Showing 42001 words to 45000 words out of 46126 words

Chapter 15 - TAIMIYYAH

Start ads

15 Aug 2025

315

Middle Ads

/>
aura wani laifin,jikinta a sanyaye ta miƙe ta nufi

ɗ

akinsa,sai dai tana shirin shiga shi kuma ya fito,hannunsa ri

ƙ

e da mukullin mota ya sauya kaya zuwa wasu Riga da Wando na Gucci,saura ka

ɗ

an su gwabza karo Suhailah tayi saurin ja baya tana duban fuskansa da babu annuri take fa

ɗ

in "Don Allah kayi haƙury Sweet wallahi kaina ne ya dinga ciwo dana dawo,shiyasa na kasa y

i da kaina gudun karka dawo kuma ka tadda ba'a yi ba yasa nace Ameena tayi,don Al......"

"Alright!

yayi

kyau."

A.Maleek

ɗ

in da ya katseta ya furta,yana ra

ɓ

ata zai wucewansa tayi saurin shan gabansa tare da riƙo rigansa,wani mugun kallo yai mata yana zare

hannunta daga jikinsa,ya wuce da sauri zuwa Stairs da bibbiyu ya dinga ha

ɗ

a steps

ɗ

in benan har ya sauka ƙasa,da kansa yake driving ya bar gidan megadi na

ɗ

aga masa hannu da fatan dawowa lafiya,Apple white ya nufa yayi Ordern wani irin Tea nasu me da

ɗ

i ha

ɗ

i da Snacks,bai tsaya ci anan ba akai masa take away ya fito zuwa mota,ya sake isa wani wajen sai da ƙoda ya siya sannan ya wuto gida lokacin da agogo ke buga sha

ɗ

aya har da mintuna biyu,nan falon ƙasa ya zauna yaci komi iya yadda xai iya ci,yana cikin ƙ

arisa shanye tea

ɗ

insa Suhailah ta sakko,tana sanye cikin kayan bacci Riga da wando da suka fidda suranta,gaba

ɗ

aya qamshinta ya cika wajen lokacin da ta iso,amma kallo

ɗ

aya yai mata ya

ɗ

auke kai ita kuma ta zauna idanunta na kansa bayan ta gama kallon yad

da ya barbaje packs

ɗ

in da aka zuba masa komi ciki,cikin wani irin salo na bada haƙury ta bu

ɗ

e baki zatai magana,yayi saurin

ɗ

aga mata hannu,yana tashi tsam ya bar mata falon gaba

ɗ

aya ya haura zuwa sama,murzawa

ɗ

akinsa key yayi don bayama buƙatan damu bar

e ya saurari ban haƙurinta,sabida tana sake fusata zuciyansa ne sosai,ya da

ɗ

e yana gayawa kansa abubuwa da yawa da yake shayewa daga gareta tana cin albarkacin Hajjah ne,da kuma ƙarfin zumuncin da ke tsakaninsa da ita,uwa uba Soyayyan da Inna Kareeman ta g

wada masa,wato mahaifiyan Suhailan yana sake taka rawa wajen danne zafin zuciyansa akan Suhailah,amma baya ji idan aka cigaba da tafiya a yadda Suhailah take masa yanzu baza'a samu matsalaba,don sosai take son ƙure duk wani haƙurinsa da kauda kan da yake y

i a wasu lamuran,yana ji tana faman nocking yai biris da ita,sai ma wayoyinsa da ya janyo ya kashe su baki

ɗ

aya,dama baya kwana da waya a kunne sam,har bacci ya

ɗ

auke sa bayan ya kwanta baisan yadda ta ƙare tsaye abakin ƙofar

ɗ

akin nasa ba.........✍

🏻

Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu buƙatan yin payment zakui min magana ta wannan number

ɗ

in 08167768704, ko kuma ku turo ku

ɗ

in ku kai tsaye ta wannan account

ɗ

in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*

*Sai ku tura

shaidan biyanku ta wannan line

ɗ

in 08167768704.*

_Masu account da Arewa books

,zaku

dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sauƙi,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_

👇🏻

https://arewabooks.com/chapter?id=62d29e11aa5f8f19b

c9621cb

*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU

👆🏽👆🏽👆🏽

*

*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*

👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾

*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.

*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin

kasuwar ArewaBooks.

*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.

