Showing 6001 words to 9000 words out of 46126 words
/>
ɗ
in "Dole in saka maganganunta araina Yah Deeku,Umma bata so na bansan miye laifi na don na kasance gurguwa ba,bani nai kaina
ba inda ana ba
ɗ
an Adam za
ɓ
in ya za
ɓ
i yanda yake son halittansa ya kasance bana ji akwai wanda zai za
ɓ
i nakasa,amma ita sam ta kasa gane bani ce na za
ɓ
i zamowa a haka ba,yanzu ba da bane Yah Deeku nasan ciwan kaina a yanzu,maganganunta suna ƙona zuciyata k
aman yadda wuta ke ƙona itace,dole in kiyaye duk abinda zai dinga janyo min gorin halitta,kayi haƙury Umma uwace a guna amma zuciyata bazata iya juran yawan aibantani da takeyi ba,shiyasa tunda ta nuna bata son shaƙuwan dake tsakaninmu dole mu koyi nisanta
da juna."
Zuwa lokacin da TAIMIYYAH takai ƙarshen magananta tuni hawayen da take dannewa sun
ɓ
alle,suna zarya a saman kyakykyawan face
ɗ
inta,Yah Sadeeq da tunda ta fara magana ya tsura mata ido,ransa yai matuƙar sosuwa da hawayen da take zubawar,ya sani
tafi shi gaskiya domin kaman yadda ta fa
ɗ
i ne babu wanda yasan ciwan kansa da zai so jin yadda Ummansu ke kyaranta tana aibanta nakasanta kai kace TAIMIYYAN irin guragunnan ne da basa ko iya tafiya,cikin muryansa da ya bayyana raunin da zuciyansa shi ma ya
yi yake fa
ɗ
in "Yanzu kina nufin sabida Umma ne zaki daina kulani bayan kinsan zuciyata ta riga ta kamu da ƙaunar ki Zainab,ya kike so inyi da wannan sabuwan
ɗ
abi'an da sam bazan iya jure masa ba?"
Sanin bazata amsa masa ba yasa shi kai tsaye cigaba da
fa
ɗ
in "Lokaci yayi da zan fito fili insanarwa da Umma ke nake so
,so
kuma da aure ko hakan zai tabbatar mata da cewa alaƙanmu dake ya wuce shaƙuwa na ƴan uwantaka,zallan soyayya ce mara algus."
Kukan da TAIMIYYAH ta sanya masa ne yasa shi tsura mata ido ci
ke da mamaki,baki bu
ɗ
e yake kallonta wani abu na yawo a cikin zuciyansa,cikin muryan kukan take fa
ɗ
in "Ka dubi girman Allah Yah Sadeeq karka fa
ɗ
awa Umma wannan maganan,wallahi kasheni zatayi nina sani,don Allah karka shigo da abinda kasan bazai ta
ɓ
a yiwuwa
ba,alaƙanmu ta tsaya iya na ƴan uwantaka, ka riƙe girmanka na Yayana wanda nafi so da shaƙuwa dashi,me sharemin kuka na da bani dukkanin ƙwarin guiwa,don Allah kada ka rusa wannan alaƙan ka shigo da batun da bazai ta
ɓ
a yiwuwa ba illa jefa rayuwata cikin g
arari."
Kuka takeyi sosai zuwa lokacin domin ita ka
ɗ
ai zata iya gayawa duniya irin tsanan da Umma tai mata,ba ta ji ko za'a tashi duniya zata iya amincewa da Yah Sadeeq
ɗ
in ya zama abokin rayuwanta,ta sani yana
son ta don ya riga ya jima da fallasa mata s
irrin zuciyansa,ita
ɗ
ince har yau ya kasa jin taƙamaimai miye a zuciyanta game dashi,baya hango kowace irin soyayya a idanunta daya wuce na ƴan uwantaka,irin na wanda shaƙuwa ya shiga tsakani,cikin tsananin
ɓ
acin rai ya daka mata tsawan da yai saurin sata
sake rushewa da kuka me ƙarfin gaske,ta kai hannu tana toshe bakinta ganin yadda ya taso yana nufota,ta shiga matsawa da baya-baya tana cigaba da toshe bakinta kuka nacin ta,zama yayi daga bakin Bed
ɗ
in yana kai hannu ya janyota baki
ɗ
aya zuwa jikinsa,kafa
ɗ
unta duka ya kamo yana girgizata yake fa
ɗ
in "TAIMIYYAH me kike nufi da wa
ɗ
annan kalaman,kina so ki gaya min tuntuni ni ka
ɗ
ai nake haukata ke zuciyanki bata kamu da soyayyata ba? Ki sanar dani ni ka
ɗ
ai nake shirme na kome?"
