Showing 15001 words to 18000 words out of 46126 words

Chapter 6 - TAIMIYYAH

Start ads

15 Aug 2025

309

Middle Ads

Ka

zan nan da ke cikin Freezer,ayi farfesun ta kawai ki

ɗ

an saka dankalin turawa irin yadda kike mana yai da

ɗ

innan a zuba kayan qamshi yaji sosai kinji ko."

TAIMIYYAH ta gya

ɗ

a kai lokacin da take miƙewa

,ta

dubi Iya tana fa

ɗ

in "To Iya duk za'ayi yadda kike so

bari inje inga me Ladin take yi."

Daga haka TAIMIYYAH ta nufi Kitchen

ɗ

in nasu,zuciyanta fes kaman ƙanƙara don ta san ta gama da shafin rigiman Yah Sadeeq

ɗ

in,itace tayi komi Ladi kawai blanding kayan miya tai mata,sai ganyen Salad da ta sata yanka musu

don TAIMIYYAH bata son cin abinci babu ganye,shiyasa basa rabo da aje kayan Salad ko na Coleslow,bayan kammala abincin TAIMIYYAH ta kwashe su a kulolin da suka saba zuba abinci Ladi na

ɗ

auka tana fita dasu zuwa falon Iya,tana jerawa a

ɓ

angaren da suke cin

abinci,sam bata wani wahal da kanta

ɗ

ibarwa Yah Sadeeq

ɗ

in daban ba,don tana da tabbacin nan Sasan nasu zai yi masauki yaci abincin,Zo

ɓ

on da ta tsaya kammalawa sawa Flavour ta ƙarisa ha

ɗ

awa ta miƙawa Ladi tasa shi cikin ƙaramin fridge,ita kuma ta juya taba

r Kitchen

ɗ

in zuwa

ɗ

akinta don yin sallan Zuhur ganin time yaja,lokacin da ta idar memakon ta fita falo taci abinci sai tayi kwanciyanta a gado,ta

ɗ

auki wayanta tare da kunna Data ta hau online,shiga nan fita can har ta

ɗ

auki lokaci ba tare da ta damu ba,s

ai da taji Iya na ƙwalla mata kira sannan ta fito,a tsaye ta samu Iya riƙe da wani leda a hannu,fitowan TAIMIYYAN yasa Iya maida dubanta gareta tana fa

ɗ

in "Maza

ɗ

akko Hijab ki zo ki miƙawa Zuwaira wannan saƙon,turaren wuta ne aka aiko min na

ɗ

ibar musu,ki

kuma sanar mata yau bana buƙatan abincin daren su,Ladi zata tuƙa min tuwan dawa ne zuwa anjima."

TAIMIYYAH ta gya

ɗ

a kai tana fa

ɗ

in "To Iya bari in

ɗ

akko Hijab

ɗ

in."

Daga haka ta koma

ɗ

aki ta sanyo Hijab

ɗ

in sallanta ta fito

,ledan

da kwalban turaren wutan

yake ta

ɗ

auka tai waje,tana takawa a hankali har ta isa sasan Baba Sanin........✍

🏻

#Ɗansabo

ce

#

[7/24, 11:03 AM] Ayshat Dansabo

😘

: *TAIMIYYAH*❤



©



Ayshat Ɗansabo Lemu✍

🏻

*Page 7*

Sallama TAIMIYYAH tai tayi a falon babu amsa,hakan yasa

ta sanya kanta cikin falon sosai tana raba idanu,zuciyanta na tariyo mata baya kaman basuyi dadalmaya a sashin ba,gashi yanzu shigowa ma tayi hira da ƴan uwanta ya gagareta,ba don bata so ba sai don yadda su

ɗ

in suka juye suka maida ta tamkar mujiya a ciki

nsu,zuciyanta yai nauyi tana jin tasirin damuwan hakan da take dannewa can ƙasan ranta na taso mata,hanyan da zai sada ta da asalin main Kitchen

ɗ

in su Umman ta nufa,don tana hasashen samun ta acan tunda har ta fito bata ji an kaiwa Iya abincin rana ba,wat

akil yau

ɗ

in sunyi ranan girki ne kaman yadda suka saba duk ranan Friday sukan yi ranan gama abincin rana,sabida yawan aikin da ke ƙaruwa tunda shi ma Baba Sanin sai Weekend yake dawowa daga can Kano inda yake aiki,kaman yadda tai hasashe haka ya kasance,t

ana sanya kanta cikin Kitchen

ɗ

in bakinta

ɗ

auke da sallama,idanunta akan Umma da ke tsaye jikin Cabinet na Kitchen

ɗ

in ya fara sauka,su Mero me aiki nata faman hidiman kammala abinci ana kwashe su a manyan kulas,TAIMIYYAH ta gaida su Mero tana cigaba da t

akawa zuwa inda Umma ke tsaye,wacce sarai taji shigowan TAIMIYYAN tana kuma jin gaisuwan da take ma su Mero amma bata juyo ta dube ta ba "Sannu da aiki Umma ina yini."

