Showing 57001 words to 60000 words out of 81013 words

Chapter 20 - SARAUNIYA JIDDA CMPLT

Start ads

09 Aug 2025

235

Middle Ads

driver yyi wa mota key dasauri,wasu daga cikin police suka Shiga cikin motpcinsu suka bi bayansu prince dasauri,

Inda akabar sauaran sojoji da yan sanda cikin dajin suna ta binci ke,

Cikin mota prince keta kallon jidda da bata da maraba da matacciya,

Wasu zafafan hawaye ne suka shiga gangaro masa,
Haryanxu baiyi mgna ba,(ni anty fyn nace kodai prince yaxama kurma?๐Ÿค”๐Ÿ˜ž)

Runtse ido yyi sakamakon wani iron zafi dayaji, gefen kirjinsa dukan da late. Scorpion yyi masa,
Harsuka iso hospital bai sake bude idonsa ba,shikadae yasan yanda yakeji a ransa, da kuma jikinsa,

Bude masa kofa akayi yana fituwa wasu nurses biyu suka tsaya da dan keken emergency aka sanya jidda ciki suka tura keken da hanzari sukayi cikinn asibitin,

Prince take biyedasu baya yana tafiya ne kawai cikin karfin hali da taurin rae irin nasa,

Bcox shima yana bukatar taimakon gaggawan,

Duk inda ya gift a ana kwasar gaisuwa amma sama baya cikin hankalinsa,

Jefa kafarsa kawai yake Yana tfya excort dinsa nabinsa a baya,

Emergency room suka je ,inda kafin su karaso har wadan nan nurses din sun rigasu isa,

Likitoci biyar ne kan jiddah, hat sun makala mata oxygen suna iyakar kokarinsu do cetu ranta,

Abakin kofar dakin excort din Prince suka tsaya shi kuma yashiga dakin yana tangal-tangal yatafi xai fadi dasauri wani nurse yataresa,

Cak!numfashin Prince yatsaya India nurse din yarikesa dasauri yajasa yafitu dashi waje excort dinsa suka kamasa a kai sa wani dakin dasauri,

Cikin dan kan-kanen lokaci shima wasu likitocin suka hau Kansa,

Dr.maryam ma drip aka sanyamata akayi mata alluran bacci dontasamu Hutu,

**********************

Sojoji sunyi Iya bakin kokarinsu nakamo su MUGU amma ko kuratau basu gani ba,

Abinda basu saniba shine, Su MUGU suna da driver Wanda aikinsa yajirasu dasun ansamu matsala yadaukesu, sugudu su tsira shiyasa sojojin nan basu samesu ba,

10:00pm Dr.maryam Tafarka daga baccin datake,

Tashi tayi xaune tafashe da kuka, nurses din wurin suka fara bata baki dakyar tayi sihiru,

Tambayarsu tayi Tace ya jikin prince yatashi?

Wata nurse CE mata yana bacci,Sallolin da aka biyota ta rama,
Miko mata magani akayi tasha,

Wayarta tanema Allah ya taemaka police sun bayar a ajiyemusu wayoyinsu d handback din jidda,

Mamanta takira tafara shaidamata komae,
Sannan takira ummin prince Tamata bayanin abinda yafaru,

Lokacin suna tareda mae-martaba,

Cikin muryan kuka ummin prince tace yanxu yasuke ina jiddah?

budar bakin Dr.maryam sai cewa tayi jidda tamutu tun dukanda akayimata a kae,

Sai dai j wayar tafadi kasa,taita hello,
Hello,

domin ummin prince zubewa kasa tayi sumammiya Inda mae-martaba yayo kanta shima harjikinsa na rawa,
Don ,yaji komae.

Daren ranar gdan basuyi bacci ba,

Tun cikin Dare najib yanemarsu online ticket natafiya India,

Sunkuma samu gobe takama Saturday amma sae 11:30pm xasu tahu...