Yadda yake magana yana
ɗ
aga
murya da sake jijjiga kafa
ɗ
unta yasa TAIMIYYAH sake rushewa da kuka
,sai
dai kafin tayi wani yinƙuri sai shigowan Iya suka ji cikin
ɗ
akin,ta tafa hannu tana salati tana fa
ɗ
in "Me zan gani Saddeeku dukanta kai bata da lafiya kome,ko kaima ka fara kur
ɓ
e kur
ɓ
e
n zamanin nan da samari keyi ne bamu da labari? To sakarta tun ranka bai ida
ɓ
aci ba
,ka
kuma sanar dani tun farko ma uban mi ya kawo ka
ɗ
akinta?"
Sadeeq da ransa ya
gama
ɓ
aci sai ya saki TAIMIYYAH yana ballawa Iya harara yake fa
ɗ
in "Bansani ba miye naki n
a shigowa nan
ɗ
in kaman an kiraki."
Iya takai hannu ta bige bakinsa tana fa
ɗ
in "Yi min shiru mara kunya,kuma ka gaya min me tai maka da zaka tasa ta agaba kana jijjiga kaman ka biya sadakinta sabida tamba
ɗ
a da fitsara,to ahir
ɗ
inka ka kiyayeta ince dai so
yayya ce kakema wannan haukan,to inma son ta kake tun wuri ka cire bazata so ka ba,inma ta fara dole ta daina kowa yai ta kansa,indai ina raye TAIMIYYAH ba zata aure ka ba uwar ka taje can ta za
ɓ
o maka matan aure amma ba dai Zainab ba,wuce ka kabar min sas
a tun bansa an kira min uwar ka da uban ka sun maka iyaka daga shigowa nan
ɗ
in ba."
Yadda Iya ta rintse ido tana yayyafin masifa yasa Sadeeq ficewa cikin zafin nama
,zuciyannan
kaman ya faso ƙirjinsa sabida
ɗ
aukan zafi,Iya ta bishi da tsaki kafin ta koma k
an TAIMIYYAH tana lullu
ɓ
eta da fa
ɗ
a kaman zata duke ta,cikin fa
ɗ
an take cewa "In banda ke
ɗ
inma banza ce uwar sa har nan tazo tai miki iyaka da
ɗ
anta,amma shine zai lalla
ɓ
o ya tasaki agaba har da kama jikinki yana girgizawa baki fito kin bar masa
ɗ
akin ba,
yo ko dai kema son nasa kike? Aiko da kinyi asaran duniya kin kuma ba mutane kunya me zakici da mutumin da uwarsa bata da aiki saina aibanta halittanki tana kyaranki
,to
ahir
ɗ
inki wallahi idan kika biyesa har ya yaudari zuciyanki sai dai ku mutu da son jun
a amma bazaki aure sa ba indai ina numfashi kuma na isa dake,shashashu kawai marasa hankali."
