Showing 75001 words to 78000 words out of 81013 words

Chapter 26 - SARAUNIYA JIDDA CMPLT

Start ads

09 Aug 2025

233

Middle Ads

sannan ya datse kiran,

Cikeda mmkin bakin mommy yyi hanyar fita
Yana tunanin ae kamata yyi ace ta tura security ba shiba amma tunda tafison shi ko ita ae shikenan,batareda yakawo komae a ransa ba yafice daga gdan baki daya,

Excort dinsa ne sugk biyo bayansa yace musa yatafi kawai banisa xaiyi ba sudaina binsa da wadan zunduma zunduman bindigun,


Yana tafiyar nan tasa ta kasaita layin bbu wasu mutane,

Sai dai masu wucewa cikin mota,Iya dubawa yyi baiga wata bakar jeep ba,

Haryajuya xai tafi kuma sai ya hango wat bakar jeep dake can hannun haggu jikin wata bishiyar mangwaro,

Dan naxarin mortar yyi sannan yahangi wani daga can gaban mortar yabude gaban motar,kamar yana duba lfyar mota, cikin ransa yace bashakka kuwa sune wadanda mommy ke cewa,

Tsallakawa yyi tareda karasawa wurin mortar harya isa baya ganin fuskan mutumen dake Gyaran motar,

Ga kuma mafin kofar baya a bude,

Koda ya karasa wurin sai yyi Sallama shiru ba amsa masa sallaman ba,

Gyara tsayuwa sannan yakarayin sallamar shiru mutumen bai juyu fuskansa ba,

rufesa masa fuska akayi ta baya,tareda sanyamasa wani farin kyalle a hanci nan take numfashinsa ya dauke,

Faduwa yanemi yi MUGU dake tsaye yyi saurin taresa ya turasa cikin motar dasauri sauran yaran dake waje suka ja motar da gudu suka halba saman titi,


Wata mahaukaciyar daria MUGU yasaki yana rike da prince har lokacin farin kyallen yana saman hancin prince dake kwance cikin motar kamar matacce,
Wayoyin dake jikin prince ya fidda, dawasu ID cards dinsa,

Wayarsa yaciro yashidama hjya sa'adiyya,
Wanda farinciki yasanyata guda tareda shaidamasa gasunan zuwa a bayansu dasun kusa zuwa sucire farin kyallen,

Sufara daures tamau,Sannan su sheka mASA ruwan sanyi kafinta iso ya farfado sai su yi masa irin hukuncin dasuke so takarasa maganar cikeda dariar mgunta, 🤣😂



Jidda CE kwance saman cinyar hajjo tana ta bata labarin mahaifiyarta da irin kyawawan dabi'unta,

Sannan kuma tabata labarin yanda mahaifiyarta takeson prince a hannunta ma yatashi,

Shima kuma prince don yasota tana yarinya,yyi dawainiya da ita,goyonta ne,bata abinci everything,
Tasan shiyasa mai-martaba ma bashi aurenki don akwai kauna da kulawa dasamu asali tun suna yara!


Kuka take sosae hajjo ta tsaya da bada labarin tana aikin lallashi dakyar tasamu tayi shiru,

Mikewa tayi don zuwa wanke fuskanta dayayi jajjawur,

Bayan tawanko fuskan ne idonta yakai ga agogon dake jikin dakin.

Lokaci daya gabanta yyi wata irin yankewa!ganin har 1:55pm,

A razane Tace innalilahi badai har suntafi ba?😭

Wayarta ta rarumu tashiga kiran layin Prince kirjinta na bugawa!

MUGU na shekama Prince wasu ruwan sanyi masu tsananin sanyi, yaji wayar prince dake aljihunsa tana ringing,

Fiddo wayan yyi don ganin mai kiran,
Pic din dayagani ya bayyana jikin number dake kiran yasashi sakin goran ruwan dasauri!

Yace pretty!
Wani kiran ne yasake shigowa wani pic din jiddan ne yakara bayyana a screen din wayar,

Cikin rudani yyi answering call din,
Tareda cewa pretty!

