunta ganinta cikin toilet bbu kaya yasanyata mikewa zumbur,
Ganin prince a kanta yasanyata tafashewa da kukan shagwaba tana kare jikinta ita adole kunya takeji,
Tabe baki prince yyi yace yo meye na wani kare-kare?
Meke bansaniba ajikin naki?
Kara Sanya kuka jidda tayi tace nidai kafita,
Murmushi mai sauti prince yyi sannan yafita daga toilet din yana girgiza kae,
Murmushin itama tayi ganin yafita,
Komawa tayi cikin ruwan tayi wanka tana naxarin har yaushe suka iso duk bata saniba?
Koda tafitu bata samu prince a dakinba hakan yasa tayi saurin shiryawa,
Harxata fita daga ledan abinci da prince yabada order jawuwa tayi taga wani irin gasashshen nama ne dayaji wata source din vegetables bbu abinda yake tashi sai kamshi,
Zama tayi tacika cikinta sannan tarufe sauran,fridge tabude tafitu dawani drink mix fruits ta tsiyaya a cup tasha,
Toilet takoma tayi brush sannN tasauka down stairs,
Cike da mmki take kallon gdan baki daya ancanxa kayan dake cikin gdan ansanya sabbi,
Murmushi tayi takarasa karasa Palon,
Prince na kwance saman 3Cter yana kallon news hannunsa narike da cup din coffee,
Tunda take saukowa yakafeta da ido harta karaso,
Hannu yawaremata hakan yasa takarasa inda yake tafada kansa,
Rungumeta yyi yana Shakar kamshinta,
Ahankali yace kinci dinner ko?
Idonta a lumshe tace yes!
Mikewa prince yyi yace ok tom muje ki kwanta bcox gobe tunda safe zamu fita xankaiki skul inmasu bayani so kinga yakamata mu kwanta dawuri ko?
Kara shigewa jikinsa jidda tayi tareda cewa ummm!
Kashe tv din da wutar palon prince yyi suka haura sama Yana rungume da ita,
Washe gari 9:02am prince ne yafitu daga department dinsu jidda hannunsu na sagale dana juna tarakosa har wurin motocinsa ,
Yace yaushe KKE gama lectures yau?
Jidda tace gskya bansaniba,
Prince yace kirike wayanki a kusa dake Inkigama driver xaixo yatafi dake,
Turu baki jidda tayi tace ummm,ummm nidae nixanyi driving dakaina,
Hararan wasa prince yyi mata yace sai kinje kinmin asara ko?
Peck yamata a kumatu yace take care dear!
Aka budemasa motan yashige,
Juyawa jidda tayi taga yanda ake kallonta murmushinta mai kyau tayi don tasan daman prince duk Inda yake ko yagifta ana nan ana kallonsa,
Wuri tasamu can dan nesa da department dinsu tafiddo wayanta tana kallon pictures,
Ganin wasu bakin pictures yasata sakin baki cikeda mmki tafurta a fili nikuwa yaushe nadauki wadannan pictures din tareda Prince?
Bata ida sarewA ba saida taga videos dinsu bbu Wanda take da cikakkiyar Shiga, amma duk inda aka dauketa fuskanta dauke da murmushi,
Murmushi tayi a fili tace duk yanda akayi lokacin danayi loosing memory ne,
Dai-dai wani pic ta tsaya Wanda prince yamusu selpie,Tana goye a bayansa tarikemasa wuya GAM, tana daria rabin gashinta yarufe mata fuska,
Tana sanye cikin wata yar karaman blacky&white riga wadda ko cinya bata rufe mata ba,
Prince nasanye cikin wata faran singlet duk kwatattacen gashin kirjinsa dake luf-luf ya bayyana shima fuskansa dauke da murmushi yadan dago yana kallonta,
sosae pic din yyima jidday kyau cikin ranta tace xaka dawo goyani kenan anbabynah๐
Sallamar da akayimata ne yasata dago fuskanta dasauri, auta CE da aysher sai kuma Yyh saef daga can gefe kuma salman ne tsaye hannunsa zube cikin aljihu yana kallonta fuskanta dauke da mmki take kallonsu,
Lokaci daya ta hade rai cikin ranta tace kenan hade mata kai sukayi,
Hand back dinta taxara tajuya da nufin barin wajen fuskaNta a hade dasauri auta ta rikota,
Kwacewa jidda tashigayi tana mata wani mugun kallo aysher ce tace sorry queen kixauna mana sulhu mukaxoyi baki dayanmu domin munji labarin komae kiyi hakuri mu dama can abinda yasa mukayi fushi shine kinada aure amma amatsayinmu na aminanki kika ki fadamana at least koda sirrine xamu tayaki boyewa mu kuma baki shawara,
Dago kai jidda datayi suka hada ido da Yyh saef dahar idonsa yacika da kwalla sai kawai itama ta fashe da kuka mai taba zuciyan mai sauraro,
Lallashinta auta tashigayi dakyar tayi shiru shima salman ne yace tadubi girman Allah tayi hakuri tayishiru,
Gyaran murya salman yyi yace munji komae kuma mun dauki kaddara baki dayanmu,
Duk abinda kkamun na yafemiki Nima kiyafemun,dagowa jidda tayi tace nayafemaka yyh salman amma ni bakayimun komae ba daman.