TAIMIYYAH dai kuka kawai takeyi ba tace uffan ba har iya ta gama bambaminta ta fice,sai ta zame ta kwanta tana cigaba da kuka me tsuma zuciya,ita sam bata ta
ɓ
a j
in cewa zata iya son kowani namiji bama bare Yah Sadeeq
ɗ
in,meyasa Iya zata
ɗ
auki zafi da ita har haka? ta cigaba da kukanta zuciyanta na ƙuna ,kiran wayanta da akai ne yasata tsai da kukan bayan ta
ɗ
auki phone
ɗ
in ta ga cewa qawarta Haneefa ce me kiran,ba
su jima suna magana ba sukai sallama da juna,TAIMIYYAH ta nufi toilet ta wanke face
ɗ
inta ta fito,dogon Hijab ta zura ta
ɗ
auki phone
ɗ
inta ta fito,a falo taci karo da Iya har lokacin bata fasa ƙananun mitanta da ta saba idan ranta ya
ɓ
aci ba,kallo
ɗ
aya tai
wa Iyan ta
ɗ
auke kai tana takawa zuwa ƙofan fita falon ba tare da tayi niyyan tankawa Iya ba,ganin da gaske fita TAIMIYYAH zatayi ba tare da ta kula ta ba,ya sanya Iya
ɗ
aga murya tana fa
ɗ
in "Au binshi zakiyi don na kore sa,ko kuwa gidan ubanwa zaki kina fa
ma da kanki?"
TAIMIYYAH da takaicin Iya ya gama cika ta
,ta
juya ta balla mata harara kafin ta furta "Ni part
ɗ
in Abie zani tunda yau abin naki akaina zaki sauke shi."
Yadda TAIMIYYAN tayi magana cike da shagwa
ɓ
a da jin haushi yasa Iya sakin murmushi
,tan
a
fa
ɗ
in "Oh'oh'oh me yai zafi daga fa
ɗ
in gaskiya kuma ƴar nan,dawo kije ki kwanta tunda ba lafiya ne dake ba,ni ina jiye miki ne yadda uwarsa ta tsaneki me zaki ci dashi Allah na tuba,ko da kike a haka ai kinfi ƙarfin ajinsa ke
ɗ
in matar manya ce."
Wani
hararan TAIMIYYAH ta ballawa Iya tana juyowa ta dawo cikin falon,kujeran kusa da Iya ta nufa ta kwanta tana fa
ɗ
in "Nidai Iya wallahi fitinanki idan ya tashi yana bani tsoro,yaushe rabon da kika ga na kulasa amma sabida son
ɗ
auramin laifi har da fa
ɗ
in ko na
fara son sa ne,ni bana son sa kuma bazan so kowa bama bare aje ana min gori,auren ma bazanyi ba ko zanyi kuma zanyi fatane Allah ya bani me nakasa irin tawa ta yadda ƴan uwa da danginsa babu wanda zai min gori,amma Yah Sadeeq bazan ta
ɓ
a iya bashi zuciyata
ba Iya don Allah ki kwantar da hankalinki,ni abinda kawai zakiyi ki birgeni ki samu Abbah da maganan kice masa baki son sake jin shi Yah Deekun ya tada maganan."
Iya da ta tsurawa TAIMIYYAH ido tsananin tausayin ta na faman
ɗ
awainiya da ita,ashe dai TAIM
IYYAN na son auren gori take gudu sabida nakasan ta,zuciyan Iya ya motsa da wani irin yanayi me wuyan fassara,ji take da komi nata zai ƙare akan TAIMIYYAN ƙafanta ya dawo dai-dai da zata iya sallamawa,sai dai ita
ɗ
in shaida ce akan irin yawon manyan asibit
ocin ƙashi da sukai tun TAIMIYYAN na ƙarama har kawo yanzu,amma ba'a dace ba ƙasar waje ne kawai ba'a fita da ita ba,ita da kanta TAIMIYYAN da ta gaji da wahala ta roƙi a ƙyaleta haka ubangiji ke son ganinta,Iya ta furta "To shikenan karki damu zanyi magan
a da Sanin,ni dai abinda nake so kisawa ranki gorin da ake miki bazai sauya komi ba,akan duk abinda Allah yai nufin kasancewansa,kada kisawa zuciyanki lallai sai me lalura irin taki zaki bawa dama,ina fa lura da
dake sarai kina samun masoya kece kike kore
su ashe sabida wannan manufan ne dake ranki? To wallahi ki kiyayeni angaya miki sai me lalura ne irin taki ka
ɗ
ai zaki aura ki samu kwanciyan hankali da soyayya? Wannan shirmenki ne kawai ke dai ki dinga addu'an Allah yai miki za
ɓ
i mafi alkhairy kawai."