Cewan TAIMIYYAH lokacin da ta isa daf da Umman

,sai

lokacin Umma ta juyo ta zuba mata id

anu,fuskanta a ha

ɗ

e tana faman yatsina,ta amsa gaisuwan da fa

ɗ

in "Lafiya." A taƙaice daga haka ta cigaba da rufe tray

ɗ

in da tai raping Salad

,ganin

hakan yasa kai tsaye TAIMIYYAH ta aje ledan saƙon a saman Cabinet

ɗ

in tana fa

ɗ

in "Gashi inji Iya." Daga haka

sai ta juyo don baro sashin baki

ɗ

aya

,su

Mero na ce mata a gaida Iya,Umma ce tayi saurin dakatar da ita tana fa

ɗ

in "Ke!

zo

nan ki

ɗ

auki wancan kwandon abincin ki kai min dining

ɗ

in falo ."

TAIMIYYAH ta waiwayo tare da sauke manyan idanunta akan ƙaton Bas

ket

ɗ

in,ta nufesa tana

ɗ

auka ta cigaba da tafiya ahankali dafe da ƙafanta me laluran,

ɗ

aya hannun riƙe da Basket

ɗ

in da aka jere kulolin abinci ta fito zuwa falo,da Zuhura taci karo wacce ta fito daga

ɓ

angaren

ɗ

akunan baccin su,TAIMIYYAH ta

ɗ

auke idanunta d

aga kanta tana wucewa inda aka aiketa,ta aje kwandon abincin tana shirin juyawa don ficewa daga sashin nasu,sai ga Umma ta baro Kitchen

ɗ

in ta fito falon,idanunta akan TAIMIYYAH tana dubanta daga sama har ƙasa,takaici da tsanan TAIMIYYAN na sake kamata,mus

amman in ta tuna yadda Sadeeq ya iya duban tsakiyan idanunta ya sanar da ita wai wannan musakan dake gabanta yake so,kuma son ma da aure hakan ba ƙaramin ta

ɓ

a zuciyanta yake ba, "Koma ki zauna magana zanyi da ke shu'uma kina faman wani ƙus da kai munafuka.

"

Cewan Umma idanunta fes akan TAIMIYYAH,tuni TAIMIYYAH tayi saurin zama daga ƙasan tiles

ɗ

in wajen,Umma kuma tayi zaune akan Kujeran da ke kusa da ita,yayin da Zuhura ma tayi zaune kusa da Umma domin bazata so tijaran da Umma zataiwa TAIMIYYAH akan Yayan

su ya wuce taba,Umma ta soma fa

ɗ

in "Wato ke dai wannan musakan baki jin magana ko,wai haka gurugu ke da taurin kai ne ni Zuwaira,yo inba taurin kai ba ke da nai miki iyaka da

ɗ

ana tun da da

ɗ

ewa,shine kika cigaba da ribatan zuciyansa,har ya samu ƙwarin guiw

an kallon idanuna yana sanar dani wai kece za

ɓ

insa,to bari kiji in gaya miki ni Zuwaira indai ni na kawo Sadeeq duniya,kuma Nono na ya tsotsa to na haramta soyayya a tsakaninku bare maganan aure ya shigo,in banda ma shi

ɗ

in sakarai ne duk matan duniya ya r

asa wacce zuciyansa zai so sai gurguwa musaka,me zaici da ke ya aure ki yace ya auri wa? Salon ya kunya tani ya zubda min aji acikin ƙawaye

,to

ahir

ɗ

inki ba ki ba shi kije can ki jajibo gurgu irin ki da zaku fi dacewa da juna amma ba jinin shuwa ba,tashi k

i bani waje saura kije ki sanar da Iyan ina dai-dai da kowa ne indai akanki ne shashasha kawai,sai shegen kyau da idanu kaman na jinnu."

