Showing 12001 words to 15000 words out of 46126 words
yafi so idan yana nan tayi masa abinci da kanta,ita kuma hakan ne take ganin bazata iya ba,wani irin kallo ya juyo ya watsa mata kafin cikin kaushin murya ya fara fa
ɗ
in "Okey! Kina iya bani waje tunda baki san me nake so da ke ba
,amma
ina so kisa a rank
i duk randa kika ji nazo da maganan sake aure kiyi kuka da kanki ne,domin na fara ji ajikina dole zan sami wata abokiyan rayuwan da zata iya sadaukar da lokacinta domin yimin hidima,tare da bin dukkanin umurnina."
Suhailah da maganansa ya mugun girgizata,
game da zancen sake auren daya shigo dashi tayi saurin kallonsa a razane,za tai magana ya daka mata tsawa yana nuna mata hanyan fita,hakan yasa Suhailah fashewa da kuka tana ficewa daga
ɗ
akin nasa,ya bita da tsaki yana cigaba da shirinsa,cikin mintuna biya
r ya gama kintsa kansa cikin wani lallausan farin yadi,da yai masa mugun kyau links
ɗ
in hannun rigan ya gama sawa,ya isa gaban madubi ya
ɗ
auki turarensa na RALPH LAUREN yana fesawa gaba
ɗ
akin ya sake rinewa da dadda
ɗ
an qamshinsa,wayoyinsa ya kwasa ya fito
zuwa down stairs.
A
ɓ
angaren Suhailah kuwa tana fitowa daga
ɗ
akinsa,ta wuce
ɗ
akinta tana
ɗ
aukan waya ta kira Hajiyansa,kuka ta sanya mata tana sanar da ita cewa Maleek aure zai ƙara ya daina son ta da ƙaunarta,bata aje wayan ba sai da Hajiyan ta gama rarr
ashinta da bata tabbacin wasa A.Maleek yake kawai,sai dai sam ta kasa samun sukuni hakan yasa ta fito ta koma
ɗ
akinsa, ganin baya nan yasa ta san ya sauka ƙasa kenan,sai kawai ta biyo bayansa zuwa falon ƙasa,direct
ɓ
angaren dining ta nufa don tana da tabb
acin wannan time
ɗ
in yake zaman karya kumallo indai yana ƙasan ko yana gari,ilai kuwa can ta hangesa riƙe da cup
ɗ
in Tea yana kur
ɓ
a,gabansa plate ne daya zuba chips,Suhailah ta ja kujeran dake kusa dashi ta zauna,tana sake duban yadda ya ha
ɗ
e fuska kaman h
adarin watan Augusta,cikin narke murya ta fara fa
ɗ
in "My Maleek don girman Allah kayi haƙury,insha Allah zan gyara duka kuskurena,amma don Allah karka sake min irin wasan
ɗ
azu wai zaka iya samo wata bayan ni,wallahi zuciyata zata iya tarwatsewa,kai min rai
don Allah ka bar shigo da irin wannan wasan,in dai abinda kake son in dinga yima da kaina ne zan dingayi Allah kuwa zan daure kaji Baby."
Ta ƙare maganan
tana kwantar
da kanta a kafa
ɗ
ansa tare da kama hannunsa ta shiga murzawa,hakan yasa ya dubi cikin i
danunta tare da watsa mata harara,kafin ya sake kur
ɓ
an Tea
ɗ
insa ya aje cup
ɗ
in yana fa
ɗ
in "Ni
ɗ
in ne nake wasa Suhailah?Wato a wasa kika
ɗ
auki maganan ko Hmm! To maganan Planing
ɗ
in da baki fasa ba kuma fa? Ko kina
ɗ
aukata a sakarai ne bansan duk wani mot
sinki ba
,to
ki sani ni bazan iya cigaba da zama da macen da bata shirya ha
ɗ
a zuri'a dani ba,in karatune ina sha kin ƙare har bautan ƙasan duk kin gama,to ina so kisa a ranki nan da wani lokaci ka
ɗ
an komai zai iya faruwa,abinda kike
ɗ
auka wasa zai matuƙar b
aki mamaki."