**********************

Prince bai farka ba sai 12:50am n dare,
Firgigit yatashi yana kallon mutanen dake dakin daga dr Ibraheem ba india ne,

Ahankali yajero addua,sannan yashiga carnular ake hannusa ta drip din karin rowan da aka sanyamasa,

Matsowa Dr.ibraheem da Dr.maryam sukayi suna bashi baki da kada yacire,

Hannu prince yadaga musu, ya yakarasa cirewa ya mike duk jikinsa yyi tsami haka yanufi dakin da jidda, take,

Sanin halinsa yasa su dr.maryam basu kara cewa komae ba sukabi bayansa kawae,


Kwance Prince ya isketa saman gado numfashinta yana tfya lfyalo,

Sai dae gabaki daya kanta da saman goshinta ansa bandage,
Fuskan nan fayau duk anyimata dressing babu staining din jini ko ina,

Dr. Din dake kulada ita yashigo yacewa prince yakwantar da hankalinsa insha Allah komae normal kuma xata iya farkawa akoda wane lokaci,

Kai kawae Prince yadaga masa,batareda yace komae ba yacigaba d kallon jidda,

Dr.maryam CE tamatso takama hannunsa Tace my...katashi kayi sallah ,tunda bacci take ni nasha ma ta mutu wlh,

Dasauri prince yakalleta yabanka mata data muguwar harara,

Hannunsa ya fizge daga wurinta,
Yanuna mata kofa means tafice daga dakin,,

Ganin taki fita ne yasa yasashi mikewa ,sallolinsa yyi,
Yadawo dakin yaja kujera yaxauna yacigaba da kallon jidda har gari yawaye bai tashi ba,

Sae sallah asuba ce kawai yyi yakuma dawo,

6:12am jidda tafara salati tana motsa hannunta ahankali har ta bude idanunta,

Prince da har lokacin babu bacci idonsa yakara masawa daf da ita dasauri Yakama hannunta a hankali,

Kuka jidda tasanya tareda rike kanta ,can kuma tayi shiru tana kallon prince ,

Shima kallonta yakeyi,
Cikin muryan kuka tace wanene kae???

Me Mike a nan???

Jikin prince na rawa yakara rike hannun ta murya na rawa yace jidda nine baki ganee NiBa???

Kallonsa takarayi tace ban sanka ba,
Kasan ni?

Wata irin kara prince yasaki sai da asibitin ya amsa yace nooooooooooooooooo jiddah....

Ykan kameta yana hawaye....itama kukan tasanya,tana safe dakanta...๐Ÿ˜“๐Ÿ˜“๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜“๐Ÿ˜ข

Tau fah jidda tayi loosing memory dinta.....๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

Kubiyoni don jin cigaban....





Aunty Fyn๐Ÿ˜Š
S๐Ÿ…ฐR๐Ÿ…ฐUNIY๐Ÿ…ฐ JIDD๐Ÿ…ฐ

NA


ANTY FYN๐Ÿ˜˜



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro๐Ÿ˜Š


Jinjina a gareku kuna ina๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜
Wannan page din naku ne Amina kamilu(meena kamilu) & fateema(beenapha)
Aunty fyn namika kyakykyawar gaisuwa d godiya agareku ma luvly friends Thnx a lot 4 ur support Allah ybaar kauna๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ’๐Ÿ’


Page 88

Tsayawada darian prince yyi,yanarka da idonsa cikin najidda jikin muryan rada yace kallonfa yan mata?๐Ÿ˜‰

Daria mai sauti jidda tasaki sannnan tace kadungayin daria koda yaushe tana yimaka kyau sosae๐Ÿ˜

Tsadadden murmushin nan nasa yasakarmata yace okay my baby,
Ke kuma sai dunga sanyani dariar ko my sweet๐Ÿ‘„

Kallonsa jidda tayi tace mexan dungayimaka kanayimun dariar?

Batareda prince yakalleta ba yace siyan darian xakiyi tunda yamiki kyau..๐Ÿ˜Ž

Ido jidda taxaro cikin muryan sakata da samun wuri tace darian ne sai na siya ma?

Kallonta prince yyi yamata alama da ido means yes!

Jidda Tace ae banida kudin siye kuma,indai sai nasiya darian kada Allah yasa ka karayin dariar kaji Mutum,

Kara kwantar da kanta yyi yace keep quite sayyada ya isa hakanan,

Yyi mgnar ne batareda sakin fuska ba,
Juyawa jidda tayi tana yan kun-kunai maida kallonta tayi dan nesa dasu opposite dinsu dr.maryam da farida na xaune,

Wata muguwar harara dr.maryam ta watsawa jidda,

Jidda takara kallonta still Takara watsamata harara,

Alalma jidda tayimata da hannu na irin dani KKE?

Dakuwa Dr.maryam tamata a fili tafurta kinci haukan ubanki,tareda bankamata wata hararan,

Bata fuska jidda tayi,takara gyara kwanciyarta saman cinyar prince itama ta maidamata da zagin dakuwa, tareda watsamata harara irin yanda take mata,
Takara da murgude baki,


Prince ne yadago da fuskan jidda,fuskansa dauke da murmushi yace kke tsokanarta ko?