Yyh saef ne yace ina neman gafaranki kanwata wlh ni tundaga ranar nan namanta dake kwata-kwata sai last 2dys nayi Wani mafarki wait gashinan anbiyuki xa a kasheki kina kirana,
Natsorata kwarai da mafarkin ranar nabaro america na iso india jiya shine nasamu labarinki da duk abinda yafaru da ke,
Sunce farida tafadamusu daddynki yadawo kuma ankama su MUGU inason kibamu labarin garin yayah hakan tfaru?
Axiyar zuciya jidda tasaki sannan tafara basu labarinta tundaga farko har karshe batareda ta boye musu komai ba bbu Wanda bai zubda mata hawaye ba,
Daga bisani yyh saef yace insha Allah gobe xantafi Nigeria xan anshi case dinsu MUGU natafi U.S dashi yanda xa a yankemusu hukuncin kisa dai-dai da laifinsu,
Daganan sai nagaisheda da ddynmu,
hakika kanwata kinyi kokari sosae, Allah yyi miki albarka yabaku zaman lfya da mijinki amin....mu kuma yaxabamana abokan xama nagari ameeen.
Kallonsu auta yyh saef yyi yace kushare hawayen hakanan mana duk bbu mai mgna?
Jidda CE ta amsa ni inada da ita, Salman ya amsa da munasauraronki ranki shidade,
Murmushi tayi sannan tace ina Neman kuyi mun wata alfarma Baki dayanku Ko xakuyi Alkwarin yimun?
Murmushi aysher tayi tace insha Allah queen,
Murmushi jidda tayi sannan tace ina nemawa Yyh saef auren ki aysher,
Sannan ina nemawa Yyh najib auranki Zainab(auta)
Tafi salman yyi fuskansa dauke da murmushi yace good idea kanwata,Duk anbaki aurensu,
Amma ni kadai ne Baki gaji daganina gauro ba shiyasa baki nema mun auren ba nima?
Baki daya akasanya daria,
Cikin muryan farinciki jidda Tace sowie, ina nemawa Yyh salman auren fidorh kuma ina fata kunji umurnina Dan bawasa nake ba takarasa maganan ne hade da cin face din wasa,
Daria aka sanya baki daya Yyh Saef yace godiya muke ranki ya dde,
Wani tafin sukaji daga bayansu prince ne fuskansa dauke da murmushi yace gud wife! Mai nemawa mutane aure sannu kaka uwar mata!
Wata dariar aka sanya baki daya banda jidda DataTuru Baki ita
A dole prince yacemata kaka ,hancinta yaja yace am sorry ranki yadde,
Bashiri jidda tasaki daria ganin yanda Prince yakame yana kiran ranki shi dde,
Haka Prince yaja kujera yaxauna sukayita FIrA cikeda farinciki da mutunta juna kamar ba Prince din Daba.
*****************
haka rayuwa tacigaba prince da jidda naxamansu cikin kaunar juna da kula cikin kuma shekaran akayi bikin yyh saef da Aysher,
Yyh salman da fidorh,
Yyh najib da xee(auta)
Farida da da prof. Anwar.
jidda da prince suntaka rawar gani a cikin bukukuwan nan hudu,
Inda akarshen shekarar ne Mae martaba yyi murabus aka Nada prince a Matsayin Sarkin gombe,
Yakuma mai martaba sarkin gombe, jidda akaxama queen jidda..
****************
AFTER THREE YEARS..
Wata kyakykyawar yarinya nahango wadda baxa wuce shekara biyu da rabi ba tana hawan steps dakyar ta isa room din iyayen nata ta tura kofar a hankali tana fadimun mommy mommy Abba,Abba!