A

inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed". Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa ku

dinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).

--------

Akwai wasu hanyoyin saka kudi

a

ArewaBooks account kamar:

*Bank Transfer*

*Airtime Transfer*

Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din,

amman

bayakai

1hour za'a gansa a Balance.

#Ɗansabo

ce

#

[7/27, 10:38 AM] Ayshat Dansabo

😘

: *TAIMIYYAH*❤



©



Ayshat Ɗansabo Lemu ✍

🏻



*Page 20 to21*

*END OF THE FREE PAGES*

*To masu karatu a wannan page

ɗ

in Free pages ya zo ƙarshe.Don haka sai ku hanzarta biy

an 500

ɗ

inku don jin cigaban labarin

,domin

duk yadda zan gutsira muku ya labarin TAIMIYYAH yake ba za ku gane inda aka dosa ba har sai kun shiga cikin labarin tsindim sannan za ku gane inda tafiyan ya dosa.Don haka kar ku bari a barku a baya ku bi sahun ma

su rubdugun shiga Payment Group don jin ya labarin TAIMIYYAH zai kasance? Yah Maleek da Suhailah za su kwashe a gaba

,shin

da gaske zai iya sake auren wata mace don samun haihuwa,ko bazarana ce kawai yake? Duk za a warware muku zaren labarin a gaba.Ku

dai

k

awai ku biya ku shige cikin group don kwasan karatu.Saina ga ruwan ƙauna daga Fans

ɗ

ina*

😍

_______Washegary Suhailah da kanta ta tashi ta shiryawa A.Maleek Breakfast,sai dai cikin rashin sa'a A.Maleek

ɗ

in tun ƙarfe takwas ya bar gidan ba tare da sanin

Suhailan ba,sai da ta gama tsara kwalliya ta nufi

ɗ

akinsa ta tadda babu kowa ciki,sai

ɗ

akin da ya bari a hargitse duk kayan da yai anfani da su gasu nan zube bisa Bed

ɗ

in,waya ta

ɗ

auka ta kira shi zuciyanta na bugawa da ƙarin takaicin kanta da kanta,yana

ɗ

aga wayan sai ta nemi sanya masa kuka yayi saurin dakatar da ita,yana sanar da ita ya wuce Kaduna daga can kuma zai bi jirgi ya wuce Lagos,sai next week zai dawo bayan an rantsar da shi akan sabon muƙamin da aka bashi,wanda za'a rantsar dasu a Abuja sati

me zuwa, don haka ya bar mata garin tayi yadda take so,ai Suhailah bata san lokacin da ta rushe da kuka ba shi kuma yai cuting call

ɗ

in yana jan ƙaramin tsaki,zama tayi a

ɗ

akin taci kukanta ta more kafin ta fice ta koma zuwa nata

ɗ

akin,ta cigaba da neman l

ayin Zuby cikin sa'a bugu biyu Zubaidan ta

ɗ

auka,sai Suhailah ta sanya mata kuka,cikin nuna ki

ɗ

emewa Zubyn ke tambayan Suhailah abinda ke faruwa amma sai Suhailah ta shaida mata cewa zancen bana waya bane,don haka idan ta samu lokaci kawai ta zo gidan nata

akwai maganganu,daga haka sukai sallama Suhailah ta aje wayan,zuciyanta sam babu da

ɗ

i tana tsoran ace Maleek ya juya mata baya a dai-dai wannan lokacin,takaicin kanta na yadda take kasa binsa a yadda yake so na sake lullu

ɓ

e zuciyanta.

________

*Monday

,10:10am

.*

TAIMIYYAH ce tsaye daga bakin titin kwaltan shiga layinsu,sanye take da dogon Hijab kalan sararin samaniya,kaman yadda kalan Material

ɗ

in jikinta yake,Napep take jira don zuwa wajen Computer Training

ɗ

in da zasu fara a yau

ɗ

in,sai dai da alama

yau

ɗ

in za'ai wahalan abin hawa,ta sake kallan agogon da ke

ɗ

aure a tsintsiyar hannunta,ta ga lokaci na sake tafiya sai takaicin rashin barin Sani Drivern Iya ya kaita ya kamata,don ba yadda Iya ba tayi akan ta kira Sanin ba amma ta nuna tafi so ta dinga

zuwa da kanta,tsayuwan mintuna kusan goma ta ƙara bata samu abin hawanba gashi ita ba gwanar jurewa tsayuwa bace sabida laluran ƙafanta,wayanta take shirin cirowa a jaka ta kira Sanin ta ji idan yana kusa kawai yazo su wuce,sai dai tsayuwan wani me Napep a

gabanta yana fa

ɗ

in "Hajiya tafiya ne?" Shi ya katsewa TAIMIYYAH hanzari ta ciro hannunta daga cikin jakan tana gya

ɗ

a masa kanta

,kafin

ta furta "Eh tafiya ce,can gaban Congo ka

ɗ

an zaka kaini."

