Showing 39001 words to 42000 words out of 81013 words

Chapter 14 - SARAUNIYA JIDDA CMPLT

Start ads

09 Aug 2025

223

Middle Ads

ciki,

Sanye yake cikin farin yadi Mae laushi Wanda kana ganinsa kasan Bakaramin yadi bane,

Yadi ne maekyan gske na manyan mutane anmasa tsararen dinki hannu,kwance yake saman cinyar umminsa tana masa cumbin kansa dawani brush,

sumar kansa bakikkirin, tayi kwance luf-luf sae sheki take da daukan ido kamar koda yaushe,

Lokaci daya gaban jidda ya yanke yafadi,a hankali takarasa cikin bedroom din,
zubewa tayi har kasa takwashi gaesuwa fuska a sake ummin tace my daughter kintashi lfya Jidda ta amsa da lfyalo,deejah fa?

Murmushi ummin tayi Tace tana gdan babbar yayh taje miki sallama ta iske baki tashi ba,

Jidda ta amsa da Allah sarki xankirata ince tagaeshe dasu ,

Ummin prince Tace dakin kyauta,Mae da kallonta tayi ga prince taga idanuwansa a rufe,kamar Mae bacci amma a xahiri ba baccin yake ba tun shigowar Jidda kallo daya mata yadauke kansa don dole yasan sae magana tahadashi da ita sabida umminsa dake wurin that's why yarufe idonsa...

Kan Jidda na kasa tazubawa prince ido batasan meyasa yake mata kwarjini dayawa ba,

ita dae tun tashinta bbu Wanda take tsoro bare kuma shakka,
To amma Prince namata kwarjini dayawa bata Iya tsayawa takalli cikin idonsa tamaeda masa martani,

Kallonsa take a tsanake lashes dinsa da Dasuke Jere gwanin sha'awa ga sajensa kwance saman fuskansa shiya kara fitarda ae nahin farin fatarsa dan karamin bakinsa jajjawur tazuba ma ido cikin ranta Tace komae NASA baiyi masa yawa sae bakin hali cike da kae,kyan Dan majici kenan.

Ba xato ba tsammani lokaci daya Prince ya ware manya idanunsa caraf suka hada ido wata uwar harara ya watsamata sannan ya sake runtse idanun, dama aijikinsa yaji kamar ana kallonsa,

Tabe baki jidda tayi tareda dago kae sama tayi dan Gyaran murya Tace ummina bara naje gai sheda abba da mom farida,

Amma baki gaesheda son ba? Son baku gaesa da kanwar taka ba?

Shiru Jidda tayi na yan seconds sannan Tace ae nasha bacci yake ko?

Karkatawa ummin tayi taga fuskan prince ga idanunsa a rufe kaman Mae sleep din gske,

Tace kin gansa da son jiki daga dan kishingidawa har yyi bacci,Mikewa Jidda tayi tayiwa ummin sallama harta kae bakin kofa ummin takira sunnanta Tace in tadawo taxo tasameta tanasan ganinta,

To ta amsa mata sannan tafice daga dakin,
side din Mae martaba Tafara xuwa sosae yake sakar mata fuska shima yafadamata xa'ayi family meeting yau ko gobe in Allah y kaimu,


Side din Hjy sa'adiyya ta nufa,a Palo suka hadu da farida tana sanye cikin kayan bacci da alama tashinta ke nan,ko kala batace ma Jidda ba,

Haka itama jiddan takauda kae tana amsa gaesuwan bayin dake kai koma cikin palon har tahaye up stairs tashiga bedroom din hjya sa'adiyya,

Aah maraba maraba da amaryanmu lokaci daya kunya tarufe Jidda kamar tanutse watau mom farida itama taga abinda prince yamata Kenan,

Dakyar Jidda tagae sheta ita kuwa tanata tsokanarta ,a daddafe jidda tabar part din,

Koda tafitu babban parking space din gdan tanufa don ganin sabuwar motar da Mae martaba yabata a matsayin birthday gift,

Motar Bakace wuluk kirar jeep din kamar yanda najib yafada,bada umurni tayi da a bude mata cikinta,

Komae ya mata kyau nacikin mortar wayar ta ciro tafara neman aysher a waya,bugu daya tayi picking call din,

Cikin kaguwa Jidda Tace kae Frnd kuntafi bakuga savuwan mota na ba,ke kinga yanda motan yahadu kuwa?