Umma ta ƙare maganan cikin

ɗ

aga murya,TAIMIYYAH da tai ƙasa da kanta tana zubda hawaye,tayi saurin

ɗ

agowa tai musu kal

lo

ɗ

aya tana miƙewa,tare da dafa ƙafanta ta fara takawa don fita daga falon,hatta jikinta rawa yake sabida

ɓ

acin rai da wani irin ƙunci dake cin ranta,a haka ta fito daga sashin tana danne kukan da ke taho mata,aiko tana tabbatar da cewa ta fito daga Sashi

n ta samu bakin inda aka zagaye Flowers tayi zaune tana ha

ɗ

e kanta da guiwa,ta saki kukan da take dannewa ko zata samu sauƙin ciwan da zuciyanta keyi,kuka take sosai irin wanda ke tasowa tun daga ƙasan zuciyan wanda ya jima yana ha

ɗ

iyan baƙin cikin wani ab

u dake cin zuciyansa,sosai zuciyanta ke zafi kalaman Umma na sake ƙona zuciyan tamkar ana zuba tafasasshen ruwan zafi,ta rasa miye aibunta don ta kasance gurguwa,bata san

miye laifinta don ta zamo a yadda Ubangiji yaso ta kasance ba,bata san meyasa Umma ta

kasa gane cewa Sadeeq baya gabanta ba,ko batai mata garga

ɗ

i akansa ba ita

ɗ

in da kanta bazata ta

ɓ

a bari zuciyanta tai gangancin fa

ɗ

awa tarkonsa ba,meyasa Umma tai mata irin wannan tsanan ne? Sabida kawai ta kasance gurguwa me lalura

ne ,ko

kuwa akwai wani

dalilinta ne na ƙinta da take

ɓ

oyewa a ranta? Wa

ɗ

annan tarin tambayoyin sune suka cigaba da cika kwanyan TAIMIYYAH tana buƙatan amsan su,kuka tayi sosai tana sauke ajiyan zuciya akai-akai,har lokacin kanta na kife cikin guiwoyinta,sam bata ji tahowan mutu

m inda take ba sai da hancinta ya fara shaqo mata qamshin turaren BENTLEY,sannan tayi saurin

ɗ

ago manyan idanunta wa

ɗ

anda zuwa lokacin suka rine daga farinsu su ka koma jajur sabida kukan da ta sha,bata sauke idanun a ko'ina ba sai akan kyakykyawan fuskans

a,hakan yasa tayi saurin sauke kanta ta maida shi inda yake tun farko,wasu hawayen na sake

ɓ

alle mata kaman ana sake ingizo su,qamshin turaren BENTLEY da ya sake ƙarfi a cikin hancinta ya tabbatar mata Yah Sadeeq ya ƙariso daf da ita kenan,kafin tayi wani

motsi sai jin saukan hannayen shi tayi a jikinta yana me

ɗ

ago fuskanta,cikin wani irin murya yake fa

ɗ

in "Subhanallah! Kuka Zaynab me akai miki daga

ina

kike?" Duk ya furta mata tambayoyin har lokacin yana riƙe da fuskanta a tafukan hannayensa,zuwa lokacin

tuni dama ya rage tsawonsa yana tsugunne gabanta ne,memakon TAIMIYYAH ta bashi amsa sai kawai takai hannunta tana cire nasa daya riƙe face

ɗ

inta,cikin muryan kuka take fa

ɗ

in "Babu komi Yah Sadeeq sannu da zuwa."

"Babu komi ne zan sameki anan kina kuka hak

a Zaynab

,common

sanar dani me akai miki kuma ke da waye?"

Cewan Sadeeq yana sake sanya idanunsa cikin nata,hakan yasa ta lumshe nata idanun tana jin wani irin ƙunci na sake mamaye zuciyanta,sam ba tayi farin ciki da wannan arangaman da sukai da shi ba,ta

sani matuƙar bata ba shi amsan da zai gamsar da shi ba,zasu yi ta zama ne anan har sai wani yazo ya gansu yaje ya fa

ɗ

iwa Umman,hakan yasa ta furta "Ni babu abinda ya ha

ɗ

ani da kowa na zo fitowa ne kawai daga part

ɗ

inku tsautsayi ya

ɗ

ebeni na fa

ɗ

i,shine naj

i zafi sosai dama kuma kaina na ciwo,amma yanzu bari in ƙarisa insha magani."

