Showing 9001 words to 12000 words out of 46126 words
tana jinsu yadda s
uka biyo bayanta suna ta kwaikwayon tafiyanta,idan tace zuciyanta baya shiga ƙunci to tayi ƙarya ,sai dai babu yadda ta iya haka ubangiji ya nufe ta da kasancewa,kuma bata isa ta hana a kwaikwayeta ba,sai dai tunawa tayi da cin mutuncin da ƴan uwanta na ji
ni sukai mata a yanzu yanzu,yasa takaicin yaran raguwa a ranta domin tana ganin gara su yara ne masu hankali ma sunyi bare su,har ta iso bakin layin su inda zata iya samun abun hawa zuciyanta a cinkushe yake babu da
ɗ
i sam,bata wani jima a tsaye ba ta samu
abin hawa tai gaba abinta.
___________
*GRA
,Zaria
.*
Babban gida ne wanda tun daga nesa me kallo zai san gidan na manya ne masu hannu da shuni
,tsananin
ha
ɗ
uwan ginin da tsaruwansa zai sa me kallo yasan cewa ƙwararru a harkan ginin zamani ne suka zana a
salin taswiran ginin,ginin upstairs ne da tsayawa misalta tsaruwansa
ɓ
ata lokaci ne,daga cikin ƙaton parking space na gidan motoci manya guda uku ne aje,za kai tafiya me nisa kafin ka isa asalin main entrance na shiga cikin gidan.
Daga ciki gidan babban f
alo ne a ƙasa,mai
ɗ
auke da
ɗ
akuna guda uku kowanne manne da toilet a ciki,an zuba kaya na alatu wanda ƙwararrun Interiors ne suka tsara komi bisa muhallin daya dace,yanayin yadda aka tsara falon da irin kujerun dake cikinsa da sauran kayan decor na
ɗ
akin,z
ai tabbatarwa me kallo ba ƙananun ku
ɗ
i aka narkar ba, daga hannun hagu wanda nan ne aka aje 3 Seater,wani kyakykyawan magidanci ne ma'abocin kyawu da cikar haiba,Black Beauty ne wanda fatarsa ta rine da hutu da jin da
ɗ
in rayuwa,hakan ya haifar ma lafiyayya
n fatansa da wani irin fresh,yana da dogon hanci zar tare da manyan dara-daran idanu,abinda ya ƙarawa kyawunsa armashi shine gashin giransa baƙi si
ɗ
ik wanda suke a cinkushe,kame yake cikin kujeran ya
ɗ
aura ƙafa
ɗ
aya kan
ɗ
aya,a shekaru bazai gaza shekaru ta
latin da bakwai zuwa da takwas ba,daga saman cinyansa ƙaramar laptop ne yana faman latsawa,dukkanin nutsuwansa yana ga aikin da yake a cikin computern,sanye yake cikin wata Farar Jallabiya,wanda kana kallo zaka san manyan ku
ɗ
i aka aje kafin a
ɗ
auke ta,dukk
anin wajen ya cika da qamshin turaren RALPH LAUREN,takun takalman dana fara jiyowa daga
ɓ
angaren matakalan benan dake kallo cikin falon yasani kai dubana wajen,idanuna suka fara hango min fuskan matar da ke sakkowa daga stairs
ɗ
in sanye cikin kayan bacci r
iga da wando da suka fiddo suranta a fili,baƙace sai dai tana da matsakaicin kyawun fuska,don kai tsaye bazaka kirata kyakykyaba,haka kuma bata da muni akwai ta da cikar halitta me
ɗ
aukan hankali,ko ka
ɗ
an bata da makusa,matashiyace da bazata gaxa shekaru a
shirin da takwas ba a duniya,amma duk wanda yai mata kallo
ɗ
aya zai iya bata shekaru ashirin da biyu sabida yanayin kula da gyara da jikin ke amsa a kowani lokaci,gaba
ɗ
aya tunda ta doso tsakiyan falon qamshin turarukan da tai anfani dasu masu sanyi da da
ɗ
in qamshi suka cika wajen,abinda yasa magidancin tsayawa cak! daga latsa Cumputern da yake ya
ɗ
