Showing 21001 words to 24000 words out of 81013 words
ne duk d bawani abu ta ciba,tana shirin mikewa wayar MUGU tashigo,
Cikin xafin nama tayi jefa da wayan hannunta,aekuwa wayan tayi ratsa-ratsa.
don ko sunansa bata son ganini,duk shine yyi nasarar sata wNnan rayuwan,
Tana hawaye tafita direct airport tanufa don har time din tfyanta yyi.
**************
Xaune yake cikin farar riga T-shirt da bakin wando, gashin kansa kwance luf,luf,
Ba xa a cemasa baki ba,haka kuma baxa kirasa da fari ba,
Kalarsa tayi dae-dae d chocolate colour,
Yanada idanu farare masu masu kyau,
sae dae basuda girma sosae,
Yyinda kwantaccen sajensa ya xagaye face dinsa,dan matsakaicin bakinsa d hancinsa siriri har baka,
Su suka kara fitar d aenahin kyawunsa,guy din hadu karshe!
Gashi kana ganinsa kasan hutu d boko sungama ratsasa,
Barrisater Saefullahi Ibrahim abdallah kenan!(yyh saef).
Farat daya idanunsa suka koma jajjawur,bayan merry tagama fadamasa jidda ta tafi tundaxu gashi ankira layinta baya shiga,
Idonsa taf d hawaye,yafara mgna kamar xararre,
Why jiddanah?
Meyasa kika tafi?
Meyasa baki jira yynki ba da uziri yahanasa xuwa tun jiya?
Queen why
Kinsan irin nemanda na miki?
Kinsan so nawanaxo skul din nan din don tambayar ae nahin wannan ranar danaci burin ganinki?
Jiddanah kece hasken idaniyata(m jabo)
Kece rayuwata my little angel,
Dawane xanji?
Darashin daddy koda rashinki akusa dani?
Naje nigeria yafi a kirga nayi nemanki na rasa!
Yayanki na mutuwar sonki d kaunarki my pretty ?
Don Allah kada kimun nesa kidawo gareni?
Ina sonki tun kina karama jiddanah,
Kada kiyi aure kibarni my pretty ..
Kada kiyimun rival a xuciyanki, jiddanah!
Nikadae nafi sonki dasanin darajarki?!
I truly luv u hauwaunah...so much...😘😘😘
Yakarasa mgnar cikin daga murya hawaye nafita daga face dinsa..😓😓😓ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
Anty Fyn..😊
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰
NA
ANTY FYN😘
Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊
Page 56
Auta da aysher ne ts aye cikin airport domin tarban jidda,
Inda suna tsaye jirgin nasu ya yasauka,batareda bata lokaci ba mutane suka fara fituwa,
Jiddan ma tafitu cikin takun nan nata d ko ina najikanta ke amsawa,
Dasauri suka karasa gareta suna karamata congratulation,suna dariar jin ddin ganinta,
Inda kuma suka nufi mota sae gda..
***********
MUGU ne ke tareda auta a india inda yanata kiran layin jidda bai samu,
Sae ga jiddan tafaka cikin shigar English wears mae daukan hankali ta tunkaro inda suke,
Dama haushinsa ne datakeji shiyasa bata nemesaba amma yau dagaske .take tana so kafin yabar india tayi iyakar kokarinta ta bugi cikinsa,
Don yamata bayanin asalinta,
MUGU ne yamike tsaye yana kallonta yace pretty ina kka shiga har nafi sati inata nemanki?
Gashi layinki baya shiga?
Murmushin takaici jidda tayi sannan tace masa sorry my love💕
Nayi missing wayana ne tun a U.S
Amma wlh kana raena don sae jiya ma nasake waya,
Allah ya taemakeni a e-mail dina nke saving contact ,da har no.dinka sae nayi missing dinsa shima takarasa mgnar cikin shagwaba.
Kallon auta tayi cikin bariki tace dama kinsan my love💟?
Auta ma waynAcewa tayi tace sorry bn fadamiki ina d excort ba ko?
Ae wannan excort dina ne tun nigeria ,shine yaxo dubani a nan yaga ina lfya dae ko.
MUGU ne cike d a mmki yace dama kunsan juna ne?
Jidda tayi caraf tace masa aah?
A nan india muka hadu,jininmu ya xo daya,gamu kuma yan kasa daya.
Yanxu haka ma gdanmu daya,
MUGU yakara girgiza kae yace amma nafi one week a kasar nan bantaba ganinki ba pretty a gdan zainab?
