Showing 27001 words to 30000 words out of 46126 words

Chapter 10 - TAIMIYYAH

Start ads

15 Aug 2025

304

Middle Ads

irin kyawu me fisgan hankali,da tarin farin jini, Sadeeq shi ya ra

ɗ

awa Zuwairan Umma tunda ya bu

ɗ

i ba

ki,suma su TAIMIYYAH da bakinsu ya fara bu

ɗ

uwa sai suka bi bakinsa suna kiranta da Umman,a wani dare lokacin su TAIMIYYAH na da shekaru uku ta farka da wani zazzafan Zazza

ɓ

i,gari na wayewa Iya ta kira Alhaji Sameer ta sanar masa,shi kuma ya turo Sani wan

i yaronsa da ya barwa mota yana kai Iya anguwa da uzurorin kai TAIMIYYAH asibiti idan buƙatan hakan ya taso,cikin ƙanƙanin lokaci sai ga Sani ya iso suka wuce asibiti da TAIMIYYAH,tsananin zafin zazza

ɓ

in yasa aka rubuta allurai biyu da xa'aiwa TAIMIYYAN,an

yi na farko ranan lafiya lau Iya ta dawo da ita,a washegari aka koma akai na biyun,aiko washegari ƙafan yarinya yai lakaf sam bata iya motsa shi bare aje ga zancen takawanta,babu shiri Iya suka maida TAIMIYYAH asibiti da gaggawa,amma duk iyakan binciken li

kitoci an rasa gane daga ina matsalar take,domin likitan da yai alluran kowa ya shaida ƙwararrene,daga ƙarshe aka bar abin akan cewa anyi rashin sa'a ne alluran ya ta

ɓ

a jijiya,duk inda tashin hankali ya kai tuh Iya ta shige shi,a washegari Alhaji Sameer ya

diro Zaria hankali tashe don ganin lafiyan ƴar sa,wasa-wasa sai ƙaramar magana ya fara zama babba,TAIMIYYAH ƙafanta da akaiwa allura ya fara shanyewa,ta koma sam bata iya tafiya bare motsa ƙafan,wani likita ya bada shawaran afara mata gashin ƙashi a asibi

tin ABU da ke Tudun wada Zaria,cikin ikon Allah ana fara gashin ƙashin ta fara iya motsa ƙafafun,amma fa har lokacin bata iya tafiya,hankalin kowa a tashe yake da wannan tsautsayi daya gitta a rayuwan kyakykywan

ɗ

iya irin TAIMIYYAH wacce a duk kwanan duniy

a kammaninta da mahaifiyanta ke sake fitowa ƙarara,Zuwaira ita ce ka

ɗ

ai bata ta

ɓ

a nuna damuwanta akan wannan lalura ba,wanda hakan yasa Iya sake ƙullatanta a zuciyanta da ƙinta a ranta,fa

ɗ

in irin wahala da fa

ɗ

i tashin da Iya da Alhaji Sameer suka sha akan

TAIMIYYAH bazai misaltu ba,kafin Allah yai ikonsa a samu TAIMIYYAN ta fara taka ƙafan da taimakon dafa ƙafan da ya shanye,tun ana ganin kaman idan ancigaba da gashin da yawon asibitocin xata koma da tafiya ba tare da sai ta dafa ƙafanta me laluran ba,har I

ya ta fara sarewa ta cire rai tunda ta ga irin shanyewan da ƙafan daya samu laluran yayi,tuni Zuhrah har an saka ta makaranta lokacin,ita kuma Zuwaira tana fama da laulayin ciki na uku,Alhaji Sameer a lokacin da ya sadaƙar ƙafan ƴar sa tabbas ya nakasa sai

wani irin ƙaunarta da tausayinsa suka sake kama ruhinsa,kaman yadda ya kasance ga Iya wacce laluran nakasan ƙafan TAIMIYYAH,ya sake janyowa TAIMIYYAN wani irin soyayya da tausayi a zuciyan Iya,hatta da Baba Sani wanda a lokacin ya samu aiki da bankin CBN

aka ajesa reshan jihar Kano,ba ƙaramin tausayin TAIMIYYAH yake ji ba idan ya dawo weekend ya ganta,rayuwa ya cigaba da garawa TAIMIYYAH na cigaba da taka