TA
IMIYYAH kai kawai ta gya
ɗ
awa Iya alamun gamsuwa da kalamanta
,daga
haka suka kulle wannan babin,Iya ta
ɗ
akko mata zancen aminiyanta Hajiya Juwairiyyah,wacce suka rabu da saduwa da juna,cikin hiran Iya ke sanar da TAIMIYYAH da zaran ta sake samun sauƙi zasu
kaiwa Hajjajun ziyara,ita dai TAIMIYYAH jin Iya kawai take yi amma sam a ranta bata son zuwa ko'ina, ita sam tafiye-tafiye basu dame ta ba.......✍
🏻
Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu buƙatan yin payment zakui min magana ta wannan number
ɗ
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
ɗ
in ku kai tsaye ta wannan account
ɗ
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura
shaidan biyanku ta wannan line
ɗ
in 08167768704.*
_Masu account da Arewa books
,zaku
dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sauƙi,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_
👇🏻
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
👆🏽👆🏽👆🏽
*
*_Y
ADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kum
a mai dadi wajan Recharge din account dinku.
A
inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed". Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--------
Akwai wasu hanyoyin saka kudi
a
ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din,
amman
bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
#Ɗansabo
ce
#
[7/24, 11:03 AM]
Ayshat Dansabo
😘
: *TAIMIYYAH*❤
️
©
️
Ayshat Ɗansabo Lemu ✍
🏻
*Page 4*
Kwanaki biyar da suka biyo baya TAIMIYYAH ta samu sauƙi tayi garas,don ta gama amsan alluranta har tana harkokinta,tun safiyan yau da ta tashi tana jin cin Meat pie,sai dai
basu da nama ya ƙare dole sai ta
aika an siyo gashi Nura almajirin Iya kwana biyu bai zuwa ya tafi gida,bayan tayi wanka ta shirya wajen ƙarfe sha
ɗ
aya har da rabi,ta samu Iya a
ɗ
aki don sanar mata zata fita cefanan yin Meat pie
ɗ
in ta dawo,don ku
ɗ
i sosai
take dashi a hannu,sabida duk idan Abie zai koma yana barin mata ku
ɗ
i sosai a hannunta,gefen gadon Iya ta samu ta zauna ganin Iyan akan dadduma alamun idar da sallan walhan ta kenan tana addu'a,wayanta da taji yana ring acikin ƙaramar jakan hannunta ta ci
ro,ganin sunan Mubarak yasa ta share kiran tare da maida wayan silent,Mubarak wani course mate
ɗ
inta ne da sukai NCE tare,shi a dole son TAIMIYYAH yake da gaske sai dai ita kuma bai ta
ɓ
a birge taba,mutuncinsa da take gani da irin taimakonta da yake yi akan
karatu yasa ta kasa blocking
ɗ
insa,Iya ta waiwayo ta zubawa TAIMIAYYAH idanu,wacce ke sanye da Hijab kalan Pusha Pink daya haske farar fatanta,tayi kyau ƙwarai duk da cewa babu komi akan face
ɗ
in illah manyan fararen idanunta da ta sanyawa kwalli,sai baki
nta da sai ka kalla da kyau zaka gane ta goga lip gloss,wani kuma zaiyi zaton pink
ɗ
in janbaki ta saka domin pink lips gareta.
"Sai
ina
kuma da hantsinnan TAIMIYYAH?"
Iya ta jefa mata tambayan har lokacin idanun Iyan na kan TAIMIYYAH
,TAIMIYYAH
ta dubi I
ya tana sanar da ita inda zata da abinda zai kaita,Iya ta gya
ɗ
a kai tana fa
ɗ
in "To shikenan sai kin dawo ki kula da kyau,ni bana son yawan zuwa kasuwan da kike da Nura na nan ma babu inda zaki gaskiya,ga
ɗ
ari biyu can saman madubi idan kinga Goro me kyau k
i siyo min."
TAIMIYYAH da ta miƙe tana me dafa ƙafanta ta fara tafiya take cewa"Bar shi Iya akwai ku
ɗ
i sosai a hannuna bayan Goran ma har Gautan Yalo idan na gani duk zan siyo miki."