Prince ne kwance saman royal bed dinsa dagashi sai bocs jidda nayimasa tausa cikeda shauki take danna masa bayan,
Yarinyar CE tashigo tana daria tace abba where is my chocolates?
Prince dake kwance yace binam ce mommy tadauko miki,
Hararanta jidda tayi tace maza kije wurin habi kice nace tayi miki kalban,
Xare riboms din da ke kan gashinta yarinyar tayi Sai ga gashi yashalalu har saman kafadar yarinyar masha Allah, hausawa sunce Dan gado sai yazarta,
Bata fuska yarinyar tayi Tace mommy bana son kalaban nan tana magana ne cikin ragguwan hausanta,
Kara hade rai jidda tayi tace idan baki je akayi miki ba baxan baki chocolates din ki ba,
Daria yarinyar tayi tace in anyimun kayaban xaki bani chocoyat dayawa?
Daria jidda tayi tace yes!maxa kije in anyimiki kalaban bakiyi kuka ba xanbaki chocolates dayawa ,
Juyawa yarinyar tayi tana daria tana natafi mommy Bajanyi kuka ba kuma, tana maganar ne cikin tsamin hausarta...
Hadiza suhayb Muhammad Omar Zayyan Diya a wurin prince da jidda wadda taci sunan mahaifiyar jidda suna kiranta da binam....๐
Daria jidda tasanya tajuyu ga Prince dayakafesu da ido yana murmushi kullum son jidda da yarta karuwa yake cikin zuciyansa,
Jidda ce takatsemasa tuna nin dayakeyi tace Wannan yarinyar taka akwai kwadayi,
Janyuta prince yyi tafado Kansa yace like mother like daughter ba,
Turu baki jidda tayi cike da shagwaba tace yoo,yooo ni nayi kwadayi ne ina yarinya?
Kara matseta prince yyi yace sosaema yanda kikasan almajira kinsan almajirae da kwadayi,๐๐๐
Bata fuska jidda tayi tace wannan ba gskya bane Mae martaba yana karya!
Tsadden Murmushin nan nasa yasaki yace cikin shagwab aah!in...ni... Anbaby ne idan ina gabanki ni anbabynki ne understand?
Yoghurt ake son sha ma....daria jidda tasanya tace aah sai da dare tana kokarin kwacewa daga jikinsa, kara rikota prince yyi tareda Sa hannu ya kwance battoms din dake gaban riganta yadamko yoghurt dinsa ba bata lokaci yadora bakinsa Kansu yana tanda cikeda kwarewa kamar anbabyn gasken.....salon wasan ne yacanza hakan yasa narufuwa masoyan kofarsu tareda jin jina musu bisa irin tsabar kaunar da kulawar dasuke nunawa juna....
TAMMAT BI HAMDU LILLAH....
Alhmdllh anan kawo karshen litaffin Sarauniya jidda, kuskuren danayi cikin littafin ina rokon Allah ya yafemun.
SADAUKARWA
Na Sadaukar da book din ๐
ฐR๐
ฐUNIY๐
ฐ JIDD๐
ฐ
Ga
Khadeeja Sidi(Sidiyata๐) my lovely and wonderful sister ๐inasonki ina alfahari dake sidiyata yake tauraruwar taurari Allah yatsareki yakareki daga sharrin mahassada...amin๐
Dakuma jarumata
Billy giro (my swt billy๐) hakika kaunarki a jinina take Billy baxan Iya misalta irin matsayinki agurina ba sai dai nace Allah yabarni dake har karshen rayuwarmu...amin๐
RAi- Da RAi
Banmanta dakuba jinin jikina kwayena na rai-rai darai.
Aisha Muktar(Mmn mohd๐)
Zainab Ibrahim(Mani house
Aisha mohd tukur(m.tukur)
Haulat aminu anas(mmb twins)
Amina kamilu(meenatah๐)
Banmata dakuba
My Cwt kanwa teemer luv๐
Phartyma Muhammad.
Cwt fancy๐
SAKON NA MASOYANA
Aunty Fyn Novels grp kaunrku ajinina take wollah,
Danakalli GRP din nan sai inji kaunarku na tsumani.โค
Aunty Fyn nakaunarku sosae da sosae ina alfahari da Ku akodayaushey Allah yabarmu tare....๐๐๐
Kyakykyawar gaisuwa ga duk masoyan aunty fyn na nesa dana kusa..... Love u all my fans๐๐๐๐
Innayima wani laifi ko nabata masa rai don Allah ya yafemun..๐๐
Sai munhadu a next book dina....ISA
For any comments ko corrections 08020709219..