Jidda dake tsaye rike da wayan jin muryan MUGU yasa tace Nooooooooo!dakarfi,

Hajja!dake tsaye a rude tana kallon jidd tace lfyarki kuwa yar'nan ?

Meke faruwa ne?




Aunty Fyn😊
[19/08, 11:24] hassan: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊


Page 99

Kuka jidda take wiiiwii takama hannun hajja tace hajja zasu kashesa,
Wlh zasu kashesa sai tafice daga dakin da gudu,hajja nabiye da ita tana tambayarta suwaye,

A hanyary side din prince sukayi clashing da najib daya shigo Neman prince,
Ganin idanun jidda sunyi jaaaa, gashi ta rugu a guje hajjja naiye da ita a baya,

Yasa yatareta dasauri yace mai kyau lfya?
Meya faru?

Wani kukan jidda takara saki duk jikinta rawa yake tace najib xasu kashesa wlh najib yanxu nan har suntafi dashi, turesa tayi ta zabga da gudu!

A razane najib yabi bayanta da gudun shima donjin inda maganar ta dosa,
Koba. Fadamasa ba yasany prince ne xa a kashe!


JiddaBata tsayawa ko inaba sai side din ummin prince, tana zuwa tajanyo hanun ummin dake waya da mae-martaba xata kaimasa wani photo album,

Tace munshiga Ukku zasu kashesa tahu muyi Sauri ummina zasu kashemun miji,
Wlh zasu kashe miki son su hjya sa'adiyya ne da Dr.maryam don Allah mutafi najib da ke bayansu shida hajja yace hjya sa'adiyya da Dr.Mayam?

Share hawayen jidda datayi tajuya ga najib tace eh!mutafi yayh najib Suna dajin dorowa dake gaban gdan gonar sarki,

Kada sukashesa Yyh najib tundaxun sukayi xasu tafi dashi wlh,

Mae-martaba dake jin bayanin jidda ta waya yyi saurin mijewa tsaye!

Yace what?
Meke faruwa ne?.
Son xa a kashe?
Jin shiru yasashi fituwa dasauri Inda prof Ahmad yabiyosa baya yana tamabayar lfya,

Ummin prince datayi mutuwar tsaye tana kallon jidda tce daughterkina cikin hankalinki kuwa?

Hjya sa'adiyya da Dr.maryam ne xasu kashe son haba daughter anya haukan bai dawo miki ba?

Dago kai jidda tayi dasauri tace wlh ummina sune suka sa aka tafi dashi nidae natafi inbaxaku je ba,

Juyawa tayi a rude tanufi kofa yyinda hajja ke rafka salati tana fadin jidda tahaukace!

Najib ne ya rikota dasauri yace yimun bayani kanwata!

Dakyar jidda ta tsaida natsuwarta cikin 4mns tabasu dan short labarin akan su hjya sa'adiyya da Dr.maryam da plans dinda ita kanta jidda tayi,

Tsinkayo muryan mae martaba sukayi daga bakin bedroom din yana waya da sojoji,

Juyawa yyi shida Prof Ahmad yana yin wata wayar na a fiddo motoci,

Dagudu najib,jidda,ummin prince da kuma hajja, suka bi bayansuTsakanin jidda d najib ana rige rigen shiga Mota..


Motar su mae-martaba jidda tashiga tacigaba da kuka,

Hannunta daddynta yakama yace kiyi hakuri kidaina kuka explain me everything banfahimci abinda KKE nufi ba daughter me sukayi MASA?

Sharce hawayen fuskanta tayi tace daddy baxan Iya ba later I will tell you insha Allah,

Tafiyar 15minutes sukayi suka isa cikin dajin,

Yyinda Motar sojoji biyar ke biye a bayansu,
Mae-martaba da yyi tagumi saidayaji anyi parking sannan yadago,

Fituwa sukayi yyinda sojojin suka fara tfya ahankali cikin dajin su Jidda nabiye dasu baya,

Ahankali suke tfya cikin sanda cikin dajin,
motsin gudu sukaji hakan yasanyasu saita bindigoginsu

Malam bala ne yafitu daga wani sirdado hankalinsa a Ashe ganin sojoji da bindigogi yasanya shi zubewa kasa jikinsa sai rawa yake!