Jidda tasani sarae boyewa tayi hostel wurin aysher tun ranar d suka daukota a airport data dawo daga U.S
Auta fadamata MUGU yaxo,
So time din ko ganinsa batasonyi don kar a samu matsala shiyasa ta nufi hostel har xuwa yanxu data dan dayaye!
Amsa ta mai damasa yes!
Tunda nadawo daga U.S nakoma hostel sabida dis week C.A test mukayi through out.
Auta tace dama shine sweetheart din naki da kke bamu labari?
takarasa magnar hade d kashema jidda ido batareda MUGU y lura ba.
Jidda tayi murmushi mae sauti jin yanada auta ta iya acting,
tace eh!shine wallah mae sona din nan,hade d dan kashemasa ido.
MUGU yasaki baki yana yiwa jidda kallon luv💕 da wadan nan jajayen idanuwan nasa!
Daria yakarayi cikin jin ddi wae shi yaji ance har labarinsa jidda ke badawa yace gskya pretty nah kinasonah dayawa!
Ashe har frnds dinki kke bawa labarina?
Jidda tayi wani smile hade d lumshe ido tace sosaema i luv u a lot my luv💓
Wata mahaukaciyar daria MUGU yasanya sannan yace kae baby kina kashe ni fa,
Auta ce takallesu tace to masoya kutashi mutafi almost time 4 prayer !
Jidda tace yes,har magriba yyi ba,nan suka tafi ind jidda da auta suka nufi gda,
MUGU kuma yanufi hotel din da yaka.ma,
Tareda fada musu anjima xaixo suje suci dinner,
2dys later,
MUGU da jidda kullum suna tare ind taketa xubamasa luv duk ta rudasa,
Yauma kamar kullum suna xaune d dare sungama cin dinner suna tsaye su hudu dukda da aysher gefen restaurant dinda suka ci abinci,
amma bana cikin skul ba.
Sae kawae ga wani saurayi irin nigogin nan black american don har da wata uwar sarkarsa daya rataya a wuya!
Matsowa yyi gaban jidda yace queen u look.....sae yyi tangal-tangal xai fadamata,tayi saurin ja da baya!
Aysher cikin harshen turanci tafara masifa tace Daniel bama son iskanci,ko anfadaka muma yan iskan ne?
Daria yyi cikin maye yasanya hannunsa xai shafi kumatun jiddah,
Aekuwa caraf MUGU Yadamki hannunawan cikin xafin nama,
Jajjayen idanunsa yaxare masa yamasa dakuwa a goshi da hannu daya yace kaci mayen ubanka.
Shege bakin banxa(kaji su MUGU har wanj yake cewa baki,sae kace shiba bakikkirin yake ba😜)
Daniel yakarayin tangal tangal cikin maye yaja kumatun MUGU tareda fadin baby.....
Aekuwa MUGU y kwasa masa mari har guda biyu,tareda fadin don uwarka nine babyn ma?
Bara na nunamaka karshen maye don uwarka,
Dukda Daniel nacikin maye yaji xafin marinda MUGU yamasa.
Wuka mugu ya fiddo xai yankar ma Daniel hannu,
Ido jidda,auta,aysher suka xaro a tare sukace MUGU!
Juyuwa yyi fuskarsa daure yace ku bari nayanaka shege!
Jidda tace sorry my dear tabi a hankali ta anshe wukar tareda yin gaba wurin motocinsu.
Suma suka bi bayanta MUGU y hankade Daniel yafadi kasa,
Sannan shima yashiga motarsa.
WASHE GAARI..
Jidda ce taje depertment dinsu auta don nemanta,takira wayanta Baya shiga shiyasa taxo d kanta nemanta.
Daga dan nesa wurin parking space din faculty din tahango su farida tsaye,
Wurin tanufa ind a tunaninta suna tare d auta a wurin
Koda ta isa wurin sae ta iske farida sae wasu mata su biyu wanda daga gani daya dga cikinsu ba indiya ce.
Kuma sun girmesu sosae,tsawa tayi kansu batareda ta kalli inda suke ba,
tace ma farida auta fa?
Cikin yatsina face faridan tace nima ita nake jira taje submitting dinwani assignment ne,
Batareda d ta kalli faridan ba tace inta xo kicemata nawuce gda, batajira amsantaba tayi gaba tana juya kugu.
Bin bayanta farida tayi dawni banxan kallo,
Taja tsoki...
Daya daga cikin matan nan dake tsaye kyakykyawar tana sanye d farar lap coat, ajikin ta an rubuta Dr.maryam m suraj.