Ta ƙare maganan tana shiga cikin Napep

ɗ

in ta zauna,shi kuma

ya ja sukai gaba ko da suka isa sauka tayi ta nufi cikin wajen bayan ta biya shi ku

ɗ

insa,shi kuma yaja mashin

ɗ

insa yai gaba,Ƙarfe

ɗ

aya dai-dai suka tashi kaman yadda aka sanar dasu tsarin karatun,su shiga ten afito one ga mamakin TAIMIYYAH kuma suna da ya

wa sosai wanda suke karatun tare maza da mata,cikin wanda suka fito kusan a tare wata budurwace me yawan fara'a,baƙace sosai sai dai tana da kyau dai-dai misali,ta dubi TAIMIYYAH lokacin da suka gama fitowa daga cikin ajin

ɗ

aukan karatun,ta miƙa mata hannu

tana fa

ɗ

in "Salamu alaikum,sunana Zaynab Haroun." TAIMIYYAH itama sai ta miƙa mata nata hannun sukai musabaha

,da

murmushi a saman fuskarta take fa

ɗ

in "Sunana Zaynab Sameer."

"Wow!

nice

name Namcy,ina farin cikin ha

ɗ

uwa da takwarata." Cewan budurwan itama

murmushi kwance saman fuskanta,suka jero a tare da TAIMIYYAH har zuwa bakin titi,budurwan na ta

ɗ

an jan TAIMIYYAH da magana akan Programme

ɗ

in da zasuyi na Computer Training

ɗ

in,zuciyanta cike da tausayin yadda TAIMIYYAN ke tafiya,a zuciyanta take ayyana

mace har mace kyakykyawa da ita ga dirin jiki amma Allah ya jarbceta da nakasan ƙafa

ɗ

aya,ita dai TAIMIYYAH tana amsa mata jefi-jefi,suna tsaye tare har suka samu abin hawa,TAIMIYYAH ta shaida masa gyallesu zata nufa,yayin da itama Zaynab tace Gaskia ita t

a nufa,hakan yasa sukai sallama da juna TAIMIYYAH ta shiga ya wuce da ita.

Ta iso gida a gajiye sosai burinta bai wuce ta ganta a Sasan Iya ba,tayi wanka ta sawa cikin ta abinci don yinwu take ji sosai,a hankali take shigowa cikin Compound

ɗ

in gidan,bayan

ta tsaya sun gaisa da sabon megadin da Baba Sani ya kawo a shekaran jiya me suna Tukur,matashi ne kuma bamai nisan shekaru sosai ba don bazai wuce shekaru arba'in ba,tana cikin tafiya sai ji tayi ana kiran sunanta,sai ta dakata da tafiyan hannunta dai daf

e da ƙafanta me laluran,ta waiwaya baya idanunta na sauka akan Anty Laurat da ke tahowa daga Sasan su Zuhurah,sai TAIMIYYAH ta saki murmushi tana cigaba da tsayuwa har Anty Laurat

ɗ

in ta ƙariso wajen,tana furta "Daga ina ƴan mata da uwar ranannan?"

TAIMIY

YAH ta sake fa

ɗ

a

ɗ

a murmushinta tana sanar da Laurat

ɗ

in daga inda take

,Laurat

ta furta "Ayyah! Sannu da dowawa tuh

,ya

karatun hope ya fara da

ɗ

i?" Yadda

tai

maganan da zolaya yasa TAIMIYYAH sakin murmushi tana fa

ɗ

in "Anty Laurat kenan sai mu ce Alhamdulilla

h!"