Nan sukayita surutu Rabin duk na sunkagara a kuma skul ne,
kiran MUGU ne yashigo wayanta dasauri tayi sallama da aysher tayi picking call din.

Haba,habq,haba, Pretty na kinshige Niger kin manta dani,nidae gskya kivani address din gdanku na Niger din don inason ganinki sosae, u know I missed a lot,

Tarar numfashinsa Jidda tayi cikin sanyin muryanta tafara mgna da sorry, am so sorry ma luv....I really missed you too,

Tadan ,juya taga ba mutane sosae sae can nesa da ita wasu bayi NATA ban ruwa,

Sannan tacigaba da Insha Allah xan dawo next week I will contact you INA dawowa,

Amma da INA kiranka bana samu last week ko kayi tfya ne?

Yes,MUGU ya amsada naje Germany jiya nadawo amma kina raena don dake ma Naso nayi tafiyar,Harar wayr Jidda tayi kamar yana ganinta sannan Tace aeko dae sweetheart kasan dama bantaba xuwa Germany ba' dif taji kiran yadatse,

siririn tsaki taja cikin ranta tace yanxu haka wasu manya suka shigo kilan shiyasaYadatse kiran,

Juyawa tayi tanufi garden din gdan don tynda aka nunamatashi bata taba xuwa ba sae yau,

Tafiya take amma cikin ranta tana sake-saken yanda xataje Kaduna kafin takuma skul don yaxama dole tagana da MUGU b4 sukuma India...

Gani tayi wata baiwa tasha gabanta tazube kasa tana kwasar gaesuwa gyara tsayuwa tayi sannan ta amsa gaesuwar, fuska a sake tabata umurnin mikewa,tashi baewar tayi amma ta tsaya a tsugunne,

gefen Dan mayafin kanta tajawo sannan ta warware wani Dan kulli tayi taciro wata envelope tamikawa Jidda tareda fadin Allah y taemaki gimbiya Allah yaja zamaninki dama wani bawan Allah ne yabani wannan sako yace a kawomiki,

da nakiya sae ya dunga hadani da Allah yacemun shi Dan uwanki ne najini shiyasa na amsa,tuba nake innayi laifi,

Murmushi Mae kyau Jidda tayi yanayin yanda baewar keda biyayyah ya birgeta,ta anshi envelope Tace mata xaki Iya tafiya...

Garden Jidda tanufa tana rike da envelope din,
Lilo tahaye tana juyawa a hankali-a hankali sannan tabude envelope din yar karamar farar takadda(paper ) tafado kasa gabanta ne yyi wani irin faduwa sakamakon kamshin turaren daya bayyana a jikin envelope din,

dukawa tayi kasa dasauri tadauko Faran papern tabude.

Assalamu Alay kum

My little angel it's me your sweet brother Saifullahi ......
Pls contact me wit this number......and INA gombe yanxu haka INA room 23 a Mae kudi hotel......see you...

Bata karasa karantawa ba sabida tuni jikinta yahau rawa,hatta hannunta rawa yake wayarta taciro tayi dialing number din,
tanata ringing sae daf daxata tsinke akayi picking call din murya na rawa Jidda Tace YAYAH SAIF.......

Daga can bangaren ya ansa da lil sis dakarfi,...