Kallon farida tayi cike d yanga tace mata wacece wannan?
Daxataxo a gabanmu tana mana wani kallo,kallo?
Farida ta tabe baki cikin ranta tace indae wannan jiddn ce dayanxu takejin ta isa abinda yafi wannan ma kuna iya gani,
don ba shakkar mutane take ba,ko don taga tanada wannan kyan?
Amma a fili sae cemusu tayi causin din zainab ce .
*******************
10:pm MUGU ne yasha giya yyi tatul yyinda jidda ke gefensa cikin wasu arnan riga d wando,tana ta taunan cingam a bakinta.
Gyaran voice tayi Idanunta a lumshe take tambayarsa,
My luv wae kayi nasarar kashe Prince A U.S din?
Shiru MUGU yyi dakamar baxaiyi mgna ba amma sae yace ,
Ah,,ah.wallah shegen bai mutu ba,
Sae ma..ma shi wanda nasa aekin y mutu.
Hamdala tayi a ranta d Allah bai basa nasara ba.
Sannan tace yanxu shikenan y mutu ta sanadin wannan aekin?
MUGU yyi dariar muguntarsa cikin maye,
Yace yo mutum nawa yarasa ransa kan wannan prince din banxan,
Jidda tadan xaro eyes tace dama kakashe mutane d yawa akan kisan prince ne?
MUGU yace so,,saema!dayake maganar cikin maye yakeyinta shiyasa yake dan jan mgnar.
Gyara xama jidda tayi tace kuma duk yn nigeria ne?
MUGU yace hada ma familynsa nakashe mutane ukku duk sabida shi,
Hada ma wata balarabiya ko ya suke da ita ,
Itama a U.S na kasheta!
Jiyama nakashe wani alhj a kaduna wae yatsinta yar matar a U.S
nafadamasa matar yar ina ce?
Xai bani kudi,dayawa inna fadamasa,
Sae kawae nabisa kaduna nakashesa,
byan na anshe kudin!
Kuma fa banfada masa matar mijinta dan masarautar gombe ne! Kawae nakashesa sabida baxan iya cin amanar hjy ba.
Duk sabida prince aka sani na kaudat matar,kuma fa an dde,shine xaixo y maeda hannun agogo baya,
Danaga yar ma dakasheta xanyi!
Duk na shekasu lahira.
tuni jidda hawaye yajike face dinta wani nabin wani,
ko motsi takasa ba tantama mom dinta ce MUGU ke bayanin y kashe,
Sannan mutumin d yace y kashe jiya kaduna, daddynta ne..don yana cikin maye ne yace jiya.
Kallonta tamaeda garesa taga har yyi sleep baki bude...
Hawaye ketabin kuncinta yanxu ita yar masarautar gombe ce........ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜“
Anty Fyn..😊
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰
NA
Anty Fyn.😘
Dedicated to khadija sidi&Billy giro😊
Page 53-54
Jiddah CE cikin tarin jama'ar anata com vacation, duk Inda tawuce sae kaji ana kiran queen queen,
sai tayi murmushi tareda daga musu hannu.
Kwatata hankalinta baya tareda da ita,
Yanxu hakama xaune take tana jiran akirata ta anshi itama nata award din,
Amma kuma cikin ranta tana tunanin wannan banxan prince din da shegen girma kae,
Ana fadamasa mgna yanamata tsawa,hada fadin wae inya mutu tana da asara ne?
Koma anfadamasa tama sansa sane?
Kawae tana taemakonsa ne don Allah,
Cikin takaici takara dan kwantawa saman kujeran datake,
Wayanta takara budewa tashiga contact dinta takara trying no.din prince.
Prince ne saman high table inda anata kaddaman da shirye shirye,kan wani business dinda suke,
Tu shine yakeda shiya dayawa a company din,
Nan fa aka fara kiran director, ya hau yyi welcoming din mutane tareda godiya,
Haka mutane sukae ta hawa suna bayani sae kuma daga bisani aka kira Dr.Suhayb Muhammad Umar,
nanfa aka fara yimasa kirari irin na yan saurata,tareda kara kiran makamansa d duniya keta takama dashi acikin likitoci,
Mikewa yyi,yafara tfya cikin takunsa na kasaita,
tareda jin kae da isa,
Wanda kana ganinsa kaga asalin Dan sarauta mai ji da mulki.