Laurat itama ta saki dariya ka

ɗ

an tana fa

ɗ

in "Bari na barki ki ƙarisa daga ciki,nima wai na fito zan

ɗ

an je kasuwa ne akwai abinda zan nemo,zuwa anjima zan shigo ai yau ina so ki

ɗ

an gwada yin Doughnut irin wanda ki kai shekaranjiya

ɗ

innan,yayi da

ɗ

i i

na so na ga yadda kikai kwa

ɓ

in."

"Ok ba matsala Anty Laurat

,sai

kin shigo

ɗ

in bari in ƙarisa na gaji sosai." Cewan TAIMIYYAH daga haka kuma ta cigaba da takawa zuwa Sasan su inda tafi wayo,a falo ta tadda Iya tayi baƙuwa qawanta Hajiya

Sahura ne ta zo,da

alama tazo garin kenan sabida ta bar Zaria da da

ɗ

ewa,ta koma can Bauchi wajen Yayanta namiji da ya

ɗ

auke ta tun bayan rasuwan mijinta,TAIMIYYAH ta durƙusa har ƙasa ta gaida Hajiya Sahuran da ke mata sannu da zuwa,ta amsa da fara'a tana fa

ɗ

in "Sannu TAIMIYY

AU ai ina zuwa na tambayeki Iya tace kina wani makaranta na koyan na'urannan me ƙwalƙwala,to Allah ya bada sa'a." TAIMIYYAH ta amsa da "Ameen

,amma

Hajjaju ki dinga fa

ɗ

in sunan dai-dai TAIMIYYAH ne fa ba TAIMIYYAU ba."

Yadda TAIMIYYAH tai maganan a shagwa

ɓ

e yasa Iya da Hajiya Sahuran yin dariya

,Iya

na fa

ɗ

in "Ja'irah to ya karatun na ga kin jima nema baki dawo ba."

"Lafiya lau Iya

,rashin

abin hawa ne wallahi ya tsaidani,don da zani ma da ƙyar na samu,ina ga dai naki zanbi Sanin kawai ya dinga zuwa ya kaini

idan zan dawo na dinga dawowa ni ka

ɗ

ai

ɗ

in."

Cewan TAIMIYYAH tana tashi don shigewa

ɗ

aki

,Iya

tabi bayanta da kallo tana fa

ɗ

in "A tuh! Da dai yafi miki kam."

Bayan shigan TAIMIYYAH

ɗ

aki ne Hajiya Sahurah ta dubi Iya tana fa

ɗ

in"Kinga yarinya yadda ta zama

ƙ

atuwar budurwa kyau kaman ita tai kanta

,lallai

na jima rabo na da Zaria Iya wallahi kamanninta da marigayiya uwarta har ya

ɓ

aci,inama ina da

ɗ

a namiji da anyi ha

ɗ

in zumunci don ni dai ina ƙaunar wannan

ɗ

iya ina kuma tausayinta matuƙa,Allah yai mata za

ɓ

i y

a kareta daga sharrin samarin zamanin nan." Iya tayi caraf tana amsawa da "Ameen

,ke

dai bari kawai Hajjaju kullum addu'an da nake kenan Allah fito mata da nagari,ya kaita inda bazata cutu ba ko dan laluran ƙafannan nata,kinsan halin mutanan mu koya suka ga

mutum da nakasa sai ya zama abin rainawa,bayan basu san irin baiwan da ubangiji ya aje a garesa ba,Allah dai ya shige mana gaba yai mata kyakykyawan za

ɓ

i Ameen." Daga haka suka cigaba da hiransu Iya na ba qawan nata labarin yadda Umma ta

ɗ

auki karan tsana

ta

ɗ

aurawa TAIMIYYAN,Hajiya Sahuwa abinka da mace me saurin

ɗ

aukan zafi,nan take ta dinga la'antan baƙin halin Umma,har tana mata fatan Allah ya gwada mata samun nakasasshen cikin jikokinta in tana ganin ta gama haihuwa ne a yanzu da har take nunawa TAIMI

YYAH baƙin tsana irin haka,ita dai TAIMIYYAH da ta fito daga wanka tana jiyo tashin zancen su Iyan sama-sama daga

ɗ

akinta,har ta gama shiri ta fito kai tsaye ta nufi wajen cin abinci,ta zuba wanda zataci ta fara ci bayan ta kammala

