Showing 15001 words to 18000 words out of 81013 words

Chapter 6 - SARAUNIYA JIDDA CMPLT

Start ads

09 Aug 2025

215

Middle Ads

iske ancanxa ma jiddah course an maeda ita Vsc biology,nan fa tace ita wlh bata yarda,

Salman yadunga cuku-cuku don amaeda ita, amma abu y faskara daga karshe sai y kira Dr.Suhayb yamasa bayani.

Inda prince din yace y turata, da crudential dinta next week monday a office din Vc dinsu xaishigo daga nan sai yasa a canxamata
.
Haka aka barshi zataje y canxamata din.

Yau kwanan Salman ukku,inda xai koma nigeria gobe sabida aekinsa,

Cikin kwana ukkun nan wata irin soyayyah suka zuba shida jiddansa,yakaisu wurare d dama na shakatawa d hutawa,sunsan wuraren cin abinci da super market ket,da shopping mlls,d dama.

Kuma duk sun rage ma auta d farida registration sauran signingdin H.O.D. kadae ya ragemusu,

Itakuma jidda tabari sae monday taje wurin Dr. Suhayb yasa a canxamata a maeda ta medicine dinta.

Yyinda farida duk mmki yagama kasheta,wae house girl ce da karatu🤔
house girl CE me soyayyah da dan gda🤔

Gashi haryanxu basu kebe da auta ba bare tabata haske kan wannan lamari!
Dayake gimbiya farida tana xaune a gdan Dr.Suhayb(Prince)kamar yarda maimartaba yabada umurnin taxauna nan gdan dan uwan nata,shikuma yadunga kulada ita.


Yau takama ranar da Dr.Salman xaitafi gashi karfe 9:am xaitashi,
Shiyasa sai sauri sukeyi kasancewar basu tashi d wuriba shiyasa suketa sauri don har 9am yyi.

A gaggauce suka kama hanyar airpot inda auta ke driving ,farida na gefenta,
Manyan kuma na baya wato jiddah da dr.salman sunyi shiru bbu mai mgna sabida duk jikinsu a sanyaye yake harsuka isa airport din.

Koda suka isa har anfara shiga jirgin jiddah ce ke share kwallan dake fitumata dasauri don kar wani yagani,
Sae dae kash!
Idon Salman na kanta yana kallon tie dinda tayi saurin gogewa ji yyi shima kamar yyi hawayen😓😓

Matsowa yyi daf d ita yace,
Jiddanah stop it,stop crying kinji jiddanah!

Ae xandunga xuwa ina ganinki my angel,

So banason anamun asaran kwallan yana mgna yana ida share mata fusknnta, murmushin karfin hali yyi sannan yace mata oyah close ur eyes👀

Zubamasa eyes Dinta tayi itama,
Jiddanah i said close ur eyes👀.tareda kashe mata ido daya irin yes am serious din nan.

Rufe idonta tayi dasauri yasamata key a hannun ta,yace open your eyes ,murmushi dauke kan face dinsa yake mgnar

Woow😘😘😘
Tafurta a fili tace nawaye wannan cooldud?
Juyawa yyi yakira auta databasu wuri suyi bankwana,
Itama tana xuwa yamika mata key din irin na jidda
.
Yace motoci na nan xa a kawomuku yanxu d kun koma gda kuba driber keys din xai dauko muku su.

Wani ihun murna suka sanya a tare,tuni auta tafara suburbudo godiya da fatan karin budi ga yyhn nata.

Jidda ma d har kwallah tacika mata ido donjin ddi,
Salman ne yaga sauran yan kalilan a gama shiga jirgin sai yyi sauri yyima ma auta peck a kumatu.

Yaja jiddah gefe yamsu selfie sanan yyi kissing din goshint d duka kumatunta💋💋 💋
Sannan,yaradamata I Love You! My queen❤
AhankLi itama tace I love u more darling!

Matsawa yyi daga gareta yCe take care of ur self for me jiddanah!
Miss you!

Y juya dasauri yanaufi jirgi har sai da yakusa shigewa sannan y juyu y daga musu hannu y shige!

Suna tsaye har jirginsu yatasahi,cike da kewa suka nufi mota inda jidda duk tayi lakwas hawaye nabin fuskanta😢😢😥😭


Anty fyn😊
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰


NA


ANTY FYN😘



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊



Page 46.