Kafin Suhailah ta sami ƙwarin guiwan yin magana,wayan A.Maleek
ɗ
in ya fara ki
ɗ
a alamun shigowan kira,daga yana yin ringing
ɗ
in yasan Hajiyansa ce,don haka yayi hanzarin
ɗ
auka yana fara gaida ta,memakon ta amsa sai kawai ta shiga tuhumansa ak
an cewa me zaisa ya fara
ɗ
agawa Suhailan hankali da zancen cewa zai sake aure,ta rufesa da fa
ɗ
a ba tare da ta bashi daman kare kansa ba,daga ƙarshe ta kashe wayanta ta bar Maleek da bin wayan da kallo,kafin ya maida dubansa kan Suhailah ta dai tsumu alamun
rashin gaskiya,ya aika mata da mugun kallo yana fa
ɗ
in "Bar kallona kinyi da ido kaman Munafuka,zan baki mamaki wallahi domin sai na sanarwa Hajiyan abinda kike aikatawa wanda sai tayi fishi da ke,xanga ƙarshen ji dake da take yi alhali ke ko ha
ɗ
a jini da
ita baki shirya yi ba,sai gayu da ƙaryan kina son
ɗ
anta da kishinsa,haka ake son Suhailah?"
Suhailah dai tai ƙus zuciyanta na faman bugawa,idan akwai abinda baza ta so ba shine MALEEK ya tona mata asiri a wajen Hajiyansa ta gane cewa,itace ke anfani da
maganin hana
ɗ
aukan ciki,tasani Hajiya tafi kowa tsanan tsarin Iyali,kuma a ƙagauce take da ta samu jika daga gare su,ganin yana shirin miƙewa ya bar wajen don tuni ya kammala cin abincinsa,hakan yasa ta tashi ta ruƙunƙumeshi tana magiyan kada ya fa
ɗ
iwa Ha
jiya,ita wallahi ta da
ɗ
e da daina anfani da komi na hana
ɗ
aukan ciki,lokaci ne kawai baiyi ba,sam Maleek fuskansa babu sassauci ya zare ta daga jikinsa yana takawa ya bar mata wajen,wayoyinsa kawai ya kwasa a falo da mukullin mota yai waje don barin mata g
idan ma baki
ɗ
aya,zuciyansa na tunzurasa akan yaje ya fayyace wa Hajiyan irin rayuwan da yake yi da Suhailah,ko Hajiyan zata daina goyan bayanta da
ɗ
aure mata gindi,hakan yasa ko da ya tada mota ya baro gidan kai tsaye hanyan da zai Kaishi Gonan Ganye ya n
ufa,inda a nan ne ya tanfatsawa Hajiyan nata ginin.........✍
🏻
#Ɗansabo
ce
#
[7/24, 11:03 AM] Ayshat Dansabo
😘
: *TAIMIYYAH*❤
️
©
️
Ayshat Ɗansabo lemu ✍
🏻
*Page 6*
Lokacin da ya isa gidan Hajiyan bayan ya gama yin parking a wajen da aka tana
za don adana motoci,sai ya dakata bai fito ba yana ansa call,lokacin ne kuma Bilya me gadi ya iso tare da zubewa yana kwasan gaisuwa,hannu kawai A.Maleek da har lokacin ke amsa waya ya
ɗ
aga masa,hakan ya ankarar da Bilya cewa uban gidan nasa amsa waya yake
,sai ya tashi ya bar wajen,da ido A.Maleek ya bishi tausayin dattijon na sake ratsa shi,lokacin daya kammala ansa call
ɗ
in sai ya fito yana kulle motan ya fara takawa zuwa cikin gidan,tafiya yake cikin takunsa me cike da nutsuwa da zafin jini,kallo
ɗ
aya za
kaiwa fuskansa da ba ma'abocin fara'a sosai ba kasan cewa miskili ne na gaske,lokacin da yaiwa falon gidan tsinke bakinsa
ɗ
auke da sallama,dai-dai lokacin ne Hajiya Aysha ta fito daga wani corridor,hannunta riƙe da waya da wani Cup,amsa sallaman nasa tayi
hancinta na cigaba da shaƙo qamshin turaren RALPH LAUREN,ta ƙariso cikin falon a lokacin da A.Maleek
ɗ
in yaiwa kansa mausaki a cikin kujeran 2 Seater,kusa da kujeran da ya zauna nan Hajiya ta zauna itama,domin indai har zatai zaman falo to wannan kujeran
dake daura da inda A.Maleek yake nan ne wajen zamanta,shiyasa ma yaima kansa mazauni anan
ɗ
in,idanunta fes akansa yake lokacin da take aje wayanta da Cup
ɗ
in da ke hannunta,A.Maleek yayi saurin zamowa daga kan kujeran ya zube a ƙasan Carpet yana kwasan gai
suwa,Hajiya Aysha da idanunta ke kansa ta saki lallausan murmushi tana amsa gaisuwan tilon
ɗ
an nata namiji,kafin ta
ɗ
aura da fa
ɗ
in "Ina ka baro Suhailan da ka sanyata kuka tunda farin safiya,har da ru
ɗ
ata da cewa zakai mata kishiya duk awani dalilin?"
