Showing 18001 words to 21000 words out of 81013 words
yake a nan ,ae kincucui kyau wlh,
dawani kansa mai kwar hudu kamar na giginya🤣
Ko kuwa bakin kmar fidan yara ne ya burgeki,
Ko kuwa sumarsa dake t sheki ta kwanta wanda daga gani attachment ne yasa,
sune duk suka dauki hankalinki?
Ina ma yyi kama da wayayye wannan ae xubin kauyene sak!
Dankauye shar dashi😜
kina masa mgna don zubewar aji yamaki banxa sae kinja ma yaro yaraenani a gRi ehe!
takarashe maganar hannunta na saman kugunta tana girgixa body!
Asher ce tace ke queen wlh ba ruwana ina fa ganinsa a tv gefen president,yanxu haka ma wadannan sojojin nasane kada kija mukasa fita,
A harzuke jidda ta kara hayayyakomata tareda fadin president din banxa sojojin me tadaga hannun rigarta irin na ita ga mae jarfin nan sannan tace wlh ni bana tsoron wani sojoji.
Sojojin banxa bakiga yanda nake harar su ba duk saeda suka tsorata👹
Dr.Suhayb ne yadago da kansa cikin natsuwa ya bude wadan nan narkakkun idanun nasa masu rude mata.
tundaga sama yafara kallon jidda yyinda caraf suka hade ido tawatsa masa harara tareda murgude masa baki sannan takauda idonta daga nasa dasauri!
Don baxata iya jure kallonsa ba,ga wani tsoro d yashigeta lokavi guda,don baramin gwarjini yamata ba,
Har kasa yagama kare mata kallo sannan yajuya yaxuba m aysher ido itama yagama kallonta tsaf, batareda yace musu komae ba.
Sannan ya lumshe ido ya Dan kwanta saman lunysememiyar kujerar yana naxari cikin tsananin takaeci da kunan rae wae ma shine yaro,shine mai kan giginya,
Shine mai gashin attaachment a kae,
ba abinda ke bashi mmmki irin yanda yarinyar keda confidence haka ydae y cigaba d naxarinsu,
Cikin karfin hali,da xafin nama Jidda ta fixgo hannun aysher Tace mutafi kada yaro yagama kalle mun jiki a banxa suka fice daga office din Wanda suna fita sukayi clashing da VC din.
Sorry my fans wlh muna biki ne shiyasa kka jin shiru.
Dafatan xa a yimun afuwa!😊
Luv all my fans....💕💕💕💞💞💞💞💕💕💕
Anty fyn..😊
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰
NA
ANTY FYN😘
Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊
Page 49-50
Dasauri suka ja baja,Vc din ne yace ma jiddah tayi hakuri yajee wani important kira ne,
yanxu takoma office din sae a canxamata,
Narkewa jidda tayi tareda cewa dama kanta ne ke tsanain ciwo,shiyasa xata tafi tayi taking medicine💊 takwanta,
Vc din yace badamuwa Allah y sawake!xaisa a canxa mata course din a mae data medicine din,
Aysher ce taxunguri jidda tareda da cewa kiyi masa bayani mana,
Jidda tace am dama nacanxa shawara a bar MBBS din a maedani psycology amma MSC xanyi sabida nayi degree dinshi a U.S.
Cike d mmki Vc din ke kallonta yaga she is too young da MSC ,kamar bai yarda ba yanayinsa,
Yace mata indon wannan ne takuma net. Ta nemi adimssion din xa a bata.
yanxu bada jimawa ba sabida harma yan MSC din sunfara lectures,
Cike d gamsuwa d bayanan sa jidda tayi gidiya suka nufi motarsu,
Sae dae jidda na niyyar bude mota ta hango aysher natambayar daya daga cikin sojojin nan,
Bata san mesukecewa ba amma dae taga tana yatsina face.
Tsawa tayi harta karaso sannan tace mata ya akae naga kin tsaya wurin wadancan kattin?
Ayshern tabata amsa da wlh natambayesu ko sune excort din wannan mae kyau din dake office din VC shine yamun banxa fa don iskanci!.