Kinsan duka take,xata miki dan karen duka fa in bana nan,meyasa kke hararanta?

Bata fuska jidda tayi kamar xatayi kuka tace ba itane tamun haka ba....kuma tamun harara,

Shine kuma na rama kuma kace tadaina sai ga hawaye nabin kuncinta,

Cikeda mmki prince ke kallonta hannu yasa yasharemata hawayen sannan yamaidata saman cinyarsa yaduka dai-dai kunnenta yace karki sake Kallonta kinji my baby, kiyi sleep kinji babynah๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜

Gyada kai jidda tayi sannan tarufe idonta aekuwa cikin kankanen lokaci sleep yadauketa.


Baki bude farida ke kallon ikon Allah prince na tarairayen mace,
Cikin ranta tace ko don tayi loosing memory dinta yakrjin tausayinta....oho!๐Ÿค”

Dr.maryam da idonta ke Kansu cikin kunar rai takwantar dakanta jikin sit,
Hawaye nabin kuncinta,cikin ranta tafurta dole inyi maganinki daga ke harshi mai daure miki gindin iskancin.

Wasu hawayen suka kara zubumata tasharce,
Still idonta yanakan Prince da idonsa ke lumshe ko kallon inda take bayayi saima kadan-kadan yabude idonsa yakalli jidda yashafa kanta yyi smile,

Sannan yakuma lumshe idonsa,haka ta tsaresa da ido cike da takaici kamar tahadi zuciya ...


****************
Nigeria

7:00pm jirginsu jidda ya sauka lfya,
Batareda bata lokaci ba su prince suka fitu suka shiga daya daga cikin prado din taxo daukansu,

babu abinda gaban prince yake sai faduwa,yarasa ta inda inyaje xai fara yiwa mae-martaba explanation,

Kara rike hannun jidda yyi datayi shiru tana tunai, yanajin zuciyansa kamar xata fitu, lumshe idonsa yyi damuwa fal cikin ransa,


Farida da dr.marya ma a mota daya suke,kinshiga motan da prince yashiga tayi, ganin yana tareda jidda tasan ba abinda xata gani sai kayan takaici,

Farida kuwa data kalli dr.maryam sai daria taci karfinta sai taduke dasauri tadan dara,haka taitayi,

cikin ranta tana tunanin da yanda dr.maryam take wani yauki take yarfasu intanagaban prince,tu yau gashi ya ba banxa ajiyarta sam baya shiga harkanta,
tana wannan tunanin har suka isa GDA.

Wangale musu gate,gate man yyi convoy din motocin suka shiga cikin GDA,

Addu'a prince yashiga karantawa taneman saukin fadan daxaisha da hukunci da xai iske a wajen iyayensa,

Budewa prince mota akayi inda yafitu cikin takunsa na kasaita hannunsa narike Dana jidda,

juyawa yyi yaga Parking space din cike yake da motocin gdan dakuma wasu bakin motocin wanda yasan number motan wasu dayawansu na yayyensa mata ne,

Gaisuwa dogarawa kawai ke kwasa amma sam hankalinsa baya yaredasu bare yyi kokarin amsa gaisuwarsu,

Bayi mata maxa na kaimusu gaisuwa inda sunayi suna zunden jidda cikeda mmaki don sunji ancemusu ta mutu,

Haka Prince yyi ta wuce side,side harsuka isa side din mai-martaba.

sai da yadanyi jim na Dan 5secends sannan yasakai yashiga da sallama jidda narike a hannunsa na dama sai raba idanu take,

Shigowarsu cikin palon yasa kusan duka yan palon mikewa,

Inda mae-martaba ne yafara salati yafurta iko sai Allah,

Ya haka son?
Yanaga kamar daughter a gefenka,?

Ummin prince CE takaraso wurin hannunta na rawa takama hannun Jidda Tace my daughter kice kuwa??

Mae-martaba da ke tsaye shida babbar yayah, najib, feedor,da deejah. Sai hjya sa'adiyya datayi mutuwar tsaye kamar ruwa yacita ganin Prince lfyalau,dakuma jiddan da akace ta mutu,

lallai kuwa akwai matsala tafurta cikin ranta don haryanxu batasamun number din MUGU..

