Showing 6001 words to 9000 words out of 81013 words

Chapter 3 - SARAUNIYA JIDDA CMPLT

Start ads

09 Aug 2025

213

Middle Ads

Allah next month zasuxo.

Nanfa deejah tamike tana rawar jin ddi don tayi missing yyn nata sosae wanda suke tsananin son junansu.,
Ummin natama ta daria😀
domin itama kanta tayi missing son din nata,itama ta matsamasa yazo next month din.
Deejah tace ummina amma banda wannan anty maryam din zasuxo ko takara maganar tareda d turu baki?

Hjya amina tace kul,nace kinci kaniyarki banace kadanasake jin kina nuna bakisan maryam ba? Shiru deejah tayi sannan ma tafita daga dakin ummin baki daya tana gun,gune.😡



Karfe shadayan dare da-dai Jidda ce kwance saman gadonta tadauki wayarta tanemo contact din MUGU.
Addua tayi sannan tayi dialing number din MUGU....




Anty Fyn😘😉
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘


Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊

Page 32


Hartagama ringing ba ayi picking ba, jiddan tadanyi tsaki bayan kuma kamar 5mns takara kiran cikin sa'a kuwa bugu biyu akayi picking.

Cikin wata irin murya,irinta yan bariki jiddah tafara mgna.

Hello,cwt uncle ina ka shige tun yaushe nake nemanka?
Kawai don bansamu halarta bikinka ba sai k wani shareni,hada wani cewa afadamun bbu ruwanka dani ko......takarasa mgnar cikin kuka-kuka irin na shagwaba,dama jiddah badai shagwaba😀

Ajiyar zuciya MUGU yasaki domin bakarya murya tashigesa,cikin sanyin jiki yacemata,
Sorry wrong number.

Kamar jira jiddah keyi tace haba uncle uhm!uhm shikenan tunda baxaka hakuraba..tanayi tanajan mgna irin na shagwababbjn yara sannan takashe wayar irin na tayi fushi dinnan.

Dasauri MUGU yatashi daga kwance sannan yyi dialing no.dinta.

saida tagama ringing ba a yi picking ba,yakuma kira shima saida takusa yankewa akayi picking!

Cikin sarkewar murya yace wlh yan mata wrong number kina magana da haladu ne.

Jiddah tamayarsa cike da kara kashe murya tanacewa.

Eyyah!am so sorry dear natasheka cikin dare sorry,duk laifin tsohuwar nan ne datakarantomani number ba dai-dai ba.

Wlh wani cousin dina ne yyi aure kuma muna shiri dashi sosae,time din ina saudiya so bansamu halarta bikinba shine fa yyi fushi dani,kuma ina neman layinsa,

Bcoz nayi missing wayanah dat's y nakira grand mother dina daxun takaranto min number dinshi
ashe ba dai dai bane.

Uhm!am sorry kaji.

Kara narkewa MUGU yyi jin yanda voice dinta ke ratsa kwanyar kansa.

Cikin kasalalliyar murya yace is ok swt gal.

Wani dan smile jidda tayi mai sauti sannan takara kasa da murya tace nice swt gal kuma?

Nanma MUGU ajiyar heart yyi yace ae kinmafi swt din wlh har zuma kinfi dgajin wannan zazzakann maganar taki mai mantar d komae.

Cikin jin ddi jiddah tace hmmm!banda zagi ba fa dear?

Kaima kasan yanda voice dinka yyi ddi kuwa,kaji yanda yake ratsani har cikin heart💟 dina.shine kuma xakace nice swt gal kuma ta karasa mgnar kmar xatayi kuka.

MUGU ne yakara juyawa saman gadonsa tareda cewa wayyo Allah baby kina wuta wlh😜

kadafa kisa nakasa bacci,don wlh kingama tfya d sauran imanina.

Jidda tadanyi dariar nan irinta yan bariki sannan tace Is 🆗

Nabarka lfya kada nima kahanani Sleep din.

sai incemaka gud nyt.....miss ur swt voice takashe wayar.