Jidda dake bayan sojoji tafitu gaba don ganin waye,

Malam bala dake kwance kasA mgna bbu abinda jikinsa yake sai rawa ganin jidda gabansa yasashi mijewa dasauri yace ranki ya dde ga su can wurin,
Sun dauresa da manya-manyan igiyoyi,
Gakuma wasu katti rike da bindigu hjya babba da matarsa na kansa suna dukansa ae kafin su Karasa mgnar tuni najib,Mae martaba sunyi sirdadon,


Sojoji ne suka zagaye dajinw inda tawagar mai martaba suka doshi wurinsu bisa jagorancin malam bala driver,


Hangosa sukayi daure-jikin iccen durumi,jikinsa jagab da hawaye yyinda hjya sa'a diyya na gefensa tana wata irin daria,

Dr.maryam nata taunar cingum tana danne-dannen waya,

MUGU ne yadaga kan bindiga da niyyar bugawa prince aka harbesa daga nesa,

Wata kara yasanya tareda rike hannunsa dake ta zubda jini,
Arude dukansu suka juya ganin sojoji kewaye dasu gasu mai martaba na karasowa yasa hjya sa'adiyya rudewa farat daya!


Kallon MUGU tayi tace harbesu MUGU harbe hada sarkin amma ina MUGU yagama rudewa ganin no way out,

Dr.maryam kuwa kyarma kawai take tuni tasaki wayar dake hannunta,

Dagudu jidda takarasa wurin prince yajigatu durkusawa tayi tareda dago fuskansa,

Najib ne yakaraso wurin yashiga kwancesa ,jidda kuma narike dashi idonta taf l da hawaye!

Mai martaba nakarasowa yanufi hjya sa'adiyya a zuciye wata muguwar shaka ya kaimata wadda saida yakaita kasa,

Dakyr sojoji suka kwaceta daga hannunsa bacin rae yahanasa mgna,

Hajja da ummin prince kuwa bbu abinda suke sai kuka,

Ddadyn jidda ne yakatasa wurin dasu jidda suke najib na gama kwancemasa igiyan ya tashi jiki ba kwari jidda ya kamu yadata tsaye itama,

Hawayenta yashiga hogemata da hnnu sannan yajuya a zuciye hannunsa yasanya yashararama hjy sa'adiyya wasu tagwayen marinda sai dataga wuta,

Wasu marikan yacigana da zabgamata Wanda saida fatar fuskanta yin wani jaaa kamar a watsamata ruwan xafi,

Wani soja ne ya janyeta dasauri wani mugun kallo prince ya watsamasa y cigaba d ball da hjya sa'adiyya,

Wanda ta tashi da gudu tayi cikin dajin wani soja yabi bayanta,

Baya baya tacigaba dayi sai kawai tafada cikin wani katon ramin tabatasan yana bayanta ba,


Wani irin rami ne da keda girma dakuma fadi tunkafin ta isa kasa rae yyi halinsa gashi kuma tayi dai-dai dukta karairaye(Allah ya kare mu daga irin wannan mutuwar...amin )


Juyawa prince yyi wurin dr.maryam sai lokacin ya iya furta mgna yace maryam!maryam!
Kije zakiga sakayya nasake ki saki ukku!

Juyawa yyi yaga iyayensa na kallonsa sojan dayabi bayan hjya sa'adiyya yashaidamusu yanda takasance da ita,

Jidda da hawaye ke kwaranya idonta ta nufi inda sojoji ke rike da su MUGU suke tace a sakarmata MUGU

Cikin sarkewar murya MUGU yace pretty wacece ke?

Hannu Jidda tasanya tashararamasa mari,takara daukesa dawani marin ji kke tas!tas!