ago manyan idanunsa masu cike da kwarjini ya zube akanta,fuskansa babu yabo ba fallasa yai mata kallo biyu yana me
ɗ
auke kai ya cigaba da aikinsa,ita kuma ta cig
aba da takowa cikin takun da ke nuna yanga da kwarkwasa don janyo hankalin wanda akeyi dominsa,ko da ta iso inda yake kai tsaye ta zauna kusa dashi tamkar zata shige jikinsa,gaba
ɗ
aya gangar jikinta ya gama mannuwa da tasa,ta miƙa hannu da nufin
ɗ
auke Lapt
op
ɗ
in dake bisa cinyansa,yayi saurin kai hannunsa yana dafe nata hannun, tare da
ɗ
ago ido ya zuba mata,fuskansa na tsukewa hakan yasa ta janye hannun nata,cikin muryanta me cike da iyayi ta fara fa
ɗ
in "Haba A.Maleek magana fa mu ke daya kamata ace ka bani
lokacinka ka saurareni,amma shine zaka sakko nan ka zo ka zauna kana faman sabgan gabanka,meyasa yanzu ni bani da ƙima da darajan da zaka xauna ka saurari matsololina? A gaskiya A.Maleek na fara gajiya da halin
ko
inkulan da kake nuna min."
Tunda ta fara
magana ya tsaida abinda yake ya zuba mata idanunsa dake rikitata,yana jifanta da wani irin kallo da ita ka
ɗ
ai tasan ma'anansa,kafin amon muryansa ya fito cike da Isa da izza yake fa
ɗ
in "Suhailah ni za ki zo ki tasa kina
ɗ
agawa murya,si'anki ne ni ko ni
ɗ
i
n
ɗ
anki ne? karki bari ki fusata zuciyata a wannan karon har kija in
ɗ
auki matakin da ba zai mana da
ɗ
i ba
,ke
kike
ɗ
aukan maganan da kika zo dashi tana da muhimmanci,ni a wajena maganan banzace tunda bazaki bi abinda nake so ba,don haka ki barni inji da tar
in matsololi da ciwan kan da kike bani,oya tashi ki bar nan wajen tun raina bai
ɓ
aci ba,kuma wannan ya zama karo na ƙarshe da xaki sake zuwa min da raini makamancin wannan."
Ya ƙare maganan yana nuna mata hanyan inda ta fito,idanunta ta sauke akansa kaman
zatayi magana amma yanayin yadda ta ga ya ha
ɗ
e fuska yana jifanta da kallon da ta fi tsana a wajensa, yasa ta juyawa da sassarfa ta nufi hanyan stairs
ɗ
in,da bibbiyu take takawa har ta haye,ya bita da wani mugun kallo kafin yaja ƙaramin tsaki yana miƙewa
tare da
ɗ
aukan laptop
ɗ
insa da wayansa ya rufa mata baya zuwa saman,
ɗ
akinsa direct ya nufa yana aje Laptop
ɗ
in da wayansa,ya fara cire jallabiyan jikinsa yai jifa dashi bisa Bed,
ɗ
akin yabi da kallo zuciyansa na
ɗ
aukan zafi,sam Suhailah bata damu da gyaran
ɗ
akinsa ba,abinda kawai tasani ta ciyo wanka tazo ya biya mata buƙatanta su sha bidirinsu ta kakka
ɓ
e jikinta tabar masa
ɗ
akin,sai lokacin da ta busa iska sannan zatai gyaran
ɗ
akin,idan kuma tayi sai ta
ɗ
auki wani dogon lokacin kafin ta sake,sai dai shi ida
n yana gari ya dage yai gyaran
ɗ
akin da kansa,don bai lamunci wani ƙato ko ƙatuwa su shigo masa
ɗ
aki da sunan gyara ba,Bathroom ya nufa don yin wanka kaman yadda saba baya iya bacci idan baiyi wanka ba,lokacin da ya fito kintsa jikinsa yayi ya sanya wasu k
ayan bacci masu taushi ya zura slippers ya fito,kai tsaye kitchen
ɗ
in dake nan upstairs
ɗ
in ya nufa,don ha
ɗ
o shayin da zai sha kafin ya kwanta,da kansa ya tafasa ruwan zafin ya zuba duk abubuwan da yake buƙata,cikin Mug ya juye bayan ya tafasa ya fito zuwa
wajen dining
ɗ
in da ke manne da corridor
ɗ
in shiga Kitchen
ɗ
in,Sugar ya
ɗ