Fashewa tayida. Kuka sai datayi mai isartaa cikin daren nan.
sannan taga bisani tayu alwala ta tada sallah don neman yardar Allah kan lamarinta.


Tunda daga ranar nan jiddah suka dinke tsakaninta da MUGU yyinda kullum sai yakirata a waya atleast sau 5times a rana.
Sabida bakamirin shigar masa rai tayiba.


Auta ce d jiddah suka kashe suna daria yanda duk MUGU yawani rude kan jidda

Auta tazo kd ne ganin gdan jidda, wanda tasake na yan majalissu.

Cikin yar damuwa tace jiddah yanxu kusan kullum sai yyh salman yatambayeni wai bazaki dawoba,yaushe xaki dawo anya baki satar mun zuciyar yayh ba.🤔


Dan xaro ido jiddah tayi sannan tace Allah baruwana inbacin gaisuwa fa b abunda keshiga tsakanina dashi,


kilan dae kawai tausayina yake ko aure xa a mun,tunda kince musu babanah yaxo yatafi dani.😀

Auta tace anya🤔
Naga fa yadamu dayawa.


*************
Shirya shirya ake sosae don xuwa tarbar dan sarki,jikan sarki,mai jiran gadon sarki kuma.

Deejah nahango cikin shiga ta alfarma ita da farida suna kus-kus suna gulmar Dr.maryam,
suka kashe hannuwa sannan suka shige mota yynda driver yasamata key suka nufi airport tareda sauran motocinda suka rufa mata baya don xuwa tarbar PRINCE...

****************
Jidda cikin riga d wando black and white taxobu gashinta don jiran xuwan MUGU don yau yacemata xaixo
yadawo daga tfyr d yyi,wayyo Allah kuxo kuga yanda jidda ta hadu.......😜



Anty Fyn😘😉
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘


Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊

Page 33

2:00pm wayar jidda yyi ringing saida takusa yankewa sannan tayi picking .

Cikin salon yaudarar dae tafara magna my love harka iso?

Cikin kaguwa MUGU yace yes pretty gani a bakin gate,

Jidda tace kashigo kawae ae nafadama gate man inada bako,
yace 🆗

Jiddah tadan gyara wuyan rigarta sannan tafitu ta tsaya daga nesa da rumfar ajiye motocin gdan.

Agaban idonta MUGU yashigo gdan,sai da gabanta yafadi saboda girmansa gashi bakikkirin dashi.

Bayan yyi parking yafitu yanufi inda jidda ke tsaye tana xuba masa smile dinda ke rikita maza,

Bude mata hannuwa yyi na turaga yyi hugging dinta.

Noke kai tayi cikin shagwabe fuska alaman baxatajeba
harya karasu wurin da take, kamshin turarenta yabugi hancinsa ya lumshe ido.

Jidda takara fadada murmushinta sannan tace you are welcome my luv💞
Tana gaba yana biye d ita yana karewa halittar jikinta kallo har suka shiga palon,tabashi umarnin yaxauna tana xuwa,
Juyawa tayi tana tfya tana kada kugu,ko ina najikinta na rawa.
Kallo MUGU yabita dashi harta shige kitchen.sannan yahade yawo kut!kut.

Tarkace ne iri-iri ke gaban MUGU tundaga abinci,lemo ruwa,fruits dasauransu,jidda tayi serving dinsa yafara cin abinci yanabinta mayen kallo d wasu jajjayen idanunsa.

Lbari suke sama-sama inda jidda ke jifansa da makirin kallo,

Kuma tacemasa ita yar nigar ce wannan gdansu ne na nigeria amma iyayenta na nigar.

Sae karfe 5:30pm sannan MUGU yabar gdan jidda,inda yadiremata rafar yan dubu-dubu 50,000naira tareda fadin sai yadawo bada ddewa ba.