Wayarsa CE tayi ringing inda yadan tsaya,ya fiddo wayan sae da ta kusa yankewa sannan yadaga kiran,
Jidda ce cikin daure face kamar yana ganinta tace hello?
Kada fa kayarda kayi mgna da microphone Dinanan don wlh inkasa taurin kan nan naka kayi mgna dashi,sae dae kafarka rami,kaga sae kaci gaba da taurinka nak a can barxahun😜
Cikin xuciya yabude baki xaiyi mgna kenan yaji dif! Takashe wayan,
Cikin kunar rae yamaeda wayan rae a hade.😡
yanufi microphone din,yana gab da isa gaban microphone din,
sae kawae yaga wani soja yadamki microphone din da hannunsa gakuma safa a hannunsa,
dasauri yanufi barin wurin ganin Dr.suhayb yana tahuwa gab d wurin.
Lokaci daya Prince yaji bai yarda dashiba,gashi kuma sae wani sauri-sauri take xai bar wurin.
Cikin xafin nama Prince yariko hannusa har yama cire safan hannun dayasa,
Afirgice sojan yadago yana kallon sa inda hankalin mutane yadawo Kansu sosae Wanda dama tunda Dr.suhayb y mike hankalin kowa yadawo Kansa.
Hannu yadaga tareda yima director mgna dayaxo matsowa director din yyi wurinsu,
Prince ya kallesa yace masa bae yarda da wannan sojan ba,
Director din yace meyasa yace haka?
Prince yafadamasa yanda Yakama microphone din gashi kuma hannunsa da safa,amma kuma yanxu harya cireta.
Director din yakalli Dr.suhayb yace masa sir yanxu ya KKE so ayi ne?
Prince yace inaso yyi mgna dashi koda na 2mns ne,Inda yyi mgna dashi batareda wani Abu ba,tu shikenan sae yatafi.
Ido waje sojan ya ke kallon prince cikeda raxana😳
Prince yamasa tsadadden murmushin nan NASA da har dimples dinsa suka lotsa,
Yakara gyara tsayuwa tareda daga masa kae alamar yes, do it.
cikin ransa yace tabbas yrnyr nan tanada masaniya akan masu San kashesa yakamata y damkota,
Juyawa yyi yacema director din yama mutane bayani,
Wannan sojan xaiyi mgna da microphone dinnan kamar yanda suke gani,
sabida bar yarda dashiba,
Aekuwa director din yyi bayani duk akasanya ma sojan ido.
Sojan yakasa ko mosti daga inda yake,
Wata Uwar tsawa Prince yamasa,inda ba sojan ba harta director dake tsaye gab dashi sae da y tsorata,
Cikin rawar jiki sojan yanufi microphone din.....
Anty Fyn..😊
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰
NA
ANTY FYN😘
Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊
Page 57
Mikewa tayi kmar xata fadi, jikinta kmar banata ba,ruwan hawaye natabin fuskanta,wani na bin wani.
Xubewa tayi kasa tayi sujjada t dde tana addu'a sannan tadago.
Kallonta ta maeda ga MUGU dake kwance yanata barcinsa hankali kwance, harma yafara ninshari,
Jitayi kamar tasa wuka takashesa tun yanxu kowa ma huta,
Amma ina bayanxu ne lokacin kashe MUGU ba,
Sae yyi bayanin wadanda kesanya sa mugun aekin nan.
Wasu hawayen takara sharcewa kamar ruwa,tanufi kofar fita kamar maran lakkah.
Yanxu farinciki xatayi ko bakin ciki?
Ddynta dayayi dawaeniya d ita,yake ta kokarin neman asalinta,yanxu data ganosu baya cikin duniyar,
Wasu hawayen takara sharcewa,
yayah saef daya tashi d ita,yakoyar da ita addini dakuma aenahin yaren hausa,har wani professor yasamu yadunga koya mata hausa hada ma littattafan addini,
Shima yanxu tarasashi a rayuwa rana tsaka,
Gashi tagano asalin mahaifanta amma babu wadanda sukYi dawainiya d rayuwanata a kusa.. Bare sutaya ta fariciki Suyi alfahari da wannan rana.
Tana ta tunaninta hartayi tuntube gab daxata fita get din hotel din, nan fa kafarta yafara xubda jini.
Da dingishi takarasa bakin motanta ta bude tashiga yyinda tayiwa motar key,ta halba saman titi a tsiya ce!
Koda ta isa gida auta hartayi sleep ,rufe gdan tayi sannan tadawo palo tadauko first aid box tafara yima kafan dressing tanayi tana kukaðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
Bayan tagama kuma takasa yin sleep ga kiran salman sae shigowa yake a wayanta,takasa answering.