iba da slice bread guda biyu ya nufi
ɗ
akinsa,bayan yayi ma ƙofan shiga
ɗ
akin Suhailah kallo
ɗ
aya ya
ɗ
auke kansa,koda ya kammala shan shayin nasa bakinsa ya je ya wanko yazo ya kwanta
,ba tare da yana jin cewa zai bi takan Suhailah wajen nemanta zuwa
ɗ
akinsa kaman yadda yakanyi a wasu lokutan ba,don shi yana
ɗ
aya daga cikin irin mazan da sam basa son raba shinfi
ɗ
a da matansu koda sun samu sa
ɓ
ani ne,sai dai yana ganin a yanzu lokaci yayi
daya kamata ya fara biris da lamuranta ko zata saitu tasan abinda ya dace da ita,addu'an kwanciya bacci yayi ya shafa yana fata yau yayi bacci ba tare da yayi mafarkin da ya saba yi a ƴan kwanakin nan ba,mafarkin dake tsaya masa arai ya kuma rasa gane kan
inda mafarkin ya dosa,lumshe idanunsa yayi bayan yaja blanket ya rufe jikinsa........✍
🏻
Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu buƙatan yin payment zakui min magana ta wannan number
ɗ
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
ɗ
in ku
kai tsaye ta wannan account
ɗ
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
ɗ
in 08167768704.*
_Masu account da Arewa books
,zaku
dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sauƙi,ga yadda zaku siy
a pages a arewa books kamar haka_
👇🏻
https://arewabooks.com/chapter?id=62d29e11aa5f8f19bc9621cb
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
👆🏽👆🏽👆🏽
*
*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cik
in account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.
A
inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson
Recharge din sai a taba "Proceed". Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--------
Akwai wasu hanyoyin saka kudi
a
ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din,
amman
bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
#Ɗansabo
ce
#
[7/24, 11:03 AM] Ayshat Dansabo
😘
: *TAIMIYYAH*❤
️
©
️
Ayshat Ɗansabo Lemu ✍
🏻
*Page 5*
_________
Ƙ
arfe
goma da rabi na dare TAIMIYYAH ce ke zaune tana kallo a falon Iya,ita da Ladi me aiki ne da yake nan take kwana Ladin tana da
ɗ
akinta daga waje,wayan TAIMIYYAH ne ya fara haske alamun kira na shigowa sabida ta sanya wayan a silent,ta kai hannu ta
ɗ
auki wa
yan tana ganin sunan Yah Deeku
ɓ
aro-
ɓ
aro kaman yadda tai saving number
ɗ
insa,ƙaramin numfashi ta sauke kafin ta danna received takai kunni,zuciyanta na sauya bugu domin rabonta da shi tun ranan da yabar part
ɗ
insu a fusace,muryansa ta jiyo yana fa
ɗ
in "Hell
o!" sai ta lumshe ido tana amsawa da fa
ɗ
in "Hello! Yah Sadeeq
ina
yini."
Memakon ya amsa sai kawai ya zarce da fa
ɗ
in "Yanzu Zainab ban isa ki neme ni kiji lafiyata ba
,ina
kallo zaki bu
ɗ
e status
ɗ
ina amma ban isa ko gaisuwa ya ha
ɗ
amu ba,kina ganin hakan sh
i zaisa idan ma zan janye manufata ne in janye eyim?"
Ya dakata yana jiran yaji me zata fa
ɗ
i
,TAIMIYYAH
da tai kasaƙe rike da waya a kunni sai ta sauke numfashi tana miƙewa tare da dafa ƙafanta ta fara takawa zuwa hanyan
ɗ
akinta,cikin muryanta dai dake kas
he ga
ɓɓ
an jikinsa take fa
ɗ
in "Sorry Yah Deeku ba haka bane ina ta so in maka magana Allah ne bai nufa ba,ya kake ya Kaduna ya aiki kuma."