Yasu yyi mata kiss daxaitafi amma taki yarda.



*********************
Dan karamin tsoki deejah tayi,sannan tace wae haryanxu jirgin bai isoba,
Farida tace kedae bari munfi 30mns fa awurin nan😟

saima make up dinmu y goge, daria deejah tayi sannan tace kema keta wani make up ni kinsan yanda nakagara naga swt bros ne?(Prince).

5mns later,akayi announcing din jirgi xai sauka.
Dasauri su deejah suka fitu daaga mota suka zuba ma jirgin ido suna jiran yatsawarsa.

Ahankali jirgin ya tsaya yyinda mutane suka fara fituwa shine na ukku,a fituwa.

saukowa yake cikin natsuwa sanya yake cikin fararen suit,idanunsa a rufe suke cikin bakin glass din prado,hannusa nasagale cikin aljihunsa,dr maryam nagefen hannun damansa, tarike hannunsa nadama duk da hannun yana jikin aljihunsa.sai wani cika take tana batsewa tana kallon mutane dai-dai,

Dasauri su deejah suka karasa wurinsu domin tarbarsu suna gma saukowa.
daga dan nesa Dr. Suhayb yahango ta sai lokacin yasaki wani tsadadden smile da saida 3ple dimples dinsa suka lotsa.wayyo Allah ba karamin haskawa yakarayi ba.

Daskarewa farida tayi daga inda take don bakaramin kyau yakara mata ba,kmar ana karamasa madarar kyau😜

Wani murmushin yakara yi har dan karamin pink din bakinsa yabude yyinda fararen hakoransa suka bayyana,duk dan ganin little sis dinsa na gudu.

Da gudu deejah takarasa wurinsu ta fada jikinsa tana dariar jin ddi,Tana fadin oyoyo swt bros ,
dagota yyi murmushin dae akan fuskarsa yace lil sis haka kka xama katuwa😀

Daria takarayi sannan tace haba rama fa nayi duba fa kgani,tadan matsa daga jikinsa.

Kashe mata ido yyi irin na krya kke fa.yana murmushi suka fara tfya wurin motocinsu.

Sai lokacin farida tadawo duniyar tunani ta taresu tareda fadin sannu da xuwa Prince,
Dan kallonta yyi kadan sannan bayabo ba fallasa yace mata thnks.
Atare ita da deejah wanda sunma manta da ita, suka kalli dr.maryam sukace mata barka d dawowa Anty.

Sai da akayi kusan 5second sannan ta amsa ta musu da yawwa! Domin baramin kulewa tayiba ganin yanda Dr.keta nan da deejah.
Yawani kama hannunta yarike sai smile yake mata.
yyinda ita ko dasuke saukowa kinma rike mata hannu yyi sai gashi yawani rike hannu deejah shiga ma i kanwa,
Ita adunia ma bata taba ganin macenda Dr.ke sakinjiki da ita ba kamar kmar deejah,niko anty fyn nace shida yar kanwarsa🤔

Harsuka isa mota dr.maryam na ta tunanin irin rainin da yaran suke mata,sai mgana suke sudae sun shareta suga mai dan uwa.

Kirarin da dogarai keyi ne yamaidota daga tunaninda take!

Dogarawa ne da sojoji sunkae 30 yyinda dogarawan keta masa kirari sojojin kuma suka kame suna zagaye dashi har yashiga mota,shida dr.maryam.

Suma su deejah motar dasuka xo suka shiga don komawa gda.
Ajiyar heart farida tasaki sannan tace deejah jifa yanda prince ya ansamun gaisuwa na kamar bai sanniba😞

Deejah tace sorry sis,kinsanfa halin prince so miye, daxaki damu kanki?

Shigarsu cikin gda ne ,gdan yarikice inda aketa kade-kade da raye raye duk don tarbar Dr.Suhayb(Prince)
Yyinda dakuma fadawa da dogarawa sukayi layi har kofar fada suna gashesa suna masa kirari.