Batareda Jidda tace mata komae ba,tadae watsa mata harara cike da takaeci yanda aysher ke neman zubar musu da aji tafigi motar ta fice daga skul din, inda bata tsaya ko ina ba sae wani babban cafe dake daf da private accommodation dinsu(wato gdansu kenan) don neman admission din masters dinta.
****************
Bayan wata daya!
Jidda tasamu admission harta fara lectures dinta,kawacensu d aysher sae gaba yake class dinsu daya suka dae ne yan niger,shiyasa su kalli kato ko katuwa yan class dinsu suyita musu iya shege cikin yaran hausa.
Uwa ba yanga da daukan dressing duk wani lecturer dake department🏬 dinsu yasan daxamansu.
Yyinda sunan jidda y bace y kuma queen👑kawae.
Domin kusan kullum saw ta bugs games,
Amma kuma a class dinsu wasu nakiranta da captain sabida itace shugaba a class din da tsiya ta ansa duk d yarintarta,
Amma akwae wayo, ga baki,gatsiwa sannan kuma ga rashin kunya more especially in aysher na kusa suyita tsula tsiyarsu,
Hankalinta kwqnce,
Shiyasa takara kyau da wani irin ja,idanunta sunkara haske yyinda jikinta yakara xama dum-dum full option kenan.
Bangaren soyayyarsu da salman kuwa tana nan anatayi kmar su hade juna inda kullum sae ta dunga narkemasa da shagwaba shiyasa d kyar yake iya sleep don yanda yakeji kamar y damkota y huta d begenta.
MUGU ma yanxu jidda bariki kawae take xubamasa taita masa shagwaba,tana cewa tayi missing din ganinsa ko sleep dakyar y ke daukanta,
Gashi batajin yanxu irin muguntar dayakeyi kotayi daria,tana jin jina masa,
Shikuma wawan sai yyi ta daria inda yake fada mata nan da wata daya akwai abinda xaiyi a U.S
Daga nan xai wutu india domin ganinta,
sannan kuma xai dan jima don yana kula d wata diyar minister so dole y xauna basai suyita shan luv dinsu ba,
Jidda ta mayar masa da yes my luv💞
Sannan tace yo mexakayi a U.S din ne?
Zai fadamat kenan sae ya ce sorry queen,I will tell u later naji kamar maganan mutane and kinga komae sirri ne akeyinsa ko yah?
Tace yea haka ne will talk later,miss you!😍
Sannan tayi murmushin takaec dole tadage tanemi asalinta duk yandaxa ayi kuwa,xata san hanyar daxa ta bi don cinma burinta.
**************
Yau takama wednesday jidda ce kadae cikin motan ta tana sharara gudu don wani irin yunwa takeji d gjya kasancewar tun safe tashiga lectures sai yanxu yamma take dawowa.
Harta kusa isa gda sae wasu motoci sun kae goma suka tare titin daxata bi ta yanki hanyar anguwarsu,
Cikin takaeci taja itama ta tsaya, domin titin ba a tsayawa bare tace tsaidasu akayi to ko ubanme ya tsaedasu?😡
Haka take ta sake,sakenta cikin kunar rae gashi bata hangen ma mutane ma a wurin sae can tahango wasu zojoji bakake su hudu rike d bindigogi.
Bayan kamar 30mns inda jidda tagama kulewa sabida haryanxu motocin na nan basu bata hanya ba ga wani xafi da akeyi kasancewar ranar anyi xafi donma ita takunna AC a motanta,
Shawara tayanke na bara takira auta taxo ta dauketa inyaso ita saita tayi parking motanga gefe,
Haka kuwa tayi,takira auta tashaida d mata yanda ake ciki,inda auta ta amsa da gata nan daxuwa ta dauketa !
Parking din motan nata tayi can gefen titi,
sannan tafita ta kulle motar
ta nufi ta gefen motocin don ta bulla ta main titin d auta xata isketa domin daukarta!
Harta kusa wuce manya manya motocin sae wani xuciyan yace mata gwara ta tsaya ko zagin sojojin banxar nan tayi tarage zafi.
Cikin tafiyarta na yanga da jin ta isa,ta tsaya gaban sojojin dasuke bakake wulik dasu takama hips dinta tana dan girgixa jiki gabaki daya sojojin ido suka xubamata
don ba karya yarinya tayi ga yanda take karkada jiki kirjinta na sama da kasa, black din jeans👖 ne ba farar yar riga a jikinta sai wani bakin veil tayana kanta dashi komae y fitu masha Allah!