Tace wlh bantaba sonka ba,duk taranyyan danayi dakai saboda bincike nayita,
Sunana hauwau Ahmad Omar zayyan(jidda)

Kaga mahaifina nan tanuna daddynta,
Matar da hjya sa'adiyy tasanya kuka kashe a U.K nice wannan yarta tata dana gudu,

Kuma mutumen dayaxo bincikenka daga U.K kabisa ka kashesa shine marikina,

Dansa na nan yyh saef very soon xaixo don daukar fansa a wurinka
Wasu tagwayen Marin takara zagamasa tareda tufa masa yawo,

Juyawa tayi tanufi inda prince yake tana zuwa yamika mata hannu takaras dasauri daddyn jidda ne yabada umurnin su tafi GDA kawai,

Sukuma su MUGU,dr.maryam ayi police head quarter dasu,

Kafa jidda tasanya takaima dr.maryam wani mugun halbin dasaida tafadi kasa,

Harlokacin ummin deejah da hajja basu daina kuka ba,yyinda mai-martaba ma sai da idonsa yacika da hawaye Allah yahadasa da sharrin mace,makirarace,

Daddyn jidda dashima daurewa kawai yake,cl yabada umurnin shiga motoci sukayi gda,

Koda suka isa gda a palon mae-martaba suka tsaya inda jidda tasake basu labarin rayuwarta tundaga farko har zuwa yau abinda yafaru bata boye musu komai ba,

Da dalilin yin aikatau dinda tayi a gdansu auta har rabuwar dasukayi da yyh saef kan kaunarda yake mata,

Dakin nan kaf bbu wanda bai zubdamata hawaye ba,

Bare kuma iyaye maya, ummin prince dabakinta ya mutu sai kuka,umman su najib,fidor,deeja,farida da aka fiddo, bare kuma su hajja duk sautin kukanta yafi nakowa tashi,


Prince Kansa saida idonsa yataru da hawaye na tsananin tausayin babynsa,

Wani mugun Sonta yaji yakara fizgarsa tareda tausayinta cikin ransa yyi alkawatin nuna mata tsantsar so da bata kulawa har kashen rayuwarsa,

Daddynta ne yamatso kusada ita,yace hakika yata kinga rayuwa da karancin shekarunki amma insha Allah komae yazo karshe Allah ya anshi addu'anmu,
Zakiaga duk wani gatan duniya,

Murmushi tyi ido nadauke da hawaye tarungume mahaifin NATA,
Suanajin kaunar dake tsakanin da da mahaifi na shigarsu,

Prince ne yamatso yace inaso don Allah Abba kabarni nakuma India zuwa next year jidda takarasa karatunta sai mudawo nan baki daya,
Tuba nake inna fadi badai-dai ba,

Murmushi mai martaba yyi yace kada kadamu,

Insha Allah next week saikutafi,
Itakuma asibitinka akwai wani depertment din danakeso dama akarayi aciki,

To lokacin daxaka dawo har anyi angama sai kacigaba dayin aikin a nan,

Sosae prince yaji ddin hukuncin,
Mae martaba ne yakali jidda jin-jina yyi mata

Sannan yace tafadi waye takeso tsakanin Prince,Salan,yyh saef?

Kada kicuci kanki daughter tell me waye yafi kwanta miki a cikinsu?


Duk ruwan sanyin da AC din da ke jikin prince bai hana gumi ketumasa ba tako ina,


Kasa jidda tayi dakae tace abba nayi na'am dazabinka , dama can Allah yasa shine mijina tu nagodema Allah kuma na aminta dashi,

Kabbara najib yyi dakarfi sai lokacin yyi mgna yace Allah yasanya alkhairi a cikin zamanku Mae kyau!