Hannu kawai yake dga musu tareda murmushi akan fuskansa har suka shiga fada inda yana xuwa ya xube kasa ya kwashi gaisuwa ga sarki.

Mai martaba dakansa yadagosa yana dariar jin ddin ganin dan nasa yana tambyarsa
Ya hanya.
Saida yagma gaisawa da mutanen
Fada sannan yanufi bangaren hjy sa'adiya.




Anty Fyn😘😉
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘


Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊

Page 34


Kwanceta take saman kujerar alfarma,bayi nakewaye d ita suna mata tausa,sai kayan motsa baki dake a gabanta iri-iri,

Sallarma sa,yasa bayin suna gaishesa suka fice d sauri.
Tashi hjya sa'adiyya tayi tana murmushi tareda da fadin u r highly welcome my son.

Zubewa yyi har kasa yagaisheda ita tareda tambayarta dafatan nasameku lfya?
Ta amsa da lfyalo son.

kamo hannunsa tayi tana fadin my son yahanya yakuma aeki?
Yace alhmdllh angodema Allah .

Sannan tace my son me d.maryam ke baka naga kawani kara haske dakyau?
Gskya maryam ta iya kiwo yakamata na bata kyauta.
Jifa yanda dana yKara yin fresh.
Murmushin jin ddi yyi sannan yace kae mom,dama fa can danki mae kyau ne😎

Yar daria tayi sannan tace wannan gskya ne.yarona fa dama yahadu. Allah yamaka albarka.kagaisa da umminka?
Girgiza kae yyi,yace yanxu dae daganan can nayi tace ok.tashi kaje kugaisa son nasan takagara taganga itama.
Sallama yamata sannan yatafi.

Dan karamin tsoki tayi, sannan tabi bayansa da mugun kallo, ahankali tafurta shegen yaro saima kara kyau yake da kwarjini dole kabar duniyar nan wlh.(Saikace ita ke kashewa😡).


Ummina,ummina tunshigarsa falon mahaifiyartasa yake kiranta,har saida yakarasa bedroom dinta.
Nan yasameta kwance dr.maryam nagefenta,deejah kuma natajamata kae,tana wasa gashin kanta.
Dagowa tayi tareda fadada murmushinta tace oyoyo dan ummi kallo daya yyiwa dr.maryam ta tashi tafice ta basu wuri.
itakuwa deejah sai da yacemata lil sis,tashi kifita xangana da ummina,sannan tafice tana dariar jin ddi.

Wash yafura tare da hayewa saman gadon mahaifiyar tasa,
yadora kansa saman cinyarta cikin nishadi yana fadin ummina nasameki lfya?

Shafa sumar kansa tayi tace lfyalo son,dafatar dae baka fuskantar wani matsala don ni sam hankalina bai kwanta ba da zamanka a indian nan ba.
Numfasawa yyi san yace lfyalo danki yake ummina kidaetayi mun adduar da kke mun,cikin zuciyarsa kuwa yasan da sunsan irin harinda ake kai masa da tuni y baro india d xama har abada koda kuwa wani irin aeki yakeyi a can,yabarshi har abada.

Tace to alhmdllh, addua ae kullum cikin shanta kkeyi son,kuma inasa ana yawan yimaka sauka al-qurani Allah y karemun kae daga sharrin mahassada🙏
Yace amin .

haka dae sukae tafira irin ta son&mother dasuke tsananin son junanasu,daga bisani kuma tace yaje sutafi part dinsu dma tasa angyarashi,suci abinci su huta sannan.

Mikewa yyi tareda yimata sallama yaje palo suka tafi part dinsu sihi da dr.maryam.


***************
Jidda d MUGU fa ankulla soyayyah don yanxu baiyin wata daya bai xo kd ganinta,.
Kuma tana kara lura dahalayensa tabbas MUGU bakaramin azzalumi bane,sannnan yanada yara dasuke aeki taredashi da yawa.