ƙafanta bisa tsarin halittan da Allah ya nufa,kullum kuma tana Sasan Baba Sani wajen su Zuhrah,inda a

bu ka

ɗ

an zatayi Umma zata hauta da fa

ɗ

a tana fa

ɗ

in "Tafi can shegiya gurguwa." Tun Zuhurah bata

ɗ

aukan abinda Umma ke fa

ɗ

i har itama ta fara kiran TAIMIYYAH da suna gurguwa,Sadeeq ne kawai bai ta

ɓ

a bin bakinsu ba ko da wasa,saima wani shaƙuwa da ke sake s

higa tsakaninsa da qanwar tasa,don wani lokacin idan TAIMIYYAH sun ha

ɗ

u da Zuhurah sun ma Umman

ɓ

anna ta bige su,shi za ka ga ya ja TAIMIYYAH gefe yana lallashinta,shi yasa Iya tafi ji da shi a yaran Zuwairan ,lokacin da Zuwairah ta haifo Basmah lokacin Al

haji Sameer ya saka TAIMIYYAH a makarantar boko wani skull da ke tashe a Zaria me suna JETHRO ACADEMY,Sani shi ya zama Drivern TAIMIYYAH yana kaita ya

ɗ

akko ta,su Zuhurah su THERBOW Skull Baba Sani ya sanya su,da ƙyar da fa

ɗ

a da Nasiha Iya ta shawo kan Al

haji Sameer akan maganan aure,har Allah ya ha

ɗ

a shi da Samha ƴar nan Kaduna Anguwan Rimi,ba'a

ɗ

auki lokaci ba akai bikinsu ya kama mata gida anan Kadunan,don a cewansa bazai kuma sake zaman Zaria ba,sai dai su shigo Weekend ko idan wani abu ya faru su zo s

u koma,yaso Iya ta amince masa ya

ɗ

auke TAIMIYYAH ya mayar gabansa,amma sai Samha ta nuna sam bazata iya riƙe yarinya alhali,ta aure shi a budurwa

ɗ

anya sharaff basu fara moran rayuwansu ba,itama Iya ta nuna sam bata aminta ba hakan yasa Alhaji Sameer da T

AIMIYYAH ke cewa Abie haƙura,ko ka

ɗ

an babu irin shaƙuwa me tsanani tsakaninsa da TAIMIYYAH sabida sunyi nesa da juna,sai dai kawai idan yazo zai

ɗ

auke ta su je can su je nan yai mata siyayya ya zo ya aje,to haka rayuwan TAIMIYYAH ya taso Iya kawai tafi sab

awa da ita suka shaƙu,sai su Zuhrah da Sadeeq wanda yake jida TAIMIYYAH sosai,ita kuma Umma ta

ɗ

auki karan tsana ta

ɗ

aura mata,tare da hantaranta tana sanya su Zuhurah cin xalin TAIMIYYAN wanda hakan ya fara jefa tsoransu a zuciyan TAIMIYYAH,tun tana ƙawaz

ucin nacewa zuwa Sasan har ta haƙura,daga makarantan Boko sai zuwa islamiya ke fitar da ita daga Sasan Iya,gashi TAIMIYYAH ta taso da ƙoƙari da son karatu hakan yasa Abie

ɗ

inta baya jin ciwon kashe ku

ɗ

i akan karatunta,tana sake girma da wayo ne Iya na sa

ke laƙantan hankali da nutsuwan da TAIMIYYAH ta gado wajen uwar ta,gami da tsan-tsan kyawun halitta,ta taso shiru-shiru mara son haniya da miskilanci,sam in ba ta saba da mutum ba bazai fahimci halinta na son mutane da faran-faran ba,tana da raunin zuciya

da saurin kuka,musamman idan ana kwaikwayon tafiyanta ko kiranta da suna gurguwa,yanzu zata fashe da kuka tana kaiwa Iya ƙara........✍

🏻

#Ɗansabo

ce

#

[7/24, 11:03 AM] Ayshat Dansabo

😘

: *TAIMIYYAH*❤



©



Ayshat Ɗansabo Lemu ✍

🏻



*Page 11*

TAIMIYYAH a lokacin da suka girma suka kai matakin gama Secondary School,tun a sannan ta sake gane irin tsanan da Umma tai mata bana wasa bane,da irin hu

ɗ

uban da takewa Zuhrah da Basma akanta, tana cusa musu tsana da kishin TAIMIYYAN a zuciyansu,ko da yaus

he tana nuna ma Zuhrah da take babba cewa,kakarsu Iya tafi son TAIMIYYAH ne kasancewan Abie Baban TAIMIYYAN yafi Baba Sani ku