Yadda ta ƙare maganan cikin rauni da sanyin muryan daya motsa zuciyansa,ya bashi tabbacin daga wajen Umman sa matsalan yake,baya shakkan cewa tayi mata halin nata da ta saba,TAI

MIYYAH bazata fa

ɗ

i masa gaskiya bane kawai,hakan yasa shi zuba mata ido kafin ya furta "Kiyi haƙury Zaynab komi me wucewa ne,watarana Umma da kanta zatai nadaman irin halayyan da take nuna miki,bana so ko ka

ɗ

an ki dinga sanya damuwa a zuciyanki,yanzu tashi

ki koma wajen Iya zan shigo zuwa anjima,ina fata kinyi min girkin da nace?"

Kai kawai TAIMIYYAH ta gya

ɗ

a masa,tana miƙewa tsaye,yayi saurin riƙo hannunta

ɗ

aya har ta tsayu da kyau,kafin ta dafa ƙafanta don fara tafiya ya riƙe mata

ɗ

aya hannun,ta

ɗ

ago man

yan idanunta ta sauke

akansa tana son zame hannunta daga nasa amma kallon da ya jefeta dashi yasa ta barinsa,a haka suke takawa har zuwa ƙofan shiga Sasan Iya,sannan ya sake hannunta ta shige ciki shi kuma ya juya zuwa part

ɗ

insu,zuciyansa na matuƙar masa

ɗ

aci da irin halayyan mahaifiyansa,yana jiye mata ranan da ubangiji zai nuna mata ikonsa akan nata jinin watakila daga lokacin ne zata gane ubangiji ke yin yadda yaso da bawa,ya kuma halicceshi ta duk irin yadda yaso bawan ya kasance,ko ka

ɗ

an bai ta

ɓ

a gani

n aibun nakasan TAIMIYYAH ba,sai ma dai a kullum sake ganin irin baiwan da Allah yai mata yake, wanda ke fitowa a hankali don kaf tsakanin age mate

ɗ

inta su Zuhura tafi so komi,tafi u Brain na karatu boko da islamiya,ta fi su iya kula da kanta da tsaftan j

iki da iya girki,akwai ta da nutsuwa da kamun kai da kuma iya riƙe mutuncinta na ƴa mace,wanda duk su ba'a ba su wannan baiwan ba,shiyasa a kullum shi baya hango wata nakasa daga TAIMIYYAH sai tarin abubuwan da ta mallaka wanda ba kowace cikakkiyar me lafi

yan ƙafafun aka baiwa wannan baiwan ba,amma ya rasa dalilin da Umma ta

ɗ

auki karan tsana ta

ɗ

aurawa TAIMIYYAH,tare da shan alwashin tsine masa idan har ya dage sai TAIMIYYAH yake so,har ya isa

ɓ

angarensa zuciyansa bata bar masa bitan irin cin mutuncin da U

mman tai masa ba alokacin da ya tare ta da maganan TAIMIYYAH sati

ɗ

aya da suka wuce,yasa mukulli yana bu

ɗ

e ƙofan shigewa

ɗ

akinsa kenan wayansa ya fara ringing,ya dakata daga bu

ɗ

e

ɗ

akin yana zaro wayan daga aljihun gaban rigansa,ganin sunan My Mum da yayi y

asa shi

ɗ

aga kiran kai tsaye,daga

ɓ

angaren Umman bayan ta amsa gaisuwansa tambayansa take ya iso ne? Ya bata tabbacin gashi ma acikin gidan yana

ɓ

angarensa ne zai watsa ruwa ya kintsa ne ya shigo

ɓ

angaren nasu

,hakan

yasa ta katse kiran shi ma sai ya maida

wayan aljihu yana bu

ɗ

e

ɗ

akin nasa ya shige ciki.

TAIMIYYAH ko tana shiga ciki ta fara addu'an Allah sa Iya bata falo,sai dai addu'an nata bai ci ba don tana sanya kanta cikin falon bakinta

ɗ

auke da sallama,idanunta suka sauka a fuskan Iya tayi saurin sauk

e kanta ƙasa tana cangala ƙafan da sauri don shigewa

ɗ

akinta Iya ta kirayi sunanta da cewa "Zainabu zo nan." Cewan Iyan idanunta akan TAIMIYYAH wacce ta juyo ta fara takowa zuwa wajen da Iya ke zaune cikin kujera

,ta

kai ƙasa tana zama kusa da ƙafafun Iyan

take fa

ɗ

in "Iya gani."