Kuma yana yiwa manyan-manyan yan siyasa aeki,
Duk abinda yake jidda bata nunamasa tatsani halayyrsa saima zugasa dakeyi tana huramasa kae.
Tunda da idan aka kirasa waya bayayi a gabanta.

amma daga baya saiya fahimci kamar bata da tausayi sai yakuma yana yin wayar a gabanta.koda kuwa takisan rae ne.

Jidda kuwa idan yana wayr saitaji kamar ta shakesa kowa ma ya huta,amma ina tasan bayanxuba sai daeta daure taita zugasa don yacigaba da sakin jiki da ita.


Auta ce kwance yyinda Dr.Salman na gefenta saman kujera yana mata magiyar da don Allah ina zaisamu jidda?
Wallahi Allah yajarabesa da tsananin kaunartaa,yarasa inda xaisa kansa.
Numfasawa auta tayi don yayanta yabata tausayi cikin kwantar da voice tacemasa I promise you xangano maka jiddah duk inda dashiga.

hannuta yakama yyima kiss,
yace thank you sister shiyasa nake kara sonki autan momy.smile aut tayi sannan tace luv u too cwt bros.

Jidda ce d auta suke video call, tana ta fadawa auta abinda MUGU ke aikatawa suna Allah wadae dahali irin nasa,

Sai auta tace jidda gskya yau xa ayita a kwashe xanba yyh salman no.dinki.
ke kinga yanda yakoma kuwa duk yawani rame idanunsa sunfitu duk saboda kaunar daya ke miki!

dafe kirji jiddah tayi sannan tace wayyo Allah ni jidda ae ni batsararsa bace,
Banida asali,sannan nida keta bincike ya xa a yi nafara soyayyah dakuma kamilin mutum kamar Dr.Salman?

Auta tace dallacan sabida wani mugu saki kk jin ddin rayuwa xanfadama yayh salman cewa kina kd yanxu gdan kanwar mahaifiyarki ta anshe ki don kiyi ilimin addini dana zamani,dama batasan an kawoki aeki ba da baxata yarda ba.kinga shikenan sai yaji ddin ganinki,kuma zanbashi no dinki inkinga dama kada kiyi picking call din sa,takarasa maganar da yar tsiwa😡

Lumfasawa jidda tayi sannan tace shikenan besty duk yanda kka ce haka za a yi,amma kinsan anty xaki kuma cemun takarasa maganar cike d tsokana😜

Daria auta tayi sannan tace badamuwa inadae ki ka kularmun dashi sosae,ko goggo ma kke so xan dunga cemaki.😀


*****:***:*********

Kwance yake saman lallausan shinfida a cikin lambo don shakar pure iskan dake wurin,kayan motsa baki ne a gabansa tundaga ,lemo,water milon,banana,pine apple,apple,guiva,piya.e.t.c.
yyinda najib kegefensa suna labari kan meeting dinda zasuyi a abuja na kunyar likitocin africa baki daya inda aka aekamasa da katin gayyata har gda.

Dayace baza shiba ,najeeb yamatsa masa da yakamata yaje sabida kada adauka ko don banan yake aekiba,ko kuma ace baya kishin kasarsa.

Is 🆗 najeeb,Prince yafadi,tareda dan hade rae, naji xanje kuma wlh tareda kae zamuje,
daria najib yyi sannan yace tubanake yarima mai jiran gado innayi laifi.
Sannan karkadamu Handsome xanyi rakiya kilanma nayi beb yar abuja innaje,duka prince yakae masa yana smile yace kaida kasani uban ruwan ido😎
Najeeb yace naji,nidae innayi xankawo wuta d wuri ,
bakamar wani ba, da kamar yana tsoran mata.😜

Wani tsadadden smile prince yyi batareda yace komae ba,don fahimtar inda najeeb y dosa.