"To Allah yayi albarka TAIMI na
,Allah
fito min da suruki nagari."
Cewa
n Iya tana bin bayan TAIMIYYAH da kallo,cike da so da ƙauna ha
ɗ
i da tausayinta me zurfi,a ciki TAIMIYYAH ta amsa addu'an Iya tana cigaba da takawa har ta fice daga
ɗ
akin,lokacin da ta fito haraban gidan sai ta dubi part
ɗ
in Abie da ke kulle,ta cigaba da ta
fiya tana jin kewan su Nahar na ratsata don kwanaki biyun da sukai ba ƙaramin
ɗ
ebe mata kewa da sanya ta farin ciki sukai ba,sam bata kula da fitowan su Zuhura daga Sashin su ba,sai da ta kusa fita daga gate
ɗ
in gidan sai ji tayi kawai an janyo Hijab
ɗ
inta
ta baya,ta waiwayo tana sauke idon ta akan Basma,kafin ta bu
ɗ
e baki don musu magana Zuhura ta riga ta da fa
ɗ
in "Dallah! Malama bamu waje mu wuce sauri muke kinzo kina wannan shegen tafiyan naku na guragu
,salon
a bangajeki ki fa
ɗ
i ki janyo ma mutane masifa
,yanzu gaba
ɗ
aya na ga wani tashen girman kai kike ji tunda Yaya ya zubda ajinsa yace ke yake so,ko mai zaici da gurguwa bansani ba,ko da yake kila kyawu da dirin jikin yake mawa,inma hakan ne banda abinsa idan Kyan da nonuwan ke ru
ɗ
ansa ga lafiyayyun ƴan
mata nan da suka ha
ɗ
a komi mitsuww!"
Zuhura ta ƙare maganan da jan dogon tsaki,Basma na taya ta yayinda TAIMIYYAH da suka ja gefe tayi saurin durƙusawa ƙasa,tuni hawaye sun fara zarya a face
ɗ
inta,har suka fice daga gate
ɗ
in ta kasa koda motsawa,kanta na
duƙe tana ji zuciyanta na mata wani irin zafi kaman ya kama wuta,ko ka
ɗ
an bata fiya ganin laifin su Zuhuran akan duk irin cin mutuncin da suke mata ba,tafi ganin laifin Umma domin a wajenta suka fara gani,itace ta koya musu hakan duk da cewa TAIMIYYAN age
mate
ɗ
in Zuhura ne watanni biyu kacal ke tsakaninsu,amma ace har Basma da take qanwan bayanta ta san taci zarafinta akan kawai ta kasance me nakasa,wasu hawayen masu tsananin zafi suka sake wanke face
ɗ
inta,tayi saurin bu
ɗ
e jakanta tana ciro hanki da ke ci
ki ta shiga share hawayen ,tana rarrashin kanta kaman yadda ta saba,don wannan ba shine karon farko ba,idan zasu ha
ɗ
u so dubu to tana da tabbacin sai sun goranta mata sunci fuskanta,taso fasa fitan kawai ta koma amma sai tayi tunanin Iya zata tsare ta da t
ambaya,da zaran ta gaya mata yadda sukai da su Zuhuran kuma to abin bazai kyau ba domin Iya wanke ƙafa zatai ta je taci mutuncin Umma da su kansu su Zuhuran,wanda hakan bakomi yake sake janyowa TAIMIYYAN ba sai tsantsan tsana,don haka kawai ta miƙe duk jik
inta yayi sanyi ta cigaba ta kawa har ta fice daga gate
ɗ
in gidan,idanunta sun rine sabida kukan da tayi amma bata da za
ɓ
i haka ta cigaba da tafiya bisa yadda Allah ya nufeta da takawa,ta miƙo layin nasu sosai tana cigaba da tafiya,wasu yara da suka zo wuc
ewa ne suka zuba mata ido suna kallonta,ƙaramin cikin su ne ke cewa "Laah! Gurguwa ce kunga yadda take tafiya." Ya ƙare maganan yana kwatanta ma ƴan uwansa yadda TAIMIYYAH ke dafe guiwanta tana takawa,TAIMIYYAH da ke cigaba da tafiya duk