Bayan sunkuma gda ne jiki a Sanyaye, Jidda duk tafi jin wani irin missing din salman din fiye d kowa.

Haka suka cigaba da rayuwa inda tuni jidda tasaki rantdon kullum a sae sunyi wayada salman,wayar ma na video call sukeyi.sannan kuma suna waya d MUGU.

Yau takama friday har masallaci sukaje suka samu jam'in sallan juma'a,
Kasancewar yau jidda tarako auta skul don harsungama registration,sunma Dan fara lectures sae dae basosae ba,

Wurin shakatawa jidda tasamu Thai parking motarta a cikin skul din,

yyinda auta tafigi nata motan tatafi gdansu farida wato gdan Dr.Suhayb(Prince) bayan tayi-tayi d jidda sutafi tare tace bqxata jeba.

Saima sharadin da jidda taba auta na intayarda 6:pm tayi batadawo ba suka wuce gda saeta fadawa dr.salman,

Inda auta tayi zuciya tafigi motar a guje tayi hanyar gate din skul tafice daga skul din baki daya!.

Jidda ce tayi daria tareda fadin kyaji dashi dae ,dole a mun biyayyah ko kuma nayiwa yarinya gami ehe!

30mns later wurin taji y isheta d xama ita daya duk d dae jefi,jefi students na wucewa.

Can sae ga wani guy yaxo yAxauna kusa d ita ,
Wanda daga ganinsa bature ne.
Yace hi baby?

Jidda tayi masa banxa,
Yakara cemata hello,nan matayi masa banxa.

Har xaitashi sai ta tuna wani iya shege datakeyi time dinda tana U.S

Idan taga mutum bayajin hausa sae tayita zaginsa tana daria tana aebantasa.

Ae kuwa tacemasa kae?
Sai bauturen y juyu,yaji tayi mgna amma baisan mai tace ba.
Takara cewa kae dangin fir'auna makiya annabi,tana maganar tana watsa masa wadan nan sexy eyes din nata.

Shima kallonta yatsaya yanayi don bakarya babyn tahadu sae dae yaga kamar batajin English bare suyi mgna may be ba student bace ya ayyanha aransa.

Maganar tace ta maedosa taga tunanin dayake,

Haka tacemasa kae kurungu arnan kawuna takarasa maganar tana daria😀😀😂.

Shikuma yace wuuuuuu,
Tace wuuuu din uwarka,
Jidda tace shege dawasu idanunsa su ba bakake su ba farare ba,gadae sunan da angani anga dangin fir'auna😂😂

Still dae dan baturen yana tsaye yana kallonta don baramin kyauwunta ke kara fituwa ba intana daria ko smile ba,
shiyasa yyi tsaye yana kallonta duk d baya fahimtar abinda take fada tana daria ba.

Jidda takara da kae kurungu arnan kawuna dae na kallona d wadan nan idanun naka irin na dan tsako.😂😂
ga wani kanka mae kwar goma(ya kasu kashi goma kenan)😂🙄🤣😜

Daria taji anayi daga bayanta dasauri t juya don ganin mae dariar,

Tsaye take tana cikin riga d wando english wears ,taxubo gashinta dae-dae kafada,sae wata bakar hula mae xanen yan cartoon ajikinta,
Farace sosae tanada haccinta dae-dae misali,tareda matsakaecin bakinta dayasha brown din lip gloss sae kyalli yake tareda yar side back din dake rataye a hannunta ata kaice yarinyar tahadu sosae,gata kuma yar gayu tun fara magana da hausa da jidda tafara taxo wucewa ta tsaya,shine taketa kwasar daria kasancewarta bahaushiya itama.AYSHER kenan.

Jidda ce take mata kallon ke kumafa?

Zagayuwa aysher tayi sannan taxauna kusa d jiddah tace tun daxun ina bayanku a tsaye naxo wucewa ne akusa daku naji kina hausa that's why natsaya bcoz nima bahaushiya ce cikakkiya ko xamu xama friends tamika ma jidda hannu tareda fadin am aysher nd U?

Jidda dake kallonta d tunda tafara magana farat daya taji itama yarinyar ta burgeta ganin dagani basakarai bace gata kuma dagani xatayi iyashege itama, sai su hadu suyita iya shigensu kawae.