Murmuahin jin ddi ummin Prince tayi amma saikasa yin mgna tayi,don har lokacin tana sakin aziyar zuciya,lallai duniya Mutum yaxama abin tsoro!
Wanda ka yarda dashi, ka aminta dashi,shine yafi kowa kinka,dason ganin bayanka, Allah yasa mudace...amin


Runtse ido prince yyi,tareda yin hamdala,
Bude idon yyi yatsurawa jidda ido,

Itama shitake kallo jin baice komai ba,caraf sukayi 4eyes tsadadden murmushin nn NASA yasakarmata dake nutsar da ita,

Muguda mASA baki tayi,still murmushin dauke saman fuskansa,Kashe mata One eye yyi irin naxamu hade din nan,

Addu'oin Neman tsari Mae-martaba yajero sannn aka rufe taron d addu'a,hajja da ummin prince sukayi side din ummin,

Inda akabarsu mai martava a wurin,

Najib da prince ma suka fita gdansu prince yana fada masa shifa angwancewa xaiyi Yau....🤣




5dys later,

Prince nagaban umminsa yana Sosa kai yace ummina wai naga jibi xamu wuce india amma yau kwana hudu bansanya baby a idona ba?

Murmushinsu namanya ummin tayi tace eh!ae tana shiryeyenta,bata fuska taga yyi tareda mikewa tsaye yyi mata sallama,

Kiransa ummin tayi da son!juyuwa yyi jiki a sanyaye!

Tace kasha kuruminka gobe xa.a Kawomaka matarka insha Allah, munayin wani Dan shiri ne shiyasa baka ganinta,
Tunkafin ta kai aya prince yafice dasauri!

Murmushi tarakashi dashi tareda girigiza kai afili ta furta yaran yanxu.... Ba dama!


Washe gari!

10:00pm umman su najib da hajja ne suka yi rakiyan jidda side din prince,nasiha sukai mata Sosae mai rasta jiki kasancewar gobe xasu wuce india,

Kuka jidda take sosae, haka sukayi mata sallama sukatafi ganin dare nakarawa,

Prince nahango cikin faran shadda bakinsa Baya rufuwa yana korar najb yanafadin bayason wani rakiya!

Da sallama yashiga bedroom din hannusa rike da ledoji jin shiru yasan tayi bacci,

Shiga yyi ya isketa kwance gefen gadoTayi bacci har lokacin fuskanta na rufe,

Ajiye ledojin yyi sannan yashiga bathroom yasakar ma Kansa shower mintuna kadan yadawo,

Farar singlet da boxer yasanya tareda shafa turarukansa masu masifar kamshi,

Farinciki fal cikin ransa yanufi wurin da jidda ke kwance tana sleep,

Mayafin kanta ya yye dasauri yadanja baya wani irin haske yaga tayi maSA nadaban gawata irin kwalliya da akayimata,

Lumshe ido yyi jin wani kamshi dake tashi jikinta,koba a fadamun bai yasan tasha gyara!
Gakuma wani lalle daya kara fitarday kyawun hannayenta da kafafunta,

Fuskanta yashiga shafawa a hankali, a raxane jidda ta tashi ganin prince gab da ita yasata yin baya dasauri,

Murmushi dauke saman fuskansa yace baby tashi kiwanke Baki kixo kici abinci,

Sadda kai jidda tayi tace ni nakoshi,
Dan hade rai yyi lokaci daya yace why?
Narai narai da idanuwa tayi tace naci dinner ae ko...dayake umman su najib ta sanyata a gaba saida tacinye kaxan amaren nan


Ganin xatayi kuka yace sorry babyna jekiyi alwala kixo muyi wata nafila kinji?

Bbu musu jidda taje
Tadauro alwalan,
Sallah prince yajasu raka'a biyu sannan yadafa kanta yyi mata addu'a

Daga bisani yamike yanudi wani dan karamin truly mai masifar kyau,
Wata hadaddiyar night gown colurn pink and white yamika
Waa jidda yace tasanya,

Ansa tayi harlokacin kanata nakasa tashiga toilet dasauri tasanya kayan ganin rigan bashida marba day bbu yasa takasa fituwa,

Sai zuwa can tafitu tanayan duke-Duke tanufi gaban Mirrow tacire sarkan dake wuyanta dasu abin hannu,

Wata kwalban turarenda ummin Prince tabata tace tadunga shafawa idan xatayi bacci,

Shafawa tayi sannan tajuyu taga idon prince nakanta kamar baitaba ganinta ba,
Murgudemasa baki tayi hakan yasanyasa yin murmushi mai sauti!