"Duk basu na tambayeki ba malama
,kuma
bana son wannan sunan kin sani amma bazaki daina fa
ɗ
i ba ko? Zan kamaki ne bari
dai in shigo gobe
,yanzu
dai sanar dani me zaki dafa min kafin in shigo girkin ki kawai nake jin ci Baby kinji?"
Sadeeq ya ƙare magana cikin wani irin salo da shi kansa bai san yanawa TAIMIYYAH illa ba,zuwa lokacin tayi kwance a bed tana tada kai da pillo
w,hannunta
ɗ
aya dafe da wayan a kunni,yanayin salon da yai maganan kawai ya bata tabbacin rigimansa da neman magana ne kawai ya tashi,inba haka ba ita ta
mance rabon daya ƙirƙiri cewa sai girkinta zai ci,sanin idan ta bijire wani sabon rigiman ne yasa ta f
a
ɗ
in "Baka da Matsala Yayana,fa
ɗ
i me kake son ci ka ga da yin safe sai aje cefanen abinda babu."
Ya saki murmushi daga
ɓ
angarensa
,kafin
ya gyara kwanciyansa yana jin tasirin muryanta da salon shagwa
ɓ
arta na kassara ga
ɓɓ
an jikinsa,tuni idanunsa ke hasko ma
sa yadda take maganan
ɗ
an ƙaramin bakinta na motsawa,ya lumshe idanunsa ya bu
ɗ
e kafin ya furta "Bani da wani za
ɓ
i ai kinsan duka irin abincin da nafi so,yanzu me kike yi yau ki ka kai har to 11pm baki bacci ba?"
Ya ƙare maganan da jefa mata tambaya
,domin
ya santa da baccin wuri wani lokacin tara ma ta da
ɗ
e da yin bacci,TAIMIYYAH ta sake yin ƙasa da murya tana fa
ɗ
in "Kallo nake na wani film da ya
ɗ
auke hankalina."
"Hala film
ɗ
in na soyayya ne ko?"
Ya sake jafe mata tambayan
,TAIMIYYAH
ta waro ido waje
kaman tana gabansa,kafin ta wani kwa
ɓ
e face cikin shagwa
ɓ
e murya ta furta "Kai Yah Deeku ni dai bance ba kawai dai Film
ɗ
in na da kyau ne,kasan Korean Films akwai
ɗ
aukan hankali."
"Shikenan Baby idan na zo kya bani labarin Film
ɗ
in,wannan Old Woman
ɗ
in ta
jima da yin bacci kenan,ki gaisheta zuwa da safe kice wallahi idan na iso gobe rigima zamuyi sosai da ita,tunda yanzu ta daina ƙaunata so take ta zama ƴar ta'addan Soyayya."
Cewan Yah Sadeeq da wani irin salon da yasa TAIMIYYAH fashewa da dariya
,sai
da t
ayi me isanta yana sauraranta da jin kaman ya rufe ido ya ganshi gabanta,kafin ta tsaida dariyan tana fa
ɗ
in "Kai Yah Deeku Iyan ce tazama ƴar ta'adda daga fa
ɗ
in gaskiya."
Ta ƙare maganan da dariya a muryanta
,hakan
yasa Sadeeq ta
ɓ
e baki kaman TAIMIYYAN na
kallonsa,kafin ya furta "Okey gaskiya ma take fa
ɗ
i lallai Baby,any way bye karki
ɓ
ata mood
ɗ
ina yanzu in kasa bacci."
Bai jira cewan komi ba yai hanging up,TAIMIYYAH ta sauke wayan daga kunni tana me ta
ɓ
e baki,ko ka
ɗ
an bata ji duk wani salonsa zata bari
yai tasiri akanta,bare ta jefa kanta acikin masifan da bazata iya fita ba,don a ganinta yin soyayyah da shi babban masifa ne a gareta domin Umma ba zata ta
ɓ
a bari ta sami nutsuwan zuciya ba,aje wayan tayi tana hamma alamun baccin yazo da gaske,sanin Ladi z
ata kashe kayan kallon idan taji bacci yasa TAIMIYYAH nufan toilet ta
ɗ
auro alwalan kwanciya bacci,already tana sanye da kayan bacci shiyasa tana fitowa ta kashe fitilan
ɗ
akin ta haye bed,bata
ɗ
auki lokaci ba kuwa baccin yai gaba da ita.