Muryan mai martabane ya maido hjya sa'adiyya dga duniyar tunanin da take,

Son Ku karaso mana,
Ummin prince narike da hannun jidda suka karasa gaban mai-martaba,

Kowa yakuma yaxauna yakago yaji abinda ke faruwa bayan anfadamusu jidda ta rasu kuma gata lfyalo,

Sallamarsu farida d dr.maryam yakatse mai martaba daya bude baki xaiyi mgna,
Izinin shigowa yabasu,

Bayan sun xauna ne mai mar taba,yakalli Prince fuskarsa a daure yace inason kayi mana bayanin abinda yafaru.

Kasa dakai prince yyi sannan yabasu labarin duk abinda yafaru harxuwa yau,sai dae bai fadamusu loosing memory din da jidda tayi ba,

Hawaye fal a idon ummin prince takalli dr.maryam cikeda tuhuma Tace maryama kka cemun jidda ta rasu randa kka kirani,kka ta damun hankali,bankara rintsawa ba meyasa kka fadi abinda baki tabbatar ba?

Dr.maryam tayi tsuru-tsuru kwata-kwata batayi tunanin xa'a tsareta da tambayar nan ba,shaf tamanta da karayar da lafta,
Baki daya dakin ita ake kallo,

Wani mugun kallo prince yabita dashi yace bakiji ana tamabayanki kinyi shiru,

Ashedama kece kka kira kka tayayar musu da hankali,

Itakuma jiddan dakikace ta mutu ke kka kasheta?

Wai maryam meke damunki ne?
Nakula abinnan daya faru ke ddi yamiki ma ko?

Tunda har kin iya yadawa๐Ÿ˜ก

Sosae Prince keyiwa maryam fada gaban iyayen nasa,

Jidda CE tafizge hannunta daga cikin na ummin Prince ta tashi takuma bayan prince,

Hannu tasanya tayimasa shishhhshh kayi shiru kadaina mata fada,

Kallon dr.maryam din tayi taga ta watsamata wani kallon tsana,

Bata fuska jidda tayi tajuya ga prince tace kagani tana Harara na irin na jiyaa,๐Ÿ˜Ÿ

Mae-martaba da duka sauran mutanen dakin ne ke kallon jiddah,

Cikin sarkewar murya prince yace am sorry to say, jidda tasamu loosing din memory sakamakon dukan da akayimata a kae,

Yasa tamanta komae,wani time din kuma tanayin acting din yara...sai addua insha Allah xata dawo normal,da takarasamun natsuwa da kwanciyar hankali,

Duka dakin aka sanya salati, ummin prince tace loosing memory?

Yyinda da fidoh tasanya kuka wiiiwiii tamatsa kusa da jidda,
Harararta,
prince yyi akai-kaice bashiri tatsaida kukan NATA,

Mae-martaba ne yyi gyaran murya yafarayiwa prince fada sosae ta Inda yake shiga banan yake fita ba,

Yace Ashe tuntuni ake kaimaka hari baka taba fadamun ba,

Sai yanxu da wannan abin yafaru najib ke sanardani,

To wlh baxaka kuma indian ba don yanxu kuwa,

Ga asibitinka nan angama ginawa fenti ne kawai xa a karasa gobe,

Sai kanemi aiki a nan,kuma ga wata asibitin nan nayimaka sun isheka yin taimakon,


Babban abinda yafi tsayamun wannan yarinyar munyi mgna da prof.Ahmad (daddyn jidda) yacemun end of dis month xai dawo,

Xai dawo mana dawani surprise,
Nima nafadamasa xai dawo ya iske wani abin al'ajabin .

To amma kuma yanxu xaixo ya iske angano masa farin cikinsa,sai dai bata gane komai,

Sai lokacin hjya sa'adiyya tayi mgna

Tace Allah ya taimakeka kadaina yiwa son fada hakanan,hakuri xakayi ayita addu'a,

Wannan wata kaddaran ne daban,
Sai muyi fatan cin jarabawan,

Itakuma Allah yabata lfya,

Takarasa mgnar tana hawaye,
Sosae prince yaji ddin yanda tayi magnar takaresa,

Kiran sallahn isha'i aka fara yi,mikewa mai martaba yyi fuskarsa a hade,yace a rufe taro da addu'a,

Addu'a najib yyi aka shafa,

Ummin prince dakomae ya kwancemata,ta matsp wurin jidda takama hannunta Tace daughter haka Allah yamaida ke,Allah ya baki lfya my daughter sai hawayen dake makale idonta suka fara xaryan fituwa,

Dasauri prince yadauke kai yafara tfya,donjin kukan yake har Ransa,

Fizge hannunta jdda tayi tajuya dasauri tana cewa baby....prince dake da niyyar barin palon jin jidda nakiransa yatsaya cak!batareda yajuyu ba,

najib ne yatari jidda yana maikyau,..