**********************
MUGu ne kwance a saman kujera gdan jidda, yana waya,
Wanda yakae 30mns yana wayar kan wani hari daxa sukae abuja ga wani 🅿rince .yyind jidda take a gefensa tana jin duk abinda suke planing.

Abinda y daure mata kae shine,badakowa MUGU yake wayrba face muryar wata babban mace,tanaji tanacewa MUGU kada fa kabari wannan chance din yawuceka ga no.dinsa nan xan turumaka .
kuyi masa wayo don kaga yaran akwai kaifin basira,
Kafara tura yaranka sukae masa hari inya ruga kuma saikae kayi badda kama kataresa a mota irin xaka taemakesan nan .
yana shigowa motarka ka harbemasa kae don Allah MUGU kada kayi wasa.

Wata mahaukaciyar daria MUGU yasaki snnan yace an gama hjya bakida matsala ranki y dde,sannan yakashe wayar

bakaramin tsorata jidda tayiba amma tadake tamasa kirari irin wanda yakeso.

Cike da yaudara tadan jamasa riga tace muje kadan watsa ruwa sai mufita muga gari mudan shakata,dariar jin ddi MUGU yyi sannan yabi bayanta har bedroom tahada masa ruwan wanka yashiga, wanda yaso sushiga tare tamakale kafada,

Sai dataji alamun ruwa sannan ta sauka kasa don duk hankalinta naga wannan number din da akace xa a turu ta prince din dazasu kashe, ta kuma alwashin taemakon shi.
,shiyasa takeso ta dauki number din taji ance xa a turu masa ta Prince din,
Cikin rawar jiki tafara duba contact din wayr amma batagani ba,har xata aje saitaji karar message tana dubawa taga wata unknown ,number- tayo message da number an rubuta ga no din Yariman nan,
Dasauri tafara daukar no.din sai kawae taji kamar takun tafiya a bayanta.........😳😳





Anty Fyn..😘😉
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊


Page 35


Sadaf-sadaf aka rufe mata ido tabaya,

Gabaki daya jikin jiddah rawa yake jira kawae take taji bindiga saman kanta😭

Sae taji muryan merry kamar daga sama tace queen hade d daria😀

Ajiyar zuciya jidd tasaki mae karfi sannan tace merry cikin dariar itama,harlokacin jikinta rawa yake!
Dasauri ta ida dauke sauran no.din wanda 67 dama yarage takwashe numbers din sannanta ajewa mugu wayarsa.

Jan hannun merry tayi suka nufi wani dayan palo duk a nan down stairs .
Ruwa da lemo sae cake d donut🍩 jidda takawo mata,har lokAcin gabanta bae daena faduwa ba.

Ajiyar zuciya jidda ta karayi sannan tace merry ashe xaki gane gdan.
Y akayi bakimun waya ba kuma?
Merry ta aje Glass cup din datasha lemo,sanna tayi daria sannan tace last week najo anguwar nan so sae nahangeki cikin wani camery xakishiga nan gda,

kafin nima nakaraso har kinshige gdan.
sai na dan tsaya daga gdan natambayi get man nan ne gdanki yace mun eh!

To time din ina sauri dat's y yasa banshigo ba nabari sai wani time din inyi suprising dinki takarasa d daria😀

TaCe queen kinfara dawowa d kyanki amma duk d haka bai kae time dinda kina U.S ba,
Gskya nigeria bai ansheki ba.jidda tace to ya xa a yi,sai hakuri d nigerian nan,
tunawa tayi tabar MUGU,shi kadae yasa tayi saurin tashi tacewa merry tana xuwa'

Harya sanya kaya yadan harareta irin na wasa daja jayen idanunsa,

Ita kuma tadanyi masa fari da ido tace sorry my luv ,nayi bakuwa ne wata frnd dina ce taxo
Tana can kasa ma na barota natahu wurinka my luv💞

Washe baki MUGU yyi cikin jin ddi yace to

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login