Numfasawa jidda tayi sannan tace am jidda but u can call me queen👑.

Smile Aysher tayi sannan tace nice to meet u queen👑.
Jiddan ma smile din ta maida mata nice to meet u too ayasher.

Nanfa fira yabarke a tsakaninsu inda kowa yaba kowa dan brief history na rywrsa

Aysher ibrahim mae nasara sunanta kuma ita yar kano ce,
ita kadace wurin iyayenta sannan kuma suna xama abuja,da lagos kasancewar mahaifinta hamshakin dan kasuwa ne mai kudin gske.

Kuma tanayin masters ne kan psychology.
Nan fah Jidda tayi shiru tana tunanin why not itama tayi masters dinta da p.h.d dinta kawae akan psychology dinta,tunda dama tayi degree dinta akansa.

Firgi git,tadawo daga duniyar tunaninda take sakamakon maganar d aysher tamata,nan fa jidda tayimata bayani kan change of course din dake so tadawo irin na ayshern.

Yes,yes,ayshern tce haka xa ayi kibari sae monday sae muje wurinsu Vc din abaki admission din mSc din kawae wato na masters.
haka suka cigaba d fira inda har 5pm yyi nan ayshern tacema jidda ta tashi sutafi suyi kallon basket ball .

Zumbur Jidda tamike tareda fadin xan buga nima?
Yar daria aysher tayi sannan tace tu yi sauri muje kada a fara sae a sanyaki kawae.

Suna isa kuwa, har sunfitu tim-tim din xa a fara ,
aysher tamatsa tafadama wata frnd dinta ba india cewa a Sanya friend dinta queen👑

Dakyar aka sanyata aka bata kayan games din taje tasanyo,wayyo Allah kuxo kuga yanda jidda tahadu cikin wadan nan kayan games din.

nan fa aka shiga filin wasa aka bara buga wasa dafari sae da akayima su jidda ci hudu,ranta ne y soso wae yau da ita cikin basket ball amma har aka musu ci hudu😡😡

A zuciye tanufi ball din inda cikin sa'a takwace ball din hannun wata baturiya wadda itace dama keta cin wasan.

Cikin kwarewa jidda tafara wasada ball din sannan tayi tsalle ta jefasa cikin ragar.

Bayi a yi 30mn ba sai dataci kwalo tara nan fa wuri yadauki ihu inda aysher ce tafara kiran sunanta da yes queen👑.
Shikenan wuri ya ansa da queen,queen,Haka students ke ihu da shewa suna kiran queen👑.
Jidda kuwa kmar kara xugata suke takara bada himma tana jefa kwallo a raga!

Auta ma da shigowarta
Kenan cikin skul din takira jidda amma sai aysher tadauka tamata bayanin inda suke!

Nan da nna sae ga auta ta hallara yanda taji ana kiran queen,queen👑

Yasa itama da maida hankalinta cikin field din tana kallon yaanda Jidda ke wasa da ball din cikin kwarewa sannN kuma tayi tsalle ta jefa ta raga.

Sae da jidda taci ball🔮 sha shidda 16,kafin atashi,

Inda anatashi mutane suka rufeta kowa Yana jinjina mata.

Dakyar auta da aysher suka rabota daga hannun students din.

Direct mosque suka nufa don gabatar d sallahn magriba.
Bayan sungama ne aysher takalleta Tace dama haka kika iya basket ball?
Jidda tay smile sannan tace bama ita kadae ba na iya games d dama time din ina U.S a ward ma nake ansa.

Jinjina kae auta d aysher tayi sannan sukace ae gashinan taja sae nunasu ake,duk inda suka wuce,
daria Jidda s tayi sannan tace kuma baxan daena ba yanxu ma nafara.

Jidda ce tace ma su auta su tsaya suci abinci yunwa takeji😞

Nan cikin skul din suka tsaya wani restaurant don cin abinci,
inda bayan kowace tafitu daga motanta suka rantaya ciki restaurant din ,

nan jidda tayima auta bayanin aysher,
Sannsn tafada mata tafasa yin medicine din masters kawae xata yi da P.H.D.

Auta tace shikenan monday inkinje wurin Dr.Suhay din sai ki masa bayananin kin canxa ra'ayi.