Kallonsa jidda tayi sai kawai takara sauri ta iske prince tarikemasa hannu sosae,

Kallonta yyi yaga har idonta yacika da kwalla kuka takesonyi masa,
Da alama a tsorace take ma,

Ransa a hade batareda yasaurari Iowa ba,
yajata suka nufi part dinsa dasauri gudun karta sanyamasa kuka,

Koda suka shiga part din nasa,komar tsaf-tsaf, gwanin birgewa,
Sai kamshi ketashi dvsanyin Ac.

Ji yyi baxai iya yin salloli ba sai yyi wanka,

Saman gado ya xaunar da jidda,
Fita yyi jim kadan yadawo da pink din towel da brush,

Towel din yamikawa jidda yace tacire kayanta ta daura,
Murmushinta mai kyau tay Tace ta amsa da maas d tu,

Tsadadden murmushin nan nasa ๐Ÿ˜˜yasakarmata๐Ÿ˜˜yace๐Ÿ˜Š Tajirasa yanxu xai fitu

Bathroom din yashiga i shidakansa yahada ruwan wankansa, masu dumi yasanya don Gasa jikinsa,

Shigewa yyi cikin ruwan ransa Sam bayayi masa ddi.


Jidda kuwa bayan ta warware Sabon towel din sai tamike tacire rigar jikinta fara irinta marasa lfya tadaura towel din,

Xagaye dakin tafarayi Taje gaban mirrow tayi tsaye tana kallon kanta,ta DDE bata fahimci komai ba,

Sai tanufi bakin bathroom din ahankai tabude kofar ta leka,

Kwance yake cikin ruwan wanka idanunsa a lumshe yanata thinking,

Daria jidda tayi sannan,takara lekawa ,
Wata yar darian takarayi ganin prince yatashi,

Kara lekawa tayi taga prince yatashi donyin wankan,yagama gasa jikin nasa,

Kawai yaji motsin mutum,juyawa yyi dasauri yaganta daure da pink din towel din tashigo cikin toilet din daga bakin kofa ta tsaya tana masa daria tana kallon halittar jikinsa tana nunasa๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜ƒ

Wani Dan karamin ihu prince yyi yace..........





Aunty Fyn๐Ÿ˜Š
S๐Ÿ…ฐR๐Ÿ…ฐUNIY๐Ÿ…ฐ JIDD๐Ÿ…ฐ

NA


ANTY FYN๐Ÿ˜˜



Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro๐Ÿ˜Š


Page 89


Yace keeeeeeeee!!!๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ

Dasauri yanufi towel dinsa dake rataye,fadi yake yasalam!yasalm!

Jidda dake tsaye bakin kofa tana daria Taga prince yaboye mata,

Kai tsaye takarasa shiga bathroom din,bathroom din babba ne sosae komai nacikinsa fari ne kal,

Prince dake kokarin janyo farin towel dinsa yaji dariar jidda a bayansa,

Kasa juyawa yyi,yyi tsaye kamar ruwa yacisa cikin ransa kuwa bbu abinda yake sai tunanin yanda xai rama wannan morewa da jidda tayimasa,tagansa tsirara,

Sadakaswa prince yyi yajuya jidda dake kokarin lekasa sabida yabata baya,

Yana juyuwa suka hada ido,

Wani irin kallon prince yake binta dashi daga sama har kasa,

Fuskansa a hade yace wayace kka shigo bathroom din nan bayan kinsan ina wanka?

Ganin ba sakin fuska a taredashi yasa jidda juyawa da nufin Barin bathroom din,

Taku daya prince yyi ya fizgo hannunta,

Bashiri tatafi shoooooeeeeee xata fadi hannu biyu yasa yatareta, tafado jikinsa towel dinta ya kwance yafadi kasa shima,

Mutsu-mutsu jidda tafara prince yakara yiriketa sosae janyota yyi yakunna shower ba ,shiri ruwa yafara zubumusu daga sama,

Sosae jidda takarashigewa jikin prince dayakafeta da ido yana kallon halittar Allah๐Ÿ˜‰

Ahankali yaradamata a kunne Harkin isa kice xaki gudu bayan kin riga kin ganowa kanki,

Sunyi tsawon 10mns ruwa nasaukowa saman kanso sannan prince yajawo Hannunta yasanyata cikin ruwan wankansa,

Shiga shima yyi cikin ruwan tareda janyuta jikinsa,

Lumshe ido yyi sanyin ruwan na ratsasa, gakuma Jikinsa na gogar nata,

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login