Sakin wayar jidda Tayi, tafara tafiya hartana hardewa Sabida Sauri,

Direct parking space tanufa tana xuwa tamikawa driver hannu ganinta a hagitse yasa yabude mata motan yashiga da niyyar yyi driving dinta,

Tsawa tadakamasa Tace give me the key?
Dasauri Malam ado yamikamata key din motanta jiki na rawa tayiwa motar key ta fice a tsiayace don daga nesa take danna horn shiyasa tana xuwa tafice daga gdan ta halba saman titi,dawani irin mugun gudu,

Ko minti biyar batayi ba ta isa hotel din,bata tsaya gyara parking ba tafice dagudu daga Motan tashiga cikin hotel din,
batasha wahalan gano dakin ba a second flow ne room 23 din tana xuwa ta banka kofar dakarfi tabude,

Ido hudu sukayi da saef yana rike dawaya da alama waya yake ma,

Ware fararen idonsa yyi tareda bude mata hannuwa da gudu Jidda takarasa dakin tafada jikinsa,

Tsam yyi hugging dinta kamar wadan da xa a raba,
Fashewa da kuka jidda tayi,

kuka take Mae tsuma zuciya, tana tunanin yanda sukae rayuwarsu ita da yayanta Mae kaunarta da yatsaya mata a rayuwa ta tarbiyanta....amma rana daya aka rabasu,aka tarwatsamasu rayuwa ji take kamar tahadesa yanxu....

Yayah Saef dinma kasa lallashinta yyi baisan lokacin da hawaye yafara bin kuncinsa ba shima....inka gansu gwanin ban tausayi😭😭😭😭😭😭😭😭


Anty Fyn.😊
[29/07, 18:08] ‪+234 814 610 5988‬: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊


Page 75


Sun dauki tsawon Lokaci a haka,Sannan yayah saef yajata zuwa saman kujera dago fuskanta yyi yasharemata hawaye cikin sanyin murya yafara mgna da sorry, sorry lil sis,is okay,

Dakyar yasamu Jidda tayi shiru murmushi yasakar mata tareda lakantan mata hanci,itama smile ta maedamasa gakuma hawaye a fuskanta,

Hannunsa yasa yakara goge mata hawayen,yace lil sis nasha wahalan nemanki fa,

Har jinina yakae dubu Dari da hamsin da biyar daka auna ni,

Tuntsirewa da daria Jidda tayi tareda mae-maita mawa wae jininka dari da hamsin da biyar yahau,

Murmushi Mae sauti yayah Saef yyi,yace eh!mana kanwata nakusa mutuwa fa sabida ke,
yanxu bani labari meyafaru bayan rabuwa?

Gyara xama jidda tayi taba yayah saef labarin bayan dawowarsu daga UK ita da daddy tiryan-tiryan bata boyemasa komae ba sae labarin MUGU sabida tasan halin yayah saef da zuciya ga shikuma Brs.so tasan abin baxai bisa a hankali ba,

Shikuwa MUGU sae da dubara,don MUGU bakaramin dan ta adda bane
,tadae fadamasa taje aekatau gdan minister abj badon komae ba sae don takara sanin rayuwa...

Sannan tafadamasa tagano familynta ne ta dalilin kawarta aysher tamasa karya da aysher nada relation da masarautar gombe don sam bataso yasan alakarta ta MUGU

Girgiza kae yayah saef yyi tareda goge hawayen data cika MASA ido , hannun Jidda yakama cikin sarkewar Murya yace my little angel kinga rayuwa hada aekatau fa kkayi why?

Dole sae kinyi aekatau xaki San rayuwa bayan duk wadda kka gani,
Ya numfasa amma naji ddin da kka cigaba da karatun ki,

Nima na nemiki ko ina danake tunani amma bansameki ba,bayan lawyer muhseen yasameni da bakin labarin,

Ba abinda nafara sae neman visa xuwa nigeria amma cikin rashin sa'a vansamuba sae bayan 3weeks,

Haka nayi kwanakin a daddafe gabaki daya hankalina yana tareda ke,

Gakuma xafin mutuwa da radadin babban rashin daddy har kwantawa nayi hospital,

Haka nayisu a daddafe inda lawyer muhsin yawuce dubai ,nikuma naxo Nigeria,

Address din gdan Kaduna da yabani nan gdan naje amma sae Mae gadin yashaidamun da kinbar gdan keda Mae aekin Ku,

Nanemi contact dinki bansamuba,

nabi duk yan layin da Bayan layinku amma bansamu wani information akan ki ba,

Hankalina yabi yatashi nasan baki San kowa ba,and nima kaena ba wani sanin Nigeria nayi ba sosae,