A.M
aleek da ya cigaba da zama daga ƙasa ba tare da ya koma bisa kujeran ba
,ya
ɗ
aga manyan idanunsa da ya gada wajen Hajiyan yana fa
ɗ
in "Hajiya har yanzu dai na lura baki daina ma Suhailah kallon ƙaramar yarinya ba,kullum cikin goya mata baya kike bakya son la
ifinta sam,wallahi Hajiya Suhailah bata jin maganata,sam ba ta ma
ɗ
auki aure da wani muhimmanci ba,amma a yau ina son warware miki irin zaman da muke ko zaki daina goya mata baya."
Ya dakata da maganan yana kallon Hajiya
,wacce
ta nutsu tana sauraransa kaf
in ta gya
ɗ
a kai tana fa
ɗ
in "Ina jinka sanar dani menene ke faruwa da rayuwan auren naku?"
A.Maleek yai ƙasa da kansa kafin ya fara da fa
ɗ
in "Hajiya Suhailah bata kula dani,duk wani aiki da kika san macen ƙwarai xata tsaya taiwa mijinta Suhailah bata min,b
an isa ince ina son abu ka za ta tashi ta girka min da kanta ba sai dai mai aiki,gyaran
ɗ
akina sai ta bushi iska take yi,shima ina ga a wata baifi tayi sau biyu ba,ni ne da kaina idan na shigo gari zan zage ingyara komi idan ina son ganin
ɗ
akin yadda nake
buƙatansa,sannan babban matsalata da ita rashin son haihuwa,Hajiya Suhailah ita da kanta ta kai kanta asibiti ta fara amsan Pills na tsarin iyali ba tare da sani na ba,a cewanta tana tsaka da karatu akai bikinmu baxata ta
ɓ
a yadda ta
ɗ
auki ciki ba,yanzu bik
in mu shekaru biyar kenan ta gama karatun tayi Service amma bata daina amsan alluran hana
ɗ
aukan ciki ba,na
ɓ
oye miki gaskiyan magana cewa babu abinda muke yi ne,sabida na ga idanunki ya rufe a nuna mata soyayya,sam baki son laifinta san......"
"Dakata Ab
dul-Maleek kana so kace min ita Suhailan da kanta ne ta yanke ma kanta yin tsarin iyali ba tare da izininka ba ma, yaushe Suhailah tayi bu
ɗ
ewan ido har haka
,ina
tarbiyan dana bata ?"
Hajiya Aysha ta katse A.Maleek a fusace,tare da jero masa wa
ɗ
annan tamba
yoyin,fuskanta gaba
ɗ
aya na rinewa da zallan
ɓ
acin rai,hakan yasa A.Maleek dubanta yana cigaba da fa
ɗ
in "Nima abinda na jima ina tambayan kaina kenan Hajiya,ina ga qawaye ƴan duniya tayi da suke son sauketa akan turban da kika
ɗ
aurata akai tun farko,to ni
a gaskiya na gaji da halayyan Suhailah kuma bazan iya zama da macen da bazata haihu dani ba sai dai ƙaryan nuna min soyayyah,shiyasa nace a yau zan fayyace miki watakila ke idan kika zaunar da ita kikai mata fa
ɗ
a zata ji naki,ta canza banzayen halayyan dat
a fara koya,shiyasa na shigo da maganan sake aure kuma am very serious idan har bata sauya ba zan tabbatar mata da cewa ni ba zata maida ni sakarai ba,koma ta canza
ɗ
in ina ji ajikina akwai abinda zai faru nan ba da jimawa ba."