ɗ

i,abinka da hu

ɗ

uban uwa tun yaran basa maida kai akan zantukan ta a hankali suna girma suna sake wayo,har Zuhurah ta fara gasgata

hakan tana jin kishin TAIMIYYAN a zuciyanta da jin haushin yadda TAIMIYYAN ta fita kyawun halitta,a islamiyan da suke kowa TAIMIYYAH yafi so ba ita ba,haka a dangin su Baba Sani duk idan sun je can Rimi Family House

ɗ

insu kowa TAIMIYYAH yafi ja ajiki da ya

ba kyawun halittanta,hakan ya sake jefawa Zuhurah ƙin TAIMIYYAH ta

ɗ

auki

ɗ

abi'an ƙuntata zuciyan TAIMIYYAN ta hanyan kyaranta a bainar jama'a,tana sukan nakasanta da kiranta gurguwa musaka,wanda ta gama gane hakan shine weakness

ɗ

in TAIMIYYAN,domin bata iy

a daurewa a duk lokacin da sukai mata gorin halitta takan ji wani irin ƙunci da

ɗ

aci har ƙasan zuciyanta,wanda take kasa controlling kanta har sai ta zubar da hawaye,tun Iya bata farga da irin rayuwan da ƴan uwan junan suke ba,har ta gama gane yadda su Zuh

uran ke cin fuskan TAIMIYYAN ko agaban waye,abinda ya fusata zuciyan Iya har watarana ta ha

ɗ

a Zuwairan da su Zuhurah tai musu wankin babban bargo,tare da hana su Zuhuran takowa zuwa sashin ta sai da wani dalili me ƙarfi,itama kuma TAIMIYYAN Iya tai mata iy

aka da shiga Sashin Baba Sanin,sai idan ya dawo taje gaida shi ko ita Iyan ta aiketa ta fito,amma sam ta hanata zuwa ta zauna bare har su samu daman cigaba da muzantata,wanda hakan ya sake janyowa TAIMIYYAH wani sabon tsanan a zuciyan Umma da Zuhurah,Alhaj

i Sameer da TAIMIYYAH ke kiransa Abie bai ta

ɓ

a banbanta TAIMIYYAH da Zuhurah a wajen siya musu tsadaddun Situru na xamani ba,amma sam Umma da Zuhurah basa gani gani suke a komi TAIMIYYAN sai ta zarta Zuhurah tunda Iya tafi son ta ,ko kaya me tsada aka sai

ma Iyan sai ta ce TAIMIYYAH ta

ɗ

auka ta

ɗ

inka,da ku

ɗ

inta ma take siyawa TAIMIYYAN duk abin da tai sha'awa ta kuma ji tana son TAIMIYYAN da shi,a kwana a tashi su TAIMIYYAH suka kawo lokacin girma suka shiga shekaran gama secondary skull,zuwa lokacin duk wa

ni kyawu da cikar halitta da Allah yai mata baiwansa ya gama fitowa fili,Yah Sadeeq lokacin yana shekaran ƙarshe a jami'an NILE Abuja,wanda Baba Sameer da yai ku

ɗ

i sosai zuwa time

ɗ

in shi ya

ɗ

auki nauyin karatunsa zuwa can

ɗ

in,abinda ya faranta ran Baba Sa

ni matuƙa tare da sake jin ƙaunar Yayan nasa,TAIMIYYAH ta fito da result me kyau tare da samun manyan kyautuka a ranan Grad

ɗ

in nasu,sai dai lokacin da suka zo zana Jamb sai akai rashin sa'a bata samu makin da ake nema ba,domin burin ta shine tana son zama

Nurse ko cikakkiyar Lawyer,domin tarihin mahaifiyanta da taji wacce tana shekaran kusa da ƙarshe ta kammala nata karatun ta haifeta ta rasu,hakan ya dasa mata son maye gurbin marigayiya TAIMIYYAH,sai dai du ka Allah bai xana hakan a goben TAIMIYYAN ba sai

ta bige da shiga Federal Collage of Education da ke Zaria,kwalejin da suke kusa sosai aka bata Course

ɗ

in ENGLISH/ECONOMICS course me wuya amma TAIMIYYAH ta dage akan cewa ya kwanta mata zata yi shi komin wahalansa,don a ganinta idan batai karatun ba bata

san me zatayi ba,musamman a lokacin da take jin kanta cikin wani irin ka

ɗ

aici na rashin abokanan hira a gida,tunda ƴan uwanta na jini da xata ra

ɓ

e su taji da

ɗ

i sun juya mata baya,tsakaninsu da ita sai kyara da hantara daga su har uwansu,hakan yasa daga ka

llo sai kallo sai kuma wayan da Abie ya kawo musu kyautan sa a wani tafiya da yayi xuwa UK,ya zo musu dashi ita da Zuhurah iri