Wata uwar tsawa jidda ta daka musu,sannan tace ubanwa ya baku ikon tsayawa d motoci a nan,kuma don iskanci basae kuyui parking motocinku a gefen titi ba ?
Shine don iskanci sai ku tsayar dasu a nan shegu bayi ,
Gashinan sai kaurin dauda kke? To mazaza ku kaudasu daga nan ko bakwa jina ne,?
Sudae sojojin kalont suka cigaba dayi don basajin abinda take fada sae dae sunfahimci kamar da fada take maganar.
Daya daga cikinsu ne ya gyara bindigar sa sae da gaban jidda yafadi amma cikin dakewa takallesa tace kae kaci ubanka😡
kke wani gyara bindiga ko harbina xakayi iye!?
Ido yadan xaro Tare da fadin you say ubanka?
Sae lokacin ta tuna fa basa jin hausa,tace yes ubanka tareda juya harshe xuwa english yanda xasu fahimta.
Nanfa tadunga xaxxaga musu masifa tana xaginsu,suka fadamata ae ogansu ne akayi inviting xae bude wani babban restaurant to shine dalilin tsayawarsu a nan,
Jiddata taresu da ogan banxa ogan wufi dasauri suka dga bindigoginsu don har binta ae kuwa iyakar tsorata ta tsorata,
Amma tayi na maza tace lalle dole in nuna muku ku kananan yan iska ne,
Bakusan cewa nice girlfriend din dr.suhayb ba?
Gabaki daya suka zaro eyes tareda d fadin what?
Jidda kuma dataga sun tsorota da bagun da musu sae tace yes!, cikin daga murya tareda nuna su d dan yatsanta.
Tace duk sae kunbar aekinku don ubanku.
Nan fa suka shiga bata hakuri ita kum kamar zugata suke tana fadin xaku hadu da dr.suhayb din duk sae kun bar aekinku.
Hmm,ashe tun da jidda tafara mgna Dr.Suhayb na daga gindin bishiya harya fitu taron yatsaya yana waya sarae yana jinta,
kasancewar banisa tsakanisu,gashi kuma Suna daga Voice dinsu.
Cikin takun nan nasa na kasaeta da isa,irin na cikakkun maza da keji d mulki d kudi,ilimi,yake tun karar inda suke, sauran excort dinsa narufamasa baya.
Jidda kuma tana ta masifa tana tfya sabida wayarta da yyi kara tasan kuma auta ce......
Anty Fyn..😊
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰
NA
ANTY FYN😘
Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊
Page 51-52
Tunkafin kafin y karaso wasu daga cikin sojojin suka bude masa mota,
Jidda kuma tajuyu kenan tacema sojojin dake binta suna bata hakuri suka hada ido xai shiga Motan,
Wani malalacin kallo y watsamata yyinda ita kuma ta masa gatsine hade d masa kallon banxa,
Sannan tayima sojojin wata Uwar tsawa,
dahar xai shiga Motan yadan juyu yana kallanta farat daya suka kara hada eyes,
Dasauri tasauke idonta daga kallansa sabida wani irin kwarjini da eyes dinsa suka mata gasu da wani irin haske har wani walkiya ke fita sabida tsabar hasken kwayar idonsa,
tace kada Ku kara yimun mgna xaku hadu Dr.suhayb dina, wlh sae kun raena kanku amma ae ba laifunku bane!
Laifin shi ogan naku ne dayasa kuka bar motocin a nan wurin,kuma kunsan hanya CE,
Amma xaku Sani,
Ido yadan xubamata daga tsayan dayake sannan ya dan karemata kallo a kae kae ce,
Batare da yace komae ba yashige motan,,sauran sojojin ma suka shiga motocin.
Jidda ma tfyr ta tacigaba dayi tana mita ita daya,
tana shan kwanar titin taga auta hartafitu
Daga motan da alama ita take nema.