A hankali A.Maleek ya zayya
newa Hajiyan nasa irin mafarkan da yake a ƴan kwanakinnan,da wata wacce sam ba'a nuna masa zahirinta illah idanunta masu haske da ake nuna masa a mafarkin,sai hannayenta da take miƙo masa tana kuka alamun neman taimako,amma da zaran yakai hannunsa don kamo
nata yake farkawa daga mafarkin ,Hajiya Aysha bayan gama saurarensa tai shiru tare da shiga tarin nazari,matsalan Suhailah da mafarkin da A.Maleek
ɗ
in ke yi suka taru suka kulle kanta,har ta rasa wani tunani ma zatayi sai zuwa wani lokaci ta numfasa,batai
masa magana ba sai wayanta da ta
ɗ
auka ta shiga neman layin Suhailah,bugu biyu ta
ɗ
aga Hajiya bata jira komi ba ta furta "Ma za yanzu kizo nan gida ki sameni."
Daga haka ta kashe wayanta zuciyanta na cigaba da
ɗ
aukan zafi akan lamarin Suhailah,tabbas tan
a ganin a wannan karon dole ta
ɓ
ata ran Suhailan don ko ka
ɗ
an bazata lamunci irin wannan sakarcin ba,sannan bata tunanin idan har Suhailah ta cigaba da nuna rashin son haihuwa da gudan jininta to tabbas ita da kanta ma zata nemo masa wata macen ya aura ko
bai so ba,zaman awa
ɗ
aya sukai suna cigaba da tattauna matsalolin Suhailah,kafin motar Suhailah ta iso gidan Hajiyan,ta shigo wurjanjan don tunda taji kiran da Hajiyan ke mata tasan ba lafiya ba,A.Maleek ya gama kwancewa Hajiyan komi,hakan yasa ta shigo j
ikinta a sanyaye tana faman raba ido,kallo
ɗ
aya A.Maleek yai mata ya
ɗ
auke kai yana sake ha
ɗ
e fuskansa tsaf babu alamun wargi,kusa da Hajiya ta je ta zauna tamkar zata shige jikinta,amma sai Hajiyan ta shiga ture ta tana jifanta da wani mugun kallo take fa
ɗ
in "Dallah! Matsa ki bani waje ashe ke
ɗ
in sakaryace mara hankali Suhailah
,irin
tarbiyan dana baki kenan,ko ni haka kika taso kika ga inama marigayi rashin albarka da rashin biyayya? Maxa sanar dani gidan uban da kika kwaso dukkanin halayyan da Maleek ya
sanar dani
,har
kinyi bu
ɗ
ewan idon da zaki tsarama kanki rayuwa Suhailah,a gidan ubanwa kika ta
ɓ
a ganin inda Haihuwa ya hana karatu? Har da zaki je ki cuci kanki ki fara tsarin iyali alhali ko haihuwan fari baki ta
ɓ
a yi ba."
Inda Hajiya Aysha ke shiga ba
tanan take fita ba,taiwa Suhailah tas wacce zuwa lokacin kuka sosai takeyi,cike da tarin nadaman Planing
ɗ
in da tai tayi abaya,da gaske takewa Maleek ta daina shan pills
ɗ
in da takeyi,kusan shekara guda kenan rabonta da shan komi amma ciki yaƙi samuwa,shi
kuma ya kasa yadda ta daina
ɗ
in abinda yasa suke ta samun sa
ɓ
ani dashi kenan,jikin Hajiyan ta koma tana cigaba da kuka sosai,Hajiyan ta sake ture kanta daga jikinta,don da gaske haushin Suhailan me zafi take ji,cikin muryan kuka Suhailah ke fa
ɗ
in "Don girm
an Allah Hajiya kuyi haƙury ke da Yah Maleek,wallahi zan gyara duk halayyan da baya so,amma bazan iya ganinsa da wata mace ba bayan ina raye,wallahi Hajiya na da
ɗ
e da daina tsarin iyali shekara guda kenan,Allah ne bai kawo rabon ba shi kuma ya kasa yadda n
a daina."