ɗ

aya samfurin Iphone 12Pro Max,to tunda ta bu

ɗ

e shafukan sada zumunta nasu Instagram,Whatsapp,Twitter da sauransu sai suna

ɗ

ebe m

ata kewa sosai,musamman da Maryam Salis tasa akai adding

ɗ

inta a groups na littafai,sosai take jin da

ɗ

in karance-katance especially

idan ba Skull ranan,suna hiran su da Iya sosai domin komi nata kai tsaye take tinkaran Iya,sabida haka ta hore ta dashi,don

riƙon uwa tai mata bana kaka ba,sai dai ita TAIMIYYAH ba hakan tafi so ba,tafi sha'awan ta jita cikin tsararrakinta,a skull ita ba gwanar tara qawaye bace,daga Maryam Salis,Murja Gubuci,sai Fatima Lawal, ko ka

ɗ

an TAIMIYYAH bata ta

ɓ

a fuskantan kyara ko gori

n halitta a skull ba,duk da yadda take kame kanta sam bata son shiga cikin mutane sabida gudun gori ko kyara akan kasancewanta me laluran ƙafa,lokacin da suke primary ne ma take samun irin yara masu tsokananta suna kiranta da gurguwa-gurguwa,ko yara suyi t

a binta suna kwaikwayon tafiyanta har sai Teachers sun gani sun tsawatar,domin TAIMIYYAH zama take tai ta kuka idan ana tsokananta,ta sha cewa Iya akaita a gyara mata ƙafanta ko za'a daina kiranta da gurguwa,amma tunda ta ƙara wayau ta sanya dangana ko an

kwaikwayeta bata kuka,duk qawancen da suke yi da su Maryam

ɗ

in dukkaninsu Iya bata ta

ɓ

a bari taje gidajensu ba,sai sau

ɗ

aya ne taje gidan su Maryam Salis dake Gaskiya Layout,su dai sun zazzo nan musamman Murja da Maryama suna matuƙar son TAIMIYYAH sosai,sa

i wata ƴar islaminyansu Bushira wacce suke layi

ɗ

aya,amma itama

ɗ

in Iya bata cika bari taje gidansu ba,a cewanta bata son yawan bin qawaye gara su su biyoka gida,Yah Sadeeq tun da TAIMIYYAH ta girma ta xama budurwa sai ya sake ninka kulawan da yake bata,ya

na janyota a jikinsa sosai tayi sabo da shi ta yadda har yake iya sanin wasu damuwoyinta,shi kuma duk a lokacin danne Soyayyanta da yake ji yake,har ta kai ta kawo abin ya fara fin ƙarfinsa,tuni Umma ta lura da irin shaƙuwan da ke tsakanin TAIMIYYAN da Sad

eeq

ɗ

in,watarana ta sa akai mata kiran TAIMIYYAN tai mata kyakykyawan garga

ɗ

i akan ta fita mata daga harkan

ɗ

a,xagi da cin mutunci ranan TAIMIYYAH ta sha har ta gode Allah,haka ta baro Sashin ta koma wajen Iya tana kuka sosai,Iya batai ƙasa a guiwa ba baya

n ta tirke TAIMIYYAH taji yadda sukai da Umma,taje tai mata wankin babban bargo,TAIMIYYAH sam bata damu da zuwa Lagos wajen Abie ba,domin a shekaran da ta shiga FCE a wannan shekaran ne Abie ya samu canjin wajen aiki aka maida shi Lagos,can Port-authority

a kuma babban matsayi aka kai shi wajen,sai ya

ɗ

auke Samha daga Kaduna suka koma Lagos

ɗ

in da zama,a lokacin an haifan ma TAIMIYYAH qanni biyu duk mata Raudha da Maryam da ake kira da Nahar,yaran sun shiga ran TAIMIYYAH amma rashin samun fuska a wajen Umm

ie matar Abie

ɗ

in yasa sam bata jin da

ɗ

in zuwa wajensu ko ta samu hutu,ta gwammace tai zamanta da Iya duk sanda su suka zo sai ta ga qanninta wanda suma suke tsananin son ta,sabida yadda take jansu a jiki idan sunzo garin,sau