Don baxata iya yin firan ba yau,wani murmushi yakufce mata g kuma hawaye nabin fuskarta kamar famfo,
Cikin ranta take fadin yanxu tadaena daga hankalinta xata iya auren salman dinta,tunda tagano asalinta,
Xasuyi rayuwa mae ddi irin wanda suke tsarawa tun yanxu,wani murmushin yakara kwacemata,
yyinda still hawayen nabin face dinta tasharesu,
Sannan takara daga hannunta tace Alhmdlkh,Alhmdllh,Alhmdllh ,
tayi addua tareda yima iyayenta addua d duk musulmae baki daya.
Matsawa tayi wurin gadonta tana tfya ahankali don wurin yarage yima xafi,
kwanciya tayi tanajin da babu wannan ciwon a kafarta da yau kwana sallah xatayi don godiya ga Allah.
6:33am Auta ce xaune saman sallaya,
Sanye take cikin hijabinta har kasa,
Ga littafin adduo'i rike a hannunta.
Afili ta furta d jidda lfya haryanxu shiru cike d damuwa a fuskanta ,keda ke tashina kullum,🤔baridae naje naga ko lfya.
Mikewa tayi tanufi dakin jiddan tanashiga dakin tahango jidda kwance saman gado, baccin ta taketa sha bil hakki,
Karasawa tayi bakin gadon tana tashinta,
Mika jidda tayi tareda yin addu'an tashi daga sleep.
Auta tace kaza uwar bacci kinwaniyi kwance kuma fa kinsan har c.a gareku by 8:am.
Batareda jidda tacemata komae tafada toilet cikin hanxari ta doro Alawala don sauke farali,
Fitowa tayi ta tada sallah,Nanma tadade tana addua sannan ta shafa.tareda mikewa tsaye tacire hijab din jikinta.
Tundaga dakinta tafara kiran xainba,xainab,!
abinda bata fiye ba kenan,
Wato kiran auta d aenahin sunanta,
Auta da fituwanta kenan daga wanka tana daure da towel tafitu tana amsawa,nan suka ci karo d auta palo.
Fadawa tayi jikin auta murya na rawa tace albishirinki besty,
Cikin kaguwa auta tace goro fari maekyau,
Murmushi jidda tasaki yyinda har idanunta sunfara tara hawaye tace besty ni yar masarautar gombe ce,
Ni yar royal family ce,
Auta dake binta da kallon mmki cikin in ina,tace wa..aw..wane sarkin gombe?
Jidda tace wanda kka sani gombe ta na nigeria can ne asalin mahaifata besty kuka ya kwacemataðŸ˜ðŸ˜
Nan tafadawa auta yanda abin yafaru tsakaninta d MUGU daren jiya,
Itama autan kuka tasa
Yanxu dama jidda tanada irin wannan gatan,
Amma rashin sani itace harda yin aekatau,gskya MUGU bashida imani...
Takarasa mgnar a bayyane,
Tagudu takarasa wurinsu cikin palon inda tafada cikin jidda,itama tana ta kukan,
Dasauri Jidda da auta suka ce aysher a tare!
Gyada musu kae aysher tayi cikin muryan kuka tace tun lokacin d jidda tayi hugging dinki nashigo ina sallama hankalinku baya nan,
Shiyasa natsaya nima ina saurarenki queen,
Congratulation jidda,naji ddi sosae Allah kuma ya ida tonamusu asiri,
duka suka ansa da amin,
Sannan tacedama PQ din course din nan daxamuyi C.A nasamo mana shine nace bara nayi sauri na kawomiki tunda d 8 xamu shiga.
Jidda ce tamike tsaye tareda fadin ni yau ae sae nigeria,
Ido suka xaro tareda fadin amma jidda sauran kwana biyu fa mufara exams why not kibari mugama sae mu tafi tareda dake gaba daya!
Fir jidda taki yarda,nan fasu auta suka dinga bata baki kan taxauna tagama exams duka fa nan da 10dys ne xasu gama.
amma fir taki yarda,tace musu karatun banza!
Sae da auta tasanya kuka sannan jikin jidda yyi sanyi itama har hawayen yacika mata ido tace why?
Why zainab?
Meyasa bakyaso na je naga familynah ko naji sanyi tareda natsuwa!
Auta ma takama hannunta cikin rawar murya tace ina matukar farincikin gano mahaifarki