ɗ

aki ta shiga,tana

ɗ

akko

sabuwar Laptop

ɗ

inta da Yah Sadeeq ya taho mata dashi daga Kd,randa yazo Weekend domin tunda Abie ya turo mata ku

ɗ

in sayan sai taiwa Yah Deekun magana ta waya akan tana so ya siyo mata yazo mata dashi,tayi-tayi ya turo mata details

ɗ

insa ta saka masa ku

ɗ

i

n,amma sai yai mata wayau yace ta bari idan ya shigo Weekend zasuyi magana,sai kawai ganinsa dashi tayi randa ya diro garin ya kawo mata Sasan Iya,yana mata dariya wai Suprising

ɗ

inta yayi,aiko murna a gun TAIMIYYAH kaman ta rungumeshi haka taji,musamman d

a ta duba taga Exactly irin wanda ta tura masa hotonsa ta chart ne tace irin shi

take so,hatta Iya tayi murna da wannan kyauta da yaiwa TAIMIYYAN,tai ta masa godia yana hararanta a lokacin yana fa

ɗ

in shi baiga abin godia ba don ya saiwa TAIMIYYAN Laptop ka

wai.ta saki murmushi lokacin da take bu

ɗ

e Laptop

ɗ

in ta kunna,cikin sauƙi ta fara operating

ɗ

in abinta cike da farin ciki,tayi abu me yawa a ciki duk cikin karatun su na yau

ɗ

in,kafin ta rufe ta mayar ta aje tana komawa gado don ta samu ta

ɗ

anyi bacci kafi

n akira sallan La'asar.

Kamar yadda suka rabu da Anty Laurat zata shigo koyan Doughnut,aiko ana idar da sallan la'asar ta shigo Sasan Iya,bayan sun gaisa da Iya a falo ne ta wuto

ɗ

akin TAIMIYYAH,wacce ke amsa call

ɗ

in Maryam Salis da ke sanar da ita rashi

n lafiyan mamansu da aka kwantar a asibiti,TAIMIYYAH ta bata tabbacin zata sanar da Iya su je su dubo Mum

ɗ

in a asibitin kafin a sallamesu,ta sauke wayan daga kunni bayan sunyi sallama da Maryam

ɗ

in,manyan idanunta ta

ɗ

aura akan Anty Laurat da ke bin TAIMI

YYAN da kallo,ganin yadda Rigan jikinta yai mata kyau,tare da fito da kyawun halittan TAIMIYYAN a sarari "Anty Laurat har kin shigo?" Cewan TAIMIYYAH da murmushi saman face

ɗ

inta

,Laurat



ɗ

in itama murmushi tayi tana fa

ɗ

in "Eh! Wallahi TAIMIYYAH gani na shig

o

,gara

afara yanzu kada muyi dare ko?"

Daga haka suka fito zuwa kitchen

ɗ

in Iya,da yake babba ne sosai sam babu wani takura,Ladi na ta hidiman

ɗ

aura abincin dare su kuma suna aikin kwa

ɓ

a Doughnut

ɗ

in,wanda TAIMIYYAH tace a kwa

ɓ

a na mudu

ɗ

aya kawai,aci ha

r ayi sadaka da sauran wa maƙwafta,hakan ko akayi ta fiffito da kayayyakin yin,fulawa mudu

ɗ

aya (8 cups) ta baiwa Anty Laurat

ɗ

in tace ta tanka

ɗ

e cikin wani bowl,ita kuma ta fito da 2 eggs, sai Sugar 1 and half cup, sai 2tbsp na Yeast ,sai 1tsp Salt,sai Ha

lf Simas,sai 2 cups liquid milk(warm),sai 1tsp Vanillah powder.

Bayan duk ta gama arranging Ingredients da take buƙata sai ta

ɗ

akko Mixer

ɗ

inta ta jona jikin sucket,ta fara da zuba fulawan da aka tanka

ɗ

e cikin Mixing bowl

ɗ

inta,sai ta zuba Vanillah powder



ɗ

inta da Salt and Sugar

ɗ

in,ta juya suka ha

ɗ

e jikinsu,sannan ta fasa egg

ɗ

in a wani bowl ta zuba Yeast and Warm milk

ɗ

inta,ta ka

ɗ

a sosai ta juye akan fulawa

ɗ

in,sai ta zuba butter

ɗ

in akai ta fara mixing with high speed,sai da ta tabbar yayi mixing

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login