"Ta ya za'ai dama ya yadda kin daina
ɗ
in,tunda lokacin da kika faro ba da yawunsa kika fara ba,Allah yasa ba illah kikai wa kanki da kanki ba,inko har wani matsalan kika janyowa kanki,kinga maganan kice baki son ganin mijinki da wata mace ma bai
taso ba,don ni da kaina zan masa wani auren don bazan zuba ido banga ƙwansa a duniya ba,alhali shi ka
ɗ
ai na mallaka
ɗ
a namiji da Allah ya bar min ya rayu,tunda ke shashashace baki san inda kanki ke miki ciwo ba,in banda ke
ɗ
in sakaryace har wani tsoron ha
ihuwa zakiyi don kina boko bayan gani a raye,ki gayamin wani wahalan raino zaki sani inda kin haihun alhali kinsan kuna dani a raye,to kisawa ranki zama da kishiya nan ba jimawa ba matuƙar ya tasaki agaba kuka je wajen likita aka tabbatar alluran da kikai
ne ya janyo miki wani matsalan."
Hajiya Aysha ta ƙare maganan cikin fusata tana ji tamkar tun a yanzu
ɗ
in ta rufe Sunailan da duka,Suhailah da kalaman Hajiyan ke sake ki
ɗ
ima zuciyanta idan ana shigo da zancen Maleek
ɗ
in zai iya sake aure,ta sake rushewa
da kuka so take ta je ga Maleek
ɗ
in ko shi zai tsaya ya saurareta,amma kallo
ɗ
aya tai masa taga yadda shi
ɗ
inma ya sake
ɗ
inke fuska yana jifanta da wannan shu'umin kallon nasa me
ɗ
aga hankali,ai sai ta kifa kanta jikin kujera tana cigaba da rasgan kuka,yay
in da Hajiya ta cigaba da rufeta da fa
ɗ
a daga baya ta koma nasiha,hakan yasa Maleek zame jikinsa yai sallama da Hajiyan ya bar gidan,zuciyansa fes don baiyi tunanin Hajiyan zata iya rufe ido taci zarafin Suhailan har haka ba,idan yana tuna irin son Suhaila
n da yake rufe idanun Hajiyan,sabida kawai Suhailan ta fito daga tsatson jinin qanwanta da suka fito ciki guda,ta rasu ta barwa Hajiyan Suhailan tun tana da shekaru biyar a duniya,tuƙi yake yi yana fata da addu'an Allah sa dukkanin fa
ɗ
a da nasihan Hajiyan
suyi tasiri a zuciyan Suhailah har ta gyara
ɗ
abi'unta da baya so,wayansa da yake ruri ya kalla ganin sunan abokinsa Naseer ne yasa shi
ɗ
aga wayan yana sanar da Naseer
ɗ
in inda zasu ha
ɗ
u.
___________
Tunda TAIMIYYAH ta tashi take ta tunanin ta yadda zata
tsiri yiwa Yah Sadeeq
ɗ
in girkin da ya buƙata,ba tare da Iya ta gane don shi tayi ba,bare har ta rufe ta da fa
ɗ
a,dubara ne ya fa
ɗ
o mata lokacin da ta kammala shirinta cikin wata rigan atamfa da akaiwa
ɗ
inkin free gown da yai matuƙar yi mata kyau,
ɗ
ankwalin
kayan ta
ɗ
aura tana bin jikinta da turarenta me sanyi da da
ɗ
in qamshi,agogo ta kalla taga lokacin
ɗ
aura lunch
ɗ
insu yayi,hakan yasa ta fita da ƙwarin guiwanta zuwa falo,kaman yadda tai tunani Iyan na hakince cikin kujera,ta tasa TV agaba tana kallon wa'azi
n da ake haskawa a tashar Manara,TAIMIYYAH ta cigaba da takowa cikin irin tafiyanta da sai da taimakon dafe guiwan ƙafanta me laluran take iya tafiya,ta iso kusa da Iya tana fa
ɗ
in "Iya yau kuma me Ladi zata girka ne ko dai in amshi girkin tunda nayi sarai
sosai,sai in dafa mana ko Rice and Stew ne,ke me son wake sai a dafa miki waken daban."
Ta ƙare maganan tana
ɗ
auke idanunta daga kan Iya,ita kuma Iyan sai ta zubawa TAIMIYYAH ido tana jin ƙaunarta na sake zama a zuciyanta,rashin son jikin TAIMIYYAN da jaj
ircewanta wajen iya sarrafa nau'in girke-girke na tsananin birgeta,don haka bata kawo komi ba ta gya
ɗ
a kai cike da gamsuwa take fa
ɗ
in "Hakan ma yayi TAIMI na indai zaki iya sai ki shiga Kitchen ku ha
ɗ
u da Ladin kuyi girkin,amma ni ina son a dafa raguwan