ɗ

aya ta ta

ɓ

a zuwa Lagos ta ga

inda su Abie

ɗ

in suke,tai Sati biyu Iya ta matsa akan a dawo da ita,dama Abie

ɗ

in tabi a jirgi lokacin da zai koma,da zata dawo ma a jirgin ya ha

ɗ

o ta da wani abokin aikin sa da zai zo Zaria,tun daga lokacin bata kuma zuwa ba har ta kammala karatun NCE

ɗ

in

ta baki

ɗ

aya,ita kuma Zuhurah ta kammala Diploma da tayi a ABU Congo inda ta karanci Public Administration.Lokacin da Yah Sadeeq ya ga sun kammala karatun ne,ya fallasawa TAIMIYYAH sirrin zuciyansa akanta,amma sai TAIMIYYAN ta nuna masa rashin yiyuwan abin

da yake muradi,ba ƙaramin ƙiyayya Umma take mata ba,TAIMIYYAN

Duk da kasancewanta nakasashshiya hakan bai hanata cika burinta na samun ingantaccen ilimi ba,matsi da ƙuncin rayuwa tare da gorin halitta da take fuskanta daga ahalinta su Zuhuran,duka bai ra

unata zuciyan TAIMIYYAN ba bare har taji cewa ita

ɗ

in kasashshiyace har ta kasa maida hankali akan karatun ta.Abu

ɗ

aya ta sawa ranta shine Allah shi ke halittan bawa ta yadda duk yaso ya gansa,ta kuma sawa zuciyanta cewa nakasan halittan bawa baya tashi ab

anza domin ubangiji yai mata baiwa da tarin ni'imomi cikin rayuwanta.Wanda a yanzu ne take sake ganin cewa lokaci yayi da zata bi shawarwarin Iya wajen dake zuciyanta,ta nuna ma su Zuhuran cewa a yanzu duk wani gori da cin fuskansu ya daina

damunta,zata ma

ida hankali wajen inganta rayuwanta da ilimi ta kowani fanni,domin tana sha'awan takai wani matakin da zata dogara da kanta har ta tallafi nakasassu irin ta,wa

ɗ

anda basu da gata tunda ita Alhamdulillah cikin gata da kyakykyawan rayuwa ta tsinci kanta .

_

To masu karatu mun ji miye asalin TAIMIYYAH da yadda ta taso

,yanzu

labarin zai fara inda zamu ji cikakken ya rayuwan TAIMIYYAN zai cigaba da kasancewa da ƴan uwan ta su Zuhurah? shin burikan ta zasu cika,wani me rabon ne zai yi nasaran shi ga zuciyan TAIMI

YYAN har ya cire mata duk wani tsoro da shakku da take ji akan aure,gurgun ne

ɗ

an uwanta zata samu kaman yadda su Umma ke fa

ɗ

i,ko kuma wani ne na daban ubangiji zai jefo shi cikin rayuwanta? Duka zaku ji amsoshin idan kun cigaba da bibiyan alqalamin Ɗansab

on

,_



Assalamu alaikum! My peoples duka anan na kawo ƙarshen free pages da zan iya baku

,ga

duk wacce take buƙatan karanta cigaban labarin TAIMIYYAH sai ki biya ku

ɗ

in ki ta wannan asusun kai tsaye kamar haka

👇🏻

Zaki tura 500 kacal ta wannan account

ɗ

i

n 0504192664 Aisha Ibrahim Dansabo GTbank

,sai

ki turo da shaidan biyan ki ta wannan layin 08167768704.

Masu turo Credit zaku turo ta katin MTN

na

500 ta wannan layin 08167768704 shaidan biyanku ma ta layin zaku tura.

Masu Account da Arewa Books ga yadda

zaku sayi littafi

👇🏻

*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3

*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU

👆🏽👆🏽👆🏽

*

*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*

👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾

*Recharge* - inda ake shiga domin

saka kudi cikin account.

*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.

*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.

A

inda (Enter your amount) za'a saka kudin da

akeson Recharge din sai a taba "Proceed". Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).

--------

Akwai wasu hanyoyin saka kudi

a

ArewaBooks account kamar:

*Bank Transfer*

*Airtime Tran

sfer*

Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din,

amman

bayakai 1hour za'a gansa a Balance.

*Bank Transfer* - kamar yadda akwai bayani a

sama

da kuma account number ArewaBooks.

_Account No_ - *1220077999*

_Acc

ount Name_ - *Arewa Books Publishers*

_Bank_ - *Zenith Bank*

Bayan anyi Transfer dinne sai a cike wannan Form din:

Amount Paid: - Nawa aka tura?

Name used

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login