Auta tace haba besty nakusa 10 mns fa inajiranki😞,
jidda tace hmmm kedae bari kawae wadan nan banxayen sojojin natsaya yima masifa,
INA cemusu sae na hadasu da Dr.suhayb an kuresu aeki,nan fa sukae tabani hakuri,(hhh ni anty fyn nace su jidda ba a san da Dr.suhayb din ne tahadu ba shida yaransa,harta ke ikirarin kaisu kara kara,while kuma gashi a tare da ita shida excort dinsa lol.😜)
Auta tace jidda kibi sannu wlh nidae baruwana,
Harara jidda ta aikamata tareda fadin dama waya ce da ruwanki a ciki?
Auta batace komae ba suka shige motar suka nufi gda .
***************
Yau takama Sunday inda jidda keta hade kayanta cikin wani Dan karamin troly natafiya U.S com vacation dinsu,
Wanda xa a yi ranar Wednesday shine takeso ta tafi Gobe Monday inda xasu hadu da MUGU a can din,kamar yanda yafadamata xaiyi wani aeki ne acan.
Shiyasa tashirya kayanta d wuri, kuma ta kwanta d wuri don ta tashi d wuri kasancewar jirgin 8:am xata bi.
Washe gari,auta ce da aysher tsaye airport Inda suka rako jidda don tfya U.S din, suna tsaye har jirginsu yatashi.
MUGU ne yaje tarbanta airport din inda suka nufi hotel direct nan tae masa karya da com vacation din wata sister dinta taxo,
So tanaso yakae ta cikin skul don kada sister dinta tafara nemanta.
Badon yasoba shi ga Dan iska😏 yatafi kaita skul din,
Inda a mota ne take sake tambayarsa me xaiyi a U.S ne gashi yace tun jiya ma yaxo?
MUGU yyi daria yace wannan banxan prince din ne xaixo nan wani taro da xai anshi a ward,
So nasan xaiyi Dan speech haka tareda godiya to shine nake so insa asanya masa poison (guba) a microphone din da xaiyi mgna dashi bayan kamar 10mns ya sheke (mutu) kawae!
yakarasa mgnar yana mahaukaciyar dariar nan tasa.
Bakaramin tsorata jidda tayi ba amma tadake, tace aekinka na kyau mutumena shiyasa nake missing dinka wallah..
Tace amma yaushe xa ayi taron ne?
nan ma dariar yakara sannan y bata amsa d ranar Wednesday!
Jidda ta numfasa sannan tace ranar da xa ayi comvocation din danaxo kenan?
Ya amsa eh!
jibi ko?
Tace yea.
Kara tambayarsa tayi tu harkasamu wadanda xasu sanya maka gubar ne?
Yace eh!
Harma mungama mgna dashi xan basa 30millions.
Kara numfasawa tayi sannan tace kana wuta mutumena,
nan fa tadunga masa kirari har suka karasa skul din.
Sallama sukayi a gurgu jE sabida Inda yatsaya ba a yin parking, sae dae yace mata sae
Wednesday din sun hadu inkowa y gama abinda ya kawosa.
Jidda nashiga skul takira merry tadauketa sae hostel nan fa aka rude da ga queen👑 ga queen👑.
Da dare jidda nata kiran layin dr.suhayb amma baya picking, haka taita kiransa har kusan 29 missed call.
inda daga bisani akasa wayan a divrt call,
Nanfa tayi xuciya tace tunda baya dauka shiyasani.
Thuesday ma takirasa baya shiga,
Amma time din yana cikin jirgi ne bata sani ba.
Wednesday morning.
Jidda CE tsaye cikin gown din com vacation din skul dinsu,h
Wayarta ta Ciro takara trying din no.din prince cikin sa'a kuwa bugu ukku aka dauka,
Cikin rawar murya tace hello!
Am nasan kaxo wani meeting din daxaka anshi award a U.S yau ko?
To warning Din xanmaka shine, kada k yarda da microphone din daxa a baka wurin taron don an sanyamasa guba a jiki,
So take care!
Don nasanka d taurin kae!
Wata Uwar tsawa Prince y Daka mata d har takusa sakin wayar!
yace who are you!
I said who r u?
Ykara tamvayar cikin daga voice?
Ina ruwanki da rayuwata sae nayi magnar da microphone din!
Inna mutu kinda asara ne,?😡
Dif yaji takashe wayan!
Shikuma a zuciye y juya ya nufi cikin hall din d xa ayi meeting din.........