Iya takai hannu ta

ɗ

ago fuskan TAIMIYYAH da take faman yin ƙasa da kai don kada Iyan ta gane tayi kuka,cikin wani irin murya a dake Iya ke fa

ɗ

in "Me ya samu fuskanki,me sukai miki daga shiga kai saƙo maza sanar dani,kuma idan kikai

min ƙarya saina sa

ɓ

a miki don ban miki wannan koyin ba."

Iya ta ƙare maganan tana sake tsare TAIMIYYAH da kaifafan idanunta,hakan yasa TAIMIYYAH sake yin rau-rau da idanu tana me zayyane ma Iya yadda sukai da Umman,ta ƙare maganan da fa

ɗ

in "Don Allah Iya

kar kice zaki tanka mata,indai akan Yah Sadeeq ne ta kwantar da hankalinta ni ban ta

ɓ

a son sa ba bakuma zan fara ba,amma ni bana so kice zaki je kice mata komi,lokaci yayi da zaki daina tankawa akan komi idan anmin Iya,tunda na kula hakan da kike kaman shi

ke sake janyo min tsana a wajensu."

TAIMIYYAH ta ƙare maganan cike da magiya,abinda ya karya zuciyan Iya kenan,ta dafa kanta tana fa

ɗ

in "Naji bazan je ince mata komi ba,amma ke kuma ki daina ƙyalesu akan irin cin fuskan da suke miki,bance ki tanka Zuwair

a ba amma su Zuhura duk wanda ya sake miki gorin halitta,kice musu idan suke halittan

ɗ

an Adam don Allah su sauyaki daga yadda kike su mayar dake mara naƙasu,sannan ki daina bari suna ganin hawayenki,domin baka bari maƙiyinka ya gane lagon ta inda zai ding

a saranka koda da kalamai marasa da

ɗ

i ne,ko ka

ɗ

an ki tsaida zuciyanki tayi dakewan da ko sauyin fuska zasu daina gani idan sun miki gorin nakasa,hakan zaisa su daina ci miki fuska,sannan ina so ki kwantar da hankalinki indai mijin aure ne wallahi sai sun s

ha mamakin irin mijin da Allah zai kawo miki,ai ba ita ke bayarwa ba don tace bazaki auri

ɗ

an ta ba sai me? Wallahi ba don bana miki sha'awan rashin kwanciyan hankali ba da saina nunawa Zuwaira cewa daga ita har

ɗ

anta zan iya iko da su,in kuma ha

ɗ

a auren d

a take iƙirarin in tana raye bazai yiwu ba,sai dai nafi so Allah yai ikonsa da kansa domin ina da tabbacin zaifi ni iya hukuntata,domin huruminsa take shiga don shi ya halicceki ahakan,shi kuma yasan irin ajiyan da yai don haka ki cire duk wata damuwa a r

anki,ko ka

ɗ

an kada kiji cewa zaki ji ƙuncin kasancewanki a hakan kinji ko?"

Iya ta ƙare magana tana shafa kan TAIMIYYAH wacce ta kwantar bisa ƙafafun Iyan,kalaman Iyan na shiga kunnuwanta da wani irin tasirin dake ratsa ilahirin zuciya da gangar

jikinta,ta gya

ɗ

a kai alamun gamsuwa da tarin kalaman Iyan,wacce itace gatanta da ta maye mata dukkanin guraben da uwa zata cikewa ƴar ta,a hankali ta cusa hannuwanta saman fuskanta tana share hawayen dake gudu,cikin sanyin murya take fa

ɗ

in "Insha Allah Iya

zanyi anfani da dukkanin abinda ki ka ce nagode Allah ya bar min ke Iya har ƙarshen numfashi na."

Iya da tausayin TAIMIYYAH ya gama cika zuciyanta

,ta

shafa kanta tana fa

ɗ

in "Ameen Zainab,Allah yai miki albarka yasa ki cigaba da biyo halayyan TAIMIYYAH,it

a kuma Allah ya cigaba da kai haske kabarinta,Allah ya nuna min aurenki da zuriyyan da zaki haifa kafin ƙasa ya rufe idanuna."

Ta ƙare maganan muryanta na rawa cike da raunin zuciya,domin a duk lokacin da ta tuna da mahaifiyan TAIMIYYAH me suna Zainab s

ai zuciyanta ya karye,domin bata ta

ɓ

a ganin haƙurarriyan mace me tarin nutsuwa da hankali irin ta ba,ga baiwan kyau kaman ita tayi kanta wanda nagartanta da kyawawan

ɗ

abi'unta suka janyo ake

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login