Hakurinsa fa yakaraye durowa yyi daga saman gadonyya dauketa cak!

Baidireta ko inaba sai saman gadon,
Rungumeta yyi TSAm saman faffaden kirjinsa yyinda kamshinta da lumfashinta dake sauka saman kirjinsa yafara canxamasa yanayi,

Ido suka zubawa juna ita kanta jidda batasan tayi mussing din ganinsa ba sai yanxu data kasa dauke kai daga kallonsa sai zuwa can ta lumshe ido jin wani sabon yanayi a tattareda ita,

Lasarta prince yafara tundaga saman goshinta hancinta harzuwa hancinta saukowa yyi zuwa bakin dake matukar daukar hankalinsa yafara aika masu da manya manya sakonni,

Yanda yake sarrafa harshenta yasa jidda kasa daurewa ta cigaba da aikamasa da martani,

Wohoho!ae tuni prince yagama fita hayyainsa
Hannu daya yasanya yaraba rigan biyu tareda ture kansa karkashin kirjinta,

Sunsunasu yashigayi tareda yimasu wata irin shafa daga bisani yakafa bakinsa yana kaimasu zafafan sakonni masu rikitarwa tuni jidda tafara gantsarewa jin yanda ddi ke ratsata!

Prince yagama fita hayyacinsa hanya kawai yake nema hakan yasanya nagudu kada ganin kwam din yyi yiwa cikeda tausayin jidda don prince an kwana biyu ana tara Abu daya...........

3:45am ihun jidda najuyu daya tadani saga sleep dinda nafara yakuma ansa side din gabaya.............



Aunty Fyn😊


S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊


Page 100


Prince bai sararawa jidda ba sai kiran sallahn farko,

Don dole ya kyaleta Badon yagaji ba,addua' yadaga hannu yyi na jin ddi da godiya bisa kyautar irin matar daya dde yana Neman samu,

Domin dr.maryam bai sameta a virgin ba,tu ko jidda bai yi tunanin samunta a cikakaiyar virgin ba,Albarka yashiga yansayamata tareda jero mata addo'in Neman mata harama ga Allah,

Jidda kuwa bbu abinda take sai kuka don mikewa bata tunanin xata iyayi,

Tanajinsa sarai tayi banxa ko amin batace masa ba,

Mikewa prince yyi yashiga bathroom ya tsaftace jikinsa,sannan yacika bath tube da ruwan zafi dai-dai gashi,

Dawowa yyi ya sunkuci jidda kamar wata yar baby bai direta ko ina ba sai cikin bath tube dinda ke cikeda ruwan dumi ba,

Ba shiri tasaki ihu tareda kankamesa tana kokarin tashi daga cikin ruwan,

Dannata prince yakarayi a hankali yake mata daddan kalamai a kunne,

Sai datayi kusan 30mns sannan prince yyi mata wankan sarki ya nadota a towel,

Bedsheet dindake kan gadon yasauya wata faran rigan bacci mai dan kauri ya sanyamata,

Magani ya ciro tareda dauko ruwa gora yamikamata,

Jidda ta sunkuyar dakae takasa dagowa don tundatake a rayuwarta bata tabajin kunya kamar Wanda takeji yanxu ba,

Babynah...a hankali prince ke kiran sunanta,amma taki dagowa matsawa yyi daf da ita yadago fuskanta yace kalleni,

A hankali tadaga idonta amma taki yarda su hada ido,mika masa hannu tayi na yabata maganin,

Hannun yarike GAM yace ko kalleni ko kuma a nasakeyi daga farko!

Bashiri ta kallesa fuska a marairace,shima narkakkun idanuwan nan NASA yazubamata,da sauri tasauke NATA

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login