Jinjina gareki Cwt Mani house always luv u ma besty..💕💕💕💟
Anty Fyn..😊
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰
NA
ANTY FYN😘
Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊
Page 55
Jiki na rawa sojan nan yakafa bKi ga microphone din,
Yana fadin sorry ,sorry,sir.
Dagowa yyi yana hawaye yana kallon sauran securty yan uwansa dake binsa da mugun kallo.
Jawo hannunsa sukayi,
shugaban security din yafara tambayarsa d waye yasaka wannan aekin sunday?
Meya rudeka dahar kafara yin irin wannan aekin subday?
Kaci amanarmu,kaci amanar kasanka da aekinka!
Yanxu muna so kamana bayani wanda yasa ka wannan aekin?
Fuskar sunday din taf d hawaye yafara mgna, da wani dan nigeria bakar fata ne,
Yabani 30millions ne don kawae na barbada wannan poison din😓
Sannan yana nan yakama...ah..ah..ah...tari yasarkesa sae aman jini tabaki ta hanci,
Cikin tashin hankali aka kwashesa don tfya asibiti dashi,
,sae dae tunkafin ashiga dashi mota rae yyi halinsa.
Ajiyar heart prince yasaki sannan jikinsa yyi sanyi,cikin ransa ya ayyana da da yanxu shine xai mutu.
Hamdala yyi sannan yajuya cikin isar nan tasa yabar wurin
inda su director sukaeta basa hakuri,sae dae yadaga musu hannu alamun baesan mgnar.
MUGU nadaga dan nesa d hall din taron yahango lokacin dasuka fitu da gawar sojan. Nan,
Sitiyarin motar yadakaa da hannunsa tareda fadin nooooo...
Cikin xafin nama yyi ma motar key,
Yanufi airport direct!
Jidda ce rike da award dinta na first class,
tarabe daga gefe tanata kuka inda friends dinta maxa d mata suketa bata baki kan tayi hakuri.
Yau fa ranar farinciki da murna ne amma saekita kuka keda Allah yyima babban kyauta.
Jidda ce cikin kuka tadago takallesu,sannan tace gabaki dayanku yau familynku sunxo tayaku murnan gama skul dinku,
kunyi pics kunyi nishadi,
kowa familynsa kamar su goyasa,
Sae ni daya ce gani da babban result,
inda da ina ra'ayi da anan skul din xanyi aeki,
ji dukiyan da nasamu,
ji tarin certificates din dana ansa fa,
Amma babu wanda zasu gani suyi alfahari,su tayani murna sukuma daga darajana kamar kowa,kuka yaci karfinta😭😭😭
Gabaki daya friends din nata jikinsu yyi sanyi, tabasu tausayi aenun,
Merry ce tadagota tana lallashin cikin sanyin jiki,dakyar suka samu jidda ta tsagaita kukanta,
Wayanta ne ke ringing alamun kira nashigowa
Aysher ce mai kiran,
Sae da tasaita natsuwarta sannan tadaga kiran,
cikin sanyin voice tace hello,
Ayshern tace queen kinga nasake kiranki ko?
Dama ae anjima xaki dawo ko?
To walllah c.a din nan xa a yita gobe by 9:am.
Jidda tasauke ajiyar heart sannan tace insha Allah aysher gani nan dawowa very soon,
Ayshern ta amsa mata da Allah y kawota lfya.
Mikewa tayi ita da merry,sannan takalli friends dinta tamusu bankwana.
sannan tace VC yana nemanta office tasan kan scholarship ne na masters, so baxataje ba.
Ido waje suke kalonta ta gyda musu kae na yes!
Sannan tace bana bukatan aekinsu,da kudinsu sabida bashi ne a gaba na ba,
So banga dalilin xuwa office dinsu ba.
Hannun merry takama sanna tamata godiya tamusu sallama tayi gaba!
Tabarsu tsaye,cirko-cirko, babu wanda yabude baki ya iya karamata mgna.
Restaurant din cikin skul ta tsaya don sanyama cikinta wani abu,
Cikin restaurant din ma sae nunata akeyi don ko kudinta ba a ansaba,
sabida anata nuna comvacation din a tv so kowa yana ganin irin best,best in abubuwan d ta ansa dayawa.
Bayan tagama