Bcox mu yan asalin niger ne gabaki days familynmu na can,

Haka naje nakama hotel na nemi gdan TV,da radio nabayar da cigiyanki amma har tsawon one month bawani labari,

Haka natattara nakuma Niger akagama yan xaman makoki sannan nakuma U.S cikeda tunanin ki,

Naje UK skul dinku tunda naji xa'ayi convocation dinku,nadunga xuwa akae-akae amma cikin rashin sa'a ranar INA xuwa frnds dinki suka cemun ae yanxu kikabar wurin,

Ranar jinayi kamar naxauce wae kinxo amma ace banganki ba,
Sae wata course mate dinki merry,ita CE tabani number dinki,amma idan nakira layin Sam bata shiga,

Haka nacigaba da naemanki inxo nigeria in koma,har Allah yasa wannan xuwan nasauka a lagos gdan wani abokina damukayi karatu dashi a UK.

Ranar da xantafi sae na anshi wayarsa xantura photon wani frnd dinmu daya rasu,

Ina shiga gallery dinsa sae kawae naga pic dinki keda wata yarinya kunsa kaya iri daya, acikin whatsapp profile pictures dinsa,

Rudewa nayi lokaci guda nadunga masa tambayoyi,

Sae dakyar yasamu na natsu sannan yamun bayani dacewa ke frnd din diyar sister dinsa ce dake kano,

Ko 1month ba a yiba kun sauka a gdansa da kuka dawo daga india,

Wannan pic din ma diyarsa aysher CE tasanyaku a dp yaga kunyi kyau sae yyi saving dinsa.

Sae natambayesa wlh jiddanah ce yanxu ina take xaune?

Yacemun gskya yaji kunce ke yar masarautar gombe CE,don daga gdansama gombe kka wuce suka raka ki GDA,

Sujjda nayi tareda godewa Allah sannan namike nacemasa natafi sae munyi waya,

Yyi yyi nabari Monday tayi yanemi izini wurin aikinsa yarakani amma fir naki,
nayi masa sallama natafi gombe.

Koda na iso late evening, bansha wahalar gano gdan sarki ba,

Amma ina xuwa aka ce naxo birthday din prince ne?

Kawae na amsa da eh!don kawae abarni nashigo ,

Wani hall aka nunamun akace can ake taron,tundaga nesa nahango kamar ke,

Sae dae kafin nakaraso kinshige,sae nayi parking motan nabi bayanki dasauri,

Amma announcement din da yayanki yyi ya hargitse wurin yasa nakasa mgna nayi xuciya nabar wurin,

Aganina inacan ina nemaki amma ke kina nan kinama da niyyar aure kin mantadani yakarasa maganar a hasale😡

Murmushin takaeci jidda tayi sannan Tace wlh babu wata alaka a tsakaninmu inajin kawae matarsa CE sukayi fada shine yyi wannam announcement din don yabata haushi yakuma tsoratata,

Ammani Sam babu wani abinda yadani dashi wlh,

Ajiyar zuciya yayah saef yasaki Mae karfi dahar Jidda ta tsuramasa ido tanasan gano wani Abu,

Horemata ido yyi yana daria,
Itama dariar tayi sanna takalli agogon dake manne jikin bangon dakin tamike dasauri tunawa datayi ko sallama batayima kowa ba tasan a nacan ana nemanta,

Kallonsa tayi tace yyah saef katashi mutafi GDA don bbu wanda nafadamawa xanfitu sabida tsabar rudu,

Mikewa yyi sannan yace amma ae munfarayin sallah ko gimbiya Donni da banma yarda ki koma ba, Amma yanxu nafahimci abin.

Sae dasukayi sallolin da aka biyosu sannan suka kama hanyar gdan sarki sunata firarrakinsu cikeda nishadi da son junansu....