Mai kawumsu abincin Chine's ce aekowa jidda na kallonta ta kalli aysher atare suka kwashe d daria kasa-kasa.
Jidda tadan sake kallon matar cike d iya shege tacemata don uwarki irin wannan abinci nace ina so?

Matar tace madam,I don't under stand what are you talking about ?

Jidda takara magana cikin harshen hausa tace gyamatumarki mae awakae,aysher takwashe da daria😂😂🤣

Matar da hartagama jera musu abincin tace ehhh? Irin nabata fahimcesu ba ?

Aysher tamata dakuwa d hannu tacemata shegiya gwari kawae,
jidda tace tawani karkataccen bakinta ba,suka kara sa daria hada kashewa😂😂🤣

Auta ce takalli matar dake tsaye tayi mata smile sannan tace thank you!madam you can go know.

Bayan matar t tafi auta ta watsa musu harar tareda fadin wlh kubari ba ruwana,
Wannan badacewa bane!

Jidda tace nikuwa yanxu ma nafara tundaga malamae har dalibae sae nadunga maedasu sakarkaru,tunfa ina secondry skul nake wannan dabiar a U.S😂😜

Yanxu kuma nasamu kawa takalli aysher ko?
Cikin daria ayshern tace yes queen👑😀😀👍

Auta tace to Allah y baku sa'a.

Bayan sungama cin abinci ne sukayi sallama da aysher don it a hostel take xaune kowacce tashiga motarta,

jiddah da auta suka nufi cikin gari gdansu ,yyinda aysher kuma tajuya hostel.

Tundaga ranar jidda da aysher suka dinke suka xama friends sosae,yyinda kuma suketa iya shegensu na magana da hausa,
kuma su kalleka sumaka daria ba abinda yadamesu,
auta tayi-tayi subari sunki bari,sae ma suce ba ruwanta.

Yaun sunday inda dr.salman yatuna ma jidda da gobe taje da takardunta office din Vc dinsu dr.suhayb(prince) xai shigo skul din so xaisa a canxamta course dinda take so din.


MONDAY MORNING.....😉😉





Anty Fyn..😊
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊


Page 47-48



MONDAY MORNING...

Jiddah ce cikin english wears purple din wando da light purple din riga,sae kuma purple veil,tayi rolling kanta,yyinda dogon gashinta yaxubu har wurin kugunta tabaya,

Dan karamin bakinta keta kyalli yasha light purple din jambaki bakaramin kyau bakin nata yyi ba sai kyalli yake!

Wayarta taciro tadannama aysher kira cikin masifa tafara haba aysher tundaxun fa ina gaban hostel dinku kinbarni Inatajiranki ko?😞

Aysher takatseta da am so sorry my queen gani nan fitowa yanxu nan,
Dan karamin tsaki jidda tayi batareda tace komae ba takashe wayan.

2mns later,aysher ce tafitu cikin sauri tana sanye da maroon din doguwar riga tayafa gyalen doguwar itama tayi kyau sosae..

Dasauri tanufi motarta tayi mata key tareda bin bayan jidda suka nufi senate.

Parking sukayi,sannan suka fitu a tare suka nufi office fin Vc straight .

Tundaga nesa suke hangen sojoji wurin office din duk sun kewaya wurin.
Ido jidda tadan xaro takalli aysher tace aysher lfya kuwa naga wurin duk sojoji hada ma bakake!

Aysher tace gskya bansani ba,amma mu ae baruwanmu dasu,

Jiddah ce keta uban nishi tagaji sosae,dayake
Step suke hawa daya bayan har suka kae last floor inda nan ne office din Vc din,
nan ma sojojin ne dayawa bKin office din.

Suna gab dashiga office din ne sae ga wani mutum yafitu daga cikin office din,
Dasauri aysher tayafitu jidda tace gashina nan ma xaitafi shine Vc din.

Jidda ce ta taresa dasauri suka gaisa nan take fadamata itace wadda xa a canxama course dinnan.

dasauri bakinsa har rawa yake yace kece sister din Dr.Suhayb?
Cikin yatsuna fuska jidda tace masa eh!

Yace tu tashiga ciki ta a jemasa takardun sae ta dan jirasa yana xuwa,duk maganar d suke d turanci sukayita.

Bude office din jidda tayi bayan ta watsa ma sojojin dake binta d ido harara,sannan tashige cikin office din aysher ta takemata baya.