_________
Ƙ
arfe
goma na
safe(
10:00am) A.Maleek Ibrahim ya fito daga wanka,tunda ya sanyo kansa cikin Bedroom
ɗ
in nasa qamshinta daya shaƙo ya sanar dashi wacece,hakan yasa ya
ɗ
auke kai sam bai kalli inda take ba, ya taka zuwa gaban dogon mirrow
ɗ
in
ɗ
akin,yana cigaba da ts
ane ruwan jikinsa yana jin tasirin idanunta da ke biye dashi,amma sam yaƙi duban sashin da ta zauna daga bakin Bed
ɗ
insa idanunta akansa "Darling good morning." Cewan Suhailah cikin narke murya,amma memakon ya amsa sai yai biris da ita yana cigaba da abind
a yake,hakan yasa ta miƙewa ta isa garesa,ba tai magana sai
ɗ
auke man da yake shafawa da tayi,ta lakuta ka
ɗ
an ta murza a tafukan hannunta,tana me kai hannu don fara shafa masa amma sai ya kama hannunta ya riƙe,manyan idanunsa masu cike da kwarjini ya zuba
mata fuskansa a tsuke yake tsaf babu annuri,cikin muryan da idan yai mata magana dashi take sanin babu alamun wasa ya fara fa
ɗ
in "Bana so Suhailah,sai yanzu ne kika san ki
ɗ
akko ƙafa ki shigo
ɗ
akina,meya hanaki zuwa ki kwana da mijinki a daren jiya?Bayan k
infi kowa sanin na tsani raba shinfi
ɗ
a,look! Suhailah wallahi kinji na rantse na fara kaiwa maƙura da halayyanki da sabbin banzayen
ɗ
abi'un da kike shigowa dasu a zamantakewan auren mu
,idan
ma sabbin ƙawaye kikai da suke neman canzaki to kisani bazan
ɗ
auka
ba,don haka tun wuri ki dawo cikin hankalinki ina nan ban canxa ba daga Maleek
ɗ
in da kika sani abaya ba,karki ga ina nuna miki so ki
ɗ
auka na sauya ne ban sauya ba,kuma zan baki mamaki nan kusa."
Ya ƙare maganan yana sakin hannuwanta
,tare
da ra
ɓ
a ta ya
wuce zuwa wajen kayansa da ya fiddo zai saka,Suhailah ta bishi da kallo kafin ta fara fa
ɗ
in "Haba My A.Maleek duk me yayi zafi haka?Ni gaba
ɗ
aya wannan dawowan naka na rasa me ke fusata zuciyanka akaina,ni wani sauyawa nayi don Allah? Gayu iya gayu ina mak
a ta ina na rage ka
,gyaran
ɗ
akinka da girki su ka
ɗ
ai ne nasan matsalata,kuma nace maka zan samo masu aikin da zasu dinga yi kaine ka nuna baka so,ni kuma kasan na tsani aikin gyara da girki tun ina gida,kuma a hakan idan na samu time da kaina nake zagewa i
n gyara ko'ina a
ɗ
akinnan,girki kuma kai da kanka ka yaba cewa Ameena ta iya girki,to me kake so kuma dani Maleek?"
Ta ƙare maganan tamkar zata fashe masa da kuka,tana tsananin son sa bata faye son
ɓ
ata ranshi ba,amma akan wannan matsalan sam bata ji zata
iya biye masa ta koma yadda yake so
ɗ
in,bata son girki
a rayuwanta sam tafi gane a girka taci ta kwanta,bata son moriya da yawan aikace-aikace amma shi Maleek so yake ta zama ƴar bautansa,komi na hidimansa yace sai itace da kanta zatai masa komi,hatta gir
ki