Cikin gida kuwa prince da najib nahango a waje idon prince yyi jawur sabida tsabar Bacin rae har kankacewa yyi,

Tundaxun yakewa najib bambamin masifa,
Shikuwa najib bawan Allah hankalinsa naga ina yarinyar nan taje, gashi ance bama cikin hayyacinta tafita ba,

Maganar Prince ne tamaedo da najib daga jimamin daya Shiga,

Prince ne kecewa Allah ma yasa asaceta tagacan kowa ya huta,yarinya kamar mayya tashigomasa family ta ruda kowa,

Kowa sae nan nan yake da ita kamar yar gold,
Tundayake da mahaifinsa bai taba kiransa da sakarae ba,amma yau aban bayi yakirasa da sakarai,

Ji yake kamar zuciyansa ya buga,ko ubanme yafiddata ma,

Shigowar sabuwar bakar jeep CE tasa gabaki daya aka maeda hankali gareta,

Jidda CE a mazaunin driver tana driving motan yyinda dayan sit din yayah saef ne xaune yanata aeka mata murmushi gakuma fararen idanuwansa daya zubamata,

Haka suka karasa har parking space din,

Sarae jidda taga wani irin kallo da prince kemata wanda tasan bana komae bane sae natsabar jin haushinta gakuma wani dayagant a dashi shiyasa time din tajefi yayah saef dawani makirin smile don ta kara konamasa rae kawae...!

Ae kuwa abinda tayi yyi tasiri,don prince ransa yakae karshen baci, don gab yakeda yankewa yafadi gakuma najib daketa zuba Alhmdllh,Alhmdllh,Alhmdllh, tunda yaga shigiwar jidda,

Handsome Alhmdllh,Alhmdllh,barkanmu, tunda tadawo ae sae mukarasa ciki muji yanda tadawo naga hadama bako tashigo.....

Wata irin muguwar harara wadda baitayima najib ba,yau watsamasa ita tareda jan wani dogon tsaki yace cikin muryan bacin rae amma bantaba Sanin dolencinka yakae har haka ba idiot kawae.......

Yana gama fadin haaka yyi gaba cikin tafiyar nan tasa zuciyansa kaman yafitu,

Inda yabar najib sake da baki yana binsa da kallo...galala...


Anty Fyn..😊
[29/07, 18:08] ‪+234 814 610 5988‬: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰

NA


ANTY FYN😘



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊


Page 76

Girgiza kae najib yyi ransa yabaci sosae,yabi bayansu Jidda,

Jidda da yayah saef kuwa cikin gda suka nufa part din ummin Prince,

Da sallama suka shiga dakin,dagudu deejah ta rungume jidda tana shashshekar kuka,idanunta yyi jajjawur kalan kuka Tace Anty INA kka tafi ne?
Anata nemanki kowa hankalinsa yatashi?

Ummin Prince CE takatse deejah da,Alhmdllh My daughter Ku xauna naga kina tareda bako ma Ko?

Murmushi jidda tayi sannan tacema yayh saef yaxauna, Xubewa har kasa yyi, ya gaesheda ummin prince,

Cikin sakin fuska Ummin prince ta amsa da lfyalo.

Jidda tace amm,ummina wannan shine yayah Saef dasauri ummin prince da deejah dake kwance saman cinyarta suka maeda kallonsu ga yayah saef,

Mikewa ummin prince tayi fuskanta dauke fara'a tace maraba,maraba kutashi mutafi gaban mae martaba.

Mikewa sukayi baki daya suka nufi side din Mae martaba,a babban palon mae-martaba suka xauna,

Ummin prince tace sujira tana xuwa,
Bayan minti biyu suka fitu itada mae-martaba da Hjy sa'adiyya.

Jidda,yayah saef subewa sukayi kasa suka kwashi gaesuwa sarki ya amsa yana Mae kagara yaji labarin yyah Saef,

Bayan sungama gaesawa ne,mae martaba yace malam saefullahi munji labarinka wurin jidda,
Amma muna bukatar more explanation akanka,

Murmushi yayah saef yyi sannan yabasu labarinsa har yadda yasha wahalan neman jidda,

Baki daya dakin sunyi shiru,mae martaba ne ya numfasa yace a gskya inamaka jinjina bisa ga kokarinda kayi kae da mahafinka sannan muna mika dinbin godiya gareka Allah y

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login