Tana shiga office din tahango wata kujera dake opposite din tagaban table din irinta bakon daxaiyi interview d Vc.

Nan taje ta harde t xauna tadora kafa daya kan daya sannan ta cigaba d juyawa cikin kujerar.tana kallon office din iyakar tsaruwa office din ya tsaru sosae komae need.

Sai lokacin ne jiddah ta lura ba auta cikin office din juyawa tayi tahangeta a bakin kofar tasaki baki da hanci tana kallonsa....

Kwance yake cikin kujera dake can gefe cikin office din ,yana sanye da blue din suit,hannunsa nadama yana sanye d kirarrar agogonsa ta gwal tareda hadden zobensa na azurfa mae stone dake makale a hannunsa sae kyalli stone din keyi,
idonsa a lumshe yyinda yaketa danne-dannen wayarsa cikin natsuwa,

Kunnan sa kuma yna sanye d headphone🎧 dinnan.

Kyawawan pink lips dinsa takara tsurama ido,tsarki y tabbata ga Allah tafurta cikin ranta dayayi wannan kyakyawan balaraben,

Yyinda afili tace aysher cikin daga murya firgigit aysher tadawo daga duniyar kallon datakeyi!

Dasauri takaraso har tana harde kafafu ta iso wurin jidda cikin rada tace wayyo Allah na ji wannan balaraben wlh yyi bala'in tafiya da imani na😍

Tsoki jidda tayi sannan tace dallah daena kallonsa kar ya raena mu,a cikin xuciyarta kuwa sae da tadan kara satar kallonsa tabbas guy din y hadu ga hasken fatarsa mae daukan ido ne,haryanxu idanunsa a lumshe suna kallon screen din wayartasa dae,

Dasauri tadauke idonta don kar yakamata tana kallonsa.

Jiddah ce tajuya ga aysher data kara komawa kallon dr.suhayb tace mata wae shi wannan tikeken haryanxu baxai dawo ba ne?tayi maganar cikin daga murya da yar siririyar voice dinta.

Aysher takwashe d daria sannan tace bakida mutunci fa queen Vc din ne tikeke?

Smile jiddan tayi sannan tace yo bakya ganinsa da wani uban tumbinsa kamar randa dawani gemunsa harsaman girjinsa kamar mae neman gafara🤣🤣

dariar iya shege aysher takara sawa sannan tace kina wuta queen👑
Shiyasa nake kara sonki fa😉

Dr.Suhayb ne saman kujerar Sarae yanajinsu sae dae basuda matsayin daxai daga ido y kallesu bare kuma y maeda musu ansa,

Sannan y ayyana a ransa cewa irin marasa tarbiyan nan ne yan nigeria tunda suke hausa har haka.


5mns later jidda tamike tsaye tareda jan tsoki tace ke tashi mutafi ni nagaji d jiransa don raenin hankali sae su shanya mutum suyi tfyarsa kamar wani bawansu😡

Aysher tace queen su Vc din ne suka raenamiki wayo?

Jidda tace keni su tikeke xaki cemun mae katon ciki bawani Vc ba.

Darian dae aysher takarayi sannan tace mutafi tu
,kada kisa a dauremu kafin mubar wurin nan,

jidda natafiyar nan tata gabaki daya jikinta na amsawa har suka kae tsakiar palon, ta tsinkayo voice din asher nacewa wannan mae kyawun hi handsome,
Takara ce masa hello,
Shima har time din idonsa na a lumshe baima d lokacin da xai dago y kalleta bare kuma har y bata amsa.

Takara cemasa Assalamu alaykum,sabahul khair wae tasha bayajin english🤣

Jidda taxuba musu eyes cikin takaici takalli ayshern tace mata amma dae kingama faduwa wlh mtswwwswss!

Kada ma kija yaro yaraenani don ni bana daukar shirme tana mgnar cikin tsiwa amma cikin harshen hausa suke mgnar don duk a tunaninsu balarabe ne ,

Kuma basu san cewa shine Handsome dinda dr.salman yace xaisa a canxamata course din ba.

Taci gaba da cewa inbacin rashin aji ta yayah xaki taemasa mgna don yaraena mutane y maki banxa😡

Aysher tace wlh bantaba ganin mae kyau dan gayu wanda ya iya dressing da natsuwa kamar sa ba.

Cikin kulewa jidda tace ina kyau

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login